Showing 180001 words to 182942 words out of 182942 words

Chapter 61 - NAJEEB COMPLETE BOOK Document writing Maryam Obama.txt

Sun gaisa da najeeb wanda yake ta wani shan kamshi, domin kallo d'aya yayi musu yaga basu mishi ba Yaran


Kubra kam komai nata cikin mutunci domin gaba d'aya ta canza kaman ba ita ba


Hauwa ta kalli Aisha tace gaskiya ashe najeeb din ya had'u


Aisha tace bana fad'a miki ba, ai ibtisam tayi Sa'a kalla yanda yake ji da ita, muma Allah ya bamu masu son mu


Hauwa tayi dariya tare da fad'in Ameen


Sannan tace amma wannan ba k'aramin miskili bane, Kinga wani irin kallo da yake mana


Aisha tace uhm na gani


Anyi taro an watse Washe gari aka d'aura aure inda aka Kai amarya gidanta dake abuja inda yasai gida a nan Wanda aka tsara mata komai, dr jibril dai an aura Zarah, yau burin Zarah Ya cika, ranan tasha kuka sanda za'a kaita domin tunawa da tayi da Granny itama ibtisam tasha kuka Sosai, lallai inda granny na nan da babu wanda zai kaita murna yau


Allah dai yaji k'anta


Washe garin bikin su Hauwa suka Kama hanya bayan Mum ta musu sha tara na arziki an basu kayan biki Kala Kala harda kudi Mum ta basu sannan suka wuce


Itama ibtisam ranan NAJEEB yace shifa hakurin shi ya k'are ko zata toshe hanci suje a bashi hakkinshi


Ibtisam dai bata so ba haka ta bishi suka tafi, yanzu in Suna sex babu wasa Dan bata son wannan Abun yanzu, hhhhhh Kai Mata nashan wuya.....


Najeeb dai wannan karan bai samu abunda yake so ba, hakuri dai yai tayi haka daga karshe yama daina komai da ita, domin yaga dagaske bata so har hutunsu ya k'are suka koma skul shima ya koma America


Ibtisam kullum suna waya da najeeb Sosai karatu suke wanda sun kusa kammalawa


Wani hutu da sukayi tayi ma najeeb zuwan bazata inda taje baya nan yana office


Koda ya dawo Kai tsaye bedroom d'inshi yaje yana shiga ya bud'e ido ganin ibtisam da cikinta wanda ya fito sosai, domin yanzu yana wata 7 da sati wani abu, Yadai kusa shiga wata 8


Lokaci d'aya kuma ya nufeta tare dayin hugging d'inta, yana fad'in Kece dagaske??


Dariya tayi tare da fad'in nice


Dan sakinta yayi lokaci d'aya tare da kallon cikinta yana fad'in baby har yanzu baka son Dad??


Kanshi yasa a wajan cikinta tare dasa kunnenshi, lokaci d'aya yace see my baby yace I yarda yanzu....


Ibtisam dariya ta saki Sosai tare da shafa mishi kanshi, itama tana mamaki da yanzu bata jin kamshin da yakeyi yanzu


Gaba d'aya koda yake dama ciki yana saka haka, musamman in yana k'arami, babu abunda bai sawa, amma idan ya dad'e yakan canzawa


Tashi najeeb yayi tare da fad'in am so happy da wannan suprise din


Ibtisam dariya tayi tare da fad'in Mum and baby sunyi missing dad


Najeeb matseta yayi a jikinsa tare da fad'in Dad yafi missing d'inku, muje Kimin wanka


Ibtisam dariya tayi tare da fad'in no je kayi, zanje in duba maka abunda zaka ci before ka fito


Najeeb yace no karki damu zansa a kawo, ban son kina aiki


Ibtisam tace ai dole in dinga aiki, saboda in dunga motsa jiki


Najeeb yace Toh muje kiyi aikin mijinki


Janta yayi sukai toilet inda a cikin toilet daga mishi wanka zance ya canza, domin najeeb yayi kewa dama nan ya fara shafata har yanzu nonon yana zafi Sosai in an taba


Ganin haka ya barta tare da fara aiki, inda yake fucking d'inta a tsaye, ganin cikin na takura mishi ya kamota sukai waje inda suka nufi gado, wannan karan dai babu style tunda ciki ya kwafsa ma najeeb, butterfly akayi, ya d'aga kafarta d'aya ya fara fucking d'inta ta haka akai sex din har aka Gama tana nishi dakyar domin cikin yayi tsini...... And Mata da yawa basa son sex in ciki ya fara girma, kuma a lokacin za kuga maza nada nacin son yin sex din


Ibtisam soyayya suke ita da najeeb Sosai, tana k'okarin daurewa wajan taga da biya mishi bukata


Satinta d'aya a kasar kullum sai Sun fita yawo Sosai


Yau sun dawo daga wani super market a gajiye, inda ibtisam kai tsaye tayi cikin dak'i domin tayi wanka ta samu ta huta


Tana cikin toilet NAJEEB ya bud'e ya shigo tare da rungumota shima ruwan ya fara jikashi sosai


Ibtisam dariya ta farayi Sosai Lokaci d'aya ya d'agota yana kallon fuskanta alaman Mai takema dariya haka?


Ido ta lumshe tana dan sakin murmushi lokaci d'aya ya girgiza Kai tare da shafa mata cikinta, lokaci d'aya kuma ya saka bakinshi cikin Nata inda ya fara kissing d'inta Sosai yana tsotsan mata baki


Ganin tana son d'auke wuta yasa ya barta tare da fita ya tube kayan jikinsa daya ji'ke


Ita kam murmushi tayi dan tasan ya barta ne dan yasan bata bukatar komai yanzu sai bacci


Satin ibtisam Biyu ta koma, kuma a lokacin ta shiga cikin watan haiyuwarta


Gidan Mum ta sauka koda ta dawo dama a nan take, domin in sunyi hutu gidan mum take sauka Indai najeeb baya nan


Wata ranan juma'a da safe ibtisam ta tashi da na'kuda Sosai, inda akai hspt da ita, wani abun mamaki cikin bai cika wata tara ba akace haiyuwa ne, dama yana haka, wasu wata 8 suna haiyuwa amma ita ibtisam ya wuce 8mnt tama kusa shiga 9mnt din


Mum bata kira najeeb ba, domin tasan inta fada mishi yanzu zai dame su, haka ta kwabi Zarah akan karta fad'a mishi sai ibtisam din ta haiyu, itama Zarah tana da k'aramin cikinta


Cikin ikon Allah da na'kuda da haiyuwar bata wuce awa biyu ba inda ta sintibo y'arta mace santaleliyar kyakyawa


Koda su Mum suka shiga suka ga yarinyar kamanta d'aya da najeeb harta farinshi yarinyar kyakyaway


Nan take zarah ta doka Mai kira tana fad'in congratulations an samu baby girl


Najeeb na zaune ya tashi da sauri tare da fad'in yaushe ta haiyu babu wanda ya kirani??


Zarah tace yanzu ta haiyu nan take yace a bama ibtisam wayar suyi magana


Inda aka mi'ka mata, ita kuma zarah sai faman d'aukan hotan baby takeyi, domin ta tura ma najeeb yaga Mai Kama dashi


Najeeb yace baby sannu, ya jikin naki... Yana maganan ne cikin tausayawa


Ibtisam tace lfya kalau Alhmdlh


Shigowan Dr ne yasa tace Tana zuwa...


Nan Dr ya fara tambayanta babu wani damuwa koh??


Ibtisam tace eh, da yake asibitin Indai ka haiyu saika kwanta dole


Zarah ta tura ma najeeb hotuna


Inda ta kirashi bai d'auka ba, dan haka ta barshi.


Labarin haiyuwar ibtisam ya baza ko ina


Itama ibtisam da taji shuru bai kira ba, ta kirashi taji a kashe


Mum da taga alaman ibtisam kaman babu wata matsala tace Dr ya Bari su koma Gida, da Farko yake a'a da an barta daga baya kuma saiya yarda domin yaga babu wani matsala inda suka koma gidan Mum


Su Zarah na zaune wajan magrib Dr jibril yazo inda yaga baby yama ibtisam murna sannan suka wuce


Ibtisam na zaune tana kallon yarinyar sai hawaye ba kowa ta tuna ba sai granny wacce taci burin ganin y'ay'ansu, Allah sarki Allah baya barin wani dan wani, ido ta lumshe tana hawaye Sosai yarinyar Nata kuka amma bata sani ba, ta tsunduma cikin tunani, da yanzu Granny ce zata mata wankan jego dan bazata yarda wani ya mata ba....


Ji tayi an tabo ta tayi firgit tare da bud'e ido wanda ya sauka akan fuskan najeeb


Da sauri ta k'ara bud'e idonta


Lokaci d'aya kuma ta kalli yarinyar dake hannunshi wacce ya ri'ke yana jijjigata


Mi'ka mata yarinyar yayi tare da fad'in ki bata nono, kina ji tana kuka amma kin barta


Ibtisam amsan yarinyar tayi tare da k'okarin saka mata nonon a baki cikin jin kunya


Najeeb ganin haka yayi murmushi tare da fad'in kunya na akeji yau??


Ibtisam ta kalleshi tare da fad'in shine ka kashe waya a.....


Yace Toh ba gani nazo ba, sai a fad'amin abunda ake son fad'a inji


Baki ta turo


Matsawa yayi kusa da ita tare da k'ura ma yarinyar ido cikin so da k'auna, sannan ya kalli ibtisam yace thanks


Itama kallonshi tayi tare da fad'in thanks for what??


Tashi yayi ya rungumota ta baya tare da fad'in thanks for everything


Tare da fad'in an samu Granny k'arama, sannan namesake d'inki


Kinga ni kuma Na samu my love my baby kuma


Ibtisam hawaye ya fara zuba


Najeeb yace Oh oh sai yasa da naga kina kuka bance damme ba, saboda ban son kukan, and now gashi kin fara


Ibtisam tace kawai Ina tuna granny ne, lallai ina matukar godiya da kasa ma wannan yarinyar sunan Granny


Najeeb yace addu'a za muyi tayi Mata, lallai Granny ta hango alkairi a wannan auren namu, kallon ibtisam yayi tare da fad'in na tabbata saboda rasuwan granny kika yarda dani


Murmushi ta saki lokaci d'aya, inda najeeb ya fara tuna mata irin rigiman da sukayi baya, ibtisam dariya tai tayi,....


Inda tace bazan taba manta ranan daka karya ni ba,....


Yace ni?? Tare da zaro ido..


Tace eh ta bashi labari


Najeeb kamota yayi tare da fad'in am so sorry ban taba sani ba, kai rayuwa kenan....


Najeeb gaba d'aya ko ina ibtisam take yana manne da ita baya Bari tayi nesa dashi, inda yayi musu siyayya na ban mamaki, ita da baby d'inta


Ummi da Farko ta'ki zuwa, saida najeeb yaje shida kanshi ya tawo da ita, domin yaga yanda Matar tashi ta damu


Ganin ummi yasa ibtisam taji dad'i


Ranan suna an kashe naira inda akama yarinya da suna Amina, duka iyayensu sunji dad'in wannan Sunan, suna kiran baby da Afnan.....


Harda su Aisha sunzo da kubra da hauwa


Ummi kwana sati d'aya tayi ta tafi itama
















*BAYAN SHEKARA UKU*


wata matashiya na gani cikin wata jallabiya inda na ganta a kofar airport ita da yara guda biyu tana ri'ke da hannunsu, kai tsaye taxi suka shiga inda suka tsaya a wani kofar katon gida suka fito da akwatunan su masu aikin Gidan suka kwashe Mata kayan sukai mata ciki dashi, yaran nan biyu mace dana miji suna manne da ita....


Kai tsaye cikin gidan ta shiga wanda ta tsaya turus ganin abun mamaki fuskan da bazata taba mantawa dashi ba a rayuwarta Najwa itace a cikin falon tana shan giya sai yanzu na gane ashe ibtisam ce, domin ta k'ara girma da cika tare da gogewa


Ibtisam kallon Najwa takeyi wacce take ta faman fadin najeeb nayi maka black magic amma baiyi ba, ance in nazo inda kake zaka so ni, nazo shine.....


Saita fad'i k'asa luuuuuuu ibtisam kallon najeeb tayi dake tsaye yana kallonta


Wani irin hawaye Mai zafi ya fara fitan mata, lokaci d'aya tayi waje da gudu bata bi kota kan yaranta ba


Najeeb ganin haka yasa ya rufa mata baya amma ko Kafin Ya k'arasa ta shiga taxi tana kuka anyi gaba da ita


Dole ya dawo gidan saboda yaran da kuma Najwa dake kwance gidan yasa a fitar da ita


Yaran kuka ya tarar sunayi saboda iyayensu Sun fita Sun barsu


D'aukansu yayi tare da rungumesu


Najeeb wani irin Abu yakeji cikin ranshi Mai yasa ibtisam zata tafi ba tare data mishi uzuri ba


D'aukan yaran yayi wanda suka bar gidan domin ya nufi airport dan yasan zata iya nufa can, koda yaje haka yaita dubawa bata nan, gashi ya kira layinta baya zuwa dan yasan tunda yanzu ta dawo k'asar daga Nigeria bata saka layinta na America ba


Najeeb gaba d'aya kanshi ji yayi yana juya mai, lallai yana mutuwar son ibtisam gaba d'aya ya yarda itace rayuwarshi domin bazai iya rayuwa babu ita ba, yanzu abunda yafi damunshi wani hali zata saka kanta, amma inda ta tsaya ta saurareshi data tabbatar baida laifi domin tunda yasan hukuncin mai shan giya da mazinaci ya daina ya tuba duk ya Bari dama rashin sani ne da kuma duhu, wanda har yanzu yana neman ilimi Sosai


Ibtisam kam gaba d'aya tama rasa wajan zuwa, na farko yaranta wanda ta bari a can, na biyu najeeb data Bari da Najwa, duk da taso ta cireshi cikin ranta domin tana tunanin mai yasa yabar Najwa din ta shigo...


Lokaci d'aya kuma ta Fara tunanin keda kika tafi in sukayi wani abu fah?? Da sauri ta girgiza kai tare da fad'in no najeeb bazaici amana ta ba, tunawa da tayi kwalban giya ne hannun Najwa tace ma Mai taxi din ya Mai data inda ya d'auko ta


Kai tsaye gidan suka nufa tare da tsoran kar NAJEEB yasha giya


Suna isa ta shiga gidan da sauri a falo ta ganshi yaran har sunyi Bacci..


Da sauri ya tashi ya nufeta tare da rungumeta yana fad'in ibtisam kin San I can't live without you, shine kike k'okarin tafiya ki barni, Bayan kin San you are my life...


Yace ibtisam da nayi zina saboda banda ilimin addini, nasha giya saboda banda ilimin addini, wlh tunda Nasan babu kyau na daina tare da tuba, ban taba cin amanarki ba......


Nan ya fara bata Labarin yanda akayi har Najwa tazo


Yace zuwa tayi tare dayin nocking na bud'e tayi hugging dina, ni mamaki ma nai tayi yanda ta gane gidan nan, domin wancan ta sani


Da sauri na tureta ganin haka yasa tace itace fah, ko Banyi farin ciki da zuwanta bane


Nace tabar gidan nan kafin in fitar da ita, tana k'okarin tabani na dakatar da ita, shine ta Fara kuka tana bani hakuri shima dai nace ta fita


Bud'e jakarta tayi ta d'auko kwalban giya ta Fara sha, shine take fad'in taje anyi asiri ance zan nemeta shuru, shine taje wajan wani yace in tazo za......


Ibtisam toshe ma najeeb baki tayi tare da fad'in ka daina fad'amin na yarda dakai, I trust you


Najeeb K'ara matseta yayi a jikinshi tare da fad'in I love you so much my Dr


Dariya tayi inda sukai ciki


Ibtisam ta kammala karatun ta inda ta zama cikakkiyar Dr, yaranta Biyu Amina afnan, sai Najeeb wanda suke kira da Anan inda iyayensu suke fad'in Granny da mijinta Sun dawo


Najeeb ya hana ibtisam aiki, domin ta dawo wajanshi da zama a America, amma ya gina mata hspt a Nigeria


Ita kam zarah yaranta uku, Umar faruk, Amina suma Sun saka sunan Granny, sai mai Sunan Mum


Zarah ta zama cikakkiyar barrister
Inda take aiki a federal high court dake abuja


Aisha ta samu wani tsoho Mai mata biyu ta aura, inda take zaman hakuri domin da Farko k'arya yayi mata ya nuna mata shi wani babba ne, ashe ba wani mai arziki bane, sai mak'o tunda ta shigo amma a waje yana mata, kuma tana tunanin raba auren mahaifinta yace inta fito bai yafe mata ba, amma still bata jiba, ganin haka mutumin yasa aka kafe mishi ita..... Hmm rayuwa garin Kwadayi an fad'a halaka,ga Aisha ana zaune gidan Mai mata ana girki a murhu, ke sai Mai kud'i gashi kin aura dan k'arya, a kullum ana son bawa Ya dinga neman zabi na alkairi, bawai kai kace sai wane kaza ba


Hauwa ita kuma sunje wani part aka watsa mata acid, domin ta Fara soyayya da mijin wata y'ar maiduguri inda tasa aka mata bincike akan hauwa, Aiko ta turo aka watsa mata acid amma an Kama yaran inda suka fad'i gaskiya aka Kama matar, mijin ganin haka ya saki matar tare da barin hauwa din, kwata kwata bata fi wata uku ba da faruwan haka Allah ya d'auki rayuwarta.. Innalillahi'wa inna ilaihirajiun. A kullum ana so bawa ya aikata alkhairi domin baka san yanda karshenka zai kasance ba.... Sai dai shi Allah mai gafara ne ga bayinsa Allah yasa mu dace




Najeeb da ibtisam da yaranta Sun tafi Dubai wajan Ahmad inda yake karatu a can sukai sati d'aya sannan suka dawo America


Najeeb tunda yasa aka fitar da Najwa bata K'ara zuwa ba, domin tasan yafi karfinta yanzu


Ibtisam na kitchen saiga najeeb yazo ya rungumota ta baya yana fad'in baby nabar aiki zamu koma Nigeria domin yarana suyi karatun addini Sosai.....


Ibtisam tace amma AI suna zuwa islamiya a nan


Najeeb yace nafi son can, ban son su taso a wannan k'asar irin yanda nayi, domin mutum saiya dinga d'aukan irin halinsu abun dai sai wanda Allah ya kare


Ibtisam ban son a kuma Mai maita abunda ya faru baya domin yanzu na gane ilimin addini shine ginshikin rayuwa bana boko ba, ki duba koda mutum baiyi boko ba in yana da ilimin addini zaki ganshi a Waye, amma in akwai bokon babu na addini sai kiga mutum yana Abu kaman gabo shi yana ganin ya Waye sai yayi ta shirme


Ibtisam tace hakane kam


Najeeb yace gani ga wane ya isa wane tsoran Allah,.....


Muje mu fara shiri sannan a bani hakki na...


Dariya tayi tare da fad'in girkin fah??


Yace a kashe I need you tare dakai hannunshi ya kashe gas din ya d'auketa cak sukai bedroom d'inshi inda take dariya........ Toh najeeb yace d'aukan rahoton ya isa haka......


*ALHAMDULLILHAH.....*


Anan na Kawo karshen Labarin najeeb Ina fatan kuyi amfani da sa'kon dake cikin wannan labarin sai mun had'u cikin littafi na Mai suna...... *IN BAKI DA GASHIN WACCE(SLAY QUEEN)*


IN BAKI DA GASHIN WACCE..... Labari ne akan yanda duniya ta lalace, yanda Mata da maza matan aure mazan aure suke buga bariki...... Labari ne daya kunshi abubuwa da dama irin musamman yanda ake bariki saboda abun duniya...... Karki Bari a baki labari......




Wanda ta karanta wannan labarin bata biya ba, keda Allah kuma wlh Ina binki bashi, is better kizo ki Biyani, masu raina Abun kuna ganin kaman ba komai bane karki manta Allah ba azzalumin kowa bane.... Duk da banga laifinku ba, wanda suka siya da suke baku Bayan sunyi alkawari kuda Allah.......
















Read and leave it, dnt share to anyone

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login