Showing 87001 words to 90000 words out of 98220 words
Chapter 30 - YAR SARKI CE by Uwar batoolerh.txt
dai-dai lokacin kuma wayan sa ya faษo masa rai dafe kai yayi ya ciro wayan a aljihun sa da gaggawa.
Cikin gidan liman kuwa Bayan fitan wannan budurwan a ษakin baqin bakin ta yaqi rufuwa murmushin dake fuskan ta yaqi gushe wa, zuwa tayi ta tsugunna qofan ษakin mahaifin nata baba nakai masa ruwan nace kana zuwa,Tom ecleemat Yar baba Allah maki albarka da Ameen ta amsa tana murmushi ta tashi tayi ษakin maman ta shigewa tayi da sallama qanwarta tasamu tana naษin kaya,amsawa tayi ta juya ta kalleta yaya ecleemah lafiya da murmushi haka tun shigowanki? Kedai bari kawai deejah baqon baba ne tunda na kallesa nake ta murmushin da bansan dalilin yinsa ba.
kai de yaya ecleemah kode-kode? murmushin ta kuma yi bakomi fa. Can suna zaune suka jiyo muryan baba liman yana faษin ta fito ta kaiwa baqon abinci.
Da murmushi ta tashi da sauri dan har ranta tana son qara kallon sa ficewa tayi tana faษin "to baba" madafi taje ta haษa masa abincin akan tray tayi hanyan ษakin baqin, sallama tayi a qofan ษakin ta tsaya jiran izinin shiga
Wayan ya ciro ya duba ga message na layin Ameerah ta tura masa sannan ga wani baqon number Wanda yake kyautata zaton na Umma ce dialing yayi bai shiga ba network babu "ya Rabbi" ya furta yana furzar da iska a abakin sa.
sallama yaji a bakin qofan sai ya amsa yace "shigo mana qanwata" shigowa tayi fuskanta ษauke da fara'a kaman ษazun kanta aqasa har ta isa gaban sa ta ajiye tray en abincin tana tsugunne kallonta yayi ki zauna mana qanwata kar ki gaji da stugunnon kinji.
Murmushi tayi ta zauna akan ledan ษakin kanta a qasa layin da Ameera ta tura masa ya qira har kaman baza'a ษauka ba ya kusa ending can aka yi picking, sallama yayi aka amsa a ษayan ษangaren suka gaisa.
Wanda ya qiran ne yace "afuwan ban gane da wa nake magana ba? Numfasawa Amjad yayi yace "Ameerah ce ta turamun layin ka"
Okay am so sorry AMJAD right? Eh shine.
Qara gaisawa suka yi ya faษa masa nasa sunan shima.
Abdoul yace "yanzu kana inane nazo dan nasan da daren nan ba samun abun hawan da zai kawo ka gida zaka yi ba, no karka damu da safe dai in Allah ya kaimu sai na maka kwatancen inda nake in yaso mu haษu kamun na wuce.
Har zaka koma kenan? Eh zan koma gobe in Allah yaso ya yarda.
To shikkenan Allah kaimu goben, Ameen ya Rabbi ya faษa suka yi sallama ya kashe wayan.
Kallon ta yayi har yanzu kansa a qasa murmushi yayi yace "qanwata sorry ina wayane" kanta aqasan ba tare da ta ษago ba tace "ba komi yaya baqo" murmushi yayi jin sunan da ta raษa nasa "Au yaya baqo ne sunana kenan?" To yaya ko ruwan ma baka sha ba ga abinci ma na kawo maka in baba ya gani ba zaku shirya ba baison rashin cin abinci.
Karki damu zanci ko, me sunan ki qanwata? kanta aqasa har zuwa yanzun tace tace "๐ฒ๐ฐ๐น๐ฒ๐ฒ๐๐บ๐ฒ๐ฟ๐ต"
Murmushi yayi wow! suna me daษi amma kinsan me? Girgiza kai tayi a'a yaya na, sai yace "ban taษa jin me irin sunanki ba amma sunanki yamun daษi sannan da alama masu sunan suna da hankali" murmushi ne kwance a fuskanta har yanzun, to kaima yayana me sunan ka? Sunana "A๐บ๐ท๐ฎ๐ฑ" kaima sunanka da daษi yayana.
Nagode qanwa ta murmusa wa tayi bata ce komi ba kanta a qasa.
Amjad yace "jeki abinki dare nayi ki kwanta ko Nagode sosai Allah maki albarka" da Ameen ta amsa ta tashi tana masa seda safe ta fice a ษakin.
sauqa yayi yaci tuwon yasha ruwa yai hamdala, ko da ya gama cin tuwon bai kwanta ba dan tsabar farin ciki, butan da ke ajiye bakin qofan ษakin baqin (wanda ecleemat ta kawo masa) ya ษauka ya ษaura alwala ya koma ษakin sallayan dake ajiye gefe da carbi da Qur'ani megirma ya ษauko ya shumfiษa sannan ya tada sallah farinciki fal ran sa(zekoma yaga Umman sa).
๐บ๐ฐ๐ณ๐
๐ฝ๐ฐ
Umma qara dialing tayi amma ba'a ษauka ba sanda ta qira yakai sau uku 3 ba'a ษauka, fuskan ta ba walwala ta ajiye wayan Allah yasa kana halin lafiya Ameen.
Ummeyh ce ta kalle ta wai har yanzu layin be shiga ba? "A'a Gwaggon yara ya shiga ba'a ษauka bane Allah yasa dai yana halin lafiya" faษin Umma. Da Ameen Ummeyh, Maha da Mahreen suka amsa.
Qira ne ya shigo wayan Ummeyh, Mahreen ce ta miqa mata wayan kasancewan yana hanunta dama, amsa Ummeyhn nata tayi tana ษaukan qiran
Wa'alaikissalam ฦดar Ummeyh kuna lafiya? Tayi shiru alama ana magana a ษayan bangare, lafiya alhamdulillahi uwata gajiya kam akwai shi fa duk da dai fushi nake dake, sai ta kuma yin shiru, to shikkenan bรกkomi an maki afuwa maman Gwaggon ta amma dai ba kuyi dede ba maganan baqon nan duk ke da mijinki sai dai addu'an shiriya yanzu gashi Umman ku ta qira ba'a ษauka ba. Ameerah a ษayan bangaren ce tace Ummeyh a tayani bawa Umma haquri Allah zamu gyara ba zamu sake ba Insha Allahu
To shikkenan maman Gwaggon ta zan bata haqurin karku qara kuma Allah ya maku albarka sai kun shigo starabanku na ajiye,
Yauwรก Ummeyhn mu agaidamun ฦดan qanne na seda safe, suka yi sallama ta kashe wayan.
Maha dake gefe tace "Ummeyh tunda ba zaki faษa ana gaidamu ba muna amsawa" salati Ummeynsu tayi ni Jamila yanxu Maha har ni kin rena?
Turo baki tayi "Ummeyh nifa ba haka ba nake nufi Allah baki haquri Ummeyh na" ta faษa tana rungume Ummeyh.
za ki tashiman a jiki ko sai na bugeki? ayya dae Ummeyh kiyi haquri bazan sake ba Allah kuwa.
Tom naji ษagani lokacin sallah yayi, in ke ba kiyi nikam zanje nayi, bare ma inayi Ummeyh am muje muyi tare yau har goyo na za kiyi ko Ummeyh ta? Hararanta Ummey tayi ta miqe.
Umma da already ta miqe ta nufi sama hanyan nata ษakin dan yin sallah itama cewa tayi "a'a doter ba goyo ba nono zata baki kisha", yauwa Umman yara faษa mata dai yara gaba ษaya basu tausayi na kofa hutawa banyi ba duk ma yaushe nazo.
Muje zuwa
Uwar Batoorl taku Ako da yaushe โ๏ธ
ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐๏ธ
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช, ๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ฉ๐ช๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐ฎuka:-
08146292652
๐พ๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ.
09161720046
๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ ๐๐๐ก๐ก ๐๐๐จ ๐ค๐ฃ๐, ๐ญ๐๐ข๐ช ๐ข๐๐ ๐ช ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฃ๐ ๐ช ๐ ๐ง๐๐๐ช๐จ๐ ๐ข๐๐ ๐จ๐๐ช๐ฆ๐, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐!!!
# ๐พ๐ค๐ข๐ข๐๐ฃ๐ฉ
# ๐๐๐ ๐ &
# ๐จ๐๐๐ง๐
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ ๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐๐ ๐พ๐๐๐
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
๐๐ฉ๐ค๐ง๐ฎ ๐ผ๐ฃ๐ ๐๐ง๐๐ฉ๐ฉ๐๐ฃ
๐ฝ๐ฎ
๐๐๐ง๐๐ง๐ ๐จ๐๐ก๐๐๐ช ๐๐จ๐
(๐๐ฌ๐๐ง batoorl)
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
_______________________________________________________________
๐
ฟ๏ธ 63&64
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐๐๐๐๐!! ๐๐๐๐๐!! ๐๐๐๐๐!!
๐๐๐ ๐๐'๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐
๐ฒ๐จ๐ฎ๐ซ ๐ฌ๐๐ญ๐ข๐ฌ๐๐๐๐ญ๐ข๐จ๐ง ๐ข๐ฌ ๐จ๐ฎ๐ซ ๐๐จ๐ง๐๐๐ซ๐ง.
๐๐ฎ๐ณ๐จ ๐ค๐ฎ ๐ฌ๐๐ฒ๐ข ๐๐๐ญ๐ ๐ฆ๐๐ข ๐ฌ๐๐ฎ๐ช๐ข ๐ฆ๐๐ข ๐ข๐ง๐ ๐๐ง๐๐ข ๐๐จ๐ฆ๐ข๐ง ๐ ๐๐๐๐ญ๐๐ซ ๐๐ ๐ก๐ข๐๐ข๐ฆ๐จ๐ฆ๐ข๐ง ๐ค๐ฎ ๐ ๐จ๐ง๐ฅ๐ข๐ง๐ ๐ค๐จ ๐ค๐ฎ๐ฐ๐ ๐ค๐๐ฅ๐ฅ๐๐๐-๐ค๐๐ฅ๐ฅ๐๐๐ ๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐ญ๐๐ซ๐ ๐๐ ๐๐๐ญ๐๐ง๐ค๐ข/๐๐๐ญ๐๐ง๐ค๐ ๐ฒ๐๐ฒ๐ข ๐ฌ๐๐ฎ๐ซ๐ข๐ง ๐ณ๐ฎ๐ช๐๐ฐ๐ ๐๐. ๐๐ง๐ ๐ฆ๐'๐๐๐จ๐ญ๐ ๐๐ฆ๐๐๐ง๐ข ๐๐ ๐ค๐๐๐๐ซ ๐ฌ๐๐๐๐ฐ๐ ๐ญ๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐ฆ๐๐ฌ๐ฎ ๐ค๐ฎ๐ค๐๐ง ๐ฌ๐๐ฎ๐ซ๐ข๐ง ๐ช๐๐ซ๐๐ฐ๐๐ง ๐๐๐๐ ๐ญ๐จ ๐๐ ๐ฐ๐๐ง๐ง๐๐ง ๐๐ ๐ค๐๐ฆ๐๐ง ๐ค๐จ ๐ฐ๐๐ง๐ง๐ ๐๐๐ง๐ ๐ฌ๐๐ข ๐๐ง ๐ ๐ฐ๐๐๐ ๐๐ค๐๐ง๐ฌ๐๐ง ๐ง๐ ๐ช๐ฐ๐๐ซ๐๐ข ๐๐๐ง ๐ข๐ง๐ ๐๐ง๐๐ข ๐๐ ๐ค๐ฎ๐ฆ๐ ๐ช๐๐ซ๐ ๐จ ๐ ๐ ๐๐๐๐๐ง ๐ค๐ ๐ญ๐จ ๐ค๐ช ๐ณ๐ข๐ฒ๐๐ซ๐๐ข
๐๐๐ ๐๐'๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐ - 25๐ ๐๐๐ - 25๐
๐๐๐ - 50๐ ๐๐๐ - 5๐๐
๐๐๐ - 75๐ ๐๐๐ - 75๐
๐๐ฎ๐ง๐ ๐๐ซ๐๐ก๐ ๐ฆ๐ฎ๐ง๐ ๐ก๐๐ง๐ bashi๐ ๐ฌ๐๐ฒ๐๐ง ๐ง๐ ๐ ๐๐ซ๐ข ๐ฆ๐๐ข๐๐ ๐ค๐ฎ๐๐ข ๐ ๐ข๐๐(๐ข๐ง๐ฃ๐ข ๐ก๐๐ฎ๐ฌ๐๐ฐ๐)
๐๐๐ค๐ฎ ๐ข๐ฒ๐ ๐ญ๐ฎ๐ง๐ญ๐ฎ๐๐๐ง ๐ฆ๐ฎ ๐๐ค๐๐ง ๐ฐ๐๐ง๐ง๐๐ง ๐ฅ๐๐ฒ๐ข ๐๐๐ง ๐๐ข๐ฒ๐ ๐ค๐จ ๐ญ๐๐๐๐๐ญ๐๐ซ ๐๐ ๐ฌ๐ก๐๐ข๐๐๐ง ๐๐ข๐ฒ๐
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐๐/๐๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐๐จ๐ฎ๐ง๐ญ ๐ง๐ฎ๐ฆ๐๐๐ซ
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐
๐๐๐๐ ๐๐๐๐.
๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐......
"Sai a hankali Gwaggon yara Allah shirya mana su, ku kuma duk kutashi kuje kuyi sallah magrib yayi" Umma ta faษa tana qarisa haura last step ษin.
Tashuwa duka suka yi kowa yayi hanyan ษaki dan gabatar da Sallan ganin lokaci yayi.
( Mu kula da addininmu, mu kula da ibadunmu, mu kula da i badun mu, da na iyalanmu domin amanan su Allah ya bamu. Sallah abu ne wanda be cancanci wasa ba, kada kabari abun duniya ya ruษa ka karanta novel,chat ko wani shirmen lokacin ibada ya wuce ko da kuwa harka ne na neman kuษi indai kana son ganin dai-dai to ka riqe addininka. Allah datar damu Ameen)
Bayan sun shigan ษaki Maha tace "gaskiya Adda Ummeyh tazo da masifa nikam Allah yasa dai a yarda a sayamun sabuwar waya shine damuwa ta" lallai ma Maha wato ma Ummeyh ce masifa nide ba ruwa ah to kuma in waya kike so ai ga ya Habeeby ko wayar bindiga kika ce kike so zae saya maki Mahreen ta faษa tana shigewa toilet dan yin alwala.
bakin gadon su Maha ta zauna ta ษau wayan Mahreen kan Numbern ษazu da suka yi waya ta shiga tana kallo wani zuciyan na cewa ta qira wanin na cewa a'a karta qira, jin qaran Mahreen ta fito toilet ษin dole ya sanya ta fasa qiran, ajiye wayan tayi itama ta shige toilet dan yin alwalan.
Praying mat Mahreen ta shumfiษa ta saka hijab zata tada sallah qira ya shigo wayan ta, qaramin tsaki taja kai jama'a mutum zai yi sallah ma baza'a barshi ba waye da qira haka lokacin sallah gasto-gasto kaman baya sallah nasan ba Rouheei bane kam.
Wayan ta je wajan gadon ta ษauka, new number ta gani wanda da alama layin da aka qira Maha da shine ษazu, hararan wayan tayi bata ษauka ba dede kuma Maharm ta fito toilet ษin kuma qiran ya yanke.
Maha man of your dream ya qira inaji halan shi baya sallah, a'a Addah banson cin fuska ke da namiji ษaya ne? Me zuwa masallaci ai ya jima da sallame sallahn sa.
"Kwaji dashi" faษin Mahreen ta wuce taje ta tada Sallahn ta, Maha ma darduman ta shumfiษa gefen Addanta, ta sanya hijab itama ta tada Sallan sai qiran ya qara shigowa wayan.
Mahreen na sallame wa Maha ma dede ta sallame carbi suke ja atare suka yi addu'oeen su, suna shafawa Maha ta miqe tayi wajan wayan ko ษaga darduman bata tsaya yi ba.
Mahreen ce ta miqe ta naษe nata da na Maha ta ajiye su mazaunin su ta cire hijab ษin jikin ta tana cewa "amma dai Maha Allah aiko da Manzon shiriya ya shiryaki.
"Adda Ni to me nayi?" Ta faษa da shagwaษa tana riqe da wayan a hanun ta, qiran ne ya kuma shigowa ai kuwa tana ganin numbern ne masauqi tawa kanta akan makeken gadon nasu kamun tayi picking ta kara wayan a kunne.
Mahreen tace "ta Man of dream ayi soyayyah lafiya sai kin fito" Mahreen ta faษa tana ficewa a ษakin nasu tayi qasa dan zuwa palour.
Maha dake kwance akan gado da waya a kunne sallama tayi da Sansanyar muryanta "Assalamualaika warahmatullahi wa barkatuhu"
Wa'alaikissalam sarauniyar mata Maryama Barka da dare,
"Barkanmu handsome"
Murmushi yayi a ษayan bangaren kina fa sani jin ni wanine kai na na qara girma wai handsome, niko ina naga kyau?
Murmushi tayi tace "ashe dai duka mazan duniya ba mai kyau in har kaima baka dashi"
Shikenan bana ja da maganan sarauniyata fatan dai kina lafiya?
Ina lafiya Alhamdulillahi sarki fatah kaima hakan?
Murmusawa yayi daga ษayan bangaren You are making me feeling very hungry of seeing you Queen, Yaushe za'a bani dama nazo naqara ganin kyakkyawan fuskan sarauniya ta? Murmushi tayi har sanda fararen haqoranta suka fito anytime you are welcome handsome.
Since you said anytime bana yi sallar insha'ee na shirya nazo hope am welcome even dis time? Lah lah noo not today You are not welcome today but may be any day after today.
okay madam Allah kaimu dan gaskiya am eager to see this cute face again, Ko dai ugly face ba.
Dariya yayi a ษayan bangaren wanda ko ba'a faษa ba kasan ya bayyana kyawun sa matuqa (me kyau sannan ya haษa da dariya yaya kenan?). And you most be joking inde kina faษa wa wannan kyakkyawan halittar Ubangijin ungly bari ma kiji You will make a very big sin( zunubi) sai dae kiyi istigfari ki tuba sannan kuma ki haษa da hamdala (godiya ga Ubangiji).
Lumshe ido tayi "she's just feeling her self somewhere else not this world again( duniyar masoya kenan)".
Wayan suka ci gaba dayi cikin wasa da shauqi in ka gansu zaka ranste sun shekara da haษuwa not even knowing is just few days relationship.
Suna waya su ne basu yi sallama ba har sai da aka qira isha'ee kamun suka yi sallama, kashe wayan tayi tana kallon silin ษin ษakin tana murmushi, a lokacin Mahreen ta shigo ษakin, l kallon Maha tayi tai murmushi ta wuce ta shumfiษa praying mat ta tada Sallah.
Maha bayan ta gama juyin ta akan gadon ajiye wayan tayi itama ta miqe dan gabatar da nata sallah.
Umma zaune da Ummeyh a palourn suna hira, Ummey tace "wai nikam Umman yara ina yarona yayi ne tun da jiya ban gansa ba? Niko ina zan sani Gwaggon yara ba muna tare ba amma baya wuce ya fice da yaron sa dai kam.
To Allah dawo dasu lafiya, Umma ta amsa da "Ameen".
ko gama rufe baki ba suyi ba sai sallaman sa suka ji shi da Little amsawa suka yi Umma na cewa "Gwaggon yara Kinga ษanki ษan halak yaqi ambato kina tambaya sai kuma gashinan kaman yasan Gwaggon sa na neman sa" isowa palourn yayi yana Ummeyh na gani ban ษata ba.
Habeebyn Ummeyh ai nasan ban da ษata kam na dai jika shiru ne. Zaunawa yayi gefen Ummeyhn tasu yana "gani tom Ummeyh na"
Maha da Mahreen ce suka shigo palourn a tare.
Mahreen tace "yaya soja sannu da dawowa" Murmushi yayi sannu auntyn soja.
Ummeyh ce ta kallesa au wai Mahreen ce aunty lallai kam gayamun yaushe ta zama auntyn ka?
Umma tace "yauwa Gwaggon yara tambaya mana shi dai" murmushi yayi bai ce komi ba.
Mahreen kuwa qasa tayi da kanta wai taji kunya. Maha taษe baki tayi tana miqawa Little hanu my boy ayoyo I miss you, kaman dama bai ganta ba jira yake ta qirasa har da gudun sa yana faษawa jikinta "aunci unkui afita a ni ance maca mufita da anci na yaci aunci i micc u cuu" yafaษa cikin gwalantin sa.
Ummeyh dariya ta saka jin abinda Little ya faษa da maganan sa da baya fita sai tace "wai dagaske Maha kin koyawa yaron nan ษan banzan surutun kinnan lallai kaga iyaye Allah shiryaku duka ke da ษan naki"
Soja yace "ai Ummeyh boy yayi rashin mama indai wannan ce" ya faษa yana taษe baki.
Tura baki tayi tana qunquni tim ina ruwan mutum ma da ni,
Umma tace "qyalesu doter kekam uwa tagari ce Allah maku albarka duka" suka amsa da Ameen duka palourn.
Abba dake shigowa ne yayi sallama, Maha ce tayi saurin amsawa tana ayoyo Abbana.
Da murmushi yace doter maman yaro sannun ku ko, Little yace "apoki annu a dawowa nima ai anbi unkui na anguwa kuma aka bimu ba" Umma da take ta murmushi bata ce komi ba bayan amsa sallaman Abban sai tace "baki abun magana angon gilani".
Abba murmushi yayi aboki sorry ko next time zaka bini in yaso sai kaima na biku ko? ฦaga kai Little yayi yana washe qananan haqoransa.
Wucewa ษaki Abba yayi bayan yai masu sannu dukansu, Umma ta tashi tabi bayansa.
suna shiga ษakin ya rungume matar sa, amarya ta mai ฦดaฦดa da jikoki shine ake ta murmushi ko qala ba'a cemun ba ko?
Kama kunne tayi tana murmushi aimun afuwa yallaษoi baza'a sake ba.
kallonta yayi yace "angama amarya ta". murmushi tayi bata ce komi ba ta taya sa ya rage manyan kayan jikin sa.
yallaษoi abar wasta ruwan nan sai munci abinci kaga dama kai muke jira.
murmusawa yayi Allah maki albarka Ameenatu, da Ameen Umma ta amsa tayi gaba yabi bayanta suka komo
palourn.
Ummeyh na zaune inda suka barta da Maha da Mahreen sai Little.
kallon su Umma tayi tace "Gwaggon yara muje muci abinci ba"
tashuwa Ummeyh tayi tana faษin "to Umman yara matar yaya.
"Doter je ki qira yayanki yazo muci abinci ko, angon granny da Mahreen mu tafi kamun su iso" Umma ta faษa tana juyawa zuwa dinning.
Turo baki Maha tayi kaman tace ba zata ba ta nufi hanyan balconyn da zai sada ta da ษakin soja tana qunquni.
su kuwa duka dinning area