Showing 39001 words to 42000 words out of 108932 words
Chapter 14 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf
Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan I number ta Yargidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
4️⃣1️⃣-4️⃣2️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tace"Yaya bazaka Gane how happy iam ba wallahi na dade Ina maka sha'awar Kara aure
macen da zata kula da lamuranka wallahi ba me bacci ba eheee"
yace" ah lallai na zama abokin wasarki"
toshe baki Tayi tana girgiza Kai hajjah Bata ce komai ba zaiyi magana sai ga hajiya ta shigo
cikin atamfa me tsada Kai ka ce itace uwar megidan saboda irin cakewa da takeyi irin na masu
son abin duniya har tafi hajjah dan hajjah duk tsadar kaya sai ta aza me hijabi
tunda ta shigo safiya ta gimtse fuska Dan ita taso da mahaifinsu ya rasu kowa ya kama
gabansa ne Amma Yaya ya Hana a cewarshi bazai bar matar mahaifinsa ta wulakanta ba
washe baki Tayi tace"ah aslim Ashe baka fita ba "
.ya girgiza Kai '
tace"na gan kwanakin nan safiya na Kai komo gidan nan nace bari in zo inji lafiya ko?"
safiya Kau da Kai Tayi ba tare da ta gaida ta ba,itama hajiyar Bata bi ta kanta ba ta Maida
kallonta kan hajjah dake Sakin murmushi tace"danki ne zai Kara aure"
wani abu taji a ranta harta ta kasa boyuwa hajjah tace"lafiya dai ko??"
girgiza Kai Tayi tana murmushin dole tace"mashaallah mashaallah Yar gidan wacece??"
hajjah tace"marainiya ce "
hajiya zatayi magana safiya ta katseta da cewa yaya please bamu da lokaci fahhh"
yace"alright "
Kiran hafsat yayi kamar ko jira take ko bugu daya be gama ba ta dauka da sallama
ko amsa gaisuwarta beyi ba yace"sizes dinta zaki turo min dana kayanta za a Kai dinki
hafsat tace"ok sir please dan bani lokaci zan mata dabara a gwadata but sauran zan tura
maka
yace"thanks"
anty safiya ta shagwab'a fuska tace"Kai Yaya madadin ka kirata direct mu gaisa"
yace"ko na kirata bazata turo ba kunya ce da ita"
hajjah tace"haka ake so ai Dan mace da kunya aka Santa Allah dai ya Sanya alkhairi "
Amin yace"iya labbensa, a ransa ko cewa yake kunya??? ai Basu hada hanya da ashnoor ba "
cikin dabara hafsat ta kaita wani shagon dinki ama da sunan uniform din kungiyarsu za a
Dinka
tura me ta kumayi.... a cikin kwanakin nan shirin biki ake bama su anty Jamila
yau anty safiya ta dawo da dinkuna Tayi ta Kiran aslim but baya gida ya tafi wani kauye
campaign haka badan taso ba ta hakura
hajiya ko hankalinta yayi mugun tashi sosai har safnah Dan sun kwallafa Rai aslim zai
aureta Amma ko Kallo Bata ishe shi ba
---------
ashnoor ko ta mance anyi wata maganar aure da ita harkokinta take mussaman da hajiya
hauwa ta tashi tsaye a lamarinsu ba abinda yafi Bata mamaki kamar inda government officials
Basu zo gunsu ba ga alert da take Gani Bata San ko waye ba Hakan yasa har kiba Tayi
yau ta kasance Saturday kwance take tun bayan sallah asuba take rike da Hausa novel tana
karantawa tana jiyo hiran su Zainab na son zuwa kasuwa Siyan anko... shaheeda tace"bamu
fah da lokaci mun saki jiki ku tashi muyi gyaran gida da sauri mu tafi "
Bata ce komai ba dan ta shiga yanayin shauki harta motsa lafiyarta ta matantaka
saukowa sukayi suka fita da gudu a suka gyara gida sukayi breakfast sai a lokacin ta mike
ta shiga toilet tayi wanka tana fitowa ta Saka doguwar Riga roba suka tafi dining
kawu ya wani sha shadda me maiko yayi wani clean
abinci take ci tana satar kallonsa shiko idonsa a waya yake
ba tare data kalleshi ba tace"kawu what are you up to this days
yace" sai kace wani yaronki"
tace" ah'ah daga tambaya na gan kayi fresh ne Kuma kullum sai kayi baki badai wani shirmen
ka fara ba? "
yace" kema dai da wata zance shirin fah aurenki Nike? "
ajiye cokali Tayi tana Kallonshi tace" aurenah Kuma dawa tohhh"
ai kwarewa shaheeda Tayi ganin har ga Allah ta nuna Bata San zancen ba yasa duk Suka dube
ta
Tace"what?? Ai sai in kware nifa ban San wanan shirmen ba
Kawu yace"habawa kina dai zancenki ne wallahi Amma ai Kamar an Gama auren ne ai
Gyara Zama tayi tace"we shall see "
Tana Gama cin abinci ta fita tsakar gida Wasa take dasu esther Kai ka ce yariya ce....sai ga
shigowar motorci ta kalli motar ta kau da Kai
Fitowa anty safiya tayi da me make up da Kuma wani gaye
Mikewa tayi Dan Bata San ko waye ba hafsat dake wanki ta karaso tace"barka da zuwa anty
Ina kwana "
Anty safiya ta amsa cikin kulawa tana bin yaran dake guje guje da kallo
Kamar su daya da Dan takara
Anty safiya ta kalleta da murmushi tace"anty Noor ya na gan Baki shirya ba'
Tace"zuwa inahhh?"
Anty safiya tace"for the pre wedding shot dear"
Magana zatayi Inna da tasan halinta ta katseta da cewa"Yi hakuri Dan jirata yanzu zata fito
yanzu
Turo Baki tayi,tayi ciki tana mita innah ko maida hankali tayi Kan safiya tana sake Mata Sannu
cikin karramawa
Cike da Mita ta Shiga ta dawo sanye doguwar hijab da sai zatayi sallah take sakata ta fito
rataye da karamin handbag
Anty safiya ta mike tana murmushi tace"yau muje but ya kamata ki samu Yar rakiya,innah tace"
zainab jeki sako hijabi "
Jiki na rawa zainab ta tsame hanunta a wanki ta shiga Bata Jima ba ta dawo sanye da hijabi
itama ta Shiga mota
Kawu dake labe jikin bango ya fito Yana sauke ajiyar zuciya Dan yasan innah ce ta CeCeta da
wallahi ko sama da kasa zasu hade bazata bisu ba
Wani babban hotel sukayi Mai kyau da tsada NSDC hotel suna da environment da Kuma
baground me kyau
Suna fitowa a mota ta tsaya tana kallon wuri
Anty safiya ta kaisu d'akin da Suka Kama Babu b'ata lokaci aka Bata Kaya ta saka tayi
mamakin ganin kayan ya Mata dai'dai komai yaji anty safiya ta zauna gaban madubi ta Mika
Mata wayarta tace"gashi this will keep you busy har a Gama make up din "
Amsa tayi tace"thank you ma 'tayi magana cikin Jin kunya
Shafa gefen fuskarta anty safiya tayi tace"you are welcome anty"sai ta rufe fuska tana dariya
Kwaliyar ya d'au 2hours anayi tun tana dauriya har ta Fara d'aure fuska
Anty safiya ko da tab dinta tana kwashe komai a lokacin ko da aka Gama fuskarta ya canza
Kamar ba ita ba tayi mugun kyau sai sheki take
Zainab tace"wowww wowww Ashnoor kin ganki kuwa?"
Kallon madubi tayi murmushi ya sub'uce Mata ta dubi anty safiya dake Mata video har tiktok
sai ta samu kanta da kyafta Ido Aiko hakan ta bada ma'ana
Mai make up sai mashaallah take tana cewa"you are beautifull"itama hoton take dan samun
sample tasan in aka ji it's tayiwa amaryar Dan Takara make up Zata samu customer zata sa a
Instagram
Wayar anty safiya dake hanunta ta mike mata
Anty safiya ta Kira Aslim
Yana d'agawa tace"haba yaya,haba Yaya har fa mun Gama baka karaso ba"
Yace"kiyi hakuri meeting ne ya rikeni Amma yanzu zamu karaso Ashe dai ta biyi ku"
Anty safiya tace"me zai hana
Ya share minti talatin be shigo ba ashnoor ta Shaka tayi fushi Amma kunyar anty safiya ya
hanata magana
Anty safiya tace"kiyi hakuri yace suna hanya'
Murmushin yake tayi a ranta tana matsifar an wani kawo ta an shareta
Kiran anty safiya yayi yace"suna waje....anty safiya tace"muje Yana waje
Cikin b'acin Rai tace"wallahi bazanje waje ba awa na nawa Ina jiranshi"sai ta fashe da kuka
daya so bawa anty safiya dariya
Zainab tace"Zaki fah b'ata kwalliyarki saboda matsifar da bakiyi ba shine kike furzarwa ta hanya
kuka?
Cikin kuka ta tuge Dan akwallin tace"an fasa hoton haba muyi tawa juna adalci Mana"
Anty safiya tuni ta fita shigo da Aslim "Ashnoor ko kuka take wiwi zainab na lallashi dan dama
Haka take in har Bata samu tayi tsiwar ba kuka ne zai biyo baya
Shigowa yayi da sallama,zainab tace"Ina yini sir"
Yace"lafiya Lau meya Sami wanan Kuma?"
Anty safiya tace"gaskiya Yaya baka kyauta ba wallahi tun safe muke jira fa har an yini gashi har
tayi fushi "
Karasawa yayi gabanta ya
Maman Nur
*_D'an Takara_*
By maman nurool
Hudah
Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza
Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
4️⃣3️⃣▶️4️⃣4️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Ya duka ko kallonshi batayi ba kanta na kasa tana hawaye zainab da anty safiya Suka fita
har Mai kwaliyar,yasa hanun a hab'arta ya d'ago fuskarta suka had'a ido,kuka ta Kuma fashewa
dashi
Hakan yasa ya rungumeta Yana sauke ajiyar zuciya daya so Bata tsoro ta Fara kiciniyar
kwace kanta Amma be Bata damar hakan ba Saida ya gaji dan kansa ya kyaleta
Ya kalleta yace"fitar da matsifar Dake cin ranki karta illata min ke bring it out sweethaert "
Kallonsa tayi kamar zatayi magana sai Kuma ta kasa bakinta yayi nauyi ga wani kwarjini
da yayi mata yau,lumshe ido tayi ta sake kallonshi domin kamshinshi days gaurayu Dana a/c
wani ma'ana ya bada daban
Yace"iam sorry,wallahi uzuri ne ya rike ni "
A bazata yaji tace"na fasa auren a gaskiya nayi tunani na gan Babu amfani yin auren so na
fasa iam only here because innah force me to...Kai yanzu ba zaka ji kunya ba a ce Kaine mijina
gaskiya na fasa iam not interested je ka auri sa'an ka "
Murmushi yayi yace"ok no prob Daman ban Miki tilas ba but ki bari ayi hotonan kin gan
kanwata tayi making effort for this fad'a mata a wanan lokacin zaisa ta ji ba Dadi ai in mun Kai
gida Zan Mata bayani nasan zatayi zuciya ta Samo min wata"
Tace"toh miye na wani ho....."
Bata karasa ba ya mike ya Ciro wayarsa dake ringing a aljihu ya Kai kunni yace"
Wiffy ce ke Kira
Ya d'aga yace"hello wiffy har yaran sun dawo ne?"
Ko me tace oho
Sai yace"alright take care I love you wife"
Yana fadin hakan ya yanke wayar ya saka a aljihu ya dubeta
Ranta yafi na da b'aci ko kallonshi batayi ba...ya Kama hanunta ya mikar da ita
yace"uwargida ta ce a gaidaki "
Bude Baki tayi zatayi magana ya Kama fuskarta sai ji tayi ya tura halshen shi cikin bakinta ya
Fara tsotsa
Uhrrmmm kawai takeyi tana son janye fuskarta but be Bata wanan damar ba
Ganin ya Fara kauce hanya yasa shi janye bakinsa be kalleta ba ya juya ya fito itako da
alamu suman tsaye tayi sai kawai hawaye ya zubo Mata ta goge
Yana fitowa beyi tunanin su anty safiya na kofa ba a bazata ya gansu
Yi yayi kamar zai koma sai Kuma ya fasa yace"a shiryata Nima Zan shiga in shirya yanzu
Anty safiya ta kumshe dariyarta domin duk ya daburce Allah ma yasan Jan bakin me lasting
shiyasa be b'ata me Kaya ba
Wucewarsa yayi Yana fuskewa zainab tace"hmmm masoya"
Shiga duk sukayi suka tarar da ita zaune Taki kallonsu
Lura da kunya take ji yasa duk Suka basar anty safiya tace"gyara Mata kwaliyar yamma
nayi"
Har aka Gama Bata d'ago ba tace"muje bin bayansu tayi suka tafi garden shima lokacin ya
sauya Kaya
Gabad'aya Taki yarda ta kallesa
Suna zuwa ko camera man ya seta komai ya Fara musu hotuna Aiko sunyi matching stlyle
daban daban ga wani irin kyau da sukayi
Anty safiya ko komawa Yar kallo tayi domin yayan nata ya sauya mata ji yake kamar ya
had'iye amaryar tasa Dan murna itako murmushi Dole take
Rungumeta yayi ta Kai Baki kunninshi tace"malam kana fah zakewa dayawa d'an Takara "
Murmushi yayi ya sake matsata
Duk wanan abin zainab na kwashewa a wayar anty safiya har video tanayi
Da different Kaya suke shima mudi videon yake sunyi kala kusan talatin da native kafin
Kuma suyi da English wears kusan 30
Sallah Suka je sukayi Suka dawo ba Ashnoor ba ko shi ya gaji
Kallon anty safiya tayi tace"wallahi yunwa Nike ji nifa bani da jimirin yunwa"
Dariya sosai tayi ta d'auko Mata takeaway a take ta cinye roba biyu ta shanye juice tayi Mika
Duk abinda take Aslim na gefe Yana kallonta da mamakin cin abincinta
Mikewa tayi Dan already ta