Showing 18001 words to 21000 words out of 90241 words
Chapter 7 - TAMBARIN SARAUTA Book (1 to End) Complete by UMMU SAFWAN.txt
 ko nakashe kaina."
Shuru kowa yayi yana nazari, domin kowa yarasa abunda zaice."
Maryam tashiga d'akin da Afnan take  ntace "Afnan kina da hankali kuwa, kodai kinfara hauka ne?"
Afnan ta jefe Maryam da wani kallo, a zuciyarta kuma tace "kema Maryam kina cikin had'ari indai ba'a aura minshiba."
Sannan tace "wato harda ke kallon mahaukaciya kikeyi mun kenan?"
    To meye haukata a ciki dan nace inason aure?"
Tanuni Maryam da hannu had'ida kai mata harara tace "dan Allah malama tashi kifita kibani wuri."
Maryam tafito tana zubar da hawayen tausayin k'awar tata."
Malam Iro ne yanufi d'akin Afnan d'in, yace "Afnan kiyi shuru daina kuka zamuyi magana dake." 
    Afnan tayi shuru tana kallon Baba."
Malam Iro yace "kina dai sonsa kikace ko?" 
Tayi saurin d'aga kai alamar "eh."
Yace "daina kuka kuma ki kwantar da hankalinki za'a aura makishi."
Tace "nan da kwana uku nakeso Baba."
"Insha Allahu zamu aura maki shi, amma idan kika kwantar da hankalinki kikaci abinci."
Kaka tayi karaf tace "toshi malam Nura da kika kawoshi kikace kina sonshi har Kika sanya aka  karb'i sadakinshi ya kikeso ayi dashi."
Zuciyar Afnan ta narke dataji an ambaci masoyinta  taji wani sabon son malam Nura ya dirar mata, amma kuma ta dake, tace "yanzun.bana sonshi a mayar mashi da sadakinshi kawai ya hakura dani."
Kaka taja bakinta tayi shuru, Sanusi saboda tausayin Afnan fita yayi domin ya fahimci duk abunda takeyi akwai dalilin da yasanyata take yinshi."
A nan sukayi sallama da kaka suka tafi gida Malam Iro kuma a cewarshi gobe zaidawo ya kuma yin magana da Afnan."
Washe gari har zuwa magariba ba malam Iro ba labarinshi, aikuwa Afnan tashiga kuka baci basha, ahaka ta kwana cikin tashi hankali ganin saura kwana d'aya kwana kin da Yarima ya d'ibar mata."
Kuka takeyi wiwi baji bagani tana cewa Kaka "Ashe dama basona kikeyiba bakya tausayina, sai yanzun na tabbatar da cewa ni marainiyace, domin idan mahaifana suna da rai bazasu hanani abunda nakesoba."
Hankalin Kaka yatashi tasanya gyalenta ta nufi gidan malam Iro,
    Karo taci da malam Iro shama zai nufo gidanta,
Anan tashiga gaya mashi abunda Afnan takeyi, batada aiki sai kuka da fad'in maganganu marasa dad'inji, nidai Iro na hakura a aura mata Yarima tunda taji ta Amince tana sonshi."
Malam Iro yace "subahanallahi." Abu dai yak'ici yak'i cinyewa, har yanzun batabar maganar Yaron nanba?"
"Mutafi gidan naga ita Afnan d'in."
Kuka ya tarar tanayi yace "yi shuru Afnan Yarima kikeso ki aura ko?"
    Tace "Eh Baba lokaci fa yana tafiya wallah mudun ba'a d'aura mana aure gobe ba to saina kashe kaina."
Baba "subahallahi." Afnan basai kinkashe kankiba za'a aura makishi, kinada number wayarshi?"
       Tayi saurin d'aga kai alamar Eh,
Baba yace to kirawo shi kice yaturo magabantanshi a d'aura maku aure gobe."
Da gudu tanufi d'akinta, katinshi ta d'auko dama ta d'auki d'aya a d'akinshi da burin intabar gidanshi zatayi amfani da number shi, ta had'ashi da hukuma a kamashi,
     Sai abun ya juya mata."
Cikin sauri ta lalubo katin a cikin jakarta, ta d'auki number tasa, tasanya a wayarta, tazo kusa da Kaka ta zauna, tashiga kiran wayar tashi,
 aka kuma yi sa'a tashiga."
  
Tausayinta ya kama Kaka tashiga share kwallah, domin tasan aure ba k'aramin abu bane, bare aure cikin kwana uku."
Ta d'ora wayar a kannenta tana sauraren ringing d'in da wayar keyi."
"Hello ta fad'a da sanyin murya, 
        "Ina wuni?"
Bassam ya gano itace baidamu da yasan inda tasamo Numbershi ba, yafara yi mata fad'a,           "ke kina da kwana d'aya kinyi shuru." meyasa kike nemana?"
"Baba ne yace katuro waliyanka."
Yayi murmushin mugunta yace to naji, ki tambayar min a ina za'a d'aura aure?"
Baba yace "a masallacin malam k'asamu,
    Masallacin malam k'asamu sanannan wurine kowa ya sanshi a garin nan."
Yace "A cikin unguwarku a masallacin malam k'asamu za'a d'aura min aure kike nufi?
    Ke kifita daga mafarkin da kikeyi."
"Dan Allah karufa min asiri kayi hak'uri na shiga uku."
A cikin ranshi kukan da takeyi dad'i yakeji yana fad'in ina rashin kunyar taki take?"
Sannan yace "shikenan kuje can d'in tunda dama ni burina kenan in aureki zakiga abunda  zan yi maki dad'in rayuwa bake bashi."
Ta kashe wayar ta kalle Baba da Kaka wad'anda suma ita suke kallo cike da al'ajabi,
Tace yace "yau zai turo magaba tanshi."
Malam Iro yace to shikenan bari naje gidan Malam k'asimu na shaida mashi yau ko gobe a kwai d'aurin aure a masallaci."
   ๐ *TAMBARIN SARAUTA*๐คด
๐.             ๐คด         ๐
             *NA*
     *UMMU SAFWAN*
    ( Farida Bashir)
*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*
        _we don't just entertain and educated we tauch the heart of the readers_
  #WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
#IG PML WRITERS
#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
          *18*
*ZAKUJINI KWANA BIYU SHURU BA TYPING TO KUYI HAK'URI FRIENDS HAKAN ZAI FARUNE SANADIYAR HIDIMAR BIKIN AUREN K'AUNATA DA AKAFARA, BANA SABON LOKACIN DA ZANDINGA YIMAKU TYPING AMMA DA MUNK'ARE BIKI KOMAI ZAI ZAMA DAI DAI NAGODE DA K'AUNA MY FRIRNDS*
Tafiya akeyi a mota sai jiniya kakeji yana  tashi, ita kuma Afnan babu abunda takeyi in banda aikin kuka."
     gefenta d'aya Jakadiya ce, 
     Sai kuma matan malam Iro su biyu da babban k'awarta Maryam."
Kai tsaye cikin gidan sarauta aka nufa da ita, jakadiya ce maiyi  masu jagora zuwa b'angaren da aka ta nadar mata, wato b'angaren Bassam."
D'akine babban d'aki  Wanda yasha gyara da kayan alatu,
     Maryam tayi mamakin ganin daular da Afnan tashiga,
     
Tashiga fad'i a zuciyarta "haba kai dole tace sai d'an sarki bata son malam Nura,
 Ashe kud'i ta gani, kai Afnan kinbani,
     Allah yasa kwad'ayinki kar yazama ajalinki mtsww! Taja wani dogon tsaki da ta tuna da yadda Afnan ta zubar da mutuncinta, saboda kwad'ayin kud'i da mulki, in ba haka ba a ce daga yasaceta ya kawota gidansu, idonta ya ganar mata daula da mulki shikenan kirice kice cikin kwana uku kikeso a aura maki aure dashi."
Kinyiwa kanki kin zubar da mutuncinki ga d'a namiji, kin d'aurawa kanki aure cikin kwana uku saboda kwad'ayiโน
Kallo ta kuma bin Afnan dashi tana harararta cike da ban haushe, sannan taci gaba da cewa a zuciyarta, 
    "Sauk'inki d'aya kina da kyau, da kuma shagwab'a mai ban haushi.
    Kuma na lura da wannan dajjijuwar data amshemu da alama zatayi kirki sosai,
    Ta kuma mere baki โน kai makwad'aici baiji dad'in kansaba."
Tasamu wuri ta zauna a pallon ta shiga k'arewa ko ina na pallon kallon tace "shi mijinma ko ganinsa bamuyiba, sai gaton photonshi ne babba kana sallama shi zai yi maka maraba,
K'ur zakaga yana kallonka kamar zaiyi magana,
     Gashi falon mai girma sosai kusan kalar kujeru hud'u a cikinsa,
    Kowane set an shirya shi gefe daban don tsabar b'arnar kud'i, T.V ta kai guda uku duk a falo d'aya. Hummm!
     Wani abun in yayi yawa ko kyau baiyi, to a cikinsu wacce zaka kalla? Wacce zaka bari?
     Ta kuma kallon Afnan dake zaune wuri d'aya ta wurga mata harara๐
Afnan kuma takasa tsaida idonta wuri d'aya duk da tanayi tana kallon k'asa,
   
Ganin photon Bassam datayi ya kuma sanyata ta tsorata, tana tuna idanunsa na mugunta masu kama da jan gauta, girmansu kad'ai sun isa kaji tsoronshi,
    Bud'esu da yakeyi yana zazzaresu sai taji tashiga matsanancin tsoronshi da tashin hankali tare da ita.....
Maryam tadafa kafad'arta tace "Afnan gaki munkawoki gidan kud'i da mulki nasan yau zakiyi barcin jin dad'i, to kisani kidaiji tsoron Allah domin Allah baya barci, kuma shi zai sakawa Wanda aka zalunta, Malam Nura Allah yabaka lafiya, ya musanya maka da mafi alk'airi."
Afnan bata tanka mata ba, sai kuka takeyi a zuciyarta 
 Had'ida lumshi idonta k'iyayyar Yarima na kuma shigarta, da muguntarshi,
      A ranta sai cewa takeyi "ni mulkinsa ko dukiyarsa ba ita tasa na aureshiba,  nasan mutane da dama zasuyita yimun kallon makwad'aiciya zanbiku a hakan amma dakunsa rayuwanka na ceta daga bala'i na wannan azzalumin da keda kike zargina saikinta gode min domin har ke abun yashafa,
     Domin da ban aureshiba wata k'ila da yanzun kina lahira".
Maryam ta kuma kallonta tace "kinsan dai wannan alatun ba'a banzaba."
Afnan ta mik'e tayi shigewarta b'an d'aki, Wanda da shigarta tasaki baki tana kallo, a rayuwarta bata tab'a tunanin zataga had'ad'd'an ban d'aki irin wannan ba girmanshi ya kusan girman d'aki,
   Tasan tunda tashigo wannan gidan k'arshenta mutuwa ce, takirata datuna da kalaman Bassam da yace "zan aureki domin in wulak'antaki zaki shiga k'angin bauta Wanda hatta bayina sai sun tausaya maki."
Ta fashe da wani Sabon kuka mai sauti, ta dur k'ushe k'asa a nan tsakar ban d'akin tana k'ara tausayin kanta,
    Da kuma halin da masoyinta yake cikinsa a yanzun, 
    Kuka takeyi sosai kamar numfashinta zai d'auke."
Kwankwasar k'ofar band'akin shi yasa ta daina kukan da takeyi ta mik'e da sauri tana goge hawayenta."
Saiji tayi ana fad'in kifito muyi sallama zamu wuce."
Da saurinta ta bud'e  k'ofa tafito ta rungume Matan malam iro tana kuka tasakesu ta rungume Maryam tasaki wani kuka mai k'arfi, domin ta sadak'ar wata k'ila wannan shine k'arshen ganinsu da tayi, ta kumayi alk'awalin zata dake ta d'auki duk wata wahala da za'a gana mata domin ta ceci rayunka masoyanta da 'yan uwanta."
Maryam ta tab'e baki tace "kaji iyayi kukan me kikeyi hakan?"
    Bayan ke kikasa kanki,
    Kai duniya akwai abun kallo kala kala dibi yanda take kuka sai kace Wanda aka kawota dan dole, to munsan komai nidai sakeni, muyi tafiyarmu inda mukafi wayo."
Haka ta rakasu har bakin k'ofa, tana zubar da hawaye, domin tana ganin kamar ganin k'arshe take yimasu,
    Ta dafa d'aya daga cikin matan malam Iro, tace "inna kuyafemin, kuma kucewa Kaka ta yafemin iya zaman da mukayi da ita, idan na tab'a b'ata mata rai tayafemin dan Allah."
Suna gam da fita falon taji dantijuwar nan mai mutum ci wato jakadiya, tace "ranki ya dad'e ki tsaya daga nan,
   Ta nuna wata kuyanga tace "ke jibo kiyi masu rakiya zuwa wurin mota."
    Ta amsa da "to ranki ya dad'e."
Haka Afnan ta koma tana kuka tashiga d'akinta, ta zauna a kan makeken gadonta, jikinta duk yayi sanyi,
Saiji tayi anturo k'ofa anshigo, jakadiya ce, da masu aiki d'auke da kaya nik'i nik'i kayanta ne da  tazo dasu, nan da nan suka fara shiryasu cikin d'akin da ake sanya kayan sawa."
Jakadiya ta zauna d'aya daga cikin kujerun d'akin tana duban Afnan tana fara'a."
Tace "yarinya meye sunanki?"
Afnan tayi gyaran murya ta sauko daga zaman datayi  k'asan  gado ta zauna kan kafet mai taushi gaske tana magana cikin natsuwa,
 Sunana Afnan."
Masha Allah Jakadiya ta fad'a cikin murya mai walwala."
Taci gaba da cewa "nice Jakadiyar Mijinki wato Bassam kuma nice mari kiyarshi tun yana k'arami nake d'awainiya dashi da kula dashi har zuwa yanzun, Allah yasa ke.a zaki tayani tsakaninki da Allah mukula da marayan Allah."
Suna cikin magana sai gani sukayi anturo k'ofa anshigo,
    Fulani ce fuskarta d'auke da farin ciki, tace 'yata sannu da shiguwa sabuwar rayuwa.
   Idan bazaki damuba inaso insan tarihinki."
Anan Afnan tashiga fad'awa Fulani ko ita wacece da sunan mahaifinta da sanadiyar da yasa suka dawo Gombe da zama."
Suka  tausaya mata gaba d'aya najin cewa marainiya ce gaba da baya."
Fulani tace Allah sarki gashi Allah ya had'aki da wasu iyayen,
   Inaso kizama mai hak'uri da  kauda ido da zaman da zamuyi, kisani shi aure ibadane sannu a hankali zaki sanmu muma musanki 
   Banida burin tsangwama maki nima ki d'aukeni kamar uwar da ta haifeki, inaso ki saki jiki kema nan gidanku ne, kiyi yadda zaki yi gidanku kema 'yace a nan......
    
Ta kalli jakadiya tace "jakadiya cigaba da lurar da ita yanda ake zaman gidan nan, ta juya ta tatafi."
Anan jakadiya taci gaba da lurar da Afnan tana fad'amata k'a idodin zaman gidan sarauta."
Sannan ta gabatar mata da 'yan aikinta, masu yimata hidima."
Talatu 'yar aiki ta matso kusa da ita ta durk'usa  tace "ranki ya dad'e sunana Talatu tare da indo itama ta matso ta durk'usa, zamu dinga yimaki hidima duk abunda kikeso mune basu kula dashi, dan haka gamu munmik'a wuyanmu dan yimaki bautar aiki kowanne irine."
"Madallah." ta fad'a a ranta, tace kafin in mutu zan d'an samu canjin yanayi Dan haka zan saki raina inyi  abunda da raina keso kada in mutu da bak'in ciki biyu ko na b'ata raina ba tsira zanyiba, Dan haka zan sakata in wala in bararraje, aranta take maganar."
Indo tace ranki ya dad'e ruwan wanka anshirya."
Ta mik'e tsaye suma sukayi saurin mik'ewa, suka isa gareta zasu tab'ata, da saurin gaske ta matsa baya tace mezakuyi?"
Ta fad'a cike da tsoro."
"Ranki ya dad'e zamu tayaki cire kayan ne."
"A'a kubarni kuyi tafiyarku."
Tuni yanayin  fuskarsu ta sauya suka zube k'asa suna fad'in "ranki ya dad'e kiyi mana rai, Fulani zata b'ata mana."
Zaro ido tayi waje a zuciyarya tace "wata sabuwa."
    "To Ku zauna can inshiga infito."
A sanayye sukaje sukayi tsaye gefe guda, tashiga ban d'akin,
   Turarunkan wanka da bath liguid kala kala wad'anda bata tab'a ganiba, masu bala'in k'amshi,
   Dama ga Afnan ma abuciyar k'amshi wuri ya d'auke da k'amshi mai dad'i gaske."
Ta nutse cikin K'aton bith d'in ta runtse idonta, kai wannan dad'i da suka bani anya..... Anya na gaske ne? K'ila ma gobe zan bar duniya gara ind'anji dad'i ko kad'an ne."

     Domin