Showing 66001 words to 69000 words out of 98220 words
Zaunawa ya Abdoul yayi a setin Mahreen wacce tunda yazo wajan ta sauqe kanta qasa dan dai yanzu kuma take jin kunyan sa
Saving nasu Mahreen da kanta ta tashi tayi ta sawa kowa nasa
Da tazo kan na ya Abdoul rasa mai zata sa masa tayi shi dai ya soja yana gani sai smilling yake kawai dan burgesa suke
A haka dai tasa masa ferfesun kayan ciki da tosted-bread da soyayyen qwai a gefe da kuma ruwan zafi
Kallon gaban Abdoul kakus tayi ta kalli gabanta daga soyayyan kwai da bread se ruwan shayi
Ajiye cokalin hannun ta tayi ta saka Salati
Sai duk suka ɗago suna kallonta shi dai soja ya fahimci nufin ta tun da ya kalli kallon da take wa plate ɗin gaban ya Abdoul dan haka mai zai yi inba dariya ba harda kama ciki
Itako Maha duk da kyawun da taga ya mata yana dariya hakan bai hana ta aika masa da harara ba tace a ranta "kaga Soja mugu bai san me akayi wa salatin ba yakama dariya dan baqin hali da nema mana surutu"
Kakus ce tace "oh Ni Mairama daso yanzu ke indo dan ɗiban albarka da kuma rashin storon Allah sunan ki kaman na mayun daa Kiga abunda kika sawa abdu kiga abunda kika samun nida gidan yarana da kuɗin yarana fa aka sayi komi amma dae Allah ya kyauta don haka ban isa ba bazaki samun bushashshen biredi kaman kunnen zomo ba da wannan abu kaman wainar kashin shanu sannan ki cikawa Abdu kwano ba tun da bana uwarsa ba
Nima samun ferfesun atou
Mai zasu yi a wajan in ba dariya ba dukan su kowa ta basa dariya dan duk sun ɗauka wani abun ne ya faru ganin irin salatin da ta rafka
Ya abdoul ne yace "haba amaryata kishi kike dani tom juyo muci tare"
Ɗan qwal uba banson yaudara kayi kaɗan nayi kishi da kai Ni dai tunda ba uwarka ce ta saya ba yaronane ɗan albarka ya sayo to maza azubamun banson tangaɗanci
Hayra ce dan ta kashe surutun ta tashi ta sawa kakus kaman na abdoul en har da chip's da suke ci suma
Ai kuwa tana loma ɗaya da ferfesun ta kurma ihu ta tufar
Yanzu dai ke ja'irar ƴar nan kasheni zaki yi wato ki huta wannan barkonon kike aikaman nasa a ƴan hanji na da nake maleji dasu to ta Allah ba taki ba
Ai nasan wannan yar albarkan sona take shiyasa bata saka mun ba
Maha ce ta turo baki ke dai takwara kin cika surutu abincin ma bazaki barmu muci a nuste ba dan Allah
Bafa kyau surutu anacin abinci so kike muci tare da sheɗan halan
Subhanallahi cubulle bakinki ya sari ɗanyen kashi Allah tsaremu haɗa hanya da sheɗan
A'uzubillah bismillahi
Yo kunga na koresa ai ba naci abinci na nayi shiru Allah zubo maki albarka cubulle.
Shi dai ya Abdoul duk abun da ake bayama jin su gaba ɗaya idonsa na kan Mahreen
Ita kuwa sai sunne kai take
Kakus ce tace "jarababben kallo dai ba kyau sai ya sanya mutum tangaɗi gwanda a nistu aci abinci yafi lada ko ƴar mutane ta sarara" ta faɗa tana hararan ya Abdoul
Murmushi yayi bai ce komi ba sanin sarai dashi take
Wayan Mahreen ne yayi qara alaman saqo ya shigo taga ya habeeby ta gani ya turo mata text
*qanwata ki barmun yaya haka ya karya mana karki zautasa da yawa kinji stohuwa ta fara banbami kar takai mana mazga*
Ɗagowa tayi suka haɗa ido da ya soja en dariya ya mata sai ta harare sa a wasa ta tura baki ta kau da kai da kallon kowa tana karyawanta ita ma
Sannan ya Abdoul ya ɗan nistu yana cin abinda ta zuba masa cikin nistuwa
Bayahn sun kammala kowa yayi hamdala
Main palourn suka koma dukan su
Hayra ce da Mahreen suka tattare wajan, bayan sun kai kitchen suka haɗa wanke wanken suna yi
Mahreen ta fita tabar hayra a kitchen ɗin zata ɗaura sanwa.
Gimbiya Mehwish itace bata koma cikin gidan ba sai yamma liss
Direct ɗakinta ta wuce tana shiga tai jefi da abun fuskan ta takwanta a gadonta tana faɗin "washhh Ammaa ta na gaji da tunanin ba nayi bacci yanzu kam before magrib....
𝘽𝘼𝙔𝘼𝙉 𝙎𝘼𝙏𝙄 𝙂𝙐𝘿𝘼 1
Rayuwa nata tafiya yayin da bawan Allahn da Daddyn Little ya buge satin sa ɗaya 1 ciff da sallama yau da ya kama Lahadi qafa kuma Alhmdlh sai dai ɗan abunda baza'a rasa ba
Ameerah da Daddyn Little sun gwada tambayan sa da mamakinsu kuma ya amsa masu tambayan
"Yace masu shi bauchi yake son zuwa" sai dai apart from haka bai faɗa musu komi ba dangane dashj sun haqura tun da ya yarda zai zauna har satin ya cika
A ɗan satin da yayi a gidan sosai suka shaqu da Ameerah in da take ta roqonsa karya tafi ya zauna dasu inyayi sai suje Bauchin tare suma akwai family house nasu a can
In ta faɗi haka baya cewa komi sai dai yayi murmushi kawai
Shi dai shirinsa yake zai tafi dan a lissafin sa bai wuce wata 2 bane yanzu ya ragemasa
Gashi be isaba bare yace ya samo abun da yazo nema.
Umma ce zaune a palour tare da Abba da angonta Little tana masa karatu Abba kuma na karanta jarida
Wayanta dake gefen Abba ya ɗau qara Umma tace "yallaɓoi a taimaka a miqamun"
Murmushi Abba yayi bai ce komi ba yasa hannu ya ɗauka ya miqa mata karɓa tayi ta amsa qiran
Tana sallama tace "Mijin mata huɗu 4" Ummeyh tasa dariya kaji wani batu yanzu in ba wan da ya sani ba ai sai ya ɗauka haka ne alhalin zance ne bayan kinbi kin mallake ni gaki ke kaɗai a wannan qaton gida kin hanani qara amre
Murmushi Umma tayi jin abinda Ummeyh tace
Haba Gwaggo yara dan dai baku samu bane nasan da kun jima da yin huɗun
hiran su suka cigaba dayi cikin barkwanci da raha
Ummeyh ce tace "Umman yara guess what?
Umma tace Gwaggon su amun da yaren da zan fi ganewa
Tom albishir tace "goro fari tass, ina jinki ya akayi"
Insha Allah jibi iwar haka ina Nigeria muna tare
dan Allah da gaske kice Gwaggon su? Sosaima da gaske in Allah ya yarda
Da farin ciki Umma tace shikkenan bauchi yayi qira dama nayi kewan Amarya ko naje na ganta nima
Kede bari kawai Umman yara Insha Allah sena zo zamu je
Allah kawoki lafiya mijin mata huɗu 4
Sallama suka yi tace a gaida mun yaya na
Insha Allah yayanki zai ji gaisuwa
Kaste qiran Ummeyh tayi.
Umma ta kalli Little to nan da kwana huɗu 4 zan kai ka wajan auntyn ka Maha sai kabar damu na ko angon gilani
Tura baki yayi nifa gilani ai anci ba'a cona an faca binta apoki na anbi muje mu ciga jilgi
Jan kunnensa tayi duk girman rashin jinka zaka fama sai munje sai dae ko ka zauna kai ɗaya a gidan dan har da abokin zamu tafi
Kukan sakalci ya saka
Abba dake sauraran su yana murmushi
Miqowa Little hannu yayi oya come on abokee bar grannynka ba zata shiga jirginmu ba kuma ita za'a bari a gida
Tashuwa yayi ya fasa karatun ya tafi wajan kakan nasa ya zauna yanawa Umma gwalo wai bazata hau jirginsu ba ita zata zauna a gida
Umma ta murmusa tace "ranka ya daɗe boɗɗinka na gaidaka wai insha Allahu nan da kwana biyu tana hanya"
Abba yace "Allah kaimu Allah ya kawo ta lafiya
Da Ameen Umma ta amsa
Ta tashi ta haura sama ta barsu a palourn.
Ɗaukan wayansa yayi dan ya duba wani number, bayan ya duba kaman wanda akace masa ya shiga gelleryn sa me zai gani Maha ta goge masa photos na wayan sa duka
Kaɗan ya rage yayi kuka dan har da sani contract da aka basu na aikin da za'a tura su turkey ta gogen photos ɗin ransa yayi mugun ɓaci ya rasa mai zai ma yarinyar nan ya huce
Har jikinsa na rawa yama rasa mene zeyi yayi maganin yarinyr nan
Qara kallon wayan yayi, tsaki yaja ya jefa wayan kan sofan dake ɗakin yana huci
"Tabbas sai na zane ki yau Maha ba tausayinki Indae kince ke rashin ji ke ɗawainiya dake ba mu zuba" yana gama faɗan haka tashuwa yayi ya fice a ɗakin.
Yana fitowa Kakus ya samu hayra na mata kitso suna zaune a palourn
Ina su Mahreen suke amaryata?
Ooh me amarya wani salon sinqin yaudara ne kuma yau ɗan kwal uba ba dai ka bani ajiyan su ba
Tom suna cikin gida itada Maha
Baice ko qala b ya juya yana ayyana irin hukuncin da zai mata........
Muje zuwa✍️
ƳAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh🕊️
💋💋 امى بتولة💋
𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:-
08146292652
𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮.
09161720046
𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁!!!
# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩
# 𝙇𝙞𝙠𝙚 &
# 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚
💦💦💦💦💦💦💦
𝙔𝘼𝙍 𝙎𝘼𝙍𝙆𝙄 𝘾𝙀𝙀
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝘼𝙣𝙙 𝙒𝙧𝙞𝙩𝙩𝙚𝙣
𝘽𝙮
𝙃𝙖𝙧𝙞𝙧𝙖 𝙨𝙖𝙡𝙞𝙝𝙪 𝙞𝙨𝙖
(𝙐𝙬𝙖𝙧 batoorl)
اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍
_______________________________________________________________
🅿️ 49&50
💋💋 امى بتولة💋
Ransa a ɓace dan haka bai bi bayansu sashen baba qarami ba Motor yaja ya fice abinsa a gidan gaba ɗaya yace "Insha Allah ko ba yau ba zamu gauraya ne dake Maha ᴋᴇʀᴇ ɴᴀ ʏᴀᴡᴏ ᴢᴀʙᴏ ɴᴀ ʏᴀᴡᴏ Insha Allah wataran za'a haɗu".
Cikin ƴan kwanakin nan sosai soyayya yai qarfi tsakanin Mahreen da ya Abdoul nata
Kakus tafi kowa farinciki dan abun ya mata daɗi
Hayra kuwa ta koma cewa Mahreen matar yaya duk da in ta faɗa Mahreen cewa take bata son stokana ta cigaba da ce mata sister itakam
Maha ce hakimce akan kujera tsohuwa na zaune a kujeran dake kallon na Maha fuskan ta a haɗe
Maha tace "Takwara wai me aka maki ne kika haɗe rai haka? Nikam gaskiya ma Amarya na gaji da garinnan gaba ɗaya tunda mutum yazo daga masifanki sai masifanki ba yawo ba wani dan fita shashu shiru kawai kaman mutum yazo gidan mutuwa
Tafa hannu Kakus tayi ta rafko Salati kai kace mutuwa aka yi
danqwalo ta miqawa Maha don ubanki uwaki ce Amarya ba ni ba masifa kuma nayi ni da baki na a gidan yarona kika zo kika sameni ba gidan ubanki ba bare ki gaya mun magana tangaɗaɗɗiya kawai tom ki gaji da garin nan har ki mutu in kinyi wasa sai na cewa ubanki abarki anan inga yacce zaki yi, wato ma dan lalacewa irin na Jamila gidan shisha ne ko shishu take barinku kuje oh Ni mairo naga rayuwan tangaɗi anan Insha Allahu Jamila zata zo ta sameni
Caɓ ni dai komawa gidanmu zanyi abuna Sannan ki zage ta ai ƴarki ce ba wanda ya haifa maki ita kunfi kusa atou ni me nawa
Yanzu dae cubulle dan baki da ta ido uwar taki kike cewa haka Allah ya shirya mana zuri'a, yanzu Shekara nawa ban ganku ba dudu yau kwanan ku nawa da zuwa inaji baku yi kwana biyu ba kice zaki tafi
Zaro ido Maha tayi tace "yo kin tsufa ba dole kice haka ba to bari kiji takwara munfi sati a garin nan mun kusa kwana goma ma inaga"
Kakus ta taɓe baki tace "to koma dai shekara ne ai cubulle mutum bazai guji nasa ba ni da nakeso abar mun ke tunda ke cubulle nace kinga hankalin mu zefi zama ɗaya abunmu ba mai jin tsakaninmu inasonki kina sona
Tura baki Maha tayi tana magana qasa-qasa
Mahreen ce ta shugo da sallama tare da ya Abdoul suna murmushi dukan su
Kakus ce tace "tom tattabaru gidan soyayya sannunku da zuwa damunmu muna hiranmu na soyayya ni da cubulle ta".
Dariya ya Abdoul ya saka wato dai yau shiri ake tsakanin kakus da cubun ta
"Shikkenan Hajiya Kakus in zuwan namu bai maki ba sai mu koma inda muka fito" inji Mahreen
Harara kakus ta mata sannu rasae wato kin qwacen miji ɗan cafanen da yakeman da ɗan goron da yake sayan mun kike son hanasa ko wai ku koma to ba in da zaku koma kaga zoka zauna angon amarya komi dozin nayi hiran da kai
Dariya suka sa dukansu wajan ban da Maha da murmushi kawai tayi
"Nikam ina habibu ne yayi? inji kakus
Ya habeeby ya futa ai kakus inaji yaje wajan abokanan sa anan barrack na garinnan
Ooh abunka da sojoji ba iyayen kalan dangi Kai da kake soja a kaduna me ya haɗaka da sojojin bauchi? habibu shishishigi shigilitu
Sai sannan Maha tayi dariya tace "Allah dai ya maki albarka takwaras daɗi na dake baki qyale kowa ba wato dai kalan dangi yaje yi".
Kallon ta Kakus tayi ta girgiza kai "cubulle ba dai iya dariyan mugun ta ba to wallahi yazo ya jiki ba ruwa na in yana lakaɗa maki duka ba ruwan mairo" ta faɗa tana karyan goron ta
Ya taɓa ni ya gani hayya sai kuma tayi qwafa
Hiran su suka cigaba da yi.
1 MONTH LETTER
(bayan wata ɗaya)
a haka rayuwa ke ta tafiya da daɗi babu daɗi har yau gashi watan shi guda cur a garin Abuja, yau ne kuma yake lissafi da shirin barin Abuja ko da su Ameerah basu so ba domin zaman ya isa haka lokaci na tafiya
Sanda ya gama shiryawa tsaff be ɗau kaya Ko ɗaya ba banda na jikin sa tunda baizo da kaya ba anan ya same su, fitowa yayi yaja qofan ɗakin ya nufin cikin gidan nasu
A palourn ya tsaya yayi sallama, amsa masa Ameerah tayi kamun nan ya qarisa shiga da ta masa izini
Kallonsa tayi tare da zaro ido yayana mai nake gani?
Ba dai kaceman ka shirya ba yayana sai kuma idonta ya kawo hawaye
Murmushi ya mata bece komi ba waje ya samu ya zauna
Daddyn Little ne shima ya fito ashirye ganin sa sai yayi murmushi yace "bros har ka gama ka fito ne? Ɗaga masa kai kawai yayi yana murmushi
Gashi har xaka koma baka faɗa mana komi akan ka ba bro ko wataran Allah zai qara haɗamu ko wani zumunci haka kaga ai zamu iya kai maka ziyara Insha Allahu ko wiffey
Murmusawa yayi ba qin faɗa maku nayi ba faɗan ne bance akwai amfani ba dan ina da nisa sosai Nima dalili ne ya kawo ni sai Allah ya qaddara haɗuwanmu
Ameera da idonta ke cike da hawaye tayi caraɓ tace "yayana nisanka doesn't matter, yacce dalili ya kawo ka sai kaga mu kuma sanadi ya kaimu in Allah ya hukunta hakan"
Kai de ka bamu address da kwatance kawai bros
Shikkenan karku damu
Yanzu dai banson ɓata lokaci tun da kunce akwai nisa bauchi da garin nan amma ba na faɗa maku ko kaɗan ne daga labarin inda na fito
So tunda ga waya we will be communicating Insha Allahu
nan ya basu ɗan taqaitaccen labarin daga in da ya fito
mamakine ya rufe su duka Ameera ce tace "Yayana yanzu daga Qatar dana sani kake dan Allah? Kazo Nigeria kawai dan neman magani lallai sannu da qoqari yayana"
Tom ai gwanda daka faɗa mana Ranan ai nace maka akwai family house namu a Bauchi sannan ina ji kakus na yawan cewa kakanmu malami ne yakan bada magani Kaga da ka bari munje can en may be ma ta gane maganin da kake nema basai kasha wahala ba, kaga mu qara ko da wata ɗaya ne kamun yasamu leave s wajan aiki sai muje dan bamu jima da dawowa ba wannan hatsarin ya faru
Murmushi yayi shi dai bece komi ba
Qanwata Kinga ba yanzu zaku shiga bauchi ba sannan ni ina da qidayayyen lokacin da ya kamata ace na koma
Kwanaki sun tafi sosai zan shiga bauchi in yaso ko daga baya zamu haɗu daku in kun samu shigowa kamun na koma in Allah yasa na dace kuma na samu na tafi sai dai Allah haɗa mu