Showing 15001 words to 18000 words out of 98220 words
Chapter 6 - YAR SARKI CE by Uwar batoolerh.txt
kakus en nata kuma takwaranta amma taji daษin zuwan ta Bauchin, atleast wani yawa-yawan ciwon da cikin yake sa mata yaragu, da ta haษu da dabarun stohuwa laulayin dama-dama.
Yayan hayra wanda yake ษan baba qarami, sosai yake kula da ita shima, kasancewan su kusan age mate's sannan suna shiri sosai.
Zaune suke a palourn kakar tasu, hira suke yi. Ameera tace "yaya abdoul wai yaushe ne zakayi aure kam? Kaga fa har na haifa mana yaro sannan ga wani a ciki". Murmushi yayi!! Wato ko kunya na bakiji har ga wani a ciki lallai sister, But karki damu nima very soon zanyi auren nan de.
Dariya ta saka shikkenan Allah kawo tagari ya kuma nuna mana lokacin! ya kawo mana surkar mu lafiya. Ameen qanwa ta amma point of correctiom Auntyn ku de ba surka ba kam.
Dariya tasa tace "koma de mene ne ba case".
Sai ga muryan kakus da ke fitowa ษaki ashe taji hiran nasu, yauwa wallahi ke dai takwara kya tambaya mun shi du besa fa, ga kyau kaman mazan qauye. ฦan sikitin sinkin renin hankali gauro kawai qato dashi yaqi aure, Sadakar sa zan bada ko a qauye zan tura wata tayi maleji da shi, dan ya stofe a gida ba wacce zata Aure sa Qur'ani. Mai Ameera zata yi in ba dariya ba, dariya take yi har da riqe ciki!!!
Haษa fuska abdoul ya yi "kin ga amarya ki dena ta kuramun, Ni nace da mace ษaya zan zauna, ke kaษai kin isheni auren zobe mukayi ba qari ba saki. Hararansa ta yi Qur'ani ni ka rufamun asiri ina zan kaika?
Dube ka fa!! Ni ban sonka ina zan kaika, ni mijina nake so kuma ya tafi ya barni, fece hanci tayi da ฦดar qwallan ta!! Ni ma bin sa zan yi ษan balarabe na ba irinka ba baqi duqu nini. Dariya suka kwashe dashi duka shi da Ameera, ai de ko gawayi nake tunda ya tafi ya barmun ke tom nine mijin ato kiyi biyayya na ษaga qafa ki shige. Dan ubanka Muhammadu nace bazan ษaga ba, da kasamu kyan mijina ai da mata se ka ture.
A haka de ta zauna suna hira tana sokiburutsun ta suna dariyan su, wanin ta taya su darawa.
๐บ๐ฐ๐ณ๐
๐ฝ๐ฐ
^^^^ Umma ce zaune a palour tana waya:-
"Gwaggon yara yaushe zaki leqo mu ne kam? gaba ษaya kunyi wuyan gani, da ke da doters en nawa. Su kan ma rabon su da nan har naa mance shekaran
Umman su ke dai bari kawai ayyuka ne se a hankali gaba ษaya.
๐๐ผ๐๐๐๐๐ da ๐๐ผ๐๐ผ kan ma sunfi kowa son suzo su ganku, issues ne se a hankali, Amma Insha Allahu ko ban zoba, zan sako su hanya su zo su gaida Amarya, kamun Amarya ta kunce mun notin kai. Murmushi Umma tayi!! kai Gwaggon yara, maman tamu?
Tace "ita dae ni ai ina tunanin haษuwa na da stohuwar nan Umman yara ammade Insha allahu nima zan shigo ba da jimawa ba. Su ma yaran naki ba zai wuce nan da 1 week ba in sun samu hutu gobe, daga nan su wuce Adamawa wajan Hajiya Babba ma su gaida ta. Umma tace "shikkenan Gwaggon su Allahu ya kaimu, ta amsa da Ameen.
Sallama suka yi ta kashe wayan.
Ta qira matan baba qarami suka gaisa da su ma, ta qira su Amarya ma suka gaisa.
Ta a jiye wayan zata shiga wanka kenan sai ga qira ya shigo wayan nata dawo wa tayi taga A๐ช๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐๐๐ฎ
ฦauka tayi, sallaman ma da shagwaษa aka yi! Murmushi tayi! haba de kaiko sojan Umma, Yanzu fa kai soja n bai kamata kana shagwaษa ba. Qara narke wa yayi kaman yana gaban Umman ta sa! Umma ni dai na gaji. Au tom shikkenan daga QATAR en ka wuce JIDDAH. In yaso sai ka dawo tare da mahreen da maha, kaga kamun nan kai ma ka huta acan ษin. Dan mun yi magana be jima ba da Gwaggon ku, wai za suzo mana hutu.
Turo baki yayi! wato Umma baki son ma gani na yanzu? wata nawa fa ban ganki ba.
Murmushi Umma tayi, ba kai kace ka gaji ba? Tura baki ya kuma yi ni umma gida zan dawo. Su zo da kansu in sun tashi zuwa kawai. Wan can fistararriyan wai me take da suna maha koh!
In naje zan iya karyata ba ruwana . Iyye sannu baban ta, nace sannu babanta,
Ashe Auta har ka girma, kai ma kasan an maka reni murmushi tayi shikkenan adawo lafiya. Turo baki yayi Umma nifa ba yaro ba yanzu. Kashe wayan Umma tayi tace "gwanda kai yaron nan".
Aranta kuwa daษi take ji kaman ta ga gudan ษan nata a gaban ta yanzu ta haษiyesa dan farin ciki .
๐ผ๐ฐ๐
๐ฐ๐
๐ฐ๐
๐
๐ฐ๐ฝ
๐
๐
๐ฑ๐ฐ๐ธ๐
๐ท
^^Yau take rana ta biyu da za'a ษaura daga inda aka tsaya jiya na gasan.
Yauma dai kaman jiyan ne sosai filin ya cika da dan dazon taron jama'a wanda kaman sunfi na jiyan ma yawa......
๐๐ ๐๐๐๐๐ i๐ฃ๐ ๐ข๐๐ ๐ง๐ค๐ฆ๐ค ๐ ๐๐๐ง๐๐ ๐, ๐๐ช๐ ๐๐๐ช๐ฃ ๐๐ ๐ฎ๐ ๐ ๐๐จ๐๐ฃ๐๐ ๐ข๐ช๐ฃ ๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐ ๐ฎ๐ ๐ผ๐ก๐ก๐๐ ๐ ๐ ๐ข๐๐ฃ๐ ๐๐๐ช๐ฌ๐ ๐ ๐ ๐ฎ๐๐๐ ๐ข๐๐ฃ๐.
๐ผ๐ก๐ก๐๐ ๐ ๐ ๐จ๐๐ฃ๐ฎ๐ ๐ฌ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐๐๐ช ๐๐ ๐ฃ๐๐ ๐ ๐๐ก๐๐๐ง๐ ๐ ๐๐ก๐๐๐ง๐ข๐๐ฃ ๐ผ๐ฃ๐ฃ๐๐๐ ๐๐ช๐๐๐ข๐ข๐๐ ๐๐๐ก๐ก๐๐ก๐ก๐๐๐ ๐ผ๐ก๐๐๐๐ ๐๐๐จ๐๐ก๐ก๐๐ข๐คฒ
๐๐๐จ๐ค๐ฎ๐ ๐จ๐๐ ๐๐ ๐ ๐ช..... ๐ผ๐๐๐ช๐๐ง ๐ ๐ช ๐๐ ๐ค ๐๐ ๐ฎ๐๐ช๐จ๐๐ ๐๐๐ช๐ฃ ๐จ๐ค ๐ฃ๐ ๐ ๐๐๐ง๐๐ฃ๐
๐๐ช๐๐ ๐ฏ๐ช๐ฌ๐๐๐๐
Ba muma yi komai ba tukun yanzu labarin ya fara.
ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐๏ธ
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช, ๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ฉ๐ช๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐ฎuka:-
08146292652
๐พ๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ.
09161720046
๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ ๐๐๐ก๐ก ๐๐๐จ ๐ค๐ฃ๐, ๐ญ๐๐ข๐ช ๐ข๐๐ ๐ช ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฃ๐ ๐ช ๐ ๐ง๐๐๐ช๐จ๐ ๐ข๐๐ ๐จ๐๐ช๐ฆ๐, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐!!!
# ๐พ๐ค๐ข๐ข๐๐ฃ๐ฉ
# ๐๐๐ ๐ &
# ๐จ๐๐๐ง๐
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐๐ ๐พ๐๐
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
๐๐ฉ๐ค๐ง๐ฎ ๐ผ๐ฃ๐ ๐๐ง๐๐ฉ๐ฉ๐๐ฃ
๐ฝ๐ฎ
๐๐๐ง๐๐ง๐ ๐จ๐๐ก๐๐๐ช ๐๐จ๐
(๐๐ฌ๐๐ง batoorlโ๐ฅ)
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
๐๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐๐๐ง๐ ๐ฆ๐๐ง๐ฆ๐๐ง๐๐ง๐ง๐ ๐ฃ๐, ๐ฌ๐๐ฃ๐๐ ๐๐ฌ๐๐ฃ๐ ๐๐๐ฃ๐๐๐ง๐ ๐ฃ๐๐จ๐ ๐๐ ๐ฌ๐๐ ๐๐๐ช๐ฃ ๐๐๐ง๐๐ฎ๐ ๐จ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ ๐๐ช๐จ๐ ๐๐ฃ ๐๐ ๐ฌ๐๐ ๐๐๐ช๐ฃ ๐ฉ๐๐ช๐จ๐๐ฎ๐, ๐จ๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐ฃ ๐๐๐ช ๐ข๐๐๐ ๐ง๐๐ฃ๐๐๐ฎ๐ ๐จ๐๐๐ฃ๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐ง๐ฌ๐๐ฃ ๐๐๐ ๐ ๐ฆ๐ช๐ฃ๐จ๐๐ ๐ ๐๐๐ ๐ ๐๐ ๐ ๐ช๐ข๐ ๐๐๐ง๐๐จ๐ ๐ฃ๐ ๐ง๐๐ฎ๐ช๐ฌ๐.
๐๐ฃ๐ ๐๐๐ฉ๐๐ฃ ๐ฏ๐๐ข๐ช ๐ฆ๐๐ง๐ช ๐๐ ๐๐๐ง๐ช๐จ๐๐ฃ ๐๐๐ ๐ ๐ฆ๐ช๐ฃ๐จ๐๐ ๐๐๐ ๐๐ฃ๐จ๐. ๐๐nn๐๐ฃ ๐ผ๐ก๐ก๐๐ ๐ฎ๐ ๐๐๐ข๐ช ๐๐๐ข๐๐ฃ ๐๐ข๐๐๐ฃ๐ช๐ฌ๐ ๐๐ ๐ ๐ช๐ข๐ ๐๐๐ ๐ ๐๐ ๐๐๐ช๐ฃ๐๐ ๐ฏ๐๐ข๐ช ๐ ๐ค๐ฎ๐ ๐๐๐๐ ๐.
๐ผ๐๐ช๐ฃ๐๐ ๐ฎ๐๐ ๐ ๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐ ๐ผ๐ก๐ก๐๐ ๐ฎ๐๐๐๐ข๐ช ๐ ๐ ๐๐ฃ๐จ๐.
๐๐๐๐๐ช๐ ๐๐ง ๐ฌ๐ ๐๐๐ง๐๐ ๐ช ๐ข๐๐จ๐ค๐ฎ๐ ๐ฉ๐๐ง๐ ๐๐ ๐๐๐ช๐ ๐๐๐๐ฃ ๐ข๐๐ข๐๐๐ง๐จ ๐ฃ๐ ๐๐ผ๐๐ผ๐๐ GIDAN KARAMCI.
_____________________________________________________________
๐
ฟ๏ธ 23&24
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
^^^ jama'a ne a cike filin, dan sunfi jama'ar da suka hallara a gasan da akayi jiya yawa. Kamar yacce a kabi daki-daki jiyan da ya kasance ranar farko, haka yau inma komi daki-daki aka bisa har shigowan Gimbiya wannan qayataccen fili, ita da jama'ar ta da kuma masu mata kirari.........
Yariman da za'a fara da shi a yau da ya kasance rana ta biyu ne ya fito. Ga Yarima ga Gimbiya a fili!! An gwabza an gwabza a tsakanin wannan Yarima da kuma Gimbiya, gwabzawar da ta ja hankulan kusan dukkan jama'ar wajan domin kuwa wannan haษadden Yarima ya gwada jarumta sosai!!
In daa wannan Yarima ya yi nasaran taษa jikin Gimbiya Mehwish da takobin sa, har ya zama jikin su ya hadu. Wanda a sakamakon wannan haษuwan da jikin nasu yayi, da kuma idon sa da ya samu nasaran shiga cikin na Gimbiya, shi ya kasance nakasun sa(weakness) wanda ya temaka wajan qara kashe mai jiki!! Ba tare da wannan Yarima ya fargaba ko kuwa ankara, Gimbiya ta kaisa qasa..
Gaba ษaya ranta a jagule yake don kuwa yayi matuqar ษaci, wanda wannan ษacin rai har ya bayyana a qwayan idanuwan nata,wanda duk da kasancewan su blue hakan be hanasu nuna ษacin ran da take ciki ba, domin kuwa sun sauya daga blue zuwa dark-blue. Faษi take a ranta, "shi waye da har ya samu daman taษa jikina?".
Yarima Ammar. Wanda ya kasance na biyu a jerin na yau, shine ya fito fili. Bayan ya shigo fili, sukayi-sukayi suka gwabza shi da Gimbiya kaman ba gobe. Sun tayar da qura har ya cika wajan, kasancewar shima ษin jarumi ne. Amma kasancewan ran Gimbiyar na ษace tun haษuwan jikin ta da na Yarima Fu'ad, hakan yasa bai samu daman taษa ko jikinta ba, koda da takobin sa ne.. Har ta kusa yankan wannan ษan sarkin sai dai Allah ya kare kasancewan shima en ba baya ba a wajan jarumta.
A haka a ranan sanda ta gwabza da yaran sarakuna biyar, a hakan dai yau ma taron nasu yawaste zuqata wasu cike da farin ciki wasu kuma saษanin hakan.
Kowa ya koma masauqin sa bayan wastewan taro. Yayin da yaran sarakunan da suka faษi ko wannen su ke cike da baqin ciki. Wasun su komawa kawai suke son yi. Gashi Sarki ya basu haquri kuma an riga da an faษa masu sai an gama komi kowa zai koma.
Sauran yaran sarakunan da basu yi ba kuwa gaba ษaya sun sare da irin jarumtar Gimbiyar barin da suka ga yacce tayi faษan yau ษin. Cewa suke "anya wannan macece kuwa? Qarfi haka da jarumta ace maza tara yanzu duk ta kada su."
A haka suka kwana kusan dukkan su da suka rage basu gwabza gasan ba, tunani ษaya suke kuma da tunanin yacce zasu kaya a goben suka kwana dashi a rayukan su.
^^ Daga qarshe taya zasu yi wanin su a cikin su da suka rage yaci?^^
In da suka yanke shawaran.....
( nima dai uwar batoorl ban jiba ni daku mu haqura gobe afilin daaga muji.. )
^^^^A ษangaren ita Gimbiya Mehwish. Har ta koma gida ranta a matuqar bace yake, sakamakon daman taษa mata jiki da Yarima Fu'ad ya samu. Ta so ace faษan ba na gasa bane da tabbas in bai mutu ba se ya rasa hannayen sa dan seta cire masa su.
Amma duk da haka ranta wasa! "ba wanda ya isa ya haye wannan gasan da na sanya ko ba su ba na sani" faษin Gimbiyar.
( Ni ko uwar batoorl nace za dai ki sani amma baki sani ba kam dan nice nan oum batoolerh nasani, ni keda wuqa da nama)
^^^ Wasta ruwa ta yi. ta gabatar da sallahn ta, shiryawa tayi cikin dogon riga maroon tai rolling da milk veil har ta rufe fuskan ta kaman ko yaushe idanuwan ta ne kawai a waje, haka kawai ta ji ta sanya alkyabba. Black alkyabba ta ษauko a closet ษin ta, turawa tayi tai hanyan wajen ษakin nata dan zuwa sashen da mahaifiyarta take, ta dubo ta. Tana fitowa kuyangun ta suka durqusa suna mata sannu, hanu ta ษaga masu. Ganin tana tafiya ya sanya sauran ta shuwa suna ษaga mata bayan alkyabban nata! Direct hanyan sashen Sarauniya suka yi dan sun san bata wuce wajan ko kuwa garden(lambu).
Suna zuwa dai dai qofan part en Sarauniya suka ja suka staya. "๐๐๐ ๐๐ฌ๐๐ฃ ๐ ๐ ๐ก๐๐๐๐ฎ๐ ๐๐ฌ๐๐ง ๐๐๐๐๐ฎ๐๐ง ๐ข๐ช, ๐๐๐ข๐๐๐ฎ๐ ๐๐๐ง๐ ๐ข๐๐ ๐๐๐ง๐๐ง ๐๐ฃ๐๐ฎ๐, ๐ผ๐ก๐ก๐๐ ๐ ๐๐ง๐ ๐๐๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐๐ ๐๐๐ฎ๐๐ฃ๐ ๐ ๐๐๐ข๐๐๐ฎ๐ ๐๐'๐๐๐๐ก๐๐ฎ๐, ๐๐จ๐๐๐๐ ๐ก๐๐๐๐ฎ๐ ๐ ๐๐๐ฉ๐ค ๐ก๐๐๐๐ฎ๐, ๐ฎ๐๐ง ๐๐๐ง๐ ๐ ๐๐ ๐๐๐ง๐๐ช๐ฃ๐๐ฎ๐,๐๐๐๐ ๐จ๐๐ก๐๐ข๐ช๐ฃ ๐๐๐ฎ๐ ๐จ๐๐ก๐๐ข๐ช๐ฃ ๐๐๐ข๐๐๐ฎ๐ ๐๐๐ง๐ ๐ข๐๐ ๐๐๐ง๐๐ง ๐ฏ๐ช๐๐๐ฎ๐, ๐๐๐ง๐ ๐ข๐๐ ๐๐๐ง๐๐ง ๐๐๐ก๐, ๐๐๐ง๐ ๐ข๐๐ ๐๐๐ง๐๐ง ๐ฃ๐ช๐๐, ๐๐๐ง๐ ๐ข๐๐ ๐๐๐ง๐๐ง ๐ข๐ช'๐๐ข๐๐ก๐, ๐๐๐ง๐ ๐ข๐๐ ๐๐๐ง๐๐ง ๐๐๐๐ก๐๐, ๐๐๐ง๐ ๐ข๐๐ ๐๐๐ง๐๐ง ๐๐๐ง๐ช๐ฃ๐ข๐ฉ๐, ๐ข๐๐ ๐๐๐ง๐๐ง ๐ ๐ฎ๐๐ช๐ฉ๐, ๐๐๐ง๐๐ง ๐๐๐ข๐๐๐ฎ๐ ๐จ๐๐ ๐ ๐๐ก๐ก๐ค," qirarin da amintattun bayin da ke gadin part en suke ma Gimbiya tun kan isowanta. ฦaga masu hanu tayi, shigewa tayi bayan sun buษe mata qaton qofan da kaman ba'a cikin gida yake ba. Tana shigewa suka rufe qofan yayin da kuyangun kuwa suka juya, dan ba'a basu daman tsayawa a qofan ba.
Da sallama Gimbiya ta shiga ษakin da mahaifiyar nata take ciki, "Assalamu'alaikum" jin shiru ba'a amsa ba yasa yanayin ta ya sauya dan sanin da tawa Ammaahn ta ma'abociyar amsa sallama ce in dai bakin ta nada daman furta kalma. Qara sawa bakin gadon da Ammaah ษin ta ke kwance tayi, a yacce ta ga yanayin jikin mahaifiyar nata, shi ya qara sa mata damuwa, dan ta so bata labarin abinda ya faru tunda bata samu zuwa ba. Zauna wa tayi a gefen Ammaahn nata, tana mata addu'aoe tana tofa mata har bacci ya ษauke ta..
Bayan juya wan kuyangun, suna isa shashin Gimbiya ษayar su ce tace laure kinga kyawun da Gimbiya tayi kuwa da ta sanya Alkyabba? Ni ko na gani hinde ai wallahi da Gimbiya ta san kyawun da Alkyabba ke mata da da dena yawo babu shi. Tabarakhalla Masha Allah, billahillzi laure in nayi aure na haihu sai na wa Gimbiya ta kwara ko zata samu ko da kaษan a kyawun Gimbiya ne kuma Allah yasa kan lokacin an samu wanda ya buษe mata fuska dan ko kallo ษaya na masa da ido na zan kafta hoto na ajiye a zuciyata in nayi ciki nata tariyowa ina kallo. Dariya laure ta saka amma hinde ke dai Allah yaye maki da surutu kinga ma ba na tashi nayi aiki na kan ace gulman Gimbiya muke kin san jakadiya yan zu ta shigo ta sa mana ido. Carab tana rufe baki wata kuyanga ta shigo( wacce farkon labarinmu ta bamu labarin Gimbiya a taqaice) kayan jikinta ba irin nasu bane, "laure wai kukam me yake damun ku ne? Meyasa kuka maida gustiri stome aikin yin ku ne?" faษin wacce ta shigon. Wacce aka qira da lauren mae zuba ษazun tashuwa tayi tana jakadiya a yafe mu amma dama aiki zamu tashi yi yanzun. Juya wa kuyangar da laure ta qira da jakadiya tayi ta nufi ษakin Gimbiya. "Hmmn hinde Wallahi wannan yarinya dan tana ganin itace jakadiya tana wa mutane abinda ranta ke so". "A'a laure gyara batun ki, dan dai uwar ta bata lafiya, ta zauna a matsayin uwarta, kamun ta warke take mana rawar kai. Ai uwar tata zata warke zamu koma dai dai maga qarshen rawan kan nata" faษin hinde. Kema dai kya faษa, ace wai da ita kaษai aka yarda bayan uwarta, kin ga fa har sashen Sarauniya naga ranan ta fito abinda ko masu gadin ba shiga suke ba. Hinde tace "Ke dai qyale ta maga qarshen rawan kai".
Bayan wannan kuyangar ta shige ษakin Gimbiya gyare-gyaren ษakin tayi ta haษa kayakin da za'a wanke ta share ta goge ko ina tass-tass har bathroom nata, ta kunna buner ta kunna wa ษakin turaren wuta ta, ta fito da kayan wankin ta ja qofan ษakin ta rufe.
^^^ Sai can Sarki ya shigo ษakin, sallaman sa ne ya farkar da Gimbiya daga baccin da takeyi. Amsawa tayi tana "Barka da shigowa papa" amsa mata yayi yana mata sannu da gajiya. Murmusawa tayi "Papa ba wani gajiya fa". ai ษiyata jaruma ce nasan ba lallai ta gaji ba dama. "Ya jikin Ammaahn taki"? "Papa ga Ammaah kam sai dai muce Alhmamdulillah" ta faษa idon ta na kawo qwalla. Kallon ta mai martaba yayi yace "ba'a san jaruma da kuka ba Ebnateeyh, kiyiwa mahaifiyar ki addu'a shine sonki a gare ta ko bayan ranta balle da kuma ran ta, oya karki bari hawaye ya ษaga stadadden fuskan ษiyar kirkin mu ฦดar albarka, ฦดar Papa da Ammaah". Maida hawayen tayi ta murmusa kaษan! Insha Allahu Papa zanke mata addu'a Allah tashi kafaษunta ya yaye mata wannan ciwo. "Ameen ya Hayyum ya Qayyum, ko kefa ฦดar albarka" faษin mai martaba.
Bayan ya zauna gefen matar tasa. Kallon Gimbiya yayi yace "Ebnateeyh meyasa wai kika sanya wan nan buษe abun fuskan naki a mazaunin zaษan mijinki? Sannan ba tare da shawarin mu ba. Ko dai auren ne ba kyaso? Ba kya ganin ke kaษai Allah ya bamu! Kina da labarin mace bata mulki kuwa? In ba kiyi auren ba ya zakiyi da mulkin? Ko dai ki kinaso mulkin a ษaura wanine, bayan kinsan banda kowa nawa! Ni ni kaษai haka na tsinci kai na kaman ke, ko na ce gwanda ke. Tun da ni ko mahaifiya ta baxan ce ga yacce take ba, banma san tana raye ko bata raye ba har. Ki ma kanki faษa Mehwish, yin auren ki shi ne farin cikin mu ni da Ammaahn ki."
Kanta aqasa tana sauraron mahaifin nata, duk jikinta yayi sanyi da maganganun sa. Magana mai martaba ya qara mata "Ina jinki me yasa kika ce hakan ne a mazaunin zaษan mijin aure ki?"
"Kayi haquri Papa" haka kawai tace kanta na a qasa har yanzu bata ษago ba.
Can nisa tace "Papa ban sa gasan dan wani abu ba. farin cikin ku kai da Ammaah ta shine nawa. Na sanya gasan ne kawai dan na tabbatarุ da jarumi zan aura, kuma tsayayye wanda ba wai nice zan tare masa komai ba, shima zai taremun a matsayin sa na wanda ke sama da ni. Wanda in ma ta kama ya mulki masarautan nan, nasan ba iya qarfin mulki ba har da cancanta na qarfin jiki da na zuciya yana dashi, wanda kuma zai yi adalci da qarfin sa ba zalunci ba, wanda