Showing 90001 words to 93000 words out of 98220 words
Chapter 31 - YAR SARKI CE by Uwar batoolerh.txt
suka yi, Abba ma ya iso suka zauna kallon su yayi yace "ina doter da habeeb?"
Umma ta basa amsa da "doter taje qiransa ne suna zuwa"
"okay" yace yayi shiru.
Mahreen ce ta tashi tayi saving nasu duka, boy me zaka ci?
"Nikam anci ba ce unkui da aunci na anjo anci" Little ya faษa tana maqale kafaษa.
zama Mahreen tayi tazuba nata ta fara ci.
Ummeyh ce ta murmusa tace "rigimammen miji tom sai ka zauna zaman jiran iyayen naka ai mukan munyi gaba".
Ko da Mahar ta isa qofan ษakin tsayawa tayi har kaman ba zata qonqosa ba amma tuna ranan abinda ya faru sai tayi knocking.
shiru ba'a ce komi ba qara knocking tayi daga ciki taji murya qasa-qasa ance "yes come in"
Tura qofan tayi tashiga da sallama.....
Muje zuwa
Uwar Batoorl taku Ako da yaushe โ๏ธ
ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐๏ธ
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช, ๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ฉ๐ช๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐ฎuka:-
08146292652
๐พ๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ.
09161720046
๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ ๐๐๐ก๐ก ๐๐๐จ ๐ค๐ฃ๐, ๐ญ๐๐ข๐ช ๐ข๐๐ ๐ช ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฃ๐ ๐ช ๐ ๐ง๐๐๐ช๐จ๐ ๐ข๐๐ ๐จ๐๐ช๐ฆ๐, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐!!!
# ๐พ๐ค๐ข๐ข๐๐ฃ๐ฉ
# ๐๐๐ ๐ &
# ๐จ๐๐๐ง๐
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐๐ ๐พ๐๐
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
๐๐ฉ๐ค๐ง๐ฎ ๐ผ๐ฃ๐ ๐๐ง๐๐ฉ๐ฉ๐๐ฃ
๐ฝ๐ฎ
๐๐๐ง๐๐ง๐ ๐จ๐๐ก๐๐๐ช ๐๐จ๐
(๐๐ฌ๐๐ง batoorl)
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
_______________________________________________________________
๐
ฟ๏ธ 65&66
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐๐๐๐๐!! ๐๐๐๐๐!! ๐๐๐๐๐!!
๐๐๐ ๐๐'๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐
๐ฒ๐จ๐ฎ๐ซ ๐ฌ๐๐ญ๐ข๐ฌ๐๐๐๐ญ๐ข๐จ๐ง ๐ข๐ฌ ๐จ๐ฎ๐ซ ๐๐จ๐ง๐๐๐ซ๐ง.
๐๐ฎ๐ณ๐จ ๐ค๐ฎ ๐ฌ๐๐ฒ๐ข ๐๐๐ญ๐ ๐ฆ๐๐ข ๐ฌ๐๐ฎ๐ช๐ข ๐ฆ๐๐ข ๐ข๐ง๐ ๐๐ง๐๐ข ๐๐จ๐ฆ๐ข๐ง ๐ ๐๐๐๐ญ๐๐ซ ๐๐ ๐ก๐ข๐๐ข๐ฆ๐จ๐ฆ๐ข๐ง ๐ค๐ฎ ๐ ๐จ๐ง๐ฅ๐ข๐ง๐ ๐ค๐จ ๐ค๐ฎ๐ฐ๐ ๐ค๐๐ฅ๐ฅ๐๐๐-๐ค๐๐ฅ๐ฅ๐๐๐ ๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐ญ๐๐ซ๐ ๐๐ ๐๐๐ญ๐๐ง๐ค๐ข/๐๐๐ญ๐๐ง๐ค๐ ๐ฒ๐๐ฒ๐ข ๐ฌ๐๐ฎ๐ซ๐ข๐ง ๐ณ๐ฎ๐ช๐๐ฐ๐ ๐๐. ๐๐ง๐ ๐ฆ๐'๐๐๐จ๐ญ๐ ๐๐ฆ๐๐๐ง๐ข ๐๐ ๐ค๐๐๐๐ซ ๐ฌ๐๐๐๐ฐ๐ ๐ญ๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐ฆ๐๐ฌ๐ฎ ๐ค๐ฎ๐ค๐๐ง ๐ฌ๐๐ฎ๐ซ๐ข๐ง ๐ช๐๐ซ๐๐ฐ๐๐ง ๐๐๐๐ ๐ญ๐จ ๐๐ ๐ฐ๐๐ง๐ง๐๐ง ๐๐ ๐ค๐๐ฆ๐๐ง ๐ค๐จ ๐ฐ๐๐ง๐ง๐ ๐๐๐ง๐ ๐ฌ๐๐ข ๐๐ง ๐ ๐ฐ๐๐๐ ๐๐ค๐๐ง๐ฌ๐๐ง ๐ง๐ ๐ช๐ฐ๐๐ซ๐๐ข ๐๐๐ง ๐ข๐ง๐ ๐๐ง๐๐ข ๐๐ ๐ค๐ฎ๐ฆ๐ ๐ช๐๐ซ๐ ๐จ ๐ ๐ ๐๐๐๐๐ง ๐ค๐ ๐ญ๐จ ๐ค๐ช ๐ณ๐ข๐ฒ๐๐ซ๐๐ข ๐๐๐ ๐๐'๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐
๐๐๐ - ๐๐๐ ๐๐๐ - ๐๐๐
๐๐๐ - ๐๐๐ ๐๐๐ - ๐๐๐ฉ
๐๐๐ - ๐๐๐ ๐๐๐ - ๐๐๐๐
๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐ - ๐๐๐ ๐๐๐ - ๐๐๐
๐๐๐ - ๐๐๐ ๐๐๐ - ๐๐๐
๐๐๐ - ๐๐๐ ๐๐๐ - ๐๐๐
๐๐ฎ๐ง๐ ๐๐ซ๐๐ก๐ ๐ฆ๐ฎ๐ง๐ ๐ก๐๐ง๐ bashi๐ ๐ฌ๐๐ฒ๐๐ง ๐ง๐ ๐ ๐๐ซ๐ข ๐ฆ๐๐ข๐๐ ๐ค๐ฎ๐๐ข ๐ ๐ข๐๐(๐ข๐ง๐ฃ๐ข ๐ก๐๐ฎ๐ฌ๐๐ฐ๐)
๐๐๐ค๐ฎ ๐ข๐ฒ๐ ๐ญ๐ฎ๐ง๐ญ๐ฎ๐๐๐ง ๐ฆ๐ฎ ๐๐ค๐๐ง ๐ฐ๐๐ง๐ง๐๐ง ๐ฅ๐๐ฒ๐ข ๐๐๐ง ๐๐ข๐ฒ๐ ๐ค๐จ ๐ญ๐๐๐๐๐ญ๐๐ซ ๐๐ ๐ฌ๐ก๐๐ข๐๐๐ง ๐๐ข๐ฒ๐
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐๐/๐๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐๐จ๐ฎ๐ง๐ญ ๐ง๐ฎ๐ฆ๐๐๐ซ
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐
๐๐๐๐ ๐๐๐๐.
๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐......
Tura qofan tayi a hankali kaman mai storon wani abu ta shige, ganin baya palourn sai ta nufi ษakin ta tura qofan a hankali shima.
Kwance ta hangosa a can qarshen gadon cikin bargo, da tsoro haka har ta isa wajan gadon ta tsaya a bakin gadon tace "ya habeeb wai kazo muyi dinner inji Umma".
Jikin sa na rawa har muryan sa yace "am not well koma ki kawomun nan".
Juyawa tayi zata fice a ษakin, yace "and bance ki faษawa kowa banda lafiya ba inma ba zaki iya kawomun abincin ba ki bawa mai hankali ta kawomun" ya qarisa faษa yana jan bargon ya qara lulluษuwa.
Duk da maganan da ya mata na mai hankali ta kawo masa ya qona mata rai! Amma tausayi da kuma irin zuciyanta na indai taga mutum ba lafiya ko kaษan bata nistuwa bai bari ta ษata rai ba bare ta masa rashin kunya juyawa tayi ya fice a ษakin.
Dinning ษin ta qarisa Abba ne ya ษaga kai ya kalle ta yace "doter ya na ganki ke ษaya? Ko yana zuwa ne?
A'a Abba yace wai na kai masa ษakin sa acan zai ci.
Umma ce ta kalleta tace "doter kuma lafiyar sa qalau kuwa?"
Em e'e eh Ummeyh uhmn Umma eh lafiyan sa qalau yace kawai na kai masa ษakin ne yana wani aiki ne a system nasa wai baison fitowa(batasan randa ta sharara qarya ba bashiri).
Umman tace "Fine tom Allah qara lafiya ki kai masa can ษin".
Ganin yacce take abu a hankali Ummeyh tace "Maha lafiyanki kuwa baza kiyi abun kaman mai jini a jika ba ?"
Tura baki tayi ta haษa komi a kan tray ta ษauka ta juya bata ce komi ba, zata tafi Little ya sauqo a kujeran da yake zaune yace "Anci nima anbiki wajan unkui inci acan".
kallon sa tayi tai masa murmushi tace "no my boy sit and eat with your granny ko, uncle na aiki baison surutu, am coming now just kamun kayi 1 spoon ma na dawo sai muci tare okay.
Ba dan ya so ba sai dai da tace kamun yayi cokali ษaya ta dawo sai ya ษaga mata kai ya juya yana fadi cikin gorancin sa "anci ci camun abinci bifoi auncina a dawo".
Ita kuma ta juya ta wuce kai masa abincin.
Mahreen tace "dama rigiman da ya hana ka ci ya saka maka dan ba zan tashi ba".
Ummeyh ce ta kalle ta Ba shiri ta miqe ta saka masa suka ci gaba da cin abincin su.
Da sallama ta shiga palourn nasa har can cikin ษakin, a qasa ta a jiye abincin.
"Yaya ga abincin ka tashi kaci" ta faษa da alaman tausayi.
Yaye bargon da ke jikin sa yayi ya sauqo gadon yana duddurqusa wa yana kama cikin sa, zaunawa yayi ya jingina da gadon nasa.
Tana tsaye daga gefe idon ta har da kwalla duk tausayin sa ya cika ta.
"Sai nace kizo ki zuba mun ne? Kin zubawa mutum ido to li'eelafi quraishi" ya faษa yana ciza leษensa da alama cikin na damunsa sosai.
Duk abun da ya keyi bai dame ta ba mastowa tayi ta durqusa ta zuba masa abincin.
Tana gani in yasa hanu zai ษauki spoon rufe ido yake alaman cikin nasa na damunsa , gyara zama tayi ta karษi spoon en ta ษiba ta kai masa baki.
Har da kaman bazai karษa ba ganin cikin sa da kuma yunwan da yake ji buษe baki yayi, haka ta dinga ษiba dede-dede tana basa yana karษa, har yaci dede ya kauda kai ya qoshi, ruwa ta ษiba ta basa ya amsa da kansa ya sha ya maida kansa ya jingina jikin gadon.
Kallon sa tayi tace "magani fa yaya? A ina yake sai el na ษauko maka."
Bedside drawer ya mata nuni da, tashuwa tayi ta ษauko ta kawo masa. Amsa yayi ya sha ya miqa mata, ta karษa ta mayar in da ta ษauko.
Kwanukan ta tattare tace "Allah qara sauqi yaya" da Ameen ya amsa ita kuma ta fice a ษakin.
Bayan fitan ta tashuwa yayi ya haura gadon yana jin relieve sosai, bayan ya kwanta ya lumshe ido wayan sa dake silence ne ya fara vibrating.
Miqa hannu yayi ya ษauko wayan yai picking, bayan ya gama wayan ajiye sa yayi a gefe ya juya yai rub-da ciki yana tunanin wannan yarinya.
Bayan ta fita ษakin, ta same su duk a palourn har sun gama cin abincin, wucewa tayi ta maida kwanukan ba tare da ta ci abincin ba ta dawo palourn ta zauna.
ana hira amma gaba ษaya hankalinta baya wajan, "Wani irin tausayi ne da ita in dai mutum bai da lafiya haka take koma wa ko abinci bata ci sosai tun dai tana yarinya".
Abba ne yace "doter kinci abinci kuwa?" ฦaga kai tayi eh naci Abba. "Tom me ke damunki doter? Naga kaman ba kijin daษi ko halin da kuka saba sayarwa kukayo ke da yayan naki" faษin Umma.
Umma lafiya ba komi kai na ke ษan ciwo kawai, subhanallahi! headache ษin ne kawai doter? Gidan ku da kawai ษin tashi ki nemi magani kisha kije ki kwanta.
Tashuwa tayi tana faษin "tom Umma ta" ta tashi ta wuce ษakin su ko da ta shiga ษakin direct kan gado ta faษa ta kwanta rigingine(kanta na kallon POP na ษakin). Gaba ษaya ta kasa ko rinsta ido ma so take tasan wani hali yake ciki kuma yaya jikin nasa.
Abba ne yace "boษษi ki huta gobe Insha Allahu Monday sak mu wuce wajan Gwaggo".
Ummeyh tace "To yaya Allah ya kaimu" Ameen ya Rabbi suka amsa duka.
Tashuwa Abban yayi yace "sai da safen ku ahuta gajiya Gwaggon yara" ya faษa ya wuce hanyan ษakin sa.
Allah tashe mu lafiya yaya.
Umman su aje a kulamun da yayana nima ba na shige ciki na samu na huta.
Murmushi Umma tayi tom Gwaggon yara Allah ya hutacce ki gajiya sai da safe doter kema je ki kwanta.
Ummeyh haurawa sama ta yi tai ษakin da yake nata, Mahreen ma sai da safe ta musu ta haura nasu ษakin.
Umma kashe abubuwan wuta a palourn tayi ta wuce ษakin mijin nata.
Mahreen bayan ta shiga ษakin nasu kwance ta hangi Maha toilet tayi ta ษauro alwalan kwanciya ko da ta fito banษakin sanda tayi *shafa'i da wutiri* kamun ta haura gadon dan kwanciya.
"Ikon Allah wai dama tun shigowa na idonki biyu ko kuwa yanzu ne kika farka?" Ta faษa ganin Maha zaune.
Addah idona biyu banyi bacci ba.
To ko ciwan kan ne? A'a fa Addah na warke.
Tom ko Man of dream ne? Ganin Maha ta girgiza kai sai ta kuma cewa. "to ko dai ya Habeeby angon Maha ne?"
Tura baki tayi idon ta ya kawo kwalla! Addah ni dai ban so kuma ba kowa ta faษa tana juyawa ta gyara kwanciyan ta.
Shikkenan ya rage maki kwanciya tayi itama ta jawo wayan ta tana dialing layin ya Abdoul.
Maha tayi tsaki qasa-qasa ganin dare nayi kuma Mahreen taqi gama wayan bare ma tayi bacci ta samu ta fita taje ta dubo jikin nasa.
Ganin wayan Mahreen en yaqi ci yaqi cinye wa lallaษawa tayi cikin sanษa ta fice a ษakin. Ko da ta fito samun palourn tayi ba kowa kuma ba haske sai deem light kawai ajiyan zuciya tayi a saษance tayi hanyan ษakin nasa.
Ko da ta isa bakin qofan bata buga ba bare sallama shigewa tayi ta nufi hanyan ษaki direct.
"ke ina zaki ba sallama?" Maganan sa da taji yasa ta kusa sakin fitsari a tsaye, ta storita sosai dan bata kawo a ranta yana palourn nasa ba.
Juyawa tayi tana tura baki tai hanyan fita tana qunquni.
"Ke ina zaki kuma? Zo nan" Muryansa ya qara dakin dodon kunnenta.
Juyowa ta kuma yi a hankali kaman za tayi kuka ta dawo cikin palourn, gefe dashi ta nema ta zauna a qasa kasancewan shima a qasan yake zaune.
I"na zaki da kika shigomun ba sallama? Kuma ki kai hanyan bedroom na ko akwai bashinki akaina ne?" Ya faษa yana kallonta.
Murguษa baki tayi tace "dama me zan yi inba in duba ya jikin ka ba?"
Taษe baki yayi to son asani gaida uwar miji a kasuwa.
Hararan gefen da yake tayi qasa-qasa tace "eh ษin".
kee me kika ce? Ya faษa cikin tsawa
A'a ni bance komi ba yaya.
Okay fine yayi kyau.
wayan sa ne ya ษau qara, qaramin tsaki yaja ke tashi ki miqo mun waya na.
Tashuwa tayi taje tai unplugging na wayan sanda ta qarewa number mai qiran kallo kamun ta kawo masa wayan.
Amsa yayi yai picking yasa wayan a handsfree,
Hello Barbie ya kake ya cikin naka?
Am fine babe, and you?
Am also fine Alhmdlh Barbie.
Aha that's gud.
Barbie yaushe zaka zo?
ฦaga ido yayi ganin Maha na mujiyanta na kansa duka sai fasa faษin abinda zai faษa dama yace "babe tomorrow Sunday right?"
No barbie gobe Monday fa.
Okay na manta ne kinsan ciwon cikin sai a slow, so am all urs tomorrow Monday Insha Allah.
Wow! Really barbie?
Yes or you are doubt?
Noo barbie am just excited am really happy, I no u always stand by ur word's I can't wait to see you my captain.
So what you kept for me beb? Yana rufe baki Maha ta tashi tana turo baki zata tafi, da gefen ido yake kallonta. Murmusawa yayi ya mata alama da hanu ta dawo bai sallameta ba.
Barbie everything for you sai abun da kakeso kawai am very happy can't wait to see tomorrow barbie, spending the whole day with the love of my life awwn! Barbie I will make sure that this stomach pain heal tomorrow.
Jin abinda tace sai Maha taja staki, sanda soja ya ษago ya kalle ta amma baice komi ba hiran su suka ci-gaba da yi tana zaune a wajan ya hanata tafiya.
Mahreen ko da ta juya tana cikin wayan sai bata ga Maha a wajen kwanciyan ta ba, mamaki ne ya kamata yaushe ta fita bata sani ba.
Har ta tashi zata fita dubo ta ganin time ya tafi sosai kar dai ba lafiya ba? Sai tace "ya Abdoul lemme check Maha in palour" You are not going to anywhere Queen, Kikasan ko wani abun take ko kuwa tana waya ne ba taso kiji ta.
Ba dan taso ba ta haqura da fita dubo Maha ษin suka cigaba da wayan nasu amma dai hankalin ta bai konta ba sanin Maha ba waya a hanunta.
Har yanzu wayan yake da babe ษin tashi Maha ta cika tayi fam kaman zata fashe, ba haushin ya wayan sa ko budurwan sa ba haushin ta tsayar da ita da yayi kuma tana so taje taci abu ko kaษan ne ta samu tayi bacci.
Can sai yace "Babe let's talk tomorrow koh"
Barbie am surprise for today's call, sha i know you wataran kaman mai aljanu haka kake, ayi aiki lafiya Allah kaimu goben.
Tsaki Maha ta kuma ja a aranta cewa take "wahalalliya ai aljanun ne dashi".
Ya buษe baki zai yi magana a ษaya ษangaren sai tace "wait barbie Kai da wa a midnight ษinn nan? Naji staki"
Dafe Kai yayi yace "Sorry babe maid ce ta kawo mun coffee"
What barbie? Maid dai da uban daran nan sannan ma dawa take tsakin? Look barbie don spoil my day just tell me the truth Kai da wa?
"Kinsan dai bazan maki karya ba ko? so gudnyt." ya faษa yana qoqarin kashe wayan
No barbie please am sorry if I provoc you am really sorry na yarda my Captain. Take good care of yourself for me barbie, very soon zan ke dafa maka coffee da hanuna na bawa barbie na a baki i will feed you with anything that you have to take, I soo much love you barbie muahhhhhhh!
tai blowing masa kiss
I do more babe and don't forget to pray Ko(addu'an bacci).
Insha Allahu Barbi mee byeee miss you ta kashe wayan kit.
Kallonta yayi up and down, hey you stupid how there you ina waya da wife to be na kina tsaki, am i your mate? Or she's ur mate? Lemme tell you one thing in kika sake irin haka i will surprise you.
Wayan ya miqa mata, go and plug it for me, hararansa tayi tukun kamun ta harari wayan ta tashi tayi hanyan tafiya.
"Karki yarda ki bari na tashi baki dawo ba" ya faษa.
Riqe qugu tayi tace "baza'a dawon ba ita wahalalliyan wife to be ษin taxo ta maka plugging kuma anji kunya har da cewa tayi Kana da aljanu" tana gama faษa ta fice da gudu, direct dinning tayi dan kar ya biyo ta ษaki.
Mahreen ce ke cewa "ya rouheei, serious bata dawo ba har yanzu Please ba na dubo ta"
"Okay Queenas your wish is my command, dubo ta tunda anfara sace mutane a gidan Abba bansani ba" bai rufe baki ba ta shagwaษe fuska My wish is your command like how? Tun ษazu ka hanani zuwa fa kuma ba sacewa ba dama headache na damunta so I have to check.
Tom queen am so sorry tashi kije Koh, okay ya rouheei gudnyt take care. Insha Allahu zan kula matar yayan ta, Allah maki albarka queen.
Ameen yayana mijin qanwar sa. sallama suka yi ta