Showing 51001 words to 54000 words out of 90241 words
Chapter 18 - TAMBARIN SARAUTA Book (1 to End) Complete by UMMU SAFWAN.txt
 wuce."
Ya k'ara shan gabanta, cikin zafin nama ya rugumota zuwa jikinsa yace "kina hauka ne?" Zaki fita a tsakar Daren nan?"
Ko kuwar kwace jikinta takeyi daga rungumar da yayi mata, tana cewa "ina ruwanka."
"Da ruwana dole in kula da lafiyar matata, kina so mura ta kama min ke?"
   Gashi Asuba na kunno kai sanyi zai yi yawa, zoki kicire jik'ak'k'un kayan nan, ki sanya rigata."
 Tace "Ni bazan saka ba."
Yace "Ashe ko zaki wuni a d'akin nan."
Tace "saboda me?" 
Yace "saboda bakijin magana ta."
Hawaye suka soma zubo mata, cikin shagwab'a tace "ni kaina keyi min ciwo."
Ya kai hannunsa cike da tausayinta zai tab'a goshinta nan ma ta buge masa hannu."
    Sangarta ta da shagwab'arta sun fara burgeshi,  yanayin maganar ta ne ko?" Ya tambayi kansa."
Rik'o hannunta yayi da k'arfi yajawota ta fara tafiya, domin idan ta tsaya a hakan da wad'an nan kayan masu sanyi komai zai iya faruwa da ita."
     
Yace "kije ki cire kayan nan ki sanya jallabiya sai ki sha magani."
 idan kuma kika kuma bud'e baki kikayi min musu, to saina kuma yimaki abunda nayi maki d'azun."
Zaro ido tayi cike da tsoro tace "dan Allah kayi hak'uri, da zafi sosai, wallah idan ka kuma yi kasheni kawai zakayi."
Dariya magarta   taba shi, yace '"to idon bakison na kuma yi maki,
kibi umurni na, kiyi abunda na sanyaki."
Ba musu ta wuce shi ta d'auko jallabiyar tashiga toilet ta sanya ta fito."
A Bakin gado yayi mata nuni da tazo ta zauna, kusa da shi,
ba musu taje ta zauna a d'an nesa dashi,
    Magani ya d'auko ya k'ak'k'are ya mik'a mata had'ida ruwa yace "ungo ki sha."
Marairaice fuska tayi cikin shagwab'a tace "A'a ni yunwa nakeji ba magani ba........"
Oh!! Karb'i kisha sai mutafi falo  na had'a maki _cornflast_ ki sha ko?'
Ba musu ta karb'i maganin ta sha."
      Taji dad'in hakan a ranta cewa takeyi yau she rabun ta da shan _cornflask_."
Rik'ata yayi zasu tafi falo cikin shagwab'a tace, sakeni zan iya tafiya da kaina."
Tafiya takeyi a bubbud'e, sai yanzun ya lura da hakan, tausayin ta da sonta ya kuma kama shi, yace "amma kam da na rabu da ke Afnan da na cuci kai cutar da bazan tab'a yafewa kaina ba."
Ji kawai tayi an d'auketa kamar jaririya ya nufi falo da ita, ya d'orata a kan kujera, had'ida jera mata sannu."
Da sauri ya had'a mata _cornflask_ ya mik'a mata,  tana sha ya tsura mata ido yana kallon d'an kara min bakinta, ya  yadda take wasa fa cokalin da take shan _cornflask_ d'in."
    Bakinta mai kyau, d'an k'arami  gashi pink shar dashi."
Yashiga tunanin ashe mata masu kyau ba duka  suka taru suka zama d'aya ba."
    Ba kowacce  mai kyau ba ce ke zama marar  kirki,
 ita mugunta a zuciya take ba'a fuska ba."
Ta mik'e tsaye da kyar tace "na gama."
Ta katse masa tunanin da yake, ya kalleta yace kinyi wankan tsarki?"
Taji kunyar tambayar tashi, ya gano hakan, yace "kalli ogogo ba dad'ewa za'a kira sallar asuba, idan bakiyi ba kije kiyi sai muyi sallah."
Ta sunkuyar da kai bata bashi amsaba anan ya gane tayi take nufi."
Ya tallabeta yanufi kan gado da ita, gyara mata kwanciya yayi had'ida  lullub'eta da bargo, 
Brest d'inta ya d'an gogeshi  k'arjinshi,
Wani abu yaji  ya taso masa tun daga saman shi, har k'asan shi."
cikin dubara ya d'an yaye bargon da ya lullub'eta dashi,
      Ya tura hannun shi cikin jallabiyarta ya fito da Brest d'in ya sanya bakinshi  ya shiga tsotsa yana d'an matsasu cikin wani salo"
    Saukar ruwan  hawayenta yaji a hannunshi yayi saurin barin abunda yakeyi yana cewa "sorry na daina, yi shuru daina kuka."
Wuri ya samu a gefenta ya kwanta, gaba d'aya barci yayi awon gaba dasu."
Buga k'ofar da akeyi shi ya tayar dasu daga barcin da sukeyi, Bassam ne yayi saurin tashi yanufi wurin k'ofar da sunan bud'ewa."
    Afnan itama ta farka amma sai tayi likimo kamar barci takeyi."
Koda yaje ya bud'e Sadi yagani a tsaye yana rangwad'a kamar wata mace, ganin Yarima ya bud'e k'ofa sai k'ok'arin tusa kansa yakeyi zai wuce cikin d'akin yana kiran "Aminiya."
Tura Sadi Waje Bassam yayi had'ida ci masa kwalar riga, ya shak'e wuyan Sa yace "wace ce Aminiyar taka?"
     Kaifa namijine ba macce ba, to daga yanzun na soke Amintar taku."
Da kyar sadi yasamu Yarima ya sakeshi ya zube k'asa yana fad'in ayi hak'uri Yarima bazan sakeba, tafito mutafi."
Yarima yace kutafi ina?"
 bazata je ko inaba, ka fad'awa masu kula da dabbobi su koma a kan aikinsu, 
    Kuma karka kuskura ka  fad'awa kowa Afnan na wurina."
Sadi ya kalleshi cike da mamaki yace "angama ranka ya dad'e yanda kace haka za'ayi."
Afnan najin muryar Sadi tayi saurin saukowa daga kan gadon tanufo bakin k'ofar inda takejin maganarsu
, jin hukuncin da yarima ya yanke yasa taja bakinta tayi shuru, batayi maganaba."
Sadi bai lura da ita ba, har zai wuce yaji ta kwad'a mai kira tace "Aminiya.'
Ya juyo da sauri yana jin dad'in ganinta  yace "Naam Aminiya." Ya kuma yi saurin rufe baki, da ya tuna da gargad'in Yarima yayi mashi."
Yarima yayi tsaye yana kallonsu, Afnan ta kalli Yarima ta sunkuyar da kai cikin maganarta mai taushi a hankali ta furta, tace wa yarima inaso zanyi magana dashi."
Yarima yayi d'an nesa dasu, a nan suka shiga maganarsu a hankali wadda nikaina bansan abunda suke cewa ba."
Bayan sun gama ne Sadi ya tafi, itama ta koma d'aki, Bassam ya biyo bayanta."
Gabanta yasha ya danganeta a bango ya tsareta da ido, yana huci sannan yace "meye tsakaninki da shi? Me kika fad'a mashi?"
Tace "ba komai."
Ya kuma kallonta cike da kishi yace kirik'a kama jikinki dashi, shifa namijine ba macce ba ne."
Tasa idonta k'asa tana magana k'asa k'asa cikin shagwab'a had'ida turo baki 
take cewa "meye kuma ruwanka da shi ai a tare ka ganmu."
Murmushi yayi domin shagwabarta tana bashi sha'awa da dariya, ya kyaleta yashiga toilet ya d'auro Arwala yafito,
  yanufi masallaci domin yin sallar Asuba."
Afnan na ganin ya fita itama tashiga toilet ta d'auro Arwala tafi to, ta sanya hijabin Saratu, ta shinfid'a sallaya ta tayar da sallah,
   Bayan ta kammala sallah tayi addu'o'i inta ta shafa, ta mik'e tsaye tanufi hanyar fita."
Sai da ta duba ko ina bataga kowa ba,  sannan tashiga sauri harda had'awa da d'an gudunta kai tsaye tanufi b'angaren Anna."
[3/5, 4:58 PM] Ummu Safwan WS P1: 👑 *TAMBARIN SARAUTA*🤴
👑.             🤴         👑
             *NA*
     *UMMU SAFWAN*
    ( Farida Bashir)
*inajin dad'in soyayyarku gareni, da kulawarku gareni masoyana hak'ika ban abunda zan iya furta maku sai dai godiya* *Nagode sosai da nuna k'aunarku gareni*  *inajin dad'in kasan cewa daku ako da yaushe, amma idan natuna soyayyarku gareni ta novel ce sai inji d'aci a raina* *domin nasan da zarar kunji ni kwana biyu na daina novel zaku manta dani ku shafe labarina, zaku manta da ummu safwan a rayuwarku*ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ *sai nake tunanin inama zan  dawwama ahaka cikin soyayyarku har Abada*ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
        *45*
Gudu takeyi domin ganin ta isa b'angaren Anna tunkafin Fadawa su fito daga masallaci su dakatar da ita, suhanata shiga."
 karo taci da Sadi Wanda dama sun shirya hakan shi zai rakata ya zamar mata sheda a wurin Anna, saboda karta zargeta da wani Abu daban."
Gaba d'aya suka jera a tare, had'ida gamawa da d'an gudunsu suka shiga b'angaren Anna."
Da shigarsu Afnan na gaba Sadi na biye da ita a baya,  Mairo da Talatu taci garo dasu suna hidimar gida, 
suna ganinta, cike da mamaki sukayi saurin zubewa k'asa suna gaida ita."
Mamaki Sadi yashi gayi, ganin bayi sun zube k'asa suna kwasar gaisuwa ga  Afnan."
Mik'ar dasu tsaye tayi ta rungumesu, tace "ina Anna?"
Had'a baki sukayi sukace tana ciki?"
Gaba d'ayansu suka isa wurin Anna har da Sadi, shi dai mamaki yakeyi biye kawai yake."
Anna na zaune tana lazami jin muryar Afnan da tayi takasa ci gaba da Jan carbin, ta mik'e tsaye ta nufo inda takejin hayaniyarsu."
Ganin tabbas Afnan ce Anna ta zare ido tare da kiran sunanta "Afnan."
Afnan batajira komai ba a guje idonta cike da hawaye  ta isa wurin Anna ta rungumeta."
Anna ta rungume Afnan a jikinta, tace "ya haka?"
 ina kika tafi?" Nashiga damuwa mai tsanani Afnan na rashin ganinki."
Afnan ta fashe da kuka."
  Anna na ganin hakan ta kori kowa daga d'akin."
 tace "kiyi hak'uri Anna nice najawo kai, tsotsayi ya kaini wurin Yarima inaso inje inga Kaka, shine Yarima ya mayar dani baiwa mai aikinshi."
Ta kwashe labarin duk abunda ya faru ta gaya mata."
Anna Mamaki ta   hauyi   wato Bassam ya hana Afnan dawowa wurinta, kuma ya kamata yana ta faman cutar da ita?"
Tunda yake mata laifi, na yau daban ne, domin ya b'ata mata rai sosai."
Lallashin Afnan tashigayi har tayi shuru, tayi kwance a cinyar ta tana ajiyar zuciya."
Sadi yayi sallama ya shigo, ya zube k'asa ya dubi Afnan yace "Aminiya kitashi mutafi."
"Ina zaku?" Anna tayi tambayar cikin zafi."
"Ranki ya dad'e Yarima zai nemeta....."
Tayi masa dak'uwa da hannunta tana cewa "kaga naka dakai da Yarima tashi kabani wuri."
Sadi ya marereci fuska yace "Ranki ya dad'e idan  Yarima ya nemeta bai gantaba kashe ni zaiyi."
Anna ta hasala tace "kai tashi ka wuce ka barmin gidana, idan ka kuskura ka gayawa Yarima tana gidan nan nima sai na kasheka."
Nan da nan ya rufe bakinsa da hannunsa yace "natuba...."
    Ya tashi ya fita cike da far gabar abunda zai biyo baya."
Bassam na masallaci amma hankalinshi na wurin Afnan d'in shi yana tunaninta."
 A yanzun jin sonta yakeyi yana bugar masa zuciya, jinsa yake baya iya rayuwa sai da ita."
 tunani yashiga yi, da ya rabu da ita da ya tabbatar da yayi babbar hasara a rayuwar shi,
 Domin jinsa yakeyi
 a duniya babu abunda ya tab'a so kamar Afnan."
Gabanshi yashiga fad'uwa bai jira fitowar maimartaba daga masallaciba, kamar yanda suka saba,
 yataho warshi yana tunanin Afnan d'inshi."
 Afnan nafita daga sashin yarima, Saratu ta shiga, kai tsaye kan gado ta fad'a ta kwanta a inda Afnan ta tashi, taja bargo ta rufe."
Bassam na shigowa cike da d'aukin Afnan, kai tsaye kan gadon ya fad'a, yana fad'in barci kikeyi ne?"
Bud'e bargon yayi yashiga had'ida rungumota zuwa jikinshi, wani wari  ya daki hanyacinsa Wanda yasa yayi saurin sakinta ya mik'e zaune."
Itama tashi zaune tayi ta bud'e k'aton bakinta tayi dariya tace "ido na biyu Yarima na." Ta kuma nufoshi daniyar ta rungume shi, yayi saurin durowa daga kan gadon."
*kuyi hak'uri da wannan mura nakeyi kaina ke ciwo*😩
[3/5, 5:18 PM] Ummu Safwan WS P1: 👑 *TAMBARIN SARAUTA*🤴
👑.             🤴         👑
             *NA*
     *UMMU SAFWAN*
    ( Farida Bashir)
            *46*
Da Sauri ya fad'a   toilet yana Neman Afnan, amma  bai gantaba,
 ya fito ya Tarar da saratu  zaune  a gefen gado tana jiranshi domin yau a buk'ace take  kwana biyu bai sosa mata ba."
Tana ganin ya fito toilet,
 tacire kayan jikinta, ta koma daga ita sai best da d'an  wando, tanufoshi tana wata tafiya kamar wani k'ato,"
Tsawa ya daka mata Wanda ta sanyata yin saurin tsayawa cak tana kallonshi cike da mamaki."
Yace "baki da hankali ne?"
 meye natub'e kaya daga ganina?" bazaki jira harna tayaba?"
 To wuce  ki sanya kayan ki  bana buk'ata yanzun."
Sannan kuma A lokacin da kika shigo baki ga kowa ba?" baki ci karo da kowa ba?"
Idonta ya cika da hawaye tace "babu Wanda Nagani a hanya da zan shigo."
Tausayi tabashi  ya matso kusa da ita ya rik'ata."
 yace "kiyi hak'uri saratu, akwai abunda yashiga gaba na,
  Ki Koma wurin zamanki da zarar na maganci matsalar zan nemeki kizo turaka."
Ta d'aga kai alamar to."
A nan ya barta yafita neman Afnan, fadawansa masu gadin k'ofa ya fara  tambaya,
 ko sunga wata farar yarinya mai kyau tafito?"
Suka CE basu ganta ba."
Da sauri yake tafiya yana kalle kalle ko zai ganta, amma bai gantaba, kai tsaye wurin kiyon dabbobinta ya nufa koda tana can,
Sai ma gani yayi masu kula da dabbobin da yasani a da sune suka dawo a kan aikinsu."
Tambayar su yayi yace "ina wadda keyin aikin nan?"
Sukayi saurin zubewa  gabansa sukace "ranka ya dad'e babu gantaba tun jiya, 
   Idan kuma munyi laifi a yi hak'uri Sadi ne yace "kace mudawo bakin  aikinmu."
Yace "haka ne." A gadarance."
Ya tambayesu "ina Sadin yake."
Ya ambata a zuciyarsa ai duk inda Afnan ta tafi yasani tunda Aminiyar shi ce.".
Nuna mashi wani d'an d'aki sukayi suka ce "ranka ya dad'e yana cikin d'akin can."
D'akin ya nufa cike da tashin hankali domin ganin yakeyi yarasa Afnan,
 kuma rasa Afnan a  wurinshi a yanzun wani babban tashin hankali ne, domin itace rayuwarshi 
bayajin zai iya rayuwa a doron k'asa 
 batare da Afnan ba."
A yanzun ya kamu da makahon sonta." Don ya d'and'anni Zak'in  zubar ta, wadda baitaba shan irinta ba, ga zak'i ga  gard'i."
Kai ko a cikin mata  Afnan ta daban ce."
D'akin Sadi yanufa baiga kowa a cikin saba."
Sadi  yana hango Yarima tafe,
 ya tsere, ya b'oye domin yasan za'ayi hakan."
Cikin tashin hankali yarima ya nufo masu kiyon dabbobin yana masifa, yana fad'in "na tambaye ku Afnan kunce baku  ganta ba."
sannan  kuma   kun nuna min d'aki kun ce min  Sadi na ciki, na kuma duba ban Ganshi ba."
Zubewa k'asa sukayi Suna bashi hak'uri, suna fad'in "A yi hak'uri ranka ya dad'e tuba mukeyi anan ciki mukaga ya shiga." 
Bai kulasu ba, illah yaja dogon tsaki yayi tafiyarshi."
Mamaki suka shigayi suka kalli junansu suka ce" A gaskiya Yarima ya canza yau akwai abunda keda munshi."
     D'ayan yace "ni ina ganin kamar a zauce yake, ba'a hankalinshi yake ba. Suka had'a baki  suka ce Allah ya kyauta."
**************
B'angaren shi yanufa sai safa da marwa yakeyi, baya zaune baya tsaye, ya kasa zama sai yashiga kicin ya fito ya zagaye falon dake gidan kusan falo bakwai bai gajiba, ji yakeyi kamar ya kurma ihu yakeji
."
Ina Afnan take?" Ina tatafi?"
    Yashiga d'aga murya yana fad'in, pls Afnan kidawo gareni,
 kece rayuwata."
A guje Audu yashigo saka makon jin  muryar yarima da yayi kamar yana magagganu."
Ya runsuna yace ranka ya dad'e gani magana kakeyi?"
Tsawa ya daka wa Audu wanda bai tab'a yimasa irinta ba yace "tashi kabani wuri ban kiraka ba."
Da Sauri Audu ya mik'e yana fad'in Allah ya huci zuciyar Yarima mai jiran gado."
Tunani yashiga yi  ina zaiga Afnan?" 
   Wata zuciyar tace kanemi Sadi duk inda Aminiyarshi take yasani."
         Ya tuna da lokacin da Afnan tace "
Yaba su wuri zasuyi magana,
   To me suke cewa?"
Tabbas Sadi yasan inda Afnan take." Kuma gashi yayi ta Neman wayar shi a kashe yake jinta."
Misalin k'arfe 5:30pm yafito jiki ba kwari yanufi neman Sadi."
Duk yanda Sadi yaso kau cewa Yarima dan karya ganshi yayi shi, domin yasan had'uwarshi dashi ba kyau."
Sadi na fitowa yana ganin Yarima ya koma da sauri,
    Ai kuwa Yarima ya bishi inda yaga ya shiga,
   B'acewa yayi ya shige cikin store d'in abinci inda Afnan ke zama."
Bai tsiraba Dan Yarima ya ga inda ya shiga, 
   Ya bud'e store d'in ya isa gaban Sadi yayi tsaye yana kallonshi."
Sadi dake duk'e ya b'oye cikin buhuhunar shinkafa, yasaki baki da ido wuri wuri yana kallon Yarima shima."
Da kyar yayi k'arfin halin yi mashi magana, yace " ranka ya dad'e kayi min rai."
Cikin k'unar zuci Yarima ke tambayar shi "ina Afnan?"
Sadi yace "nima.... ban...sani ba kayi hak'uri."
Yarima ya har zuk'a yaciyo kwalar Sadi yace "karya kakeyi muna Fuki kasan inda take, ba aminiyar ka bace?"
     Sannan maganar me kukayi da ita a jiya?"
Sadi ya had'iye miyau masu zafi. Ya turo ido waje yace "Eh haka ne?"
Yarima yaga b'ata masa lokaci zaiyi ya yasakeshi, ya sassauta muryanshi yace, Ka kwatar da hankalinka ba abunda zanyi maka  ina Afnan?"
Sadi yace tana gidan "Anna."
Yarima yaji gabansa ya ya fad'i, 
   Ya kalli Sadi yace ya akayi tatafi?"
Sadi yace "shima dai bai saniba tace dashi  kawai ya tsaya ya rakata."
Yarima ya daka mashi tsawa yace "kai! Kai! Mts! Yaja tsaki yace kai soko ne wallahi."
Sadi ya tsorata da yanayin da yaga yarima, a yanzun hankalinshi ya kuma tashi, ya fashe da kuka kamar macce
 yace " ai nafi soko sakarci k'ara min wani dai ranka ya dad'e
  
Dariya ya bawa Yarima yace "kai k'aton banza ka maida kanka macce k'arfi da yaji."
Yabaro shi ya fito."
Sake sake yakeyi a ransa
  Yanda za'ayi ya tunkari Anna."
Rabonshi da Anna har ya manta, koda ya auri saratu bai fad'a mataba kuma bata sanya shi a ido ba, yasan fushi takeyi dashi, kuma ga wannan laifin da yayi na rik'e Afnan  a hannushi yana wahalar da  ita."
Yasan halin Anna akwai d'aukar zafi, har dai idan aka tab'a mata Afnan."
Tunani yashigayi idan yashiga wurin Anna ta ina zai fara?"
Wata zuciyar tace kashiga kawai, sai kayi mata bayani, ai Afnan matarka ce. Kuma kai ka auro abarka."
Kai tsaye yanufi sashin Anna gabansa na fad'uwa."
Anna na zaune a can cikin falon sama suna hira da  Afnan,
    Da sallam ya shiga a hankali jikinsa ba kwari,
Ganin Afnan da yayi yaji wani Abu ya  daki zuciyarshi ya kafe ta da ido yana kallonta."
Da sauri Afnan ta mik'e ta je bayan Anna ta zauna, tare da b'oye fuskarta."
Satar kallonshi takeyi dan









