Showing 102001 words to 105000 words out of 108932 words
Chapter 35 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf
da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
1️⃣0️⃣2️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tace"let me see if you can resist me nifa matar ka CE Aslim kaurace min da kake min ai be
dace ba"
Kasa magana yayi Yana kallonta toh Daman Maryam ta iya abubuwan Nan iskanci ne
Ashnoor da take jinsu a waya tayi shiru jikinta har rawa yake most expecially da yace Mata a
d'akinta yake saboda rage kewa kenan Raina mata hankali yayi ne kodai Kuma a d'akinta zaiyi
iskacinsa
Cikin b'acin Rai yace"Maryam miye Haka Zaki biyo ni har d'akin matana?"
Cikin fad'a tace"wallahi ko a jikinta kake sai na bika ai Nima Ina da hakki a kanka yaushe rabon
da ka kusanceni tunda kukayi aure ka daina kulani na Zo ne ka bani hakkina
Yace"naji kije b'angarenki ki jirani"
Bata ce komai ba tayi kissing dinshi ya Fara me wasu abubuwa nishi ya ja sosai Yana sake
hanya jikinshi
Sosai Suka birgita juna Ashnoor duk tana Jin komai sai da ya jefata gado domin son zuwa
inda yake muradi bare anyi kwana biyu ba a had'u ba sai ya gan ta sauya me d'aga Ashnoor din
da ta rikede me d'azu ta dawo Maryam
Dafe Kai yayi yace"get out"
Tace"what?_"
Yace"bana son Jin komai get out in hakki kike so kije d'akin ki Zan Zo anjima but not in this
room"
Ta tashi zata kamo hanunshi tace"haba Aslim yaushe ka canza Haka Maryam ce fah"
Daka Mata tsawa yayi yace"ko d'au ke Kika canza baba son wanan hakin da Kika Fara Ina son
kije ki cigaba da bacvinki"
Tace"but you always wish in Zama Haka ai"
Yace"is too late now get out ko in fitar dake "
Still tab'ashi tayi ya wanka Mata Mari ta gan yayi fushi Dan Haka ta fita tana kuka
Tana zuwa part dinta hijabi tasa ta tafi Kai Kara gun hajjah
Tsaki yayi ya shiga toilet yayi wanka ya fito Yana sakin ajiyar zuciya Yana daidaita kansa
kafin ya kirata
Zuwa yayi ya d'au wayar Yana dannawa ya gan second na tafiya
Salati yayi yace"innalilahi wa Inna ilahy rajiun...Aslim"
Kuka ta fashe dashi tace"ai ban San haka kake ba sai yau nagode da cin mutucina saboda
bani da kima a idanunka a d'akina zakuyi iskanci Kuma Dan ka nuna min kana son matarka sai
ka bar wayar tana tafiya toh nagode"
Yace" ashlim is not what you think ba abinda ya faru I agree bayi loosing control but wallahi
rikedemin tayi ta Zama ke please karki Yi fushi",
Tsaki tayi ta yanke wayar bàyan ta fashe da kuka sosai zuciyarta ke Mata zafi kishi ya rufe Mata
idanu kin fita tayi sai da ummi ta shigo tana ganinta ta tambayeta tace"ba komai
Tsaki tayi tace"ke Kika sani ki fito anty maijiddah ta dafa Miki kazar Kuma ki tabbatar kin cinye
ta tas ba a Zama yanzu ba gyara Kuma kina Shan magungunan Nan inda ya kamata ko??
Da Kai ta amsa Dan ummi karshe ce tunda ta Zo take ta siya Mata maganin maman mufeeda
akayi ta aika Mata Abuja yau a dafa tantabara gobe kaza ita kanta tasan ta tsumu har Yana
damunta ita gata tana Nan tana shirya me shikuma Yana can Yana cin amanarta
Kuka ta Kuma fashewa dashi sanan ta shiga bayi ta wanke fuska ta fito
Saida ta Fara zuwa falon mahaifinta ta tarar ummi na basa abinci ko da Suka ganta cigaba
sukayi da hiransu soyayarsu birgeta yake har tana mamaki ya anty amarya ta rayu Dole tayiwa
ummi bakin ciki
Ganin Taki yin magana ummi tace"kin Gama kukan kenan ko?toh Bari ki ji mace me wayau
Bata tsayawa yiwa namiji kuka ko kishin banza tashi zakiyi ki mallaki mijinki Babu ruwanki da
kishiyarki Kuma ba komai yayi Zaki nuna b'acin ranki ba zai gaji ne da rakin ki toh nidai na fad'a
Miki
Abba dai kallonta suke tace"Zo ki fad'a min meya faru??"
Kuka ta fashe dashi tace"Ni kawai a canza min kayan d'aki"
Baki sake ummi ke kallon tace"shi na yanzu me tayi,ohhh kishiyarki aka canzawa kike son yin
gasa Ashnoor toh kin Shiga uku in haka' Zaki cigaba Gaza da kishiya Yana rage kima a idanun
miji kiyi naki tayi kowa tasa ta fishesa "
Tace"Ni ba Haka bane kawai colour da beyi min ba Ina son a canza min in Kuma ba za a canza
ba a fad'a min kawai"
Ummi ta mike tace"zaku ki ci gidanku Daman ance Baki da kunya ko?toh yau Zan bibbige bakin
Nan in dirje har sai tayi jini"
Turo Baki tayi tace"aini bance ke ba abbana nace ya canza"
Ganin da gaske mummy dukanta zatayi da gudu ta bar d'akin ta tafi d'akin da anty maijiddah
Nan ta gan ta baxs kayan Mata dukda kazar Bata da Dadi d'aurewa tayi ta cinye
Anty maijiddah kanwar ummi nata Mata sharri Wai she no wan carry last
Tana gamawa tayi bedroom dinta ta gan missed calleds dinshi kusan ashirin murmushi tayi
tace"shi da baya Kira so biyu yau d'au gashi har 20 called back tayi Dan ta d'au shawaran ummi
Kama mijinta zatayi saidai fa har yanzu tana ji zafi a zuciyarta sosai
A lokacin da take Kira Aslim na b'agaren Maryam domin hajjah ta biyo shi tayi me tas Rai
b'ace yaje b'agaren saidai madadin taji dadin ya kusanceta sai bakin ciki ya jefata domin ya
daiyi ne kawai domin hankalinsa na gan Ashnoor da fushin da tayi dashi
Yana gamawa ko wanka beyi b'angaren ba ya saka jallabiyarsa ya fita ya barta tana kuka Dan
yaji haushin Kai kararsa da tayi hi hajjah yanzu ta Kara yarda Ashnoor ta Gama da Aslim dan
da sunanta yake kiranta
.d'akinta ya koma yayi wanka ya fito Dan cigaba da kiranta ya gan missecallds jiki na rawa ya
Danna Kira
. Turo Baki tayi Kamar Yana ganinta tace"Ina Kuma ka Shiga "
Cikin rashin gaskiya yace"na tafi gun hajjah na bar waya a d'aki kiyi hakuri walll.... "
.ajiyar zuciya ta sauke tace"ban son Jin komai kawai muyi Hira har inyi bacci"
Sosai ta birgeshi ta Fara bashi labari suna dariya
Washe garin sukayi Hira da Yan jarida ummi ta Fadi experience da tayi going through da
aka raba ta da yar'ta ita ma ashnor ta Fadi Bata experience din
Suna dawowa ta had'a Kaya Dan ya dawo cikin dare jirginsu ya tashi zuwa Paris Wanda
farkon Shiga jirginta kenan but Bata nuna ba
Suna kaiwa hutu sukayi na kwana biyu inda ya zabar musu spot ne me kyau wuraren sun
birgeta yau Suka fita ya zaga da ita ta gan gari kayan da anty maijiddah ta zuba Mata kanana
kayane kamar inda shima kanana Nan Kaya yake sawa sun Sha kyau sosai ko wayarta ya
amsa ya kashe saidai tayi waya dasu Abba da nashi shima sai zaiyi waya yake kunnawa Dan
ya barwa coordinator da mudi komai yasan beda matsala
Wani irin soyayya Suka bude anan Kuma Ashnoor ta Kara haukatashi ta wanke me duk
wata karatu da yake kaayarss ta dasa me sabo da ba abinda yake gani sai nata shi Yama gama
Zama bawanta ita kadai yake gani
Satinsu biyu suna honeymoon kafin ya m sukayi Dubai nanma har zuwa kallon world cup
sukayi kwanansu uku a Dubai sukayi Saudi Arabia domin kuwa cewa tayi tana son komawa a
cikakkiyar hajiyarta yace"ah'ah wallahi saidai ki jira ayi hajji Amma yanzu dai Kam hakoran
kawai za a sa Miki
Dariya tayi suna zuwa zazzabi yace"salami alaikum amai ciwon Kai jiri duk hankakinsa ya
tashi suka tafi asibiti gwajin farko aka tabbatar da ciki na sati uku a jikinta Saida ma Suka riketa
aka sa Mata drip
Murna yayi sosai saidai cikin ya bala'in girgizata da laulayi
Ummi tace"su dawo Haka Abba Daman yayi kewar yar'sa da yaji Kuma ba lafiya ya Kira video
called
Ashnoor akwai Taki saidai fah cikin ba Wasa wallahi Dan komai taji sai ya dawo ko ruwa wani
Rama tayi days tsorata Aslim Yana ji dama ciwon ya dawo jikinshi
Kwanarsu biyar Suka bar kasan Koda Wasa be yarda sun tafi Abuja ba dan yasan riketa ummi
zatayi shikuma Yana son kasancewarta kusa da ita a rashin lafiya sai yasan inda yayj ya samu
inda yake so sai dai in an Gama zazzabi ya dawo sabo
Harka siyasa na tafiya sabo su hafsat sun dawo wani kib'a hafsat ce ke zirga zirga take
representing dinta domin Ashnoor babbace kudi shigo Mata yake ta ko wani kamfanonin da
Abba ya Bata da shares da aka siya da sunanta duk suna remiting kudi ga Abba ba a sati sai ya
tura Mata kudi ya Kuma sakarwa Aslim kudi yayi siyasa dashi har tsiya Aslim yake Mata Wai
hajjaju shi kanshi sakar Mata kudi yake Dan ya siya mata mota me tsadar gaske Saidai duk
wa'yanan kudin ba lafiya cinsu Daman da ta dawo ta tarar an canja mata kayan d'aki ubansu
Madadin Maryam ta kwantar da hankali sai ta Fara niman tashi hankali da Ashnoor saidai Bata
biye Mata ita ta lafiyarta take ba fad'a ba
Aslim ma manna Mata hauka yayi ya daina kulata dan garshi zaginsa take
Anan da za ayi flag up na party lallabawa tayi aka Mata kwaliya ta ci ado cikin kayan
party irin nasa zasu fito Maryam ta shakesa tana zaginsa da Ashnoor da k'yar hajjah ta kwace
Maryam a hanunshi Dan da zuciya ya dubeshi rufeta da duka yayi
Ignore any errors in nace Zan tsaya editing dare zaiyi Mana sorry please
Maman Nur
*_D'an Takara_*
By maman nurool
Hudah
Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza
Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
1️⃣0️⃣3️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Haka tana ji tana ganin Suka bar gidan da Ashnoor kuka sosai tayi lokaci d'aya nadama
sakacinta ya lullubeta
Safnah ta zaune gefenta tace"anty ya ga hanyoyi da Zaki kwato mijinki kin tsaya hauka in Kika
ce a haka Zaki rayu wallahi bazai saurareki ba yariyar Nan kowa yasan asiri ta Masa ke ma
tashi tsaye zakiyi ki kwato mijinki Ni na Lura da abinda ke faruwa da dadewa Amma Zan Baki
wani la'kani Nima wata kawata na gan tayiwa mijinta Kuma wallahi yanzu sai inda tayi da mijinta
maman adeel tun lokacin da na Lura kina cikin wanan halin na amsar Miki Amma Ina tsoron
kawo Miki karki gwaleni"
Cikin kuka tace"ko menene ki bani please zanyi amfani dashi Nima mijina ya dawo guna"
Safnah tace"Bari inje in d'auko Miki"
Zuwa tayi ta d'auko tace"gashi a drinks Zaki sa Mata in ta Sha toh tsanarta zaiyi "
Idanun Maryam ya rufe tace"toh ya za ayi ta Sha ni da ba shiri mukr ba yariyar da ban isheta
kallo ba"
Safnah tayi murmushi tace"Abu me sauki muje ciki mu had'a sobo"
Kicin Suka je Suka had'a lafiyayiyar sobo da yaji kayan kamshi gorar da za a sa na Ashnoor
suka zuba magani
Tace"je ki saka a fridge yayi sanyi in ta dawo ki bawa su leesat ki ce musu su Kai Mata inji
hajjah "
Maryam ta saki dariya tace"Nima nayi tunankn asiri tayi Masa ai Aslim fah baya iya fushi dani
Amma tunda ta shigo rayuwar mu na Zama Bora"
Safnah tace"Ina Nan Zaki bani labari "
Anyi flagoff su Abba sun Zo kasancewar ita da umminta duk matan Yan Takara ne sai ya
karawa abin armashi jama'a sun cika Dan ba laifi ana yin Aslim sai yamma Suka baro wajen
Ta dawo a gajiye tana Jin zazzabinta na dawo Mata sabo ba inda batayi ba ummi su Zo gidanta
Amma ummi tace"no hotel zasu Kwana gobe zata Shiga su gaisa dasu kawu a orphanage
sanan tayi ziyara Kan su koma da Abba
Kwanciya tayi ta kududdune bàyan tayi sallah Aslim ya shigo da abinci a tray yace"tashi kici
abinci sai ki Sha magani"
B'ata fuska tayi tace"sai anjima"
Cikin damuwa yace"me kikaci baby please ki daure"
Tace"ok sobon hanunka zansha a Ina ka samu"
Yace"adeel ne ya bani Wai hajjah tace a kawo Miki"
Ta mike zaune tace"na ko gode Allah ya sakawa hajjah wallahi bazan danma ba nawa ne
nikadai"
Yace"rowa dai ba kyau"
Karb'a tayi ta kafa Goran a Baki taji dadin sobon saboda yaji citta da su kannafari anko Yi sa'a
batayi amai ba tana Gama Sha ta d'au goro tasa a Baki saboda yanzu cin goro take ba Wasa
Laptop ta jawo tayi ta kallon hotunansu ita da umminta da su hafsat da Rabi'a da akayi a
rally sai matar present gwamna dake janta a jiki harda sauran Yan siyasa kowa so yake yayi
kusa da ita ko zai samu shiga
Zama yayi suna kallo bayan awa daya ta dafe ciki tana yatmusa fuska
Yace"Yaya"
Tace"ba komai "
Cigaba sukayi da kallo Bata sanda ta saki laptop din ba ta saki wani ihuuuu tana wayyo Allah
cikinah zan mutu ka taimakeni innalilahi wa innalilahi rajiun Zan mutu ka yafe min wayyo
Hankalinshi ya tashi ya d'auketa gabad'ayanta ganin jini ya malale kasan tile Yana son cikinan
Dan haka' sai ya Fara addu'an Allah yasa ba zubewa zaiyi ba
Ko mudi be tsaya ba yayi asibiti Maryam da ta gan fitowarsu ta mike ta biyoshi hankalinta tashe
jikinta na rawa sosai domin duk