Showing 90001 words to 93000 words out of 182942 words
Chapter 31 - NAJEEB COMPLETE BOOK Document writing Maryam Obama.txt
mahaifin kabir yace haba ya zaka min haka? Wlh naso ka barni dasu inyi musu rashin mutunci in banda iskanci Mai zai kawo su Bayan sunci mana zarafi, anyi ma danmu sharri sun yarda
Mahaifin kabir yace kaji tsoran Allah fah, ina son kayi ma kanka adalci, basu ba ko kai Nasan in kana aurar da d'iya akazo akace yau mijin da zata aura yanada HIV Wlh ni Nasan bazaka yarda a d'aura wannan auren ba, domin bazaka cutar da diyarka ba, karka dinga d'auka da zafi dan KABIR yana matsayin d'anka, a'a ka dinga kallon Abun inda ita yarinyar y'armu ce zamu yarda?
Kawun KABIR yace AI sun San sharri aka masa, kawai dai sun ci mana zarafi da kuma mutunci a gaban jama'a
Mahaifin kabir kai ya girgiza tare da fad'in Allah ya kyauta, dan yaga Dan uwan nashi yayi zafi Sosai, kuma ya gigid'a Abun da girma Sosai
Koda su Abba suka koma Gida yima su Granny sallama yayi inda sukace zasu tafi hotel, itama Zarah binsu tayi tace zata koma Gida, tunda sunce daka can zasu wuce basai sun biyo tanan ba
Zarah tace duka zasu tafi
Granny tace Mai yakon ki zauna ki dinga d'ibe min kewa, Kafin ki tafi karatun
Zarah tace tab a'a gida zan tafi, Aini bazan iya dake ba wlh Granny, sai kisa min hawan jini
Granny tace hawan uwaki dai bana jini ba, damma kin samu ina cewa ki zauna
Zarah tace badai zama zanyi ba
Granny tace yauwa ku kira mun takwarata Kafin ku tafi inji koya suke ciki ita da wannan miskilin, ke Zarah d'auko min wayata Asa min number d'inta inji ya take ciki, Allah sarki ibtisam d'ina yanzu an tafi bautar aure sai kuma kwalla shar shar
Zarah data Kawo mata wayarta tace Granny miye kuma na kuka?
Granny tace dole ne Zarah, dole ne
Zarah tace toh bake kike son tayi auren ba? Kuma tayi amma kina kuka
Granny tace kawai Ina kewarta ne kin San Sabo..
Dariya sukayi su duka yanda granny tayi maganan
Zarah tace inda tana nan kuma ki sata a gaba ba
Granny tsaki taja tare da mi'ka ma Mum wayarta tana fad'in ni samun number d'inta in kirata inji ya take
Mum tace ai bata da number din can, zansa NAJEEB ya sai mata, Bari in kirashi saiya bata wayar
Koda Mum ta kira number d'inshi baya zuwa, tace number din NAJEEB din baya zuwa
Granny tace toh kina samunshi a waya kice yasai mata Layin waya ta kirani Kinji
Mum tace zan fad'a Mai insha Allah
Mum tace maganan akwatin ibtisam zan had'a mata
Abba yace nasu ma inason insan nawa suka kashe, tunda tasa wasu, sai mu biyasu kud'in inaga hakan zaifi, akan a maida musu, gashi KABIR din baida lafiya, dan tsaki yaja tare da fad'in ni ina tunanin kawai akai musu ma.
Dad yace a'a gwara a fad'i kud'in kayan mu biya inaga hakan zaifi gaskiya, yanzu Idan muka maida karsu zargi wani abu, gashi yaron yana asibiti, adai ajiye kayan muga ni, May be suda kansu suce a dawo da kayan ma, kodai Ya ake ciki mudai jira Bari mu tafi na gaji Sosai inje in samu in huta
Tafiya sukayi inda suka nufi hotel, dama shi Ahmad ya dad'e da komawa skul
Washe gari da safe su Mum suka wuce abuja
*AMERICA*
ibtisam a kalla tayi baccin wajan awa biyar, koda ta farka kanta taji yana mata ciwo, sai taji jikinta ya mata fayau, ga k'asan kafarta dake faman mata zafi, ga taleta da yayi wanda tana jin zafi Sosai har yanzu
Wani irin kuka ta fashe dashi, domin tunawa da abunda najeeb ya mata, kuka take Sosai tare da fad'in na shiga uku na shiga uku, shikenan naci amanar Kabir shikenan naci amanar KABIR, inda Nasan zan rasa budurcina ta wannan hanyar dana bada tun a titi, kuka take Sosai Tana fad'in NAJEEB ka cuceni na tsaneka na tsaneka, ka cuceni ka rabani da budurcina cikin maye Wanda banda tabbacin kasan abunda ka aikata min Innalillahi'wa inna ilaihirajiun, na shiga uku, ya lalatamin rayuwa, na kame kaina badan komai ba sai dan inkai darajata da kimata gidan mijina amma a karshe an rabani da budurcina ta karfin tsiya gashi baya cikin hayyacinshi, najeeb ka lalata min rayuwa, yanzu mai zance ma kabir? Kayi hakuri kabir Wlh NAJEEB ya cucemu, da Nasan NAJEEB shine zai Fara sanina a matsayin d'iya mace Wlh da naba wasu mazan da nafi jin dad'i da nafi kowa murna da farin ciki, gaba d'aya zuciyarta babu abunda take Mata sai rad'adi da zugi tare da tsanar NAJEEB, tashi tayi dakyar ta nufi toilet danta yi alwala tazo tayi sallah, sannan ta k'ara gasa jikinta dan har yanzu tana jin zafi Sosai a jikinta, domin abunda yayi mata kaman yayi mata fyad'e ne
Koda ta shiga toilet dakyar domin kanta wani irin azabban ciwo yake mata, kallon fuskanta tayi a mirror din dake toilet din, gani tayi gashinta ya kumbura Sosai, wajan da taji ciwo, hannu takai wajan ta taba, da sauri ta cire hannun domin zafi taji Sosai data tafa, idonta sun kumbura sunyi fici fice dasu, fuskanta kaman wacce tasha yeast ya fara tashi, yanda ta kumbura domin kuka ga ciwon da taji wanda ya k'ara taimaka ma fuskan wajan kumbura
Ruwa ta tara a cikin bath ta k'ara shiga, a kalla yayi wajan 10mnt kafin ta fito domin taji cikin ya rage zafi, sai dai kafafunta dake mata ciwo saboda taleta da yayi wanda tasan ruwan zafi babu abunda zaiyi Mata, dole sai tasha magani kafin
Alwala ta farayi koda tasa ruwa a fuskan ya taba ciwon wani irin zafi taji, amma haka tayi alwala din tunda ya zaman mata dole
Haka tazo ta had'a sallah magrib da isha'i, Bayan ta idar a wajan ta kwanta jikinta gaba d'aya zazzabi yake mata, kundun dune jikinta tayi domin sanyi takeji sosai
Shiko najeeb koda ya farka ya ganshi a falo jikinshi babu kaya, ganin Najwa kusa dashi ta manneshi yasa yayi tsaki Domin yasan wannan aikinta ne, lokaci d'aya ya ri'ke kanshi tare da tashi ya nufi bedroom d'inshi, kallon kofar ibtisam yayi wanda ya tuna da abunda tayi mishi harya mareta , tsaki ya d'an ja tare da shiga bedroom d'inshi inda ya fad'a toilet yayi wanka
Koda ya fito kaya ya saka tare da komawa falon inda yaga Najwa bata nan, can sai gata ta fito daka kitchen d'auke da kayanshi
Kallonta yayi har zaiyi magana saiya shareta kuma, tare da danna wayarshi domin itama haushinta yake ji
Najwa wucewa tayi taje ta ajiye Mai kayan a wajan saka kayan wanki sannan itama taje tayi wanka ta fito tasa wata riga wacce ta tsaya Mata dai dai giwa
Kai tsaye falo ta fito inda ta nufi inda NAJEEB yake yana danna wayarshi
Zama tayi kusa dashi tare da d'aura hannunta akan kafadarshi, Tana kallon fuskanshi, Tana son NAJEEB duk da fuskanshi a d'aure yake sai taga ya k'ara Mata kyau Sosai.
Lokaci d'aya yasa hannunshi ya cire mata hannunta akan kafadarshi, tare daci gaba da danna wayarshi
K'okarin maida hannunta tayi akan jikin nasa, lokaci d'aya yace don't you dare touch you
Tsayawa tayi cak da hannunta tare da kallonshi, a hankali tace Najeeb plz am sorry, plz forgive me, kawai kishin yarinyar can dana gani shi yasa na tambaya, naji baka sona na yarda, but NAJEEB plz banso kayi fushi dani am begging you plz
Najeeb duk da bawai son Najwa yake ba, yana son yin sex da ita, duk y'an matanshi da yake hulda dasu babu wacce yake nema da kanshi sai dai su su Fara nemanshi, amma ita Najwa da kanshi yana nemanta, domin tasan kan sirrin sex, tasan yanda zata saka namiji yaji dad'i, bashi da burin aure gashi anyi mishi auren dole, and duk da baya Sonta bazai iya sakinta ba, domin yana da kishi Sosai, bazai so ace matar daya taba aura ba ace wani ya aura Kai never, gwara ya zauna da ita a haka baya shiga harkanta bata shiga nashi, and baida burin auren mata biyu, dan haka bazai k'ara aure ba, toh miye amfanin k'ara auren, tunda yana samun abunda yake so, wanda akema Mai auren, Toh miye na tara mata, guda d'ayan da aka k'ak'aba mishi itama ta Fara damunshi balle ace ya tara da yawa.....
Najwa ce ta Katse Mai tunani da fad'in plz NAJEEB forgive me, tare da kneel down, kafafunta biyu a k'asa tana apologising d'inshi tare da bashi hakuri
Najeeb tashi yayi yabar mata falon tare da wucewa d'akinsa domin baya son aita nanata magana d'aya
Koda ya shiga d'akin zama yayi akan kujeran d'akin, lokaci d'aya ya kuma kwanta akan kujeran tare da d'aga kanshi yana kallon saman d'akin, Lokaci d'aya ya lumshe ido, ba komai yake tunani ba sai ibtisam shidai baya son yarinyar and bazai iya sakinta ba, and baya son tana kawo mishi maganan wannan Wawan kabir din wanda tun Farko ya tsaneshi, domin kwata kwata shi ko a mafarki bai taba tunanin zai auri yarinya karama irin ibtisam ba, amma sai gashi an cuceshi an aura mishi ita, wanda yasan kabir dinne sila inda zai zubar musu da aji da kima irin na maza ba Mai zai kaishi yaje wajan wannan yarinyar y'ar sharara 15 or 14 ne I don't know, gashi yaje shi ba'a bashi itaba yasa shi an d'aura Mai ita, a hankali ya saki tsaki tare da fad'in I hate dat guys, duk shine yaja min, ko uban Mai zanyi da wannan yarinyar oho..
Har tana wani fad'a, in saketa, idiot she has to thank god for having me, as her husband, mad girl, inda tasan how much I hate her she won't even ask for divorce, or she think am in love with her? Murmushi ya saki tare da fad'in you will leave her as my house girl not as my wife course I won't accept you as my wife never ever, ko manyan mata ban zaba ba, balle ke karamar yarinya mara kunya, tsaki yaja tare da k'ara rufe ido yana fad'in gaba d'aya ta shigo cikin rayuwata tasa na Fara abunda Banyi, tasa na Fara nonsense tunani, gaba d'aya ta shigar min rayuwa, dama an d'aura mata auren yasa mata HIV din mara kunya May be za tayi hankali, ni bamma yarda bashi dashi ba, domin daka ganinshi idonshi ya bud'e Sosai
Haka najeeb yaita tunani tare da neman hanyar dazai kuntata ma ibtisam wanda za taji ta tsani kanta da komai....
Shigowan Najwa ne yasa najeeb din kallon kofar d'akin, ganin Najwa ce yasa ya kauda kai gefe tare dajan tsaki mara sauti
Najwa zuwa inda yake tayi tahau kan jikinsa tare da kwanciya akanshi, zaiyi magana tasa bakinta cikin nashi tare da kissing d'inshi, tsotsan bakinshi take tana had'awa da lebenshi tana saki Tana kamo harshen shi, tana tsotsa tana saki
Tayi wajan minti biyar tana haka sannan ta cire bakinta cikin nashi, tare da furta mishi Kalman am so sorry plz
Najeeb ido ya lumshe alaman ya sauko kenan, ganin haka Najwa ta Fara shafa Mai jiki tana fad'in I love you so much my guy najeeb..
Idonshi na lumshe bai bud'e ba, yana dai sauraranta, lokaci d'aya ya bud'e ido tare da fad'in am hungry, d'agashi tayi tare da fad'in muje muci abinci nima yunwa nake ji Sosai
Najeeb yace Nop just wait for me am coming, fita yayi tare da nufa kofar d'akin ibtisam ya fara Mata nocking
Ibtisam dake kwance tana faman rawan sanyi Tana jin nocking d'inshi amma ta kasa tashi, ita tsoro nema ya kamata, domin ita yanzu a duniya tsoran rashin imanin da NAJEEB ya mata gaba d'aya ya kamata, domin tayi mugun tsorata da irin abunda yayi mata, ta tabbata zai iya aikata komai
Najeeb jin ta'ki bud'e kofar yasa ya koma ya d'auko wani key
ibtisam da taji ya daina nocking din tashi tayi dakyar ta k'okarin tahu gadon d'akin ta kwanta Aiko ya bud'e ya shigo, Waigawa tayi da sauri..
Cikin zafin rai Yace oh dama kina jina kikai Banza dani?
Ibtisam kasa magana tayi domin bakinta rawa yake mata
Lokaci d'aya ya kalli fuskanta dake a kumbure, ga ciwon dake gashinta ido ya kura mata yana kallonta.....
Lokaci d'aya kuma yayi tsaki tare da fad'in am hungry Ina son abinci, and Najwa bata cin irin abincin mu, balarabiya ce make sure ki Mata irin nasu, yanzu nake so ban son bata lokaci
Yana k'okarin fita yaji muryanta tana fad'in bazan iyaba bani da lafiya
Najeeb tsayawa yayi cak tare da kallonta, yace I don't care, this should be d first and d last da zan k'ara saki Abu kice min bazaki iyaba, make sure kin kammala abunda na saki nan da 1hr course I can't wait for long...yana fad'in haka yayi waje abunsa ya barta nan
Ibtisam kuka ta saka, lallai babu mutun mara imani da tausayi a duniya irin NAJEEB, bata taba ganin mara imani ba sai shi.
Jikinta na ciwo ga jiri jiri Tana ji haka ta fita tayi kitchen ta d'aura abinci Kala biyu, d'aya nashi daya na Najwa wanda ita ibtisam bata san ko ita wacece ba, itama kanta ibtisam din yunwa takeji amma bata tunanin zata iya cin wani abu, tana kitchen Tana jiyo maganan mace a falon ita da NAJEEB suna magana, Koba ta tambaya ba tasan shida wacce ya kira Najwa dinne a falon suke fira
Ibtisam cikin lokaci kad'an ta gama inda ta fito da abincin tana jin jiri kaman zata fad'i, tunda ta fito Idan Najwa ke kanta, ta rasa dalili gaba d'aya bata son ibtisam din
Ajiye abincin ibtisam tayi tare da k'okarin yin gaba
Najeeb yace hey come back
Ibtisam tsayawa tayi cak tare da dafe kanta Tana sauraran Mai zaice Mata
Yace zoki zuba mana
Ibtisam bata ce komai ba sai juyawa da tayi dan ta zuba musu kaman yanda yace, zuba ma Najwa indomie tayi wanda shine ta dafa mata dan tasan kowa nacin indomie, shiko najeeb jallop rice tayi mishi ta zuba Mai, ta d'auko abincin zata Kai musu inda suke idonta gaba d'aya ya rufe ta fad'i tayi k'asa.......
Read and leave it, dnt share to anyone*IDAN KIKA KARANTA BAKI BIYA BA INA BINKI BASHI, KUMA NAUYI NE A KANKI*
*WACCE TAKE SON BIYA ZATA TURA 200 TA ACCOUNT NUMBËR DINNAN*
3138831065 Firstbank Maryam Alhassan
*SAI A TURO SHAIDAN BIYA TANAN 08060860886 IDAN KUMA KATI NE MTN SHIMA TA NUMBER DIN ZAKI TURA 200 NAIRA ONLY*
*KARKI MANTA KINYI ALKAWARI, BAZAKI FITAR MIN DA NOVEL BA, IDAN KIKA FITAR DASHI KEDA ALLAH, KUMA KINA D'AYA DAKA CIKIN MUNAFUKAI, DOMIN ALAMAN MUNAFUKI GUDA UKU NE, 1 IDAN ZAIYI MAGANA YAYI K'ARYA 2 IDAN AKA AMINCE MASA YAYI HA'INCI 3 IN YAYI ALKAWARI YA SABA, KIN DAI JI, KINCE KIN MIN ALKAWARI, IDAN KIKA SABA KIN ZAMA MUNAFUKA, KUMA WUTAR MUNAFUKI DABAN TAKE, IDAN KIKA FITAR KINMA KANKI*
Da sauri najeeb ya tashi ya nufeta tare da d'agota yana jijjigata tare da kiran sunanta ibtisam ibtisam...... Cire mata hijab din dake jikinta lokaci d'aya yaji jikinta zafi dau kaman garwashin wuta, jin jikinta zafi Sosai gata a k'asa a sume yasa ya d'auketa cak da sauri yayi d'akinshi da ita inda ya kwantar da ita akan gadon d'akinshi ya shiga toilet da sauri ya jik'o towel da ruwa yazo ya d'aura Mata a saman gashinta, jin ruwan jikin towel din yasa ta sauke wani irin ajiyan zuciya alaman ruwan yasa ta Farfad'o daka sumar da tayi
Idonta na lumshe bata bud'e suba.
Najeeb ido ya k'ura mata yana kallon fuskanta, mamaki yake a Ina taji wannan ciwon a goshinta Wanda ya kumbura mata fuska haka??
Tashi yayi ya kowa falo inda yaga Najwa na faman sintiri domin ita Tana bukatar sanin wacece wannan wanda taji ya kira da ibtisam dinnan, ita abunda ta Sani tasan dai ba kanwarshi bace, domin tasan inda sister dinshi ce zai fad'a mata, toh who is she????
Najeeb kallo d'aya ya mata tare da kauda kanshi, d'aukan wayarshi yayi inda yayi dialing number din Dr akan yazo gida emergency, Bayan ya gama waya da Dr din yace mishi ga shinan NAJEEB ya kashe wayar
Har ya juya zai koma ya tsaya tare da waigowa ya kalli Najwa yace ki kwashe wannan abincin daya zube mana
Najwa kallonshi tayi ganin fuskanshi babu wasa yasa tace toh
Najeeb ciki yayi, koda ya koma ganinta yayi tana bacci tare da kudun dune jikinta alaman sanyi takeji sosai, ido ya kura mata wanda yau shine rana na farko daya ganta haka, jikinta babu hijab domin ya cire mata rigace top a jikinta wanda nononta da bata saka brezia ba suka ciko rigan, yayi wajan minti uku yana kallon kirjinta Kafin yayi k'asa wanda skirt ne a jikinta dogo, a hankali ya lumshe ido, jin k'aran wayarshi yasa ya d'auka ganin Dr ne yasa ya fita har zai wuce kuma ya tsaya ya kalli kofar d'akinta Kai tsaye ya koma ya shiga tare da nufa wajan wardrobe d'inta ya bud'e wani hijab ya d'auko ya fito tare da komawa d'akin da take yasa mata hijab din
Bayan ya gama saka mata sannan ya fita, wajan Dr din ya nufa inda ya ganshi a falo Najwa kuma na zaune fuska a d'aure tadai kwashe abunda yace ta kwashe daka wajan
Kallon Dr yayi tare da fad'in Dr plz muje
Kai tsaye Dr din ya shiga inda ya iske ibtisam na bacci, wayar NAJEEB ne ya fara K'ara wanda ya duba yaga Mai kiran daka inda yake aiki ne, dole ya fita tare da d'aukan wayar, yayi wajan 5mnt yana wayar sannan ya shigo d'akin cikin bacin rai, tare dayin dana sanin d'aukar wayar domin neman gaggawa ake mishi, a office
Najeeb kallon Dr yayi tare da fad'in Bari in tasheta
Dr yace inaga asibiti zamu wuce da ita, domin fever take Sosai jikinta akwai zafi, muna bukatar Ayi mata tests musan maike damunta
Najeeb yace OK kaje yanzu zan kawota, Dr yace why ka Bari muje tare mana
Najeeb yace Nop just go, yanzu