Showing 27001 words to 30000 words out of 182942 words

Chapter 10 - NAJEEB COMPLETE BOOK Document writing Maryam Obama.txt

da kuka tana fad'in yanzu ko tausayina bakwayi? "so kuke in mutu banga y'ay'anku? " riganta tasa tana share kwallan fuskanta


Zarah kam dariya take mak'ewa, domin wannan abunda Granny take fad'i ba k'aramin dariya yake bata ba, "duk da Tana ganin maganan Granny gaskiya ne, aure shine mutuncin mace, "Toh amma miye na kuka sai kace su zasu kamo mazan suce suzo su auresu, duk da tasan ita ko zata mutu iyayenta ba zasu mata aure ba sai ta kammala degree Kafin zasu Fara maganan aurar da ita


Ibtisam tace Kinga Granny "gwara ki tashi kije ki kwanta, domin wannan kukan naki bashi zaisa muyi aure ba, "sai kace akanki muke duk kinbi kinsa mutane gaba, "wucewa tayi tana fad'in nidai saida safenku bacci nakeji.


Granny ta bita da harara Tana fad'in aikin kenan dama, "daka ci sai bacci ku tashi kuna kallon iyayenku kaman tsaranku, yara Sun girma Sun ri'ke a gida, harta yanda kuke tafiya ta canza saboda ri'ka


Zarah kam dariya take Sosai tare da fad'in Granny "Nima na tafi saida safe bacci nakeji


Granny tace Allah ya kaimu rai da lafiya, " Zarah gaba tayi "granny ta bita da ido tana fad'in jiba yara god'ai god'ai dasu, amma anki musu aure, gaba d'aya in suka juya sak manyan mata, "oh ni aminatu na shiga uku, "tashi tayi itama tana fad'in "Bari inje inbi lafiyan gado in kwanta in huta.


Najeeb kam tunda ya fita hotel din da Gina take ya nufa, "koda ya isa Bayan ya mata nocking ta bud'e shiga yayi ya kwanta tare da lumshe ido, "ba komai yake tunawa ba, sai yanda ibtisam tayi mishi rashin kunya, "murmushi yayi tare da tunanin hanyar da zaiyi hurting d'inta, danya Lura bata jin tsoranshi, sannan bata da kunya"lokaci d'aya kuma yaja tsaki tare da fad'in ya kamata in fita hanyar ta, but she has to apologize to me, Kafin in barta, I have to teach her a lesson that she will never ever forget in her life....


Gina ce ta katse mishi tunani da tasa hannunta cikin riganshi, "Tana wasa da kirjinshi, tana shafawa tare da mishi tafiyan tsutsa, "lokaci d'aya ya bud'e ido tare da janyota jikinshi, ya bata wani hot kiss akan lebanta, lokaci d'aya ya kuma ya tureta tare da tashi ya nufi fridge din dake d'akin ya d'auko alcohol ya bud'e tare dasha, domin har yanzu abunda ibtisam tayi mishi yana cikin ranshi, burinshi yayi hurting d'inta much da bazata k'ara raina wani ba in her life.


Shan alcohol d'inshi yake Sosai tunda ya kafa kai saida yasha kusan rabi, "sannan ya cire bottle din daka bakinshi yana sauke wani irin numfashi tare da lumshe ido, "lokaci d'aya ya bud'e idon tare da kurama Gina ido yana murmushi, "ganin yana sakar mata murmushi yasa ta tashi da sauri ta nufeshi tare da zama akan k'afarshi tasa hannunta akan wuyanshi tana shafawa, "lokaci d'aya kuma ya janyota tare da matseta da karfi a jikinshi yana shakan jikinta lokaci d'aya yasa harshen shi akan lips d'inta ya fara kissing d'inta, "da sauri Gina ta Fara miyar mishi da martani itama


Kissing din junansu suke Sosai, "Gina bakinta nakan nashi take k'okarin cire rigan jikinta, "lokaci d'aya tayi nasara ta cire rigan dake jikin nata, dama babu bra balle pant a tare da ita, "Najeeb cire bakinshi yayi akan Nata inda ya fara wasa da boob dinta yana shafa mata tare da matsesu, "lokaci d'aya ya saketa tare da d'aukan bottle din alcohol d'inshi yaci gaba dasha, saida ya shanye gaba d'aya wannan ya jefar da bottle din a k'asa ya fashe, gaba d'aya ya fita cikin hayyacinshi


Gina ganin haka yasa ta "Fara k'okarin cire Mai kayan jikinshi, amma ta kasa "saboda janyota yake jikinshi yana k'okarin yayi sucking boob d'inta, "ganin haka yasa ta hakura tare da bashi boob din Nata Wanda suke manya kaman irin wanda Najeeb din yake bukata da kuma so, "Fara sucking d'insu yayi Sosai


Baka jin k'aran komai saina nishin Gina domin ba k'aramin dad'in sucking din takeji ba, "lokaci d'aya taji ya tsagaita da sucking d'in, "kallonshi tayi taga bacci ya D'aukeshi, "wani irin tsaki ta buga alaman jin haushi, janye jikinta tayi tare da kwanciya tasa hannunta cikin hq d'inta tana shafawa, wanda take matukar bukata, gashi "Najeeb ya tsokanota ya'ki biya mata bukata, "tsaki ta kuma saki tare da fad'in mai yasa na barshi yasha alcohol da yawa? Is ol my fault.


Haka taita wasa da hq d'inta tana nishi, tun tanayi kad'an har ta farayi da k'ara Sosai, lokaci d'aya ta saki wani irin ihu alaman tayi realising da kanta, cire hannun tayi akan hq din Tana sauke wani irin numfashi tare da sauke ajiyan zuciya, "hannunta tasa ta rungumo Najeeb tare da manneshi bata dad'e ba bacci ya d'auketa itama.


Washe gari da safe, tunda asuba da ibtisam ta tashi hannunta yake mata zugi Sosai, "dakyar take d'aga hannun, haka dai ta daure tayi alwala tare dayin sallah, "gaba d'aya ta kasa komawa bacci so take gari ya gama wayewa taje taga Dr dan ya duba Mata hannun, "gashi sai taga kaman lokaci baya gudu, wani irin yanayi ta shiga Mai ban tausayi domin tana jin zugi da zafi har cikin kanta"mugu azzalumi, sai Allah ya sakamin, kuma Wlh saina rama abunda kamin, Dan baka jima banza ciwo ba n..... "lokaci d'aya tayi shuru dan tunawa da abunda yace mata jiya, "Hmmm ajiyan zuciya ta sauke tare da fad'in ina tunanin ya fara shan wani abu, Inba wani abu yasha ba ai bazai ce zai aureni ba, "murmushi ta saki lokaci d'aya Toh yana tunanin ni ibtisam nice zan bashi hakuri? "lallai gwara ka canza tunani amma zan nuna mishi who I am, "dana aureka gwara na mutu babu aure, tsaki taja, tare da fad'in "Allah na godema daka had'ani da Kabir mutun mai tausayi, tare da sanin darajan mutane ba irin wancan mugun ba, Wanda bai San darajan kowa ba mara mutunci,, za Kaga abunda zan maka wlh....


Zarah ce ta Katseta da fad'in lafiya kika tashi sai tsaki kike bankawa, kaman wata tsaka?


Hararanta tayi tare da fad'in "Zarah dan Allah tashi muje hspt, wlh hannu na kaman zai fita saboda azaba, plz ki taimaka min ki tashi muje, kinga ko d'aga hannun bana iyayi.


Zarah cikin tausayawa tare Allah sarki sannu Kinji? "Kema kin cika kafiya babu yanda Banyi dake ba akan muje hspt jiya ba, kika k'i, "yanzu sai munje ki Fara kuka in an taba hannun


Ibtisam tace uhm, nidai ki tashi muje kawai.


Tashi Zarah tayi ta nufi toilet tayi brush ko wanka batayi ba, tasa jallabiya tare da yafa gyalen jallabiyan tace muje. "ibtisam hijab tasa suka fita


Direct asibitin suka nufa ko Mum bata sani ba, domin bata fito ba, "koda suka isa asibitin bayan driver ya faka motar, fita sukayi suka shiga, inda suka ga Dr aka kira Dr din daya dubata, bai dad'e ba yazo, inda ya fara duba hannun yana tabawa tasa k'ara alaman zafi, "Dr din murmushi yayi tare da fad'in kina da raki Ibtisam, "ibtisam kam haushi ya bata akan Mai zaice tana da raki Bayan ita d'aya tasan irin wahalan da take sha.... Ihu ta kuma saki tare da k'okarin ta kwace hannunta daka ri'kon da yayi ma hannun amma ta kasa, "hawaye ke fita daka idonta, domin azaba, irin wahalan da takeji yau yafi Wanda taji shekaran jiya, "hawaye kawai ke fita daka idonta dan azaba, "Zarah kam gaba d'aya tausayin Itbtisam din take itama lokaci d'aya taji kwalla nason zubar mata, da sauri tasa hannu ta goge tare da fad'in sannu ibtisam


Dr kam Jan hannun yake, ba tare daya saurari ibtisam ba, saida ya gama abunda yake sannan ya saki hannun yana fad'in "sannu ibtisam daurin da aka miki ne ya k'ara gocewa, garin ya akai kika bari ya goge again, sai kin dinga kula Sosai fah, domin in k'ashin bai had'e ba hannun zai tsaya a haka, "ko so kike ki zama mai hannu d'aya?


Ibtisam dake hawaye ko kallo bai isheta ba, domin azaba, kuma tana ganin yanda yaita Jan hannun nata ba tare dajin tausayin taba.


Dr yace zaku iya tafiya amma ki dinga kula, "rubuta musu magani yayi, ya basu, "Suka fita inda suka amshi maganin suka bar asibitin, "gida suka nufa inda fuskan ibtisam duk tayi fayau gashi kallo d'aya zaka mata kasan tayi kuka, ga idonta da yayi ja dan azaba.


Koda suka isa Gida sunga an bud'e gate din tun Kafin su k'arasa Mota ta shiga, suma suna zuwa suka shige, fita sukayi.


Najeeb ne ya fito daka cikin motar, hannunshi d'auke da wata Leda Fara babba, idonshi ya sauka akan ibtisam ta fuskanta ke d'aure duk tayi fayau


Kauda kai yayi inda Zarah take fad'in morning bros


Amsawa yayi tare da fad'in yakike cikin harshen turanci.


Ibtisam Hararanshi tayi tare da k'okarin yin gaba, da sauri ya matsa inda take tare da shiga gabanta, "Zarah kam gaba tayi tana fatan Allah yasa abunda take Fata ya faru tunda taga Najeeb harya Fara magana da ita, domin abunda ta gani yanzu.


Najeeb kallon fuskanta yayi lokaci d'aya yace, wa kike harara? "yace am not your mate, kina d'auka na kaman sa'anki right?


Bata kulashi ba sai hannunta dake cikin hijab da take kokarin matsarwa Dan karya fama mata shi again.


Yace I want you to apologize to me right now. Idonshi na kanta yake fad'a mata haka


Ibtisam murmushi tayi tare da girgiza kai alaman Kama rainani Wlh


Jan hannunta yayi lokaci d'aya tasa k'ara tare da fad'in plz Najeeb kayi hakuri ka barni, hannu na yana min ciwo tare da zubar da hawaye.


Bai saki hannun ba, sai ido daya kura mata, yanda take hawaye tare da bashi hakuri wanda baiyi zato ba, danya Lura she has attitude.


Tace plz Najeeb kayi hakuri dan Allah, wlh daka hspt nake, ance hannun ya k'ara gocewa saboda jefar dani da kayi jiya, yanzu kuma ka ri'ke wajan, plz I Apologize let me go.


Sakin hannun yayi tare da murmushi yace I accept your apology, but let me tell you one thing. "bana d'aukan raini from anyone, balle keda kike mace wacce ban d'auka komai ba, "and kar kiji jiya nace zan aureki ki Fara acting like big girl.... "murmushi ya saki Wanda yake k'ara mishi kyau, tare da fad'in even as house Girl bazan iya d'aukan kiba, balle as my wife, inna aureki maina aura? Funny ince na auri mace ko me?


Ibtisam kam hawaye take cikin kunan rai, na farko gashi yana fad'a mata magana babu daman bashi amsa, na biyu ga fama mata hannun da yayi tare da ro'kan Allah kar yasa ya k'ara gocewa, dan tasha azaba, gashi yasa ta bashi hakuri dan dole, Wanda bata taba zata, zata bashi hakuri ba, domin batai mishi komai ba, shine ya Mata abu....


Katse mata tunani yayi tare da fad'in, as from today karki k'ara repeating abunda kikayi min idiot. Yana fad'in haka yayi gaba abunsa


Ibtisam kam shuru tayi cikin mamaki tare da takaicin abunda yayi mata, lokaci d'aya kuma ta saki murmushi alaman yayi wining akanta yasa tayi apologizing d'inshi, a hankali ta furta Wlh saina rama inban rama ba, ba sunana ibtisam ba, zan nuna mishi na isa mace cikakkiya.......










Read and leave it, dnt share to anyone*IDAN KIKA KARANTA BAKI BIYA BA INA BINKI BASHI, KUMA NAUYI NE A KANKI*


*WACCE TAKE SON BIYA ZATA TURA 200 TA ACCOUNT NUMBËR DINNAN*


3138831065 Firstbank Maryam Alhassan


*SAI A TURO SHAIDAN BIYA TANAN 08060860886 IDAN KUMA KATI NE MTN SHIMA TA NUMBER DIN ZAKI TURA 200 NAIRA ONLY*


*KARKI MANTA KINYI ALKAWARI, BAZAKI FITAR MIN DA NOVEL BA, IDAN KIKA FITAR DASHI KEDA ALLAH, KUMA KINA D'AYA DAKA CIKIN MUNAFUKAI, DOMIN ALAMAN MUNAFUKI GUDA UKU NE, 1 IDAN ZAIYI MAGANA YAYI K'ARYA 2 IDAN AKA AMINCE MASA YAYI HA'INCI 3 IN YAYI ALKAWARI YA SABA, KIN DAI JI, KINCE KIN MIN ALKAWARI, IDAN KIKA SABA KIN ZAMA MUNAFUKA, KUMA WUTAR MUNAFUKI DABAN TAKE, IDAN KIKA FITAR KINMA KANKI*


Ciki ta shiga inda ta iske Mum da Granny a falon, "gaida mum tayi cikin girmamawa "mum tace sannu ibtisam ya hannun?


Ibtisam tace Alhmdlh Mum da sau'ki, "kallon Granny tayi da take kallonta cikin tausayi "tace Granny Yadai? "granny tace sannu ya hannun naki?


Ibtisam tace Alhmdlh da sauk'i, "Granny tace ai naga idonki da Fuskanki ansha kuka, sannu Kinji? "jeki watsa ruwa kiyi wanka za kiji dad'in jikin ki, Kinji?


Ibtisam tace toh, "tare da shiga cikin d'aki, inda ta iske Zarah kwance ta lullube da blanket, "alaman tana jin sanyi "Ibtisam kallon Ac tayi wanda yake a kunne, "tace toh ki kashe AC d'in mana kaman dole, kin kunna AC kuma kin lullube cikin bargo, "jin muryan ibtisam na Mata magana yasa ta waigo tare da fad'in "har kun gama love d'in???


Ibtisam tace love kuma? Dawa?


Zarah tace da wanda kika tsaya, "uhm ni Wlh kin Fara bani mamaki keda Bros, "sai kiyi ta nuna kaman bakwa shiri, Ashe soyayya kuke zubawa.


Tsaki ibtisam taja tare da fad'in shirmen banza " ni zanyi soyayya da wannan yayan naki? Allah ya kyauta Wlh, sai kace maza sun k'are a duniya


Zarah tace uhm adai ta rufe rufe, ana boye boye, "duk zurfin cikin mutum abunda yake boyewa zai fito Wlh.


Ibtisam tace Wlh Zarah kina da matsala, "in rasa wanda zanyi soyayya dashi sai NAJEEB, uhm Allah ya kyauta, "Bari kiji koda maza sun k'are ace shi zan aura, toh gwara in mutu Banyi aure ba, Tabdi Allah ya kyauta, ai gwara in mutu da in aureshi Wlh, mutum sai miskilanci da mugunta, ya iya.


Zarah tace wannan shine yasa nace ke dashi kun dace, "saboda halinku yazo d'aya, "Kinga indai miskilanci ne ke dashi kunyi anko S......


Plz ya isa haka, ki daina danganta ni dashi, halina da nasa ba d'aya bane "zarah tace uhm ni banga amfanin rufa rufa ba, toh miye Abun boyewa Dan kuna soyayya?


Tsaki ibtisam taja tare da shiga toilet, "domin tasan maganan Zarah inta tsaya saurara rai kawai zata bata mata, ga hannunta na ciwo, "ga surutu mara amfani Tana mata "koda mutuwa zanyi in akace saina aureshi zan rayu ba gwara na mutu ba, "mutum miskili, mugu, wanda bai San darajan mutane ba, tsaki ta kuma ja tare da fad'in aikin banza kawai, "ya tashi ya k'ara famamin hannu, " insha Allah sai an d'aura maka hanne Wlh, sai dai ka mutu, lokaci d'aya kuma ta saki murmushi tare da fad'in zanso inga yanda zaiyi in aka d'aura auren, "ni tausayi ma take bani kar yaje yaita ma y'ar mutane mugunta, tunda baida imani.


Koda ibtisam ta fito daka wanka kwanciya tayi akan gado itama, "Wanda zarah tayi nisa cikin bacci, domin ibtisam ta dad'e a toilet, dan dakyar ta samu ta iya yin wankan, domin hannunta yana mata zafi daga ta d'aga, "itama bata dad'e ba bacci yayi gaba da ita.


Granny da Mum suna zaune suna fira saiga Dad ya fito cikin shiri, "gaida Granny yayi cikin girmamawa tare da fad'in gobe ne tafiyan mu yola d'inko?


Granny tace insha Allah, toh amma shi najeebun kunyi magana dashi ya amince?


Dad yace mama mune iyayensa, bai isa ya ketare abunda muka zartar ba, "dole yabi, "koda baya so, granny "tace Allah ya tabbatar ya taimaka, "goben ma tafi da wuri


Mum na jinsu bata ce komai ba, "sai dai ta kud'ira cikin ranta, zatai ma Granny magana, dan gaskiya bazata Bari a cuta d'anta ba, "yaron daya taso a waje, sai a aura Mai y'ar kauye, "kuma wacce baya so, "dama yana son auran ne, Toh da ance dasauki, "shima Dad in banda rashin adalci Ina Najeeb zai Kai matar da ake son aura mai, "ai yasan ba ajin Najeeb bace


Dad dinning ya nufa inda itama Mum ta tashi ta nufi dinning din, abinci ta Fara zuba ma mijin Nata, "Mum tace ma Granny in Kawo miki abinci ne mama?


Granny tace a'a, "Bari Nima yau in gwada zama a danis d'in nan, "Mum dariya tayi k'asa k'asa, "shiko Dad murmushi yayi


Tashi Granny tayi ta zauna akan dinning, Mum tayi serving d'inta, "Granny ta Fara cin abinci Tana ta mutsul mutsul, "lokaci d'aya tace Kai nifa wannan Dinis din zama akanshi babu dad'i, "tashi tayi ta d'auki abincin ta koma kujeran falon ta zauna, Tana fad'in yauwa, ga inda mutum zai zauna yaji dad'i nan, "amma Danis in ka zauna kaman kahau kujeran da akwai ruwa akai, "kwata kwata babu dad'in zama, "Mum dariya tayi Sosai, "shiko Dad dakewa yayi.


Granny tace Wai ina yaran nan ne?


Mum tace May be suna can suna bacci


Granny tace miye kuma my e?


Mum tace ina nufin hala suna bacci


Granny tace oho na gane yanzu.


Najeeb kam tunda ya shiga cikin gidan part d'inshi ya nufa, inda ya kwanta tare da lumshe ido, "tunanin ibtisam ya farayi, "kwata kwata baya son yarinyar ko kad'an, "danya Lura bata da kunya, tsaki yaja tare da fad'in haka yaran Nigeria suke most especially inka Fara sake musu, "and suna ganin kaman su wasu ne, "daga sunga sun Fara fira da saurayi, tad'i kenan, sai su Fara nuna Sun isa , that ibtisam karamar yarinya amma har an barta tana kula samari, "yanzu sai aji ana zatai aure, "komai take dashi da mijin zaiyi wani abu da ita oho, "Kai shima guy din da yake zuwa wajanta, bashi da hankali, "ko uban Mai zata bashi oho, lokaci d'aya yaja tsaki, domin shi kwata kwata baya son saurayin ibtisam, baya son kabir, duk da ba saninshi yayi ba, but guy din bai mishi ba, tunda yaga yana zuwa tad'i wajan wannan karamar yarinyar ibtisam, wacce bata da kunya, "d'aukan wayanshi yayi tare dayin dialing wani number, naji yasa a kunne yana fad'in "get ready by 8pm I will come and pick you" yana fad'in haka ya kashe wayan "ba tare da yaji amsa daka wacce yake ma maganan ba.


Bayan Dad ya kammala cin abinci, "ya tashi tare da fad'in zan fita, "inada meeting, "sannan ki fad'ama su Zarah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login