Showing 78001 words to 81000 words out of 90241 words

Chapter 27 - TAMBARIN SARAUTA Book (1 to End) Complete by UMMU SAFWAN.txt

18 Feb 2025

9846

za'ayi."


"Kisa?" Nima kasheni za'ayi?"


"Eh mana batare mukayi ba."


Ina matsayin matar d'an sarki kuma a kamani ina zina."


Ta d'aure fuska ganin hankalin Alhaji Aminu ya tashi, tace "kana nufin ba sona kakeyiba,
Meye a ciki Dan mun mutu saboda son da mukeyiwa junanmu."


Ya had'iye miyau yace "gara dai nafita tunkafin asirimun ya tonu, sarki fa Aminina ne."


Tace "bazaka fitaba Dan bangaji da kaiba idan kuma kayi yunkurin fita kud'inda na baka sai ka dawomin da abuna."


Shuru yayi yana tunanin bak'uddan kud'in da take bashi, idan ta karb'e ai yayi asara."


Amma kuma wake son zama da irin saratu, koba Dan muninta ba tanada rashin ni'ima, gata da k'arfi tamkar doki."


Shin ya yarima yakeyi da ita ne?" idan suna jima'i gata bata gajiya duk jarabarsa saita k'ureshi sai yayi da gaske take kyaleshi."

Bai ankaraba yaji ta jawoshi ta jefashi kan gado."


****************


Bayan awa biyu Afnan ta farka, bud'e idonta ke da wuya sai akan Bassam, yasakar mata murmushi, itama ta sakar masa,
yayo kanta ya d'an dafa cikinta yace Angel na kusan zama baba, kin kusan haifa min 'ya'ya masu kama dake."


Murmushi tayi had'ida rufe idonta, tace "nidai ka kaini wurin Anna."


Yace karki damu tun da kinji sauki gobe goben nan zamu koma gida, idan kika murmuje sai mu dawo tunda na lura da yanayin garin yayi maki."


Jirgin k'arfe hud'u suka shigo suka dawo gida Nigeria, ba Wanda yasan da dawowarsu sai sarki, Dan haka ya tura da motoci aka d'aukosu."


Suna shiga gidan, kai tsaye Afnan wurin Anna ta nufa, Anna na ganinta tashiga murna,
Ta turo baki tace Anna yunwa nakeji, kidafa min indomie irin wadda kike dafa min da kuma farfesun kifi."


Anna tace Angama d'iyata, yanzun nan zakici indomie."


Bassam na ganin tashige d'akin Anna ya dubeta yayi murmushi had'ida girgiza kai yanufi nashi d'akin,


Ganin baiga kowa na shawagiba, ya shiga tambayar kansa "ko lafiya meke faruwa? Ba kuyangu ba bayi?"


Ya fasa shiga d'akinsa yanufi wurin saratu domin ya tambayeta ko lafiya?"


Yana tunkarar d'akinta ya farajin sautin kuwarta,
Gabansa ya yanke ya fad'i k'afafunshi suka kusan kasa d'aukarsa yana Addu'ar Allah yasa mafarki yakeyi abunda ya juyowa kunnensa."


Bamafarki bane sautin kuwarta ne, kuma da Alama tare take da wani namijin suna aikata zina."


Kai tsaye yanufi d'akin had'ida murd'a k'ofar."


K'ofar ta bud'e, a hankali ya fara tura kansa gabansa na fad'uwa,
Mai zai gani saratu ce tsirara haihuwa uwarta, Alhaji Aminu nata rabama mata aiki sai kuwa takeyi,


cikinsu ba wanda yasan a bud'e d'akin


Kansa yaji ya fara sara mashi yashiga fad'in innalillahi wa'innailaihirraji'un."


Ya jawo k'ofar a hankali ya rufesu, da Sauri ya nufi d'akinsa ya d'auko makulli da kwad'o ya rufesu, duk basu San abunda akeyiba."
[3/6, 10:22 AM] Ummu Safwan WS P1: 👑 *TAMBARIN SARAUTA*🤴
👑. 🤴 👑




*NA*
*UMMU SAFWAN*
( Farida Bashir)












*64*














Jinginewa yayi a bakin k'ofar d'akin inda har zun yana jiyo kuwa da santin saratu."


Idonshi yashiga zubar da hawaye kuka yakeyi kamar macce."


A hankali ya bar wurin ya dinga tafiya kamar wanda kwai ya macewa a ciki,
Kai tsaye fada yanufa wurin maimartaba."


Sarki na ganinshi cikin wannan yanayin yasan ba lafiya, ya bada umurnin a watse zaiyi magana da yarima."


A nan take kowa ya watse,
Bassam na ganin hakan yaje da sauri ya fad'a jikin maimartaba yasaki kuka mai sauti."


Hankalin maimartaba ya tashi ya tallaboshi ya dubi idon yarima yaga tabbas kuka yakeyi,
Ya cikin tashin hankalin yace "yarima ke kuka?"


Magajin sarki maike faruwa?"
Rabonda naga hawayenka tun kana yaro. Ko a lokacin ba k'aramin Abu kesanya ka kuka ba."


Ya rik'oshi ya zaunan dashi yace "daina kuka sassauwa zuciyarka kafad'a min meya faru."


Cikin k'arfin hali yace "Abba matata ta sunna da kwarto a kan gadona, Wanda muke raya sunnar manzun Allah (SAW)


Sauri sarki ya mik'e tsaye yace "kwarto a gidan na?"
Kuma matar magajin sarki?"


Yarima tashi mutafi, na rantse da Allah kowace CE ko wanene sai hukunci ya hau kansa tunda suka sanya zubar hawaye a idonka."


Suka mik'e suka fito sarki yace "gaba d'aya fadawansa da kuyangunsa su biyo bayansu."


Haka suka jera suka nufi sashin yarima."


Hajiya zainab na hango tawagar sarki yanufi sashin yarima, kuma ta hango yarima a tare dashi. Tace "tabbas ba lafiya to meke faruwa?"
Me kuma ya dawo da yarima daga tafiyar da yayi bai mutuba."


Tace "bari naje naji abunda ke faruwa Dan naga alamar ba lafiya ba."
Da saurinta ta nufi wurin."


Afnan tafito d'akin Anna da plete d'in Indomie a hannunta, tan fad'in " Anna bari natafi wurin my prince muci atare nasan yana tare da jin yunwa."


Anna ta mere baki tace "kudai kukasani, kunata faman canzawa junanku suna, shiyace maki wai Angel ke kuma ko Prince ☹ yarage naku."


Afnan ta fito tana dariya, tana cewa "Anna yaushe kika fara sa'ido kuma."


Fitowar da zatayi taci karo da tawagar fadawa da kuyangu da kuma sarki gaba d'aya da Prince, abunda bata tab'a ganiba tun zuwanta gidan."


Acan kuma ta hango hajiya zainab tafe tareda sarkin gida suna sauri harda d'an had'awa da gudunsu."


Mamaki tashigayi tana tambayar kanta lafiya?"


Komawa tayi da baya, Tashige d'akin Anna,
"Anna tace me kuma ya dawo dake?'


"Anna INA ganin gidan nan ba lafiya Dan naga tawagar fadawa tareda maimartaba sun nufi sashin saratu."


Anna tace "subahanallahi to meke faruwa. Zo sanya Alkyabbarki mutafi mugani."


Haka suka jera Anna na gaba Afnan na baya suka nufi sashin Saratu."


A can wurin Kaka kuma Daren jiya babu abunda take mafarki sai Afnan, wayewar safiyar yau, tashirya tayiwa malam iro sallama tare da matansa tace "gidansu Afnan zataje daren jiya tayita mafarkinta ta gaji da ana Sanya mata rana za'azo a d'auketa a kaita ta ganota, to yau kam ta shirya tafiya zatayi."


Malam iro yayi mata rakiya zuwa bakin titi tasamu abun hawa, tanufi gidan, sarautar."


bata sha wahalaba wurin shiga gidan kasan cewa fadawan dake gadin bakin k'ofar duk sun santa wani lokacin maimartaba yana aikasu wurinta su kai mata Sak'o, wannan dalilin yasa sukasan kowacece ita da yanda take a gidan."
Sai girmamata akeyi ana zuba mata kirari, sannan d'aya daga cikin fadawan yayi mata rakiya har gafda sashin yarima ya juyo ita kuma ta shiga."


Maimartaba yana zuwa gafda da bakin k'ofar yaji kuwa na tashi alamar santin dad'i akeyi, yarima ya runtse idonsa,
Maimartaba ya mik'awa yarima hannu yace "bani makullin d'akin,


Yajuya ya kalli a yarin fadawa yace dana bud'e d'akin kowa ya biyoni ya shigo, karaf sai a kunnen Kaka da zuwanta kenan tace ko lafiya?"


Yashiga k'ok'arin bud'e d'akin yana bud'ewa ko ya fara shiga sannan yarima sai hajiya zainab da Anna da Afnan,
Sannan gaba d'aya a yarin fadawa da kuyangu suka shiga Kaka ta biyo bayansu."


Saratu kwance tsirara Alhaji Aminu tsirara ya na kanta, sai ganin mutane sukayi mak'il zagaye dasu."
Tirk'ashiii!!!!


Alhaji Aminu ya sauka kanta, tashiga turashi k'asa sai da ya fad'o daga kan gadon."


Sarki ya daki gaba cikin tashin hankali yace "Alhaji Aminu da matar d'ana yarima?"
Aminina a kan shinfid'ar d'ana yana cimasa Amana?" Kaico duniya."


A tare suka jawo zanen gado suka rufe jikinsu. Fuskokinsu cike da tashin hankali."


Afnan tanajin sarki yace Alhaji Aminu ta kuma dubeshi da kyau, ta tabbatar da tabbas shine azzalumin da tadad'e tana Neman Allah ya cika mata burinta a kanshi."


Ta matso kusa gareshi idonta yana zubar da hawaye, tace "Allah ya kamaka azzalumi ba yaudari basik'i Wanda bai d'auki zalunci a cin amana a bakin komaiba."


Ta juya ta kalli maimartaba ta d'an russuna, tace "ranka ya dad'e wannan azzalumin Wanda make kira da Amininka shine yaci Amanarmu ya ha incemu ya kwace dukiyar mahaifina yace dukiyarsa ce sannan daga k'arshe ya kwace gidan da muke ciki ya koromu garin kano mukadawo gombe da zama." Ina ma Kaka zata ganka a cikin wannan halin da tayi a lawadai da rayuwa irin ta."


Bassam ya jawota ya rungumeta yana bubbugar bayanta alamar tayi shuru."


Dakyar kaka tasamu ta kutso cikin taron mutanen dake k'ofar d'aki sunyi cincirindo."


Tana shigowa taci garo da Alhaji Aminu tace "dama mai hali baya fasa halinshi, duk inda Azzalimi yake k'arshinsa jin kunya."


Tad'aga kai sukayi ido biyu da Sarki. Tace Alhaji Ahmad!! Yace Mama!! Dama Afnan 'yar gidan Alhaji Aminu ce?"


Ya kuma juya ya kalli Alhaji Aminu yace "tabbas kacika babban macuci maciye Amana." Kaci Amanata kaci Amanar d'ana kaci Amanar marainiyar Allah wadda kake k'arya da ita kana amsa kud'i a hannununa, sannan kuma kaci Amanar kanka, Dan wlh na rantse da Allah sai na hukuntaka hukunci mai tsanani, dakai da wannan mummunar abar."


Babu abunda idon saratu da Alhaji Aminu yake fitarwa sai hawayen nadama."


Ya dubi Saratu yace d'an Adma butulu. Kina matsayin baiwa kinsamu yanci d'an sarki ya aureki har kike iya cin Amanarsa."


Dama makircin da kike k'ullawa kenan tun yarima yana da rai kenan,
Jikin saratu sai karkarwa yakeyi kamar mai jin zazzab'i, idanunta sunyi jajir sun k'ank'ance, "ranka ya dad'e kayi min rai don girman Allah na tuba." Bai kulata ba ya dubi Alhaji Aminu yace


"Tun yaushe kuke tare?"
Ya kasa magana ya had'a hannayensa guda biyu yana rok'on gafara"


Sarki yace "bakaji tambayata ba?"


D'aya daga cikin fadawan yada masa tsawa yace bakiji tambayar sarki ba, maciye Amana."


Jikinsa na rawa yace "najiya, mun dad'e tare da ita, budurwa tace tun a kano,
Na d'auki kusan shekara biyar bangantaba sai lokacin da nakawo maka ziyara naci karo da ita a nan gidan, nayi mmki da tace Yarima take aure saboda saratu tsohuwar yar barikice tsohuwar karuwace, tasan dad'in d'iya maza."




Marinda yarima ya kwad'a mashi shiyasanyashi yaja bakinshi yayi shuru."


Hajiya zainab ta matso kusa da Saratu ta zungureta tace "ni dama tunda wannan Abar tashigo gidan nan naji ban natso da itaba, naji na tsaneta
Nayi mamakin da yarima yaganeta yaji yana sonta har ya aure, ta kai mata mari tace munafuka kawai yau k'aryarki ta k'are."


Sai a lokacin Yarima yayi gyaran murya yayi magana yana rungume da Afnan, ya dubi Fadawa yace " tallabesu haka kufitar mun dasu acan gaban fada, Ku ajiye munso tsakar fili,
Kucewa sarkin hukunci yafara yimasu bulala dubu dubu tare da hukunci mai tsananani kafin safiya ta waye a zartar masu da hukunci dai dai laifinsu, kuma akar a basu kaya susa a barsu haka."


Sukace Angama ranka ya dad'e, suka tallabesu suka sanyasu gaba cikin zanen gado d'aya suna tafiya fadawa na tsine masu Albarka."


********************


Kafin safiya ta waye sarki ya tura fadawa garin kano gaba d'aya aka tattaro dukiyar Alhaji Amin a ka kawo masa."


Daren ranar labari ya gauraye gidan sarautar ankama matar yarima da kwarto tana cin Amanar sa."
Yarima ya sanya shela gobe da safe misalin k'arfe "8:am kowa ya hallara gaban fada za'a zartar masu da hukunci."


Ba wanda ya runtsa yayi barci daga sarki har yarima. Mussam Afnan da taketa kukan dad'i tana tsakiyar Anna da Kaka zaune suna hira, kaka tana bawa Anna labarin irin cin Amanar da Alhaji Aminu yayi masu."


Safiya na wayewa misalin k'arfe 8:am kowa ya hallara gaban fada, kuyangu da bayi kai duk wani mai aiki a cikin gidan sai da ya hallara, gasu tsakar fili kowa yana kallonsu."


Sarki ya fito ya tare da yarima ya tsaya, yayi kyaran murya, ya fara magana."


" Aminu a bisa cuta da cin Amana daka aikata min, ka daffareni kud'ad'e a wad'anda nake baka kana cewa kana taimakawa iyalan Alhaji Aminu bisa k'arya kakeyi. To ni nayafe maka."


Amma dukiyar marainiya bazata tab'a yafe maka ba,


Jiya kafin safiya ta waye, matura garin kano an d'auko min duk wani Abu da nasan Alhaji Ibrahim ya mallaka a zo min dashi, Dan haka za a bawa marainiya hak'inta gadon mahaifinta Wanda ya mutu ya bar mata kasa k'asa ka danne saboda kana Azzalumi."


yanuna masa wata jaka yace "wannan itace kaddarar Afnan, ya kira Afnan da Kaka ya mik'a mata gaban mutane, Afnan ta runsuna ta karb'a tana godiya had'ida zubar da hawaye."


Sarki ya dubi yarima yace sauran "hukunci na hannunka magajin sarki."


Yarima ya matso ya dubi fuskar Saratu cikin tsana da bak'in ciki, ya kuma d'aga kai ya dubi bayinta da kuyangunta yace Ku matso kusa duk Wanda yasan wannan mummunar ta tab'a cin amanarsa ko zaluntarsa ni nace kuyi mata dukan tsiya har sai kunrama, Ku had'a harda wancan muna fukin."


Aikuwa suka hausu da duka, baji bagani, saida suka fitar masu da jini sannan yarima yayi gyaran murya yace
"Kugyalesu haka. Ya dubi jakadiya yace "
"Jakadiya d'auko masu kayan bayi jibasu su sanya."


Aka d'auko masu, suka tub'e gaban bainar jama'a suka sanya."


Yarima yace "sarkin hukunci ya matso yace "Naam ranka ya dad'e."


Yace ku d'aukesu kubar garin nan dasu Ku kaisu can cikin daji Inda ake zuwa kama bayi,
Akamasu atafi dasu can wata masarautar suyi aikin baita, su wulak'anta su zama abum tausayi."


Ya kuma kallon Saratu ya matso kusa da ita ya sauke mata bari biyu masu kyau yace na sakeki saki uku Kada Allah ya kuma had'ani da mummunar fuskarki."


Yace kud'aukesu kutafi dasu Ku wurgar dasu can na daina ganinsu."


Haka aka d'aukesu aka wurgasu cikin motar d'aukar dabbobi aka tafi dasu."










Bye bye Sarah Baby😂😂😂😂😂
[3/6, 10:26 AM] Ummu Safwan WS P1: 👑 *TAMBARIN SARAUTA*🤴
👑. 🤴 👑




*NA*
*UMMU SAFWAN*
( Farida Bashir)












*64*














Jinginewa yayi a bakin k'ofar d'akin inda har a lokacin yana jiyo sautin kuwa da santin saratu."


Idonshi yashiga zubar da hawaye,
kuka yakeyi kamar macce."


A hankali ya bar wurin ya dinga tafiya kamar wanda kwai ya macewa a ciki,
Kai tsaye fada yanufa wurin maimartaba."


Sarki na ganinshi cikin wannan yanayin yasan ba lafiya ba akwai abnda ke damunsa,
Ya bada umurnin kowa ya watse zaiyi magana da yarima."


A nan take kowa ya watse,
Bassam na ganin hakan yaje da sauri ya fad'a jikin maimartaba yasaki kuka mai sauti."


Hankalin maimartaba ya tashi ya tallaboshi ya dubi idon yarima yaga tabbas kuka yakeyi,
cikin tashin hankali yace "yarima ke kuka?"


Magajin sarki maike faruwa?"
Rabonda naga hawayenka tun lokacin da kana yaro. Ko a lokacin ba k'aramin Abu kesanya ka kuka ba."


Ya rik'oshi ya zaunan dashi yace "daina kuka sassautawa zuciyarka kafad'a min meke faruwa"


Cikin k'arfin hali yace "Abba matata ta sunna da kwarto a kan gadona, Wanda muke raya sunnar manzun Allah (SAW)


Da Sauri sarki ya mik'e tsaye yace "kwarto a gidan na?"
Kuma matar magajin sarki?"


na rantse da Allah kowace CE ko wanene sai hukunci ya hau kansa tunda suka sanya zubar hawaye a idonka."


Suka mik'e suka fito sarki yace "gaba d'aya fadawansa da kuyangunsa su biyo bayansu."


Haka suka jera suka nufi sashin yarima."


Hajiya zainab na hango tawagar sarki yanufi sashin yarima, kuma ta hango yarima a tare dashi. Tace "tabbas ba lafiya to meke faruwa?"
Me kuma ya dawo da yarima daga tafiyar da yayi bai mutuba."


Tace "bari naje naji abunda ke faruwa Dan naga alamar ba lafiya ba."
Da saurinta ta nufi wurin."


Afnan tafito d'akin Anna da plete d'in Indomie a hannunta, tana fad'in " Anna bari natafi wurin my prince muci tare nasan yana tare da jin yunwa."


Anna ta mere baki tace "kudai kukasani, kunata faman canzawa junanku suna, shiyace wai Angel ke kuma ko Prince ☹ yarage naku."


Afnan ta fito tana dariya, tana cewa "Anna yaushe kika fara sa'ido kuma."


Fitowar da zatayi taci karo da tawagar fadawa da kuyangu da kuma sarki gaba d'aya da Prince, abunda bata tab'a ganiba tunda tazo gidan nan


Acan kuma ta hango hajiya zainab tafe tareda sarkin gida suna sauri harda d'an had'awa da gudunsu."


Mamaki tashigayi tana tambayar kanta lafiya?"


Komawa tayi da baya, Tashiga d'akin Anna,
"Anna tace me kuma ya dawo dake?'


"Anna INA ganin gidan nan ba lafiya Dan naga tawagar fadawa tareda maimartaba sun nufi sashin saratu."


Anna tace "subahanallahi to meke faruwa. Zo sanya Alkyabbarki mutafi mugani."


Haka suka jera Anna na gaba Afnan na baya suka nufi sashin Saratu."


A can wurin Kaka kuma Daren jiya babu abunda take mafarki sai Afnan, wayewar safiyar yau, tashirya tayiwa malam iro sallama tare da matansa tace "gidansu Afnan zataje daren jiya tayita mafarkinta
ta gaji da ana Sanya mata rana za'azo a d'auketa a kaita, to yau kam ta shirya tafiya zatayi."


Malam iro yayi mata rakiya zuwa bakin titi tasamu abun hawa, tanufi gidan, sarautar."


bata sha wahalaba wurin shiga gidan kasan cewa fadawan dake gadin bakin k'ofar duk sun santa wani lokacin maimartaba yana aikensu wurinta su kai mata Sak'o, wannan dalilin yasa suka san kowacece ita da yanda take a gidan."
Sai girmamata akeyi ana zuba mata kirari, sannan d'aya daga cikin fadawan yayi mata rakiya har gafda sashin yarima ya juyo ita kuma ta shiga."


Maimartaba yana zuwa gafda da bakin k'ofar yaji kuwa na tashi alamar santin dad'i akeyi,
yarima ya runtse idonsa,
Maimartaba ya mik'awa yarima hannu yace "bani makullin d'akin,


Yajuya ya kalli a yarin fadawa yace
" dana bud'e d'akin kowa ya biyoni ya shigo, karaf sai a kunnen Kaka da zuwanta kenan tace ko lafiya?"


Yashiga k'ok'arin bud'e d'akin yana bud'ewa ya fara shiga sannan yarima sai hajiya zainab da Anna da Afnan,
Sannan gaba d'aya a yarin fadawa da kuyangu suka shiga Kaka ta biyo bayansu."


Saratu kwance tsirara Alhaji Aminu tsirara ya na kanta, sai_ ganin mutane sukayi mak'il zagaye dasu."
Tirk'ashiii!!!!


Alhaji Aminu ya sauka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login