Showing 75001 words to 78000 words out of 98220 words
Chapter 26 - YAR SARKI CE by Uwar batoolerh.txt
Harunan zamu yi maganan in yayi sai ka qirasa yazo shima ษayan tangaษaษษe mata ta mallake sa sai yanda tayi dashi wai shi soja ko zuwa gaida uwar sa baya yi sai aturo wannan a turo wannan sai kace nace masa kuษin sa nake kwaษayi in bai sani ba tun kan na auri ubansa komi inada"
Baba qarami dai kansa na qasa ba abinda yake sai aikin bawa Amarya haquri dukda dai yasan ba laifin da suka mata har qanwar tasu ma aure ne ba laifinta ba
Amarya ci-gaba tayi da surutun ta "ita Jamila In yaso in tayo wa kanta tazo in kuma neman albarkan uwata ya isheta sai tayi zamanta can taita ganin larabawa, shi kuma Haruna zai zo ya sameni dani yake in yayi wasa sai ya qara Aure kuma budurwa inga ta stiyan matan tasa, Murmusawa baba qarami yayi yace "Allah huci zuciyanki gwaggo a qara haquri damu"
Hararansa tayi tace "Ni karka sa mala'iku su amsa su rubutawa ษiyata zunubi ni bana fushi da diyata haka ma yarona Haruna ษan albarka, kana wani Allah bani haquri ya huci xuciyata ni banson haษa uwa da ษanta na hane ka da halin nan, kaga Haruna ai ba abinda zance wa wannan yaro sai Allah sanya mun shi a Aljanna ai matar sa Aminatu har aljannah Insha Allahu ita ce uwar gida dan dai ance akwai kyawawan ฦดammataye acan (hurul eyn) da zance ko a aljanna bata da kishiya dan tafi hafsatu da saratu hali mai kyau Waษan nan matan naka masu sinqin rashin mutunci ai dai amadu kullum da tausayinka arai nake kwana nake tashi" sai kuma ta fece hanci, amadu dole na dai na nemo maka mata ko nan qauyen su mijin Jamila ne ka gansu kyawawa ฦดan Adamawan nan, oh ni Mairo baki na dawo kar yaran nan su jiyo ni su nemi kasamun halinsu. Baba qarami yace "gwaggo aimana afuwa baza'a kuma ba in Allah ya yarda kuma Yacce kike so haka za'ayi"
To Yauwa ษan albarka Allah dai ya maka albarka amadu na Allah shiryamun ku duka ya qara maku albarka.
Dama na qiraka ne maganan Ango na Abdu da ฦดar wajan qanwar taku menene ma sunanta ni bana riqewa sunje sunsa masu suna kaman na ifiritan aljanu kai dai babban A'isha takwarata maman habu, baba qarami yace "eh Gwaggo na gane ta menene ya faru?" Nan Amarya ta kwashe komi ta faษa masa yayi murna sosai a haka suka cigaba da hiran nasu..
Yau take Laraba wanda yayi dai-dai da auren Gimbiya saura sati 3 da kwana 2 shiri bana wasaba akeyi kota ina shiri ake a masarautan sai qawata masauran ake duk da yake dama a qawace yake ko ina ka leqa kasan bikin namasu garin ne, Dukda kasancewar sarauniya ba lafiya hakan bai hana ta sanya jakadiya kuma amintacciyar baiwanta nemo me gyaran jiki ba dan agyara mata ษiyar tata gyara na manyan mata gyara na kece reni
(Koba makeup ai mune kyau in aka qara da gyara kuma akwai babban tashin sense Gimbiya mehwish๐คฃ).
Abba, umma, Maha, Mahreen da little dukansu zaune suke a babban palourn gidan suna kallon arewa 24 ana maimaicin shirin gidan badamasi, Maha tace "wallahi Umma ni wannan shirin baya burgeni" Mahreen tayi caraf tace "dama ta ina zai burgeki kekam kinsan me kikeyine ma" Turo baki tayi Umma kina jinta ba. Abba ne yayi magana yace "doter bamuson cin neman magana autan Ummeyhn ce ake faษawa haka zan saษa maku, Shiru Mahreen tayi bata ce komi ba. Can suna zaune sai soja ya fito a shirye cikin qananan kaya sunyi bala'in masa kyau, yace "bruh en uncle zo ka rakani muje yawo mu dawo yanzu ko" Little kaman mai jira dama ya tashi ajikin Abba "apoki limmi eccort unkui cai mun dawo byee" Umma tace "wannan yaro yawo kaman shanshani daga jin fita har ya miqe" Abba yayi dariya yace to Nima gwanda da yawon ta samu Kinga qafata ta huta su dawo qalau, ฦaukan little yayi yace Umma Abba sai mun dawo
Abba ne yace "captain sai ina haka irin wannan kwalliya? Idon Umma da Mahreen duka na kansa, Maha ce tun shigowansa palourn ta kauda kai tana kallonta. "Abba zamu ษan je wani wajene zan karษo saqo ba jimawa zamu dawo yanzun nan Insha Allah" Ya faษa yana duba agogon dake maqale a hannunsa. "To tunda wajan bai da suna adawo lafiya Allah tsare Allah kare ya maku albarka" umma tace ita da Abba
Mahar da sai yanzu ta juyo tace "my boy na akawomun tsaraba kaji zan goyaka" tom anci unkui de sayamana an kawo maci, murmushi tawa little tace byee ya ษaga mata hanu harara soja ya aika mata dashi kan suka fice a palourn da sauri yana fita cikin compound na gidan har soja 1 daga guard ensa wanda ke tuqasa ya fito da motor daga parking lot, Shiga yayi gefen mazaunin driver ya zauna. Drivern yace sir where are we going to?
"Airport" haka kawai yace masa Little dake baya, yace la unkui wajan aukan jilgi, ya fiddo wayansa yai dialing layin Ameera, Gaisawa suka yi yace sis ya mutumin Umma? " Ai kaide bruh kabari Umma saura kaษan ta tsineman akan yayana Amjad kuma nima fa ba Umma kaษai ba ya shiganmun rai Allah inajinsa kaman ษan uwana saboda yanada hankali sannan yacce naga Umma ta damu dashi" Ameera ta faษa muryanta da sautin murmushi
Taษe baki yayi ke da Umma kuka jiyo sai son kalen dangi Ni dai ya unborn little soja? dariya tayi au soja ne acikin
Nide Ummeyh zan haifa ba wani soja atou, "Wlh baki isaba tun da kikawa big bro sekin mun nima ki qarisa ladanki kawai Allah sauqeki lafiya namiji zaki haifamana, Mursmushi tayi to Ameen ษan uwa rabin jiki kai ษaya gareni dole na in maka takwara.
"Sir mun iso fa" sojan dake driving nasa ya faษa
Ok, sis mun iso inda zamu leqa bayan motorn yayi ga yaronki har yayi bcc byee take care ko
Ok bruh akoma lafiya, Ameen mum little Adda Meerah, Murmushi tayi ta kashe wayan. Time ya duba saura 2 minutes jirgin nasu ya sauqa, Wayansa yakunna yana danne dannensa
Qaran sanarwan sauqan jirginne ya cika airport ennn! Lumshe ido yayi ya buษe motorn ya fita
Mutanen dake jirginne ke sauqowa kowanne idonsa na kansu yana jira yaga ta inda zata bullo....
**INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJI'UN (idan masifa ta sameku ku laazinci wannan kalma) QUR'ANI Maganin kowacce irin baqin ciki, damuwa, hardama ciwo sadidan
Ita qur'ani maganin kowacce cutace
Kaman yacce manzon Allah SAW yace ba cutan da aka sauqeta face an sauqar da maganinta
Sede banda cuta daya 1 itace stufa
Tom Allah sa mugama da duniya lafiya
Mu lazimci karanta qur'ani jama'a domin maganice ta ko wacce masifa harma talauciYawaita ambaton Allah
Akwai ayoyi d yawa na maganin abubuwa da yawa Munemi sani sannan mu nemi masana su sanar damu
Hadisi ce guda ta Rasulullahi SAW
Kaicon azaba ta tabbata ga wanda bai saniba kuma bai nemi ya saniba
Allah yatsaremu da wuta jama'a๐คฒ**
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐๏ธ
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช, ๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ฉ๐ช๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐ฎuka:-
08146292652
๐พ๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ.
09161720046
๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ ๐๐๐ก๐ก ๐๐๐จ ๐ค๐ฃ๐, ๐ญ๐๐ข๐ช ๐ข๐๐ ๐ช ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฃ๐ ๐ช ๐ ๐ง๐๐๐ช๐จ๐ ๐ข๐๐ ๐จ๐๐ช๐ฆ๐, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐!!!
# ๐พ๐ค๐ข๐ข๐๐ฃ๐ฉ
# ๐๐๐ ๐ &
# ๐จ๐๐๐ง๐
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐๐ ๐พ๐๐
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
๐๐ฉ๐ค๐ง๐ฎ ๐ผ๐ฃ๐ ๐๐ง๐๐ฉ๐ฉ๐๐ฃ
๐ฝ๐ฎ
๐๐๐ง๐๐ง๐ ๐จ๐๐ก๐๐๐ช ๐๐จ๐
(๐๐ฌ๐๐ง batoorl)
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
_______________________________________________________________
๐
ฟ๏ธ 55&56
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฟ๐ช๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐๐ ๐ฎ๐ ๐จ๐๐ช๐ฎ๐๐ข๐ช๐ฃ ๐ก๐๐๐๐ง๐ ๐๐๐ฃ ๐ฎ๐๐๐ ๐๐
๐๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ฌ๐๐ฃ๐๐ ๐ฎ๐ ๐จ๐๐๐๐๐ข๐ช๐ฃ ๐ก๐๐ฉ๐ฉ๐๐๐ ๐ฎ๐๐๐ ๐๐๐ฆ๐ฆ๐๐ฃ๐ A๐ก๐ก๐๐ ๐ฏ๐ ๐จ๐๐ ๐๐ข๐ช๐ฃ
๐๐๐ฉ๐ฉ๐๐๐๐ฃ๐ ๐ฃ๐ ๐ ๐ช๐๐ ๐ฃ๐ ๐๐ฃ ๐ ๐๐ฃ ๐ ๐๐ง๐๐ฃ๐ฉ๐ ๐๐ ๐ฉ๐๐ง๐ ๐๐ ๐ ๐๐ฃ ๐๐๐ฎ๐๐๐ ๐๐๐ฏ๐๐ฃ๐๐ A๐ก๐ก๐๐ ๐ฎ๐ ๐๐จ๐ ๐๐ ๐๐ข๐ข๐ ๐๐ฃ๐๐๐๐ ๐จ๐ค๐ฃ๐ ๐๐๐ฃ๐, A๐ก๐ก๐๐ ๐ฎ๐ ๐จ๐๐ ๐๐ข๐ช๐ฃ ๐
Waษanda suka jima da biyan kuษin su ina mai qara baku haquri sannan ina godiya da uzurinku a gareni Allah bar qamna
Wannan shafi sadaukarwa ne gare ki qawar kirki bestyn justice Dr Seeyerth kiji daษin ki kiyi yacce kike so dashi.
Murmushin da ya yalwata a kyakkyawan fuskansa shi ya tabbatar mun da wacce yake jiran isowanta ya hango
Juyawa nai dan ganin ko wacece haka yake wa wannan murmushin, Abun da ya ban mamaki wata ฦดar dattijuwa na gani wacce a shekaru za tayi sa'an Umman sa, murmushin ne itama a shinfiษe a fuskanta wanda yawan shekaru basu ษoye kyawunta ba.
Tafiya take a hankali kana ganinta kaga babbar mace wacce kudi da hutu suka zauna mata, sanye take da dakakkiyar shadda ruwan bula ( blue) wanda akai wa ษinkin dogon riga wuyanta sanye da sarqan gold da kunnensa da zobunansa duka ta yafa farin mayafi qafanta kuma sanye da takalmi kwantacce(flat shoe, Gucci) me ado da stone's blue.
fara ce sol kyakkyawar gaske wanda in ba idonta ka gani ba ba zaka ษauka tana da shekaru sosai ba(mace sai da gyara). Wayanta ta ciro a bag en dake hanunta (Black Gucci back) tana qoqarin qira taji anyi hugging nata, murmushin dake fuskanta ne ya qaru dan tasan bame mata haka se shi ษin.
"Habeeby karka ya damu a bainin nasi fa ace ga qatuwa ta faษi" ta faษa tana jan kunnen sa.
Dariya yayi yace "Ummeyh bafa iya ya dake zan ba kema kin sani Hajiya Ummeyh Autan Kakus" karษan trolly enta yayi, Joseph drivern sa yazo da sauri ya amsa yakai motor.
Yace "Ummeyhna welcome to Nigeria, Ummeyh even Nigeria miss you taklless of we and ur old mother"
Murmushi tayi bata ce komai ba, suna isa wajan motorn joseph ya buษe mata back seat ta shiga tana me ambaton sunan Allah da godiya garesa.
Shima Soja shigewa mazauninsa yayi
Joseph bayan ya kulle masu qofa ya zagaya ya shige mazaunin driver, ya tada motor suka ษau hanyan gida .
Habeeby ina dai fatahn ba wanda yasan kazo ษaukoni ko?
Soja yace "Babu Ummeyh sai little kuma shima kinga bacci yake"
Au wai wannan yaron wajan uwata ce eh lallai ikon Allah haka ya girma kace Ummanku na amsan kuษin cafane ita kaษai shiyasa take freshh abunta.
Ummeyh wani kuษin cafane Umma ke karษa kuษin rigima dai, dan ma yanzu kam ya samu uwar ษaki shugaban marassa ji irin sa.
Ummeyh Murmusawa tayi dan ta fahimci wa yake nufi sai tace "koma dai me ku kuka sani kuma kunfi kusa, nidai yanzu gani kuษin cafene har da ni, Yayana na gida Ko?"
Eh Ummeyh Dukansu ma suna gida na barosu.
Ajiyar zuciya Ummeyh ta sauqe tana maijin wani sanyi yau za taga ฦดan uwanta bayan shekaru da dama da suka ja bata ko leqo Nigeria ba kuma dukansu sungullolinsu basu barsu sunje wajanta ba.
GRA Kaduna, sun shigo anguwan nasu shiru kaman ba mutane, gaban tangamemen gate ษin gidan general Haruna wanda tun daga waje sojoji ne ke tsaye riqe da bingida, horn Joseph yayi, a take aka buษe gate ษin sanin horn ษin motorn waye, Shiga suka yi har wajan qofan shiga palourn ya tsayar da Motorn.
Ummeyh ta sauqa bayan ta ษauko little wanda ke sharan baccin sa a kafaษanta, Soja ma sauqa yayi yace "Ummeyh na wannan lukutin yaron zai gajiyar dake kawo sa" ya faษa yana miqa hannu ta bashi Little.
Murmushi Ummeyh tayi "mijin nawa ne lukutin? tom ku ya ษauko ai kuma lutayen ne" ta faษa tana miqa masa Little ษin, amsan sa yayi yasa shi a kafaษa, kusta kai cikin palourn Ummeyh tayi bakin ta ษauke da sallama..
Joseph yaja motorn parking lot yai parking ya fito yazo gaban soja yana sara masa yace "Sir make i help you with the boy"
Soja yace "No leave am just take the luggage and come with it inside"
"Okay sir" Joseph ya faษa yana juyawa ya kwaso kayan kaman yacce ogan nasa ya umurcesa yabi bayan Soja da tuni ya kama hanyan shiga cikin gidan.
"Assalamualaikum" Ummeyh tayi sallama a qofan palourn tana neman izinin shiga, Abba dake zaune a ษaya daga royal chairs en dake palourn yana aiki a system ne ya amsa sallaman ba tare da ya ษago ba.
Umma na dinning area tana haษowa Abba Black tea tajiyo sallaman ta amsa itama
Qarasa shigowa Ummeyh tayi tana faษin "ayoyooo yayana" sai sannan Abba ya ษago kai dan tabbatar da muryan da kunnen sa ke jiyo masa, da mamaki ya zare glass ษin dake maqale a idonsa yana cewa "boษษi ke nake gani ko kuwa waye?"
Aikuwa ba tare da duba girmanta ba ganin yayanta da ษan saurinta ta qaraso ta rungumesa yaya nice boษษin ka yaya nayi kewanku, Shima rungumetan yayi yana marhababukee boษษin yaya mutanen jiddah, Sannuki da hanya qanwata.
Umma dake qarasowa palourn jin hayaniyan su ja tayi ta staya da mamaki, yallaษoi wa nake gani dai kaman Gwaggon yara? murmushi yayi yace "itace dai aminatu"
Ai da sauri ta ajiye cup en Black tea en a center table ษin dake gaban mijin nata, rungume juna suka yi itaida Ummeyh.
Umman yara ashe rai kanga rai? Ummeyhn su wannan zuwa haka ba alert ba flashing please call me yo ai ko ษan beef ษin nan da ake na corona kya mun nasan kina hanya, dariya duka sa suka qara rungume juna suna dariya.
Amun afuwa Umman yara so nake nai maku surprise ke da yaranki da yayana shiyasa banyo maki beef ษin ba
Murmushi Umma tayi ai kuwa kinyi sai dai ni banji daษi ba gaskiya yo ai da kin sanar dani da ko raquma ce na kadar na ferfesa maki
Tom Uwar gida ran gida kuma amaryata ai mun afuwa, kuma yanzuma bai ษaci ba Kinga dai na tayaki ko gyara kayan yaji ne, murmushi Umma tayi haka zaki ce ai, yanzu dai ga waje zauna bana kawo maki ruwa
Dede soja sun shigo da little ya ajiye sa a kan kujera yace "Ummeyh nah sannu da gajiya fa" Tray ษin da Umma ke isowa da shi ya amsa ya qariso dashi gaban Ummeyh ya ajiye yasa mata ruwan ya miqa mata.
Amsa tayi ษan albarka habeebyn Ummeyh sannunka da ษawainiya, Ummace tace "ai kuwa dai habeebyn Ummeyh dan shi kaษai aka faษawa ana zuwa da ike shi ana sonsa mukam sai akaimu bolar jiddah
Ummeyh ajiye ruwan dake hannun ta tayi tana dariya, wato dai Umman yara kin ranste sai kinsa na qware, baki haqura ba ko to shikkenan aqara mun afuwa dan ko shima habeeby sanda na iso ya san da zuwa na.
Abba Murmusawa yayi yana sauraran su can sai yasa baki a hiran nasu yace "boษษi fita harkan ta so take ta wahalar dake da surutu ko hutawa ba kiyi ba"
Soja tashuwa yayi yana dariya yana jin qaunan iyayen nasa ba ruwan su in sun haษu kaman yara qanana, hanyan da zai sadashi da ษakin sa yayi yabar su a palourn suna hiran yaushe gamo, a ransa kuwa yana mamaki ko ina yaran suka shiga basu ji shigowan Ummeyh ba duk da uwar marassa jin.
Umma tace "za kici abinci ne ko za muje ki watsa ruwa tukun Gwaggon yara? Ta faษa tana idonta akan Ummeyh.
Ah ah matar watsa ruwa dak tukunna duk da de nayi missing na girkin ki uwar gida ran gida, Umma tace "Ai inde girki nane kam zakici har sai ya gimsheki yanzu kamma nida yara na dan made kin shigo Babu flashing kin samu sunje saloon bamu san da zuwan ki ba da mun sani na tabbata ba inda za suje.
Ahh no wonder shiyasa naji gidan shiru oganniyan marassa ji bata nan inji faษin Habeeby Soja.
Au kema biye masa kike ko Ummeyhn su, tom dan kuji shi ษan naki da oganniyan marassa jin zamu haษa sa sai suje yaga rashin jin da kyau kuma maga qarshen sharrin sa. Ummeyh dariya ta sa "in dai yarona baya so baku isa ba atou" ta faษa tana miqewa tayi hanyan ษakin da yake dama masauqin ta ne ko yaushe in tazo.
Shiga tayi tana mai qarewa ษakin kallo, gaskiya a duniya ba abinda zancewa yaya da matar sa sai Allah qara masu zaman lafiya ya raya zuria'a gaskiya yaya yai sa'an mata wallahi, Allah dai ya saka maku da surakunai nagari.
Sosai taji daษin ganin ษakin da yake mallakinta a gyare staff kaman wanda suka san da zata zo, rage kayan jikinta tayi ta shige wanka.
Kayayyakin ta da Joseph ya shigo dasu Umma ta jida tana kai mata ษaki, bayan ta gama ta