Showing 18001 words to 21000 words out of 98220 words
Chapter 7 - YAR SARKI CE by Uwar batoolerh.txt
zai mulki masarauta cikin amana da zaman lafiya kaman yacce Papa na yake yi. Amma in abinda nayi ya ษata maka rai Allah ya huci xuciyan ka Papa, Allah baka haquri insha Allahu bazan sake wannan kuskure ba."
Ajiyan zuciya mai martaba ya sauqe! "Naji dalilan ki amma duk da haka baki kyauta ba kuma bakiyi dai dai ba, sai dai ba komai Ebnateeyh Allah maki albarka ya zaษa maki miji nagari."
Ta amsa da Ameen, cikin ranta tana hamdala, dan tasan halin mahaifin nata sarai......
ฦณAR SARKI CE
Daga alqalaminโ๏ธ
๐๐ฌ๐๐ง ๐ฝ๐๐ฉ๐ค๐ค๐ง๐ก ๐ฅ
*******
* kai daga fara chan charas chas chas sai kace hasti duka matan dake wajan sun taso abun su chasssss..........
Muje zuwa my people
Ku nishaษantu, ku faษakantu, ku wa'azantu, sannan ku dara. daga alqalamin uwar batoorl takuuuuuuu ako da yaushe
Fatan alheri agare ku masoya alqalamin uwar batoorl a ko ina kuke a faษin duniyar nan....
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช, ๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ฉ๐ช๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐ฎ๐ช๐ ๐:-
08146292652
๐พ๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ.
09161720046
๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ ๐๐๐ก๐ก ๐๐๐จ ๐ค๐ฃ๐, ๐ญ๐๐ข๐ช ๐ข๐๐ ๐ช ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฃ๐ ๐ช ๐ ๐ง๐๐๐ช๐จ๐ ๐ข๐๐ ๐จ๐๐ช๐ฆ๐,
# ๐พ๐ค๐ข๐ข๐๐ฃ๐ฉ
# ๐๐๐ ๐ &
# ๐จ๐๐๐ง๐
๐๐ฌ๐๐ง ๐๐๐ฉ๐ค๐ค๐ง๐ก ๐ฅ
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐๐ ๐พ๐๐
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
๐๐ฉ๐ค๐ง๐ฎ ๐ผ๐ฃ๐ ๐๐ง๐๐ฉ๐ฉ๐๐ฃ
๐ฝ๐ฎ
๐๐๐ง๐๐ง๐ ๐จ๐๐ก๐๐๐ช ๐๐จ๐
(๐๐ฌ๐๐ง batoorlโ๐ฅ)
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
๐๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐๐๐ง๐ ๐ฆ๐๐ง๐ฆ๐๐ง๐๐ง๐ง๐ ๐ฃ๐, ๐ฌ๐๐ฃ๐๐ ๐๐ฌ๐๐ฃ๐ ๐๐๐ฃ๐๐๐ง๐ ๐ฃ๐๐จ๐ ๐๐ ๐ฌ๐๐ ๐๐๐ช๐ฃ ๐๐๐ง๐๐ฎ๐ ๐จ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ ๐๐ช๐จ๐ ๐๐ฃ ๐๐ ๐ฌ๐๐ ๐๐๐ช๐ฃ ๐ฉ๐๐ช๐จ๐๐ฎ๐, ๐จ๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐ฃ ๐๐๐ช ๐ข๐๐๐ ๐ง๐๐ฃ๐๐๐ฎ๐ ๐จ๐๐๐ฃ๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐ง๐ฌ๐๐ฃ ๐๐๐ ๐ ๐ฆ๐ช๐ฃ๐จ๐๐ ๐ ๐๐๐ ๐ ๐๐ ๐ ๐ช๐ข๐ ๐๐๐ง๐๐จ๐ ๐ฃ๐ ๐ง๐๐ฎ๐ช๐ฌ๐.
๐๐ฃ๐ ๐๐๐ฉ๐๐ฃ ๐ฏ๐๐ข๐ช ๐ฆ๐๐ง๐ช ๐๐ ๐๐๐ง๐ช๐จ๐๐ฃ ๐๐๐ ๐ ๐ฆ๐ช๐ฃ๐จ๐๐ ๐๐๐ ๐๐ฃ๐จ๐. ๐๐nn๐๐ฃ ๐ผ๐ก๐ก๐๐ ๐ฎ๐ ๐๐๐ข๐ช ๐๐๐ข๐๐ฃ ๐๐ข๐๐๐ฃ๐ช๐ฌ๐ ๐๐ ๐ ๐ช๐ข๐ ๐๐๐ ๐ ๐๐ ๐๐๐ช๐ฃ๐๐ ๐ฏ๐๐ข๐ช ๐ ๐ค๐ฎ๐ ๐๐๐๐ ๐.
๐ผ๐๐ช๐ฃ๐๐ ๐ฎ๐๐ ๐ ๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐ ๐๐ ๐ผ๐ก๐ก๐๐ ๐ฎ๐๐๐๐ข๐ช ๐ ๐ ๐๐ฃ๐จ๐.
๐๐๐๐๐ช๐ ๐๐ง ๐ฌ๐ ๐๐๐ง๐๐ ๐ช ๐ข๐๐จ๐ค๐ฎ๐ ๐ฉ๐๐ง๐ ๐๐ ๐๐๐ช๐ ๐๐๐๐ฃ ๐ข๐๐ข๐๐๐ง๐จ ๐ฃ๐ ๐๐ผ๐๐ผ๐๐ ๐๐๐๐๐ฃ ๐ ๐๐ง๐๐ข๐๐.
***
yau take rana ta qarshe ga masu gasa a masarauta!
Yau take sojan umma zai dawo!
Yau take Ameera uwar little zata taho Kaduna garin gwamna itama tabar kakus da sinkin sikitin tijaranta!
Muje zuwa cikin littafin namu mesuna ๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐๐ ๐พ๐๐
Dan jin ya abubuwan zasu kasance, wa zai lashe gasa?
Waye soja?
Sannan Ameera na komawa?
Muje labari kai tsaye masu karatu!!
***
_____________________________________________________________
๐
ฟ๏ธ 25&26
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
^^Zaune suke suna karyawa. Ummace tace "Abban jarumin Umma wai yau ba zuwa kasuwa ne kam?" Wanne zuwa kasuwa kuma Maryama ai sai an qarqare wannan gasa a ido na Insha Allahu. Murmusawa Umma tayi! Tace "Ni ko naji haushi da Jarumin Umma bayanan, dan naso ayi gasan nan a idon sa". Ai ko bayanan dole ma na basa labari Maryama, dan nasan ษan ki ko yana nan ba lallai ya yarda yaje wajan taron can ba, mutum sai kace ษan aljanu bakason shiga jama'a bakason magana da mutane. Umma ce ta haษa fuska tace "nifa Abban jarumin Umma ba nason cin fuska ษan nawa ne ษan aljanu? Tom ashe ni da kai aljanu ne. Dariya Abba yasa! Allah baki haquri Sarauniya Maryama ta Abban jarumi daga ke ba qari! ฦan ki ษan mutane ne ba aljanu ba kyakkyawan yaro mai kama da Umman sa. Ba shiri Umma ta murmusa!! "Yauwa ko kai fa mijin Maryama daso". Yanzu dai tunda ษan ki baya nan tashi na tayaki ayyuka mu samu muje wajan taron nan da wuri dan so nake in ga qaqa zata kaya, ya zasu qare. Umma ce ta miqe tana cewa "Tom Abban ษana, Nima dai inaso naga mace mai kamar mazan nan ya zata qare gasan, dan da ace yarinyar nan namiji ne ba mace ba, wannan Masarauta ba zata kuka ba dan anyi rashin mai martaba sarki. Amma ita ษin ma muna mata addu'an samun miji na gari alfarman Annabi SAW!!
๐ผ๐ฐ๐
๐ฐ๐
๐ฐ๐
๐
๐ฐ๐ฝ ๐
๐
๐ฑ๐ฐ๐ธ๐
๐ท
** inji malam ba haushe yace "๐๐ช๐ ๐๐๐ช๐ฃ๐๐ ๐๐ ๐ ๐จ๐๐ฌ๐ ๐ง๐๐ฃ๐ ๐ฉ๐ค ๐ฉ๐๐๐๐๐จ ๐ฏ๐๐๐ฏ๐ค, ๐จ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐๐ช๐ ๐๐๐ช๐ฃ๐๐ ๐ฎ๐๐ฎ๐ ๐๐๐ง๐ ๐ค ๐ฉ๐๐๐๐๐จ ๐ฏ๐๐ ๐ฎ๐ ๐ฆ๐๐ง๐จ๐๐". Kuma ๐๐๐ง๐จ๐๐๐ฃ ๐ผ๐ก๐๐ฌ๐ ๐๐๐จ๐!!
Yau take Ranan fafatawan nasu na qarshe a gasan. Ranar da tayi dai-dai da ranar Asabar(Saturday), Rana ta uku kuma ranar qarshe a gasan.
As usual(kaman ko wacce rana) wajan da yake ake yin gasan, ya cika sosai-sosai fun tunani! Kasancewan yau ne rana ta qarshe kowa nason ganin ya abun zai qare, wa zai yi nasara? Za'a samu mai faษar da Gimbiyar kuwa? Daga waษan da aka fara dasu har waษan da ba suga farkon ba yau sun hallara taro yayi taro jama'a ba masa stinke, kaman ba kowa a cikin Masarautan bayan jama'ar wannan fili dan cikan wajan.(mai karatu kawai ka kwatanta hakan iya ganinka dan taro yayi taro)..
Umma da Abba ma har sun hallara suna maqale a wajan( shi kuwa gogannaku baima san mai ke tafiya a garin ba dan tsabar miskilancinsa da rashin shiga hayaniya ko jama'a gashi kuma yana daji).
Sarki na munbari wajan zaman sa da fadawan sa kaman koda yaushe. ฦดaฦดan Sarakuna dukkan su kowa na wajan da yake na zaman sa shi da muqarraban sa, da waษanda sukayi da waษanda ba suyi ba, dukansu sha biyu 12
Yarima Ahmad
Yarima Abham
Yarima Khalil
Yarima Suhail
Yarima Fu'ad
Yarima Ammar
Yarima Jawad
Yarima Waheed
Yarima Jaay(jabir)
Yarima Khaleed
Yarima Mu'azz
Yarima Abdoul. Duk ko wannen su na mazaunin sa.
Gefe guda kuwa wanda yake an qawata shi da ado gwanin burgewa da sha'awa! Gimbiya ce a zaune a wani haษaษษen kujera da yaci ado, ado irin na sarauta, sanye take da kaya irin na mayaqa da ษamaran ta hallau da rolling nata da ya rufe mata fuska, kayan nata daga sama har qasa Black ne,wanda ya amshi fatar ta kasancewar ta fara. Jakadiya na gefen ta a durqushe da kuma sauran kuyangu wanษanda daga cikin su na hango, Laure da Hinde, sannan dogarai da suke staye gefe suna mata kirari.......
Mutumin da ke riqe da Miche(abun magana) ne ya tashi yai magana, kaman ko da yaushe, sannan ya gaida manyan-manyan baqi da kuma sauran jama'a. Magana yaci gaba da yi kamar haka:- "Kaman yacce muka sani duka, yau shine rana ta qarshe a wannan gasa namu wanda aka ษauki stawon kwanaki uku anayi, kuma duk wanda ya cinye bi ma'ana ya samu nasarar buษe fuskan Gimbiya tom shine ya lashe gasa. Sannan insha Allahu shine mijin Gimbiyar mu kuma Sarkin mu na gobe, kaman yacce kuma muka sani duka ฦดaฦดan Sarakuna sha biyu 12 ne suke gasan, sannan a yanzu uku ne kawai suka rage waษanda ba'a fafata da su ba, a yanzu kuma za'a soma gudanar da gasan wanda muke sa ran yau za'a gama da yardan Allah, ga wanda ke da abun cewa tom fili domin sa, in Kuma babu tom zamu iya cewa, Allah bawa mai rabo Sa'a. Bissalam". Wasiqa aka miqawa wanda ke magana da Miche ษin, kawar da Miche en yayi a bakin sa yace "wasiqan Menene?" Dogarin da ya kawo yace "saqo ne daga sauran yaran sarakunan da suka rage" to shikkenan ba mu isar da saqon wasiqan nasu. Buษewa yayi ya karanta, sai da wasiqan ya isa wajan mai martaba yace ba komi sannan aka dawowa da mutumin wasiqan. Magana ya fara yi kamar haka:-
Assalamualaiki ya ke Gimbiyar wannan Masarauta tamu mai albarka, ฦดaฦดan Sarakunan da suka rage suna neman wata alfarma, acewan su tunda gasan da mutum ษaษษaya akeyi, tom alfarman da suke nema shine a yanzu su ukun da suka rage, Yarima Khaleedุ Yarima Mu'azz, da Yarima abdoul. Suna son su gudanar da gasan lokaci ษaya ma'ana su ukun duka za'a fafata dasu a take, sannan suna fatan mai martaba Sarki da kuma Gimbiya zasuyi na'am da wannan alfarman da suke nema.
Jama'a ne suka fara surutu ko ta ina suna cece kuce kowa da abinda yake faษa, "wasu na faษin hakan baiyi ba, wasu na faษin hakan ba dai-dai ba, wasu na faษin haka ne ya kamata," kowa dai da abinda yake faษa a nasa ra'ayin. Magana mai shelan yayi(wanda yake magana dama) "kowa yayi shiru jama'a, mai martaba Sarki ya amince da wannan buqata naku Yarima Mu'azz, Yarima abdoul, Yarima khaleed. Haka zalika a ษangaren Gimbiya tayi na'am da buqatan ku, fatan nasara" ya faษa yana neman waje ya zauna.
Sarki da yaji abunda mai shelan yace, lumshe ido kawai yayi! yana addu'an Allah ya sa wani a cikinsu su ukun yayi nasara, shiyasa ma yayi na'am da wannan buqatan nasu.
Ita kuwa uwar gayyar, ko a jikinta sai ma daษi da taji komi zai qare yau Insha Allahu, dan tafisu jin daษin amincewan Sarki kuma tafisu jin daษin shawaran da suka yake, ko ba komai itama zata huta da shirmen nan. Idanuwan ta ta lumshe faษi take a ranta "Ni MEHWISH ba dai mutum ya same ni dan wai shi jarumi ba sai dai dan ya cancanta ko in yamun, amma duk da haka ina burin auren jarumin jarumai, Allah ka tabbatar mun da alkhaeryh,amma a cikin waษan nan bana jin akwai mijin aure na ni ฦณar Sarki Qaseem."
Haka aka shiga filin dagan domin fafata gasan, su ukun ne kaman yacce suka buqata ita kuma ita ษaya, mai busan da ke nufi zasu iya farawa ne ya busa.
Sun fara faษan abun gwanin burgewa ga daษin kallo, dan kuwa faษa suke bil haqqi, su uku sun dage ษayan su sai yaci nasara. Ranta wasai take yin wannan faษa ba ko alaman ta damu da kasancewan su har su uku ita ษaya. Wani ne acikin su ukun ya nufi abun fuskan nata da biyan ya janye ganin kaman hankalinta yafi karkata kan Yarima Khaleed da yake jarumine na gaske kuma mayaqi yasan salo-salon faษa da dama. Ai kuwa karaf ta kaiwa takobin nasa sara dan tana ankare da su dukan su ji kakeeee qasss qaqassssssssssssss har sai da takobin nasa ya ษan lanqwashe, Jin saran da tai wa takobin nasa yayi kaman a hanunsa ta kai saran, dan sanda yaji kaman qashin hanun sa ya goce saboda qarfin saran. A haka suka ci gaba da fafata wa, ko wannen su na qoqarin samu ya kai hanun sa fuskan ta, koda da takobi ne. Yarima abdoul wanda aka kaiwa takobin sa Sara shine ta fara kaiwa qasa! Yarage Yarima Mu'azz da Yarima khaleed, ci gaba da fafatawan suka yi ba ji ba gani. A haka takuma kai yarima Mu'azz qasa! Ya rage filin su biyu Gimbiya MEHWISH da Yarima KHALEED. Fili domin su.......
๐ณ๐ฐ๐น๐ธ
Tafiya yake akan dokin sa shi kaษai, ba tare da jin storon girman jejin ko wani abu ba, tafiya dokin nasa ma yake a hankali, kalle-kalle yake yi, wanda da alama wani bishiyan yake nema, karatun Qur'ani yake yi qasa qasa yana tafiya akan dokin nasa, dai-dai wani babban bishiya da rasa gane na menene ya tsaya da dokin nasa, sauqa yayi ya shafa kan dokin yana masa magana "besty ka jirani ko ba na sari bishiyan nan nazo mu koma gida yau muga Umma" karkaษa bindi dokin yayi yana miqar da kan sa, murmushi Amjad yayi yace "that's my besty dama nasan ka da jin magana, mintuna kaษan ina dawowa." Qara sawa wajan bishiyan yayi ya sari jijiyan ya kuma sassaka bayan sannan ya ษiba ganyen. Juyawa yayi ya koma inda yabar dokin nasa, a inda ya barsa nan ya same sa da murmushi ya shafa kansa ya haye saman sa yace "besty mu tafi ko" kaษa bindi dokin yayi ya juya dan su koma gida. Juyawan da sukayi ido biyu yayi da......
Kan fafatawa suke tsakanin Yarima khaleed da Gimbiya Mehwish, sosai yarima Khaleed ya nuna Jarumta dan kuwa tunda aka fara gasan ba wanda ya nuna Jarumtan da ya nuna, ba tare da sun gaji ba dukansu. ฦaga tokobin sa yayi da niyan kai mata sara kaucewan da tayi dan kare kanta, yayi amfani da daman ya kai hanunsa kan abinda tai rolling fuskan ta da niyan ya janye. Duk abinda yake Gimbiyar a ankare take, tana tare saran ta kuma yin qasa dan kaucewa hanun nasa domin hakan ne kawai kariyan da zata iya yi. Kaucewan da tayi ya sanya shi yin qasa ya faษi domin da dukkan qarfinsa ya kai wannan harin, faษuwan da ya janyo masa rashin nasaraa!!
haka duka ukun ta kaisu qasa. har Yarima khaleed!
Ba abinda kake ji yake tashi a wajan se ihun da jama'a suke yi suna qiran sunan Gimbiyar "๐๐๐๐ฝ๐๐๐ผ๐ผ" "๐๐๐๐ฝ๐๐๐ผ" "๐๐๐๐ฝ๐๐๐ผ๐ผ" ๐๐ผ๐ ๐๐๐๐ฝ๐๐๐ผ๐ผ๐ผ ๐๐๐๐๐๐๐".
Iya sunanta kawai ke tashi bakin ษauka cin jama'ar wannan wajan.
Fuskan ta ba abinda yake fidda wa sai walwalin murmushin ta!! Wanda inka tsaya kallon qwayan idanuwan ta ko ta kalle ka dasu tabbas zaka kusa sumewa! Ba tare da ta tsaya sauraron kowa ba ta wuce, dan mutumi mai magana ya tashi zai yi magana. Wucewa tayi dan nufan wajan da dokin ta yake tayi dan tafiya gida kuyangun ta suka rufa mata baya suna mata kirari! Sannan mutumin da ke riqe da Miche ma kirari yake Mata!
๐๐ผ๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐ผ ๐๐๐๐ฝ๐๐๐ผ! ๐๐ผ๐๐ผ๐ ๐๐ผ ๐๐ผ๐๐ผ๐ ๐ผ๐๐๐๐ผ๐๐๐! ๐๐ผ๐ฝ๐ผ ๐๐ผ๐๐ผ๐๐๐ ๐ฝ๐ผ๐๐ผ ๐๐ผ๐๐ผ๐๐๐ ๐
๐ผ๐๐๐๐ผ๐ ๐ฟ๐๐๐๐๐ผ! ๐๐ผ๐๐๐ผ๐๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐ผ๐๐๐๐ ๐ผ๐๐
๐ผ๐๐ ๐ฝ๐ผ๐๐ ๐๐๐๐๐! ๐ผ๐๐๐ผ๐ ๐
๐ผ ๐๐๐ผ๐๐ผ ๐๐๐๐ฝ๐๐๐ผ, ๐๐ผ๐๐ผ๐๐ผ๐ ๐๐ ๐๐ผ๐๐๐๐ผ ๐๐ผ๐๐ผ ๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐ผ๐ ๐ผ๐๐๐๐ผ.......
Kirari kuyangun nata ma ke mata! Daga qafa tayi da niyan hawa dokin nata amma sai dai me? Muryan mai martaba Sarki ne ya ziyarce ta, abinda taji ya faษa ne yasanya ta fasa hawa dokin domin ji tayi kaman sauqan aradu a kunnuwan ta!!
Bayahn Sarki yasa an miqa masa abun magana cewa yayi. "๐๐๐ผ ๐๐ผ๐ ๐๐๐๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐ผ๐ ๐ฟ๐ผ ๐๐๐๐ผ ๐ฟ๐ผ ๐๐๐๐ผ ๐ผ๐๐๐๐ ๐๐๐๐ฝ๐๐๐ผ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐ผ๐ ๐ฟ๐ผ ๐๐ผ๐๐ผ๐๐๐ ๐ฝ๐๐๐ผ๐ 5 ๐๐ผ๐๐ ๐๐๐๐ผ ๐๐ ๐ผ๐๐๐ผ๐ ๐๐ผ ๐๐ผ๐๐ฟ๐ผ". Sarki na gama magana ta ji kaman an daskarar da ita a wajan gaba ษaya ta rasa gane mema yake faruwa, ba tare da tabi ta kan dokin da tayi niyan hawa ba ta kama hanyan komawa gida da qafa. Abun yayi mugun razanar da ita amma bata ce komi ba dan ba abinda zata iya faษa. Ta dai wuce jikinta na rawa idonta har yanayin sa ya sauya!!
Su ma hadiman nata ba yanda suka iya da ita tunda ran uwar ษakin nasu a ษace yake ba mai bakin magana. Haka su ke bin ta a qafan su ma suna mata kirari. Yayin da ita kuma take ji a ranta kaman ta rufesu da duka amma bata da ko bakin magana dan abinda ke damun ta!! Haka suka miqa hanya da qafa.....
(Mastowa nayi na ce, afuwan uwar ษaki na! hararan da tamun ne ya storita ni har ban san sanda na ganni a ๐๐๐๐๐๐๐ผ ๐ฝ๐ผ).
๐ฑ๐ฐ๐
๐ฒ๐ท๐ธ
^^ Kakus ce ke magana "Harara wai ba zaki qira driver ya zo ya fitar masu da kayan nasu bane kam?" Hayra ce tafito kitchen tana tura baki! Tana qunquni akan sunanta da kakar tasu ke ษatawa. Ficewa tayi tai waje, Ameera tace "Amarya ba kin gaji da mu ba dole kiyi-kiyi ki koramu ai". Salati Amaryan ta sanya yanxu dan kawai sharri da balagaggen rashin kirki da ke damunki yaushe mukayi haka dake takwara? Yanxu duk kukan da nake a zuciyata baki gani ba so kike nata birgima ko? Tom dan ubanki Haruna bazan yi ba. Wuce ma ki fice ku barmun gida dama na gaji da kallonki, dariya Ameera da mijin ta suka sanya!! Driver ya shigo ya ษau kayan suka bi shi suka fice a part en. Mama hansatu da mama Saratu suka samu wajan da hayra, ban kwana suka masu su na Ameera ta gaida masu Umman yara. "Insha Allahu zataji mama" faษin Ameera suna shigewa motor da Daddyn Little en. Sallama suka wa Kakus en tasu, driver ya tada motor se Amarya ta fara hawaye!! Ayya takwara ku yafe Ni in na ษata maku har dakai Angon Amarya, Allah stare maku hanya ya kaiku lafiya Alfarman Annabi SAW, dukan su wajan amsawa sukayi da "Sallallahu Alaihi Wasallam" driver ya ja motor suka yi hanyan airport dan wuce wa KD saboda yau soja zedawo.
Haka suka rabu kakus harda sharan kwallanta tana "takwarata yar albarka yar aljannah se an kuma leqo mu ko kuma wataqilan sai na mutu a kuma zuwa. murmushi su Hayra da su mama hansatu suka yi a haba dai Amarya zasu kuma dawowa Insha Allahu. Tom Allah ya sa ta faษa ta juya tayi hanyan sashin ta, suma sukayi nasu. Harara qawar Amarya zo ki ษau ko man goro a ษaki Qur'ani har na fara kewan takwara ta Allah Sarki, fece hanci tayi ta share qwalla!!
Qarfe 2 na rana ta masu a cikin kaduna garin gomna. Sun sami Umma da Abba yau kam a gida duka kasancewan yau shalelen Abba zai dawo ko aiki bai je ba. Sosai Abba Yaji daษin ganin ษiyar tasa da kuma mijin ta suna lafiya lau. Sannu da hanya su Abba suka masu bayan mai aiki ta kawo masu ruwa suka sha. Sallah ko wannen su ya tashi ya je yayi kamun suka dawo su ka zauna, hira suke yi kai kace Daddyn Little da Abba ba surukai ba. Shi kuwa Little yana