Showing 12001 words to 15000 words out of 113443 words
talatin yayi da fitarsa a ɗakin kafin ya dawo ɗauke da bokiti da kwandon soso a hannunsa da alamun yayo wanka ne, dan jikinsa duk ruwa ya shigo cikin ɗakin, kamar yadda ya barta haka ya dawo ya isketa a kwance, ransa ya sake ɓaci sosai, wato ta gama rainasa shiyasa ko ya gaya mata magana bata ji amma zai fara maganinta tunda magana ɗaya bata taɓa yi mata zai fara gwada mata ta yadda zata gane, dan ba zai taɓa ɗaukar rashin sallah a gidansa ba, cikin haɗe fuska ya ƙarasa kusa da ita ya tsaya a kanta yana faɗin "Wato da nace ki tashi kiyi sallah sake gyara kwanciyarki kikayi da kika ga na fita kika ƙi tashin ko Fadwa..? Wai dan Allah me kikeso ki zama ne, ke burinki kullum shine kawai ki baƙanta min rai ki muzguna min ko...? Sallah fa nace ki tashi kiyi Fadwa ba wani abu ba, amma da yawace yawacen gidajen ƙawaye ne b..."
Kafin ma ya ƙarasa maganan ta tashi zaune a zafafe tana ɗaga masa hannu lokaci ɗaya tana faɗin "To cewa nayi bazan yi sallar ba da zaka wani zo ka dameni, ko kuwa idan nayi sallar ladan kai za'a ba bani ba da kake isata...? Tunda kai kayi taka ai saika saurara min nima inyi tawan ko..? Amma duk kabi ka wani takura min kana nema ka hana kanka sukuni kamar wanda idan nayi sallar ladan tare za'a raba mana...."
Daga haka kawai ta sauka daga kan gadon ta wucesa taje ta ɗauki buta ta zuba ruwa ta fita tsakar gida tana surutai.
Shima kaɗa kansa kawai yayi yabi bayanta ya fice, tana tsugunne a tsakar gidan ta tasa buta a gaba ta zuba uban tagumi ya fito, ko kallon inda take bai yi ba ya nufi zaure yaje ya kullo ƙofar gidan ya dawo, har lokacin tana nan a tsugunne ta tasa buta gaba ya sake wuceta ya shige cikin ɗaki.
Da kallon haushi kawai take bishi har ya shige ya turo ƙofa kafin ta ɗauke kanta tana sakin ƙaramin tsaki.
Allah ya sani ba don tana da babban buri a rayuwarta na son auren sanannen mai arziki ba da babu abinda zai hanata kwantar da hankalinta ta zauna da Ya Azeez lafiya cikin aminci, saboda Ya Azeez ya gama haɗa komai da ko wacce irin mace duk taƙamarta da jan ajinta zataso ace ta samesa a matsayin mijinta, dan sosai ya gama haɗuwa kota ina.
Acan ƙasan ranta tana jin kamar tana ɗan sonsa kaɗan kaɗan, amma saboda talaucin da yake fama dashi ya masa katutu yasa bata jin zata iya gwada masa tana sonsa, domin a rayuwarta bata kaunar ta haɗa hanya da talauci sai dan babu yadda zatayi, amma talauci babbar tsiyace. Shiyasa bata son ta nuna masa yana da wani abun burgewa a tattare dashi dan ma karya ce zai saki jiki da ita ya sakankance dan ita ba mazauniya bace a gidansa, Allah ma ya sani takurawar mahaifinta ce kawai tasa take zaune dashi har kawo yanzu tsawon watanni tara da aurensu take ta haƙuri, amma ba wai dan tana so ba, sai dan babu yadda zatayi.
Duk da tasan ko a cikin ƙawayenta da suke auren manyan mutane masu kuɗi babu wacce take auren mijin da ya kai nata kyau da nagarta, ballantana su fishi nasaba, uwa uba kuma yarinta da dattako da kamewa, sai dai kawai su gwada masa arziki, hutu, jin daɗin rayuwa da hawa manyan manyan motoci, amma ko ilimin addini dana boko bata tunanin sun fishi sai dai ma su fishi tsufa da manyantaka.
Amma ita kanta ta sani
*AbdulAzeez Naseer Abdullah Arabi* Cikakken namijin duniya ne wanda ya amsa sunansa namiji, Allah ya mai kyakkyawar ƙira mai ban sha'awa haɗe da zati da kwarjini masu tsantsar burgewa da mazantaka, gashi da ingarman jiki da haiba, wanda burin ko wace mace ne taga ta mallakesa a matsayin mijinta duk kuwa da taƙamar mace da ajinta kuma komai mulki da gadara da ji da kanta in ta kallesa sai taji ta raina kanta, da duk wata gadararta, wanda kuma ita da kanta shaida ce kan cewa Ya Azeez ba sa'an aurenta bane nesa ba kusa ba, domin ya gama haɗa komai da ita kanta idan ta kallesa wani lokacin takan ji wani irin alfahari da isa aranta, wanda wani lokacin har ji take kamar ta haƙura ta rungumi mijinta su zauna lafiya, amma kuma idan ta tuna da burinta sai taji kwata kwata bazata iya haƙuri ta dawwama cikin tsiya da talauci ba, dan ita ɗaukar kanta take matar manya ba matar ƙanana marasa galihu irinsa ba.
Wannan ƙasƙantacciyar rayuwar gidan nasa bata dace da ita ba, saboda haka bazata iya da ita ba dole ne ta nemawa kanta mafita.
Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta gyara tsugunnonta ta fara alwala, sai data gama ta miƙe riƙe da butar a hannunta ta shiga ɗaki.
Yana nan zaune akan darduma ya idar da shafa'i da wutiri yana jan casbaha ta shigo, bata kallesa ba ta ɗauko ɗayar darduman ta fita falo ta shimfiɗa kana ta dawo uwar ɗakan ta buɗe akwatinta ta zaro wata doguwar rigar baccinta mara nauyi ta zira sannan ta ɗauki hijabi ta saka ta fice falon.
Sai data ɗaura zani akan rigar baccin dake jikinta sannan ta hau kan darduman ta daidaita tsayuwarta ta tayar da sallah.
*Allah ka gafartawa iyayenmu da kakanninmu kasa aljanna fiddausi ta zamo makoma agaresu damu baki ɗaya🤲*
[12/23, 10:15 AM] Janafty: *WADATAR ZUCCI*
*Wattpad: Aishaalto09*
5️⃣
Bayan ta idar bata wani zauna yin addu'a ba ta miƙe ta cire hijabin jikinta ta linke kana ta ɗauke darduman ta shiga cikin ɗakin.
Yana zaune a bakin gado da robar mai a gabansa yana shafawa ta shigo, yi tayi kamar bata gansa ba ta wuce taje ta ajiye hijabin da darduman kana ta cire zanin jikinta ta ajiye, ta buɗe ƙaramar durowar gadonta ta ɗauko wata ƴar ƙaramar kwalbar turaren humra mai ƙamshi wacce Hajiya Labiba ce ta kawo mata ita tsaraba lokacin da suka je Dubai ita da mijinta, wanda tunda ta bata bata taɓa yin amfani da ita ba ta ajiye, yau ne taji tana sha'awar tayi amfani dashi, rigar jikinta ta tuɓe yayi saura daga ita sai ɗan pant da bra ajikinta, kana ta buɗe kwalbar ta tsiyaya humrar a tafin hannunta ta murza tabi ko'ina lungu da saƙo a jikinta duk ta shafa.
Shiko gogan kasa ci gaba da shafa man yayi ya ture robar gefe, ya dinga satar kallonta ta gefen ido, itama fahimtar da tayi gaba ɗaya hankalinsa yana kanta ne yasa da wani irin taku ta ƙarasa gaban akwatinta ta buɗe ta zaro wata ƴar ɓingilar rigar baccinta kalar ja mai kyau da ɗaukar hankali, sai data cire bra da pant ɗin jikinta sannan ta saka rigar duk yana kallonta, dai-dai iya cinyarta rigar ta tsaya amma sakamakon shara shara rigar take kuma gata irin mai roban nan ce sai ya kasance tabi jikinta ta lafe komai na jikinta ana iya gani, sake tsiyaya turaren tayi a tafin hannunta ta kuma shashshafe jikinta dashi har kan ƙirjinta tana yi tana mai wani irin kallo da idanuwanta masu cike da tsantsar wayewa tana juyi lokaci ɗaya haɗe da sauke numfashi cike da tsokana, tasan halinsa sarai indai a irin wannan fannin ne baya taɓa iya jurewa, kuma kome tai masa na ɓacin rai baya iya dogon fushi da ita, dan koda yayi ɗin idan dare yayi kuma sai ya lalubeta, shiyasa ita da kanta wani lokacin take ɗan ɗaga mai ƙafa, tunda ya iya tarairayar mace da nuna mata tsantsar kulawa a shimfiɗa wanda cikin mintina ƙalilan duk taƙamar mace da izzarta zata mance da ko ita wacece.
Ita dai kawai babbar matsalarta dashi babu ce, Allah ya sani itace kuma babbar damuwarta. Buɗe handbang ɗinta tayi ta ɗauko wani cingum ɗinta mai ƙamshin fruit ta ɓare ta jefa a cikin bakinta ta fara taunawa a hankali a hankali tana wani karkashe masa ido cikin nuna tsantsar ƙwarewa a bariki.
Aiko kafeta yayi da ido shima cike da zallar sha'awa, yadda take wani banƙaro masa ƙirjinta yana rawa yasa hankalinsa gaba ɗaya ya sake tashi, har ya kasa ɗauke idanuwansa daga kanta, cikin wani irin taku ta ƙaraso gabansa ta ɗan duƙa cikin wani salo tana leƙen kyakkyawar fuskarsa cikin wata irin murya ƙasa ƙasa tace "Ya Azeez ya nayi maka kyau ne...?"
Wani jan numfashi yayi sakamakon daddaɗan ƙamshin cingum ɗinta data buɗe baki ya bugi hancinsa, sai lokacin ta kalli cikin ƙwayar idanunsa daya ɗago taga yadda suka kaɗa ta saki wani malalacin murmushi kafin ta saka hannu ta ɗago haɓarsa tana kallon cikin ƙwayar idanun nasa da wani irin ruwa ruwa suka kwanta a ƙasansu, cikin wata irin murya tace "Ya Azeez ɗina...kayi haƙuri kaji ai kafi kowa dai sanin burina da kuma yadda nake matuƙar son jin daɗin rayuwa, amma kake zaune dani har kawo yanzu ko..?
To dan haka ina roƙonka ka daina wani damun kanka a kaina mu cigaba da zamanmu kawai a yadda nakeso ni kuma zan dinga ƙoƙarin faranta maka, ina ganin ban tauye maka hakkinka ba kaji...?"
Ta faɗa tana mai wani irin kallon cikin ido.
Saurin rumtse idanuwansa yayi kafin ya buɗe yana kallonta yace "Fadwa bazan iya barinki kina yin abinda kika ga dama ba a matsayinki na matar aure, amma komai kikeso dai zan iya miki shi dai-dai karfina, kuma ko a ina yake indai har bai fi ƙarfina ba zan nemo miki shi...."
Ya faɗa lokaci ɗaya yana janye hannunta dake riƙe da haɓarsa, dan ya gama fahimtarta indai taga yana buƙatarta to ta dinga shigo mai da wasu buƙatunta kenan tana neman ta maidashi wani sakaran namiji wanda bai san ciwon kansa ba, saboda tasan shi mabuƙaci ne sai take amfani da irin wannan damar a kuma dai-dai irin wannan lokacin ta nuna tana da buƙatar wani abu a garesa, bata san tuni ya gama ganota ba, dan shi dai ba wawa bane da zai biye mata yabarta tai ta gararanba da sunan tana zuwa gidan ƙawayenta ko biki da sunan ƙannen ƙawayenta ba.
Amma bari zai nuna mata ya isa da ita, kuma ita ɗin halalinsa ce dan haka yana da iko da damar yin duk abinda yaso kuma yake da muradin yi da ita, a kuma duk lokacin da yaga dama, babu kuma wanda ya isa ya hana ko yace masa don me.
Buɗa idanunsa yayi sosai a kanta yana aika mata da wani shu'umin kallo wanda yasa da sauri ta sunkuyar da kanta ƙasa, kafin lokaci ɗaya ta soma ƙoƙarin tashi ta matsa daga gurin, fahimtar hakan da yayi ne yasa shi saurin riƙe hannunta ya fizgota da ƙarfi gaba ɗaya ta faɗo jikinsa ya zagaye hannayensa a ƙugunta ya riƙeta ƙam ƙam, a tsorace ta ɗago tana faɗin "Haba Ya Azeez m..."
Saurin katseta yayi da faɗin "Hakkina kawai zaki bani, shi nake da muradin karɓa..."
Daga haka ya fara ƙoƙarin cire mata rigar jikinta, da sauri ta riƙe mai hannu lokaci ɗaya tana ɓata fuska take faɗin "A ina hakkin naka yake da zan baka...?"
Bai kulata ba yasa hannu ya fara shafa cinyoyinta yana hura mata iskar bakinsa a cikin kunnenta, kafin ya ɗago yana ƙoƙarin haɗa bakinsu waje ɗaya, ganin haka yasa ta kauda fuskarta da sauri ta dumtse bakinta taƙi bashi damar hakan, tsirawa fuskarta idanu yayi yana aika mata da wani sihirtaccen kallo kafin ya matso da ita sosai jikinsa ya soma lasar wuyanta zuwa bayan kunnenta kana a hankali ya zira harshensa cikin kunnenta yana mata wani irin salo, ajiyar zuciya ta dinga saukewa a hankali a hankali kafin ta fizge da sauri tana ƙoƙarin janye jikinta daga nasa tana mutsu mutsu lokaci ɗaya tana faɗin "Ni dai gaskiya ka bari bana so...Ya Azeez dan Allah ka bari ni dai bana sha'awar komai yau, ka bari sai na shirya tu...."
Bai bari ta ƙarasa ba yayi caraf ya haɗe bakinsu waje ɗaya ya shiga tsotsar bakinta cikin wani irin salo, hannunsa daya tallabo kanta dashi ta riƙe gam tana faman girgiza mai kai tana shushshura kafafuwanta, ƙara manne bakinta yayi cikin nasa lokaci ɗaya yana shashsafa bayanta zuwa cinyoyinta.
A hankali ta dinga sauke numfashi tana wani irin miƙa kafin ta fizge da ƙarfi zata sauka, ya sake rarumota ya rungumota da sauri yana wani jan numfarfashi cikin wani irin shauki da muradi yana faɗin "Ki natsu mana..."
Ya faɗa can ƙasan maƙoshi kana ya miƙar da hannayenta a hankali ya zame rigar jikinta ya yar a ƙasa, wani irin shigewa jikinsa tayi da sauri tana harɗe kafafunsu guri ɗaya, har lokacin bakinsu na haɗe yana cigaba da tsotsar harshenta kamar zai haɗiye ta.
Ya daɗe yana tsotsar bakinta kafin ya janye bakinsa yana sakin nishi a hankali, ita kuwa jin ya cire bakinsa a nata yasa ta matsa da sauri ta jawo zanin gado ta rufe ƙirjinta wanda nonuwanta dake tsaye ƙyam babu alamar risinawa a tare dasu suke kallonsa ta zabga mai harara, ganin haka sai ya saki murmushin mugunta yana kallonta cikin ido ya matsa ya kamota ya matso da ita jikinsa sosai ya fara shafa wuyanta lokaci ɗaya yana hura mata iskar bakinsa a fuskarta yana faɗin "Ina zaki bayan na gaya miki ina da buƙatarki...?"
Ya faɗa kai tsaye yana janye zanin gadon data rufe ƙirjinta dashi ya kifa kansa a ƙirjin nata, sai gashi duk ƙoƙarinta na son ta ƙwace kanta a gurinsa ta kasa, sai kawai ta wani ƙara lafewa ta shige jikinsa tana wani jan numfarfashi, saurin matsar da ita baya yayi ya kwantar da ita sosai akan gadon kana ya bita ya 🤐, ya ƙara ƙanƙameta lokaci ɗaya ya cigaba da abinda yake yi a ƙirjinta.🥱
Sosai ya zautata da sabon salon wasaninsa masu gusar da tunani sai da ya bari ta gama kamuwa tazo hannu dan har wani buɗe ƙafarta take yi da kanta tana daɗa kamosa jikinta tana cusa kanta a ƙirjinsa tana jan numfashi sannan ya ɗago kai lokaci ɗaya ya ƙara haɗe bakinsu waje ɗaya, cikin wani irin bege ta kamo kansa itama ta shiga kissing ɗinsa ba ƙaƙƙautawa kamar zata cinye mai baki.
Wata irin zallar soyayyarsa mai cike da shauki haɗe da muradi ya shiga nuna mata, sai da ya bari ta gama kaiwa ƙololuwa sosai gurin buƙatuwa dashi kafin cike da tsokana ya ɗan janye jikinsa a nata, aiko cikin fitar hayyaci ta kai mai wata raruma da sauri tana nishi.
Kafeta yayi da ido yana kallonta kafin ya janyeta kaɗan ya matsa ya zame gajeren wandonsa ya cire kana ya sake ƙanƙameta har lokacin bakinsu na haɗe suna kissing ɗin juna.
Sakin nishi tayi tana ƙara cafkar harshensa cikin shauki tana tsotsa, ya ɗago kansa a hankali yana kallon fuskarta, idanuwanta a lumshe suke amma sai jujjuya kanta take tana kiran sunansa can ƙasan maƙoshi, wani kyakkyawan murmushi ya saki kana ya buɗe ƙafarta a hankali ya fara ƙoƙarin saita kansa.
(Sisina tace kar in wuce haka🥱🤣
Sosai ya zage yana ta aikin abu guda duk yadda taso da ya ƙyaleta ta huta haka nan ƙi yayi har da kukanta riris, amma yay banza da ita kamar bai ji ta ba, haka tana ji tana gani ta kasa kataɓus, dan haka ta rabu dashi tana jinsa yayi yadda yake so da ita ya gama, sosai abun ya baƙanta mata rai yadda ya wani zage ya gurjeta iya son ransa kamar ya samu abinci ba imani balle yaji tausayinta, take taji wani bala'in haushinsa ya turnuƙe mata zuciya, kuma ta yiwa kanta alƙawarin daga yau ba zata sake bari ya samu fuskar koda riƙe hannunta ba ne.
Ballantana abun ya kai ga har ya samu damar yace zai kusanceta tunda shi dai mugu ne bai da tausayi.
********* ********
Washegari bayan ya dawo daga masallaci sallar asuba, ya ɗebi ruwa a bokiti yaje yayo wanka ya dawo a gurguje ya fito da mangal tsakar gida ya zuba gawayi ya ɗauko ashana ya hura wuta, sannan ya koma cikin ɗakin ya ɗauko tukunya ya ɗauraye ya zuba ruwa da citta da kanumfari da lifton, kana ya ɗan zuba sigari kaɗan ya rufe ya miƙe hannunsa riƙe da robar dakakkiyar cittan haɗe da kanumfari, sai ɗan ƙullin siga a leda da kwalin lifton ya koma cikin ɗakin dan ya shirya kafin ruwan tean daya ɗora ɗin ya tafasa.
Tana kwance tayi ɗai ɗai akan gadon tana ta sharar bacci abinta hankalin kwance, cike da ɓacin rai ya ƙarasa kusa da ita, kallonta yake cike da baƙin ciki wani takaicinta na cika mai zuciya yanzu ace tunda aka kira sallar asuba ya tasheta yace ta tashi tayi wanka ta tsarkake jikinta sannan tayi sallah ashe bata tashin ba, amma shi gashi har ya tsarkake jikinsa yaje masallaci yayi sallah har ya dawo ya sake wani wankan ita duk tana nan a kwance tana baccin asara.
Kayan hannunsa ya ajiye ya isa kusa da ita ya zauna a gefenta lokaci ɗaya yana dukan cinyarta cikin takaicinta yana faɗin "Ki tashi kiyi wanka ki sallah tunda ke haka rayuwarki take bakin san abinda ya dace da wanda bai dace ba, wankan tsarki da sallahn ma dole sai an matsa miki ance ki tashi kiyi sannan zakiyi, saboda ke sam baki san ciwon kanki ba..."
Cikin jin ɗacin kalamansa ta buɗe ido lokaci ɗaya tana watsa mai wani banzan kallo kafin ta yunƙura ta tashi zaune tasa hannu ta ture hannunsa dake kan cinyarta, kana cikin muryar bacci da jin haushin katseta da yayi tana baccinta mai daɗi tace "Naga ai kai da kasan ciwon kanka ɗin kayi naka wankan tsarkin da sallar ko..To meye kuma ni da bansan ciwon kaina ba kake takura kanka gurin matsa min kace in tashi inyi sai kace a kanka nake ko idan nayi tare za'a raba mana ladan...?"
Ta faɗa tana watsa mai wata muguwar harara, wani baƙin ciki da haushi yaji a ransa, kawai sai ya miƙe yana kaɗa kai yace "To kiyi haƙuri tunda na tasheki a bacci, amma ai ko yanzu ma kina iya komawa ki cigaba da abinki tunda dama sallar ba wani damunki tayi ba, kina ƴar musulma amma ibada sai an matsa an takura miki kike yinta da ƙyar, ke abun ma ko kunya baya baki, koda yake