Showing 81001 words to 84000 words out of 98220 words
Chapter 28 - YAR SARKI CE by Uwar batoolerh.txt
tarar Maha na rungume da pillow tana waya, tsayawa tayi kallon ikon Allah Maha da waye kuma, wucewa tayi abunta dan ta shirya.
Cike da farinciki da annashuwa suka yi sallama tana ta murmushi, ajiye wayan tayi bata ko kula da Mahreen dake shafa mai ba, ta faษa kan bed nasu tana rufe ido.
Mahreen sai ta kwashe da dariya dan abun ya bata dariya( JJC), sai tace "lafiyan ki kuwa Maha kar dai gamo ki kai?"
Tashuwa Maha tayi tace",au wai dama har kin fito? Ba naje nayi wanka nazo kisha story Adda" ta faษa tana yin hanyan toilet ษin.
Murmushi Mahreen tayi a fito lafiya Gimbiyar ya habeeby a bani shafa-labarin shuni.
Shiryawa Mahreen tayi cikin riga da wando Pakistan fari ta yafa mayafin a kanta bayan tayi simple makeup, tasha kyau kaman ka sace ta ka gudu.
Maha na fitowa banษaki tana ganin Addan ta tace "Wow! Gaskiya kinyi kyau sosai Addah kaman ya Abdoul ne zai zo gaskiya ya kamata yaga wankan nan bana gama nayi maki photo na tura masa.
Murmushi Mahreen tayi tace "Ni dai damuwana ki gama da wuri ina jiran story a bani nasha.
Sharp-sharp ta gama komi Riga d skirt ta saka ฦดar kanti, rigan blue da rubuta a gaban ansa
"๐ช๐ณ๐จ๐บ๐บ๐ฐ๐ช ๐ฎ๐ฐ๐น๐ณ"
a bayan kuma ansaka
"๐ด๐จ๐ฏ๐จ ๐ฉ๐ฌ๐จ๐ผ๐ป๐ "
Da Black skirt me step step na net ta ษau Black cap ta ษaura.
Awwwn!! duk da ba tayi kwalliya ba kar kuso kuga haษuwan da tayi, dan ko kwalli bata saka ba, amma ba zaka kalleta ka kau da kai ba barin ma yacce tayi da gashinta da yasha gyara.
Zama suka yi a bakin gado tace Addah kinsan me?
No ban sani ba sai kin faษa Gimbiyar ya habeebyn mu. Haษa fuska tayi, wallahi kinji na ranste za kisa na fasa faษa maki gwanda na bari a ciki na ya kashe ni, ki daina haษani da wancan sojan nikam.
Danne dariyan ta tayi, to an daina qanwaty, Yauwa dan dai inason faษa maki shiyasa zan faษa maki inba haka ba Adda kin ษatan mood.
Ina wanda ya bugeni a mall da muka je ษin nan, Mahreen tace "Ban gane ba"
Adda wanda fa kika bawa numbern kin nan.
Ooh na tuno me ya faru ko haryanzu ba ki haqura ba? nikam ma bai qira ba har yanzu.
Murmushi Maha tayi! To ai ya qira har munyi waya, ba ma kiji yacce muka yi dashi, nan ta kwashe duk yacce suka yi ta faษa mata tana ta murmushi.
Mahreen ba sai ta fara dariya har da riqe ciki, yanzu wato ke da kika qi bada number yen yen yen shine har da dagewa kiyi waya haka? Sai taci-gaba da dariya kawai.
Haษe fuska Maha tayi tace "Kinga Addah banson dariyan nan kin sani, ko da yake ma ai akwai gobe zaki qara tambaya na labari na baki" ta faษa tana tashuwa.
Kamo hanunta tayi tana danne dariyan sorry yah ukhteeyh bazan qara ba dawo mana bamu gama ba ta handsome makaho
Maha har da murmushin ta jin anqira handsome
Yanzu dai before nayi advising naki akan soyayya tell me 1 thing.
Ya kike ji akansa a ranki? Are you in love with him too?
Rufe idonta tayi da tafim hanunta tace ....
AMJAD ya shiga jejin Bauchi ya zagaya har ya rasa ya zeyi dan a wannan jejin bai ga makamancin wannan bishiyan ba gaba ษaya kansa ya qulle.
Zaune yake qasan wani bishiya da alama tunani yake "Ummata inaji ajikina kina lafiya ina zuwa gareki Inshร Allah" ya faษa yana furzar da iska a bakin shi.
Tunawa yayi da su Ameerah sai ya dafe kai ohh! Allah na, ciro wayansa yayi sai yaga ta ษauke ba chaji tsaki yaja dan bai so hakan ba.
"anyway neman chaji ya kama ni dan qiran su naji ya ya suke?" ya faษa yana miqewa dan barin jejin.
Sanda yayi tafiya sosai kamun ya bar jejin ya samu isa cikin gari wani shago ya hanga alama ana saida wayoyi a wajan, nufan shagon yayi yai wa mai shagon sallama yace ya kawo caji ne
Amsa mutumin yayi ya basa Wani card qarami yace "in kazo amsan wayan kazo da katin"
Amjad yace "No inaso ko 10 percent na samu me caji ba sai ya cika ba"
Okay shikkenan ga waje ka zauna sai ka jira.
Sai yace ah ah ba naje nayi Sallah nazo kamun nasan zan samu 10% ษin.
Wucewa masallacin da ya hanga kusa da shagon yayi, ya gabatar da alwalan sa sannan ya shige masallacin
Nafila yayi kamun yayi Sallahn la'asar ya ษau carbin sa yana ja(lazumin yamma)
Bayan kaman awa 1 ya fita a masallacin ya nufi shagon caji, wayansa har ya cika ya karษa ya biya kuษin ya amsa wayan. Sayan credit yayi ya saka ya wuce masauqin sa(inda yake kwana).
Bayan ya isa ya zauna a bakin matrass dake yashe a ษakin, numbern mijin Ameerah yai dialing kusan sau 2 ba'a picking kuma ya shiga, Daga qarshe layin Ameerah ya duba yai dialing yana ringing ษaya ษiyu na 3 aka ษauka.
Sallama tayi ya amsa yace "qanwata ya kuke?"
Tana kwance ne amma da saurinta ta tashi daga kwancen tace "yayana kana nan dama baka koma ba? Da muka qira ka baya shiga mun tsamman har ka koma ai".
Murmusawa yayi yace "parrot gidan surutu tun bamu gaisa ba?
Yaya ai munyi kewan ka ne gashi baka neman mu
Tom yanzu ba gashi na neme ku ba? Ina mijinki na qirasa bai ษauka ba
Tace "Ina ji wayan bayakusa dashi yana wajan aiki".
Ok
Ya jikin Yaya?
Na warke ya naki jikin kema?
Alhamdulillahi! yayana
Kince ban koma ba, Ina nan Bauchi ban samu abinda nake nema ba tukun har yanzu.
Ameera tace "Lah yaya a ina kake kwana tom? nifa na zaci aranan zaka samu ka koma"
No ban samu ba.
tom Yaya ko za kaje gidan namu?
Eh To bari dai mugani yanzu dai abinda za'a yi shine ki turo mun address na gidan.
"Yauwa yayana nasan yau kam Umma za ta samun albarka buhu buhu" ta faษa tana dariya.
Jikinsa ne yayi sanyi tuna qaunar da Umman Ameerah ke masa da yacce ta damu dashi gaskiya itama bai kyauta mata ba tunda bai neme ta ba.
Sai yace "Qanwata before kituro address ษin fara tura mun layin Umma"
Caษ yaya Umma kam zata qira ka ma yanzun nan karka damu dan tanada layinka tasa mun tura mata yau kusan sati
Allah Sarki Umma, To ina jira qanwa sai suka yi sallama ya kashe wayan yana mai cike da alhinin qara jin kewan gida sosai.
WANNAN KENANโ๏ธ
Muje zuwa fan's masoya Alqalamin Uwar batooler, fan's ฦณAR SARKI CE
๐๐๐๐๐!! ๐๐๐๐๐!! ๐๐๐๐๐!!
๐๐๐ ๐๐'๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐
๐ฒ๐จ๐ฎ๐ซ ๐ฌ๐๐ญ๐ข๐ฌ๐๐๐๐ญ๐ข๐จ๐ง ๐ข๐ฌ ๐จ๐ฎ๐ซ ๐๐จ๐ง๐๐๐ซ๐ง.
๐๐ฎ๐ณ๐จ ๐ค๐ฎ ๐ฌ๐๐ฒ๐ข ๐๐๐ญ๐ ๐ฆ๐๐ข ๐ฌ๐๐ฎ๐ช๐ข ๐ฆ๐๐ข ๐ข๐ง๐ ๐๐ง๐๐ข ๐๐จ๐ฆ๐ข๐ง ๐ ๐๐๐๐ญ๐๐ซ ๐๐ ๐ก๐ข๐๐ข๐ฆ๐จ๐ฆ๐ข๐ง ๐ค๐ฎ ๐ ๐จ๐ง๐ฅ๐ข๐ง๐ ๐ค๐จ ๐ค๐ฎ๐ฐ๐ ๐ค๐๐ฅ๐ฅ๐๐๐-๐ค๐๐ฅ๐ฅ๐๐๐ ๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐ญ๐๐ซ๐ ๐๐ ๐๐๐ญ๐๐ง๐ค๐ข/๐๐๐ญ๐๐ง๐ค๐ ๐ฒ๐๐ฒ๐ข ๐ฌ๐๐ฎ๐ซ๐ข๐ง ๐ณ๐ฎ๐ช๐๐ฐ๐ ๐๐. ๐๐ง๐ ๐ฆ๐'๐๐๐จ๐ญ๐ ๐๐ฆ๐๐๐ง๐ข ๐๐ ๐ค๐๐๐๐ซ ๐ฌ๐๐๐๐ฐ๐ ๐ญ๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐ฆ๐๐ฌ๐ฎ ๐ค๐ฎ๐ค๐๐ง ๐ฌ๐๐ฎ๐ซ๐ข๐ง ๐ช๐๐ซ๐๐ฐ๐๐ง ๐๐๐๐ ๐ญ๐จ ๐๐ ๐ฐ๐๐ง๐ง๐๐ง ๐๐ ๐ค๐๐ฆ๐๐ง ๐ค๐จ ๐ฐ๐๐ง๐ง๐ ๐๐๐ง๐ ๐ฌ๐๐ข ๐๐ง ๐ ๐ฐ๐๐๐ ๐๐ค๐๐ง๐ฌ๐๐ง ๐ง๐ ๐ช๐ฐ๐๐ซ๐๐ข ๐๐๐ง ๐ข๐ง๐ ๐๐ง๐๐ข ๐๐ ๐ค๐ฎ๐ฆ๐ ๐ช๐๐ซ๐ ๐จ ๐ ๐ ๐๐๐๐๐ง ๐ค๐ ๐ญ๐จ ๐ค๐ช ๐ณ๐ข๐ฒ๐๐ซ๐๐ข ๐๐๐ ๐๐'๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐
๐๐๐ - ๐๐๐ ๐๐๐ - ๐๐๐
๐๐๐ - ๐๐๐ ๐๐๐ - ๐๐๐ฉ
๐๐๐ - ๐๐๐ ๐๐๐ - ๐๐๐๐
๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐ - ๐๐๐ ๐๐๐ - ๐๐๐
๐๐๐ - ๐๐๐ ๐๐๐ - ๐๐๐
๐๐๐ - ๐๐๐ ๐๐๐ - ๐๐๐
๐๐ฎ๐ง๐ ๐๐ซ๐๐ก๐ ๐ฆ๐ฎ๐ง๐ ๐ก๐๐ง๐ bashi๐ ๐ฌ๐๐ฒ๐๐ง ๐ง๐ ๐ ๐๐ซ๐ข ๐ฆ๐๐ข๐๐ ๐ค๐ฎ๐๐ข ๐ ๐ข๐๐(๐ข๐ง๐ฃ๐ข ๐ก๐๐ฎ๐ฌ๐๐ฐ๐)
๐๐๐ค๐ฎ ๐ข๐ฒ๐ ๐ญ๐ฎ๐ง๐ญ๐ฎ๐๐๐ง ๐ฆ๐ฎ ๐๐ค๐๐ง ๐ฐ๐๐ง๐ง๐๐ง ๐ฅ๐๐ฒ๐ข ๐๐๐ง ๐๐ข๐ฒ๐ ๐ค๐จ ๐ญ๐๐๐๐๐ญ๐๐ซ ๐๐ ๐ฌ๐ก๐๐ข๐๐๐ง ๐๐ข๐ฒ๐
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐๐/๐๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐๐จ๐ฎ๐ง๐ญ ๐ง๐ฎ๐ฆ๐๐๐ซ
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐
๐๐๐๐ ๐๐๐๐.
๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐......
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช, ๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ฉ๐ช๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐ฎuka:-
08146292652
๐พ๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ.
09161720046
๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ ๐๐๐ก๐ก ๐๐๐จ ๐ค๐ฃ๐, ๐ญ๐๐ข๐ช ๐ข๐๐ ๐ช ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฃ๐ ๐ช ๐ ๐ง๐๐๐ช๐จ๐ ๐ข๐๐ ๐จ๐๐ช๐ฆ๐, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐!!!
# ๐พ๐ค๐ข๐ข๐๐ฃ๐ฉ
# ๐๐๐ ๐ &
# ๐จ๐๐๐ง๐
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐๐ ๐พ๐๐
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
๐๐ฉ๐ค๐ง๐ฎ ๐ผ๐ฃ๐ ๐๐ง๐๐ฉ๐ฉ๐๐ฃ
๐ฝ๐ฎ
๐๐๐ง๐๐ง๐ ๐จ๐๐ก๐๐๐ช ๐๐จ๐
(๐๐ฌ๐๐ง batoorl)
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
_______________________________________________________________
๐
ฟ๏ธ 59&60
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐๐๐๐๐!! ๐๐๐๐๐!! ๐๐๐๐๐!!
๐๐๐ ๐๐'๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐
๐ฒ๐จ๐ฎ๐ซ ๐ฌ๐๐ญ๐ข๐ฌ๐๐๐๐ญ๐ข๐จ๐ง ๐ข๐ฌ ๐จ๐ฎ๐ซ ๐๐จ๐ง๐๐๐ซ๐ง.
๐๐ฎ๐ณ๐จ ๐ค๐ฎ ๐ฌ๐๐ฒ๐ข ๐๐๐ญ๐ ๐ฆ๐๐ข ๐ฌ๐๐ฎ๐ช๐ข ๐ฆ๐๐ข ๐ข๐ง๐ ๐๐ง๐๐ข ๐๐จ๐ฆ๐ข๐ง ๐ ๐๐๐๐ญ๐๐ซ ๐๐ ๐ก๐ข๐๐ข๐ฆ๐จ๐ฆ๐ข๐ง ๐ค๐ฎ ๐ ๐จ๐ง๐ฅ๐ข๐ง๐ ๐ค๐จ ๐ค๐ฎ๐ฐ๐ ๐ค๐๐ฅ๐ฅ๐๐๐-๐ค๐๐ฅ๐ฅ๐๐๐ ๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐ญ๐๐ซ๐ ๐๐ ๐๐๐ญ๐๐ง๐ค๐ข/๐๐๐ญ๐๐ง๐ค๐ ๐ฒ๐๐ฒ๐ข ๐ฌ๐๐ฎ๐ซ๐ข๐ง ๐ณ๐ฎ๐ช๐๐ฐ๐ ๐๐. ๐๐ง๐ ๐ฆ๐'๐๐๐จ๐ญ๐ ๐๐ฆ๐๐๐ง๐ข ๐๐ ๐ค๐๐๐๐ซ ๐ฌ๐๐๐๐ฐ๐ ๐ญ๐ ๐๐๐๐๐๐ ๐ฆ๐๐ฌ๐ฎ ๐ค๐ฎ๐ค๐๐ง ๐ฌ๐๐ฎ๐ซ๐ข๐ง ๐ช๐๐ซ๐๐ฐ๐๐ง ๐๐๐๐ ๐ญ๐จ ๐๐ ๐ฐ๐๐ง๐ง๐๐ง ๐๐ ๐ค๐๐ฆ๐๐ง ๐ค๐จ ๐ฐ๐๐ง๐ง๐ ๐๐๐ง๐ ๐ฌ๐๐ข ๐๐ง ๐ ๐ฐ๐๐๐ ๐๐ค๐๐ง๐ฌ๐๐ง ๐ง๐ ๐ช๐ฐ๐๐ซ๐๐ข ๐๐๐ง ๐ข๐ง๐ ๐๐ง๐๐ข ๐๐ ๐ค๐ฎ๐ฆ๐ ๐ช๐๐ซ๐ ๐จ ๐ ๐ ๐๐๐๐๐ง ๐ค๐ ๐ญ๐จ ๐ค๐ช ๐ณ๐ข๐ฒ๐๐ซ๐๐ข ๐๐๐ ๐๐'๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐
๐๐๐ - ๐๐๐ ๐๐๐ - ๐๐๐
๐๐๐ - ๐๐๐ ๐๐๐ - ๐๐๐ฉ
๐๐๐ - ๐๐๐ ๐๐๐ - ๐๐๐๐
๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐ - ๐๐๐ ๐๐๐ - ๐๐๐
๐๐๐ - ๐๐๐ ๐๐๐ - ๐๐๐
๐๐๐ - ๐๐๐ ๐๐๐ - ๐๐๐
๐๐ฎ๐ง๐ ๐๐ซ๐๐ก๐ ๐ฆ๐ฎ๐ง๐ ๐ก๐๐ง๐ bashi๐ ๐ฌ๐๐ฒ๐๐ง ๐ง๐ ๐ ๐๐ซ๐ข ๐ฆ๐๐ข๐๐ ๐ค๐ฎ๐๐ข ๐ ๐ข๐๐(๐ข๐ง๐ฃ๐ข ๐ก๐๐ฎ๐ฌ๐๐ฐ๐)
๐๐๐ค๐ฎ ๐ข๐ฒ๐ ๐ญ๐ฎ๐ง๐ญ๐ฎ๐๐๐ง ๐ฆ๐ฎ ๐๐ค๐๐ง ๐ฐ๐๐ง๐ง๐๐ง ๐ฅ๐๐ฒ๐ข ๐๐๐ง ๐๐ข๐ฒ๐ ๐ค๐จ ๐ญ๐๐๐๐๐ญ๐๐ซ ๐๐ ๐ฌ๐ก๐๐ข๐๐๐ง ๐๐ข๐ฒ๐
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐๐/๐๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐๐จ๐ฎ๐ง๐ญ ๐ง๐ฎ๐ฆ๐๐๐ซ
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐
๐๐๐๐ ๐๐๐๐.
๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐......
***
Maha rufe idonta tayi tana murmushi wannda kana gani kasan daga xuciyanta ne, sai tace "Addah actually bazance komi ba but he really ressemble man of my dream, I don't know either I love him or no"
Dariya Mahreen ta sanya iyye kunga Autan Ummeyh har da man of dream kike da su sabon shiga(ษarawo da sallama), so in dai reassembling yayi
That's real man of ur dream is ya habeeby whether you like it or not.
Tura baki Maha tayi tace "Koma dai menene nikam da wannan soja me baqin ran ai gwanda mun shi wallahi sau dubu saba'in, my handsome daga ganinsa ma bai yi kalan sojoji ba Allah Addah sai ma kinji muryansa very gentle and friendly ga fara'a ga ba ruwansa da mugunta na sani wallahi ni dai yafi mun yaya habibu" ta faษa tana taษe baki
Mahreen tacei "inyee amaryan man of dream wato har da cin fuska, ki gama zaganmun yaya daga qarshe dai shi zai taimaka ya Aure ki, wani he's friendly daga waya sau 1 Allah ya shirya yarintarki Maha"
Rufe fuskanta tayi tana turo baki tace "Ameen Adda kuma Inshร Allah shi zan aura shi yaya habibun ya samu wacce zai rufawa asiri ba ni Maryama ba, Addah nikam ya isa haka ki tashi muje na maki photo na tura wa ya Abdoul, nasan zai turamun tukuici kinga ga Ummeyh ma sai a sauyamun sabon waya nima na faso gari"
To wife ษin man of dream muje daga nan kema na maki na turawa ya habeeby nasan kyautan da zai bani sai yafi naki da za'a baki.
Maha tace "Allah kuwa Adda za ki sa na fasa maki kema na haqura da kyautan ya Abdoul ษin"
Murmushi Mahreen tayi dai-dai lokacin qiran ya Abdoul ya shigo wayanta, dan already ringing-tone nasa daban ne.
Tashuwa Maha tayi ta nufi hanyan fita a ษakin tana "asha soyayya lafiya tattabarayen love, nikam ma fine ga Ummeyh saura Abeyh mu samu mu miqa ki mu huta"
Danqwalo Mahreen tabi Maha dashi tana ษaukan qiran ta kara wayan a kunnenta bakinta ษauke da cikakken sallama "Assalamualaikum wa Rahmatullahi Wa Barkatuhu ya rouheei" ta faษa tana lumshe ido kaman yana gaban ta.
Kuka ya sanya mata daga ษayan ษangaren, saurin zaro ido tayi ta dafe qirji idonta har ya kawo qwalla tace "Rouheei menene? Me yafaru?"
Sassauta muryanta tayi gudun kar itama kukan ya kuษce mata, dan jikinta ma yayi sanyi jin muryansa haka.
"Menayi? Meya faru? Me aka maka rouheei? Wa ya taษa mun kai?" Ta faษa kaman zata fashe da kuka
ya Abdoul sai ya kwashe da dariya har da kama ciki ganin yacce ta ruษe gaba ษaya, Queen gidan storo missing naki ne kawai fa
Jin yana dariya sai ta cika fam kaman zata fashe tayi shiru bata tanka masa ba.
Qasa yayi da murya afuwan yace "Queen in kin ษauka serious kuka ne, is not serious but am telling you from the bottom of my heart I badly miss you, wallahi ji nake kaman na ganni a KD yanzu na sato ki, nifa Queen ji nake in zama kidnapper dan ke na samu nayi kidnapping naki".
Haษe fuska tayi ta turo baki "wato ma wasa kake salon ka ษaga man hankali, ko da yake ษaga hankali na nawa kuma tunda gashi ma dai hankalina ษin ya tashi duk na jini cikin damuwa da tashin hankali" sai kuma ta saka masa kuka.
Rikicewa ya Abdoul yayi, Subhanallah please Queen kiyi haquri I don't mean to hurt you kinji am so sorry babyna daga wasa sai kuka amun afuwa ayi haquri na daina bszan sake ba
Ita kuma Mahreen taqi yin shiru sai kukan take bilhaqqi kaman ance mata anyi mutuwa, haquri ya bata kaman ya ya amma sai kukan take kan yi qasa-qasa.
Can yace "Ohk na gane nufinki yanzu na ramfo kukan me kike kika qi yin shiru"
hararan wayan tayi ta tura baki
Murmushi yayi dan yasan abinda tayi sai ya ci-gaba da cewa "so kike kawai in kaiwa kakus waya taji da kunnenta kin matsu ayi Auren nan ki ganki rungume a jikin rooheiyn ki"
Mahreen bata san sanda ta fashe da dariya ba jin sharrin da yai mata, sai kuma maganan nasa ya bata kunya tayi saurin rufe idon ta kaman tana gaban kakus ษin, "Allah ya rouheei ba naso ni dai bance haka ba sharri ba kyau, kuma kaga fa kana sani jin kunya yanzu wani yaji sai ya ษauka gaske ne ai" ta faษa tana shagwaษe fuska.
Ajiyar zuciya ya sauqe, tom amun afuwa queen na daina sharri duk da dama gaskiya na faษa yanzu dai wannan ya wuce na rufa maki asiri tunda kin mun har da stadadden murmushin kin nan mai sani fita a duniyar mutane ya fitar dani hayyaci naa
Lumshe ido tayi fuskanta ษauke da murmushi tana sauraran daษaษan kalaman yayanta masu sanya ta nistuwa damuwa yayi nesa da ita can ta numfasa a hankali tace "Uhibbuka yah rouheei, rooheei I love you with all my heart, my king my favorite soul, my personal person"
Sosai kalaman ta suka stuma shi ajiyan zuciya ya sauqe yace "Uhibbukee qaseeran lee hurul eyn, Queen irin kalaman kin nan zasu sa na mance har sunana, gaskiya ayi-ayi Auren nan kar a qure haquri na don ni yanzu burina na ganki a gefe na a matsayin mallaki na ta har abada har aljannah Inshร Allah, fatan an dawo wanke kai lafiya?"
Uhmรฑ rasa abun cewa tayi sai murmushi kawai ta keyi tace "Lafiya Alhamdulillahi yayana da har naso yin qunshi Maha tace ba zata jiran ba sai na fasa"
Murmushi yayi yace 'wato dai yayanki ba? shikkenan zamu haษe ne ai sai kin nemi faษan yayan kin kasa, kuma Allah wa Maha albarka da taqi tsayawa da yanzu wasu gardawan sun ganemun qafan matata, yanzu dai a turomun nagani wankin kan dan naji daษin biya ko"
uhmm rouheei ka bari sai kazo sai ka gani in yaso har da qunshi zan maka ka gani .
Kullum haka kike cewa n abari sak nazo komi in nace tom i will surprise