Showing 66001 words to 69000 words out of 90241 words
Chapter 23 - TAMBARIN SARAUTA Book (1 to End) Complete by UMMU SAFWAN.txt
 Sukayi saurin zubewa k'asa, suna fad'a mashi sak'on Anna."
Murmushi yayi yace  "ina Anna take?"
Suka had'a baki sukace tana tare da gimbiya ranka ya dad'e."
Bai kuma yin magana ba ya wuce su a ransa yana fad'in
 "Anna da ita za'ayi zaman d'akin kenan tunda ankawo 'yarta, saboda dan kar na cuceta."
Ya kuma yin murmushi yace "Anna bakisan yanda nakejin Afnan a raina bane, da bazaki tab'a tunanin zan cutar da itaba."
Afnan kuma batasan lokacin da kowa ya watseba,
 Jin gurin tayi shiru ta yaye rufin da akayi mata, ta mik'e tsaye.
 taci gaba da k'arewa d'akin kallon ganin komai ya canza mata."
Hotunansu dana yarima take kallo d'aya bayan d'aya, duk da a lokacin biki  akayi su."
Can ta hango wani hoton a d'an k'aramin frame daga gani mahaifiyar Bassam ce."
Ta kai hannunta ta shafe hoton tare da d'auka ta rik'e a hannunta, suna kama da mahaifiyarsa, taji ina ma tana raye?"
Aida tazama _complete_  amma yanxun ita bata da uwa shi bai da ita, su dukansu duk marayune."
Sun san zafin rashin uwa su biyu,
  Hawaye masu d'umi suka zubo mata,
Jin motsin mutum a bayanta yasa ta firgita har hoton ya fad'i daga hannunta tas! Kakeji."
Tayi saurin d'aga kanta taga yarima ne ya shigo."
Da sauri ya isa gabanta tana tsugunne tana kwasar kwaba da ta fashe, hankalinta duk ya tashi cewa takeyi "dan Allah kayi hak'uri, nayi maka banna Dan Allah kayi hak'uri."
Rik'o hannunta yayi da taji ciwo har jini ke fita, har ya fara d'iga k'asa."
Ganin jinin a hannunta yasa ta rik'e hannunta ta fashe da kuka."
Tana fad'in "wayyo hannuna, cikin sigar shagwab'a da tsoro."
Cikin tashin hankali yarima yayo kanta yana fad'in ingani hannun yana k'ok'arin kama hannunta."
Tayi saurin yin baya tace "ni karabu dani."
Yayi saurin nufarta tana ja baya tana fad'in "ba sai ga ganiba zai warke ba sai kasa min  maganiba."
Anan ya gano tsoron magani takeyi, 
  Yayi saurin nufarta ya rungumeta ya kamo hannun yana dibawa,
   Yana sanye da shadda ruwan madara tasha aiki, gaba d'aya gaban rigar duk ya b'aci da jini."
Ai saita k'ara sakin kuka, ta runtse idonta."
Cikin kuka da shagwab'a take tambayarsa, tace "ciwon babba ne?"
Ya kalleta cike da burgewa yace "Tambaya ta kikeyi?"
Ta kuma fashewa da kuka tace "wayyo na shiga uku, nidai kabarni naje wurin Anna tabani magani."
Ta kwace daga jikinsa ta mik'i hanyar barin d'akin a zuciyarsa yake cewa "wautar Afnan da yawa take."
Kafin ta kai k'ofa ya rik'o hannunta, ya kuma rik'o ya tsanta mai ciwo yana kallo yana yuyawa."
Yace "kin cika samaka kanki tsoro, bawani ciwo bane amma jini ya fito."
Kwalbar ra tsireki ne shi yasa jinin ke fita amma bawani ciwo a gurin."
duba kigani yanda duk kika b'ata min jiki da jini."
Yasanya auduga ya goge mata jinin
Dama tana cike da jin haushinsa har a lokacin bata manta da abunda yayi mata ba a gurin dinner, da kuma yanzun."
Ta fisge hannunta ta wuce zata fita."
Yana daga inda yake tsaye yace "kin mance abunda Anna ta umurce ki?"
Tayi tsaye tare da zaro ido, Anna ta fad'o mata a rai. Ta tuna da tarbar da akace tayiwa yarima idan ya shigo."
Cike da wauta ta furta "Au!" Ta fad'a a fili."
Da sauri ta koma inda aka zaunar da ita, ta kuma gyara Alkyabbarta ta lullub'e jikinta baki d'aya."
Bassam dariya ta cikasa amma ya dake ya zauna kan kujerar nan da akekira ( _lazy chair_) yana kallonta, 
    Can yaga ta mik'e tsaye ta tako zuwa wurinshi.
Kallonta kawai yakeyi, sai da ta kawo gabansa ta kai k'asa."
Bata dubisheba ta sanya hannunta ta fara cire masa takalmi."
Ta mik'e tsaye taje ta d'auko ruba mai fad'i ta zuba ruwan d'umi. A cikinta dama komai shirye yake."
Ta isa gabanshi, bai b'ata lokaci ba ya tsoma k'afafunsa cikin ruwan."
Ta d'auko tiren da aka jera tawul da kuma ruwan kumfa mai shegen k'amshi, ta d'ebo d'an kad'an tashiga wanke masa k'afa dashi."
Bassam lumshi idonsa yayi yanajin dad'in hakan, tanayin komai cikin natsuwa,
   Bayan ta kama ta saka tawul tana gogewa a hankali."
Sannan ta lalubi irin silifas d'in nan mai taushi ta sanya masa sannan ta kwashe komai ta kai toilet."
Da tadawo ta isa bakin gado, dama akwai wata na'ura mai saukar da k'amshin turare ta kunna, gaba d'aya d'akin ya d'auki k'amshi, dad'i yacika bassam zuciyarsa tayi masa sanyi ya kuma yiwa Allah godiya da ya azurtashi da mata kamar Afnan."
Yana kallonta tayi duk abunda aka koyar da ita,
   Sannan ta d'auko madara da dabino tana cire kwallon tana bashi yana ci.
Nan da nan yake had'iye dabinon yana mik'a mata hannu tana kuma bashi,wani 
   Har a lokacin bata huceba, tana dai yin abunda Anna ta sanyata kawai ne, Dan kadda Anna taga laifinta."
Mik'ewa tsaye yayi, itama ta mik'e tsaye ta sunkuyar da kanta k'asa  tashiga cire masa botir d'in rigarsa."
Rasa yanda zatayi, ta cire masa rigar tayi, ta sauke hannunta k'asa, kanta a sunkuye, takasa had'a  dashi."
Bata ankaraba har ya cire rigar daga shi sai d'an gajeren wando."
Hannunsa da yakai ya cire mata Alkyabbarta shi yasa hankalinta ya dawo gareta."
Idonta ta d'aga ta dubeshi tana ganin shi da gajeren wando, gaba d'aya jikinsa duk gashi ne, kota ina yayi kwance luf luf a kyakkyawar fatarsa fara tas kwanin ban sha'awa."
   Gabanta ya fad'i tayi saurin sunkuyar da kanta k'asa."
Tunawa tayi da Anna datace "kada ta hana yarima Abunda  yakeso da ita.
D'aukarta yayi cak yanufi kan gado da ita,
    Rufe idanuwanta tayi takasa had'a ido dashi, gabanta sai fad'uwa yakeyi duk a tsorace take."
Shima ganin ta tsorata da ganinshi hakan,
    Bayason abunda zai d'aga mata hankali, yafison yabita a sannu cikin kwanciyar hankali, ya karantar da ita, salon soyayyarsa, mai rikitarwa."
  ya ajiyeta, a kan gadon had'ida gyara mata kwanciya, ya mik'e yanufi wadruf ya Ciro kayan barcinsa ya sanya."
Yadawo ya zauna a gefen gado. Ya kira sunanta a hankali cikin murya mai taushi."
Ta bud'e idonta a hankali ta dubeshi, ganin yasanya kaya a jikinsa, 
Yasa taja doguwar ajiyar zuciya, had'ida bud'e idanunta gaba d'aya."
Yace "beauty tsorona kikeyi ne?"
  Ki daina tsorona ninaki ne,
    Ni masoyinki ne ki yarda dani bazan tab'a cutar dake ba, wadda nayi a baya ina Neman yafiyarki."
Kibani dama a yau na goge kuskurena dana yita aikata maki."
Shuru tayi batayi maganaba, ganin hakan da yayi."
  Yasaki fuskarshi sosai,
  Ya tsuguna ya tallabota daga kwancen ya zaunar da ita yace "bani labarin abunda Anna ta koyar dake."
Bata tsaya wata wata ba, ta gyara zamanta, duk abunda tayi masa shi ta zayyane masa, da takai inda zata cire masa kaya sai ta fara inda inda."
   Duk sai takasa idawa, ta k'arasa da cewa "Anna tace idan INA haila kada inkwanta kusa da kai."
"Naam!!!!!!!".   Ya fad'a da sauri."
        Bai San lokacin da yace "kina nufin Al'ada kikeyi?."
*pls Dan Allah kuyi hak'uri na jina kwana biyu wasu abubuwa ne suka shiga gabana, amma nakusan kammala maku novel din insha Allahu*
[3/6, 8:22 AM] Ummu Safwan WS P1: π *TAMBARIN SARAUTA*π€΄
π.             π€΄         π
             *NA*
     *UMMU SAFWAN*
    ( Farida Bashir)
           *57*
Taji kunyar tambayar tashi, 
   Ta rufe fuskarta tace A'a jiya nayi wanka."
Wata Ajiyar zuciya ya sauke mai sanyi a ransa yace Alhamdulillah."
Mik'ewa  tsaye yayi ya d'auko mata rigar barci, fara sol mai bakin lesi, ya mik'a mata yace "ungo karb'i kisanya, 
idan kuma kika kuskura, 
kika bud'e baki kikayi min gardama, to babu Wanda zai hana nasanya maki ita da kaina."
Da  sauri ta Karb'i rigar tana kallonta ta kuma  ta d'an saci kallon fuskarsa
ta ga alamar da gaske yakeyi."
ta Mik'e tsaye  jiki ba kwari  tanufi toilet domin ta sanya."
Rigar tayi mata kyau kuma ta karb'i jikinta, 
amma sai dai duk ilahirin jikinta a bud'e yake mussam k'irjinta."
Kunyar fitowa taji, tayi tsayenta a cikin toilet d'in."
Ganin ta d'auki kusan minti goma bata fitoba,
 Yasa yayi gyaran murya yace "ko nashigo in d'aukokine?"
Tanajin hakan batasan lokacin da tabud'e k'ofa ta fitoba, 
domin tasan halin shi zai iya."
Yana ganin fitowarta ya kura mata ido yana kallonta, ya kasa d'auke ido daga gareta."
Tasowa yayi ya tareta ya rungumeta, yanufi kan gado da ita."
Bai san lokacin da ya kai bakinsa cikin bakinta ba."
Taso yin gam da bakinta kamar yadda ta saba, jin ya kai hannunsa a cikin rigar barcinta, ya cafko Brest d'inta,
Tayi saurian gantsarewa,
 Tayi saurin sakin bakinta ba shiri."
Yana tsotsar bakinta tamkar an aikoshi, laushin jikinta yasa yayi saurin tub'e mata rigar jikinta gaba d'aya."
Cikin muryarta mai sanyi tace "meyasa kakeyi mun haka ne?"
Yace "baki so?"
Tayi shuru batayi maganaba."
Ya tallabeta zuwa tsakiyar gado."
Robar Zuma ya d'auko ya zuba a saman Brest d'inta, yashiga lashe zumar yana tsotsar kan brest d'inta, d'aya hannunshi kuma yana cikin pant d'inta yana wasa dashi."
Wani numfashi Afnan take fitarwa, wadda batasan tana yinsaba."
Shima Bassam hakan,
   Tun daga k'asanta har zuwa Samanta, Bassam yayi amfani da Zuma sai da ya lashe Afnan tas, wadda bata San abunda yakeyi ba gaba d'aya yarima ya kasheta da zazzafar soyayyar shi."
Babu abunda Bassam yafiso yake d'auke masa hankali irin Brest musamman na Afnan, 
haka ya kamasu yayi ta tsotsa yana shafarsu yana murza saman kan."
Sai da ya tabbatar da ya zautar da Afnan ya mantar da ita a duniyar da take sannan ya karanto addu'ar saduwa da iyali, ya saitaπ. Yashiga, ya fara aiki."
Gaba d'aya kunnuwansa suka d'auke daga ji."
    Idanuwansa suka rufe daga gani."
Wani jijjiga yakeyi yana wani sambatu, idanunsa na zubar da hawayen dad'i."
Gaba d'aya ya jik'ewa Afnan fuska da hawaye, wadda bai San yana fitar dasuba,
     Sai nishi yakeyi mai had'e da kuwa."
   Sai sanya mata Albarka yakeyi."
Sai da ya d'auki lokaci mai tsawo, sannan ya samu biyan buk'atarsa wadda bai tab'a samun kansa cikin natsuwa kamar hakan ba."
Gefe d'aya ya kwanta yana maida numfashi, ya jawo Afnan ya rungume yana shafar gashin kanta, had'ida sakar mata kiss ta ko ina."
Yashiga fad'in "nagode Afnan hak'ik'a ke ta dabance a cikin mata."
Dana rabu dake dana tafka babban Asarar da bazan tab'a yafewa kainaba."
Pls Afnan ki manta da komai, ki zubar da komai kisoni ki k'auna ceni. Kamar yanda nake sonki 
   Mu shinfid'a sabuwar rayuwa. Mushiga wata sabuwar duniya ta masoya."
Nayi maki Alk'awarin duk yanda kikeso na zama zan zama, in har zaki soni."
Idonta ya cika da hawayen jin dad'i, hak'ik'a kalaman Yarima sunyi mata dad'i sosai, kuma ta yarda ta amince a yanzun yarima yana mata soyayya irinta uwa da d'anta."
Tabbas yarima abun so ne, ga kowace macce kuma jarumi ne."
Hawayen fuskarta ya kuma k'aruwa da ta tuna da ba ita kad'ai bace gareshi, ba ita kad'ai bace ta d'and'ani wannan zumar soyayyar tasa ba."
    WaNi Zafin saratu da kishinta taji ya k'aru a ranta, ta kuma d'auki d'amarar duk yanda zatayi sai tayi domin ganin yarima ya zama nata mallakinta, ita kad'ai  batare da kowa ba."
Ganin sai zubar da hawaye takeyi, bata bud'e baki tayi magana ba."
Ya tsura mata ido yana kallonta, a nan take ya karanto tsantsar k'aunarsa a tare da ita."
Kuma rungumeta yayi gam a jikinsa, ya tallabota ya d'orata a kan jikinsa.
 Yana murmushin farin ciki, da jin dad'i,
  fatar jikinsu ta manne da juna, dama ba kaya a jikinsu
 _skin_ _to_ _skin_
 harshe ya Sanya yashiga lashe mata hawayen dake zuba a fuskarta,
      Cikin murya mai taushi yace "beauty daina kuka, in dai kina dani, a duniya bazaki tab'a kokawa ba,
Ni nakine ke tawace bazan tab'a had'a sonki da nawata ba, keta daban ce, beauty komai naki mai kyaune da kuma d'and'ano."
Wani sanyi taji ya saukar mata a cikin zuciyarta."
Ganin hakan da yayi yasanya baki ya cafko Brest d'inta yashiga tsotsa yana wasa dashi, birkice ta yayi ya hau kanta. Yasanya ya tsanshi cikin pant d'inta, yashiga wasa da hq d'inta. Wadda Afnan ji tayi kamar ta suma dan dad'i.
Sannan ya gyara ya  saitaπ yashige akaro na biyu."
Wani sinadarin dad'i ya kuma durarwa basaam wadda kuka yakeyi mai sauti baisan yanayi ba."
A Daren ranar sun nisha d'antar da junansu sun farantawa junansu, Bassam ya jigatar da Afnan, har sai da tafara bashi tausayi sannan ya kyaleta haka nan."
Rungume da jikinsa ta kwanta, barci mai nauyi yayi awon gaba dasu."
Saratu na d'akinta takasa barci sai safa da marwa takeyi, a tsakar d'aki, 
jitayi bata iya juriya ta bud'e k'ofa ta fito cikin Daren ta nufo d'akin yarima."
Tana kawowa k'ofar d'akin  ta dingajin saukar numfashinsa da kuwarsa yana kukan dad'i."
Da gudu tayi baya tajuya tana kuka tanufi d'akinta, 
    Abunda taji yaci gaba da yimata yawo a kunne,
    Tana tunanin ita yarima bai tab'a yimata irin wannan kuwarba, bai tab'ayi mata kukan dad'i ba."
Asalima idan yana kanta, yanayi yana yak'unar fuskar kamar wadda aka sanyashi dole."
Shin hakan yana nufin bata da dad'i ne?"
   Ko kuma muradinta ne bayayi?"
Ta bud'e k'aton bakinta tasaki kuka mai sauti, tana fad'in Allah ka kawo mani agaji mijina zai juya min baya."
Kiraye kirayen sallar asuba ne ya tayarda su daga barcin da sukeyi."
A hankali ya sauketa daga 
Jikinsa Dan karta tashi, kamar wata yarinyar goye."
*oh ni Ummu safwan naga abun mamaki*π€
Toilet yashiga yayi wanka ya d'auro arwala ya fito da tawul d'aure a k'ugunsa."
Sannan yanufo wurin Afnan a hankali yake hura mata iska a kunnenta, 
   Ta bud'e idonta a hankali da murmushi d'auke a fuskarta."
Yace "Beauty atashi ayi sallah, a ruk'a mana Allah yasa a cikin daren nan munsamu 'yan biyu."
Murmushi tayi ta rufe fuskarta,
Saman gadon ya hau,
Zanen gadon yasanya ya rufe mata jikinta, 
  Sannan ya d'auketa kamar jaririya yanufi hanyar toilet da ita."
Wanda yayi dai dai da shigowar saratu d'akin. Kasan cewar tana da key d'in d'akin a hannunta."
Bassam yayi mamakin ganinta a yanzun a dai dai wannan lokacin shi har ga Allah yama manta da ita, 
   Kuma gashi d'auke da Afnan a hannunshi."
Afnan na ganin Saratu tsaye a bakin k'ofa tana kallonsu, ta lank'ama hannunta a saman wuyan yarima,
   Ya sunkuyo da kansa dai dai bakinta, ta turo bakinta ta cafke bakinsa suka shiga tsotsar bakin junansu.  tana d'auke dashi."
Yi yayi kamar bai baisan saratu tashigo d'akinba."
        A cikin salon soyayyarsu ya nufi toilet da ita."
Saratu jitayi kamar ta kurma ihu, tunda take da Bassam bai tab'a d'aukarta ba, bai tab'a rungurmar taba, kiss ma baya d'aukar dogon lokaci yana mata shi, 
    Tabbas tasan zamanta a gidan nan ya kusan k'arewa."
Bassam yayi  Afnan wanka ya wanke ta tas sannan yace tayi wankan tsarki, tayi Arwala tafito,  shi ya tafi masallaci,
   Amma kuma taza cikin shiri domin da yadawo zasuci gaba da abun jiya."
Zaro ido tayi tace "wlh nafa gaji da yawa fa."
Dariya yayi yace zaki murmuje ne idan nadawo, ya fita yana dariya had'ida rufo mata k'ofa."
Bayan ta kammala yin wankan ta fito. Tasanya kayanta da hijabin sallah ta shinfid'a abar sallah ta yar da sallah."
Tana kammalawa a nan saman sallayar barci yayi awon gaba da ita."
Sai da akayi raka'a d'aya sannan Bassam ya shiga masallacin,
  Raka'a d'aya yasamu."
Maimartaba yana lura dashi a ransa yace "abunda Bassam bai tab'ayi ba."
Bayan an kammala sallar ne, yarima da sarki sunjero suna tafiya kamar yanda suka saba."
Sarkin ya kalli Bassam yace "Ango  Ango,
  Bassam yayi dariya ya sunkuyar da kai cike da jin kunya."
Sarki yace "lallai yau naga canji kuma na tabbata." Kai Allah dai ya biya Anna."
Sarki ya lalubo wani k'ullin magani a aljahunsa, 
   Ya mik'awa Bassam yace "ga nawa gudun muwar kasha da ruwa,
   Zakazo kabani labari da kanka." Koda yake dai zurfin cikinka yayi yawa."
Nasha fad'a maka kad'aukeni tamkar abokinka, amma miskilancinka baya barinka"
Murmushi kawai Bassam yake mai cike da jin kunya."
Zai takawa sarki zuwa d'akinsa kamar yanda yasaba a koda yaushe idan suka fito daga masallaci 
Sarki yace A'a yi tafiyarka wurin Amaryarka barni na k'arasa da kaina."
Bassam yace "to Abba a kwana lafiya."
Sarki yayi dariya. Ganin ya dakatar dashi daga rakiyarsa ko musu baiyi masa ba."
Ya kalli bassam da har yayi nisa da tafiya yace "a daibi a sannu."
[3/6, 9:13 AM] Ummu Safwan WS P1: π *TAMBARIN SARAUTA*π€΄
π.             π€΄         π
             *NA*
     *UMMU SAFWAN*
    ( Farida Bashir)
           *58*
Ya juyo ya kalli maimartaba yayi murmushi,
    A ransa yace "Abba ko kunyata bayaji, kwata kwata bayajin nauyin yi mun irin wad'an nan magagganun."
Kai tsaye d'akinshi ya nufa, da sallamarsa a hankali d'auke a bakinsa."
Turus yayi ya tsaya ganin Afnan kwance a saman sallaya tana barci."
K'arasowa yayi ya tsuguna gabanta,  ya kura mata ido yana kallon kyakkyawar fuskarta, yanajin kansa cikin wani yanayi,
Dawani sabon sonta yana durar mashi a zuciyarshi."
Tausayi tabashi domin yasan tasha wahala a Daren jiya, tayi juriya, sosai."
Tallabarta yayi a hankali ya d'orata a kan gado had'ida gyara mata kwanciya, yajawo bargo ya rufeta  ya juya ya bar d'akin."
D'akin saratu ya nufa, 
  Ya tarar da ita kwace a kan gadonta tayi rufda ciki,
  Jin  shigowar sa, yasa tayi saurin rufe idonta,
 kamar wadda ke barci."
K'arasowa yayi kusa da ita, ya kalli fuskarta. Gani yayi ta kuma yimasa muni, 
Ya k'ak'aro murmushin dole,
yakira sunanta yace "saratu nasan ba barci kikeyi ba, ganina yasa kika rufe idonki.'
Ina Neman Alfarma da kitashi zaune muyi magana."
Hawayen da take b'oyewa ne dan karya gani sune suka shiga ambaliya a fuskarta."
Gefen gadon yaje ya zauna. Wani wari ya daki, hancinsa,









