Showing 57001 words to 60000 words out of 98220 words

ษ—aura hanunsa yayi akan leษ“ensa shiiiiiii tashi muje kema bakida ishashshen lafiya kuma kinga yawan zama zai iya taษ“a lafiyan abinda ke cikinki ba qwari yayi ba.
Haka badan taso tafiya ba ta tashi suka duba sa ko idon sa biyu su masa sai anjuma sai suka ga bacci ma yake cikin kwanciyan hankali, jan masa qofa suka yi suka fita, qira nurse dake kula dashi suka yi suka kama hanya tafiya gida.
Bayan fitansu ya tashi yana daddafawa yaje toilet yai alwala yai sallah dan duk abunda suke yana jinsu har wanda suka qira da Abba sai yaji ma muryansa na masa shige da muryan mai martaba.
Abincin da Daddyn Little ya kawo Nurse tayi saving nasa kwata-kwata 2 spoon yayi ya aje plate ษ—in dan bakinsa ba daษ—i, ya ษ—au apple a cikin fruit da ya kawo yaci yasha magani ya koma ya kwanta.
Bacci ne ya ษ—auke sa da tunanin Gimbiyar sa rigimammiyarsa..










MASARAUTAN QUBAISH


Kwance take a faffaษ—an gadonta da yasha shumfuษ—i da cottonmilk bedsheet, idanuwanta na kallon saman ษ—akin tana ษ—aure da light blue towel mai ษ—an girma dan ya kai har guiwanta. Ita ษ—aya ta turo baki ta kuma yin murmushi duk abunda take idanuwanta a kulle suke, ta rungume pillow a qirji.
Jin ana bugun qofan ta yasa ta tashi zaune tana haษ—a fiska, "koma wayene ya saurareni" shine abunda ta furta tana miqewa tsaye bathroom ta nufa..






---------
sunyi tafiya sosai duk sun gaji da zaman motorn,shi soja kuwa ko a jikin sa driving yake na masu hankali ba gudu ba. Duk photon da ta samu na ฦดammata goge masa su tayi tasss tana rungume da wayan har bacci ya sace ta.
Sune basu iso bauchi ba sai da yamma tayi liss
Sun isa gida horn yayi a qofan babban gate ษ—in, mai gadi ne ya leqa dan ganin waye ne ai yana ganin soja sai ya washe baki ya buษ—e masu qofa yana "kai kai kai yau soja ne a gidanmu sannunku maraba sannu da hanya.
Murmushi ya masa ya sauqa a motorn suka gaisa suka, qaran kulle marfin motorn da soja yayi shi ya tada ita a baccin suka fita suka wuce ciki ita da Mahreen, shiga yayi ya gyara parking sannan ya fita yabi bayansu, ya mance shaff da wayansa sakamakon ษ—ayan na hannunsa.


Dukansu sashen kakar tasu suka nufa, ba sallama ba excuse da gudu kawai Maha ta shige ciki tana ayoyo ina take namesyna masifatu qoqarin faษ—awa jikin stohuwar take zata rungume ta sai kawai stohuwa ta sanya ihu ta ษ—aura hannu aka yau ni naga abunda yafi qarfina baifi qarfin wannan ja'irar yarinya mai kaman aljanun ba zata kasheni ฦดar jakar uba qarisa ni zaki yi ne? Yar sinkin sikitin qaniya Kawai
Hade rai Maha tayi ta fasa oyoyon tace..




Muje zuwa...
Ourmman batoolerh for life

Allahummah kudi'ee nah๐Ÿคฒ
Alfarman rasulullahi sallallahu alaihi wasallam


ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐Ÿ•Š๏ธ



๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹


๐˜ฟ๐™ค๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฉ๐™– ๐™๐™–๐™Ÿ๐™–๐™ง๐™ ๐™ช, ๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™ช๐™ฃ๐™ฉ๐™ช๐™—๐™š๐™ฃ๐™ž ๐™– ๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ฃ ๐™ก๐™–๐™ฎuka:-
08146292652
๐˜พ๐™๐™–๐™ฉ ๐™ค๐™ฃ๐™ก๐™ฎ.
09161720046
๐™”๐™ค๐™ช ๐™˜๐™–๐™ฃ ๐™˜๐™–๐™ก๐™ก ๐™™๐™ž๐™จ ๐™ค๐™ฃ๐™š, ๐™ญ๐™–๐™ข๐™ช ๐™ข๐™–๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฃ๐™ ๐™ช ๐™– ๐™ง๐™–๐™๐™ช๐™จ๐™– ๐™ข๐™–๐™ž ๐™จ๐™–๐™ช๐™ฆ๐™ž, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐Ÿ˜


# ๐˜พ๐™ค๐™ข๐™ข๐™š๐™ฃ๐™ฉ
# ๐™‡๐™ž๐™ ๐™š &
# ๐™จ๐™๐™–๐™ง๐™š
๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ


๐™”๐˜ผ๐™ ๐™Ž๐˜ผ๐™๐™†๐™„ ๐˜พ๐™€๐™€


๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน

๐™Ž๐™ฉ๐™ค๐™ง๐™ฎ ๐˜ผ๐™ฃ๐™™ ๐™’๐™ง๐™ž๐™ฉ๐™ฉ๐™š๐™ฃ

๐˜ฝ๐™ฎ


๐™ƒ๐™–๐™ง๐™ž๐™ง๐™– ๐™จ๐™–๐™ก๐™ž๐™๐™ช ๐™ž๐™จ๐™–


(๐™๐™ฌ๐™–๐™ง batoorl)

ุงู„ู„ู‡ู… ุตู„ู‰ ูˆ ุณู„ู… ุนู„ู‰ ุณูŠุฏ ู†ุง ุฑุณูˆู„ู„ู‡ saw๐Ÿ–ค๐Ÿค


_______________________________________________________________


๐Ÿ…ฟ๏ธ 43&44



๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹


๐“๐€๐‹๐‹๐€!! ๐“๐€๐‹๐‹๐€!! ๐“๐€๐‹๐‹๐€!!


๐Ž๐”๐Œ ๐€๐‹'๐€๐Œ๐„๐„๐ ๐ƒ๐€๐“๐€ ๐’๐„๐‘๐•๐ˆ๐‚๐„
๐ฒ๐จ๐ฎ๐ซ ๐ฌ๐š๐ญ๐ข๐ฌ๐Ÿ๐š๐œ๐ญ๐ข๐จ๐ง ๐ข๐ฌ ๐จ๐ฎ๐ซ ๐œ๐จ๐ง๐œ๐ž๐ซ๐ง.


๐Š๐ฎ๐ณ๐จ ๐ค๐ฎ ๐ฌ๐š๐ฒ๐ข ๐๐š๐ญ๐š ๐ฆ๐š๐ข ๐ฌ๐š๐ฎ๐ช๐ข ๐ฆ๐š๐ข ๐ข๐ง๐ ๐š๐ง๐œ๐ข ๐๐จ๐ฆ๐ข๐ง ๐ ๐š๐›๐š๐ญ๐š๐ซ ๐๐š ๐ก๐ข๐๐ข๐ฆ๐จ๐ฆ๐ข๐ง ๐ค๐ฎ ๐š ๐จ๐ง๐ฅ๐ข๐ง๐ž ๐ค๐จ ๐ค๐ฎ๐ฐ๐š ๐ค๐š๐ฅ๐ฅ๐š๐œ๐ž-๐ค๐š๐ฅ๐ฅ๐š๐œ๐ž ๐š ๐˜๐Ž๐”๐“๐”๐๐„ ๐›๐š ๐ญ๐š๐ซ๐ž ๐๐š ๐๐š๐ญ๐š๐ง๐ค๐ข/๐๐š๐ญ๐š๐ง๐ค๐š ๐ฒ๐š๐ฒ๐ข ๐ฌ๐š๐ฎ๐ซ๐ข๐ง ๐ณ๐ฎ๐ช๐ž๐ฐ๐š ๐›๐š. ๐ˆ๐ง๐š ๐ฆ๐š'๐š๐›๐จ๐ญ๐š ๐š๐ฆ๐Ÿ๐š๐ง๐ข ๐๐š ๐ค๐š๐Ÿ๐š๐ซ ๐ฌ๐š๐๐š๐ฐ๐š ๐ญ๐š ๐“๐ˆ๐Š๐“๐Ž๐Š ๐ฆ๐š๐ฌ๐ฎ ๐ค๐ฎ๐ค๐š๐ง ๐ฌ๐š๐ฎ๐ซ๐ข๐ง ๐ช๐š๐ซ๐ž๐ฐ๐š๐ง ๐ƒ๐€๐“๐€ ๐ญ๐จ ๐Ÿ๐š ๐ฐ๐š๐ง๐ง๐š๐ง ๐›๐š ๐ค๐š๐ฆ๐š๐ง ๐ค๐จ ๐ฐ๐š๐ง๐ง๐ž ๐›๐š๐ง๐ž ๐ฌ๐š๐ข ๐š๐ง ๐ ๐ฐ๐š๐๐š ๐š๐ค๐š๐ง๐ฌ๐š๐ง ๐ง๐š ๐ช๐ฐ๐š๐ซ๐š๐ข ๐๐š๐ง ๐ข๐ง๐ ๐š๐ง๐œ๐ข ๐๐š ๐ค๐ฎ๐ฆ๐š ๐ช๐š๐ซ๐ ๐จ ๐ ๐š ๐ƒ๐€๐“๐€๐ง ๐ค๐š ๐ญ๐จ ๐ค๐ช ๐ณ๐ข๐ฒ๐š๐ซ๐œ๐ข ๐Ž๐”๐Œ ๐€๐‹'๐€๐Œ๐„๐„๐ ๐ƒ๐€๐“๐€ ๐’๐„๐‘๐•๐ˆ๐‚๐„

๐Œ๐“๐ ๐€๐ˆ๐‘๐“๐„๐‹


๐Ÿ๐†๐ - ๐Ÿ‘๐ŸŽ๐ŸŽ ๐Ÿ๐†๐ - ๐Ÿ‘๐Ÿ“๐ŸŽ
๐Ÿ๐†๐ - ๐Ÿ”๐ŸŽ๐ŸŽ ๐Ÿ๐†๐ - ๐Ÿ•๐ŸŽ๐ฉ
๐Ÿ‘๐†๐ - ๐Ÿ—๐ŸŽ๐ŸŽ ๐Ÿ‘๐†๐ - ๐Ÿ๐ŸŽ๐ŸŽ๐ŸŽ


๐†๐‹๐Ž ๐Ÿ—๐Œ๐Ž๐๐ˆ๐‹๐„


๐Ÿ๐†๐ - ๐Ÿ‘๐ŸŽ๐ŸŽ ๐Ÿ๐†๐ - ๐Ÿ‘๐ŸŽ๐ŸŽ
๐Ÿ๐†๐ - ๐Ÿ”๐ŸŽ๐ŸŽ ๐Ÿ๐†๐ - ๐Ÿ”๐ŸŽ๐ŸŽ
๐Ÿ‘๐†๐ - ๐Ÿ—๐ŸŽ๐ŸŽ ๐Ÿ‘๐†๐ - ๐Ÿ—๐ŸŽ๐ŸŽ


๐Œ๐ฎ๐ง๐š ๐š๐ซ๐š๐ก๐š ๐ฆ๐ฎ๐ง๐š ๐ก๐š๐ง๐š bashi๐Ÿ˜Š ๐ฌ๐š๐ฒ๐š๐ง ๐ง๐š ๐ ๐š๐ซ๐ข ๐ฆ๐š๐ข๐๐š ๐ค๐ฎ๐๐ข ๐ ๐ข๐๐š(๐ข๐ง๐ฃ๐ข ๐ก๐š๐ฎ๐ฌ๐š๐ฐ๐š)
๐™๐š๐ค๐ฎ ๐ข๐ฒ๐š ๐ญ๐ฎ๐ง๐ญ๐ฎ๐›๐š๐ง ๐ฆ๐ฎ ๐š๐ค๐š๐ง ๐ฐ๐š๐ง๐ง๐š๐ง ๐ฅ๐š๐ฒ๐ข ๐๐š๐ง ๐›๐ข๐ฒ๐š ๐ค๐จ ๐ญ๐š๐›๐›๐š๐ญ๐š๐ซ ๐๐š ๐ฌ๐ก๐š๐ข๐๐š๐ง ๐›๐ข๐ฒ๐š
๐ŸŽ๐Ÿ•๐ŸŽ๐Ÿ๐Ÿ“๐Ÿ๐Ÿ‘๐Ÿ๐ŸŽ๐Ÿ๐Ÿ—
๐‚๐€๐‹๐‹/๐–๐‡๐€๐“๐’๐€๐๐

๐€๐œ๐œ๐จ๐ฎ๐ง๐ญ ๐ง๐ฎ๐ฆ๐›๐ž๐ซ
๐Ÿ•๐ŸŽ๐Ÿ๐Ÿ“๐Ÿ๐Ÿ‘๐Ÿ๐ŸŽ๐Ÿ๐Ÿ—
๐€๐ˆ๐’๐‡๐€ ๐€๐‹๐ˆ๐˜๐”
๐Ž๐๐€๐˜ ๐๐€๐๐Š.


๐’๐€๐ˆ ๐Š๐”๐๐™๐Ž๐Ž๐Ž......






"Ni wallahi ba zuwa wajanki ba sai son gwale mutum ba'a maki kaman dangin maza danma sunanmu ษ—aya, sai kuma ta marairaice fuska yanzu ni zakici wa fuska tom nidรกi ubana bai da jaka ato".
Hararan ta Kakus tayi yo in bai da jaka ai uwaki tana dashi dun haka jakar uwaki yarinya sai kace ฦดar ifiritun aljanu yo fisabilillahi zaki shigo man gida ba ko sallama bare salati salon ki shigo mun da qunbasarun aljanun kanki ko tom ta Allah ba taki ba nida kika ganni nan qaunar Annabi SAW nake bani ba sheษ—anun jinnu
Mahreen da ta staya abakin qofa tana jin su me zata yi in ba dariya ba har da kama ciki. Tura baki Maha tayi ta juya jin sautin dariya ganin Mahreen ce ke yi ta aika mata da harara ta riqe qugu
Amarya tace "haba takwara ta kece fa kika zo zaki diranmun a kah kaman dusten garin kudun can ko nace kaman aradu yo da kin yi sallama ai da banyi surutu ba ษ—an ladan amsa Sallaman kike mun baqin ciki samun shi to wa'alaikissalam ko baki yi ba na amsa kuma na samu lada ja'ira kawai
Qara haษ—e fuska Maha tayi tace "da baqin halinki irin na jikanki habebu" qasa-qasa ta faษ—a tana kallon hanyan qofa ganin yana shigowa.

Wani mugun kallo ya jefa mata na (zamu haษ—u ne yarinya zaki gane kuranki) yayi sallama ya wuce ciki abinsa ganin yayansu abdoul ya zauna a kujeran dake facing nasa
hairat dake tsaye a gefe guda murmushi kawai tayi dan tafi kowa sanin halin stohuwan da sambatu da masifa ( ฦดar gidan kakus kenan kullum tana nan)

Mahreen ma qarasa shigowa tayi bayan tayi sallama tana barka ฦดar stohuwa tamu mai ran qarfe fuskanta ษ—auke da murmushi.
Murmushi kakar tasu tayi da bakinta duk goro ta amsa Sallaman kaga nutsasttiya yar albarka mai nemawa al'umman Annabi ladan sallama, Ni banma san mai yasa waccan salawaitun uwar taku bata mun takwara da ke ba mai hankali da zubin mutane ba tawa uwar mijin ta ita gata tangaษ—aษ—ษ—iya son dangin miji komiti sai tamun da wannar mai zubin ifiritan aljanun sai kace ance mata a tangaษ—e nake ko taga ina tafiya ina layii
Soja baya dariya sai ta ษ“aci yana jin abunda stohuwa tace ya sanya dariya ai wallahi kuwa an cuceki dan wannan mara kunyan tana tafiya tana layii ai sai ya kuma saka dariya.
Maha ta cika tayi fam sai ta fashe da kuka ta juya tayi hanyan waje wai zata koma inda ta fito
Ya abdoul da tun ษ—azu suna rigimansu bai tanka masu ba dan yasan yanasa baki shima xa'a solle sa, tashuwa yayi ya riqo Maha yace "ina zaki Autan mu? bayan ke fa ba kowa yarinya mai kyau ki qyale kaka baqin ciki take kin fita kyau kuma da mijin ta bai mutu ba tasan tabbas zaki kwacesa yi haquri ki daina kuka yar Autan mu mai sunan manya duk ki fita harkan su kinji Nana Maryama uwar isa" kirarin da ya saba mata tun tana yarinya in tana borinta ya mata ai kuwa sai kuka ya koma dariya.
Yaya Abdoul Allah kai kaษ—ai ke sona nagode Allah da baka zama soja ba da shikkenan ba mai sona nikam
Soja na jinta bai ce komi ba, stohuwa ma taษ“e baki tayi tace "kai kuma balagaggen gauro zamu haษ—u da kai inba aikin tangaษ—ewa da layii ba wato da wannan aljanar kake haษ—ani wai ta fini kyau ba da yake kaima tangaษ—aษ—ษ—en ne" tayi qwafa ta gustiri goro.
Mahreen da kanta ke qasa ta gaida ya Abdoul, Soja ma ya gaidashi ya abdoul fatan mun same ku lafiya?
Amsa masu yayi duka fuskanshi yalwace da murmushi muna Lafiya Auntan Umma the only SOJA.
Hairat ma ta gaidasu duka suka amsa, taje ta kawo masu ruwa da abun sha.
Duk abunda Mahreen keyi idon ya Abdoul na kanta sosai yaga saurin girman yarinyar ga wani kyau da tayi kaman balarabiya "Masha Allah" shine abunda ya furta a maqoshin sa ya lumshe ido tabbas nikam Abdoul naga matan Aure zan huce gorin wannan magananniyan stohuwan.
Tashuwa kaka tayi tazo ta zauna gefen soja tana gyara ษ—aurin ษ—ankwalin ta.
Kai kuma ษ—an sinqin sikitin shishishigi shigilitu dan tsaษ“ar naka layiin yayi yawa shine ba zaka gaisheni ba sai shishishigi ina magana da takwara ta zaka mana shishishigi ษ—an jakar uba in kuma kaima ubanka baida jaka to jakar uwaka Aminatu ni bansan ina kuka koyo wannan tangaษ—aษ—ษ—iyan hali ba yara duk a tangaษ—e kaman ฦดaฦดan masu layiii
Ai Ka zo da wannan baqin halin naka na rena mutane da qin masu magana kowa ganin sa'an ka kake masa sai dai a fara maka magana ba dai ka farawa mutum magana ba badai kaga ka balaga har ka fara ษ—aga abinda ke kashe mutane ba(bindiga) yo ma akan me zanga laifin cubulle na ai gaskiya ta faษ—a baqin hali gare ka sai dai ja'ira wai irin nawa dan a tangaษ—e take zata haษ—a halina mai kyau da naka halin boko-haram ai nasan kai ka birkita cubulle na baiwar Allah ฦดar albarka shiyasa tace haka
Hannu ta miqawa Maha dake zaune gefen ya Abdoul zo abinki kiyi shiru cubulle ta ฦดar albarka irin arziqi farar haihuwa.
Hararan kakus tayi baza'a zon ษ—in ba kuma ina komawa abbieyh na zansa ya sanjaman suna nima an fasa takwara dake masifatun stohuwa.
Lahhh kina so aji tsakaninmu ne cubulle? su mana dariya yi haquri kizo kinji duk zugani suka yi shiyasa amma ai babu yake a sa'an suna kuma dan qafan ubanki na hagu in ya fasa sanja maki suna sunansa ba habubakar ba sai na kaisa har kotu in shima a tangaษ—en yake taya Allah zai rufamun asiri yace zai tonamun akace Kana da takwarori bakwai 7 kai ษ—an aljanna ne in dai kana qaunan Annabi SAW yo to ina qaunan Annabi so yake ya rageman shiga aljanna dan sinqin layiin da ubansa Arษ—o yake yi
Maha ta taษ“e baki "ki dai qarata da wanda yake gefenki dan ba zuwa zanyi ba kuma ki zagi har da matan Arษ—o in kinso amma kibar zagan mun Uba" ta faษ—a tana qara mastawa kusa da ya abdoul
Mahreen duk a takure take dalilin duk ษ—ago kai da zata yi sai taga idon yayansu akanta, ganin kakus ta tsagaita masifan nata gaisheta tayi ta miqe tsaye
Amsawa kakus tayi da fara'a mai halin ฦดan aljanna ya naga kintashi ina zaki? Kede ba ruwanki da layiii dan ba'a tangaษ—e kike ba
tsohuwa mai ran qarfe zan shiga ciki ne na gaji danma Allah yasa ya Habeeby yana tsayawa mu sallata a hanya
Ai dai daษ—i na da shi wataran ba dai son ibada ba kaman ubansa Haruna bini-bini antsaya ayi salati ayi sallah kaman sallau shikkenan afito lafiya yar albarka mai ran roba.
Sa dariya suka yi duka Mahreen tayi gaba abunta
Ya Abdoul yace "a'a fa itama na qarfen dai gare ta ba na roba ba dan muma muga yaranmu da jikokinmu yacce kika ga naki".
Kallonsa kakus tayi ta murmusa abinka da babba kowa agurin bai gane me yake nufi ba sai ita kuma dama ya tsammani hakan
Kakus tace "oho dai itama ai buhun baqin hali ke damunta in ba baqin hali ba ana hira ka tashi wai zaka shiga ciki ni na gode Allah ma da sunana ba indo ba yo mai ake da halin masu suna indo, ganin ba wanda ya kulata sai tayi shiru da mitan nata.
Soja ya kwashe labarin hatsarin da mijin Ameerah yayi ya bawa Kakus.
Kakus kuwa Salati ta kwaso ta haษ—a da kabbara Allah sarki ni daso bawan Allah yaji jiki Allah dai ya basa lafiya ya kuma kiyaye na gaba shi auwalun kuma da wuya kaman na mai tangaษ—i ko uban wa ya basa mota ma oho dai asara yaje zai hallaka rayuwan ษ—an mutane, yo to inba ni ba da yin abu kaman mai yawo kai a kunce ba marufi da gangan zai buge mutum ne wannan ษ—an albarka mai tausayi da imani Allah sarki auwalu ka yafeni Allah kare na gaba
Ameen duk suka ce kowa na storon tankawa surutun wannan stohuwa.
Duk tashuwa suka yi dan kowa yaje ya huta kamun magriba tayi
Maha ko ajikinta haka ta riqe wayan Soja tayi ษ—aki wajan Mahreen.







Little ke buษ—e murya yana ihu "wayyo aunci na unkui na wayyo an bicu" kallon sa Umma tayi ta girgiza kai lallai zaka koma gidan iyayenka tunda halin ษ—an wani ka fara nuna mun Little, tura baki yayi nidai anbi aunci da unkui na, ta buษ—e baki zata yi magana qira ya shigo wayan ta.
ฦŠauka tayi ganin Gwaggon murmushi tayi ya amsa qiran suka gaisa kowa lafiya lafiya, Umma tace "Gwaggon yara ke kuma sai yaushe zamu ganki?
Dariya tayi ya kamar matar nan tayi kewan mijin ta ne ba ga yayana a gida ba karki damu na kusa zuwa
Umma tayi murmushi "tace yo ba dole ayi kewan miji ba kunje kun zauna abunku a jiddah shiru-shiru bakwa leqo mu kin hanani samun ladan sa maki tuwo kici.
hira suke cike da da zolaya da fara'a sai ka ranste qawaye ne ba matar yaya da qanwar miji ba
Ummeyh tace "Ummansu Insha Allah qarshen satin nan xan xo naga mataaye na ( da matan baba qarami) da kuma uwata da yayyuna uwa uba yarana"
Cike da jin daษ—i Umma tace "Allah yasa kur kisa mana rai this time ma Gwaggon yara mu gama shirya tarba baquwa taqi zuwa, Allah tabbatar dai ya kuma kawo mana ke lafiya.
Nikam ya doter da jikin nata fatan jikan namu ya barta tayi lafiya?
lah kinga na manta ban faษ—a maki ba mijinta ma ya buge wani bawan Allah suna asibiti yanzu haka ษ—azu ma yayanki ya dubo su ya shiga Abujan.
Subhanallahi hastari dai to Allah ya sauwaqa ya kuma kiyaye na gaba
Umma tace "Ameen ya Rabbi Gwaggon su". Suka yi sallama ta kashe wayan maida duban ta wajan Little tayi Angon gilani yi shiru abinka anjuma zan kaika ko ba abokin ka ya dawo mana da car kaji, da qyar ta samu ya lallashu yai shiru ya daina borin.





Ameerah suna isa gida a gajiye ta shiga wanka tana fitowa ta faษ—a gado sai baccin gajiya, ganin bacci ya ษ—auke ta murmushi yayi yace "mutum sai rigima an girma ba'a san an girma ba wai abaroki asibiti bayan zaman da kika yi ashe kina jin bacci wiffey case" ya shige bathroom shima ya wasta ruwa yazo ya kwanta gefen ta bacci yai gaba dashi.









Fitowa tayi daga toilet en ษ—aure da wani babypink towel, gaban dressing mirror ta wuce direct mai ta shafa kawai tayi gefen da ma'ajiyan kayakin ta suke, riga da skirt na less ta jawo ta sanya amma skirt en yaqi shigan ta, kallon kayan tayi tace "abu baka fi 1 month da saya ba har ka masteni ya Rabb wani irin hips ne dani kaya su ta mawa mutum kaษ—an" guntun tsaki taja tai jefi dashi ta jawo wani gown ta sanya ta rufe fuskanta as usual ta fito jakadiya ta samu tsaye a qofan tana jiran fitowan ta "Barka da fitowa uwar ษ—aki na mai dogon zamani" hannu Gimbiya ta ษ—aga is okay kije ciki in kin gyara akwai wani kawa a qasa ki bawa mai so okay.
Tana gama magana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login