Showing 75001 words to 78000 words out of 90241 words

Chapter 26 - TAMBARIN SARAUTA Book (1 to End) Complete by UMMU SAFWAN.txt

18 Feb 2025

9836

dubu d'ari wadda Bassam ne yabiya mashi."


Anyi shagulgular biki, an kai Amarya d'akinta.
Wadda Afnan bata damu da hakan ba, ta d'auki soyayyar malam Nura da cewa dama a da k'uriciya ce, bata San ko meye soba,
Sai akan prince d'inta ta gane menene so menene kuma k'auna."


Malam Nura kuma dole yasanyawa rayuwarshi dangana da hak'uri domin Afnan ta riga da tayi masa nisa."


Haka aka kammala komai yarima ya d'auko Afnan suka nufo gida, sai wani had'e fuska takeyi, na rabuwa da Kaka,shi kuma a tunaninshi saboda malam Nura takeyi."


Dan haka bai kulata ba, saima yaji duk haushinta yakeji."


Haka suka dawo gida babu wanda ya kula d'an uwansa,
Kai tsaye yanufi d'akin saratu yashiga, had'ida turo k'ofa da k'arfi."


Wani haushi da bak'in ciki had'ida kishi taji ya kamata, idonta ya cika da hawaye, ta nufi d'akin Anna tana kuka."
[3/6, 10:04 AM] Ummu Safwan WS P1: ๐Ÿ‘‘ *TAMBARIN SARAUTA*๐Ÿคด
๐Ÿ‘‘. ๐Ÿคด ๐Ÿ‘‘




*NA*
*UMMU SAFWAN*
( Farida Bashir)












*62*










Kai tsaye jikin Anna ta fad'a ta fashe da kuka zuciyarta na k'una."


Anna tashiga tambayarta "Afnan lafiya? Meya faru?" Ina shi yariman yake?"


Kuka takeyi ba amsa,
Anna taja bakinta tayi shuru,
Tare da kwantar da ita akan cinyarta tana bubbugar bayanta, sai da tasamu natsuwa sannan tayi shuru sai ajiyar zuciya takeyi."


Snn Anna tace "ina yarima?"


Cikin murya k'asa k'asa tace "yana d'akin saratu."


Anna tayi shuru Dan ta fahimci harda kishi ke d'awainiya da ita,
Tace "Afnan kidinga hak'uri da halin yarima,
Ya kamata ace kin rubuta littafin halinsa. Tunda kinfi kowa sanin waye yarima
Amma kike zama kina wahalar da kanki akansa."


*********


A kwance ya tarar da Saratu tayi d'ai d'ai a kan gado." takashe murya sai waya takeyi tana dariya,
tana sanye da wata riga Wanda da ita wa babu duk d'aya,
Gaba d'aya tsaraicinta a bayyane yake, kamar k'ato,
Jikin ta ba fasali, babu kyan gani."


Dogon tsaki y yaja ya doka mata tsawa.
"Ke meye haka wai?"
Da Allah malama tashi ki Sanya kayanki magana zanyi dake."

Dawa kik'e waya ne wai?"
Ke wai ma dakike zama tsirara haka kina tsammanin ba Wanda zaishigo ya ganki ne?"


Mik'ewa zaune tayi, tajawo hijabi ta sanya,
tana turo k'aton bakinta, wai shagwab'a takeyiโ˜น
Cikin magana k'asa k'asa alamar shagwab'a
tace "toni zafi nakeji, idan nasanya manyan kaya jinakeyi sunayi min nauyi a jiki."


Tsawa ya daka mata "da Allah malama kibud'e baki kiyimin magana.
Kina wani turo baki Banajin Abunda kike fad'a."


Duk'arda kanta k'asa tayi, bata kuma yin maganaba duk inda ranta yake ya b'aci."


Bai damu da yanayin da yaga ta sauyaba, yace
"Gobe tafiya zanyi England tare da Angel zantafi wata biyu zanyi na dawo,
Idan nadawo raba kwana a zantsaninku."
idan zan koma sai na tafi dake."
yanxun dame dame kike buk'ata?"


Murmushin tayi dan ko a jikinta bataji zafiba,
wata damace tasamu wadda zataji dad'in holewarta da Alhaji Aminu yanda takeso suci karensu ba babbaka."


"Bana buk'atar komai ranka ya dad'e, Allah yakaiku lafiya ya kuma dawo daku lafiya,


"Amin."
Yace a tak'aici, sannan ya tura hannunsa a Aljihu ya ciro chark ya rubuta mata dubu d'ari biyar ya mik'a mata yace "gasu ki rik'e a hannunki."


Ta amsa tana godiya,
Bai kulataba yafito duk rayuwarsa a dagule take."


Afnan dake kwance akan cinyar Anna jikinta ya d'auki zafi, zazzab'i ne yake son rufeta, Anna ta d'auko magani taba,
Dan a kwanakin nan tana lura da ita bata wani cin abinci sosai sai tace adafa mata iNdomie, itace abincinta,
Anna ta furta a ranta "Allah yasa zargina ya yazama gaskiya da nafi kowa murna da farin ciki."


Ganin tayi barci Anna, ta gyara mata kwanciya a kan kujera ta mik'e tashiga ciki."


Bassam a d'akinshi sai zuba ido yakeyi yaga Afnan ta shigo, amma shuru kakeji har k'arfe tara baiga tashigoba
, yayi tsammanin Anna zata turota amma shuru kakeji."


Tashi yayi yashiga shirya kayansu da Kansa, wad'anda zasuyi tafiyar dasu, har da kayanta duk ya shirya mata wad'anda yake buk'atar yaga tayi amfani dasu a can."


Har ya kammala shirya kayan a cikin akwati, a lokacin 11pm bata shigoba.


Yashiga mamakin ko lafiya,?
yasan dai koda fushi take dashi, Anna bazata barta ta kwana a can ba saita turo masa ita."


Jallabiyarsa ya d'auko ya sanya ya fito yanufi d'akin Anna."


Tura k'ofar yayi yashiga, yaci karo da Afnan kwance a kan doguwar kujera, tana barci, kuyangunta zagaye da ita Suna mata fifita, duk da sayen Ac dake d'akin."


Suna ganinshi sukayi saurin mik'ewa tsaye zasu bar wurin.
Ya dakatar dasu yake "tambayarsu meya sameta?"


Suka had'a baki, "ranka ya dad'e batajin dad'in jikinta zazzab'i yake damunta."


"Ina Anna?"


Ta shiga daga ciki yanxun." Amma kuma tabata magani tasha."


"OK kuyi tafiyarku, idan tafito kuce mata nace sai da safe."


Sukace to ranka ya dad'e."


Ya d'uk'a ya d'auki Afnan kamar jaririya yanufi d'akinshi da ita,
Afnan batasan abunda akeyiba saboda barcin yaci k'arfinta."


Saman gado ya d'orata, yashiga rage mata kayan jikinta, ya barta daga ita sai best da wando, yaja bargo ya rufeta
Ji yayi jikinta yayi zafi sosai, ya dafe kansa๐Ÿคฆโ€โ™‚

Yasanya hannunsa yashiga gyara mata gashin kanta da yazubo ya rufe mata fuskarka, cikin tausayi yace "Am sorry Angel duk laifina ne,
Kiyi hak'uri nayi Alk'awarin bazan kuma b'ata makiba duk abunda kikeso shi zanyi maki in dai zai sanyaki farin ciki."


Ya bud'e bargon yashiga ya jawota jikinshi ya rungumeta yana shafa bayanta." Har barci ya d'aukeshi."


Asubar fari Afnan ta farka ta ganta rungume a jikinshi kamar zai maida ita ciki,
ta yunk'ura zata tashi,
Ya farka da Addu'a a bakinsa, yace "Angel kintashi?"
Ya jikin naki?" Ya kai hannunsa a wuyanta, yaji jikin nata babu zafi yace "Alhmdulillah."


Tashi mutafi na taimaka maki kiyi Arwala kiyi sallah."


Murmushi tayi tace "zan iya da kaina."


Ta rik'a hannunshi biyu, had'ida sunkuyar da kanta k'asa idonta ya cika da hawaye,
"Idan laifi nayi maka kake fushi dani, kayi hak'uri bazan sakeba
Pls karka juya min baya kaine farin cikina,
Idan ka juya min baya bansan yanda rayuwata zata kasan ceba."


Tausayi tabashi bai san lokacin da yajawota jikinsa ba, yasan harshinsa yashiga lashe mata hawayen dake zuba a idonta,
Yace "Daina kuka Angel ninakine ke tawa ce,
kisanya a ranki prince bazai tab'a juya maki bayaba, bazai tab'a daina sonki ba."


Na fahimceki na yarda da soyayyarki gareni, kinajin zafi da haushin rabuwa da Kaka ne.
Nayi maki Alk'awari da zarar mundawo England zanje na d'auko kaka ta dawo kusa damu mu zauna tare da ita,
Domin farin cikinki."


K'ank'ame shi tayi, tana dariyar farin ciki,
"Nagode prince Allah yabarmu tare."


"Babu godiya a tsakaninmu komai zan iya maki idan har zai sanyaki farin ciki mai d'orewa."


Tashi mutafi muyi Arwala muyi sallah."


Hakan suka mik'e rungume da juna suka shiga toilet sukayi Arwala cike da farin ciki da k'aunar juna, suka fito, shi yanufi masallaci ita kuma ta shinfid'a sallaya ta tayar da Sallah."


Bayan sun kammala sallar ne yarima yashigo sukayi wanka suka fara shirin tafiya jirgin k'arfe 8 zasubi."


Maimartaba da kansa ya tafo sashin yarima tare da fadawa suka jera domin suyi masu rakiya. Anna sai Addu'a take masu, Saratu kuma na kan gado tayi d'ai d'ai tasaki k'aton bakinta sai barci takeyi."


Har mota maimartaba ya rakasu sai da yaga tashin motarsu yana d'aga masu hannu had'ida yi masu Addu'a har suka tafi."


Duk abunda akeyi a kan idon hajiya zainab tana ganin tafiyarsu tayi dariya da shewa tace "sai dai wasu ba kuba, kunyi tafiyar da bazaku dawoba sai lahira."


Saratu na farkawa daga barci ta duba agogo k'arfe sha biyu na rana,
Ta Tabbatar da cewa tuni yarima sun dad'e da tafiya,
ta duro daga kan gadon, tashiga kwalawa ma'aikatanta kira, gaba d'aya suka hallara falo, suna jiran umurninta."


Ta dubesu d'aya bayan d'aya tace "kuna da labarin yarima yayi tafiya?"


"Suka had'a baki "Eh ranki ya dad'e."


"To ina buk'atar kowa yaje ya huta nadakatar da aikinku a sashin nan har sai lokacin da yarima yadawo domin ina buk'atar Hutu."


Shuru sukayi ba amsa suka Shiga mamaki a ransu, abunda ba'a tab'a yiba a gidan nan."


"Kunyi shuru Baku bani amsaba, idan kuka nemi kuyimin gardama zansanya a hukunta ku."


"Kiyi hak'uri ranki ya dad'e tuba muk'eyi yanda kikace haka za'ayi."


Suka tashi suka fita kowa da abunda yake sak'awa a ransa."


Tana ganin fitarsu tayiwa Alhaji Aminu waya, da cewa yataho yarima ya tafi."


Dariya yayi yace "gani nan a bakin k'ofa kice yau zamuji dad'i kenan."


Bata sauke wayarta a kunnenta ba,
Ya turo k'ofa yashigo,
Tayo Kansa ta lank'ameshi ta turashi a kan gado, ta haye kansa, kamar wadda taga nama."


Shima Alhaji Aminu ba kanwar lasaba ne,
Ya sauketa a jikinshi ya mik'e tsaye ya cire kayan jikinshi ya koma zindir,
Itama ya cire mata kayan jikinta."


Ya nufeta ya haye kanta yana wasa da ita, sai bud'e k'aton bakinta takeyi alamar tanajin dad'i, daga nan ya saita๐ŸŒ yashige yashiga aiki,
Sai kuwa takeyi, a ranar Abu d'aya suka shigayi yayi raund 12 amma bataji ta gamsuba, shima dayake ba gajiya yakeyiba yashiga suburbud'arta."


*England*
Garine mai sanyi da ni'ima."
Kai tsaye yarima gidansa ya nufa, wanda babu kowa a cikinsa sai masu gadi da masu kula da tsaftar gidan."


Gida ne madaidaici Wanda anxuba kayan more rayuwa a cikinsa."


Gidan ya burge Afnan da yanayin garin sai murmushi takeyi alamar farin ciki."


Yarima na ganin haka ya d'auketa cak yanufi bidromm da ita, yana fad'in Angel da alama yanayin garin nan ya maki dad'i
Muje kibani tuk'uicina."


Ya tallabeta a hankali yake tafiya da ita bakinshi cikin bakinta, yana kissing d'inta, idonshi ya fara sauya launi, saboda buk'atuwa,
bai zame ko INA da itaba sai a kan gado."


A hankali yake cire mata rigar jikinta har a lokacin bakinshi yana cikin bakinta,
Sannan ya gangaro zuwa Brest d'inta."


Gani yayi sunyi mashi girma da laushi har wani shek'e sukeyi,


Yasanya hannu yana shafarsu cikin wata siga mai rik'itarwa, daga nan ya sanya harshensa yashiga wasa da kan Brest d'in,
yana juyashi da harshi yana d'an tsotsawa yana saki yana kuma k'ara loliyashi, cikin salon rikitarwa."


Afnan sai lumshe ido takeyi,
A hankali ya kai hannunshi ya cire mata pant d'inta, ya shiga wasa da HQ d'inta, yana sanya hannu yana fitarwa, wata irin k'ara tasaki tajin dad'i, sannan ya haye kanta yashiga aikin nasa."


Ya jigatar da ita ya kuma wahalar da ita,
Sai da tabashi tausayi sannan ya saurara mata,
Ya kwanta gefe d'aya yana sauke numfashi,


Ya tallabota ya d'urata a kan cikinsa, ya kwantar da ita a kan k'irjinsa, Brest d'inta ya had'e da k'irjinshi ya manne, wuri d'aya, yanajin taushi da santsi. Ya lumshe idonshi
hawayen dad'i suka shiga zuba a idonshi,
ya shiga shafa bayanta yana fad'in luv u Angel, tareda hura mata iska a kunne."


"Ke ta dabance a cikin mata, komai naki daban yake, komai naki mai kyau ne, da kuma d'and'ano."
Kisama ranki yarima bazai tab'a rabuwa dakeba domin kece rayuwar yarima da jin dad'insa."


Itama hawaye takeyi tanajin dad'in kalaman yarima gareta."


Wata irin yunwa takeji,
cikinta har wani ciwo taji yafayi mata.
Ta d'aga kanta ta dubeshi tace "Prince yunwa nakeji."


a hankali ya sauketa daga jikinshi, ya mik'e tsaye yashiga toilet yayo wanka yafito sanye da jallabiya yace "mekikeso kici?


Ta marairaici fuska cikin shagwab'a tace indomie."


Yace "Angama Angel, yanzun za'a dafa maki,
yafita da saurin shi."


Tana ganin ya fita ta lallab'a ta tashi tana d'an cije baki, saka makon zafin da takeji a can k'asanta,
Ita dai batasan ko yaushe zata saba da wannan abunba, Prince yacika mugunta da yawa sai yayita yimata da k'arfi."


Toilet tashiga ta tsuguna tana fitsari wani zafi taji ta a gabanta
tayi saurin mik'ewa tsaye da sauri idonta yashiga zubar da hawaye.


ruwan zafi ta zuba ta zauna a cikinsu, sannan ta farajin sauki."


Haka nan ta lallab'a tayi wanka tafito."
[3/6, 10:18 AM] Ummu Safwan WS P1: ๐Ÿ‘‘ *TAMBARIN SARAUTA*๐Ÿคด
๐Ÿ‘‘. ๐Ÿคด ๐Ÿ‘‘




*NA*
*UMMU SAFWAN*
( Farida Bashir)












*63*




K'ananun kaya tasanya wando da riga,
sunkama jikinta kuma sunyi mata kyau,
Taja gashinta a tsakiyar kanta ta d'aureshi da ribon,


Tafito falo tana jiran indomie domin yuwa takeji sosai ji takeyi kamar tayi amai."


Bassam na kicin ya tsare kuku sai masifa yake masa, yana fad'in "dahuwar indomie kamar nasanyaka ka dafa min tuwo,
Tabbas hannunka ya farayin sanyi, ya kamata na canzaka."


Kuku sai hak'uri yake bawa yarima, da kyar yasamu ya gama dafuwar indomie ya xuba a plete,
yarima ya d'auko ya fito."


A falo ya tarar da ita zaune a kan kujera ya dubeta yayi murmushi yace Angel kinfito,
Taso ga indomie kici."


Yanufeta da plete d'in a hannunsa,
Warin indomie ya daki hancinta, taji ba irinta take buk'ataba, tashiga yunk'urin amai."


Amai takeyi ba sauki jitakeyi kamar ta amayar da hanjin cikinta, gaba d'aya duk ta b'atawa yarima jiki da mai."


Rud'ewa yayi hankalinshi ya tashi sai fad'in yakeyi "Angel meyasa meki meke damunki?"


Rik'ata yayi da sunan yanufi toilet da ita sai gani yayi ta zube k'asa a some."


Bai San lokacin da yabitaba yana girgizarta yana kiran sunanta cikin tashin hankali."


Ruwa ya d'auko a cup ya yayyafa mata, sannan taja doguwar
Ajiyar zuciya, tana sauke numfashi a hankali."


Wayarsa ya d'auka ya kira abokinsa Kalil, yace yakawo masa mota yanzun da sauri wife d'inshi zai kai asibity.'


Ba'ayi minti goma ma Kalil yazo Bassam ya d'auki Afnan yasanya mota kalil yaja suka nufi babban Asibityn England."


Likito da suka tarbesu da gaggawa aka Shiga duba Afnan.'


Wanda Bassam babu abunda yakeyi sai safa da marwa, kalil yake kwantar masa da hankali."


Likitoci sunyi mata aune aune anyi mata awon fitsari da jini, sun tabbatar da tana d'auke da ciki na tsawon wata biyu."


Likita yana bud'e k'ofa ya fito, Bassam yayo kansa yana tambayarsa, "docter meya sameta?" Meke damunta?" Ta farfad'o ne?"


Likita yace "kwantar da hankalinka, ta farka kuma munyi mata kwaje kwaje mungano matarka tana d'auke da ciki na tsawon wata biyu."


Wani irin ihu Bassam ya kurma ya duk'a ya d'auki likitan yashiga juyashi a cikin asibitin, likita sai naiman agaji yakeyi yanaso ya kwace kansa a wurin Bassam da kyar yasamu ya saukeshi,
da gudu likita ya bar wurin.".


Yana saukeshi
Yayo wurin kalil yana dariya yana murna wadda kalil bai tab'a ganin dariya Bassam hakan ba."


D'aukar kalil yake nemanyi, kalil yaja baya had'ida nad'e hannunsa yace "wlh duk ka d'aukeni sai na suka maka k'ulli.๐Ÿ‘Š
Naga alamar sukakeyi ka zare lokaci d'aya."


Suka sanya dariya gaba d'ayansu Bassam yace " ba doleba na kusan zama Abba."


A nan kalil yake masa murna Allah ya inganta."


Kai tsaye yanufi wurin Afnan d'in dake kwance tana barci anyi mata alurar barci."


Gefenta Bassam ya zauna ya tsura mata ido yana kallonta cike da so, yana murmushi."


Wayarsa ya d'auka yakira maimartaba yake mashi Albishir


, sarki yayi murna sosai wanda hakan ya kasa b'oyuwa a fuskarshi."


Yace "da zarar ta farka taji sauki sudawo gida, idan ta kuma murmujewa saisu koma idan suna buk'atar hakan."


Sarki ya aika aka kira masa Anna yayi mata Arbishir abunda yarima ya fad'a masa,
Anna taji dad'i kuma tayi murna sosai tareda Addu'ar Allah ya sauketa lafiya."


************


Sarkin gida a gaban hajiya zainab kurfane yace "ranki ya dad'e matar yarima saratu, duk ta sallami ma'aika tanta daga sashinta narasa dalili."


Hajiya zainab tayi murmushi tace "samun wuri abunda ba'a tabayi a gidan nan ba."


Kaje mata cikin siyasa da dubara irin taka kaji meye dalilinta metake shukawa a sashin nata, da batason ganin mutane a cikinsa."


Sarkin gida yace angama ranki ya dad'e."


Saratu da Alhaji Aminu suna kwance suna farantawa junansu rai, daga sama sukaji ana kwankwasa masu d'aki."


Ai tuni suka sauka akan gado zuna rige rigen saka kaya hankalinsu a tashe yake."


Alhaji Aminu ya b'oye toilet saratu ta zauna a kan kujera tace waye?" Ya shigo."


Sarkin gida yashiga da sallama ya durk'usa gabanta."


Had'a ido da ita yayi yashiga karantar wani Abu a tare da ita, yace "ranki ya dad'e nashigo ne mu gaisa ya gida?"


"Lafiya galau tace had'ida had'e fuska tace karka kuma yimun hakan idan INA barci bana son a tadani, wannan dalilin yasa na sallami ma aikatana saboda ina da buk'atar hutu."


"Kiyi hakuri ranki ya dad'e tuba nakeyi sai anjima ki huta lafiya ya tashi ya fita."


Fitarsa ke da wuya Alhaji Aminu ya fito ya cirewa saratu kamfensa a kanta,
Ta xare ido rud'ewa da sukayi yasa ta d'ora k'aramin wandonsa a kanta."


Ta dube Alhaji Aminu tace "inaga ya gane ko?" Ya fahimci kamfen namijine akaina ko?"


Yace "inaga bai ganeba."


Tace "idan ya gane munshiga uku...


Yace "bai ganeba nagaya maki."


Tace "ina tsoron asirinmu ya Tonu, kasan hukuncinmu idan ankamamu?"


Yaca "A'a."


Tace "kashemu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login