Showing 72001 words to 75000 words out of 108932 words

Chapter 25 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf

ne Kuma Bata San inda zata bude switch ba da gudu ta dawo gashi tana son tayi fitsari
da brush ga wani uban yunwa dake cinta

Dawowa tayi ta saka Kayan a d'aki ta kwanta ta ja bargo

So take tayi bacci Amma yunwa ta Hana sai kawai ta tashi ta koma kan couch ta kwanta

Tun tana juye juye har bacci ya Fara fisgarta

Sama sama taji an turo kofa Amma nauyin bacci ya Hana ta bude Ido

Wani duka taji an sauke Mata a cinya ta tashi a firgice ta zubawa Maryam Ido

Ummi tace"me Kike jira bazaki ci ubanta ba a kanta fah aka sake ki

Maryam zata Kai Mata duka ta kauce tace"wait wait wait toh dukan na miye??"

Maryam tace"Dan ubanki ke har kin Isa ki Shiga tsakanina da mijina"

Rungume hanun Ashnoor tayi tana kallonta sai Kuma ta kyalkyale da dariya tana tafe hanun
tace"woww ai irin Ku nake so inyi kishi da mahaukaciya ke a tunaninki wanan shine kishin
Miji??nopp grow up madam grow and stop been childish ubana Kuma da kika zaga ki sani Ni
ban ma sanshi ba wallahi,look maman adeel Dana kalli fuskarki ba abinda Nike hangowa sai
asararriya mace wacce bata da hankali Kuma bata da tunani wanan effort din da energy da kike
waisting anan da waje Kika je kinawa mijinki campaign da wallahi zai iya Baki 10% na kaso d'ari
a zuciyarsa dukda nasan yanzu abune me matukar wahala domin kuwa na mamaye zuciyarsa
ba abinda yake gani sai *Ashnoor*"ta Kare da kashe Mata Ido d'aya

Ummi tace"me kike jira take fad'a Miki maganar banza bazaki fasa bakin ba

Jingina Ashnoor tayi da wardrobe tace"ko kin San meyasa?"""

Bata da karfin guiwar yin haka domin tasan tana tab'ani tayi sallama da zaman lafiya ko jama"a
garin bazasu barta ba for torching there future first lady ko ba Haka ba uwargidan mijinah??"

Maryam taje gadan gadan zata Kai Mata duka kafin ta Kai Ashnoor ta d'au flower vast dake
saman center table karami ta Alba Mata akai maryam ta saki kuka harda ihu

Dukda jinin dake zuba a goshin Maryam be Hana Ashnoor Kai mata duka da ba she don't
know why she just hate her

Maryam Bata da karfin Rama duka Dan Haka ummi sai ta kaiwa Ashnoor duka

Ashnoor ta fad'a saman gado Suka Fara kokuwa

Bude kofar akayi ummi dake saman Ashnoor ta d'ago Kai ta kalli kofar

Cikin rawar jiki ta d'aga Ashnoor dake zaginta

Jikin ummi ns rawa tace"yallaiba wallahi it....ita.....itace ta tsokane m....."

Maryam ko hankalinta mugun tashi yayi tace"kayi hakuri sharrin shaid'an ne ummi ce tace"in zo
mu Mata duka wallahi Ni ban tab'ata ba itace ta Fara dukanta da Muka sameta a kwance

wallahi karka min saki ka dubi darajar ya'yan dake tsakanin mu

Ashnoor Bata ce komai ba ta mike ta Shiga toilet a duhun da take tsoro tayi abinda zatayi ta
dawo ta kwanta ta rufe jiki har Kai

Yasan halinta Allah kadai yasan ruwan da aka Kuma b'allo me

Ya dubi ummi yace"mema sunanki??_..

Jiki na rawa tace"maman Amar "

Yace"ohhh kina ma da aure ko??"

Tace"eh Amma yau bani ce da girki ba mijina Yana gidan amaryata

Ya dubi agogo is past 11

Yace"ok shiyasa Kika Zo Nan dan Rusa min gida ko"

Dan dukawa tayi tace"sorry sir "domin bata tab'a tunanin zai shigo ba taso ne ta jawowa
Maryam matsifa ta Kara gaba

Bece komai ba ya zaro waya a aljihusa yayi dialling number chief security din gidan

Yana d'agawa yace"please ka Zo sabon part da yaranka Ina jiranka

Ai ba Maryam ba har ummi zubewa kasa sukayi suna rokonsa...ummi nason guduwa Amma
Babu hanya Dan a kofar ya tsaya

Maryam ta mike da k'yar ta karasa inda yake tace"baby don't do this I know nayi uskure but for
the sake of our children dont do this please"

Lekowa Ashnur tayi ta saki dariya me sauti daya kufce mata...Bata so Haka ba amma ya rigada
ya fito sai tayi saurin maida Kai

Girgiza Kai yayi a ransa yace"she will never change "

Maryam tace*baby please so take ta raba mu don't do this "tana kokarin tab'ashi

Ya wanka Mata Mari dayasa tayi Baya ta Fadi saman counch ta saki Kara dan for the first time
yau ya mareta abinda be tab'a faruwa ba duk shekarun aurensu

Mamaki gami da radadi ya lullubeta sanan ta saki Kara me karfi

Ashnoor ta leko Kai tace"Astagfirullah Dan wani Dadi ne ya mugun lullubeta ta Kuma maida
Kai

A Haka su anty Jamila suka shigo suna meya faru

Bece komai ba ya karasa kujera ya zauna Wai Dan munafurcin sai a lokacin Ashnoor ta Fara
shashsheka hakan yasa sukayi kanta da sauri suna lallashi Amma Taki bude kanta a bargo

Security na haurowa yace"ku tafi dasu duk shegiyar da ta muku gardama ku Mata shegen
duka,in bani na Zo ba Kar a bada bailingsu domin kotu zamu shiga dasu sai sun fad'a meyasa
suka dukan min Mata"

Maryam kuka take wiwi Amma ko kallonta beyi ba ta duka tana rokon su anty safiya ta Kau
da Kai

Ganin security zasu wulakanta ta ga Aslim ko kallonta bayayi yasa ta bi umurninsu Dan
basa son su tabata ta

Ummi ko hanun akai Kai ba d'ankwali bare takalmi aka tafi dasu

Anty Jamila dake bawa Ashnoor baki

Ta mike tace"kiyi hakuri"

Cikin kuka da ya zama mata na gaske tace"anty kun gan abinda yasa nace bana son auren
Nan yafi karfinah gashi sun lakada min duka yanzu da sun kasheni ai Yan uwana ne da asara
nidai gida zani

Ta mike tai kofa anty safiya ta jawo ta

Wani murmushi tayi a fakaice a ranta tace"ai ko korata akayi yau bazan wuce ba na samu
wurin Zama har sai mun goga kafada da wancan matar

Anty safiya tace"haba anty kiyi hakuri ki zauna ai ba laifinsa bane kin gan ai ya musu
hukunci"

Cikin kuka tace


Maman Nur
*_D'an Takara_*


By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846

❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari

wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606

7️⃣5️⃣▶️7️⃣6️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace"waye yasan ma koshi ya turo a kasheni kin fasan Yana son matarsa...gashi Kuma
yanzu sunana zai Shiga bakin duniya a ce a dalilina mijina ya saki matarsa"

Sosai anty khadijat tayi dariya tace"haba dai ya zai turo ta kamar yaro ai inda Yana sonta
da be auro ki ba ko???"

Lura da Yana son su fita yasa ta cewa sai da safe Allah ya kyauta

Suna fita tayi saurin hayewa gado ta rufe har Kai gabanta na fadiwa dan Basu tab'a kebewa
irin Haka ba

Karasawa bakin gado yayi ya zauna ya yaye bargon da sauri ta tashi zaune tana kallonshi

Kashe hasken d'aki yayi yace"bana son haske dayawa dimlight is ok it more romantic aiko?use
blue or red I like those colours it makes me loose control"

Daure fuska tayi tace"toh tafi dakinka tun wuri Kan rayuka su bace

Kai hanun yayi lips dinta yace"wanan lips din is trying me"

Kwanciya tayi ta juya Masa baya ya mike ya bar d'akin zuwa bedroom dinsa domin cire
Kaya

Tana ganin Haka ta mike da gudu domin zuwa kulle kofa sai ta gan ba key da Sanyi jiki ta dawo
ta kwanta cike da tsoro tana Jin haushin bashi fuskar da tayi har yake maganar lips

Tun tana sa ran dawowarsa har bacci ya dauketa be dawo ba

Da asuba tun Kan a Kira sallah ta tashi ta sauka kasa a dining ta gan katon biredi da kayan
tea ta karasa ta zauna amma babu ruwan zafi hanya da take zaton kicin tayi ta haska wutar
wayarta da tayi me caji ciin dare ta gan kicin din ya had'u sosai ga gas an jona da cylinder

Tana duba inda za a kunna sai ta tuno ai a toilet d'azu data kunna tap me Kan red ruwan zafi ya
kawo bata iya irin wanan gas din ba Kar ya tashi da ita ta mutu a banza

Cup ta d'auka ta Shiga toilet din waje ta cika ruwa damm ta dawo ta zauna a dining din ta had'a
tea me kauri ta Fara Sha tana sauke ajiyar zuciya tana yagar biredi tace"yunwa zai kasheni Ina
dalili "

Tana Kuma Kai lomar biredi sukayi Ido biyu dashi daga shi sai boxers

Wani kwarewa tayi ta mike da sauri ta juya Baya tare da d'aukar kofin shayinta ta Fara ja baya
har ta shige kicin ta jawo kofa

Shiko kunna wutar falon yayi tare da kunna tv ya zauna

Tun Yana jiran fitowarta har ya gaji ya bita kicin

Tarar da ita yayi zaune da indomie danye tana ci

Suna had'a Ido ta b'ata rai.ya karasa ya ansa infomie ta mike da sauri ta fita sai duk yaji jikinshi
yayi sanyi Dan hakan ya nuna me fushi take dashi

Kallon indomie yayi sai ya ajiye saman sink ya fita ya bita

Ya tarar tana toilet Dan ya ji karar ruwa ya zauna yana jira ta fito

Ta dade sai gata ta fito da alamu brush tayi tana ganinshi ta d'aure fuska

Yace"Ashnoor har yanzu Baki hakura ba?"

Bata kulashi ba ta shimfid'a dadduma shidai yasan lokacin sallah beyi ba kodai jiya ba
tayi isha'i bane??"

Tashi yayi yaje inda take ya fisge hijab din sai ta kalleshi yace" talk to me Ashnoor vent
your anger on me but please karki shareni "

Kuka ta fashe dashi kawai sai ya rungumeta yace",kukanki fah zai Kare Ashnoor nace kiyi
hakuri ko sun Miki wani abune? "

Bude Baki tayi zatayi magana taji ya fisgeta suka Fadi Kan gado tare

Rumfa yayi Mata idanunshi a lumshe ya hade bakinsu ya Fara kaimata kiss a zafafe

Iya tsorata Ashnoor ta tsorata mussaman da ta gan ya ja rigarta bottom sun tsinke kirjinta ya
bayyana

Ta wani bankare tana lumshe ido,shiko wani numfashi ya ja me karfin gaske ya Kai hanun

kirjinta ai wani nishiiii ya ja Mai karfi tare da kanasu domin taushi ne dasu ga tuwo gashi a tsaye
Kuma suna da girma madaidaita

Shafasu ya farayi cikin wani irin salon iya tafiyar da mace...toh fah kusan Ashnoor ta Nan
ba karfin Imani tuni ta Kama fuskarsa ta Kai hanun kansa tana shafawa darasin anty salon na
dawo Mata ta sake tura halshenta cikin bakinshi ya cafke


Yau nayi over busy ne wallahi' mu had'u da safe manage this

Maman Nur
*_D'an Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846

❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606

7️⃣7️⃣▶️7️⃣8️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Sosai Aslim ya fita hayyacinsa jikinsa ya Fara rawa ya Kara hura wutar romance din
domin kuwa Baki ya Kai Kan nononta Yana latsa kafin ya zuga

Wani radadi taji da sauri ta turasa tana fashewa da kuka cikin kuka tace"ka ce contract wedding
mukayi it for a while please karka Bata min rayuwa ka cuceni da next mijina"

Cak ya tsaya daga abinda yakeyi Aslim ba abinda ya tsana Kamar zai kusanci matansa ta
Sunnah tayi ta kuka ya tsani Haka sosai

Komawa gefe yayi Yana maida numfashi yayi ruf da ciki sai Kuma taji ba Dadi Amma Bata nuna
ba ta ja bargo

Koda aka Kira sallahi be motsa ba sai ta Fara tunanin ko lafiya ta Kai hannu yafi so biyar zata
tab'ashi sai ta fasa,da k'yar tayi karfin halin cewa"zaka makara sallah"

Inda yake ji bazai iya ko tashi ba domin ko mararsa tayi mugun d'aurewa shi kanshi beyi
niyyar saduwa da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login