Showing 3001 words to 6000 words out of 98220 words
Chapter 2 - YAR SARKI CE by Uwar batoolerh.txt
dakuma kallon wannan dokin, me matuqar kyau gashi qosasshe
Qarar tafiya naji nayi saurin juyawa Dan dauko maku rahoto
sanda nakusa kwasawa aguje ganin wannan halittan
Masha Allah, Masha Allah, Masha Allah
Wani handsome guy na hanga Yana tahowa ,da Alama de shine mamallakin wannan doki me kyawun
Abunda ya sanya na kusa kwasawa aguje kuwa shine ganin kyakkyawan halittan sa datake a bayyane ,a sakamakon shigan dayayi
Dogo ne ,farine,me faffadan qirji,Wanda yake ciki da kwantattun gashi gwanin sha'awa
Gashin kansa kuwa a kwance suke, baqiqqirin dashi luf luf haka suke kwance ( kowata macen bazata nuna masa gashi ba)
Jikinsa a mummurde yake kana Ganinsa kasan wannan cikakken jarumi ne isowansa wajan dokinsa wanda yanajin daman kallonsa da kyau sanda yasa alqalamina faษuwa.....
Wannan kenanโ๏ธ
dolema mu ษauko hoton wannan jarumi
Dan baza muyi biyu babu ba
Muje zuwa
ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐๏ธ
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช, ๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ฉ๐ช๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐ฎuka:-
08146292652
๐พ๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ.
09161720046
๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ ๐๐๐ก๐ก ๐๐๐จ ๐ค๐ฃ๐, ๐ญ๐๐ข๐ช ๐ข๐๐ ๐ช ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฃ๐ ๐ช ๐ ๐ง๐๐๐ช๐จ๐ ๐ข๐๐ ๐จ๐๐ช๐ฆ๐, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐!!!
# ๐พ๐ค๐ข๐ข๐๐ฃ๐ฉ
# ๐๐๐ ๐ &
# ๐จ๐๐๐ง๐
๐๐ฃ๐ ๐ข๐ ๐๐ค๐๐๐ฎ๐ ๐๐ ๐๐๐๐ช'๐ค๐๐ ๐๐๐ก๐ก๐๐ ๐ช๐๐๐ฃ๐๐๐๐ ๐ฎ๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐จ๐ ๐๐ข๐จ๐ ๐๐ก๐๐๐ง๐ข๐๐ฃ ๐ข๐ ๐๐๐ง๐ฃ๐๐ฃ ๐ข๐๐ ๐ ๐๐โค๏ธ
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
**YAR SARKI CEE**
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
๐๐ฉ๐ค๐ง๐ฎ
&
๐๐ง๐๐ฉ๐ฉ๐๐ฃ
๐ฝ๐ฎ
๐๐๐ง๐๐ง๐ ๐จ๐๐ก๐๐๐ช ๐๐จ๐
(๐ฅourmman batoorlerh โ๏ธ)
______________________________________________________________
๐
ฟ๏ธ 7&8
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
** Tsayawa faษan
kyau irin na wannan bawan Allahn Bata bakine , Dan baze faduba
Wajan dokin nasa ya tunkara
Yana isa ya kuncesa ,yaja sirdin sa suna tafiya behau kan dokin ba.
Yanufi hanyan gida
๐ผ๐ฐ๐
๐ฐ๐
๐ฐ๐
๐
๐ฐ
******Murmushi tayi tace ranka yadade SARKI uban Gimbiya MEHWISH mijin Sarauniya MEERAH , fuskansa ษauke da fara'ah yace barkanmu emra'aty, ya qarfin jiki ? lumshe Ido tayi haryanzu fuskanta daukeda murmushi !!! Alhamdulillahi zaujee.
Gimbiya da ta tashi zata fita ya kalla yace dawo kixauna Yar albarka
Dawowa tayi tazauna kaman yacce Sarki ya umurceta
Seta Dan rusuna kaษan ,barka da dare papa ya gajiyahn fada
Shafa kanta yayi yace Allah maki albarka Yar ammaah enta. Fada alhmdlh ,nakusa barin maki fada ai dariya Sarauniyar tayi tace habade mace ta shugaban cemu me martaba
Yace tom inbata shugaban ce kuba Waze shugaban ceku?
Sarauniyar taqara cewa tadeyi tayi aure inyaso mijinta ko danta.
Fuskansa da murmushi yace yauwa emra'aty kintunamun!!!
Itade Gimbiya kanta aqasa tana Jin iyayen nata,batace komiba
Sarki yace dama akwai maganan dazan maku, kallonku yasa na mance yafaษa Yana kashewa Sarauniyar tasa Ido.
Murmushi tayi !! tace Zaujeee Kenn,
Tamaida kanta ta kwantar ta lumshe Ido.
Ranka yadade me martaba Muna sauraronka
ฦazu Waziri yasameni da maganan ฦดaฦดan Sarakunan daza suzo kallon Gimbiya MEHWISH
So nace masa Nan da sati 2
Tashuwa Ammaah en nata taqara yi ai sati biyu yayi nisa me martaba Ina laifin sati 1
Duk ma me za'ahyi ?
Murmushi yayi yace Emra'aty sati 2 ende kice Allah nuna mana dan zakiga yazo kaman gobe ne
Ta jinjina Kai shikkenan Allah sa Muna cikin masu Rai da lafiya ranan
Yace Ameen .
Kallon Gimbiya yayi
Yace Ibnateeyh kinji abunda nace ba ?
Kanta aqasa tana wasa da yastunta tace eh naji papa;
Yayinda a zuciyarta take jin kaman tafashe da kuka
Ita dae Allah yagani bawai son auren nan take ba.
Waze zauna da iyayenta intayi aure
Amma tunda de Ammaah en ta naso dolen ta tayi kodan farin cikin ta ,ajiyahn zuciya tasauqe tana Allah yakaimu a cikin ranta .
Nan ita da papa en ta da Ammaah en ta suka cigaba da hira tsakanin iyaye da Yar su.
(Niko Juyawa nayi nafice nace ayi hira lfyh)
Nace bana leqa cikin Masarauta Kuma
******* Nide cikin Masarautan Nan baya Dena bani mamaki dakuma sha'awa ,bantaba kallon hadadden masarauta irin saba
Gaskiyah ankashe dukiya kam๐ซก
Muryan me shela ne yadawo Dani daga tunanin danake .
****Yeeee kuwaaa jaamaaahn gari
Saqooo daga fadaaaa
Bayahnnn gaisuwaaaa,. An ceee a sanarrr daku ,akwai Taron da za'a yi Nan da sati 2 Wanda yayi Dede da ranan laraba
Afilin gariiii,kowa ana fatahn Allah yabasa ikon halarta Ameen.
Cigaba da shelan yayi !!!
A ya yinda kowa yaji shelan Allah Allah suke lokacin yazo, dankowa yasan akwai yinta ranar
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ณ๐ฐ๐น๐ธ
Jikinsa a mummurde yake kana Ganinsa kasan cikakken jarumi ne Kuma Wanda ko wacce mace tagansa zatai Fatah da kuma adduahn mallakar sa
( befakai abbun batoorlerh ba shiyasa nk boye abina)
Tafiya yake riqe da sirdin dokin sa
Tafiyahn sa kadai abun burgewane ga duk wani me kallo
Tafiya yayi sosai ko alaman gajiya babu a tattare dashi , masarautan yanufa, mamaki yakamani Ashe a wannan gari yake
Yan azuwa qofan farko na shiga masarautar masu gadin suka tashi suna gaidasa suka Bude masa qofa yawuce. (nace kode wanin sarkine )
Hararana ecleemat tayi tace wannan duk kyawun Yan masarautan Nan yafisu kyau
Wani hanya yadauka daga gate na farko na masarautan.
Tafiya yake, cike da mamaki nake!! nace dama haka masarautan keda girma ashede garine guda .
Dan kaman Wani qauye a masarautan ya nufa
.
Dede Wani gida yatsaya yabude yashige shida dokin nasa
( Inakan bin sa abaya)
Gidane me girma Dede Masha allah!!
Wata mata ce a stakiyahn gidan tana gyaran shinkafa
Sallama yayi yashiga amsa masa tayi tana lale marhavan da ษan albarka, yaron Umma da Abba.
Zuwa yayi ya ษaure dokin yazo ya rungumeta yagaidata
Amsawa tayi tana sannu da dawowa jarumin Umma .
Cewa yai Umma miqo natayki gyarawa
Murmushi tayi tace,: kabari inka mun surka seka tayata
Murmushi yayi!! Batare dayace komiba, ya amsa tiren yana mata gyaran .
Kallonsa tayi tace ......
Muje zuwa โ๏ธ
ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐๏ธ
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช, ๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ฉ๐ช๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐ฎuka:-
08146292652
๐พ๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ.
09161720046
๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ ๐๐๐ก๐ก ๐๐๐จ ๐ค๐ฃ๐, ๐ญ๐๐ข๐ช ๐ข๐๐ ๐ช ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฃ๐ ๐ช ๐ ๐ง๐๐๐ช๐จ๐ ๐ข๐๐ ๐จ๐๐ช๐ฆ๐, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐!!!
# ๐พ๐ค๐ข๐ข๐๐ฃ๐ฉ
# ๐๐๐ ๐ &
# ๐จ๐๐๐ง๐
๐ฅ๐ช๐ฌ๐๐ง ๐๐๐ฉ๐ค๐ค๐ง๐ก๐ฅ
Ban yarda asanja mun labari ba,
Yacce nafara lafiya Allah kasa nakammala lafiya alfarman rasulullahi sallallahu alaihi wasallam
Mutanen kirki mutanen Amana goyon bayanku addu'oeen ku abun sone agareni ,sannan godiya marar adadi agareku masoyaa
Ya Allah duk abunda zan rubuta ba dedeba a wannan qageggen labarin Allah kayafe mun masu karantawa ma Allah kayafesu
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐๐ ๐พ๐๐
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
๐๐ฉ๐ค๐ง๐ฎ ๐๐ฃ๐ ๐ฌ๐ง๐๐ฉ๐ฉ๐๐ฃ
๐ฝ๐ฎ
๐๐๐ง๐๐ง๐ ๐จ๐๐ก๐๐๐ช ๐๐จ๐๐
(๐ฅ ๐ค๐ช๐ง๐ข๐ข๐๐๐ฃ ๐๐๐ฉ๐ค๐ค๐ก๐๐ง๐๐ฅโ๏ธ)
____________________________________________________________
๐
ฟ๏ธ 9&10
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
Bayahn sungama hira da iyayennata tashuwa tayi ta masu seda safe
Adduah suka mata duka suna samata albarka , mahaifiyar ta naqara mata faษa ,da tunatar da ita
Tace insha allahu ammaah nah
Papa ilah gadeen
Ammah ilah gadeen
Murmushi ammaahn nata tayi tace tom ibnateeyh Barakhallahu feeky, lailatoon sa'eedah Fi'amanillah koh
Murmushi tayi wa iyayennata, maida abun fuskanta tayi tarufe ta tashi tanufa qofan fita
Tafiya take anuste ahaka ta nufi sashen da ษakinta yake.
Bayan fitan ษiyar tasu mai martaba ne yajuya ya Kalli matar tasa databi tilon ษiyar tata da kallo,mastowa kusa da ita yayi ya jawota jikinsa Yana bubbuga bayanta alamun rarrashi Dan yasan meke damun xuciyanta
Habeebty kiyi hqr koh komi nufin Allah ne
Ita dayahn da Allah yabamu ma mungode masa Allah raya mana ita yai mata albarka Allah Bata zuri'ah nagari masu Albarka da miji nagari.
Da Ameen sarauniya MEERAH ta amsa masa tana Share kwallah ita kadai tasan meke damunta ta a zuciyanta๐ฅน
Cigaba da rarrashinta yayi ,da nuna mata ษimbin kyautar da Allah yayi masu ta hanyan wannar ษiyar tasu ษaya, wacce ko Wani ษa namiji bazeyi abunda takeyiba
Daga rarrashi kuwa se zancen soyayyah
(kaga su Mai martaba da soyewa, kar uwar dakina MEHWISH tajini).
Safiyar alkhairy iyayen gimbiya
๐ฐ๐ผ๐น๐ฐ๐ณ
**AMJAD kuwa tuni ya taya Umman tasa komi suka kammala ( kaman mace)
Yaje yai wanka yasake shiga
Karkuso kuga irin baiwar kyawun halitta da Allah yayi ma wannan jarumi Masha allah.
Zaune suke suna cin abinci da iyayen nasa duka.
Abban sa ne yace jarumin Ummansa, ya naga yau an dawo jejin da wuri ko kwana ba'ahyiba?
Lumshe Ido yayi bayan yacinye abincin dake bakinsa,yace Abba nayi kewan Ummata ce shiyasa
Cire hannu Abba yayi a abincin Yana dariya!!! Wai kai AMJAD Umman Nan taka kewanta zebari kaje nisa damu kuwa?
Saurin ษata fuska yayi Abba ni banson maganan nesa en nan.๐ฅน
Murmushi Abban nasa yayi yace tom nadena amma gwanda kadena kewar matata kaima kaje kayi mata kayi kewarta.
Sassanyar murmushi yayi dama yasan kwanan zancen inde abban sa ne
Abba tom ai Ummata ce ,mata daban Ummata daban
Kuma kaima kaje wajan Umman ka
Yafaษa yana kwantar da kansa kafaษan Umman tasa dake basa abinci abaki dama tana jinsu itade se murmushi takeyi batace qala ba.
Allah yagani a duniya batada kaman AMJAD enta
Tana sonsa sosai sosai โน.
Abba yace au tanan ka ษullo ko shikkenan naji anbar wannan zance
Zannemo kaima kanemo matar ka ah to.
Umma ce ta Tari numfashin sa, kaga Abban sa kadena takuramun yaro ,shida ummansa.
Abba yace au wai haษe mun Kai zakuyi tom shikkenan ai nayi shiru tunda Umman ka tasa baki
Dariyah yayi sanda haqoran sa suka fito kaษan farare tass
kallonsa kawai nake Ina kaga mazajen aljannah ( ba akwai hurul eyni ba)
Kyau kam Masha allahu,ga kyawun fuska gana sura gana Hali
( Inji ecleemat wai aunty Barrister kiji storon Allah yaushe kika zauna dashi kikasan halinsa)
Bayan sun kammala cin abincin dukansu, Ummansa ce ta tashi zata haษa kwanukan, hana Umman tasa tattare wajan yayi,yace Ummah na kihuta abinki gaki da ษan ki ai inde ina kusa bazan bar Ummah ta tawahala ba.
Yatashi ya tattara mata komi
Yakai ma'ajiyar sa yadawo ya kwantar da kansa cinyan Umman sa, shafa suman kansa tayi.
Allah maka albarka jarumin Umma
Allah nunamun auranka
Allah baka mata tagari dazata kulanmun dakai sosai
Allah baka Yaya masu albarka da biyayya da tausayi.
Idonsa a lumshe yana jin wani irin daษi Gani yake duk duniya ba uwar dakeson ษanta kaman Umman sa shiyasa shima yake sonta sosai.
( ycn qalyanka Allah ne kadai yasan sonda nakewa batoorlerh)
Abban sa najin su , yanajin farinciki da Kuma qarin qaunar matar tasa da ษan nasu ษaya tol na mamayesa.
Ahaka suketa hiransu har dare yaja lokacin bacci yayi.
Har ษakin sa duka suka rakasa , addu'a Ummansa tayi masa ta shafa masa,ta lulluษe sa
Ayi bacci lafiya jarumin Umma.
Shikuwa se narkewa yake kaman yaro ( katon gardi dashi)
Haka suka barosa a ษakin sa bayan sunrufe masa qofa, ษakin su suka wuce suka kwanta dan yin bacci ganin dare yayi.
Bayan sun shiga sun gama shirin kwanciya sun kwanta, Abbah ne yaja matarsa ya rungumeta yace Allah maki albarka yasaka maki da aljannah MARYAMATOU NAH
Lumshe Ido tayi tace ameeen Abban jarumin Umma, abun lulluษuwa yaja ya rufe su...
Safiyar alkhairy iyayen AMJAD
Se dakuuu ( inji hajjourh )
Muje zuwa
ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐๏ธ
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช, ๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ฉ๐ช๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐ฎuka:-
08146292652
๐พ๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ.
09161720046
๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ ๐๐๐ก๐ก ๐๐๐จ ๐ค๐ฃ๐, ๐ญ๐๐ข๐ช ๐ข๐๐ ๐ช ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฃ๐ ๐ช ๐ ๐ง๐๐๐ช๐จ๐ ๐ข๐๐ ๐จ๐๐ช๐ฆ๐, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐!!!
# ๐พ๐ค๐ข๐ข๐๐ฃ๐ฉ
# ๐๐๐ ๐ &
# ๐จ๐๐๐ง๐
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฌ๐ฎ๐ฟ ๐๐ฎ๐ฟ๐ธ๐ถ ๐ฐ๐ฒ๐ฒ
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
๐ฆ๐๐ผ๐ฟ๐
๐๐ป๐ฑ
๐ช๐ฟ๐ถ๐๐๐ฒ๐ป
๐๐
๐๐ฎ๐ฟ๐ถ๐ฟ๐ฎ ๐๐ฎ๐น๐ถ๐ต๐ ๐ถ๐๐ฎ๐ต
Littafinamu ba Wani me tsayi bane a taqaice zamuyishi inade fatahn saqon danakeson isarwa ya isa yacce akeso sannan Allah bamu dama da iKon bin gskyh da Kuma Dede โบ๏ธ
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
____________________________________________________________
๐
ฟ๏ธ 11&12
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฝ๐ธ๐ถ๐ด๐
๐ธ๐ฐ
Cikin babban birnin kaduna
Anguwan GRA anguwa ne dake ษauke da manyan ginunnuka manyan gidaje sannan anguwane da ba cikowan mutane sede ษai ษai ku ,sekuma masu tsaron gidaje.
Bangare guda kuwa wani babba gidane nagani nafada na hanga wanda yafi ko wannen ษaukan hankalina, sojojine kewaye da gidan tundaga waje har cikin gidan.
Gidane babba sosai wanda haraban gidan ke cikeda manyan motoci iri iri daga mabanbanta company's!!! Sojojine kota Ina a gidan da Alama de gidan Wani babba ne kuma me kuษi.
Batanan gidan wani qaramin yaro nagani kyakkyawa dabaxe wuce shekara 3 aduniya ba yana wasa da ball Yana gudu yana dariya har cikin babban palourn gidan.
Wowww shine abunda nafurta ganin irin haduwa da tsaruwan wannan palour
Palour ne babba me ษaukeda manyan kujeru blue colour qirar Italian royel chair's
Fadin tsari da haษuwan gidan nan ษata bakine
Yaron ne de yayi sama Yana Hawa steps en Dan zuwa ษaki.
Wani ษaki naji alamun mosti aciki. leqawa nai Dan ganin menene
Wata dattijuwace na hanga zaune kan sallaya da Alama ta idar da sallah ne ganin hannuwan ta sama tana adduah
Faษi take::: YA Allah ka bayyana mun shi inyana Raye ,inkuma baya Raye Allah nayafe masa Allah kasadashi d annabin rahama
Addu'oee takeyi tana hawaye ,( nide danake gefe Ina cikide mamaki dakuma al'ajabi).
Ganin wannan yaron yafaษo mata a jiki Shafa addu'an tayi ,tace angon! ya akayi? Da maganan sa kaman gwaranci(gwamanti) magana be nuna sosai ba yace'' gilani cayi danca( granny shayi zansha).
ฦagasa tayi tace tom mijin gilani.tashi muje Koh,cire hijab en jikin ta tayi nannade sa.
ฦaukansa tayi sukayi palour me aikinsu ta qwalawa qira ,tazo ta stugunna hajiya gani,yauwa indo ahadawa little tea ko musamman yaษagoni wai zesha shayi, ranki ya daษe banda rigiman wannan miji naki ai da seyaxo yafaษamun kawai ba seya tasoki ba,ai in beyi haka ba indo be yi rigiman ba kede jeki kawo mana kawaiุ tace tom hajiya ta tashi ta tafi Dan kawo masa tea en, hira suke da wannan yaron yanamata gwalantinsa da maganansa dabai nuna sosai ba.
Da sallama ta qaraso palour miqawa Hajiya cup tayi ranki yadaษe ga shayin me gidan naki, murmushi tayi ta amsa yauwa indo Allah biya angode, bakomi ranki yadaษe tafaษa tana miqewa tayi hanyan kitchen.
Miqa masa shayin Hajiya tayi ta zuba masa ido tana Kallon yaron dake shan shayinsa hankali kwance murmushi tayi idonta akansa, da alama de ta faษa duniyahn tunani, seda yaron yasa mata cup na tea en abaki kamun tadawo daga duniyan tunanin datake, cewa yake kica cii gilani murmusa wa tayi tana kauda fuska Yana kan tura cup en fuskanta akan setasha , dayaga taqi seya saka mata kuka!!!!
Dede da sallaman Wani dattijo yashigo palourn sanye da kayahn sojoji a jikinsa.
Amsa sallaman tayi tana masa sannu da dawowa!! yayinda yaron kuwa yana ganin wannan dattijo yasauqa yaje wajansa da gudu Yana kuka, ษagasa yayi waye ya taษamun aboki yasamun shi kuka na harbesa?
Yaron yace afoki gilani ce nafata cayi na taca taqi ca yafaษa yana nuna masa cup en hanunsa
Wannan dattijon murmusa wa yayi yace to nibani Nasha aboki tunda ita taqi sha batasan akwai daษi ba Koh?
Daga kai yaron yayi ya sa masa cup en tea en a baki kurba dattijon yayi yana girgiza kai yace kai shayin aboki bade daษi ba daษi yawuce grannyn ka kuma kar ka tsammata ko, dariya yaron yasaka yana eh afoki an anmata