Showing 90001 words to 90241 words out of 90241 words

Chapter 31 - TAMBARIN SARAUTA Book (1 to End) Complete by UMMU SAFWAN.txt

18 Feb 2025

9835

lfy,
Inda Afnan tasamu kyaututtuka
a wurin sarakuna da matayensu."


Sundawo gida cike da murna da farinciki."
Alhmdulillah duk wani farin cikin rayuwa Afnan tasameshi."


Amir da Amira sunada shekara uku Afnan ta kuma haihuwar wasu 'yan biyu, inda sukaci sunan maimartaba da sunan mahaifiyar Bassam,
Ahmad da Maryam,
Amma Waleed da Waleeda ake kiransu."


Ranar sunan walid da walida abun ba'a magana,
Domin murna a wurin maimartaba kuzo kugani, shi dai babu abunda zaicewa Afnan sai godiya domin takawo farin ciki a masarautar shi ga kuma 'ya'ya da yafiso a rayuwarashi tana ta haifa mashi biyu biyu.
Alhmdulillah kawai zaice sai dai ya godewa Allah."


Malam Nura sun zo tareda matarsa Maryam da d'ansu Sadig."


Wata sabuwar Amintace tashiga tsakanin Bassam da malam Nura, wanda yin hakan bak'aramin farin ciki yasanya Kaka ba."








_ALHAMDULILLAH anan nakawo k'arshen littafina tambarin sarauta, kuskuren dake ciki Allah kayafemin, Alherin dake ciki Allah kasadani dashi, nagode masoyana sai kunjini a sabon littafina na gaba_


_zanyi missing d'inku masoyana bye bye bye🤚🏻🤚🏻😭_


Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU(YAYA HAYAT)
(ADMIN OF ADMINS)
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen3⃣)
WHATSAPP NO:
09030159301

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login