Showing 12001 words to 15000 words out of 98220 words
Chapter 5 - YAR SARKI CE by Uwar batoolerh.txt
magana kema tafaษa tana qwafa
Da sikitin colai in cokalayen qafanki seyau kike zuwa gaidani!!
Amma ai ita uwar taki Amina inaji bakya sati bakije ba dan kawai kun renani, ta faษa tana fyace hanci, base ga stohuwa da hawaye tana share wa da bakin zanintaba, Allah Sarki me babban suna, allah de yajiqanka yaron nan duk wanda yake da sa hanu a batanka Allah kwashe masa buhun albarka kuma Insha Allahu bazega Annabi ba,
Ni da kuma kuka ษata aka barmun miji, da shine nasan kullum ma seyazo dubani.
Jikin Ameerah ne yayi sanyi jin an ambaci yayan nata dabatama sanshi ba.
Daddyn Little ne yazo ya jata yazaunar da ita yi haquri Amaryata ta kaina ki qyalesu duka zan saษa masu!!
Harta buษe baki zatayi masifa daga ganin yacce ta qanqance ido mene kuma seta fasa tana washe baki ( kukan munahinci kenan kakus kaman ba ita tayiba).
Yauwa dade kaima zanmaka. Zan kwashe maka sauran albarka, amma nafasa,kasan banso suji kanmu ai, murmushi yayi yauwa amaryata hakan ma ya mun Allah barmana ke yaja kwana.Tace sannunku dazuwa yan kirki, ke takwarata zo nan abunki duk wannan qanwar taki ce tasa nai maki tijara ayoyo takwarata tafaษa tana washe haqora, turo baki Ameera tayi aranta kuwa faษi take "se yanzu akasan ni takwarace" halan. Zauna wa sukayi, suka gaisa da hira da dariya, kaman ba ita ta gama masu bala'e yanzu ba, Hayra takowa masu abun sha da na mosta baki. Amaryace tace yauwa nikam ina kuka baro wancan mema kuke cemasa litar ne ko me?
Aikuwa fashewa sukayi da dariya dukansu harda Daddyn Little en, Kakus little fa ba litar ba karki ษatamun sunan yarona nikam faษin Ameera.
An ษata en, nace an ษata zoki dakeni yar jakar uba.
Ammade ke takwara bakiyo halina ba wallahi kwata kwata, ai mu ana kunyan ษan fari, amma ke ido gaste gaste kike cemun wani ษan ki yo dama wayace ba naki ba? Daษin abun ma sanda na haifi ubanki kamun yahaifeki harkike wani cemun ษan ki da idanu kaman carbin malam.
Tode ina yake? Ina kuka barosa gantalallun iyayen zamani!!
Daddyn little yace'' Amarya ta yana can gidan umma.
Tace au kuce taqwace maku yaro taga sunan ษanta garesa ko ance mata muma bamu son ษan natane oho mata se baqin hali, tana nuna tafi kowa damuwa, kullum aiki ษaya kuka yaronta yaronta kwa ranste Allah ba son wannan yaro muke ba, kumafa muna sonsa Ni nafita sonsa ma har shi ubanku harunan ma nafisa son yaron tafaษa tana share guntun qwallan ta, harfa naga yaron nan a idanuna walle duk yafiku kyau da alama harda hankali yafiku.
Ni kunganni nan kullum wainar ษari nake saya nayi sadaka inyana raye allah bayyanasa inya mutu allah masa rahama yo to akwai qaunan dayafi haka? Nasan itakama bata taษa yiba, sekuma ta fece hanci, Allah Sarki baiwar Allah abunfa dazafi, ษanka yabata tun yana stumma, gaskiya tayi qoqari.
Ammade matar nan akwai haquri da sinkeken qaton kanta tafaษa tana washe baki.
Daddyn little de sunkuyar da kai yayi dan dama yasan halin kakar tasu, gashi tazaga takuma yaba masa surka, dama haka halinta yake. Ita Ameera kuwa dariya take tayi tama rasa me zata ce
Tana jinjina stufa irin na Amarya itade bazata sauyaba kullum abunta gaba yake kaman abun ba sauqi, Yau tazageka tas gobe kuwa tayabeka kaman maroqiya.
Kallonta tayi nikam kakus ya isa haka bafa mushiga gidan baba qarami mun gaidashiba daga zuwa kin cikamu da mitanki, ba muje semu dawo muhuta.
Bude baki tayi au wai dan bashi yahaifekiba? dan ubanki Haruna nace dan ubanki Haruna shine bakije kin gaida Muhammadun da matan nasaba! Ah lallai kingirma.
Tom harara kike kowa se kisan zaman dazaki da takwarata bata girmama maki iyaye kingani de ko gaidasu bataje yi ba ah to
Tashuwa sukayi basuce komiba
Suka fice a sashen kakartasu, shiga daya daga cikin manyan part en sukayi, aikuwa sunyi sa'a Baban nasu qarami yana gida.
Sosai sukayi farincikin ganinsu shida matan nasa 2
Amma diayar kana ganinta kasan ba har zuciyaba farincikin.
Gaggaisawa sukayi, Baban nasu jiyake kaman yayi yaya dan farincikin ganin ษiyar yayan sa da mijin nata, sannunku daxuwa yaran kirki Allah maku albarka sannunku da ziyara.
Haka suka gama gaggaisawa harda ษan hira kaษan suka sha ruwan da Mama hafsatu takawo masu, kamun suka miqe suka masu sallama, Baba qarami ne yace zaku koma sashen kishiyar taki ko Tom sannunku da gajiya aje ahuta ko yaran kirki mungode sosai, sallama suka masu suka fice a sashen nasu suka koma sashen kakar tasu amarya.
Bayan sun koma sashen. Abinci Hayra takawo masu sukaci, dasuka gama suka wuce ษakin dayake mallakin su, a sashen kakartasu sukayi wanka, suka huta.
Dare yafara, suka zauna Dukansu a palourn kakartasu suna ษan hira.
Wayan Ameerah Umma ta qira gaisawa sukayi. Tamusu ya hanya? haษata da amarya sukayi. Karban wayan amarya tayi tana washe baki!!
Yar albarka irin arziqi wacce ta iya haihuwa alllah de yamaki albarka! Da Ameen Umma ta amsa suka gaisa, Amarya taace "niko yaushe mijina soja zedawo? Umma tace Insha Allahu yakusa dawowa mama. To Allah dawo dashi lafiya! yaro me hankali da kirki da ziyara ba kaman takwarataba. Da Ameen Umma ta amsa!
Wai nikam anya ba'a sanja maki ษiyar kin nan a asibiti ba? gaba ษaya bata ษauko halina ba. Murmushi kawai umma tayi batace komiba(irin kunyan surukai). Amarya tace shikkenan ke baki iya hiraba tom nagode seda safe. Tafaษa tana miqa wa Ameera wayan, amshi abun yahudawan nan. Dan inba qaton qarya na colai colai en arna masu fitsari a tsaye ba, mutum na wata duniya ina nan ina jin muryansa fa rannan ma naga harda ganin mutum ake a ciki. Dariya Ameera tasa bayan ta karษi wayan suka gaisa da Little sannan sukayi sallama takashe wayan tana dariyan kakanta. Kakus tace "takwarata yar albarka nana maryamu wannan suna namu na manya ne fa takwara karki zama shagiri girbau en Maryam a to dan Ni ba ruwana.
Yi haquri takwarata ษazu na maki faษa. Ashe bani girma na da son da kike mun ne yasa kika fara shigowa nan bakije wajan baban kuba. Allah maku albarka koh!! Suka amsa duka da Ameen stohuwa me ran qarfe.
Haka sukata hira jefi jefi da abun dariyan kakar tasu har suka yi seda safe kowa yaje dan ya kwanta.
ฦakin dayake nasu dama suka nufa. Kasance wanta takwaran Amaryan komi nata akwai sa a sashen kakus en tasu, tun kan tayi aure harda tayi aure aka sauya mata komi na ษakin ita da mijinta.
๐ฝace safiyar alkhairy
๐ผ๐ฐ๐
๐ฐ๐
๐ฐ๐
๐
๐ฐ๐ฝ
๐
๐
๐ฑ๐ฐ๐ธ๐
๐ท
Yau take labara. Wacce tayi dede da ranan da baqi suka fara isowa masarautan qubaish. Ko wanne ษan sarki, an tanada masa dama masauqin sa shida tawagarsa.
Tun safe shigowa aka wuni baqin na isowa, wasu har se dare suka samu isowa. Gari ya cika, gari yayi baqi, ๐ข๐๐จ๐๐ง๐๐ช๐ฉ๐๐ฃ ๐ฆ๐ช๐๐๐๐จ๐ ๐ ๐๐ฃ๐๐ฃ.
ฦณaฦดan sarakuna 12 ne sukazo daga masarautu daban daban. Kowa yazo da muradin ya auri wannan kyakkyawan Gimbiyan sannan yaci wannan wasa da za'a yi. Gimbiya wacce ai kon kyawunta ba wanda yataษa kallon fuskanta bayan iyayenta.
Abu mafi ษaukan hankali da burgewa a tattare da ita, kalan kwayan idanunta. Domin daban suke.
Muje zuwa danjin ya zasu kaya?โ๏ธ
ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐๏ธ
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช, ๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ฉ๐ช๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐ฎuka:-
08146292652
๐พ๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ.
09161720046
๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ ๐๐๐ก๐ก ๐๐๐จ ๐ค๐ฃ๐, ๐ญ๐๐ข๐ช ๐ข๐๐ ๐ช ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฃ๐ ๐ช ๐ ๐ง๐๐๐ช๐จ๐ ๐ข๐๐ ๐จ๐๐ช๐ฆ๐, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐!!!
# ๐พ๐ค๐ข๐ข๐๐ฃ๐ฉ
# ๐๐๐ ๐ &
# ๐จ๐๐๐ง๐
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐๐ ๐พ๐๐
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
๐๐ฉ๐ค๐ง๐ฎ
๐ผ๐ฃ๐
๐๐ง๐๐ฉ๐ฉ๐๐ฃ
๐ฝ๐ฎ
๐๐๐ง๐๐ง๐ ๐จ๐๐ก๐๐๐ช ๐๐จ๐
๐๐ฌ๐๐ง batoorlโ๐ฅ
Follow me in my page's
# WhatsApp โก๏ธ08146292652
# facebook โก๏ธunique uwar batoorlerh
# instagram โก๏ธhareeyh-lurv
# whattpad โก๏ธ@ourmmanbatoolerh
# TikTok โก๏ธuwar batoorl
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
__________________________________________________________________
๐
ฟ๏ธ 21&22
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
Ko wanne ษan sarki, ya sauqa a masauqin da aka ta nadar don shi da jama'ar sa. Sannan an wadata ko wannen su da duk abubuwan da zasu buqata, a matsayinsu na yaran sarakuna sannan kuma manya-manyan baqi " A MASARAUTAN QUBAISH.
๐
๐ฐ๐ฝ๐ฐ๐
๐ถ๐
๐ณ๐ฐ๐ฝ๐ฐ๐
๐ณ๐ฐ ๐ถ๐ฐ๐
๐ฐ
"๐ง๐๐ฃ๐ ๐๐๐ฉ๐ ๐ฆ๐๐ง๐ฎ๐" faษin malam ba'haushe wai "sai dai uwar ษiya taji kunya".
FILIN TARO
Mutane ne a cike a wannan qatoton fili, ba ko masaka stinke. Sosai filin aka qawata shi dan wannan taron(gasa) ya cika fam da jama'a, mutane da dama sun hallari wannan taro.
A gefe guda kuwa na wannan fili, ko wanne ษan sarki, da wajan zamansa shi da tawagar sa(hadimominsa).
Taro yayi taro. Ko wa ka gani fuskan sa ษauke da fara'a!! ko wa ya qagu yaga abun da ze wakana a wannan fili. Sannan kuma wa zata zaษa a cikin yaran sarakunan? wane ne jarumin da zai lashe gasan? Kowa kawai zuba na mujiyarsa yake, ya ga ta inda Gimbiyar tasu zata ษullo.
Gefe guda kuwa a munbari mai girma Sarki Qaseem ne da fadawan sa,waziri, galadima,da dai sauran dogarae da kuma ฦดan fada.
Manyan ฦดan kasuwan cikin Masarautan dama wasu a wajen Masarauta, manyan masu kuษi na Masarautan da wajen Masarauta, suma wajan zaman su a qa wace. Guri yayi guri, taro yayi taro(abun se wanda ya gani kawai).
hayaniyan da ke tashi a wajen ne ya ษauke cak!! Abun da ya ษau hankalina na juya dan ganin ko menene?? Wajen yayi tsit, ba kajin qaran komi sai sawun takalma gami da qirarin da dogarae da kuyangu ke yi!! Wanda hakan ze tabbatar maka Gimbiyar ce ke shigowa filin taron.
***
๐๐๐ ๐๐ฌ๐๐ง ๐ ๐ ๐ก๐๐๐๐ฎ๐ ๐๐๐ข๐๐๐ฎ๐
๐๐๐ง ๐๐๐ง๐ ๐, ๐๐๐ ๐๐ง ๐๐๐ง๐ ๐!!
๐๐๐ก๐๐ก๐๐ฃ ๐จ๐๐ง๐๐ช๐ฃ๐๐ฎ๐!
๐๐๐๐ ๐๐๐ฎ๐ ๐ฉ๐๐ข ๐ ๐๐ง ๐ข๐๐ฏ๐ ๐๐ช๐๐ช,
๐
๐๐ง๐ช๐ข๐, ๐ฎ๐๐ง ๐
๐๐ง๐ช๐ข๐, ๐๐๐ ๐๐ง ๐
๐๐ง๐ช๐ข๐.
๐๐ค ๐ฃ๐๐ข๐๐๐ ๐๐๐ฎ๐ ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ ๐๐ง๐๐ฃ ๐ ๐ ๐จ๐ ๐ฎ๐ ๐จ๐๐๐ง๐ฎ๐.
๐๐๐๐ ๐จ๐๐ก๐๐ข๐ช๐ฃ! ๐๐๐ฎ๐ ๐จ๐๐ก๐๐ข๐ช๐ฃ! ๐๐๐ข๐๐๐ฎ๐ ๐๐๐ง๐ ๐ข๐๐ ๐๐๐ง๐๐ง ๐๐ฃ๐๐ฎ๐ ๐ข๐๐ ๐๐๐ง๐๐ง๐๐ฃ ๐๐๐ฆ๐ค๐ง๐,,
๐๐๐ง๐๐ง ๐ฌ๐๐ฉ๐ ๐จ๐๐ ๐ ๐๐ก๐ก๐ค
๐๐๐ฃ ๐ฏ๐๐ง๐๐ ๐๐๐ฃ๐๐ง๐ ๐ ๐ค ๐๐ช๐ง๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐๐ ๐๐๐ง๐๐ ๐ข๐ ๐ก๐ช'๐ช ๐ก๐ช'๐ช ๐๐๐ฃ ๐ ๐ช๐ฌ๐ ๐จ๐๐ ๐ข๐๐ ๐ฉ๐จ๐๐ฃ-๐ฉ๐จ๐๐ฃ ๐ง๐๐๐ค ๐๐ ๐๐๐ง๐ช๐ข๐ฉ๐ ๐ฃ๐ ๐ฏ๐ ๐๐ฎ๐ ๐จ๐๐ข๐ช๐ฃ ๐ ๐, ๐ฉ๐๐ ๐๐ฌ๐๐ฃ๐ ๐ ๐ก๐๐๐๐ฎ๐ ๐๐๐ง ๐๐๐ง๐ ๐ ๐ ๐ช๐ข๐, ๐๐๐ง๐๐ช๐ฃ๐๐ฎ๐๐ง ๐ข๐ช ๐ฉ๐ ๐๐ค๐๐ ๐๐ฃ๐จ๐๐ ๐ผ๐ก๐ก๐๐๐ช, ๐ข๐๐ฉ๐๐ง ๐จ๐๐ง๐ ๐, ๐ฎ๐๐ง ๐จ๐๐ง๐ ๐, ๐๐๐ ๐๐ฃ ๐จ๐๐ง๐ ๐ ๐จ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ข๐๐ข๐๐ฃ ๐จ๐๐ง๐ ๐.
๐๐๐๐ฝ๐๐๐ผ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐จ๐๐ง๐๐ช๐ฃ๐๐ฎ๐๐ฃ ๐ข๐ช ๐ฉ๐ ๐๐ค๐๐ ๐๐ ๐๐ข๐๐ฃ๐๐๐ฌ๐๐ฃ ๐ผ๐ก๐ก๐๐.
๐๐๐ฎ๐ฎ๐ ๐ ๐๐ ๐๐ฃ ๐ ๐๐จ๐๐ฃ ๐ ๐๐ ๐๐ ๐๐๐ง๐ช๐ข๐๐ฃ ๐ฃ๐๐ข๐๐๐ ๐๐ ๐ฃ๐ ๐๐๐ ๐ ๐๐ช๐๐ ๐ ๐ ๐๐๐ฌ๐ ๐ข๐๐ฏ๐ ๐๐๐ก๐ ๐๐๐ฃ ๐ข๐๐๐๐ฃ๐๐ฃ ๐๐๐ง๐ช๐ข๐ฉ๐ ๐๐๐.
๐
๐๐ง๐ช๐ข๐, ๐๐๐จ๐๐๐๐ช๐ ๐๐ฎ๐, ๐จ๐๐ง๐๐ช๐ฃ๐๐ฎ๐๐ง ๐ ๐ฎ๐๐ฌ๐๐ฌ๐๐ฃ ๐๐ช๐ฃ๐๐ฎ๐๐. ๐ผ๐ฃ๐ฎ๐ ๐๐ฃ๐ฎ๐ ๐๐ฃ ๐ ๐๐จ๐ ๐ ๐๐ฃ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช๐๐๐ฃ ๐ข๐ช๐ฉ๐ช๐ข ๐๐๐ก๐ก๐ ๐ข๐ช๐ฉ๐ช๐ข ๐๐ ๐ ๐๐ฃ๐จ๐, ๐๐ก๐ก๐๐ ๐๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ ๐ฎ๐ ๐๐๐ ๐ ๐ฉ๐จ๐๐ฌ๐ค๐ฃ ๐ง๐๐ ๐๐๐ข๐๐๐ฎ๐, ๐ ๐ ๐ฉ๐๐ ๐ ๐ก๐๐๐๐ฎ๐ ๐ฎ๐๐ง ๐๐๐ฉ๐ ๐ฎ๐ ๐๐๐ฎ๐ ๐ฉ๐๐ก๐ค, ๐จ๐๐๐ง๐ ๐๐๐ฌ๐๐ฎ๐๐ฃ ๐๐ผ๐๐ผ๐๐ผ๐๐๐ผ๐ ๐๐๐ฝ๐ผ๐๐๐!!!
***
๐๐๐ง๐๐ง๐ ๐ ๐๐ฌ๐๐ ๐ฉ๐๐ ๐ ๐จ๐๐ ๐ฉ๐ช๐ฃ ๐ ๐๐ฃ ๐ฉ๐ ษ๐ช๐ก๐ก๐ค tsakiyan taron ๐๐๐ง t๐ ๐๐จ๐ค ๐ฉ๐จ๐๐ ๐๐ฎ๐๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ง๐ค๐ฃ jama'an.
Idanuwa ne duk suka koma kanta, kowa ka gani yana magana tom yabon kyau irin na halitta da Ubangiji SWT yayi mata ake.
Sanye take da kaya irin na jarumai mata masu zuwa yaqi, ko ina na a rufe yake baka ganin komi se qwayan idanuwan ta. Duk da kasancewan kayan yaqi ne ajikin ta kuma jikin a rufe hakan be hana bayyana kyau, jarumta, baiwa, sadaukan taka, da komi da Allah ya azurta ta dashi ba, ma bayyani.
Fara ce sol! Duk da baka ganin fatan jikin ta, Amma qwayan idanuwan ta kaษai ka gani ze tabbatar maka da hakan, qwayan idanun da ke zautar da mai kallon su. Blue-Blue haka qwayan idon su ke, ga farin idon kuma fari tass!! ka ranste ba idon mutum ba, dan kallon su ma na ษauke wa mutum ido.
Wu cewa tayi ta zauna wajan da aka qanwata, aka kuma masa kwalliya, dan zaman ta.
Tun shigowan ta filin taron ba iya jama'a ba har yaran sarakunan duk suka ruษe, kowa ji yake kaman ya ษauke ta ya gudu da ita.
Mai magana ne ya tashi, ya na jawabi da farko maraba yaiwa duk baqin da suka hallara da ma ษauka cin jama'ar gari. Ya gaida kowa yacce ya kamata. Yama yaran Sarakunan barka da kuma addu'an nasara ga mai rabo. Sannan ya fara koro jawabi :-
"Kaman yacce aka sani ba wanda ya taษa ganin fuskan GIMBIYA MEHWISH. To musabbabin taron nan gasa ne tsakanin yaran sarakuna masu nema da biษar auren Gimbiya. Abu ษaya ne duk wanda yake ganin ya shirya a yaran sarakunan tom ze iya fitowa su gwabxa. Duk wanda yayi nasaran cire abunda ke fuskanta tom shine de yaci gasa kuma Insha Allahu Shine wanda zai Aureta".
Yaran sarakunan ne suka fara mamaki!! Just simple abun fuskan ta, ta ษauki kowa rago kenan? Kowannen su faษi yake a ransa "zata sha mamaki".
Ku san dukkansu a tare suka tashi.
Magana mutumin ya qara yi. "Da alama de gwarazan mazaje ne suka zo neman auren Gimbiyar tamu kuma Sarauniyar gobe Insha Allahu.
" Yanxu dai za'a fara ne da na farko a jadawali, ษan sarkin garin A๐ ๐ ๐๐ก. Daga jin sunan sa ya tashi ya fito, bayan ya kimtsa zan zaronsa sannan ya damqi takobin sa, cike da faษi da tafiya cikin jarumta ya shige cikin fili da yake na buga gasan.
"Gimbiya ana buqatan ki a fili" faษin mutumin da ke magana da abun sauti. tashuwa tayi cike da jarumta da haiba ta nufi cikin filin
"Ana mata kirari da kuma tafi".
Husur aka hura musu nan take suka fara gobzawan.
Gobzawa suke yi abun gwanin burgewa!
Tun yariman garin A๐ ๐ ๐๐ก na ganin abun wasa har abu yafi qarfin sa, tun yakan iya kai hari har ya dawo kare kansa kawai yake yi. Ana hakan har Gimbiya ta kaisa qasa ko jikinta takobin sa bai taษa ba.
Haka aka ta gobzawa tsakanin Gimbiya Mehwish da ฦดaฦดan Sarakunan har sai da ta gobza da yaran sarkuna huษu (4) a ranan.
Sannan duk cikin waษanda duka gwabza da su ba wanda ya ko taษa jikin ta bare buษe abun da ta rufe fuskan ta.
A haka gasan ranan ya tsaya sai zuwa gobe kuma. Mutanen masarautan se jin daษi suke! da nishadi! da kuma qara jin jinawa jarumta irin na Gimbiyar tasu.
Sarki Qaseem kuwa ya kasa cewa komi, kuma ya rasa dalilin ฦดar tasa na cewa buษe fuskanta ne ya zamana ta zaษe ka. Duk da ya saba da jin tace a buษe fuskanta ta bada kaza-kaza.
Amma yau ya basa mamaki sai dai bakomi, ya nawa ฦดaฦดan Sarakunan fatan Sa'a ga mai rabo.
A haka taron yau ya watse sai kuma Allah ya kaimu zuwa gobe su cigaba. A ษangaren Gimbiya kuwa ba don ta gaji ba, sai dai ganin lokaci na qurewa kuma ga salloli akawunansu( ibada).
Haka taro yawaste kowa ya kama hanyan komawa masauqin sa ฦดaฦดan Sarakunan, ฦดan gari kowa ya koma gidan sa wasu kasuwan su. Gimbiya kuwa ta koma gida da kuyangu ta,ranta wasai!!
Ta sani in dai tayi haka ba mae samun daman kada ita.
( uwar ษakina mehwish a rage fariya ba musan ikon allah ba).
^^^^ yarinyar da aka kawo wa maganin ta sha ta warke. Sai sam barka, da izinin Allahn da ya sauqe mana magani kamun ya sauqe cutan, duk zafin ciwo da jimawan sa gashi yarinyar ta warke! Masha Allah...
^^( Abun da wasu suka kasa fahimta, shi Allah be sauqe kowanne cuta a duniya ba sanda ya sauqe maganinta, ita ciwo kaffarane
Allah bawa marassa lafiyan mu gida da asibiti lafiya!
Masu lafiya Allah qara masu lafiya!
Wa ษanda suka rigamu gidan gaskiya Allah masu rahama!
Allah ravamu da iyayenmu lafiya
Alfarman rasulullahi sallallahu alaihi wasallam.)^^
Abba ne zaune da Umma suna hira kasancewan A๐ข๐๐๐ baya nan. Yaje kawo masu magun gunan da Abbansa ke saida wa yake kuma amfani dashi
Abbane yace M๐๐ง๐ฎ๐๐ข๐๐ฉ๐ค๐ช ๐ฃ๐ kin kuwa ga Abinda aka yi yau? Murmushi tayi ni kuwa nagani Abban jarumin Umma. Nifa ko a tarihi in ba de na manta bakam to ban taษa gani ko jin labarin mace haka ba, in bade a mutanen da ba.
Anya ma macece? dariya Abba yasa wato de anya macece kike cewa. Ta ya za'a nemi mata aure tana ba mace ba tom? Maryama.
A haka dai suke ta hiran su, kasancewan duk suna wajen akayi gasan.
๐ฑ๐ฐ๐
๐ฒ๐ท๐ธ
^^^^ kwanan ta biyu a gidan kakar tasu, sosai take kewan mijinta!! Saka makon tun zuwan su washe gari ya koma saboda aiki.
Duk da halin