Showing 51001 words to 54000 words out of 182942 words
Chapter 18 - NAJEEB COMPLETE BOOK Document writing Maryam Obama.txt
wajan tuk'i, shida wani pilot din wanda Najeeb yake kira da Moh, sunanshi muhammad, "suna shiri Sosai da Najeeb.
Bayan an gama shiga, jirgi ya fara tafiya, inda yayi tafiya Sosai cikin airport din, Kafin ya juyo da d'aga sama
Bai tsaya ko inaba sai k'asar Dubai
Kai tsaye mutane suka fara Fita, "Najeeb shida Moh suna ciki, basu fita ba, "Najeeb ya kalli Moh yace wai yaushe ka dawo ne daka Paris?
Moh yace tun last week Ina nan AI.
Najeeb yace ok I thought kana can
Moh yace a'a na jima da dawowa America ,"Moh tashi yayi yana fad'in Bari Kaga tunda nazo Dubai yau, dole inje in shiga inyi yawo
Najeeb murmushi yayi tare da tashi shima suka fita tare, "inda ya tadda Najwa na jiransa.
Tana ganinsa ta nufeshi tare dayin hugging d'inshi, lokaci d'aya kuma ta sakeshi tare da bashi peck kiss a goshi, "tana fad'in shall we go?
Yace yeah of course let go
Tana k'okarin ta manne Mai a jiki, yaja baya tare da cewa Nop bana son irin haka.
Dole ta hakura ta bishi suka fita haka "shikam Moh dariya yayi tare da fad'in Najeeb kana abunda kake so
*KANO NIGERIA*
Granny ce zaune tana ta faman fiffita domin an d'auke wuta, gashi ana zafi garin, bini bini tayi tsaki
Ummi ta shigo d'akin Tana fad'in lafiya mama? Tun ina kitchen nake jiyo tsakin ki.
Granny tace Wlh zafi nakeji, yanzu inda takwarata Tana nan da batai min fiffita ba, kun tashi kun turata har wani gari karatu, saboda ku baku damai fad'a muku "yanzu yanda duniya ta lalace yaro na gabanka yaka iya dashi balle baya gabanka
Ummi tace mama insha Allah babu abunda zai faru, ki dinga musu kyakyawan zato
Granny ta tsuke baki tare da fad'in aikin kenan, Hmmm Allah dai ya kyauta, in banda iskanci da fitsarewa babu abunda yara ke koya a jami'a, ki duba miskili kiga yanda ya canza, muna fad'a yana fad'a "wani lokacin ma kaman zai bugemu yake ji,"gaba d'aya kun canza ma yara tunani da wannan shegen bokon, wanda nidai banga wani amfaninsa ba wlh, sai dai illarshi da nake gani
Shima kabirun da shegen iyayi, ya turo iyayenshi yana cewa a barta taje boko, Allah yasa ta samu wani ya kwace mishi ita, "ni gaba d'aya ya fara fitar min a rai, tunda yace ibtisam taje jami'a ya yarda
Ummi tace Mama kiyi hakuri, karki manta wacece takwarar ki, inaga kaman kin fini ma samin halinta, Kinga bai kamata ki dinga damuwa ba.
Granny tace dole In damu mana, mun bama yara tarbiya dai dai gwargwado, "amma kun turasu inda za'a bata su, "waiku abunda miskili yakeyi duk bai isheku ishara bako?
Hmmm shikenan ai, tunda hakan kuke ganin yafi muku, sai kuje kuyi tayi.
Ummi dai shuru tayi, danta Lura da Granny tunda ibtisam tabar gidan, ta tafi skul kullum tana neman hanyar rigima
Fita Ummi tayi tabar mata d'akin
Ganin ta fita yasa Granny sakin tsaki tana fad'in, aikin banza aikin hofi, ko uban Mai bokon zai musu oho, gashi shima munafuki kabirun yasa ankai biki har wani wata biyar dan iskanci,"in ginin ne bai Gama ba sai a d'aura auren inya gama ta tare
*A B U ZARIA FEMALE HOSTEL*
ibtisam ne ita da Zarah a d'aki, ibtisam tana ta faman karatu domin so take duk abunda tai missing taga ta iya, idan salis Ya koya Mata inta dawo taita bita, "kuma babu laifi tana saurin gane Abu, "yau da karfe 3 suna da lecture din Dr jibril tunda ya shigo bai k'ara zuwa ba sai yau, "dan haka ibtisam take ta karatu Dan ance mata in bai bata text ba, zai iya bada assignment, ko yayi tambaya wanda ya amsa ya bashi kyautar mark.
Zarah dake faman zuba indomie a tukunya, tace Wai ya naga gaba d'aya kin dage ne haka?
Ibtisam tace ba dole ba.
K'aran wayar ibtisam yasa ta d'auka domin ganin Sunan kabir
Bayan ta d'auka yace hello my ibti
Tace Barka da wannan lokacin
Yace yauwa my ibti, ya skul din?
Tace Alhmdlh, sai dai karatu akwai wuya Sosai
Dariya yayi tare da fad'in dama hakane sai an dage Sosai
Tace eh hakane, gashi inata fama da karatu,.
Yace toh a dage sannan banda kula maza, ban son inga ana kula kowa
Tayi dariya tare da fad'in bana kula kowa, dama wa zan kula bayan Kai?
Zarah dake kusa tace kidai fad'i gaskiya
Kabir yace Zarah ce?
Ibtisam tace eh, wai cewa take Indai fad'i gaskiya, Bayan shi nake fad'a Maka
Kabir yayi murmushi tare da fad'in kice Ina gaidata.
Ibtisam tace zan fad'a mata insha Allah
Dan shuru yayi sannan yace next week Zan shigo in ganki, Nayi missing dinki Sosai, gashi bakya whatsapp da naga pic dinki
Tace eh Wlh
Yace zan tura miki kud'i Kisai waya, ko in tawo miki dashi
Ibtisam tace waya kuma? "ka manta saboda shi aka hanani zuwa skul
Kabir yayi dariya tare da fad'in ban manta ba, my ibti, Aiko da abunda yasa aka miki haka saboda ban turo bane, yanzu kuma an San dani, Kinga komai na baki babu damuwa, Abba bazai damu ba
Tace uhm nidai gaskiya abar maganan wayar nan
Yace OK zan tambayi Abba da kaina tunda bakya so
Tace a'a ba haka bane, wlh tsoro nake ji
Yace karki damu babu abunda zai faru Kinji my ibti send me ur account number
Tace bani da account
Murmushi yayi tare da fad'in y'ar jami'a guda, matar barrister Kabir, mrs KABIR ace bata da account?
Tace uhm toh wa nake dashi da zai dinga bani kud'i, balle har in bud'e account?
Kabir yace ni mana ur husband
Uhm kawai tace cikin jin kunya, "yanzu taga gaba d'aya tunda kabir ya kawo kud'in sadaki ya canza, yana fira da ita irin firan da baya Mata da, "duk Da bai taba mata maganan banza ba, yanzu Abu kad'an daka ya kira magananshi shine ki ri'ke min amana, karki bari wani ya kwace minke tunda tazo jami'a .....
Katse mata tunani yayi da fad'in ya kamata ki bud'e account, in Zanzo zan Kawo miki wayar
Tace toh
Yace Bari in barki take care, but inaso ki kular min da kanki Sosai, and ki ri'ke min kanki banda bin bad friend
Tace insha Allah tare da kashe wayar tana tunani...
Toh mai KABIR yake nufi? Ko shima yasan irin abunda matan jami'a keyi ne? Toh amma Aiba duka aka zama d'aya ba, lallai dole rayuwar jami'a taba wasu tsoro, dan zaman da tayi dasu Aisha da hauwa, ta gano irin wayewar dake kansu, lallai sai yasa da yawa iyaye ke tsoran tura y'ay'ansu jami'a, sai suce gwara suyi a d'akinsu, wato gidan mijinsu
Zarah ta Katse ibtisam da fad'in ga indomie d'in
Amsa ibtisam tayi ta Fara ci
Bud'e kofar akayi Hauwa ce ta shigo d'akin Tana fad'in Kai Wlh na gaji, "kallon su ibtisam tayi tace Aisha bata dawo ba?
Zarah tace eh bata shigo ba
Hauwa tace amma Aisha ko yar iska shine tace min Tana nan tun dazu h....
Shigowan Aisha yasa hauwa yin shuru, tare da fad'in kika cemin kina nan tun d'azu
Aisha tace ke saboda kiyi sauri ne yasa nace haka
Hauwa tace miye Toh kike nema na?
Aisha tace ke zan had'aki da wani ne Keda wata"kin San yau inada lecture din Dr jibril sai yasa ba zani ba
Hauwa tace shine sai kin had'ani da wata, mata biyu yake ci lokaci d'aya?
AISHA tace a'ah, lesbians za kuyi keda wacce Zan had'aku, idan kukayi a gabansa shi abunda yake so kenan, shikenan saiya biya ku, kuma da dollar yake biya
Ihu hauwa ta saki tare da fad'in amma wannan ko shege wato shi yaga mace da mace nacin juna shine bukatar shi? Kai ana bura uba a duniya
Dariya Aisha ta saki tace Wlh kuwa, Kedai bari, gashi tsoho mutuwa yau ko gobe
Hauwa tace Hmmm tsohon banza, mudai Indai za'a bamu kud'in komai za muyi, yaushe zamu tafi?
Aisha tace yanzu mana, ita yarinyar nake jira yazo, saiku tafi
Ibtisam gaba d'aya mamaki suke bata, lallai duniya ta lalace, dole aji tsoran matan jami'a., jiba yanda suke magana babu ko kunya, kuma zunubi zasu aikata wato Bayan bin maza harda lesbians sukeyi? "gaba d'aya ibtisam sai taji Sun Fara bata tsoro.......
Read and leave it, dnt share to anyone
*IDAN KIKA KARANTA BAKI BIYA BA INA BINKI BASHI, KUMA NAUYI NE A KANKI*
*WACCE TAKE SON BIYA ZATA TURA 200 TA ACCOUNT NUMBËR DINNAN*
3138831065 Firstbank Maryam Alhassan
*SAI A TURO SHAIDAN BIYA TANAN 08060860886 IDAN KUMA KATI NE MTN SHIMA TA NUMBER DIN ZAKI TURA 200 NAIRA ONLY*
*KARKI MANTA KINYI ALKAWARI, BAZAKI FITAR MIN DA NOVEL BA, IDAN KIKA FITAR DASHI KEDA ALLAH, KUMA KINA D'AYA DAKA CIKIN MUNAFUKAI, DOMIN ALAMAN MUNAFUKI GUDA UKU NE, 1 IDAN ZAIYI MAGANA YAYI K'ARYA 2 IDAN AKA AMINCE MASA YAYI HA'INCI 3 IN YAYI ALKAWARI YA SABA, KIN DAI JI, KINCE KIN MIN ALKAWARI, IDAN KIKA SABA KIN ZAMA MUNAFUKA, KUMA WUTAR MUNAFUKI DABAN TAKE, IDAN KIKA FITAR KINMA KANKI*
Hauwa ta kalli Aisha tace nifa kin San ba iya wannan lesbians din nayi ba, kar inje in kwafsa
Aisha tace tsaya in baki ki kalla, "d'auko wayarta tayi ta kunna Mata video tare da bata, "baka jin k'aran komai saina nishi sama sama tare da shhhhh sai kuma dariya
Jin k'aran yana ma ibtisam wani iri yasa ta tashi da sauri tabar d'akin, "ganin haka itama Zarah ta mi'ke ta bita waje.
Ganin Sun fita hauwa tace karmu lalata y'ay'an mutane fah.
Aisha tace ai irinsu haka suke, farkon zuwansu waje suyi ta Abu kaman na Allah, Bari kiga nan gaba, zaki sha mamakin su, Idan suka saki jiki, yanzu duk na munafunci ne, kowa da kike gani dan iskan kanshi ne, sai dai na wani yafi na wani, sannan mu namu ne ya fito, akan masuyi a boye fah, ai gwara mu
Hauwa tace kai gwara masuyi a boye fah, "Allah zai iya shiryar dasu, muma muna fatan shiriya
Dariya suka saki, "hauwa taci gaba da kallon video din Tana fad'in Kai Wlh wannan Abun ko wahala, gaba d'aya baya burgeni
Aisha tace Kedai kawai kiyi dan kud'i malama
Hauwa tace amma wannan mutumin da zaki had'amu ko d'an iska, ace shi so yake yaita kallo....
Kofar da aka bud'e ne yasa suka d'aga Kai, wata yarinya ce ta shigo cikin d'akin tasha riga da wando gaba d'aya dressing d'inta y'ar musulmai bazata iyayi ba, amma abun mamaki sai naji suna kiranta da Zainab Zee,.
Hauwa tace shegiya zee, Dama tare zamu?
Aisha tace eh tare zaku,.
Zee kai hannunta tayi kan nonon Hauwa Tana fad'in Bari in fara tabawa tun daka nan.
Hauwa tace Wlh ke y'ar iska ce, nifa ban wani iyaba sai yasa nake kallon video
Zee tace toh Abu Mai sauk'i, Bari muyi a nan, Kafin muje can.
Aisha tace a ina? Kunga ku tashi ku tafi tun Kafin ya kirani,kuje can kuyi a gabansa
Tashi sukayi suka fita su Duka harda Aisha data rakasu
Bayan ibtisam ta fita gaba d'aya gefen hostel d'in ta Bari, inda ta zauna akan wani bishiya, "lallai rayuwar jami'a Abun tsoro ne, dole kabir yaita mata kashedi sai yanzu take Lura da abunda yasa yake mata kashedi har take mamaki take ganin ya canza ba kaman daba, Ashe da gaskiyan shi.
Gaba d'aya ibtisam taji bata son zama dasu hauwa da Aisha cikin d'aki d'aya, ajiyan zuciya ta sauke tare da fad'in lallai yanzu wannan abunda muke gani wai sunan muna cikin hostel ne, "in muka fita waje kuma fah? Tab gwara nan dinma zaifi gaskiya
Tana nan zaune wayarta tayi k'ara d'auka tayi taga ummi ce, "sawa tayi a kunne tare da fad'in Ummi Ina wuni
Ummi ta amsa da lafiya kalau ibtisam ya karatu?
Tace Alhmdlh Ummi, "Ina Granny da Abba?
Ummi tace Abbanki yana kasuwa, "Granny kuma gaba d'aya ta addabi mutane akan kin tafi karatu, "kullum mita daka an zauna taita fad'a an Turaki karatu.
Ibtisam tayi dariya tare da fad'in kai Granny ko rigima, "Tana kusa ne ki bata wayar mu gaisa?
Ummi tace bari inkai mata wayar "koda ummi ta shiga d'akin Granny bacci taga tanayi, dan haka ummi tace ma ibtisam tana bacci sai dai inta tashi sa gaisa din
Ibtisam tace toh ummi, tare da fad'in Ummi dama ina son inyi miki magana
Ummi tace name? Ina jinki
Ibtisam tace ummi yanzu Ina matukar bukatar babban waya, saboda duba internet in an bamu assignments in duba a ciki, "ummi tace hakane zanyi ma Abbanki magana.
Ibtisam tace ummi Kabir yace zai kawo min waya, shine nace mishi a'a amma ya dage Wai sai Yaban, harya nuna rashin jin dad'inshi akan nace a'a.
Ummi tace karki damu bari abbanki ya dawo, zan Mai magana, "sannan shi KABIR in banda abunshi ina shi ina k'ara siyan miki wata waya, mutumin da yake hidiman aure ga gini, wanda ya baki ai Tana nan, zanyi magana da Abbanki in yaso saiya baki wannan, amma bai kamata yasai miki wata ba
Ibtisam tace toh ummi, saina jiki
Ummi tace toh, tare da fad'in ina zarah?
Ibtisam tace Tana d'aki, ni na fito waje insha iska ne
Ummi tace ok sai anjima tare da kashe wayan
Zarah ce ta k'araso inda take tare da fad'in Ashe nan kika zo, kika makale, inata nemanki
Ibtisam tace eh nan nazo.
Zarah zama tayi kusa da ibtisam tare da fad'in kai Wlh yau garin babu dad'i wani iri nake ji
Ibtisam tace ko baki da lafiya ne?
Zarah tace lafiya na kalau, kawai dai ina jin kaina wani iri ne yau, "gashi inada lecture 4
Ibtisam tace Kinga Muma muna dashi 3 ga time ya kusa
Ibtisam tace Zarah wlh ni yanzu tsoran su Aisha nakeji
Dariya Zarah tayi tare da fad'in tsoran Me kuma?
Ibtisam tace naga iskancinsu yayi yawa, nifa a duniya Ina tsoran abunda zai taba mun budurcina na, burina in kaishi gidan miji, saboda in samu y'anci da kuma girmama wa a wajan miji,"amma su Kinga har fad'a suke suna bin maza ga bin mata Kai Abun nasu yayi yawa, sai yanzu nake gane abunda Granny ke fad'i ashe gaskiya ne "tace anama matan jami'a kallon y'an iska
Zarah tace Hmmm Abun dai sai a hankali, sai dai muce Allah ya shirya, amma abunsu Hauwa sai addu'a ,"su gaba d'aya basa jin kunyan fad'a wajan kowa cewa suna iskanci, wlh duk alaman karshen duniya ne, an maida zina kaman ado
Ibtisam tace hakane wlh, alaman karshen duniya ne, dama ance zaka ga mutum na zina akan titi, toh gashi nan muna gani, wanda sai yanzu na Lura da abunda ake nufi da akace za'a ga mutane suna zina akan titi Mai imani ne zaice su matsa gefe, kin San yanda na Lura?
Zarah tace a'a
Ibtisam tace bawai ganin mutum zakayi akan titi a kwance suna cin junansu ba, a'a, irin abubuwan da ake nufi shine, zaki ga mace tayi zina bata jin kunyan fad'a tayi, sannan kiga mata a jere a titi suna jiran abokanan shashancin su, dan suyi zina dasu, toh kinga wannan shine ake cewa zaki ga mutane na zina akan titi, wlh duniya ta gama lalacewa, "Allah dai kawai yasa mu dace, ya tsare mana imaninmu
Zarah ta amsa da Allahumma Ameen, "tare da fad'in duniya kenan, kai Allah ya kyauta.
Ibtisam tashi tayi tana fad'in bari kiga inje in shirya time ya kusa,na shiga lecture
Zarah tace nima bari inje in shirya domin 4 za muyi saimu fita gaba d'aya
Tashi sukayi suka nufi d'akin, babu kowa a ciki suka shiga suka shirya, ibtisam wata doguwar riga tasa sannan ta yafa wani Gyale medium a saman kanta, duk da babu makeup a fuskanta tayi kyau Sosai, "ita kam Zarah jallabiya tasa suka fita Bayan Zarah ta d'aukesu a hoto
Rufe kofar d'akin sukayi da key tunda dukansu Suna da key
Kai tsaye inda su ibtisam za suyi lecture suka nufa, inda suka iske salis a ciki
Ibtisam tace salis kai kullum saika riga kowa zuwa?
Yace Wlh gwara in riga kowa, kin San Dr jibril baya wasa fah, yanzu sai ya fadar da mutum
Ibtisam dariya tayi tare da fad'in Allah ya kyauta
Salis Ya amsa da Ameen "tare da kallon Zarah yace Kai ibtisam amma wannan sister d'inki ce koh?
Ibtisam tace eh
Yace haba kaman tayi yawa wlh
Zarah tace amma na fita kyau koh?
Salis yace kai Anya kuwa? Gaskiya bazan iya zaba ba, dan dukanku ba baya ba
Duka dariya sukayi, suna cikin fira mutane nata shigowa domin baifi 10mnt su Fara lecture ba
Time na cika dai dai saiga Dr jibril ya shigo ciki, yana shigowa saiga Aisha, tsayawa tayi tana kallonshi domin tasan bazai barta ba.
Baiko kulata ba balle ya Mata magana, ganin haka yasa ta juya dan tasan ko zata mutu bazai Bari ta shiga ba, tsaki taja tare da fad'in gashi Nayi late dama ni naje aka dan Sosa min In samu kud'in
Dr jibril Fara lecture yayi inda ya nuna Zarah tare da fad'in stand up
Tashi tayi tana kallonshi, sannan ya kalli ibtisam itama yace ta tashi
Itama mak'ewa tayi
Idonshi nakan Zarah yace yau na taba ganinki a nan, sai yau kika fara zuwa or what?
Zarah tace a'ah sir, ni Ina karantar low ne, kawai na zauna ne Kafin time din lecture d'ina yayi 4.
Kai ya d'aga alaman ok, "kallon ibtisam yayi wacce itama shi take kallo, "yace and you Kema Mai kikeyi a nan?
Tace ina lecture ne, "yace you mean kina department dinnan ne na medicine?
Tace eh cikin sanyin murya.
Ok yace tare da fad'in su zauna
Bayan ya kammala lecture yace ma ibtisam ta sameshi a office d'inshi yana son ganinta, "yau kwata kwata 30mnt yayi ya fita domin an kusa kiran sallah la'asar
Ibtisam bayan ya fita ta kalli zarah dake zaune tana danna wayarta, tace plz muje ki rakani inji mai zaice min.
Zarah tace wa ?lallai kije ke d'aya, nifa yanzu sallah zanje inyi daka nan inje lecture, "Nasan shima yanzu ko Kinje saikin jirashi ya dawo daka masallaci