Showing 60001 words to 63000 words out of 90241 words
Chapter 21 - TAMBARIN SARAUTA Book (1 to End) Complete by UMMU SAFWAN.txt
 tafi yimata d'awainiya, kuma ita tafi samun alherinta ko dan sunyi kama ne?" Haka dai kuyangun suke fad'i."
Tace "inno."
"Naam ranki ya dad'e."
   Muryarta har rawa takeyi."
"Zo nan."
  Ta matso ta tsugunna hankalinta duk a tashe yake."
Tace "ki gaya min abunda kuke fad'i, kinsan ke tawa ce muna d'asawa, ki fad'a min inci masu mutumci tunda su magulmata ne, ki fidda kanki inba hakaba zansa a zaneku duk kuduka."
"Ranki ya dad'e muntuba, baki d'ayansu suka zube k'asa,
   
"Ina jinki tana kallon bakin Inno."
Inno tace "cikin murya mai nuna tsoro "Dama..munji..ance..uhmm."
"Ki gaya min mana! Ta fad'a cikin tsawa da takaicin b'ata mata lokaci da takeyi, 
    
"Ance Yarima zaiyi aure."
Tayi saurin zabura tace "iyee!!
  Ta fad'a cike da razana."
    Ubanwaye yace zaiyi aure?"
Wato gulmar da kukeyi kenan munafukai kawai har dake inno?"
Inno ta kuma shiga tashin hankali tace "A'a ranki ya dad'e nima Nazo wucewa naji suna fad'i, kiyi hak'uri ranki ya dad'e kiyi hak'uri."
Saratu na nishi sama sama cike da bak'in ciki, tace Dan uwarku gulma ta kawoku a gidan nan?"
  Kuma da kuke cewa Yarima zaiyi aure uwarku zai aura?"
Hak'uri dai suka bata, bata kulasuba ta wuce tanufi d'akinta, inno tabi bayanta."
"Ranki ya dad'e Allah ya huci zuciyarki. Allah yabaki miji na kwarai daga ke ba wata har duniya ta nad'e."
"Ranki ya dad'e Allah yabaki 'ya'ya masu arziki dasuka gaji sarauta."
Tsawar da saratu ta dakawa inno shiyasa taja bakinta tayi shuru, had'ida cewa ranki ya dad'e lafiya?" Tuba nakeyi."
"Lafiya k'alau  ta rik'o hannu inno  abunda bata tab'ayi ba,
  Idonta cike da hawaye tace "inno inaso ki taimaka min kizama ta hannun dama na, kizama mai kula dani duk da nasan baki sona."
"Haba ranki ya dad'e wace ni, nace bana sonki duk a gidan nan ke kad'aice baki zageniba,
  Duk sashin da na zauna sai an zageni an hantareni ana cemin sai muni kamar zunubi."
Ajiyar zuciya saratu tayi tana duban fuskar inno tace "ni kaina ina maki wannan kallon ina godewa Allah da irin tawa  fuskar,
A gaskiya inno ina da sauk'i a kanki, shi yasa nake k'aunar ganinki a kusa dani saboda nasan ko makaho ya shafa yasan nafiki kyau."
Amma Dan Allah inno bari in tambayeki, nasan ana zagina ko a ce sai muni ga bak'in hali?
Inno tace "waya isa ranki ya dad'e?"
       Babu Wanda ya isa ni ban ma tab'a sanin kina da rashin kyauba sai yanzun da kika fad'a."
*lol saratu kina bani dariya*🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
[3/5, 8:40 PM] Ummu Safwan WS P1: 👑 *TAMBARIN SARAUTA*🤴
👑.             🤴         👑
             *NA*
     *UMMU SAFWAN*
    ( Farida Bashir)
           *52*
Saratu ta dakawa inno tsawa tace "ya isa Inno!! 
   Inno ta zamura ta kama kanta   
"Ke 'yar garin nan ce?"
Inno tace "eh ranki ya dad'e,
 Mahaifiyata baiwace tayiwa sarki hidima, saboda haka ta auri mahaifina a matsayinsu na bayi.
Shine mu muka amshesu su suna gida basa aiki, sarki ya basu gida a bayan fadarsa."
Saratu ta k'ura mata ido tana kallonta tana tuna tata rayuwar."
Tana tuna lokacin da take zuwa wurin kakarta jummai, tana samo mata naman rago, da soyayyen kaji,
   Saboda kwad'ayin naman yasa ta fara sha'awar zama gidan sarki, jummai tak'i yarda da zamanta a gidan
Sai data ta rasu sannan ta kwaso kayanta tazo gidan sarkin."
Ta iske ana ta hidimar gyaran naman  tasanya hannunta anatayi da ita,
  Haka aka gama gyaran naman nan baki d'aya aka soyeshi wani kuma akayi farfesu dashi, wani kuma gasawa akayi ga kamshi na tashi ko ina amma aka hatana ko tsinke d'aya."
Tashiga tunanin mutum yayi aiki amma a hanashi ko d'aya wannan cin zalun yayi yawa."
Ai sai tafara tunanin d'auka tunda ba'ada niyar bata,
  Sai da taga babu kowa kusa."
 ta kai hannu ta ta d'auki tsokar nama d'aya zata kai a baki kenan, sai ga manya manya masu aikin kicin d'in suka cafke hannunta."
Suna tambayarta "ke daga ina?"
 Ta fara zubar da hawaye."
"Kinsan hukuncin b'arawo a gidan nan kuwa?"
A'a ta fad'a cikin tashin hankali."
"Hannunsu ake yankewa iya nan ta rik'e wuyan hannun saratu mai satar naman."
Ai sai saratu ta fara ihu tana fad'in "nashiga uku Dan Allah kuyi hak'uri, aka jawota waje aka jefar  kamar kayan wanki,
 Babu tausayi suka hau kanta suka shiga yimata dukan tsiya harda fasa mata hanci."
Kuka takeyi tana cewa "Dan Allah kuyi hak'uri ni jikar jummai ce."
Suka tsayar da dukanta jin ta ambaci ita jikar jummai ce,
   Suka had'a baki sukace kikace ke jikar jummai ce.
    Ai ya kamata hajiya zainab ta ganki."
Suka sanya ta a gaba suka nufi wurin hajiya zainab da ita."
Saratu taji dad'i a ranta, yau gata ga hajiya zainab,
  Kullum tana burin ganinta kusa da hajiya zainab, saboda kayan sanyawarta gwala gwalaine, suna burgeta duk tasan ita bazata sakasuba amma ganin ta kusa dasu zaisanya ta farin ciki."
Hajiya zainab ta ya motsa fuska tace "meye wannan?"
Kuyangunta suka zube k'asa sukace "ranki ya dad'e wannan jikar jummai ce musan zata amfaneki sosai...
"Ranki ya dad'e zatayi aiki sosai bakiga yanayin halittartaba?"
Hajiya zainab ta kalle saratu tace wannan ai bata da babbanci da k'aramin doki,
    Kujaye min ita fuskarta ce banason gani."
"Ranki ya dad'e jikar jummai ce zakiso kirama....."
"Oh nagane yar gari, to yayi kyau kin kyauta, shiyasa kinfi kowa a cikin..."
Ta kalli saratu tace "cin zarafin da kakarki tayi min sai na ramashi a kanki,
   Dibi idanki sai kace mujiya."
"Ai na mujiya ma yafi nata kyau, ranki ya dad'e."
"Hajiya zainab tace "kai yarinyar nan Allah yayi maki muni, ko da yake baki yarba kakarki kika biyo, tashi kitafi waje sai nayi tunanin abunda zakiyi min."
Daga k'arshe dai ita ke kula da wankin k'afafun hajiya Zainab da yankar mata farce."
Musamman har makaranta aka sata ta koyon _manicure_  da _pedicure_ kunsan wata goma tayi sannan ta iya."
Hajiya zainab zata d'ora k'afafunta a bayan saratu kamar ta d'orasu a kan  tebur, saratu zata duk'a hannunta a k'asa idan ta kuskura ta motsa tasa a zaneta saboda wahala wani lokacin har kashi take saki, kuma a hanata abinci, ba kuma damar ta gudu."
Sai gashi cikin shekara hud'u ta aure d'an sarki mai suffar larabawa, duk da muninta da ake kira."
Inno ta katse mata tunani da tace "ranki ya dad'e da bazaki damuba, akwai wata magana danake son yi dake."
Saratu tace "zoki zauna ki fad'a min ai yanzun munzama d'aya."
"To ranki ya dad'e dad'i ya kama inno, tana zaune a k'asa ita kuma tana kan kujerar mulkinta."
"Ina saurarenki inno."
"Cewa nayi dama akwai wata mata da nasani tana zuwa fada gun wasa da Aljanu..."
Saratu ta zaro ido😳tace " ina saurarenki."
"Da zaki yarda inkawo maki ita tayi maki binciken abunda ke faruwa ranki ya dad'e."
"Bin cike kuma?"
"Eh."
"Aini ban yarda da bincike ba."
"Amma bakison sanin abunda maigirma Yarima yasonyin ne?."
"Banaso inno bari wannan zancen Yarima bazaiyi aure yanzun ba."
"Ai aure an d'aura ranki ya dad'e sai dai hak'uri."
"Iyee!! Ta mik'e tsaye ba shiri."
A ina kikaji?"
Inno tace "ranki ya dad'e ki dai k'ara tunani a kai na barki lafiya."
*************
Bayan kwana uku, Bassam na son ganin Afnan kamar yayi hauka, amma Anna ta hanashi idan yatafi sashin nasu har yagaji da zamanshi bazai sanya Afnan a ido ba, abun yana damunsa matuk'a."
Afnan kuma da Anna tabata labarin a sanya ranar ko mawarta gidan yarima nan da wata biyu masu zuwa, kuka ta tsirawa Anna tana fad'a mata irin wahalar da yayi ta gana mata."
"Anna tace "Ada kenan amma banda yanzun domin a halin yanzun na lura da Yarima babu wacce yake so sama dake,
    Ina ganin soyayyarki mai tsanani a  cikin idon yarima wadda ida ya rasaki komai zai iya faruwa dashi."
Afnan kiyi kiyi hak'uri ki sanya soyayyar Yarima a ranki, na tabbata da kindace da mijin, Yarima bazai tab'a cutar dake ba a yanzu,
      Kisani ke marainiya ce shima marayane Ku rungumi junanku Ku kula da junanku cikin so da k'auna."
Babu abunda Afnan takeyi sai zubar da hawaye, magagganun Anna nayi mata yawo a kai."
***********
Yarima duk Abun duniya ya dameshi yanaji yana gani dashi da matar shi Amma Anna tayi masu katan gar k'arfe,
    Ya yanke shawarar tafiya England bazai dawoba sai ana saura sati d'aya ko mawar Afnan gidansa."
Haka kuwa akayi yafad'awa maimartaba maganar tafiyarsa England yace "yana so yaje ya dubo wasu takardunsa. 
Sarki ya Amince. Bassam yaji dad'i sosai. Washe gari ya hau jirgi yayi tafiyar sa batare da kowa yasani ba a gidan, harda saratu."
**************
Alhaji Aminu a gaban maimartaba suna fira, suna dariya, gaba d'aya sarki ya bashi amana ya yarda dashi jiyakeyi komai yana iya fad'a mashi domin babban  Amininshi ne na Amana."
Tun farkon shigowar Alhaji Aminu fadawa sukayiwa, Yarima waya suga shaida masa gashi nan yazo."
Yarima yace "kusanya ido akansa sosai karku bari ya lura da hakan daga gareku."
Suka ce angama ranka ya dad'e."
***************
Saratu ta duba sama da k'asa,
  Gabas da yamma bata ga mijinta ba, duk Wanda ta tambaya a cikin fadawansa sai dai suce mata basu San inda yatafiba, yau sati d'aya kenan."
Abun ya dameta har ya kai bata iya cin abinci, har tafara ramewa."
yau kuma  ta yanke shawarar tafiya fada Domin ta sanar da maimartaba abunda ke faruwa, wata k'ila yasan inda yarima ya tafi ya fad'amata ko zata samu natsuwa a ranta."
Tana Gafda da shiga fada, 
yayi dai dai da fitowar Alhaji Aminu, sukaci karo da juna."
Kallon kallon suka shiga yiwa juna cike da mamaki, 
  Alhaji Aminu yarik'e baki yace "Sarah baby Ashe kina duniyar nan, me kuma ya kawoki gidan sarauta?"
Hannu ta d'ora a bakinta da alamar yayi shuru."
 ta duba gabanta da bayanta bata ga kowa ba, tayi masa nuni da yazo sutafi, sai suyi maganar."
Kai tsaye d'akinta ta nufa dashi, shi kuma sai sakin baki yakeyi yana dariya."
A kan makeken gadonta tayi masa nuni da yaje ya zauna."
Sai da ya gama k'arewa d'akin kallo cike da mamaki yaje ya zauna, da tambayoyi d'auke a bakinsa."
Yace " sarah baby ya akayi hakan?"
  Meya kawoki gidan sarauta?"
    Kina nan da kwad'ayinki Ashe baki daina ba."
Kai amma fa kinyi kyau, har naji kintayar min da kwad'ayinki na shekara da shekaru."
Dariya ta saki mai Sauti, tace Alhaji Aminu kenan kana nan da jarabarka baka daina ba, kaima?"
To bari na amsa maka tambayoyinka kamin muje wata duniyar domin nima kaina nayi missing d'inka tun rabuwata da kai a kano ba'a tab'ayi min sau takwas ba, amma nasan yau zan sha dad'i."
*ikon Allah*🤔🤔🤔
[3/5, 8:50 PM] Ummu Safwan WS P1: 👑 *TAMBARIN SARAUTA*🤴
👑.             🤴         👑
             *NA*
     *UMMU SAFWAN*
    ( Farida Bashir)
           *53*
Na farko dai ni 'yar cikin gidan nan ce,
   
Yarima nake aure d'an sarki, wanda sarki keji dashi, kamar k'urjin tsakar kai."
Alhaji Aminu ya zaro ido waje, cike da mamaki yace "yanzun kece matar wannan yaron mai suffar damisa,
  Amma dai nayi mamaki saratu. To mezaiyi dake?"
Ta zaro ido waje cike da tsiwa tace "Alhaji Aminu ka iya bakinka karka manta akan gadona kake."
Yayi saurin rufe bakinsa had'ida da mik'ewa tsaye yace "saratu nayi nan, dan karya dawo ya tarar dani nan nasan hukuncina a wurin sa kasheni kawai zaiyi."
Saratu tasaki dariya tace "matsoraci to ai ina ganin baya k'asar gaba d'aya yau sati d'aya kenan da tafiyarsa."
Dariya Alhaji Aminu yayi yace "tsoro gaskiya ne, musamman a wurin wannan yaron a duk lokacin da mukayi ido biyu dashi sai gabana ya fad'i bansan daliliba."
Saratu tace "dalili saboda ka sanyawa rayuwarka tsoransa, kuma yarima mutum ne kamar kowa."
Nan tashiga cire kayan jikinta sai da ta koma ziddir sanna ta nufo Alhaji Aminu dake zaune yana kallonta sai had'iyar miyau yakeyi."
    
Tashiga cire masa kaya da kanta, sai da ta tub'eshi ta mayar dashi ziddir zannan ta haiye kansa."
Anan suka shiga shafar juna suna luddun junansu sannan Alhaji Aminu ya mirginata ya haye kanta, ya saita 🍌 ya sanya  mata."
  wani irin ihu, tasaki yayi saurin kwad'a mata mari a fuska, had'ida rufe mata baki, da filo yaci gaba da aikinsa."
Ranar dai sai da sukayi sau takwas. da zarar ya  sauka ya huta
 ya kuma k'ara komawa, daga k'arshe Alhaji Aminu a nan ya kwana suna abu guda."
Tun daga lokacin da zarar taji jarabarta zata yiwa Alhaji Aminu waya yazo daga b'oye, su shige d'akinta suyita aikata masha."
**************
Yau Bassam ya dawo Nigeria, da murnarsa domin kuwa saura sati d'aya Afnan tazama mallakinsa." Sai yanda yayi da abarsa ba tare da sa'idon Anna ba."
Kishingid'e yake a tsakar  falonsa ga tum tum baje a ko ina masu laushi da dad'in k'amshi, ga inibi yana ci yana kuma kallon jarida yana karatu."
Yaji shigowar da akayi bai damu da ya kalli mai shigowar ba ya San saratu ce,
    Warin da ya bugi hancinsa shi yasa ya d'ago ya dubeta."
Fuskarta cike da fara'a ta zube a gabansa tana gaisuwa shima yana d'an sakin fuska ya amsa mata a ransa yana cewa "ina ma Afnan d'ita CE...."
"Ranka ya dad'e ya gajiyar hanya?"
"Alhmdulillah."
Ta zauna ta tsora masa ido tana kallonsa ita dai tana mutuwar son yarima, komai tana iya aikatawa akan yarima."
Tace "ranka ya dad'e kayi min kyau sosai."
Dariya mai sauti yayi yace "kema kinyi kyau sosai matar yarima."
Murmushin jin dad'i tayi, tace "nagode."
Bai kuma kallonta ba yace "jakadiya tayi maki maganar da ya dace kuyi?"
Tana masa kallon rashin fahimtar abunda yake nufi."
Ajiyar zuciya yayi ya mik'e zaune ya gyara zamansa sosai yace "akwai lalurar dake damunki kuma ba laifinki bane, ki dage da shan maganin tsarin da nace a nema maki."
Dama abunda ke ranta kenan, yarima ya sosa mata inda ke mata k'aik'ayi, hawaye ta shiga xubarwa, tasan hakan zai faru tunda taga Bassam ya k'aura CE mata lokaci guda."
Yarima yace "kiyi tunanin abunda aka baki saboda abunda ke damunki sammu ne, k'ila sha kikayi."
Kallon da tayi masa ya gano ta tuna wani abun, sai tak'ara fashewa da kuka sasai."
Tace "tabbas hajiya zainab tabani magani tace "zai taimaka min insamu ciki da wuri."
A take b'acin rai yashige shi, tsanar hajiya zainab ta k'aru tare dashi,
Ya zaiyi da matar nan wai?"
  Yana sane da duk abunda take aikatawa a gidan nan, yana raga mata ne saboda mahaifinshi,
   Yasan idan ya rabasu bai kyauta ba."
Maimartaba ya manyata yana buk'atar hutu yanxun dole ya kula dashi baya son sashi b'acin rai kwata kwata baya son ya rasa shi, yana sonshi fiye da komai,
Ba zai biye mata ba suka kasheshi,
 saboda shi kad'ai ya rage masa shine gatansa."
Wannan dalilin ne yasa yake ragawa hajiya zainab duk abunda takeyi yakeyin kamar baisaniba."
Ya kalli saratu yace "waya baki shawarar zuwa wurin hajiya zainab?"
Ke kinsan babu Wanda take k'i kamar ke, balle yanzun da kike aure na, abun ya zama goma gareki."
Meyasa baki gaya min kina son haihuwa ba?"
   Sai in nemo likita a duba mu gaba d'aya."
Kukanta ya k'aru tace "dama shiyasa kake son k'ara aure saboda lalura ta?"
Ya dubeta da kyau yace "saratu ina da aure a kaina tun kafin in aureki...."
Ta zaro ido😳 cike da mamaki,
   Na b'oyeta ne a gidan nan ban bayyanata ba saboda wasu dalillai."
Sannan itace  wannan yarinyar mai kyau danace maki ita baiwa ce."
"Naam ta fad'a da sauri, abun ne taji kamar ba da kyau ba."
Ya maimaita mata "Afnan itace yarinyar danake aure kuma nace tazama baiwarki."
Ta d'ora hannu a kai tace "nashiga uku🙆
Yace "saboda me?"
"Saboda tafini kyau ranka ya dad'e."
"Ashe tasan batada kyau,😊?"
Da tafi ki kyau kuma na zab'oki da kaina na aureki."
Ai bata San lokacin da tasaki ajiyar zuciya ba, duk dad'i ya kamata duk sai tajita _on top of the world_
"Anyi haka ranka ya dad'e kaine ka nemoni."
Ya lura da farin cikin dake tare da ita,
   Yace "kiyiwa jakadiya magana kiji abunda zata ce, na fad'a mata ta bincika abunda ake ciki."
   Ta washe k'aton bakin gaba d'aya.
 Ta kafeshi da ido tana kallon fuskarsa wadda ta cika da gashi a gyare take gemunsa bak'i ne wulak, gashi sunyi kwance kamar abunda ruwa ya tab'a, haka na kansa gashi a kwance kamar yasa hula, da ace shi mace ne da sai yayi yawan gashi."
Ajiyar zuciya yayi ya katse mata tunaninta
 yace "ki kiyaye abubuwan da ke faruwa ki k'aucewa hajiya zainab tana iya yi maki komai saboda ni."
Tace "insha Allahu ranka ya dad'e."
    
****************
A Daren ranar saratu batayi barci ba tunani ta shigayi, tana sak'awa tana kwance,
      "Anya zata zauna ta dinga ganin Afnan a matsayin uwargida?"
Wato duk nisantata da takeyi kada yarima ya ganta a banza tayi shi."
Meye dalilin da yasa ya b'oye matar sa, bai bayyata ba, sai yanzun yake son fito da ita?
Kodai yanaso yabata wani matsayi ne, a gaban jama'a 
Ita yana ganin  munin yayi mata yawa bazai iya nuna ta a gaban jama'a ba."
   Wata k'ila dana sanin aurenta yakeyi a yanzun."
Tunanin mafita kawai takeyi,
   Ya dace a ce yanzun tana d'auke da cikin yarima, kada Aljanar yarinyar can tazo tafara haifawa yarima 'ya'ya maza ita tana zaune."
Washe gari ta aika aka kira mata inno, ta zauna a gefenta."
Ta kalli inno tace "matar nan da kikayimin magana kin tabbata bata da alak'a da hajiya zainab?"
"Eh ranki ya dad'e, matar bata shiri da Hajiya zainab kwata kwata."
"To shi kenan babu damuwa  kije kizo min da ita yanzun."
"To ranki ya dad'e an gama."
Saratu tayi shuru tana sauraren wani abu mai kama da Almara, wai an b'ata mata mahaifa."
Hawaye masu d'umi suka Shiga ambaliya a fuskarta."
Bokanya jibo tace "a kwai lokacin da kika









