Showing 33001 words to 36000 words out of 98220 words
Chapter 12 - YAR SARKI CE by Uwar batoolerh.txt
A๐ก๐ก๐๐" "๐๐๐จ๐๐ A๐ก๐ก๐๐" "๐ข๐๐จ๐๐ A๐ก๐ก๐๐"
๐๐๐ฉ๐๐๐๐ง๐๐ ๐๐๐ก๐ก๐๐๐ช ๐๐๐จ๐๐ฃ๐ช๐ก ๐ ๐๐๐ก๐๐๐ฆ!!
<~Ni harira bazan iya zayyano kyawun wannan baiwar Allah ba. Dan ta haษu har ta gaji da haษuwa fiye da tunani, da ace mutum ke halittan kansa tom tabbas wannan zamuce ta so kanta. Amma Ubangiji ke halittan komai da kowa yacce yaso kuma Yacce yaga dama.
Masha Allahu starki da yabo da godiya da kuma jinjina su tabbata ga Ubangijin dake halitta komai yacce yaso wanda yai halittu daban daban, Allah qarawa annabi daraja SAW~>
Hancinta dogo har kan bakinta, daga gashin da suka kwanta a gaban goshin ta da kuma sajenta zaka gane cewa tanada stawon gashi. Da mayafin nata ya zame duka gashin nata da ta nannaษa shi bayyana yayi ya sauqo har gadon bayanta, baqiqqirin gashin nata ga kuma laushi daga gani.
Abun yafawan nata ta ษauka taja ta yafa ta rufe har fuskanta amma ba kaman da farko ba, dan ajikinta take jin yacce idanun mutane ke yawo ajikinta, idanuwan ta har kwalla ya cika dan batason yawan kallo.
Hadimanta ne suka yi saurin xuwa suka yafa mata alkyabba, dokin da yake na hawanta akazo dashi wajan ta hau, dokin ya ษau hanya.
Sarkine ya tashi fuskansa cike da fara'a kana ganin sa kasan yana cikin farin ciki!
jawabi ya fara kaman haka
"kaman yacce na faษa tun farko zan baiwa duk wanda yaci nasaran buษe fuskan Gimbiya Auran ta Insha Allahu, sannan zan basa kaso 1 cikin kashi 4 na dukiya na, Auran kuma zai kasance nan da wata huษu 4 in Allah ya yarda"
Shewa wajan ya ษauka da tafi masu taya Amjad farinciki nayi masu jin haushin sa na ji, Umma dan farin ciki ta kasa yin komai kawai bin komai da ake yi da ido take haka ษangaren Abba ma sosai yake taya ษan nasa murnan wannan gasa da yaci.
Mai martaba ya buqaci da a bawa Amjad abun magana ko yana da abun da zai ce.
Har inda yake zaune aka miqa abun maganan gare sa da girmamawa.
Karษan Miche yayi (abun magana) ya miqe staye, gaisuwa yayi cikin girmamawa zuwa ga mai martaba, sannan da sauran jama'a manyan baqi na qasashe daban-daban da kuma na qasan Qatar da sauran mutanen wannan Masarautan. Ya qara da godiya ga Allah da ya basa ikon nasara.
"Ina mai matuqar Godiya ranka shidaษe Mai martaba, ma amsa batun aure hannu bibbiyu Insha Allahu, amma ina mai neman afuwa a maganan da zanyi, ba wai ina nufin maida hanun kyauta baya ba Allah ja kwananka, Nagode sosai amma maganan dukiya amun afuwa da aikin gafara na yafe Allah saka da alheri ya kuma saka da Aljanna."
Ba Sarki kaษai ba kowa dake wajan cike da mamaki suke kallon sa, suna qara buษe kunnen su dan su tabbatar da gaske ne abinda suke ji, Abba dai bai yi mamaki ba dan sarai yasan halin ษan nasa, haka Umman sa murmushi kawai tayi wanda ke ษauke da ma'anoni da yawa, albarka kawai take sawa ษan nata. dama tun can damuwanta ษan ta yayi aure bawai kuษi ba, kuma tasan ko anbasa bazai amsa ba.
Wannan abu da Amjad ya faษa ya qara sanya Sarki cikin kogin farin ciki dan tabbas ko ba'a faษa masa ba yanzu yasan ฦดar sa tasamu miji Insha Allahu kuma ko bayan ransa yasan wannan bawan Allah zai riqe wannan gari cikin Amana, ba qaramin qara burge Mai martaba Amjad yayi ba.
Mai martaba yace "maganan dukiya alqawari ne acikin sharruษan gasa amma duk da haka ba komi Allah ya maku albarka duka Allah nuna mana lokacin bikin da rai da lafiya, sannan zaka iya fara zuwa wajan gimbiya dan qara dedeta kanku kamun ranan biki. Baqin mu na nesa da kusa muna matuqar Godiya da halartar wannan taro da kuka yi ina mai roqon Allah subhanahu wata'ala da ya maidaku qasashen ku, garuruwanku, da gidajen ku lafiya."
Sarkin shela ne yaci gaba da jawabi da kuma godiya ga jama'a. Da kuma qara gayyatan su zuwa ษaurin auren Gimbiya da yariman gobe inshร Allahu nan da wata huษu.
Manyan baqi da sauran jama'a sai taya sa murna suke suna tayasa godiya.
Cike da farin ciki sarki ya haye dokin sa suka yi hanyan fada shi da fadawan sa, da sauran manyan baqi waษan da ba ฦดan garin ba.
ฦณammatan wajan kuwa waษan da suke crushing akan Amjad sai suka fara jin kishin Gimbiya, dan tunda suka qyallare ido suka gansa duk yawanci su suka qyasa, sauran kuma dama suna kallon sa wani bin a kasuwa.
"Alhamdulillahi ni bintalo addu'a ta ta karษu, Allah ka gani ina taya wannan bayi naka farinciki dan tabbas sun dace da juna Allah ka kare su daga sharrin masu sharri" bintalo ta faษa hannun ta a sama!
Rahama tace "kai amma dai bintalo aiki ya ganki sai kace qannin ubanki ne shi lallai sannunki"
eh anji imma ba qanin ubana ba ai ษan uwa nane musulmi, kuma dai dan kiji shi Hassada ba hali mai kyau bane ko kafuran zamanin Annabi SAW haddasa suka masa dan tabbas sun san shi Annabi ne, dan haka ina rabaki da abinda Annabi ya hanemu da yi, Ni dai alhamdulillahi har raina ina taya su duka farinciki both Gimbiya da Yarima Amjad insha Allahu, nan da wata huษu kuwa har da ankon biki zamuyi, ko ba haka ba lubcy? Ah sosaima bintalo insha Allahu zamuyi anko Allah nuna mana da rai da lafiya. Rahama ko qala bata qara cewa ba tayi gaba, bintalo bin ta suka yi dan su wuce gida duka.
A hankali a hankali ake ta wastewa a filin kowa na kama gaban sa
Umma da Abba sun lelleqa basuga ษan nasu ba, bรกko shakka sun san gida ya tafi dan haka suma suka kama hanyan komawa gida.
Fili ya waste shall kaman ba'a yi taro a wajan ba kowa ya koma gidan sa.
๐๐ผ๐ฟ๐๐๐ผ
Zaune suke a palourn har da Umma suna fira, Little dai na maqale da Maha. Ameera ce ta sauqo sanye take da mayafi, da alama zasu koma Abujan du yau ne.
Waje Ameera ta samu ta zauna jin hiran nasu sai ta kama dariya, duk sai suka zuba mata ido har dai Daddyn Little, mamaki suke dan su dai sun rasa me yasa ta dariyan.
Ummace tace " ke lafiyanki kuwa? Dariyan me kike?" dariya ta qara fashewa dashi "
Wallahi Lafiya ta lau Umma, kawai ina tunanin wannan irin zazzafar soyayyan dake tsakanin Habeeby da Maha ne, yafa kamata ayi gaggawan haษasu a Aurar dasu in ba haka ba soyayyan zai fi haka, dubi fa yacce basa kunyan kowa ko a ina soyewa suke" ta faษa tana dariya.
Haษe rai Autan Umma yayi! Ita kuwa Maha turo baki tayi, tace "Ummata ki faษawa aunty banaso, Ni mema zan yi dashi caษษ"
Ummace tayi murmushi tace "yi shiru abinki ki qyale ta ai kinfi qarfin sa, daughter na sai mai gida da motor da jirgin sama". Mai zasu yi a palourn in ba kwashewa da dariya ba, Mahreen har da kama ciki.
Daddyn little ne yasa baki, haba dai Umma ke da zaki ce tayi sa'a ma zata Auri soja ษan fari kyakkyawa kuma Autan Abba, ai Umma kin sai dai Auta duk yana da abubuwan da kika lissafa. Mahreen ce tace "yauwรก dai uncle faษawa Umma ya habeeby kam in baice yafi qarfin wannan mara jin ba ita bata isa tace tafi qarfin shi ba ato"
Harara soja ya gallawa Ameera, in an rainani ma kece kika jamun, kuma ki kaita ki barota nikam bulale ta xanyi sai tayi jinya ta san halina.
Ameera qunshe dariyan bakinta tayi, Allah huci zuciyan angon Maryam sai ta kuma sa dariya!
Allah shiryaki Ameera yanzu zaki haษa mun yara faษa aka taษamun yarinya akanki zan rama mata, maza tashi ki barman gida.
Tashuwa habeeb yayi ya nufi hanyan fita a palourn yana cewa "in kin gama haษamun renin sai kuzo na kaiku airport en akwai inda zanje" ya faษa ya fice a palourn.
Miqewa Daddyn Little yayi, Umma kina koranmu ba mu tafi muma, waje ya nufa yana murmushi! Ameera kam dariya take yi, tana cewa "Umma Autan kin nan ya renani ya rena inda na zauna ki koramu shima ya wani ce wai yana da inda zai je, inda zai je ya wuce hira cikin palourn Ummata wajan qanwaty Maha, Allah Umma yaronki yana ga kaman yanzu shine babba, baisan dai duk girman sa Ni auntyn sa bace" ta faษa tana miqewa. Rataye jakanta tayi ta gyara mayafinta har yanzu murmushi ne a fuskan ta!
Murmushi kawai Umma tayi tace "duk kunfi kusa nice bare tsakanin ku ya rage maku Ni dai adaina takuranmun daughter".
dukansu miqewa suka yi suka nufi waje, sun samu habeeb da Daddyn Little already suna cikin motorn fitowan Ameera kawai suke jira. Har bakin motorn suka rako Ameera ta buษe gidan baya ta shiga gefen mijin ta, ta zauna. Miqawa Little Hanu tayi my boy zo mu tafi, maqale kafaษa Little yayi, ya qara qanqame Maha.
Kamun kowa ya ankare ko ya kula sai aka ga Maha da Little maqale a gaban Motor, Juyowa habeeb da ke zaune mazaunin driver yayi, ya kalleta yace "ki fitamun a motor ni ba sa'an yawo dake bane, hararan gefe Maha tayi, shide little bai san menene ba yace "unkui damu fika nida anci na" ya faษa yana washe bakin sa
Habeeb ya buษe baki zai yi magana Umma ta kallesu duka tace "kul ya isa kuje kawai Allah tsare hanya ya kaiku lafiya ya dawo da ku lafiya, su kuma Allah stare masu hanya" Suka ce Ameen Umma.
Jan Motorn yayi da gudun gaske suka fice a gidan, Umma da Mahreen na ษaga masu hannu, bayan fitan su suma suka juya suka koma cikin gidan.
Komawa palourn Umma da Mahreen suka yi, Umma tace "daughter yaushe zakuje wajan Amarya? Umma zamuje wataqila nan da sati kamun nan mun huta, Muje muji rigiman kakus.
Dan qwalo Umma ta mata, kun raina mana uwa ko..
---
Har airport suka kai su Ameera, ganin jirgin nasu ba yanzu take zai tashi ba, sallama suka masu da addu'an Allah stare hanya ya kai su lafiya, Little har dashi a masu bye bye ba ruwan sa yana jikin Maha.
Bayan sun baro airport, juyowa habeeb yayi ya kalle ta yace "saura kuma naje dake wajan abokai na kimun fitsara agabansu mu koma gida jikinki ya faษa maki." Turo baki tayi tace "haba dai yah habeebu Nifa ina da hankali, ba kaman sojoji ba. Su sojojin mene rashin hankalin nasu? Tun anan zaki fara kasa hali ko hmmn. Ina soja yaga hankali yah habeebu in zaka faษi gaskiya, Haka dae suke ta rigiman su a motorn Little kam baccin sa yake sha ajikin mummyn sa Maha.
Direct eatery suka yi, saya masu icecream, shawarma da chocolate yayi, Maha dai ta kwashi tarkace don Little yana bacci.
Bayan sun fito wajan sayayyan nasu wuce wa wajan abokin nasa suka yi. Da suka isa fita yayi a motorn suna gaisawa da abokin. Man wannan ce amaryar tamu kenan, irin dacewa haka kallifa yaron sai yayi kaman naku. Hararansa yayi in kasan renani da yarinyar nan tayi bazaka ma haษani da ita ba Man, kasan rashin jinta kuwa, ba inda zankai wannan yarinya qaramar.
Shikkenan aboki in baka ciki ni amun hanya kawai na shiga layin masu nema, dan tabbas tamun.
Hararansa yayi, ya ษatar da maganan
Suka yi sallama ya shige motorn yaja, bai bari ko sunyi magana ba.
Gida suka koma ita kamma bacci tayi a motorn, ga little ma na baccin sa.
Kallonta yayi ga yarinya dai kyakkyawa da fuskan innocent girls amma rashin kunyanta ya fita shekaru.
-------------
Mai martaba sun koma fada ankai manyan baqi masauqi.
Ya umurce waziri da a aika aqira masa wannan yaro da yaci gasan, acikin baqin kamun su wuce gobe akwai masu buqatan haษuwa dashi. Waziri yace "Tom shikkenan ranka shidaษe, Allah ja kwanan mai martaba Allah gwada mana goben da rai da lafiya" da Ameen Sarkin ya amsa.
Gimbiya gaba ษaya tun barowan ta wajan gasan jikin ta yake mace sai dai ta rasa dalili kwata kwata batajin haushi ko wani abun gatanan dai kawai, wanka tashiga a wajan wanka ta dirje bakinta har kaman zai ษaye abinka da farin fata ga laษษan nata pink, ta dirje har kaman zata yi kuka dan ko ya ta rufe ido ganin kaman a lokacin ya sumbace take.
Gaba ษaya ta rasa nustuwanta, qarshe haka ta fito toilet en ta kwanta ta zubawa saman ษakin ido.
Tana cikin wannan halin jakadiya tayi sallama a qofan ษakin nata, bargo taja ta rufe jikinta kamun ta amsa Sallaman, shigowa jakadiyan tayi kanta a qasa tace "ranki shidaษe mai martaba ne yayi qiranki" tafaษa tana qara qasa da kanta. Da Tom kawai Gimbiya ta amsa, jakadiyan ta tashi ta fice a ษakin.
Tashuwa Gimbiya tayi ba dan taso ba ta shirya cikin dogon riga ta yafa veil nata har ta rufe fuskanta yacce ta saba kamun ya fito a ษakin, a palourn ta ta samu jakadiyan da sauran hadiman ta, tana fitowa suna mata Barka da fitowa Gimbiya. Ko kallon su batayi ba bare su samu arziqin a amsa masu, tawuce tayi gaba hanyan da zai sada ta da sashen mai martaba ta nufa dan tasan yana can in dai ya qira ta haka baya wajan Ammaahn ta.
Da sallama ta shiga shashen mai martaba, kuyangu sai durqusawa suke suna gaida ta, ษaga hannu kawai take musu ta wuce, ko da ta iso qofan palourn mai martaba kuyangun ta stayawa suka yi dan ba'a yarje masu shiga wannan palourn ba. Duk juyawa suka yi ta shige palourn, "Assalamualaikum" tayi sallama jin shiru ba'a amsa mata bane yasa ta tura qofan ta shiga ta samu waje ta zauna jiran fitowan mahaifin nata.
Tana zaune taji anyi sallama a qofan, amsawa tayi aka buษe qofan aka shigo da mamaki ta ษaga kanta dan taga waye ne???
Muje zuwa................
ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐๏ธ
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช, ๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ฉ๐ช๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐ฎuka:-
08146292652
๐พ๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ.
09161720046
๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ ๐๐๐ก๐ก ๐๐๐จ ๐ค๐ฃ๐, ๐ญ๐๐ข๐ช ๐ข๐๐ ๐ช ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฃ๐ ๐ช ๐ ๐ง๐๐๐ช๐จ๐ ๐ข๐๐ ๐จ๐๐ช๐ฆ๐, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐!!!
# ๐พ๐ค๐ข๐ข๐๐ฃ๐ฉ
# ๐๐๐ ๐ &
# ๐จ๐๐๐ง๐
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐๐ ๐พ๐๐
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
๐๐ฉ๐ค๐ง๐ฎ ๐ผ๐ฃ๐ ๐๐ง๐๐ฉ๐ฉ๐๐ฃ
๐ฝ๐ฎ
๐๐๐ง๐๐ง๐ ๐จ๐๐ก๐๐๐ช ๐๐จ๐
(๐๐ฌ๐๐ง batoorl)
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
_______________________________________________________________
๐
ฟ๏ธ 33&34
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
Waziri ne ya shigo palourn, ganin waziri ne tayi mamaki amma sai bata ce komi ba. Gaida waziri tayi ya amsa mata da fara'a, yana mata sannu da gajiya, Murmushi tayi.
Waziri ya buษe baki dan tambayan ta mai martaba sai suka jiyo sallaman sa, qarasa shigowa palourn nasa yayi ya samu waje ya zauna. Gimbiya dake durqushe a qasa ne tace "Barka da fitowa Papa" yauwรก Gimbiya sannu da gajiya, amsawa tayi.
Waziri sauqa qasa yayi ya durqusa yana "Barka da fitowa
Mai martaba." amsawa Sarki yayi yace "Waziri lafiya kuwa?" Lafiya lau ranka shidaษe ansanar da yaron saqon qiran da ka masa sannan kuma baqin nan wai in ba damuwa suna son magana da kai. Mai martaba yace "shikkenan a masu iso zuwa ษayan palourn baqi, ina zuwa". Tashuwa waziri yayi yace "Tom a fito Lafiya Mai martaba" ya juya ya fice a palourn.
Duk zancen da Sarki da waziri keyi tana jin su sai dai kanta na qasa. San da waziri ya fita kamun ta ษago ta gai da mahaifin nata, amsawa yayi cikin fara'a dan kana ganin fuskan mai martaba kasan yau cikin farin ciki yake.
"Gimbiya Mehwish ina mai tayaki murna a mastayina na mahaifin ki, nasan ko ban faษa maki ba kema kinsan kinyi Sa'an abokin zama Insha Allahu, ko yau na faษi na mutu Alhamdulillahi nasan wannan yaro zai riqeki ya riqe wannan Masarauta ba tare da son zuciya ko zalunci ba, acikin sharruษan gasa na abinda za'a baiwa wanda yaci gasa kinsan har da maganan kasa dukiyata gida huษu na bawa wanda yaci gasan kaso ษaya cikin kaso huษun, amma abun burgewa anan da mamaki shine yacce zamanin nan da muke ciki ya ษaci jama'a