Showing 30001 words to 33000 words out of 90241 words
Chapter 11 - TAMBARIN SARAUTA Book (1 to End) Complete by UMMU SAFWAN.txt
  abunda ke cikinsa."
Gabanta ne ya fad'i da taci karo da kwalaben giya Jere rai ras a ciki,
      Kallo tabisu da shi ta rik'e Baki sannan tace "wato mutumin nan har yanzun bai daina shan giyar nan ba kenan."
Cire Alkyabbar jikinta tayi, tashiga kwasar kwalaben giyar tana jefawa ta window sai da ta kwashesu gaba d'aya ta rufe frege d'in sannan ta d'auki Alkyabbatar zata sanya kenan, taji anturo k'ofa anshigo."
D'aga kanta da zatayi sukayi ido biyu da Bassam, shima ita yake kallo cike da mamakin abunda ya kawota sashenshi kuma har cikin bedroom d'in shi."
Tsaye yayi yana Kallon ta  cike da tuhuma, 
   Ita kuma jikinta sai rawa yakeyi, bata San lokacin da tayi jifa da Alkyabbar dake hannun taba, tashiga jada baya baya, cike da tsoro,
 domin ta San yau k'aryanta ta k'are Bassam kasheta kawai zaiyi ya binne gawar ta babu Wanda yasani, 
       A nan take ta fashe da kuka cikin muryarta ta shagwab'a tashiga fad'in   "wayyo *Kaka* ki yafe min yau wa'adin kwanakina ya k'are duniya."
Kallonta yaci gaba dayi, sannan a hankali yashiga takowa yana zuwa wurita."
Ja da baya tashi gayi tana fad'in "Dan Allah kayi hak'uri tsotsayi ne da k'addara suka kawoni nan, Dan Allah kayi hak'uri."
Beyi magana ba sai kuma matso ta yakeyi tana ja da baya, gaba d'aya ta manta da kayan da ke sanye a jikinta, riga da siket ne, na less d'unkin yayi matuk'ar kama jikinta, ya matseta sosai musamman a kan k'irjinta, ga Afnan Allah ya hore mata dukiyar Fulani."
[3/5, 4:35 PM] Ummu Safwan WS P1: 👑 *TAMBARIN SARAUTA*🤴
👑.             🤴         👑
             *NA*
     *UMMU SAFWAN*
    ( Farida Bashir)
*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*
        _we don't just entertain and educated we tauch the heart of the readers_
  #WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
#IG PML WRITERS
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
         *26*
Saida ta dangane jikin bango, sannan ta tabbatar da ba wata hanyar tsira." 
 sai kuma kusan to ta yakeyi idon shi na kan k'irjinta, da yatafi da hankinshi."
Lura tayi da inda yake kallo tayi saurin kallon kanta, sai a lokacin ta tuna da kayan dake sanye a jikinta, gaba d'aya rabin k'irjinta a waje yake 
    Gasu sun cika masha Allah."😎
Hannu biyu tasanya ta rufe inda yake kallon."
Ganin ta lura da hakan yayi saurin basarwa, ya matso dab da ita ya had'ata a bango, gaba d'aya suna iya jiyo saukar numfashin junansu, ya kuma had'e fuska babu wasa a fuskarshi."
Yace "uban waye ya kawoki sashe na?"
Kuka ta fashe dashi tace dan "Allah kayi hak'uri tsotsayine."
Tsawa ya daka mata, wadda ta San yata saurin zabura."
Yaci gaba da cewa, "wato kinsaba da biyar maza, kinsaba taraiya da wannan ustazun saurayin naki,
 Ashe Allah a baki fir'auna a zuci, kunsaba tambad'ewar Ku, da lalatarku, Dan haka koda yaushe kuna tare kuna manne da junanku."
Shine kin rabu dashi  yanzun bakida abokin lalata. Shine kika biyoni har sashena wato kinkawo kanki kenan inyi abunda naga dama dake kenan?"
Saboda baki iya hak'uri da dangana idan bakiji d"a namiji a kusa dakeba kuna shek'e ayarku."
Wani kuka ta fashe dashi mai sauti tana fad'in Wallah k'arya kake yimin ni ba 'yar iska bace, kuma Allah sai ya saka min k'azafin da kayi min."
Mari ya kai mata a kunci, had'ida buge mata Baki, yana "cewa wakike yiwa Allah ya isa?"
Idan ba hakan bane meye ya kawoki sashena, so kikeyi a Sosa maki inda yake maki k'aik'ayi, kuma ni Sam bakya cikin jeren matan da nake so bare har nayi sha'awarsu."
Amma yau saikin banbance aya da tsakuwa, domin idan kinji ana yiwa wasu matan fyad'e to yanzun a nan shi zan maki",
Yanda bazaki tab'a jin sha'awar wani d'a namiji ba, bare har ki dinga bibiyarshi har d'akinsa, domin ya kwanta dake, jarababbiya kawai."
Kuka take yi, sosai tana fad'in don girman Allah kayi hak'uri, Wallahi ni ba 'yar iska bace, karka b'ata min rayuwa."
K'ok'arin cire rigar jikinsa yake, yana fad'in karya kikeyi, ke ko ba 'yar iska bace, 
yau sai kin gane ko waye Yarima Bassam wadda har kike iya d'aga wannan matancen hannun naki ki,  mareshi."
K'okarin zare rigar shi taga yanayi, cikin tashin hankali, wani k'arfi yazo mata, ta cimuimuye shi, da rigarshi, tana k'ok'arin sanya hannunta biyu ta jefa shi a kan gado ta tsere."
Kokawa sukeyi, tana k'ok'arin guduwa, sai jinta tayi gaba d'aya sun fad'a a kan makeken gadon."
A saman jikinsa ta fad'a, Wanda a dai dai lokacin babu riga a jikin sa."
Wata runguma yayi mata wadda sai da ya sauke wata ajiyar zuciya wadda besan yayi taba."
K'irjinta ya had'e da gashin k'irjinsa saiji yayi kamar anyi masa shocking."
 k'ura mata ido yayi cike da sha'awa, besan lokacin da yakai bakinsa cikin bakinta ba, yashiga tsotsa."
Kokawar kwace kanta takeyi, domin itama ta tsinci kan ta  cikin yanayin da bata tab'a shiga   cikinsa ba."
Rungumar da yayi mata bata wasa bace, suka kuma mannewa  wuri d'aya, hankalin Bassam ya kuma tashi musamman k'amshin da yakeji yana fitowa daga jikinta."
Rungumeta  yayi da hannu d'aya ya sanya hannu d'aya yafito da Brest d'inta, yashiga wasa dashi."
Subahanallahi." hakan kawai yake cewa, domin kuwa Bassam shima ya zama ustazu lol😜
Laushin sa da santsin sa, ga kuma taushi,
 ya kuma firgita shi, ya fita hayyacinsa, bakinsa ya kai akan Brest d'in ya shiga tsotsa, kamar yaron goye."
Dai dai lokacin Afnan tasaki wani Kuka mai sauti Wanda yadawo dashi a hayyacin sa,
Da k'arfi ta tureshi daga jikinta, domin ba k'arfi a tare dashi,
tayi saurin sankowa daga kan gadon, cike da tsoro da tashin hankali tanufi hanyar fita."
Daka mata tsawa yayi, yace "karki kuskura ki fita a hakan."
Duk jikinki a waje, ko kin manta akwai maza a wajen, fadawa da bayi?"
Koda yake kinsaba Neman mazanki, to wallah mudun kika fita hakan saina matuk'ar sab'a maki."
               Lol Bassam yaji maza😜
Kallo tabi kanta dashi, sai a lokacin ta ganta kamar a tsirara take,
    Da sauri ta tafi inda Alkyabbatar take ta d'auka tasanya, ta rufe jikinta, 
tsura mata ido yayi yakasa d'auke kansa daga kallonta, domin saurin da takeyi domin d'aukar Alkyabbatar gani yake kamar da gangar take girgiza Brest, d'inta,
Domin ganinsu yakeyi har wani girgiza sukeyi, tare da mazau nanta, lashe baki yayi, cike da sha'awa, domin Brest suna d'aya daga cikin abunda yafi so a jikin mace, kuma kamar irin na Afnan."
Bai ankaraba yana daga kwance sai ganinta yayi a bakin k'ofa tabud'e marfin k'ofar yanda data ga yayi yunk'urin tashi zata fita a guje."
Tarik'e k'ugo cike da tsiwa,  Tashiga cewa "maye kawai kawani tsireni da ido kana kallona, 
    Nagode wa, Allah da be baka ikon ai watar da mugun nufinka a kaina ba, 
Kuma duk abunda kayi mun ban yafeba, domin kashiga hurumin da bana kaba."
Amma duk da hakan nagode wa, Allah da baka, karyawa Habibina Sahibina wadda a yanzun nasan yana can yana jirana nafita daga wannan k'angin mutafi muyi auren mu, cikin so da k'auna,
    Mudurcina ba."
Sannan kuma kasani duk abunda kayi min ban yafeba."
       
Ransa ya kai k'ololuwar b'aci, musamman da ta ambaci wani wai Sahibinta."
Da sauri ya mik'e tsaye yanufota yana fad'in wakike yiwa Allah ya isa?"
Ina kamin ya yunk'ura ya tashi, har ta fita a guje kamar filfilwa."
Gudun da takeyi, sai ma tabashi dariya."
Yaja ya zauna a falo kan kujera, yana murmushi, yana fad'in wannan yarinya  ga rashin kunya ga kuma tsoro."
Can ya tuna da abunda ya shiga tsakaninsu ji yayi gaba d'aya yana so ya kasance tare da macce, gashi kuma yayi wakansa alk'awari ya daina mu'amala da ko wace mace.
To meye mafita?"
    Dogon tsaki yaja yace "dole ne nayi aure ko dan na kuma ni santa kaina da fad'awa zina."
Tsaki yaja ya mik'e tsaye ya nufi bedromm domin babu abunda zai gushe masa da wannan damuwar sai giya."
Cikin hanzari ya bud'e frege, sai gani yayi bega komai a cikiba."
Girgiza kai ya shiga yi domin idan rayuwar shi tayi dubu to ta b'aci."
Wato wannan yarinyar ce ta kwashe masa giya kenan,
    Wannan dalilin ne yasanyata shigo masa b'angare?"
Wai meyasa takeson  ta dinga shiga rayuwarsa ne?"
Tun lokacin da ya had'u da ita be kuma samun kwanciyar hankaliba har zuwa yanzun, to tabbas yau d'in nan sai ya koya mata hankali, domin ya fahimci bata dashi."
A fusa ce yafito yanufi sashinta."
Afnan kuma tana fita daga sashin Shi, da gudu, bata koma sashinta ba,
    Kai tsaye wurin Anna ta nufa."
Anna na zaune, sai ganin Afnan tayi ta shigo tana haki."
Tashi tayi da sauri ta tareta, tare da zaunar da ita a kan kujera." domin tasan babu wanda zai biyota da gudu  hakan sai Bassam."
 ta zaunar da ita a kan kujera, ta d'ebo ruwa ta bata, tace "ungo karb'i kisha ruwa gimbiya Ki kwantar da hanlinki babu Wanda zai shigo nan yayi maki wani Abun."
[3/5, 4:35 PM] Ummu Safwan WS P1: 👑 *TAMBARIN SARAUTA*🤴
👑.             🤴         👑
             *NA*
     *UMMU SAFWAN*
    ( Farida Bashir)
*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*
        _we don't just entertain and educated we tauch the heart of the readers_
  #WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
#IG PML WRITERS
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
          *27*
Ruwan ta k'arb'a tashiga sha, 
    Sanyi ruwan ke ratsata taja doguwar ajiyar zuciya."
Ta kalli Anna ta fashe da kuka had'ida fad'awa jikinta, tana fad'in Anna dan Allah ki taimake ni ki maida ni gida wurin iyaye na, wallahi Bassam kashe ni zaiyi."
Anna tace "nasan za'ayi hakan, ai tunda naga kin shigo a guje nasan Bassam ne ya biyoki."
Ki kwantar da hankalinki gimbiya ni nasan matakin da zan d'auka."
Bassam kuma kai tsaye ya shiga har cikin bedromm d'inta, yana huci kamar wani zaki, domin muddun tasake ya kama ta, sai ya b'anb'ala mata hannu da k'afa, masu shiga hurumin sa."
Ganin be ganta ba cikin bedromm d'in, sai ma karo yaci da photon Malam Nura dana Kaka, a kan gadon ta da alamar idan zatayi barci sutake kallo."
Wani abu yaji yana taso masa, a zuciya,  da ya kuma sanya ido ya akan pic d'in malam Nura."
D'aukar photo nan yayi gaba d'aya ya jefa  aljihu,
 sannan yafito d'akin."
Karo yaci da masuyi mata hidima, suna ganinshi sukayi saurin zubewa k'asa suna kwasar gaisuwa."
Tsawa ya daka masu had'ida cewa "tana ina?"
A nan take suka gane gimbiya yake nema,
    Had'a baki sukayi gaba d'ayansu suka ce ranka ya dad'e muma ita muke nema."
Bai kuma saurarensu ba ya wuce su a fusace,
   Ya nufi sashen Anna domin yasan babu inda zata tafi sai can."
Cikin fushi ya fad'a falon, kai tsaye, hango Afnan yayi kwance a kan cinyar Anna da a lamar lallashin ta takeyi."
A bakin k'ofa yaja ya tsaya, saka makon wani kallo da yaga Anna nayi masa,
     Afnan na ganin shi ta kuma fashewa da kuka ta k'ank'ame Anna tana fad'in Dan Allah Anna ki taimaka min karki bari ya dokeni, wallah kasheni zaiyi."
Anna tace " daina wahalar da hawayenki a banza, babu abunda zaiyi maki a yanzun ina wurin."
Sosa kai yashiga yi, Anna ta kalleshi tace "Yarima yaushe kazama haka?"
Gaba d'aya ka canza, baka tausayin matarka ko kad'an,
     Tunda akayi aurenku babu abunda kake mata sai dukanta, .metayi maka?"
    Meta tsare maka?"
Dibeka Dan Allah ko kunya bakaji wai kabiyo ta, har gabana kana wani zare  ido zaka duketa."
Sosa kai yashigayi had'ida sunkuyar da kai yace "Anna baki san b'arnar da tayi min bane."
Tace "to tunda bansaniba, "zogata ka kasheta."
Ajiyar zuciya ya sauke yace "wallahi Anna duk kece kike kuma sanyawa wannan yarinyar tana renani, yaja ya fita."
____________________________
*FADA* Sarki ne zaune fadawa nayi masa fira, yana dariya."
Da gudu wani Bawa ya k'araso a gaban sarki ya zube yana kwasar gaisuwa."
Fadawa sukace "sarki ya amsa Bawa."
Baiwan ta kuma runsunawa yace "ranka ya dad'e Allah ya taimakeka, muna d'aya daga cikin masuyiwa, Hajiya Zainab hidima a wurin da kasanya aka keb'en ce  maka ita,
Ranka ya dad'e uwar gijiyata Gimbiya Zainab tana d'auke da tsohon ciki na tsawon wata Tara, wadda haihuwa ko yau ko gobe."
Da sauri sarki ya mik'e tsaye
*pls kuyi hak'uri da wannan*
[3/5, 4:35 PM] Ummu Safwan WS P1: 👑 *TAMBARIN SARAUTA*🤴
👑.             🤴         👑
             *NA*
     *UMMU SAFWAN*
    ( Farida Bashir)
*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*
        _we don't just entertain and educated we tauch the heart of the readers_
  #WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
#IG PML WRITERS
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
          *28*
*HAPPY BIRTHDAY SAFWAN ANAS BAWA*
         *ALLAH ya Albarkaci rayuwarka ya k'aro sheru masu Albarka* 🎂🎂🎂
"Da sauri Sarki ya mik'e tsaye, 
fadawa suka rufa mashi baya ya nufi b'angaren Hajiya Zainab inda yasa aka keb'e ta."
Tana ganin shi tanufo shi da k'aton cikinta, tana kuka ta durk'usa a gaban sa."
Kuka takeyi sosai tana fad'in "ranka ya dad'e kayi hak'uri ka yafe min, nasan nayi laifi, laifi mafi muni,
 wadda a yanzun na gane kuskurena nayi nadama ka yafe min ranka ya dad'e ko dan darajar d'anka dake cikina."
Mik'ar da ita tsaye yayi,
 ya tsura mata ido yana kallon ta tabbas yaga nadama sosai a idon ta."
      Ya kai dibon shi ga k'aton cikin ta wadda yayi mata girma sosai kwanin ban tausayi
ya shiga tunanin, lokacin da yasa akawota nan zuwa yanzun wata nawa kenan?" Domin yana so ya tabbatar da zargin da yakeyi."
Wata a jiyar zuciya ya sauke da ya tuna wata bakwai kenan lissafi yabashi, wato koda aka kawota nan tana da ciki wata biyu kenan, Allah mai yanda yaso da bawan sa, Allah gagara gasa."
Kallo yabi ta dashi ya kuma d'aure fuska domin yana so ya gane cewa tabbas tayi nadamar abunda ta aikata."
Kuma fashewa da kuka tayi, da taga babu alamun yafiya a idon Sarki, tana fad'in " nasan kai maiyafiya ne, sarki ne mai Adalci, na yarda na Amince kajarabani ta kowace hanya domin ganin tabbacin nadamata."
Da kyar yayi k'arfin halin yi mata magana saboda tausayin da tabashi, sai da ya saita na tsuwarshi, sannan yace "Hajiya Zainab hak'ik'a ko Allah akayiwa laifi idan bawa ya rok'eshi yana yafe masa bare mu 'ya'yan Annabi Adam."
Hak'ik'a ni nayafe maki, saboda dan Allah da kuma darajar abunda ke cikinki, wadda nayi farin ciki da ganin hakan, 
   Tabbas na tabbatar da bawa baya d'ebe rabo da rahamar ubangijinsa."
Na dad'e ina Neman haihuwa, har na hak'ura na zurawa sarautar Allah ido, sai gashi yanzun kwatsam banyi tsammani ba, Allah ya azurtani zan samu d'a ko 'ya."
Hak'ik'a Hajiya Zainab na yafe maki duk abunda kikayi min,
       Saura ki nemi yafiya a wurin Bassam."
Ya juya ya kalli baiwar da takawo mashi Albishir yace "yake baiwata Albarkaci Albishir d'inda kika kawo min na intaki a cikin 'yan tattatun bayina."
Baiwa Saude  zubewa tayi k'asa tana kwasar godiya, saboda jin dad'i har da hawaye ke zuba a idonta."
Anan sarki ya bada umurnin ya yafewa Hajiya Zainab ta koma cikin matan shi a  b'angarenta  domin taci gaba da renin cikinta har Allah ya sauketa lafiya."
______________________________
Bassam ya fito daga b'angaren Anna ransa a b'ace, sanadiyar hana shi dukan Afnan da tayi."
Karo yaci da maimartaba zai tafi wurin shi mamaki ya shigayi domin daga ganin fuskar sarki kasan yana cike da farin ciki."
Cikin murmushin sarauta sarki ya dibi Bassam yace "Yarima dama yanzun wurin ka zan tafi"
, Ashe kana b'angaren Anna." haka shima Sarki kece mata yanda Bassam d'in ke cewa."
Bassam ya d'an sunkuya alamar girmamawa, yace "ranka ya dad'e da kanka haka, aida ka aiko waziri yakirani ko kuma kayi min waya sai na zo."
Sarki yayi d'an murmushi had'ida d'an dukan bayan sa,
 yace "karka damu Yarima zuwa da kai yafi sak'o."
mutafi sashena  muyi wata magana mai mahimmaci."
Haka Bassam ya biyo maimartaba har cikin palon shi Wanda yasha kayan more rayuwa."
Sarki ya kalleshi yana murmushi yace "Yarima Albishirinka."
Bassam ya kalli mahaifin nashi, yayi dariya yace "goro fari ranka ya dad'e."
Sarki yace "ka kusan samun k'ane ko k'auna a gidan nan."
Da sauri Yarima ya k'ara matsowa kusa dashi cike da murna yace "Abba Fulani ke da ciki ko Hajiya Amina?"
Sarki ya gyara zaman shi yace " babu ko d'aya a cikinsu, Hajiya Zainab ce keda ciki har na tsawon wata tara."
Bassam ka natsu ka saurareni, ka yafewa Hajiya Zainab duk abunda tayi maka domin tayi nadama Dan naga  nadama a idonta."
Be rufe bakiba Hajiya Zainab ta turo k'ofa tashigo, bakinta d'auke da sallama."
A tare suka d'aga kai suka dibe ta kai tsaye wurin Bassam ta nufa ta durk'usa a gaban shi, tashiga bashi hak'uri da cewa ya yafe mata abunda ya faru ta tuba baxata sakeba, ta gane kuskurenta."
Kallo yabita dashi cike da mamaki baiyi maganaba domin yasan makircin Hajiya Zainab sarai."
Hajiya zainab ta iya k'ulla makirci. Sannan ta iya mulki, saboda ita daga gidan sarauta ta fito. Ta gogu sosai da iya shirya tsarin mulki,
      Shi yasa kowa a tafin hannunta yake A gidan baki d'aya."
Bassam ya tsane ta, saboda bata k'aunar shi bata son ta bud'e ido ta Ganshi yana motsi a doron k'asa."
Kuma a sanadinta ya rasa mahaifiyar shi, Anna ke bashi labari,"
A kan ta ya tsani mata masu kyau









