Showing 9001 words to 12000 words out of 98220 words
Chapter 4 - YAR SARKI CE by Uwar batoolerh.txt
muyi tsokana
Kallon yaronsa dake hanun nasa tun zuwansa yayi
Little zamu koma gida koh?
Aikuwa saurin dira yayi daga jikin daddyn nasa, zaka ษauka wani abune ya cijesa
Jikin hajiya yakoma yana turo baki
Gilani kinji daddy ko, ni anjeba da gilani da apoki anjauna!!
Dariya dukansu ukun sukayi dan daman sunsan kwanan xancen in de little ne, a duniya shida grannyn sa ko ita ta haifesa albarka.
Tashuwa daddyn little yayi yanawa umma se anjuma xedawo sutafi
Raka mijinta tayi hanunta riqeda na litte
Kallonsa tayi tace haba heartcode na kwana mana
Kallonta yayi yana kashe mata ido 1
Inkin kwana kibarni dawa
Zumษuro bk tayi, shikkenan adawo lafiya
Tafiya suke da ษanta yana mata gwalanti( hira)
Bayahn sun koma ciki hajiya ce azaune tana kallo
Zama ๐๐ข๐๐๐ง๐๐ tayi da ษan nata
Hira suke da ummanta inda take faษa mata
Qanin nasu yakusa dawowa insha allah
Adduah tayi tana allah dawo dashi lafiya!!!
Amma cikin zuciyahnta , babban yayanta da dama bata sansaba ya faษo mata rai shi takeson gani๐ฅนsosai takejin soyayyan yayannata..
Hira suke da umman nata na tsakanin ษah da uwa
## ๐ข๐๐จ๐๐ง๐๐ช๐ฉ๐
Hidima ake babu wasa yau saura kwana 5 ayi taron
Yayinda angama shirya komi zuwansu kawai ake jira
****bayahn sunkarya da iyayen nasa
Maganin yakawo yace abba ga maganin yarinyan da kamun maganan tan
Murmushi yayi yana shafa kansa allah maka albarka dan abbah
Yace ameen abba na
Sallama abba yamusu akan ze miqawa abokin nasa baban yarinyan maganin zewuce kasuwa, amma ya akayi kasamu maganin nan cikin sauqi? yaron Abba
murmushi yayi abbana karka damu kaide akai masu maganin insha allahu za'ah dace, to Allah yasa amjad.
yace masa insha allahu ze biyosa kasuwan inya gama taya ummansa aiki, dan baze je daji ba
Yace shikkenan azo lafiya yaron ummah dama bekamata ka koma ba kahuta tukun!!
Daga ciki ษaki umma tayi magana ah ah ni ษ๐๐๐๐ ba yaro bane jarumine
Abbane yayi murmishi da yajiyota yace tom umman jarumi.
Adawo lfyh suka masa...
*** Koda fitan Abba gidan abokin nasa yafara bi yabasu maganin yakuma masu bayani
Sannan yakama hanyahn kasuwa...
Muje zuwa.....
ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐๏ธ
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช, ๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ฉ๐ช๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐ฎuka:-
08146292652
๐พ๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ.
09161720046
๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ ๐๐๐ก๐ก ๐๐๐จ ๐ค๐ฃ๐, ๐ญ๐๐ข๐ช ๐ข๐๐ ๐ช ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฃ๐ ๐ช ๐ ๐ง๐๐๐ช๐จ๐ ๐ข๐๐ ๐จ๐๐ช๐ฆ๐, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐!!!
# ๐พ๐ค๐ข๐ข๐๐ฃ๐ฉ
# ๐๐๐ ๐ &
# ๐จ๐๐๐ง๐
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐๐ ๐พ๐๐
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
๐๐ฉ๐ค๐ง๐ฎ ๐ผ๐ฃ๐ ๐๐ง๐๐ฉ๐ฉ๐๐ฃ
๐ฝ๐ฎ
๐๐๐ง๐๐ง๐ ๐จ๐๐ก๐๐๐ช ๐๐จ๐
(๐๐ฌ๐๐ง batoorlโ๐ฅ)
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
_______________________________________________________________
๐
ฟ๏ธ 17&18
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
Bayan tafiyan Abban nasa kasuwa taya Umman tasa ayyukan gidan yayi duka suka yi tare suka gama tare komi da komi.
Bayan sun kammala lokaci ya ja banษaki yayi dan ya watsa ruwa yashirya ya bi Abban nasa kasuwa.
wanka yayo yaje yashirya yafito a ษakin nasa yana '' Ummana Sena dawo fitowa tayi a bayi tana tom jarumin Umma!! Addu'ar a dawo lafiya, kariya dakuma starewan ubangiji ta masa
Sannan tace yakula.
(nace sekace mace kodayake wai maza ma ana masu fyaษe)
Sallama yayi wa Umman tasa yafice a gidan yawuce kasuwa, cikin shigarsa ta burgewa dakuma salon tafiyarsa me sanya mutum kasa ษauke ido a kansa, don shiษin namijine jarumine amma in yana tafiya zaka ranste ba tafiya yake ba Kasancewar a nuste yake komi nasa dukda kasancewan sa jarumin.
A hanya kuwa duk wanda ya ษaga masa gaisuwa sede ya ษaga hannu ko ya girgiza kai alamun amsawa
(ashe wannan da iyayensa kadai yake zuba)
Miskili ne na bugawa a jarida ( miskili kafi mahaukaci ban haushi)
Ahaka harya isa kasuwan wajen sana'ar tasu
Abban nasa maganin gargajiya yake saidawa
( inda yagado shiga jeji kenan).
๐ฝ๐ธ๐ถ๐ด๐
๐ธ๐ฐ
Sosai sukasha hira da Umma har yamma yayi, Daddyn Little ne yazo dan ya ษauketa su koma, bankwana suke da Ummansu.
Umman tasu tace'" wai nikam kuna zuwa gaida Amarya kuwa? ( kakarsu take nufi haka suke qiran ta Amarya)
Daddyn Little yace " Umma ba sosaiba" Tom nide ba ruwana kunsan surutun stohuwar nan, inkunje kwafama dama kunfi kusa.
""Amma de kudinga zuwa gaida ta yafi!! Sukace Insha Allahu Umma a gaida Abba in yadawo!! in Sojanmu yadawo zamu zo kunce jaka faษin Daddyn Little"
Umma tace ah ah kuyi zamanku karkuzo kudamar mun yaro, kunga ษan auta kubarsa yahuta.
Dariyah dukan su sukayi, Umma kece fa kika sakalta shi, Amma babba dashi ace masa Auta!!! "Tace nasakalta en ina ruwanku yarona jinjiri dashi, kutashi ma kubarman gida, Da raha da dariya haka sukayi sallama Little se ษaga masu hannu yake ko a jikinsa kaman ba iyayensa ke tafiyaba!!!( ษan daษi kaka bah, kunfasan kaka akwai dadii wanda suke raye allah qara masu lafiya yabamu daman kyautata masu ๐ ๐๐๐๐๐๐ suka rigamu gidan gaskiya allah masu rahama ameen)
Suka kama hanyan birnin tarayyah ( ๐
๐
๐
ค๐
๐
๐
๐
๐
ก๐
๐
๐
ข๐
ค ๐
๐
๐
๐
๐
๐
).
wajan ciranin su yar lukuta ta ษan daura Manoma iyayen sarholiya.
Flight sukabi, suka kama hanyan komawa gidansu.
๐ฐ๐ฑ๐
๐น๐ฐ
Bayahn komawan su gida, watsa ruwa sukayi sannan suka ci abinci
Zaune Daddyn Little en yake kanta a jikinsa suna fira, cewa yayi " ๐ข๐๐๐ง๐๐ ๐ฉ๐๐ง๐ yaushe zamu je gaida amarya ta? Turo baki tayi ni nagaji heartcode a bari sena haihu tukunna!!! Zaro ido yayi yana dariya, wato kina so kakus taban saki 1500 shine zakice har se kin haihu!!! don abar maki miji ke kaษai tom anqi wayon zanje wajan amaryata atoh inyaso ke kizauna har se kin haihu kije nan da......
Hararansa tayi a wasa tana turo baki tom waya gaya maka ina kishi da stohuwan nan?
Inna huta de se muje tare heartcode yace tom a huta lafiya, kishiyar kakus.
(Haka suke zaman auran su lafiya lafiya!! cikin yarda dakuma soyayyahn junansu, wasa da dariya bawa kowa girmansa, dakuma zamowa abu ษaya, ษan uwan wannan na wannan ne!!!
"Masha allahu nice couples""
( Dama haka akeson ma'aurata sukasance cikin girma juna da fara'a wa juna!! ba irin matan mu ayau ba, am so sorryh to said koda da laifin maxan na matahn yafi taka muhimmiyar rawa inde a wannan zamani ne!
Imagine wata tana zagin mijinta!!
Tsakani da allah ko qaninki kika zaga ai yafara jin haushinki kuma zedena ganin girmanki bare kuma uwa uba mijinki uban ฦดaฦดan ki, kinaso ace iyayenki basumaki tarbiya bane? Ko menene?? Alhalin alhaqinsu zaki ษauka laifinkine,su iyaye sun horar damu dede gwargwado:
Gaskiya mugyara, hadisi ne guda na Rasulullahi Sallallahu Alaihi Wasallam
Allah ya la'anci me xagin iyayensa
Kuma inka zagi nawani naka kazaga!
Ashe don girman miji ance da akwai wanda za'awa sujjada bayan Allahu Subhanahu Wataalah mijine.
Bafa annabiba!
Ba iyayena!
Ba yayuba!
Akace miji
Dan Allah mugyara dan Allah dakuma tarbiyahn yaranmu
Allah datar damu duniya da lahira Ameen)
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐
๐
๐ฑ๐ฐ๐ธ๐
๐ท
* sosai yammata duk wacce tazo wucewa take samasa ido
Wanda shikuma wannan sa idon ba abunda yatsana kaman shi.
Staki yakera jerawa ahaka harsuka kammala haษa kayahnsu ganin lokacin tashi yayi suka kamo hanyahn gida shida Abbansa.
Suna tafiya suna hira, Abban sane ya kallesa yace jarumin ummansa kyakkyawa!! kaga ฦดammata se kallonka suke, kasan me? Kayi haquri kawai ka zabi ษaya inda dama ma kawai ka zaษi hudu 4 kamana surkunaye alokaci ษaya ummanka ma zata so hakan Abban yafaษa yana murmushi!!!
Haษe rai yayi dan yasan sarai stokanan sa Abban nasa yakeyi, nifa kaga Abba banso kozanyi ma ba yanzu ba kuma bada waษan nan mayun ba suna ganin mutum ido kaman zasu cinyesa yafaษa yana qara haษe fuska kaman matan suna gabansa (yana kallonsu)...
A haka suna tafiyansu suna hiransu cikeda raha har suka isa gida.
Bayan isansu gidan Amjad en ne yafara shiga da sallama se Abban sa shima yashigo da sallaman Umma ce dake shara ta amsa tana masu sannu da dawowa, wucewa duk sukayi kowa yaje ษauro alwala dan yin sallah ganin lokaci yaqarato
Bayan sunje masallaci sunyi sallah sundawo Umma ma dake gida ta yi nata Sallahn, tabarma ta shumfiษa masu suka zauna dan cin abinci!!
Ummace ke lura da yacce yaketa bata fuska!! Shiru tayi har suka kammala cin abincin, Kallonsa tayi jarumin umma waya tabamun kai? Me aka maka??
Dariya ษan dede Abba yayi bece komiba!!! ( ba'ason dariya dayawa wanda har kaga mutum yakama ciki, domin ita wannan banzan dariya ba kyau ne da itaba hadisine guda na Rasulullahi SAW dariya sosai na kashe zuciya).
Abbansa kai ka taษamun yaroko!!
""Cewa yayi a a nikam ba ruwana fa
ฦณammata ye yaronki yayi dayawa yau en nan
Hade rai yayi yaqara turo baki ( sak mace sakaliya)
Nikam Abba banaso!!!
Yi haquri jarumin umma ษan albarka fadamun waya tabaka?
""Umma allah ina son bin Abbah amma banson kallon da shashashshun yaran garinnan kemun yafaษa yana haษa fuska!!!
Murmushi umma tayi, jarumin umma sunga ษan fari dogo kyakkyawan yarona badoleba su rikice suxuba maka ido! Nide yaron Umma aduba alaluษa amun surka aciki kaji!
Hade fuska yayi kumadu, ya yunqura zetashi dan barin wajan, Umma ce da murmushi a fuskanta tace ah ah dawo kazauna jarumin umma, zan saya kama niqab kake sakawa sudena kallonka tunda bakaso ( warrrrr wayaga Amjad da niqan hhh)
Se ka rufe fuskanka abunka kuma zancigaba da tofa maka falaqi da nasi allah karemun kai daga sharrin mutum da aljan!!
Qasa qasa ya amsa ameen ummata
Ahakade yatashi yabar wajan bawai yagama sake fuskan ba har lokacin.
*Abban sa yana murmushi ya kalli umma, tom amarya ta ashe ษan naki yakoma mace tunda harda niqab, hararan wasa tayi masa tana Sansanyar murmushi ( Umma macece me fara'a gakuma sanyin hali ga kyau )
Bawani mace Abban sa kawai bamu son sa ido ne karsu qarewa kyawun ษana kallo kamun surkata tagani, Au wai goya masa baya kike sa ido ko dan ma kunsamu ana kallon ku yaron daya stufa ma ai sadakan sa zanbasu, dan in nafaษi dede shekaran yaronki 30 cif kokuwa ba kaษan sannan kina maganan ku ษoye fuska!
Kose yayi kontai nabada sadakansa a masallacine? Abba yafaษa yana dariya.
ฦata rai umma tayi kai made kasan wuce nan Allah Abbansa, Wannan ษa nawa ai se yar sarkin saudi wannan ma setaci Sa'a ( kaji zalama bama na garinku ba)!!!
Ahaka suka ta xantawansu cikin nishaษi da raha!!!
Umman "" tace kaide Abban sa muci gaba da addu'an allah kawo masa tagari
Kar garin shige shigen yaron nan jeji ne wata Aljana taganemin kyakkyawan yarona ta auresa fa tafaษa tana sauya fuska!! Dariya abba yakwashe dashi Allah rufa asiri Ummu Amjad.
Ahaka umma ta tattare wajan bayan sun kammala hiran nasu.
๐ผ๐ฐ๐
๐ฐ๐
๐ฐ๐
๐
๐ฐ
****** shiri ake babu ji babu gani a Masarautan
Yayinda kuma ko ina a mMasarautan ya ษauki labarin baqin da Masarautan zatayi dakuma dalilin zuwan wannan baqi, hakan ya sanya kowa ke Allah Allah ranan yayi yazo dan shan kallo.
Gimbiya kuwa, gatanan de gatanan zamuce (uwar dakina lafiya kuwa?)
Shiri ake sosai sakamakon gobe baqin zasu fara isowa
Anshirya komi an gama tanadin komi yacce yakamata
Komi ake Waziri ke jagoranta, dasauran fadawan, Sarki gaba ษaya shima baya gane wa kansa sakamakon jikin matar sa, Waziri ya shawarce sa ko a ษaga maganan baqin! Sarkin yace ah ah ayi kawai bรกkomi.
**jikin mahaifiyar Gimbiya ya mosta mugum tashuwa ma dan bata iya ko mosti gade mutum na numfashi amma baya iya yin komi sosai wannan abun ke damun Sarkin da Gimbiya ko nace harda ilahirin jama'ar dake cikin gidan Sarautan gaba ษaya ( dukda kasancewan Sarauniyar bata da lafiya da jimawa amma hakan baya hanata alheri dakuma kyautatawa ga jama'an ta tun kan tayi rashin lafiyan har bayan tayi ciwon).
Ahakade ba yacce aka iya anbriga an saka rana ba daman sanjawa tundade harkane da gidan sarauta ba'ason qaranci akomi Sa'annan sarki ma yace ( no going back).
๐ฝ๐ธ๐ถ๐ด๐
๐ธ๐ฐ
Yau saura kwana huษu 4 sojan Umma kuma Autan Umma yadawo farin ciki fal ranta. !!!!
****
A yau ne kuma mutanen garin Abuja suka kuma kama hanyan garin Bauchi dan zuwa wajan Kakus en tasu inda zasu kwaba biyu harse Soja yadawo, zasu biya kaduna sumasa sannu da dawowa sesu wuce abujansu.
( wannan yaro na cikin Ameerah yashiga ishiruna dayawon dayake sha!! ecleemart tace aunty barrister afa jirgi ne ake yawon).
๐ฑ๐ฐ๐
๐ฒ๐ท๐ธ
Sun isa garin bauchi lafiya lafiya, anguwan GRA suka nufa wata tambatsetsen gidane suka nufa da motorn daya ษaukosu daga airport.
(wannan gida se idonku ya gane maku kawai Reader's, dan qarshe ne ga girma ga tsaruwa ).
Gidan baze faduba ( just ku kwatanta da kanku nabaku wannan assignment)
Manya manyan sashene a gidan guda 6 kai kace a qasar wajene gidan ba'a garin Bauchi ba
Kuma daga gani de gidan family house ne.
Masha allah!!!
Sashen dayafi ko wanne shashi qanqanta, ษan madedeci naga sun nufa direct bayan sauqansu a motorn da kayakin su, suna sallama sukayi ido 4 da amarya ( kakarsu)
Salati tayi tasanar sa ubangiji ta tashi tace..........
karku manta wannan labari nazuwa maku ne daga Alqalamin Uwar Batoorl taku meson farincikin ku akoda yaushe
muje zuwa....
masoyan ourmman batoolerh
ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐๏ธ
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช, ๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ฉ๐ช๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐ฎuka:-
08146292652
๐พ๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ.
09161720046
๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ ๐๐๐ก๐ก ๐๐๐จ ๐ค๐ฃ๐, ๐ญ๐๐ข๐ช ๐ข๐๐ ๐ช ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฃ๐ ๐ช ๐ ๐ง๐๐๐ช๐จ๐ ๐ข๐๐ ๐จ๐๐ช๐ฆ๐, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐!!!
# ๐พ๐ค๐ข๐ข๐๐ฃ๐ฉ
# ๐๐๐ ๐ &
# ๐จ๐๐๐ง๐
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐๐ ๐พ๐๐
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
๐๐ฉ๐ค๐ง๐ฎ ๐ผ๐ฃ๐ ๐๐ง๐๐ฉ๐ฉ๐๐ฃ
๐ฝ๐ฎ
๐๐๐ง๐๐ง๐ ๐จ๐๐ก๐๐๐ช ๐๐จ๐
(๐๐ฌ๐๐ง batoorlโ๐ฅ)
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
____________________________________________________________
๐
ฟ๏ธ 19&20
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
kallonsu tayi ta sanya salati suwa nake gani haka? Dama baku mutuba!!
Kee!! Harara kike ko wah zo nan, kirabani da waษan nan Aljanun dake man sallama a qofa sun tsayaman tsage tsage.
Wacce aka qira da sunan ce tafito, tana turo baki, ni gaskiya kakus banso sunana Hayra ba Harara ba!!
Dan qwalo tamata, nace ungo naki bazance hakanba se naji duka se insan kin isa ko!! da sinkin sikitin manyan idanuwa kaman gujiya yar qwal uba,
Nace ki rufemun qofa ko, Aljanun nake kan gani aqofan dan nasan waษancan bazuwa zasuyi ba.
Ameerah da mijinta kuwa suna bakin qofan tsaye sunma kasa shigowa mezasuyi inba dariya ba!!!
Da sauri yarinyan tayi bakin qofan lah Aunty Ameerah da Uncle ayoyo sannunku dazuwa yakuka tsaya ku qaraso ciki mana!! Yauwa Hayra qawar kakus, turo baki tayi kakus ko ciwon kai Aunty Meerah
Stohuwar ta zaro ido ke Harara ubanki muhammad ne ciwon kai baniba nace ubanki da sinkin sikitin qattin idanu.
Yi haquri kishiyata shine abunda Ameerah tafaษa tana murmusawa dan tasan tabbas tana dariya itama zata amshi rabonta in de kakus ce.
Au harkin samu bakin min