Showing 84001 words to 87000 words out of 98220 words
Chapter 29 - YAR SARKI CE by Uwar batoolerh.txt
you ฦดammaya zanzo Inshร Allah kuma in nazo all those peck's da komi duka sai anmun har da hug lemme tell you ba dau komi kice sai nazo ba ke mai wayo ko? Tom ina hanya kede ki fara shirin tarbana.
Sanin rigiman sa murmushi kawai tayi tace "as you wish ya rouheei Angon Indon sa Allah kawo mun kai lafiya"
Waya suka cigaba da yi cike da soyayya da nishaษi gami da begen junan su (Romeo da Juliet)
Maha na isawo cikin palourn waje ta samu ta zauna tace "Ummeyh nikam ina my son?" Ooh! rigimammen ษan za kice, ai tun ษazu yana can ku na wajan habeeby"
Shiru tayi bata qara cewa komi ba ta sa hannu a bowl da Ummeyh ke shan fruit ta ษau yankan abarba ta kai baki.
Can suna zaune shiru kowa hankalin sa na kan TV qira ya shigo wayan Umma da itama dai-dai tana fitowa daga ษakin ta kenan, zuwa tayi ta ษauki qiran ganin Ameera ke qiranta.
Gaisawa suka yi, da Ameera tace Umma "'kinsan me? A'a ya akayi ko haihuwan ne yazo.
La Umma haihuwa dai tun yanzu, Umma tace "Tom naa sani ko shi ษin ne zaki haifi ษan baiwa"
Murmushi Ameera tayi tace "Umma ba wannan ba albishir kekam"
"Goro" inji Umma
Tom Farin goro ko ja Ummata?
Umma a hasale da ษan faษa-faษa tace "Ameerah yaushe muka fara wasa dake?ki fita idona".
Umma sorry tom Ummanmu, yanzun nan muka gama waya da yaronki shine albishirin dama.
Murmushi kwance a fuskan Umma kaman an mata bushara da kuษi, tace "dan Allah dai? ya yake? dariya Ameerah ta saka amma dai yanzu kam naci goro, Umma Allah son da kike masa ya fara yawa zamu fara kishi muma"
Umma tace "basak kuyi kishin ba dan gidanku wa ma yasan kuna yi? Kuma na fasa bada goron nikam ma kashe waya Bmbara na qirasa"
Tom Ummah daman ma zan tura masa layin ya Abdoul ko address ษin gidan duk wanda ya samu
Yauwa ฦดar kirki Allah maki albarka, ki tura masa nima zan qirasa yanzu kuma za muyi waya da Abdul ษin nima,yauwa Ummeyhn ku ma tazo yaushe zakuzo gaidata? Dan ku kayi latti cinye staraban zamu yi.
yaushe Ummeyh tazo wayyo! daษi dan Allah Umma ki bata wayan naji muryanta, ai zuwa ya zama mun dole.
Umma tace "Bazan bada ba uwata ba dai kina da layinta ba qira ta nikam yarona zan qira" Sallama suka yi Ameerah na dariya Umma ta kashe qiran.
Ummeyh ce ta kalleta tace "Umman yara wato baza ki haษa ni da ษiyata ba?
Bafa haka bane Gwaggon yara, wannan bawan Allah da na baki labari mijinta ya buge shine fa suka bari ya tafi Bauchi shi ษaya kuma ba ษan Nigeria ba, "Ina ji dai ya warke ai umman yara?" Ummeyh ta tambaya
Bai wani warke wa ba fa baqin hali ke damun su Gwaggon yara, Ameera kam da mijin ga sai a hankali, kinji-kinji yacce muka yi ranan, kwashe yacce suka yi ranan da Ameerah tayi ta faษawa Ummeyh"
Subhanallah yanxu dai ya ake ciki tom?
Wai layinsa ya shiga shine nake son qiransa, Ai kuwa ya kamata yaje nasan Gwaggo kam zata yi masa masauqi ita da son yaran nan.
Nikam ma Ummeyhn yara da ya yarda ya zauna kamun muje.
Ummeyh tace "Gaskiya kam dan ya kamata muma mu gaidashi da jikin, in yaso sai mu shiga Bauchin da wuri ba?
Eh tom yanzu dai sau yayanki ya dawo muji ta bakinsa.
Mahreen tattabaru angama soyewa, sallama suka yi tai masa addu'an da yake matuqar qara masa qaunarta
"Allah kulamun dakai rouheei
Allah tsaremun kai rouheei
Allah Buษa maka hanyoyin samun ka rouheei
Ya rabbi ...................."
Ameen y Rabbi Yar aljannah ta, Mar'atussaliha ta, ki kula sosai ko.
Insha Allah yayana
Murmushi yayi daga ษayan ษangaren bai ce komi ba, Ita ta kashe wayan tana mai jin annashuwa da nishaษiii.
Tashuwa tayi tai hanyan palour itama
Bayan ta kashe wayan bai wuce da minti biyu zuwa uku ba text ya shigo wayan ta, buษewa tayi da mamaki ta zaro ido ganin tulin kuษin da ya Abdoul ya tura mata wai na gyaran kai, addu'oee ta kuma masa kamun ta miqe cikin farin ciki ta nufi palour.
Da sallama ta shiga palourn gefen Ummeyh ta zauna, sannu da hutawa Ummeyh am,
Wani hutawa ฦดar nan ko bacci banba, ai gobe kar ma ku yarda na kama qafanku a hanyan ษaki na dan baccin gajiyan nan duka sai nayi sa na samu naje wajan stohuwata Nima.
Umma shiga lambobin ta tayi, layinsa ta nemo tayi dialing farincikk ya cika ta jin ya shiga sai dai har ya gama ringing ba'a ษauka ba qara qira tayi again haka..
Amjad Jin shiru bata turo masa saqo ba kuma bata qira ba sai ya ajiye wayan a gefe ya ษan kishingiษa akan yana yajira qiranta, a haka har bacci ษarawo ya sace shi.
Sashen baba qarami na nufa dan hayaniyan da nake ji, tun ina shiga palourn sashen nake jin ashar na tashi, da hanzari na garzaya ciki dan jin meke faruwa?
Mama hansatu ce ke cewa "haba ke kuwa saratu me na damuwa haka har da ashar? Ai ba komi dan ya aureta bakya ga uwarsu da ubansu nada kuษi duka ba.
Mama saratu tace "Kutumar uban can (a'uzubillahi) hansatu dan dai ba kece ba shiyasa za kice haka, ai in iyayensu na da kuษi, nima yarona tufarkalla Masha Allah shima yana da kudin sa atou, ke hansatu har yau bakisan rayuwa na kuma bakisan ษan Adam da son zuciya ba, sai kiga sun kwashemun yaro tass sun shuษe sa sun lashe sa sun maida shi sakarai shagiri girbau.
Dubi fa yacce uwar tasu take mana mijinta ya zamo kaman maloho ko nace gaษo(sakarai) komai sai abun da tace zai yi, ke baki Ga zuwansu kwanaki ba ne?
Ai wallahi abinda bazan ษauka ba kenan ko sama da qasa zata haษe wannan buro-uban ba da ni saratu ba in dai na cika haifaffiysr ฦดar sunna ko zanyi yawo stirara Abdul bazai Aure ta ba.
Hhhh! Hansatu tana dariyan da daga ka gani kasan na makirci ne tace "saratu sama da qasan bata dai haษen ba ai tuni kika yarje har da sa albarkazaki sa musu da addu'ar a haifa mans shiryayyun jikoki, faษin mama hansatu tana dariyan mugunta, Kuma da kike maganan mallakewa ba sai munso za'a mallake mana yaro ba ai ba zama zamu yi ba saratu".
"Hmmn hansatu kenan ni dae Ina dede dasu duka kawai na ษula ganye ne ina kallonsu inbasu sani ba daga shi balagaggen marar kunyan har da figeggen ubansa zasu haษu dani tun da ba wanda ya ษauke ni da daraja har ana maganan auren sa ban saniba tom baze auri Mahreen ba in de sunana saratu kuma nono na yasha, ai ko ke yadikko da baki haihu ba za'a faษa maki kuma kema kyaji haushin rashin faษa maki da akayi bare ni da na ษau ciki wata goma na haife, in ba rashin ganin daraja ba su ya kamata na riga Gwaggo ma jin wannan zancen, ayi mu ganine in tusa zata hura wuta" Kwafa mama saratu tayi, dan kana ganinta kasan a cike take fam da masifa.
Tashuwa hansatu tayi dan maganan rashin haihuwan da mama saratu tayi ya ษata mata kawai tayi shiru ne sai tace "tom saratu ba naje na ษaura girki nikam kamun ya auro mana surka ta hutarmu yin aiki".
shewa suka yi suka tafa hansatu ta fice a palourn mama saratu.
Mama Hansatu tana shiga ษakinta me zata yi in ba dariya ba, har da kama ciki can ta miqe fuska a haษe kaman ba ita ta gama dariya yanzu ba ta tsaya tace "saratu dani kike maganar kici gaba damun gorin haihuwa ko yanzu yaranki basu fi qarfin su mutu mu zama ษaya ba na barsu ne kawai dan taqaicin su ya kashe ki, wawuya jahila jaka mara tunani ance maki duk zamanmu dake inasonki da alkhaeryh ne ko dan Allah nake maki wasu abun ai wallahi sharri da kaina nake tura maki se dai ki samu ki stallaka in Allah ya soki tunda dai kin ษan riqe azkar, amma ba komi muje zuwa zaki sha mamaki dan tabbas sai naga bayanki duk kuzo a bayana a auro ku amma ku haihu ban haihu ba sannan yaran ku su ษaukaka wallahi yacce nayi sanadiyan yaron wancan shashashar matan kema ษukda ษan ki ya girma baifi qarfin na hallakar dashi ba (wa'iyazubillah Allah ka shiryamu). Ina ji ina ganin ษan ki ya auri wannan kyakkyawan yarinya ga iyayenta kuษi na qyale caษ, ace mun iyayen baban ta sune masu sarautan Adamawa sannan na bari ษan ki ya haษa jini da sarauta ai wallahi sai dai bayan rai na itama ฦดar taki ko mashinshini ba zata samu ba sai dai ta dawwama tana wa stohuwar kikalkin kakar su aiki kamar haka mtssswww.
Lamarin ki saratu Ba malami ba boka zugi ya isa kisa a fasa auren ke da kanki ko na ss ki stinewa yaron ki kece da asarar ba ni ba hansatu tun da ke janitalau ce baki da hankali baki da tunani, sannan ina dab da saki aikata shirka akan auren nan
Jamila(Ummey) ke kuwa haka zaki qarashi rayuwanki sai dai gani daga nesa bake ba ฦดan uwanku bare uwarku ke da Nigeria ko mutuwa uwarku tayi Bazan bari kizo ba duk soyayyan da yayunkk ke maki sai nasa ya koma mugun tsana kin rasa mai ke maki daษi a duniya, tunda a lamarin yaranki dole akwai Aure Tom sai dai suga ana Auren daษi duk dagewan kakannin su a kansu(su Arษo) sai nasa sunyi auren qasqanci Auren wahala.
Sai kuma ta kwashe da dariyan da sanda bangon ษakin ya amsa kaman zai stage Hhhhhhhhhhhhh!! Sai ni hansatu, hansai tamai gari naci aradu Nasha yasin na ci dubu sai ceto
Shine bai tashi baccin da yake yi ba sai da ake qiran Sallan magrib, da salati da addu'a ษauke a bakinsa ya farka yana miqa, jin qiran Sallan sai ya tashi ya zauna yana kai har magrib yayi caษ astagfirullah Allah na tuba.
Tashuwa yayi bebi ko takan wayan sa ba ya ษau buta ya shige bayi......
Muje zuwa fan's โ๏ธ
ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐๏ธ
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช, ๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ฉ๐ช๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐ฎuka:-
08146292652
๐พ๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ.
09161720046
๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ ๐๐๐ก๐ก ๐๐๐จ ๐ค๐ฃ๐, ๐ญ๐๐ข๐ช ๐ข๐๐ ๐ช ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฃ๐ ๐ช ๐ ๐ง๐๐๐ช๐จ๐ ๐ข๐๐ ๐จ๐๐ช๐ฆ๐, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐!!!
# ๐พ๐ค๐ข๐ข๐๐ฃ๐ฉ
# ๐๐๐ ๐ &
# ๐จ๐๐๐ง๐
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐๐ ๐พ๐๐
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
๐๐ฉ๐ค๐ง๐ฎ ๐ผ๐ฃ๐ ๐๐ง๐๐ฉ๐ฉ๐๐ฃ
๐ฝ๐ฎ
๐๐๐ง๐๐ง๐ ๐จ๐๐ก๐๐๐ช ๐๐จ๐
(๐๐ฌ๐๐ง batoorl)
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
_______________________________________________________________
๐
ฟ๏ธ 61&62
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐๐๐๐๐!! ๐๐๐๐๐!! ๐๐๐๐๐!!
๐๐๐ ๐๐'๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐
๐ฒ๐จ๐ฎ๐ซ ๐ฌ๐๐ญ๐ข๐ฌ๐๐๐๐ญ๐ข๐จ๐ง ๐ข๐ฌ ๐จ๐ฎ๐ซ ๐๐จ๐ง๐๐๐ซ๐ง.
๐๐ฎ๐ณ๐จ ๐ค๐ฎ ๐ฌ๐๐ฒ๐ข ๐๐๐ญ๐ ๐ฆ๐๐ข ๐ฌ๐๐ฎ๐ช๐ข ๐ฆ๐๐ข ๐ข๐ง๐ ๐๐ง๐๐ข ๐๐จ๐ฆ๐ข๐ง ๐ ๐๐๐๐ญ๐๐ซ ๐๐ ๐ก๐ข๐๐ข๐ฆ๐จ๐ฆ๐ข๐ง ๐ค๐ฎ ๐ ๐จ๐ง๐ฅ๐ข๐ง๐ ๐ค๐จ ๐ค๐ฎ๐ฐ๐ ๐ค๐๐ฅ๐ฅ๐๐๐-๐ค๐๐ฅ๐ฅ๐๐๐ ๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐ญ๐๐ซ๐ ๐๐ ๐๐๐ญ๐๐ง๐ค๐ข/๐๐๐ญ๐๐ง๐ค๐ ๐ฒ๐๐ฒ๐ข ๐ฌ๐๐ฎ๐ซ๐ข๐ง ๐ณ๐ฎ๐ช๐๐ฐ๐ ๐๐. ๐๐ง๐ ๐ฆ๐'๐๐๐จ๐ญ๐ ๐๐ฆ๐๐๐ง๐ข ๐๐ ๐ค๐๐๐๐ซ ๐ฌ๐๐๐๐ฐ๐ ๐ญ๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐ฆ๐๐ฌ๐ฎ ๐ค๐ฎ๐ค๐๐ง ๐ฌ๐๐ฎ๐ซ๐ข๐ง ๐ช๐๐ซ๐๐ฐ๐๐ง ๐๐๐๐ ๐ญ๐จ ๐๐ ๐ฐ๐๐ง๐ง๐๐ง ๐๐ ๐ค๐๐ฆ๐๐ง ๐ค๐จ ๐ฐ๐๐ง๐ง๐ ๐๐๐ง๐ ๐ฌ๐๐ข ๐๐ง ๐ ๐ฐ๐๐๐ ๐๐ค๐๐ง๐ฌ๐๐ง ๐ง๐ ๐ช๐ฐ๐๐ซ๐๐ข ๐๐๐ง ๐ข๐ง๐ ๐๐ง๐๐ข ๐๐ ๐ค๐ฎ๐ฆ๐ ๐ช๐๐ซ๐ ๐จ ๐ ๐ ๐๐๐๐๐ง ๐ค๐ ๐ญ๐จ ๐ค๐ช ๐ณ๐ข๐ฒ๐๐ซ๐๐ข ๐๐๐ ๐๐'๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐
๐๐๐ - 250 ๐๐๐ - 2๐๐
๐๐๐ - 5๐๐ ๐๐๐ - 500
๐๐๐ - 75๐ ๐๐๐ - 750
๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐ - 25๐ ๐๐๐ - 25๐
๐๐๐ - 50๐ ๐๐๐ - 5๐๐
๐๐๐ - 75๐ ๐๐๐ - 75๐
๐๐ฎ๐ง๐ ๐๐ซ๐๐ก๐ ๐ฆ๐ฎ๐ง๐ ๐ก๐๐ง๐ bashi๐ ๐ฌ๐๐ฒ๐๐ง ๐ง๐ ๐ ๐๐ซ๐ข ๐ฆ๐๐ข๐๐ ๐ค๐ฎ๐๐ข ๐ ๐ข๐๐(๐ข๐ง๐ฃ๐ข ๐ก๐๐ฎ๐ฌ๐๐ฐ๐)
๐๐๐ค๐ฎ ๐ข๐ฒ๐ ๐ญ๐ฎ๐ง๐ญ๐ฎ๐๐๐ง ๐ฆ๐ฎ ๐๐ค๐๐ง ๐ฐ๐๐ง๐ง๐๐ง ๐ฅ๐๐ฒ๐ข ๐๐๐ง ๐๐ข๐ฒ๐ ๐ค๐จ ๐ญ๐๐๐๐๐ญ๐๐ซ ๐๐ ๐ฌ๐ก๐๐ข๐๐๐ง ๐๐ข๐ฒ๐
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐๐/๐๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐๐จ๐ฎ๐ง๐ญ ๐ง๐ฎ๐ฆ๐๐๐ซ
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐
๐๐๐๐ ๐๐๐๐.
๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐......
Tashuwa yayi ko takan wayansa bebi ba ya shige bayi(toilet) yana fitowa ya ษaura alwala, cikin ษakin ya koma yaja qofan ya rufe ya nufi masallaci.
ko da yayi Sallahn magrib bai koma ba har sanda yayi Sallan isha'ee bayan sun idar da sallan ne liman ya ษan yi tunatar wa ga al'umma(wa'azi) yana idarwa jama'an masallacin suna raguwa har aka waste ya rage mutane qalilan.
Amjad matsawa yayi wajan liman yayi masa sallama suka yi musabaha sannan suka gaisa fuskan liman a sake ba yabo ba fallasa.
Liman yace "saurayi daga ina haka dan ban cika ganinka anan ba?"
Murmushi Amjad yayi yace "malam ni ba ษan qasan nan bane"
Ikon Allah ikon gaske yanzu tom kazo wajan wani naka ne kenan? A'a Allah gafarta malam banma san kowa ba hasali ma ban taษa zuwa ba yanzu ma dalili ne nazo neman wani magani ne kuma na shiga jeji sosai iya shiga na ban samu ba ko alaman bishiyar ban gani ba, kuma ance mun dama anan zan samu.
wani magani ne haka? Bawan Allah
Amjad yace "๐ญ๐๐น๐บ๐ฎ๐ฟ ๐ฑ๐ฎ ๐ธ๐๐บ๐ฎ ๐ธ๐ฎ๐ป๐๐ฎ"
jinjina kai limamin yayi yace "kai aikam dole ka gama duba wa baka samu ba dan ba'a ta yankin nan ake samu ba sai ta jejin yankari ko can yankin Borno sambisa, amma yanzu dai a ina kake zaune(masauqinka)?
Yace "Allah gafarta malam nan bayan nan ne ba nisa"
Liman yace "to to shikkenan in ba matsala muje gida na in yaso daga nan sai ka wuce ko dan abubuwan na da qa'idodi nasan kasani ba ako ina ake shiga dashi ba.
Nagode Allah gafarta malam yanzu zanje gidan na haษa abubuwa na na sallami mai ษakin sai na zo.
to yaro shikkenan sai kazo, sallama suka yi da limamin ya fice a masallacin ya wuce inda yake kwana, buษe ษakin yayi ya haษa komi nasa ya bawa mai ษakin gefen sa makullin ษakin shi kuma ya fito yayi gidan limamin.
Da ya isa gidan limamin tsayawa yayi a bakin qofan yayi sallama.
amsawa akayi wata budurwa ce ta amsa tace "ana zuwa".
yana tsaye yaji an buษe qofan, ษagowa yayi suka haษa ido ita, kyakkyawar budurwa ce wacce a shekaru bata haura 20 years ba, ta buษe qofan tana tambaya waye ne?
Nazo wajan liman ne, sai tace "tom ace masa waye?
Kice masa ษan Qatar ne, qara kallonsa tayi kamun tace to ba na faษa masa, cikin gidan ta koma can ta qara fitowa tace wai ka iso.
shigewa cikin gidan tayi yabi bayan ta tai masa jagora har ษakin baqi bayan sun isa tayi masa iso ya shiga ya samu waje ya zauna ficewa tayi a ษakin.
can sai gata ta shigo da ruwa a hanunta ajiye masa tayi ta tsugunna ta gaidasa fuskanta da murmushi shi kuwa ba yabo ba fassala fuskan nasa haka ya amsa.
wai kasha ruwa baban yana zuwa, okay nagode.
Murmusawama tayi ba komi sannu da zuwa ta tashi ta fice a ษakin tana murmushi, bayan fitanta qofan yabi da kallo nustuwan yarinyar ya burgesa sosai.
Bayan mintuna da fitanta sai yaji sallaman liman, amsawa yayi yana sannu da fitowa malam yauwa yaro sannunka ko, waje liman ya samu ya zauna.
Durqusawa yayi ya gaida sa amsawa yayi yana yaro tashi abunka ka zauna, koma wa yayi ya zauna ya sunkuyar da kai, liman yace "yauwa baka faษamun sunanka ba saurayi" kansa aqasa yace "sunana Muhammad Amjad Allah gafarta malam"
Masha Allah to naji maganin da kake nema ai abinda yasa ba zaka samesa ba a jejinmu na nan saboda wasu bishiyoyin an sassare wasu kuma ba zasu yi amfani ba mugaye sun riga da sun ษata su wannan ษinma abinda yasa na qiraka kar acan wani mugun ya gani ya ษata kasan hausawa sunce shi mugu baida kama.
Hakane Allah gafarta malam Nagode sosai, a'a bakomi saurayi yanzun tunda kace kana samu zaka wuce ko? Eh malam tom mu kwana nan yau gobe Inshร Allah da rai da lafiya sai ka wuce yanzun bana shiga na kawo maka maganin, to Malam Allah saka da alheri Nagode sosai.
tashuwa limamin yayi ya fice a ษakin yana faษin "kaqi shan ruwan ko? sosa qeya yayi.
bayan fitan limamin komawa yayi ya jingina da kujeran yana lumshe ido