Showing 30001 words to 33000 words out of 182942 words
Chapter 11 - NAJEEB COMPLETE BOOK Document writing Maryam Obama.txt
admission ya fito duka sun samu, jiya nayi waya da Bc, yace Sun samu amma suje su duba.
Mum tace Alhmdlh, sai zuwa makaranta kenan yanzu.
Granny taja tsaki tare da fad'in, "Aikin kenan, boko boko, "Wai Mai yasa bakwa maganan yima yaran nan aure ne sai dai maganan boko, kullum? "yanzu ku gani ga wane bai ishi wane tsoran Allah ba, "kenan abunda miskili yayi baisa Kun saduda bako?
Dad yace mama, Zarah da ibtisam yara ne k'anana K.... "salati Granny ta saki tana fad'in na shiga uku ni Aminatu, "yanzu su takwarar tawa ce yara k'anana? Lallai kam, " ku yanzu bakwa ganin tsufansu koh? "gaba d'aya yara Sun zama manyan mata, duk jikinsu ya fashe, gaba d'aya komai nasu ya bud'e, sannan kace yara k'anana ne? "Wlh yanzu su ibtisam da zarah inda a kauye ne da sun ajiye yara biyu, suna da cikin na uku.
Mum bata san lokacin data sake da dariya ba, "su itbisam dinne za'ace suna da yara biyu, da cikin na uku Hhhhh, kwata kwata kwaya nawa suke? Yaran da basu Kai koda 18yr ba , "mum cikin ranta tace sai yasa yara k'anana inka gansu a kauye saika d'auka tsofaffi ne, gama misali da Hanne, wacce karamar yarinya ce, amma ta yamutse ta koma kaman tsohuwa ,"shine za'a wani kawo ma NAJEEB, "tunda shi bai San abunda yakeyi ba, yana saurayi a aura Mai bazawara.
Dad tashi yayi ya fita, ganin haka yasa Mum tace mama ina son bada wani shawara.
Granny tace name fah? "Allah yasa akan maganan auran yaran nanne su zarah
Mum tace a'a "akan maganan Najeeb ne.
Granny tace inaji, "Mum tace mama kin daiga abunda Najeeb yayi ma babanshi akan maganan auran da ake so yayi, inaga Najeeb bai dace da hanne ba.....
Dakata Granny ta katse Mum "da kike fad'in basu dace ba, wa kika samo mishi wacce kike tunanin sun dace dashi din? "ko wannan Mai Jan kunnen kike so ya aura?.
Mum tace ba haka nake nufi ba, abunda nake nufi shine "Najeeb yana irin wannan Abunne saboda bai samu ilimin addini Sosai ba, ya kamata inza a bashi mata a zabo mishi wacce take da ilimin addini, wanda zata daurashi bisa hanya.
Granny tace toh ce muku aikai wannan batai karatun addini ba, koya?
Mum tace a'ah, ina dai zargin haka, "tashi Granny tayi ta nufi d'akin dasu Hanne suke inda ta gansu tsaye suna ma hanne fiffita, "D'ayan na fad'in Wlh Hanne kin more tunda zai aureki, zaki fara tu'ka Mota, ki dinga juya mamanshi da y'an uwansa, saifa yanda kika ce, "dayar ta cafe da fad'in uhm Aida ni akace ya aura danayi mulki Aradu, nifa sai nasa yama duka dangin mu gini inda ni ya aura Wlh Hanne kin more zaki aura kyakyawa gaki kin taba aure harda yaro. Hanne tace uhm nikam ban son komai Inda zai taimakeni in samu Abun yi, da ban aureshi ba, domin yanda yake abu Wlh tsoro yake ban "Granny gyaran murya tayi wanda yasa dukansu sukai shuru tare da fatan Allah yasa bataji abunda suke fad'a ba "Granny tace toh ku kunna Abun sanyi mana da wannan fiffitan da kuke mata.
Granny ta kalli Hanne tace zo in ganki
Tashi hanne tayi tabi bayan Granny, inda suka fita har falo, "Granny tace ma mum ga Hanne nan, banda tabbacin tayi karatun addini, tunda nabar yola, sai dai abunda na sani suna karatun allo, Kinga kenan tana da ilimin addini Indai tayi na allon, saiki tambayeta.
Mum shuru tayi tana nazari, can tace mama "Aida kin barta kawai, "Granny tace a'a ki Mata tambayar, "Mum kallon Hanne tayi ta Fara Mata tambaya, Hanne na bata amsa, "duk tambayar da Mum tama Hanne ta bata amsa, "Mum taji dad'in hakan dama ita burinta kenan, tunda tana da ilimin addini yanzu zatai supporting d'anta ya aureta, "sannan zata taimaka wajan gyara Hanne, domin ta Lura akwai kauyanci a kanta.
Granny tace toh Kinji ?ko zaki k'ara Mata wani tambayar ne? "Mum tace a'a na gama.
Granny tace Hanne koma ciki.
Bayan tafiyan Hanne , Mum ta kalli Granny tace yarinyar tayi, tunda tana da ilimin addini.
Granny tace toh Alhmdlh, gobe sai aje a d'aura auren, mu dawo da ita .
Mum tace mama ina ganin kaman yayi sauri, da an bari anyi komai kaman yanda al'ada yake .
Granny tace a'ah kawai a d'aura aure, tunda bazawara ce, babu wani abu, tunda ba budurwa bace.
Mum tace toh shikenan zanyi magana da Najeeb, ya kamata muje tare dashi, yaga family din matarshi
Granny tace miye kuma mil?
Mum tace y'an uwan matanshi, ya kamata ya sansu.
Granny tace oho, eh gaskiya hakane kam, ya kamata ya sansu.
Ibtisam ce ta fito, falon ita da Zarah, "Granny tace har an tashi daka baccin? "Zarah tace eh granny wannan raguwar tasa mun tashi da sassafe munje asibiti
Ibtisam tace oh nice raguwa koh? Lallai ai dama Abu Inba akan ka yake ba, baka ji.
Mum tace Kinga rabu da ita, ai kina da dauriya ma, kuje kuyi breakfast, "yauwa Dad d'inku yace kuje ku duba suna a cafe, yace vc da kanshi ya kirashi yace an saki suna, saiku duba kuga course din da aka baku.
Zarah tace nidai Allah yasa basu canza min course ba wlh, dan low d'ina nake son karanta "ibtisam tace su low manya, "Zarah tace Kinga wata rana in case ya had'ani nazo wajan kabir.
Hararanta ibtisam tayi, ganin yanda take maganan Kabir gaban Mum, "mum tace Waye Kabir din?
Granny tace wanda zai aureta, shima naji shuru bai turo ba, "Anya dagaske yake kuwa? "ban son k'arya irin nasu Na samarin zamani, ni dama keda miskili na had'a, tunda naga kabirun kaman bai shirya ba.
Zarah ta cabe da fad'in Wlh kuwa Granny dama had'asu kikayi, itada bros Najeeb, "sunyi bala'in dacewa da juna
Mum tayi dariya tace Hanne dinfa? Sai ayi yaya da ita?
Zarah ta kwashe da dariya tare da fad'in wace Hanne? Badai y'an matan da Granny ta Kawo ba?
Mum tace eh su, gobe insha Allah, zamu yola a d'aura aure.
Ibtisam da fuskanta ke d'aure tunda taji ana fad'in dama ita da Najeeb aka had'a, jin ance za'a had'a Najeeb da Hanne ta saki wata dariya wanda bata san zai fito ba.
Granny tace lafiyan ki kuwa?
Da sauri ibtisam tace lafiya, granny kice mu Fara shirin zuwa yola gobe? "muje muga dangi
Granny tace eh "tare da fad'in kira mun abbanki, "ibtisam tace toh tare da tashi taje ta d'auko karamar wayarta, ta doka ma abbanta kira tare daba Granny wayar.
Bayan ya d'auka suka gaisa, granny tace gobe za'a d'aura ma Najeebu aure acan yola.
Yace mama ban sani ba.
Granny ta Fara fad'in eh Muma jiya muka yanke maganan auren, dan haka saika kwana da shiri mu had'e acan. Tana fad'in haka ta kashe wayan
Zarah tace gaskiya granny bros bai dace da Hanne kuke ce mata kowa? Taya Bros zai aureta dan Allah wanda ya taso a Turai "Wlh ba ajinshi bane, wannan ko driver bazai aureta ba, balle NAJEEB gaskiya a..... "granny ta Katseta tare da fad'in kinci gidanku, Kema na kusa dawowa kanki, zan nemo miki ki wani a yola, duk da kun gama tsufa a gida
Ibtisam dariya ta saki ita da Mum "Granny tace gwara ku Fara shiri, ina ma miskilin yake?
Mum tace kaman yana cikin d'akinshi ai
Wayar ibtisam ce, ta Fara K'ara d'auka tayi tare da barin falon, ganin kabir ne ke kiranta.
Koda ta d'auka cewa yayi yana hanyar zuwa ya ganta, dan zai wuce Kano
Tace OK sai kazo, tare da kashe wayan, ta Fara k'okarin saka wasu kayan, tare dasa hijab akai, Tana Abu a hankali saboda ciwon hannunta, falo ta fito inda taga Zarah da Granny ne kadai mum tabar falon.
Zarah tace kabirun yazo ne? Ibtisam tace miye wani kabiru? Banso ,Zarah ta kwashe da dariya "Granny tace toh ba sunanshi bane kabirun!? Ibtisam tace Hmmm sai kuyi tayi Ai..... Wayarta ce tayi k'ara ta d'auka tare da fita... "Granny tace duk ku gama, shima na bashi lokaci ne inbai turo ba wlh zan korashi ban son kashe kasuwa.
Zarah dariya ta saki tace kaman ya kashe kasuwa Granny?
Granny tace eh mana "Inba kashe kasuwa ba, miye haka? Shibai turo ba, kullum yana zuwa, duk Wanda yazo zaice tana dashi, Kinga ai ya kashe mata kasuwa, ni bana son irinsu Wlh. Gwara yaba masu yi dagaske waje .
Zarah tace Granny dagaske shima yake, yana sonta kabir din Sosai,. Suna cikin fira saiga Najeeb ya fito daka shi sai riga da wani wando 3quater jeans.
"Granny tace miye haka? Ka fito rabi da rabi tsirara.
Najeeb ko kallonta baiyi ba Ya fita bayan yaja tsaki
Granny tace kama uwarka, dan banza, farin banza da hofi.
Zarah tashi tayi tana dariya tare da fita tabi Najeeb, kiranshi tayi yace what?
Tace Bros I need to discuss something very important to you
Yace not now, ina sauri, let talk letter, tare dayin gaba abunshi
Mota ya shiga inda yayi horn, yaji shuru ba'a bud'e gate dinba, tsaki yaja tare da fita yaga Ina security din, Kabir ya gani da ibtisam a tsaye a kofar gidan, "ganin ya fito daka gidan kabir ya mi'ka mishi hannu, Najeeb kam k'in bashi hannu yayi tare da wucewa ya koma ciki danshi a duniya baya son kabir, kodan saurayin ibtisam ne oho, amma yana jin tsanar Kabir har cikin ranshi, kwata kwata guy din baiyi mishi ba ko kad'an, fasa fitan yayi inda ya koma cikin gidan ranshi a jagule..... Toh muje zuwa gadai Granny dasu mum suna shirin zuwa auren Najeeb gobe, koya zata kaya oho muje dai zuwa......
Read and leave it, don't share to anyone plz
*IDAN KIKA KARANTA BAKI BIYA BA INA BINKI BASHI, KUMA NAUYI NE A KANKI*
*WACCE TAKE SON BIYA ZATA TURA 200 TA ACCOUNT NUMBËR DINNAN*
3138831065 Firstbank Maryam Alhassan
*SAI A TURO SHAIDAN BIYA TANAN 08060860886 IDAN KUMA KATI NE MTN SHIMA TA NUMBER DIN ZAKI TURA 200 NAIRA ONLY*
*KARKI MANTA KINYI ALKAWARI, BAZAKI FITAR MIN DA NOVEL BA, IDAN KIKA FITAR DASHI KEDA ALLAH, KUMA KINA D'AYA DAKA CIKIN MUNAFUKAI, DOMIN ALAMAN MUNAFUKI GUDA UKU NE, 1 IDAN ZAIYI MAGANA YAYI K'ARYA 2 IDAN AKA AMINCE MASA YAYI HA'INCI 3 IN YAYI ALKAWARI YA SABA, KIN DAI JI, KINCE KIN MIN ALKAWARI, IDAN KIKA SABA KIN ZAMA MUNAFUKA, KUMA WUTAR MUNAFUKI DABAN TAKE, IDAN KIKA FITAR KINMA KANKI*
Kai tsaye Najeeb cikin falon ya shiga, "inda ya zauna yana danna wayarshi, "Granny tabe baki tayi tare da fad'in mutum sai shegen miskilanci, "Najeeb kam ko d'aga Kai baiyi ba ya kalleta, dan yasan dashi take, "sai dai cikin ranshi ya kud'iri Aniya dole yaje ya koya Hausa yanda zai dinga wanke wannan tsohuwar, "domin yana jin takaicin abunda ta mishi na k'okarin had'ashi da wannan y'ar kauyen "inda yana jin Hausa dasai ya fad'a mata magana yanda bazata k'ara gigin mishi, shishigi ba, cikin al'amarinsa, "but dole gobe Ina sauka America zan fara koyan Hausa, ko in d'auka teacher Mai koyamin
Kabir kam ganin abunda Najeeb yayi yasa yace wannan yayanki ne?
Ibtisam tace cousin d'ina ne, "Mai yasa ka mishi magana, plz kayi hakuri da abunda yayi maka, "Kabir yace babu komai Amma kina ganin ba sonki yake ba kuwa?..
Da sauri ta d'ago fuska d'aure " tace ni? Lallai banji dad'in wannan maganan ba, ko kad'an wlh, Kasan irin tsanata da yayi kuwa? Ni dashi bama shiri kwata kwata jinin mu bai had'u ba, Nasan ya maka hakan ne saboda ni, "Amma kayi hakuri
Kabir yace ba komai, "Bari inzo in gudu, zanje Kano gobe zan dawo, so bazan iya tafiya ba in banga wannan face din naki ba
Murmushi tayi tare da fad'in "mummunan face d'ina ba.
Kabir yace ibti aike da kanki kin sani, kina dakyau, ga kuma kyan hali, ga tarbiya, gaskiya Alhmdlh, "ya maganan skul?
Tace suna ya fito anjima zamu duba, mu gani, "yace Allah ya kaimu, yasa aga alkhairi
Ta amsa da Ameen
Yace wani course zaki karanta? " tace Medicine "yace wow aikin Asibiti, gaskiya hakan yayi kyau Sosai my ibti, bari in tafi
Tace OK Allah ya kiyaye hanya.
Ya amsa da Ameen tare da fad'in bana ganinki a whatsapp?
Tace eh ban Fara amfani da wayan ba, saina koma Kano
Yace OK tare da tafiya
Gida ibtisam ta koma Bayan Kabir ya tafi, koda ta shiga bata ga kowa a falon ba, sai Najeeb, domin Granny ta gaji ta tashi sai fad'a mishi magana take Ya'ki kulata, "tace Bari in tashi inje in kwanta inbar wannan dan banzan, Mai farin Fata kaman mutanan can, in banda iskanci kasa kaya rabi da rabi tsirara
Ganin Najeeb a falon yasa taja tsaki tare dayin gaba, "shiko mamaki yake da har take k'okarin ta raina shi, "shida mata manya k'anana yara Kai bama Mata ba harta maza suna respecting d'inshi amma banda wannan ugly yarinyar da take ganin ita budurwa ce, dan tana tad'i da maza, ko Kafin yayi magana ta wuce ciki "murmushi yayi tare da fad'in "is not her fault " dama haka matan Nigeria suke, "that is d reason da yasa bana hulda dasu basu da respect idan suka ga mutum yana sake musu, "kalla abunda wannan ibtisam din takeyi kwata kwata bata da kunya ko kad'an, koda yake taga maza masu zubar ma kansu da aji suna zuwa wajanta, dole ta dinga ganin kaman ita wata ce, tsaki yaja danshi baya son mace mummuna domin shi baiga kyan da ibtisam take dashi ba, dahar wannan wahalallan ya nace mata, murmushi yayi lokaci d'aya tare da fad'in Allah yasa ta Fara k'irgan dangi ma.
Koda ibtisam ta shiga cikin d'akin taga Zarah zaune tana danna laptop d'inta.
Zarah tace yauwa ke nake jira dama, muje mu duba sunanmu,mu gani "nidai Allah yasa basu canza min course ba wlh, shi nake tajin tsoro
Ibtisam tace uhm, sai muje mu gani koh, bari in canza kaya, "jallabiya ibtisam tasa sannan ta yafe gyalen jallabiyan, suka fito Najeeb yana falon har yanzu, baiko d'ago ya kallesu ba sai wayarshi da yake ta faman dannawa
Zarah ce taje inda yake, ita kam ibtisam fita tayi waje.
Zarah tace bros Ina son magana dakai tun d'azu, "Ashe baka fita ba? Bai bata amsa ba sai wayarshi da yaci gaba da dannawa, "hakan bai damu Zarah na ba dan tasan halinshi, "tace Bros gobe fah zamu yola a d'aura maka aure kaida Hanne....
Yace what? Cikin razana da kuma mamakin jin abunda ta fad'a.
Tace eh, mum Dad granny kowa ya amince, but nidai naga baku dace ba, kwata kwata Wlh
Yace OK idan Dad ya Bari akayi wannan auren Zan basu mamaki, wlh "is better subar wannan maganan dan Wlh Idan sukai mistake suka d'aura auren za suyi regretting
Zarah tace bros iyayenmu nefa?
Yace and so what.
Shuru tayi tana mamaki shi.
Yace idan sukai min wannan auren "I will forget who they are " bazan d'auka ba, inada right bazan bari ayi min Abunda zai cutar dani ba... Oh my god hannu yasa akai alaman takaici da mamaki "tare da fad'in wai Mai Dad ya d'aukeni ne? " for god sake "kaman ni wai zai aura ma wannan tsohuwar yamutsar tsar matar, tashi yayi cikin zafin nama tare da fad'in I have to send them out right now.
Fuuuuuu yayi gefen ba'ki, "Zarah ta bishi da sauri tana kiran sunanshi, amma ina baiko tsaya ba, "koda ya k'arasa bud'e kofar yayi da karfi ya buga kofar bam
Suna zaune suna fira aka bud'e kofar da karfi, wanda yasa dole su duka kallon kofar cikin tsoro.
Zaran data k'araso tace bros ka Bari muyi komai a hankali, help them with some money, suda kansu zasu fasa auren naka...
Kallon Zarah yayi alaman yaji magananta, "tare da fad'in zan dinga fad'a musu Abu kina fassara musu, tunda they are illiterate, "Zarah tace ok bros zanyi yanda kace
Su hanne da suke kallonshi cikin tsoro musamman Hanne da take jin tsoranshi yanzu Sosai, "ganin irin abubuwan da yakeyi, "Najeeb kallon tsana yayi musu tare da fara magana kaman haka.
Kun San ni nafi karfin in auri y'an kauye irinku, "so Ina son ku had'a kayanku kuce zaku koma kauyen ku, tun Kafin insa a watsa ku waje, "sannan Kafin ku tafi zan baku kud'i ko wacce naira dubu d'ari biyu da hamsin, kun gani million d'aya kenan ku duka.
Yana fad'a Zarah na fassara musu, "Aiko suna jin ance za'a basu kud'i suka fara fad'in mun aminshe cikin Hausar su ta Fulani lol, "d'ayan tace ma Zarah "kise masa mun yarda, ya Kawo kud'in zamu siya saniya muyi kiwo.
Ita kam Hanne bata ce komai ba, domin dama ita bata son wannan auren ko kad'an, toh sai dai ita abunda ke damunta koda ta koma kauye in an bata kud'in, amshe kud'in za'ayi. "lokaci d'aya wani hawaye ya zubo mata amma babu yanda ta iya dole ta koma "domin ita da kanta tasan Najeeb yafi karfinta nesa ba kusa ba, kai ina ma aka taba had'a doya da manja, ai basu dace ba ko kad'an.
Zarah fad'ama Najeeb abunda sukace tayi, yace ma Zarah ina zuwa zan baki kud'in anjima ki basu, bari inje in ciro, "Zarah tace muje tare bros Muma zamu dubo sunanmu ance first list ya fito
Yace OK tell them su jira in dawo.
Fad'a musu abunda yace tayi sannan yayi gaba, itama Zarah ta bishi
Nan suka fara murna, suna fad'in dubu d'ari biyu da hamsin, zai bamu, kai wannan ko d'an arziki, Hanne Kinga mu yanzu abun ya mana dadi Sosai
Hanne tace hakane, ni dama bana son auran, toh abunda yake damuna shine yanda zan koma kauye ni Nasan amsan kud'in za'ayi, ni babban damuwa na shine Yarona ya samu rayuwa mai kyau da ilimi, yanda za'ayi alfahari dashi nan gaba.
D'ayan tace Ke kam Hanne in nice ke bazan koma kauye ba, sai inje in kama haya, "Hanne tace Rufamin Asiri, so kike Asa dangina