Showing 54001 words to 57000 words out of 90241 words
Chapter 19 - TAMBARIN SARAUTA Book (1 to End) Complete by UMMU SAFWAN.txt
 gani tayi yayi mata wani irin kyau."
Tun jiya take tunanin shi. Take tunanin abunda ya faru tsaka nunsu. Ta rufe ido tana jin wani Abu nayi mata yawo a cikin jikinta."
Kai tsaye kusa da Anna yaje ya yasamu wuri ya zauna, 
   Ya runsunar da kansa k'asa a alamar girmamawa. Yace " Anna anwuni lafiya."
Anna ta shareshi ko kallon shi batayi ba, taci gaba da kallon T.V."
Kuma matsowa yayi daf da ita, ya rik'o hannunta yace "Anna nasan nayi laifi kiyi hakuri."
Bata tanka mashi ba, kuma bata kalle shiba, domin ya k'ureta da yawa."
Sanin halin hushin Anna da yayi,
   Yasa bai Kuma yin magana ba, illah ya mik'e tsaye, zai tafi, ya kuma kallon Anna yace "tuba nakeyi Anna kiyi hak'uri, zantafi idan kika huce zan dawo."
Ya maida kallon shi ga Afnan da tun d'azun take satar kallonshi,
     K'ura mata ido yayi cike da so da k'auna,
   D'an k'aramin bakinta yake kallo, ya tuna da Daren jiya."
.ji yayi hankalin shi ya tashi, yaji sha'awar ta ta fisgeshi, ya cije leb'on k'asa yafita."
Afnan na ganin hakan takasa hak'uri ta tashi tashige dakinta ta rufe kanta."
Tunanin Yarima tashigayi duk tabi ta damu da kyaleshin da Anna tayi."
Anna naganin ta tamik'e, tabita da kallo had'ida mere bakiβΉ
   Tace yaro man kaza, ta k'ara muryar tv taci gaba da kallonta."
Bassam kuma kai tsaye fada ya nufa wurin maimartaba."
[3/5, 5:21 PM] Ummu Safwan WS P1: π *TAMBARIN SARAUTA*π€΄
π.             π€΄         π
             *NA*
     *UMMU SAFWAN*
    ( Farida Bashir)
           *47*
Ya tarar da maimarta zaune a kan kujerar mulkin sa."
 tare da wani mutum, a gabansa, daga ganin yanayin yanda sarki yake hira da mutumin zaka gane yana da wani matsayi a wurin shi."
Yarima ya shiga fadar da sallama d'auke a bakinshi."
Suka d'aga kai gaba d'ayansu suka kalleshi tare da amsa mashi, fuskarsu d'auke da murmushi."
Yarima ya samu wuri ya zauna  gefen mahaifinshi, ya runsunar da kai ya gaidasu gaba d'ayansu."
Suka amsa mashi had'ida Sanya mashi Albarka."
Maimartaba yace "yawwa magajin sarki,
 kwara da Allah ya kawoka. Yanzun nake tunanin na aika fadawa sukiraka, domin kazo ka gaida babban Aminina Wanda duk lokacin da yake zuwa baku tab'a had'uwa da shiba."
Yarima ya kuma kallon Aminin mahaifin nashi sai wani bud'ar baki yakeyi,
 Sam bai kwanta mashi a raiba, daga ganin alamunsa a kwai rashin gaskiya a tare da shi."
Maimarta ya maida kallonshi ga Aminin nashi, yace " *Alhaji Aminu* 
  Wannan shine babban d'ana wato Bassam, kamar yanda kasani, sai kuma k'aninsa da ba a dad'e da haifa min shiba, sunan shi Yazeed."
Alhaji Aminu yace "Allah sarki Allah yaraya manasu, ya kuma Sanya masu Albarka."
Sarki yaji dad'in Addu'ar Alhaji Aminu sosai yace "Amin ya Allah Nagode."
Sannan maimartaba ya kuma mai da kallonshi ga Bassam yakira sunanshi yace "Yarima wannan shine d'aya  Aminina, wanda muka tashi tare dashi, sunanshi Alhaji Aminu Wanda nasan kanajin sunanshi da labarinshi a  bakina." Yana zaune a garin kano inda yake gudanar da kasuwancinsa."
      
Mu Uku ne, muka tashi a tare, kuma muke kasuwancin mu a tare a garin kano, 
  D'aya daga cikinmu Allah yayi mashi rasuwa wato *Alhaji Ibrahim* Wanda yarasu saka makon had'arin jirgin sama a hanyarsa ta zuwa Dubai d'auko kaya."
 "wadda a kullum idan muka zauna  nake baka labarin irin taimakon da yayiwa rayuwata da kuma dukiyata."
Yarasu ya bar mata d'aya da "yarsa d'aya da kuma mahaifiyar shi."
     A yanzun haka Alhaji Aminu shike d'auke da iyalan marigayi, wadda ya d'aukesu gaba d'aya ya kaisu can k'asar waje  da zama saboda karatun yar marigayin marainiya Allah."
Sarki yace "Alhaji Aminu ina  jinjina maka a kan namijin k'ok'arinka na kula da marayun Allah,
     Sai nakejin ina a garin kano nake da
Muntaru mun kuma nunawa wad'an nan bayin Allah gata da kuma d'ebe masu kiwar jigonsu da yarigamu gidan gaskiya."
     Allah yajik'an Alhaji Ibrahim."
Suka amsa gaba d'aya da "Amin."
Alhaji Aminu harda zubar da  hawaye." 
Sarki ya kuma kiran sunan Yarima, 
   Yace Yarima  ga Alhaji Aminu nan ko bayan bana raye  a ci gaba da bashi dubu d'ari biyar duk bayan wata biyu, yana k'arawa domin tallafawa rayuwar Marainiyar Allah."
Ni nasan ina kwatantawa ne, domin duk abunda nayiwa zuri'ar Alhaji Ibrahim ninasan ban biyashi d'unbin Alherin da yayi munba."
Alhaji Aminu idanunshi na zubar da hawaye yace " godiya sukeyi, Allah ya yatayamu rik'o."
Bassam ya kurawa Alhaji Aminu ido yana karanto wani Abu a tare dashi, Wanda shima Alhaji Aminu ya tsorata da kallon da Bassam yake masa, domin wani Abu yake hangowa a cikin idanun Bassam."
Bassam yace "insha Allahu  Abba yanda ka tsara haka zan aiwatar, Allah ya k'ara maka lafiya."
Suka Amsa da Amin, sannan Bassam ya mik'e  yace "nabarku lafiya." Ya fita."
Yana fita Alhaji Aminu ya kalli maimartaba yace "na yaba da hankali d'an nan namu Bassam, domin kuwa jarumine."
Sarki yayi dariya yace " haka nan yake,
yarima kenan d'a d'aya tamkar dubu."
Bassam na fitowa daga fada ya Tara fadawa masu gadin k'ofar fadar, tun daga k'ofa ta farko har zuwa k'ofa ta biyar."
   "yana basu umurni  yace "kusanya min ido sosai a kan 
Mutumin  da kuka gani yashiga fada yanzun."
 aduk lokacin da kuka ganshi   yazo ku sanya mashi ido tun daga zuwanshi har fitarshi. Idan Nazo sai Ku gaya mun."
Suka "Amsa da angama ranka ya dad'e."
Yayi tafiyarshi sannan kowa ya koma bakin aikinshi."
*****************
Malam Nura kuma  a kullum tunanin Afnan yakeyi kuma bai cire tunanin zata dawo gareshi ba."
Kullum addu'ar shi d'aya Allah ya dawo mashi da Afnan d'imshi suyi aure har su haifafa."
Maryam kuma sai  shige mashi takeyi ajiki alamar tana son shi."
   Shi kuma bata gabanshi kwata kwata."
Domin ita tun da ta d'ora idonta a kanshi, tun a makaranta, taji ta kamu da sonshi, jin ya furtawa Afnan kalmar so, ya sanyata hak'ura da kuma dangana gareshi."
Amma yanzun tunda kuma Afnan tayi aure, taji soyayyar shi ta dawo mata sabuwa, ta d'auki alk'awarin duk yanda zatayi sai tayi, domin ganin ta shawo kanshi ya manta da Afnan yadawo gareta ya so ta, ya kuma aure ta, suyi rayuwar aure mai cike da soyayya k'auna."
*Kaka* kuma babu abunda ta nema ta rasa a rayuwa."
da ita da malam iro,
    Burin kaka d'aya ne a yanzun ta sanya ido, taga Afnan d'inta, Wanda a kullum maimartaba yake yawan aiko mata da sak'on hak'uri cewa "tayi hak'uri zai aiko a zo a d'auketa a kaita wurin jikanyar ta domin ta ganta, ta kwantar da hankinta tana cikin k'oshin lafiya."
*******************
Yau satin Afnan d'aya a gidan Anna."
Kullum Bassam yana zuwa  bawa Anna Hak'uri, amma bata kulashi, sai dai ma ta tashi ta bar mashi wurin."
Ji yakeyi kamar ya kurma ihu, yakeji a kan takaici,
   Babu abunda yafi d'aga mashi hankali irin katangar da tasanya mashi da Afnan kwata kwata bata bari su had'u, bare ya sanya ido gareta ya  ganta ko sanyi yaji a ransa." 
K'arfe goma na safe, ya shirya tsaf cikin k'ananun kaya zunyi mashi kyau sosai, yafito ya nufi wurin Anna domin hak'urin shi ya k'are, yau duk yanda za'ayi sai dai ayi amma matar shi yake buk'ata."
Ya shiga babban falon gidan, da sallar shi kamar yanda ya saba."
Baija an amsa mashiba, saka makon ba kowa a falon, ajiyar zuciya yayi, yanufi d'akin Afnan."
Murd'a k'ofar ya shigayi, yajita a rufe, yaja dogon tsaki.
   Ya koma wurin window ya d'age labulan window yana lek'enta."
Afnan ya gani d'aure da towel da alama wanka ta fito, tana gaban madubi tana tsantsara kwanliya."
Kafeta da ido yayi, cike da sha'awa sai  had'iyai miyau yakeyi."
Gyaran gashin kanta ta shigayi da ya zubo kwance a bayanta."
Bayan ta mammala kwanliyar ne, ta tashi  daga gaban madubin, ta d'ako bra d'inta ruwan madara ta sanya, ta d'auko bracelet na k'afa da dogo wando peach colour da alama kayan Pakistan take son sanyawa."
     K'ureta da ido yayi sai lasar Baki  yakeyi domin gaba d'aya k'afafunshi sun kusan kasa d'aukar shi, saboda sha'awarta da ta dirar mashi."
Audu yaji muryarshi a bayan shi, yasa yayi saurin sakin labulan window, ya zare ido cike da tashin hankali yace
 "kai meya kawoka nan?"
Waya fad'a maka nazo nan?"
Tun yau she kake tsaye a nan?"
Mekagani a cikin d'akin?"
Tabbas Audu kana buk'atar hukunci."
Audu ya zube k'asa yace "ranka ya dad'e kayi hak'uri yanzun nazo, kuma banga komai a cikin d'akinba."
Baka amsa min tambayata ba nace me ya kawoka nan? Inda mata ke zurga zurga."
Ayi min afuwa ranka ya dad'e, na tuba bak'o ne kayi, yana jiranka."
Kaje kace bana kusa kowaye yatafi gobe ya dawo."
Audu yace "angama ranka ya dad'e kafemin."
 Audu yafita da gudunsa."
Bassam na juyowa sukayi ido biyu da Anna,
  Ta tsareshi da ido tana kallonshi, tun da yashigo tana zaune a kan kujera lura da ita ne kawai baiyiba,
 tana kallonshi duk abunda yakeyi."
Ya d'an daidaita kanshi ya nufi wurin Anna."
Anna da ta had'e fuska tana kallonshi, tace "kaima mekakeyi a nan?"
  Mekazoyi tun da safe a nan."
Kajuya katafi wurin matarka Wanda tafiye maka mu."
K'arasowa yayi wurinta ya kai durk'ushe  had'ida sunkuyar da kai yace " Anna nayi kuskure kiyi hak'uri, ki yafemin."
[3/5, 7:59 PM] Ummu Safwan WS P1: π *TAMBARIN SARAUTA*π€΄
π.             π€΄         π
             *NA*
     *UMMU SAFWAN*
    ( Farida Bashir)
           *48*
Anna ta dubeshi da kyau, tabbas ta hango nadama a cikin idonsa, ya bata  tausayi."
Tace "ai indai hak'uri ne bakajin wahalar bani shi."
Kayi min laifi da yawa, dama d'an Adam butulu ne......"
Har aure kayi baka fad'a minba,
   Sannan ka samu 'yar mutane Afnan kanata azaftar da ita."
Ya kuma sunkuyar da kai yace "Anna auren saratu danayi inada dalili, amma kiyi hak'uri ya riga ya faru."
Idan ban hak'ura ba ya zanyi Yarima?"
Hakan yasamu yayi ta lallashin Anna har ta fara sakar mashi fuska suna fira, sannan daga k'arshe yayi mata sallama yafito cike da murna."
Sashinshi ya nufa, da fara'arshi ya tarar da Saratu zaune tana jiranshi, daga ganinshi tayi saurin tasowa ta nufoshi ta rungumeshi tana jera masa sannu da zuwa."
Bayabo ba fallasa ya amsa mata had'ida tambayarta ya hidimar gida?
Cikin rangwad'a da kissa take amsa mashi, har da wani kashe muryaπ."
Lura yayi da yanda take wani juya ido tana wani rangwad'a, yasan manufarta, kuma a yau zai daure ya danne hancinsa domin ya faranta mata."
Toilet yashiga yayi wanka, had'ida arwala.ya shinfid'a sallaya ya ta yar da sallah."
Tana zaune tana kallonshi sai had'iya miyau takeyi saboda jaraba."
Bayan ya kammala sallar yayi addu'a had'ida shafawa, ya mik'e tsaye, tayi saurin nufoshi ta rungumeshi, shima rumgumeta yayi wani wari yaji ya doki hancinsa, ya yamutsa fuska, ya daure yace "Baby nayi missing d'inki kwana biyu."
Zarcewa sukayi kan gado, ta cire kayan jikinta ta shiga shafa shi ta ko ina."
Shima mayar mata yakeyi amma jinsa yakeyi kamar yayi amai saboda azabar warin dake fita a jikinta,
   Haka  ya shiga  biya mata buk'atar ta. 
Sai kuwa takeyi, sai da ya sanya filo ya rufe mata baki."
Haka nan yaci gaba da biya mata buk'ata, babu abunda yakeji dangane da ita, saima jinsa yakeyi kamar ya sanya π a cikin ruwa."
Gajiya yayi ya sauka a kanta ya kwanta gefe d'aya." Yana maida numfashi,
 tunawa yayi da Afnan da irin zumar da ya lasa a daren farkonsu, yayi murmushi yace a zuciyar shi, Afnan ta dabance bazan tab'a rabuwa da keba."
Ya juya ya kalli saratu yaga tasaki k'aton baki, tana bacci,
  A hankali yatashi ya bar mata d'akin, ya koma d'aya d'akin ya kwanta."
 tunanin Afnan yakeyi har barci ya d'aukeshi."
***************
Yau juma'a bayan sundawo daga masallaci tare da maimartaba, 
Kai tsaye sashin Anna yanufa domin yasan duk ranar juma'a tana shirya lafiyayyen abinci, irin na gargajiya, kuma a tare sukeci."
Sallama yayi ya shiga."
 Anna dake zaune tana cin abinci ta d'an saki fuska ta  amsa masa."
Ganin ta d'ansaki fuskarta, yabashi kwarin gwaiwar zama kusa gareta yanda yakeyi a da."
Yasanya hannu a cikin abincin shima yashiga ci."
Anna ta dubeshi tace "ya haka yarima ina matarka ne?"
Yace "Anna Dan Allah ki daina maganar wancan abar."
Taja bakinta tayi shuru bata kuma maganaba." Dan ta fahimci zancen yakeso tayi masa."
Afnan ta fito daga d'akinta cikin shiga ta alfarma, ta sanya turare kusan kala hud'u."
Ta fito falo, kuyangi na biye da ita."
        tundaga nesa kakejin k'amshin turarenta yana tashi, da sauri Yarima ya d'aga kai ya kalleta, yayi saurin kauda idonsa, saboda kadda Anna ta fahimci wani Abu."
Tana isowa wuri, k'amshin jikinta gaba d'aya ya dake hancinsa, ya lumshi ido."
Ta zauna a kusa da Anna a gefe d'aya, ta kalli Yarima cikin girmamawa tace " barka da warhaka Yarima."
Murmushi yasaki yana kallonta sonta na kuma shiga zuciyarsa."
     Yace "barka." kinyi juma'a lafiya."
Bata tanka masa ba, illah tasanya hannu ta tsiyaya lemo a Kofi, tashiga sha."
Mamaki yakeyi yanda takyaleshi to me take nufi?"
Anna na ganin hakan taji dad'i, saima murmushi tayi irin nasu na manya."
Shima basarwa yayi yashiga yiwa Anna hira, yanayi yana kallon Afnan, 
      Anna na lura da hakan ta shareshi."
Afnan ta mik'e tsaye tace Anna zanje na kwanta."
Anna ta kalleta tace badai bacci zakayi ba?"
Tana shagwab'a tana cewa "A gajiye nake Anna."
Anna tace "to sai da safe d'iyata ta kaina."
Bassam idonsa na k'asa.
   Yana tunin me Anna take nufi dashi akan Afnan ne?"
A yanda yasan Anna da saurin  fahimtar abu,
Ya kamata ta fahimci cewa ya kamu da son Afnan."
Kwatakwata yanzun ya lura Anna bata damu dashiba kamar da."
Ta ko san yanda yake buk'atar Afnan kuwa?"
   Ta ko San yanda yake jin Afnan a ransa kuwa?"
Anna na lura da shi tasan a tsuke yake, 
   Tayi kamar bata gane ba,
   Taci gaba da zuba mashi hira."
Shi kuma a lokacin  bayajin dad'in hiran tata, 
   Yasha jinin jikinsa yayi shuru yashiga tunanin ta ina zai b'ullowa Anna ta gane gskiyar sa, a yanzun tsakani da Allah yake son Afnan."
Tun yana  tanka mata a hirar har yakai   ynzun daga uhm sai uhm uhm yke cewa."
Ganin hakan da tayi kamar ba'a hayyacinsa yake ba yasa tayi saurin mik'ewa tsaye zuwa d'akinta tace "Yarima nima nashiga daga ciki."
Ka gaida matar ka."
Binta yayi da kallo kamar ya fashe da kuka yakejj."
[3/5, 8:10 PM] Ummu Safwan WS P1: π *TAMBARIN SARAUTA*π€΄
π.             π€΄         π
             *NA*
     *UMMU SAFWAN*
    ( Farida Bashir)
           *49*
Mik'ewa yayi a fusace, cikin k'unar zuci, yanufi sashinsa."
Da shigarshi, Audu yashiga kwalawa kira,
   Audu ya fito da gudu ya durk'usa yace "gani ranka ra dad'e."
Yace "d'auko min ruwana."
Babu b'ata lokaci Audu ya d'auko masa kwalbar giyarsa yashiga zuba masa."
K'ofi biyar ya shanye,
   A daren kusan kasa barci yayi, sai juyi yakeyi a kan lallausan gadonsa."
Babu Abunda yake tunani sai Afnan, Daren farkon su yake ta tunawa yana juyi."
Tunawa yayi da fatar jikinta ita kanta abun tab'awa ce, 
   Ya tuna da laushin lab'b'anta, haka suke kamar bayan tarwad'a saboda laushinsu."
K'amshin bakinta kuma, tamkar k'amshin giginya, ga hak'oranta farare anjerasu tsaf gwanin sha'awa."
Ya tuna da lokacin da yaga suna dariya da Sadi a can lambu."
Ya mik'e tsaye yace "kai ina bazai yiwu ba."
Ya mik'e tsaye ya kuma fesa turare yafito yanufi sashin Anna, a lokacin k'arfe shabiyu da kwata. Na dare"
    Yasan Anna tayi barci."
Dashigar shi babban falon, kai tsaye d'akin Afnan ya nufa da Addu'ar Allah yasa k'ofarta a bud'e take."
Ya murd'a a hankali ta kuwa bud'e, ya lek'a a hankali yaga kuyangu sunyi kwace a k'asa su biyu."
Suna jin k'arar k'ofa suka mik'e zaune da Sauri suna zarar ido, ya saka hannun a kan lab'b'ansa yana Nuna masu dasuyi shiru."
Ya nuna masu a hannu da sufita subar d'akin, a hankali suka fita."
Ya lallab'a yashiga d'akin ya isa gefen gado inda Afnan take kwance."
Dakaga fuskarta kasan bacci takeyi cike da nishad'i, yashiga tunanin ita batama damu dashiba baccinta takeyi hankalinta a kwance."
Kallon ta kawai yakeyi, a hankali ta bud'e idonta kamar wadda aka kira sunanta."
Ido biyu sukayi dashi, tsoro ya kamata tayi saurin lunlub'e jikinta tana tunanin abunda ya kawoshi d'akinta."
 Yayi sauri ya hau gadon ya zauna."
Ya lura so take ta gudu, ko dai ta manta dashi mijinta ne? Take k'ok'arin gudunsa."
Yace "kina tunanin had'uwa da Allah kuwa Afnan?"
Ta kalle shi tace "mekake so?"
"Ke!
   Ya fad'a batare da tunaniba."
Tace "Ni?"
Yace "Eh."
Idanunta suka k'ank'ance ta fara tunanin abinyi."
"Ke matata ce inada hak'i a kanki."
"Yanzun Kasan da hakan, ni bawani hak'i naka a kaina, katafi kawai wurin wacan matar taka, wadda kafi sonta a kan kowa."
"Ke waya fad'a maki hakan?"
Ya kuma matsota zai rungumeta, tayi saurin ja baya tace Anna na nan fa?"
"Ita ta hana ki kawo kanki gareni?"
A'a tafad'a da sauri, kaine baka buk'ata ta burinka akoda yaushe kayi min mugunta, bayan karaboni da iyayena da kuma....."
   Sai tayi shuru."
To Afnan kiyi hak'uri mana duk abunda nayi maki akan kuskureni ne,
kibani dama na wanke laifina gareki."
Ta girgirza kai tace 'ni dai ka tafi d'akinka, Dan kana tab'ani ihu zan maka, Anna tajika tazo ta rabani da kai."
    Kawuce kawai katafi sashinka."
"Tashi muje tare." Yace da ita."
A'a babu inda zantafi a yanzun









