Showing 57001 words to 60000 words out of 182942 words

Chapter 20 - NAJEEB COMPLETE BOOK Document writing Maryam Obama.txt

K'ARYA 2 IDAN AKA AMINCE MASA YAYI HA'INCI 3 IN YAYI ALKAWARI YA SABA, KIN DAI JI, KINCE KIN MIN ALKAWARI, IDAN KIKA SABA KIN ZAMA MUNAFUKA, KUMA WUTAR MUNAFUKI DABAN TAKE, IDAN KIKA FITAR KINMA KANKI*


Katse mata tunani yayi da fad'in kira driver din kiji yana dai dai ina.


Da sauri ta d'ago tana kallonshi cikin mamaki, "lokaci d'aya kuma ta sauke ajiyan zuciya, tare da danna y'ar karamar wayarta ta kira driver din, "Bayan ya d'auka take tambaya kana Ina?


Dr jibril yace kice mishi gamu a garage din


Tace ma driver din ina garage din


Nan ya fad'a mata inda yake tare da fad'in Bari ma in fito in sameki, kina dai dai ina?


Kalle Kalle ta Fara taga ana fad'in kaduna kaduna, "tace ina wajan da ake shiga motar kaduna,in kazo zaka ga wata mota Benz Fara


Yace gani nan zuwa tare da kashe wayar


Bai dad'e ba sai gashi yazo yana buga glass din motar dake d'age, da yake AC a kunne yake, "Dr jibril sauke glass din motar yayi domin ta wajanshi ya buga


Mutumin yace sannu tare da kallon ibtisam dake zaune yace gashi ya mi'ka mata ledan da aka bashi, "Dr jibril ya amsa tare da mi'ka mata "driver din yace ki duba ki gani


Bud'e ledan tayi taga wayar Samsung tace na gani.


Driver din yace ok tare da fad'in sai anjima yayi gaba


Ibtisam kam k'okarin saka sim d'inta take a cikin wayar


Dr jibril kallonta yayi tare da fad'in saurayin naki daya Aiko miki da waya ta garage Aida kud'in ya tura miki.


Ibtisam d'agowa tayi ta kalleshi taga shima ita yake kallo, dan haka tayi k'asa dakai tare da fad'in saurayi kuma?


Dr jibril bai kulata ba sai motar da yaja suka Kama hanyar skul din


Kiran Ummi ne ya shigo cikin wayarta


Kallon Dr jibril tayi cikin tsoro sai take ganin kaman Ummi zata ganta ita da wani inta d'auka, "har kiran ya tsinke bata d'aga ba, "wani kiran ne ya k'ara shiga ta danna ta d'auka tare da magana cikin sanyin murya


Ummi tace ibtisam an kawo miki wayar kin amsa?


Tace eh ummi sai yanzu na amshi wayar, "amma Abba bai bada da wuri ba sai yanzu driver din Yaban na amsa


Ummi tace Aiko tunda safe yace ya bashi sa'kon, kin San drivers dinnan sai a hankali


Ibtisam tace hakane ummi na gode Sosai


Ummi tace ai dole kiyi godiya tunda an baki waya ba


Tace a'ah ummi ai kin San ni ba wani damuna yayi ba, kawai yanzu saboda assignments ne In an bamu inyi searching sai yasa nake son babban wayar, "ummi plz Kima Abba magana ina son laptop ma


Ummi tace Abun zai miki yawa ga waya ga laptop? "ki kirashi da kanki ki fad'a Mai..


Ibtisam tace shikenan in an kwana biyu zan fad'a mishi, "Ina granny


Ummi tace ga tanan muna falo ne mi'ka mata wayar Ummi tayi


Granny na amsa ta Fara fad'in kin yanke zaki dawo gida kibar wannan karatun?


Ibtisam tace oh Granny Wai Mai yasa ke kullum baki da wata magana sai inbar karatu in dawo gida? Gaskiya in kina min haka zan daina cewa a baki waya


Granny tace tunda Ina fad'a miki gaskiya ba? Ai dole kice haka, nidai gaskiya ne bazan fasa fad'i ba, boko baida amfani sai fitsara da yake kowa ma yara


Ibtisam tace Granny ai bazaki taba ganin amfanin boko ba, tunda bakiyi ba inda....


Salatin Granny yasa ibtisam shuru


Granny salati ta saki tana fad'in na shiga uku, au Kema har kin Fara fitsaran koh? Kin Fara koyan irin halin wancan dan banzan koh?


Ibtisam tace Kinga Granny bye bye tare da kashe wayar tana dariya


Saida ta gama ta tuna dawa take tare, gaba d'aya sai taji wani iri yanda take ta waya tare da zuba surutu a gaban dr jibril, duk dai taji ta k'osa su k'arasa tabar motar


Dr jibril jefo mata tambaya tayi tare da fad'in Granny d'inki bata son skul right?


Ibtisam kallonshi tayi tare da fad'in yana son sanin abunda ya danganci rayuwa ta, bana son irin haka, amma a fili sai tace eh


Dr jibril yace da yawa ana samun irin haka, musamman akan yara mata, iyaye basa son tura y'ay'ansu high institutions saboda yanda yara ke lalacewa, duk da ba duka aka Zama d'aya ba, "Amina koda ban San tariyinki ba yanda kike dressing sau biyu na ganki hakan ya burgeni, ya tabbatar min da kin samu tarbiya ko daka yanda kike magana kinayi kina jin kunya.


Ina son in baki shawara karki sake kawaye su canza miki irin tarbiyan da aka baki, domin Idan kika biyema kawaye zasu canza miki rayuwa, daka irin tarbiyan da aka baki, just be yourself, karki bari wani ko wata su canza ki.


Rayuwar jami'a Abun tsoro ne, yara da yawa sunzo ustazai Wanda jami'a ta canza su, suka fara bin kawayen banza, so plz karki zama d'aya daka cikin wanda kawaye za suyi galaba akanki, "Ina son ki sani jami'a bata canza mutum daka inda yake sai yayi hulda da kawayen banza,"you have to be very careful da wanda zaki dinga hulda dasu, "coz zakiga mutane Kala Kala, I don't have to tell you wasu irin mutane zaki gani but you have to be very careful


Ibtisam shuru tayi tana nazarin maganan Dr jibril Wanda tasan gaskiya yake fad'a mata, "Toh amma Abun tambaya a nan shine mai yasa yake fad'a mata?


Tunani tai tayi shiko bai k'ara kulata ba har suka isa skul din yayi parking din motar sannan ya fito itama ta bud'e kofar motar, "kubra dake cikin motar saurayinta taga ibtisam a motar Dr jibril ta fito, "kubra sakan baki tayi tana mamaki tare da fad'in ikon Allah


Ita kam ibtisam kallonshi tayi tare da fad'in nagode d....


Dakatar da ita yayi da hannunshi yace no need, bana bukatar godiya, "yana fad'in haka yayi gaba abunsa


Da ido ta bishi tana mamakin mutumin da akace baya wasa gashi ita yana kulata, kodai sharri ake masa?


Kubra ce tazo inda take Tana fad'in haba yanzu na gane inda kika dosa


Ibtisam tace me kenan?


Kubra tace Aina ganki keda Dr jibril, "Ashe har fita kukeyi sai yasa kike karesa, haba Nayi mamaki da naga yace kizo office d'inshi Ashe babban aiki zaiyi yaga yarinya y'ar shila Chocolate beauty


Ibtisam tace uhm, kubra kenan, Kinga kin kar'ayi mishi mummunan zato, yanzu abun har dani kika had'a, "abunda kike tunani ba haka bane, sannan wlh Dr jibril mutumin kirki ne bana banza bane


Kubra tace kodai ki fad'i gaskiya dai, domin niba cinshi zanyi ba, dan naga kaman kina kishi ne


Ibtisam ganin kota mata bayani ba yarda zatayi ba, yasa tayi gaba tana fad'in uhm bari inje ciki yunwa nake ji


Kubra tace ai dole kije ciki tunda kin k'osa kije ki huta


Ibtisam dai gaba tayi tana fad'in Allah ya kyauta ya kuma shirya




*DUBAI*


Najeeb ne zaune akan gadon d'akin da yake, kallo d'aya zaka ma d'akin ka gane hotel ne, "Najwa ce ta fito daka toilet ta zauna akan jikin Najeeb daka Ita sai towel


Fara shafa mai fuska tayi tare da saka harshenta akan leben bakinshi ta Fara tsotsa, lokaci d'aya ta cire bakinta daka nashi tare da kallonshi tace "Najeeb Mai zai hana ka aureni


Najeeb wani irin murmushi yayi tare da fad'in aure?


Tace eh


Najeeb kai ya girgiza tare da fad'in babu maganan aure a tsarina yanzu, "akan me zanyi aure bayan abunda Mai aure yake samu nima Ina samu.


Najwa tace Najeeb Baka son Kaga ka haiyu kana da yara?


Murmushi yayi tare da matseta a jikinshi yace zan miki ciki saiki haifar min baby guda biyu, ko uku Sun isheni, "coz ban son hayaniya


Najwa tace uhm nidai Najeeb muyi aure yafi plz I really love you


Najeeb ganin yanda tayi yasa ya Dan saketa tare da fad'in not now ban shirya ba


Zata K'ara magana yasa bakinshi cikin nata ya fara kissing d'inta, tsotsan harshenta yake yana ja yana saki, tare da kama k'asan lebanta yana tsotsa


Sun d'auki lokaci a haka, a kalla sunkai wajan minti biyar suna shan bakin juna, "Najwa kam gaba d'aya ta Fara tafiya domin har hq d'inta take jinsa a ji'ke alaman ta ji'ke, "hannunta tasa ta k'ara matse NAJEEB a jikinta tare da fad'in I need you plz..


Najeeb dan tureta baya yayi tare da kallon fuskanta yanda take wani lumshe ido kaman ansa Mata banana cikin hq, nononta ya fara tabawa yana matsasu da yake towel ne a jikinta saiya cire mata shi, duka nononta suka bayyana a fili, a duniya NAJEEB nason nono dan haka gaba d'aya yake matsa Mata su da duka hannunshi guda biyu


ita kam Najwa bata komai sai matse Mai baya tare da shafa mishi baya Tana Mai tafiyan tsutsa da hannunta


Lokaci d'aya NAJEEB yasa harshenshi akan nipple d'inta ya fara tsotsa tare da k'ada harshenshi akan nipple d'inta "Najwa bata komai sai sauke nishi tare da fad'in Ashhhhh so sweet


Sun d'auki lokaci yana shan nipple d'inta Kafin ya saketa ya tasar da ita ya mi'ke shima,"lokaci d'aya ya kamota ya kwantar da ita akan gadon d'akin kafanta duka biyun ya d'aga tare da tale Mata su, ya shiga tsakiyanta yasa banana d'inshi cikin hq d'inta wannan shine butterfly style irin yanda najeeb ya mata, da karfi yake fucking d'inta tana sakin ihu da k'ara tare da k'ara fad'in fuck me, fuck me fuck ashh fuck me, duk wannan abunda take fad'a tana fadinshi ne cikin ihu da karfi.


Shikam najeeb ya d'auki lokaci yana mata haka Kafin ya cire banana d'inshi yasa harshen shi akan nipple d'inta yana tsotsa


Najwa bata komai sai nishi tare da shafa mishi bayanshi


Lokaci d'aya NAJEEB ya cire bakinshi daka nipple d'inta ya d'agota tare da juyata ta baya tayi kneel down, tare da turata hannunta yakai k'asa giwowinta akan gadon, banana d'inshi ya maida ya fara fucking d'inta Sun d'auki lokaci Mai tsawo suna haka Kafin ya barta tare da sakinta Tana saukar da wani irin nishi mai sauti.


Najeeb tashi yayi yaje toilet tare dayin wanka, yazo yasa wasu kaya k'anana yayi mugun kyau, dama ba baya ba, wajan kyau da had'uwa, sai dai muce babu kyan hali


Najwa ganin ya shirya yasa tace ina zashi?


Najeeb yace zani cikin gari kin San gobe zan bar k'asar nan in koma America.


Idonta na kanshi tace tare zamu koma?


NAJEEB yace Nop ba tare zamu koma ba, am going back alone


Tace plz najeeb mu koma tare plz


Bai kuma kulata ba, sai fita da yayi yabar mata d'akin








*NIGERIA ABU ZARIA*


Koda ibtisam taje d'aki ganin Zarah tayi tana cin abinci "Zarah tace ina kika je?


Ibtisam tace Naje amso waya ne, abba ya bada a kawo min


Zarah tace shine kika tafi ke d'aya


Ibtisam tace Dr jibril yakai ni


Zarah ta zaro ido, tare da fad'in wani Dr jibril? Badai wannan lecturer d'inba?


Ibtisam tace shi Wlh


Zarah tace toh fah, "amma wlh karki k'ara binshi zuwa ko ina, Inba so kike a miki kallon mutuniyar banza ba


Ibtisam tace Kai mutane, toh Wlh Shiba mutumin banza bane, nan taba Zarah labarin abunda ya faru harda shawaran daya bata, da abunda kubra tace Mata


Zarah tace toh kin gani ba? Koba dan iska bane, wlh Idan mutane suka ga kina yawan shiri dashi zasu Fara zarginki, sannan AI gashi ita kubra abunda take fad'i, Yadai kamata ki kame kanki wlh, karki k'ara yarda ki shiga motarshi duk da ya taimakeki ne, gwara ka tsira da mutuncinka, ke yanzu bakya tsoro yanda ya kaiki amsan waya ki had'u da KABIR?


Mai zaki fad'ama kabir din? "wlh komai zaki cemai baki da mafita tunda ya ganki, musamman Idan yaji lecturer ne Dr jibril din, Kinga zargi zai shiga tsakaninki da KABIR din, "is better komai zakiyi ki dinga taka tsan tsan akai


Ibtisam ajiyar zuciya ta sauke, tare da fad'in nima ban d'auki hakan a bakin komai ba, "zarah na yarda da kaina kuma bana neman yardan kowa saina Allah, "sannan dan Dr jibril lecturer ne dan ya taimakeni saiya zama laifi? Duk mutumin da zai fito ya nuna maka kayi taka tsantsan ya baka shawara, wlh mutumin Kirki ne


Zarah tace hakane, amma dai ki kiyaye abunda za'ayi zargin ki, domin a zargi mutun babu dad'i.


Aisha ne da kubra suka shigo d'akin, "Aisha tace a'ah ta Dr jibril Ashe love akeyi


Ibtisam tace uhm love kuma?


Kubra tace kai ibtisam kina da boye boye, toh miye in kuna love din? "karki manta fah d'azu a motarshi na ganki kin fito, mutumin da baya kula Kowa, ko wasa da mutane shine zan ganki a motarshi kice babu wani abu a tsakanin ku


Ibtisam tace Hmmm bazaku gane ba


Kubra tace Aikam bazamu gane ba kam


Hauwa ce ta shigo d'akin hannunta dauke da Leda guda biyu manya, daka duka alamu shopping tayi


Aisha tace sai yau ya barku?


Hauwa zama tayi tana fad'in Kedai bari, "ni yau na dawo ne saboda yanzu kaduna nake son shiga cikin daren nan


Aisha tace Mai zakiji yi a kaduna?


Hauwa tace Wlh club zani


Aisha tace wani club kuma, duk Wanda ke cikin zaria sai Kinje kaduna


Hauwa tace empire zani, Akwai wani saurayina da yazo yace in sameshi can


Aisha tace lallai


Hauwa tace ko zaki ne muje


Aisha tace kai zaki Kama min hotel inda zan kwana daka club din?


Hauwa tace baki da matsala an gama hjyta, karki damu saurayina zai Kama miki, "Kema kubra kizo muje


Kubra tace bari inje insa kaya muje, "da sauri ta tashi tabar d'akin ta fita


Itama Aisha kaya ta Fara sawa, "hauwa kam ledan da tazo dashi ta bud'e ta ciro wata shegiyar riga tasa kusan duka nononta ana gani domin rigan ta kamata saita bullu'ko mata da nononta suka d'ago suka fito waje


Aisha tace kai wannan rigan tamin kyau Wlh, nawa kika siya?..


Hauwa tace Wanda kika had'ani dashi ya siya mana nida Zee


Kallon su ibtisam hauwa tayi tana fad'in ko kuma zaku club dinne kuzo muje


Ibtisam da Zarah harda saurin had'a baki wajan fad'in a'a sai kun dawo.


Aisha tace kuna bani mamaki, miye dan kunje club, ni banga wani abuba, kuzo kuga Mai duniya ke ciki


Ibtisam tace kudai kuje kawai...


Kubra ce ta shigo tasa wani wando 3quater tare da wata top cibiyarta a bud'e saita yafa wani k'aramin gyale akanta..


Hauwa tace shegia kubra kina zuwa wannan club din zasu bari ki shiga, kin San empire fah dressing din'ka ke shigar dakai, in shigarki batayi ba bazasu Bari ki shiga ba, domin ba wajan zuwan yara bane


Dariya suka saki tare da shewa


Aisha tace toh ke kubra gobe in zamu dawo wani kaya zaki sa ki shigo skul?


Kubra tayi Dariya tare Da nuna ma Aisha wata after dress da tasa cikin jaka, tace ita zan d'aura akai mana


Aisha tace oho yanzu naji Batu


Fita sukayi Bayan sunyi masu ibtisam sallama akan sai gobe zasu dawo


Ibtisam bayan sun fita ta rufe kofar tare da dawowa tasa abinci


Zarah tace Wlh Ina son inje inga wannan club din inga Mai sukeyi a ciki


Ibtisam tace Mai ko sukeyi in banda iskanci, "ki duba irin shigarsu fah


Zarah tace Allah ya kyauta wata rana muje Muga irin tsiyar da sukeyi


Ibtisam tace Rufamin asiri


Dariya Zarah ta saki tare da fad'in wasa nima nakeyi


Washe gari da safe ibtisam da zarah Suka gyara d'akin, ibtisam bata da lecture Zarah kam tana dashi 10 dan Haka lokaci nayi Zarah ta wuce ibtisam ganin haka ta Fara k'okarin d'aura musu abinci, cikin lokaci kad'an ta gama musu shinkafa da miya, koda ta gama wanka ta shiga tayi Bayan ta fito tasa wani wando da top, "k'aran wayarta yasa ta d'auka taga kabir ne


Tana d'auka yace gani a gate din skul d'inku ki fito kizo ki shigo dani


Tace dagaske?


Yace yes am serious


Tace OK gani nan


Hijab tasa akan kayan dake jikinta ta fita, da yake da nisa zuwa bakin gate machine tahau, Aiko tana zuwa taga motar kabir abun mamaki ya bata


Shida abokinshi Tahir, nufan motar tayi KABIR Ya sauke glass din motar tare da fad'in Shiga muje


Bud'e bayan motar tayi ta shiga suka fara tafiya har cikin makarantar Tana nuna musu hanya kusa suka faka motar a wajan parking space dake kusa da hostel d'insu


Tace I thought wasa kake min?


KABIR yayi murmushi tare da fad'in taya zanyi wasa da princess d'ina? Nayi missing d'inki naji ban iya hakuri yasa dole nazo in ganki


Dariya tayi tare da gaida Tahir dake gaba yana jinsu


Tahir yace AI Nayi shuru tunda kun manta Ina motar


Ibtisam tace Ayi hakuri bamu manta ba, kawai Ina mamakin zuwan bazata ne


Kabir ya cafe da fad'in sorry my ibti naso in fad'a miki sai kuma nace bari kawai inzo in miki surprise


Tace Aikam,, so ya hanya?


Yace lafiya kalau my amaryata nan da wata hudu da kwanaki


Murmushi tayi cikin jin kunya


Tahir yace hakane kam, Allah dai ya nuna mana wannan rana cikin koshin lafiya yasa Ayi damu


KABIR ya amsa da Ameen, "ita kam ibtisam cikin ranta ta amsa da Ameen


KABIR yace my ibti banji kince Ameen ba?


Murmushi tayi tare da fad'in nace


Tahir yace cikin zuciya?


bata ce komai ba sai dariya da tayi


Tahir yace ibtisam ya kamata musan wani event kike so kiyi, Dan mu Fara shiri


Ibtisam tace event kuma? Ni bana bukatar wani events


KABIR yace no my ibti dole muyi event auren soyayya nefa, bana kiyayya ba


Dariya ibtisam tayi yanda kabir yayi maganan


Tahir yace Aiko na kiyayyan ma ana event


KABIR yace Toh Kinji


Ibtisam tace toh yanzu ni ban San mai zance ba


KABIR yace inaga muyi dinner, ta gefena ta Wajanki kuma sai kuyi bridal shower, da kamu,"in kina da wani abu kuma saiki K'ara domin in San abunda my ibti ke shiryawa


Ibtisam tace Nop abunda ka fad'a is OK, bana son event yayi yawa Sosai


KABIR yace ok my ibti, yanzu dai zakiyi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login