Showing 105001 words to 108000 words out of 108932 words
Chapter 36 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf
jinin ya Bata falon da suka bi
Tausayinta ya kamata Saidai Kuma hankalinta ya tashi tayi sashen safnah tace"maganin me
Kika bani gashi fah kamar cikinta ya zube"
Wani murmushi nasara safnah tayi Dan alkawari ta d'auka sai ta d'au fansa Marin da Ashnoor ta
tab'a Yi Mata tunda Bata gan alamun yiwuwar aure tsakaninsu da Aslim ba Dole ta bar musu
tabo"
Cikin nuna ba ruwanta tace"Ina ruwanki da zubewar cikinta tunda kin San ba maganin
zubar Mata da ciki Kika Bata ba"
. Ajiyar zuciya ta sauke....babban private hospital ya kaita Babu Bata lokaci likitoci Suka
Bata taimakon gaggawa ba karamin kokari sukayi ba wajen tsayar da jini Kuma cikin ya tsaya
dai'dai Dole a Bata bestrest ba a son tana kwakwaren motsi taji jiki iya wahala ta Sha shi
Likita ya fito ya kaishi office dinshi yace"yallabai me aka bawa madam ta Sha na karshe da
yake barazanar zubar Mata da ciki an Bata maganin zubda ciki Mai karfi nayi kokarin ganin ma
cikin be zube ba Saidai Kuma in Allah ya kaddara rayayene abinda ke cikin ba me iya hanawa "
Rasa me zaice yayi ya mike a fusace toh waye zai Bata Abu ya Sha bàyan yau a tare suka
wuni ko ruwa be gan ta Sha ba a gun rally dan ko da Wasa be barta ba sai wanan sobon Kuma
yasan hajja bazata aikata abinda zaisa cikin ya zube ba,sai dai ko Kuma ta tabawa adeel wani a
cikin gidan ya amsa ya zuba Abu ya bashi ya kawo Masa tunani kala kala ya darsu a zuciyarshi
Saida ya Fara leka d'akin she is still unconscious
Yayi kissing goshinta ya bawa nurses warning Akan su kula da ita zaije gida ya dawo Dan
hankalinsa be kwanta da wanan sobon ba
Yana zuwa ko b'agaren hajjah ya nufa cikin damuwa ta tare shi tace"ya jikin nata dazu lami ke
sanar min abinda ya faru"
Yace"da sauki anyi nasaran tsaida jini hajja waye yayi wanan sobon da Kika bawa adeel ya Kai
Mata?"
Hajjah tace"sobo Kuma yaushe?"..
Yace"d'azu "
Hajjah tace"Ni ban bada sobo a Kai ba meke faruwa ba ya mike yayi b'angaresu ya tarar
Maryam na yiwa yaranta Wasa abinda be tab'a gani ba tana ganinsa taji fadiwar gaba tace"ya
jikin nata dazu na so binku sai Kuma kuka min nisa"
Be tanka ta ba yace"adeel d'azu wanene ya baka sobo da ka bani in bawa momma?"
Adeel ya nuna Maryam
Kallon Maryam da jikinta ke rawa kafin yayi tace"wallahi ban San maganin zubar da ciki aka
zuba ba safnah ne ta bani Wai in ta Sha zaka tsaneta Ni Kuma ka Soni wallahi ban San na
zubda ciki bane kayi hakuri "
Yace"Maryam abin naki ya Kai Haka ya Kai har kina niman asirce Ni toh na gaji kije na sake ki
abinda yasa bazan dau mataki ba shine yaran Dake tsakaninmu kije kiyi iddah in kin samu miji
kiyi Babu sauran Zama da yayi saura a tsakaninmu ki tafi kafin iyayen yariyar Nan su samu
labari Abu ya girmama bazan so a wulakanta ki saboda su leesat
Zama Maryam tayi d'abas tana kaicona Ni Maryam kaicona wallahi ka ma Yi kokari Dani
Amma nasan Zan rayu cikin nadamar rasa ka don nasan bazan sami miji irinka ba ka yafe min
Kuma nagode da hakuri da kayi Dani"kuka ne ya kwafce Mata ta rungume yaranta ta dade
zaune suna kuka tana jiyo kururuwar safnah da hajiya a lokacin Dan Yan sanda zasu tafi da ita
tayi mamakin ganin Aslim ya b'oye sunanta a maganar sai ta Kuma Jin sonsa Saidai yayi Mata
nisa
A yau hajjah ta nuna fushinta tayiwa hajiya tas tare dasa a had'a kayansu su bar Mata gida
tace"zaman ya Isa Haka tunda har ya Kai da za a salwantar Mata da jika daman babu alaka
zuciyar musulcine kawai
Komawa asibiti yayi ya tarar tana bacci sai a lokacin ya Kira ummi ai ba a Dade ba ta Zo ko
kad'an beyi kuskuren sanar Mata cewa yayi ance stress ne "tayi fad'a sosai akan zuwanta rally
shidai kansa na kasa tace" a shiryata za a fitar da ita
Yace"eh an Fara processing din fitar in zaku tafi a jirgin da kuka Zo za a kaita Abuja
Waya ta fita tanayi da abbah ko kad'an Aslim be Bari ta kashe biyar ba shi ke kashe kudinsa
Washe garin su anty safiya suka Zo ya gargadesu kar su fad'a sanadin abinda ya jawo
hakan Haka ko akayi Basu bar asibitin ba Saida Suka rakata airport Bata ma hayyacinta shima
ya bisu sai anty Jamila da za a tafi da ita
Sun Isa cikin dare kwana uku tayi a national hospital washe garin jirginsu ya tashi zuwa Egypt
nan Kuma aka Fara Bata kulawa a daren ta farfado tayi mamakin ganinsu a wata kasa sosai
aka hanata motsi kwakwara
Satinsa daya ya dawo ya barsu a can anan ake bed rest din kullum suna jone a wa
A Haka rayuwa ta ja awawi Suka Koma kwanaki,kwanaki Suka Koma satitika,satitika suka koma
watanni campaign kawai ake tunda akayi flagup Aslim yayi busy da Abba saidai suna zuwa
lekata
Mayam har ta Gama idda saidai yanzu take fuskarta rayuwa Aslim na Mata adalcin ganin
yaranta Amma soyyaya shi kullum karuwa yake a zuciyarta Amma ta cuci kanta tayi Wasa da
damarta wallahi in ta tuna da ji take kamar ta kashe kanta Kuma da zata gan Mata irinta da ta
musu nasiha domin dama so d'aya yake zuwa tal Kuma aure shine mutunci ya' mace lusarar
Mata irinta su farka daga baccin su tashi tsaye kafin dare yayi musu,gidan nasu ba Dadi yake
Mata ba dukda mahaifinta me kudi ne Amma yanzu ko motar kanta Bata dashi ya kwace fita ma
ba a Bari tayi ga kanneta sun mugun rainata ko gidanjen auresu taje Haka zasuyi ta hantara ta
yanzu ya'yanta kadai take gani taji Dadi Suma sai weekend ake kawo su
Alhamdullilah jikin Ashnoor yayi sauki yanzu cikin na wata uku ya zauna yayi karfi yau suka
koma gida ita da anty safiya domin tuni anty Jamila ta koma sunayi suna juyawa a Abuja
jirginsu yayi landing aka tura a daukosu ummi ta musu tarba na mutunci waya sukeyi da Rabi'a
da Bata kasar ta koma school da su hafsat da zainab sun tafi Karo ilimi
Ana gobe election ta bar Abuja ta jirgi Dan Yana landing yanzu tashi ne be Fara ba
Maman Nur
*_D'an Takara_*
By maman nurool
Hudah
Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza
Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
1️⃣0️⃣4️⃣
Gobe election gari yayi wani irin shiru ba abinda su Aslim da Ashnoor da aka Sha soyyaya suke
sai kallon Nigeria decide tension biyune akansu gana mijinta ga Kuma na Abba sosai tayi
tagumi washe gari an gudanar da zab'e lafiya jiran result ake
Suna kallon jawaban collectors officer hankalinta be wani tashi ba Dan duk local government
Dana polling unit na ward Aslim ke leading few wards ne be samu vote sosai ba
Kwanan su biyu kafin a fad'a result rungume juna sukayi tuni aka Fara zuwa musu barka
gidan cike da Yan uwa kwanarsu uku a Niger suna karb'a gaisuwa sukayi Abuja kwana su biyar
Suka bar kasa zuwa hutu bazasu dawo ba sai za ayi hand over Dan ba ayi nasu Abba ba
Sunyi yawon kasashe da cikinta da ya fito watansa hud'u Amma sai ka dau wata takwais ne
har abin ya Fara basa tsoro Dan tana yawan complain din nauyi,nauyin ya wuce misali kamar
cikin da za a haifesa yau...cire kunya yayi ya Kira ummi tace suje asibiti da yike asibitin kasar
waje akwai kayan aiki gwaje gwaje akayi Mata da Kuma scanning a Nan aka tabbatar musu
Yaya hud'u ne
A daren Ashnoor taci kuka sosai shidai dariya yake Mata a b'oye Dan Yana son abinsa sai tsiya
Mata yace"kin fiya hadama Ina laifin biyu har hud'u hajiya Fatima Sannu da aiki"kuka ta fashe
me dashi ya koma lallashi,wata soyayya suka bude kafin su dawo dan Abba shima ya ci
election gidansu Suka yada zango ummi tayi tana tausayin yar'ta Dan in ta zauna sai an
taimaka take tashi
Abba yayi ta mata sannu gashi ko tari tayi sai su rikece suce Yaya
Nan ma wani party akayi na victory din Abba hafsat sun dawo gida tayasu murna da Kuma
bikinsu daya matso
Anyi handover su ummi sun koma Villa su Aslim Kuma government house saidai fa first lady
ba lafiya ko handover Bata je ba Dan ba kowa yasan tana da ciki ba tana cikin wanan halin
akayi bikinsu hafsat su shidda aka had'a Rabi'a ta auri Dan minister,hafsat Abdul police,zainab
mudi,shaheeda jibrin,Nafee ta auri Dan hajiya hauwa matar Senator bikine na bugawa a jarida
na Yan gata daya samu hallata manyar Yan siyasa kawu ko an Samo me wata bazawara babba
ce Yar siyasa hajiya hauwa ta had'asu mijinta rasuwa yayi aiko ta amince anyi shagugula Amma
Ashnoor Bata je ba ta dai kashe kudi Dan ta bawa Abdul gida na gani na fad'a Daman Aslim ya
maida aikinsa government house gidan data bashi ba karamin gida bane gidane babba Kuma ta
samu kyaututuka
Daddy Rabi'a da yanzu a maida aurensu da mummy shi yayi musu Kayan d'aki gashi an
gyara ophanage saidai yanzu ba Yara dayawa duk manya Yan siyasa sunyi adopting Dan yanzu
ma su jiddah da roselyn suna u's saidai sabbi kanana gata suke Samu sosai Inna ko aslim ya
d'aukota suna tare da hajjah a government
Bàyan an d'aura aure anan a Abuja akayi program ko Ina nunawa ake ana Gama biki amare
suka tare d'akinsu saidai muyi fatan zaman lafiya wa ko wacce mijinta ya d'auketa sun tafi
honeymoon Abdul dama tun Kan d'aura aure Aslim ya Basu package dinsu Dubai zasu hafsat
tayi wani irin budewa ga kudi Dan itace na hanun Daman first lady
Mutane Suna ta surutun rashin ganin Ashnoor ga mahaifiyarta da Abba nata shimfid'a ayyuka
a federal level
Maryam ko ta Kara Shiga da ta sani Dan da yanzu tana government house
.
Cikinta na watan haihuwa ko barin kasar tayi zuwa u s dan ko tafiya Bata iyawa komai Yi
Mata ake ranar da Suka Bata za ayi aikin Abba ummi sai hajjah da Mai girma gwamna Aslim sai
anty safiya da hafsat da itama ke Jan cikinta Dan wata biyar suka tafi
Bata wani Sha wahala ba Dan ba a jira sai tayi nakuda ba aka Ciro
Maman Nur
*_D'an Takara_*
By maman nurool
Hudah
Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza
Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
1️⃣0️⃣5️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Ya'ya hud'u maza uku mace d'aya kyawawa mazan ko Kama suke da mahaifinsu mace
Kamar ashnoor tayi kaki kulawa sosai take samu a gun likitoci da Yan uwanta
Anty safiya ta musu hoto ta turawa mutane Nigeria sosai haihuwar ya bi gari kowa daurawa
yake a status matar gwamna ta haifi Yara hudu
Ummi ko kuka ta fashe dashi tanawa Allah godiya tana cewa Allah me kyauta da kari.ita da aka
raba da yarta ta rayu Bata da ya sai gashi lokaci d'aya ta samu ya da jikoki hud'u ta yarda
haddasa ga Mai rabo ciwo Kaidai ka zauna da mutum da zuciya daya kome aka kulla a kanka
Allah zai warware in baka da hakkin mutum
Abba ko ya rungume amaryar tasa Yana shafa abokan nasa Dake gadonsu yanawa Yar
tasa dake cikin kayan asibiti Sannu Dan garau take
Wani kallo Aslim ke Mata ta kashe masa Ido yace"thank you"
Yar dariya tayi tana d'aukar wayarta ta d'aga
Ji tayi ance Maryam ce"sai yanzu ta tuna tana da kishiya tace"anty Maryam ina yini"
Maryam tace"lafiya Lau yanzu na gan babies a media Kai Mashaallah Allah ya raya "
Ashnoor na kallon Aslim shima kallonta tace"thank you ma"
Tace"saidai kin dawo zamu Zo barka sanan in kin huta akwai maganar da Nike so muyi please"
Throughout waya suke ta receiving ana musu barka,,kawu ko ya Zo da amaryarsa bayan
kwana biyu da haihuwar sai ga zainab da Rabi'a har shaheeda daga school suka zo ko wacce
na Jan cikinta ta ji dadin ganinsu Suka bude chapter daga baya Suka Koma masaukinsh
Kai abin yayi armashi dayawa an kasa jira a dawo binsu akeyi ango jego Daman shi garin
ma gabad'aya damkawa deputy dinsa yayi kamar inda Abba ya barwa vice dinsa Nigeria suna
zaune sai ga