Showing 96001 words to 99000 words out of 108932 words

Chapter 33 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf

kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606

9️⃣7️⃣▶️9️⃣8️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tayi Baya zata Fadi....Ashnoor ko Haka kawai taji hawaye na sauka a idanunta ta cire
eye glass dinta ta saka a hand bag

Hayaniya da ya tashi a baya yasa ta juya sai ta gan matar da ta Zo da ummi ma ta sume

Hankalinta tashi yayi ya duk ake Suma ta duka ta Fara girgiza umminta gabanta na fadiwa
Amma inaaa tayi nisa

D'aukar wayar tayi ta Kira Aslim Ashe biyota yayi Yana waje Dan Haka kawai yaji
hankalinsa be kwanta ba Yana zaune a mota yaji Kiranta ya shigo da sauri ya d'aga Dan dama
yaji hayaniya

Cikin kuka tace"ummi ta sume tana ganina ta sume ka Zo please"

Security din ummi shigowa sukayi suka fara korar mutane sai ga Aslim ya shigo kiran Abba
yayi lokacin har matan sunyi kokari ummi ta farfado domin kuwa ruwa Suka Wasa Mata ta kawo
numfashi Saida jiri take gani da alamun hawan jinin nata ne ya tashi ko magana Bata iya Yi ta
damke hanun Ashnur Gam matar suka taimaka aka Kaita mota aslim ya dau bag dinta da na
Ashnur sai award dinta

Itako anty amarya sunyi iya kokarinsu but Bata kawo numfashi ba itama motar aka sakata
Abba Daman yace"duk a dawo dasu gida

Mugun gudu da driver yake yasa suka Isa da wuri aka Kai anty amarya d'akinta ita Kuma
ummi Ashnur ta riketa a falo Aslim ya zauna Abba daya fito daga d'aki sanye da jallabiya ya zo
zai Kama ummi sai kawai sukayi Ido biyu da Ashnur idanunshi na juyawa ya dafa kujera jikinsa
na rawa ya Kai hanun fuskarta sai ummi ta zauna tana kallonsu tace"alhaji wanan ba Fatima
bane ba...wallahi ko shakka babu wanan ya'ta ce naji a jikina itace ya'ta "

Ashnur tace"yarki?aini bani da iyaye a gidan marayu na girma bani da kowa ta Ina na Zama
Yar ki ta Kare muryarta na rawa Kuma cikin fushi dake nuna zallar b'acin Ranta

Ummi ta fashe da kuka tace"wallahi ke ya'ta ce Fatima don't said that iam your mother please
"ta Kare da Kai hanun fuskarta

Shiko Abba ya kasa ma magana sai kallon Ashnoor yake

Tura hanun ummi tayi tace"don't touch me duk wahalan Dana Sha a rayuwa Ina Fadi tashi
Dan in inganta rayuwar ta sai yau ki Zo from no where ki ce min ke mum Dina ne hankali ma
bazai d'auka ba

Ummi ta zauna tana kuka idanun Ashnoor ya canza kala ta juya tazo ta Kama hanun Aslim
tace"let go "

Yace"Ashnoor wait ayi magana a fahimci juna"

A fad'ace tace"in bazaka tafi ba ni zan wuce bazan kwana garin nan ba I don't know this
woman please take me out of this place"

Abba ya karaso inda take ya rungumeta shiru tayi Bata ko motsa ba

Ko kad'an beda niyyar sakinta domin kuwa sonshi ne ke ratsa jininta tayi shiru can dai ta fashe
da kuka shi kanshi kukan yake so yin da k'yar ya saketa ya shafa fuskarta yace"kece Ashnoor
matan Aslim ?"

Ta girgiza me Kai yace"iam your father and she is your ummi please listen to us "

Mikewa ummi tayi ganin Kamar ta sauko daga dokin fushinta

Zata tab'ata ta b'oye bàyan Abba

Murmushi yayi me hade da kuka ta tura Baki tace"Abba ko Zan yarda Kai abbanah ne ita bazan
yarda da ita ba sai munyi DNA I don't like her"

Yayi Yar dariya ummi ko kuka ta Kuma fashewa dashi Abba ya jawota yace"common Wasa
fah take Miki"mantawa sukayi da wata anty amarya ko wanne su na murna

Ummi tace"you don't believe me?"tun Kan mu had'u we are friends and suddenly you don't like
me sai ummi ta bata tausayi...kallon kallon sukayiwa juna kafin a lokaci d'aya su zabura suka
rungume juna ummi tace"iam sorry you have to go through alot a rayuwarki sace ki akayi a
Randa na haifeki ko ganinki banyi ba tun daga ranan na kamu da hawan jini Mai tsanani forgive
me daughter "

Aslim sai da yaji tausayinsu Abba ya zauna dasu murna ya Hana yayi magana Yana kallonsu
ummi tace"what "
. Yace"Ina fama dake sai ga mini you "

Ihu da anty amarya tayi ne yasa suka Mike Abba ya dafe Kai Dan shaf ya manta da ita
sukayi d'akin

Zaburowa tayi a gado ta tura Dr da nazira ta Kira ta diro a gado tayi Kan Ashnoor gadan
gadan shake ta tayi tana cewa"dukda na nisanta ki da uwarki da gidan Nan Baki daya shine
Kika dawo? Dan Ni a mance da ni in Zama Yar kallo ,na tsane ki inda ban haihu ba ba shegiyar
da zata haifarwa alhaji ya,yau Zan kasheki in ya so Nima a kashe Ni,
Idanun Ashnoor ya fito tana kokawa da numfashi

Jikin ummi na tsuma da yike da zuciya ta riketa Abba da Aslim da hankalinshi ya tashi ya kasa

Abba ganin zata kashe me ya'da ko gama saninta beyi ba yasa shi janta a zuciye yayi wurgi
da ita

Anty amarya ko a zuciye ta Kuma mikewa yayi kanta gadan gadan ya rufeta da duka

Ashnoor ko zubewa tayi jikin Aslim ummi ta Fara jijjigata but ko motsi batayi

D'aukarta yayi sai mota ummi ba ko galle ta bisu Abba ko Saida ya tabbatar yayiwa anty
amarya shegen duka ya Kira security aka Kaita station domin ta amsa tambayoyi a tare suka
Isa station da security

A gabanshi aka Fara interrogating din anty amarya da ta ji azaba sai ta Fara fadin gaskiya

Sai a lokacin ta gane ta kwafsa na fitowa da halinta a fili amma ba laifinta bane a lokacin
hassada da kyashi da Kuma bakin ciki da ta dade tanawa mummy ya rufe Mata Ido shiyasa
tayi kuskuren tunkarar ashnoor "

Tace"Kayi hakuri alhaji a shekaru ashirin da takwas da Suka wuce in baka manta ba hajiya ita
kadai ce matarka da kuka dade tare kuka shafe shekaru ba haihuwa,baka da niyyar Kara aure
saboda irin soyayya da kake Mata Amma Yan uwanka most expecially yayarka alhaji farouq sun
matsa akan ka Kara aure itama tace ka Kara kun Sha Yin fad'a akan zancen Karin auren nan
da k'yar ka amince ba tare da ka damu ba kace a nimo ma a family dinku hakan yasa yayarka
sanar da matarsa ta dubo me mace me hankali da natsuwa da Kuma kamun Kai toh ni da
waleda kawaye ne Dan tare mukayi duniyaci da rashin ji tare muke tip da taya tasan ni nasan ta
muna da burin auren masu kudi ita ta Fara had'uwa da yayarka alhaji farouq sherrif kowa yasan
me kudi ne Muka Shiga Muka fita ta auresa itace taje ana uku tunda akayi bikinsu tayi min
alkawarin zata had'a mu haka mukayi ta Shiga bin malamai bamu Nan bamu can ita tayi ta
hurawa alhaji farouq wuta shiyasa ya matsa maka da zance ka Kara aure a lokacin ya'yan sa
hud'u da uwargidansa Dake Zama a Dubai da ya'yata matansa waleesa ce ta uku ita ta biyu
Bata shekara ba dama aka auro waleda tunda waleeda ta gan inda ka d'aura kauna Akan son
yar'ta watoh Yar kaltume matarsa ta biyu saboda su gida daya suke Kuma Daman nida ita mun
San bazamu haihu ba a duniya saboda yawan zubda ciki da mukayi a baya sai mukayi
alkawarin duk mijin da zamu Haifa bazai haihu ba shima ko
Yana dashi sai mun salwatar saboda gudun wulakanci tayi nasaran hadamu ka aureni a
matsayin me hankali domin na koma gidan iyayena da na gan auren zai tabbata na Fara maka
pretending harda shiga islamiya iyayena oho Daman auren suke son inyi Kai Kuma rashin son
auren sai baka bawa bincike muhimmanci ba zuwa na gidan da shekara uku sai ga hajiya da
ciki tun cikin na karami na so ya zube har magani nasa Mata a drink Saidai bleeding tayi kawai
aka Bata bedrest nine me zuba ruwa a tiles ta zame na bi malamai mussaman da ka kwallafa a
cikin ko ranan girki ba baka damu ba Kuma dama soyyaya ku na bani haushi dannewa nike
sosai tun tana ciki ka sa Mata sunan mahaifiyarka Fatima ka bawa hajiya kyaututuka da dama a
lokacin tun Bata haihu ba

Ana Nan kawata kyauta ta Zo ta bani shawaran in Bari ta haihu a sace abinda ta Haifa
nikuma hakan yayi min sosai Dan inda take gasa min bakin cikin son da kake Mata Nima Ina
son inyi Mata abinda zata mutu da ciwo a zuciyarta Kai na ma so firgici ya kasheta Saidai kawai
rashin lafiya tayi tayi Bata mutu ba "

Daka Mata tsawa officer yayi Jin tayi shiru yace"ya akayi Kika sace ta ba a sani ba "

Shiru tayi sai ya Kai Mata duka Abba dai na jingine Yana jiran bayaninta

Cikin kuka tana shafa bakinta daya fashe tace"wata ranar alhamis hajiya ta tashi da nakuda
mai zafin gaske Saidai alhaji bayanan irin nakudar dake fitar da mutum a hayyacinsa sai jini ya
b'arke Mata mukayi asibiti muna zuwa Daman tun cikin na wata bakwai aka ce aiki za ayi Mata
shiyasa muna zuwa aka shigar da ita theater Ina ta addu'ar ta mutu Kuma Yar ta Zo ba Rai

Maman nur
*_D'an Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846

❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
9️⃣9️⃣▶️1️⃣0️⃣0️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Amma sai hakan be yiwu ba domin bamu Jima da zuwa ba Suka fito da ya mace

Ji nayi Kamar in shake likita da ta fito tana murmushi rungume da yar tana tsala ihu na shiga
na Kira kyauta na koyi sa'a tana Abuja mukayi magana tace"tana zuwa nace Mata asibitin ba
akwai tsaro ba ya za ayi tace"Kar in damu

Million 5 na tura Mata Ina ta tsaye aka dawo da baby a gyare aka Kaita d'akin hutu da ummita
take

Ina ta tsaye Ina tunanin Anya kuwa kyauta zata iya

Wata nurse ce ta Zo gabana tace"hajiya za a d'auki yariyar akaita inda za a duba lafiyarta inji Dr
"ta Kare da d'ago waya data kunna recording

Saboda takaici da Kai na amsa nurse din ta Shiga ciki sai gata da baby ta fito da
fita...lokacin hajiya Bata dawo hayyacinta ba Dan a lokacin ba a samu cigaba ba ana wanan
allurar me gusar da hankali

Tun wanan lokacin ba a sake ganin babyn ba Saida likita ta Zo ta tambayeni nace Mata ai
ta turo nurse ta d'auketa har yanzu ba a dawo da ita ba

Tace"ita Bata turo kowa ba "Nan fah hankali ya tashi naji Dadi sosai Yar ta b'ace ba tare da

sa hanun ba

Sai yamma sai ga Kiran kyauta nace karki ke da Kika zuwa ai Allah yayi min maganin matsalata

Wani dariya tayi tace"toh ke a tunaninki waye ya dauketa??? Nayi mamakin ganin Baki Gane ni
ba nice dai wanan nurse din nayi aikin ne inda baza a zargeki ba shiyasa _

Tace"kina nufin kece Kika d'auketa"

Kyauta tace"eee kina tantama ne Bari in turo Miki recording "

Tuna Mata recording din da tayi Mata magana as nurse tayi

Anty amarya ta kyalkyale da dariya tace"ke shegiya Ashe haka' kika kware a aiki toh Ina Yar
yanzu

Tace"au Abu me sauki wasu Yan canji na bawa nurse ta bani uniform dinta ta jirani a toilet Ina
komawa da yariya muka sake exchanging Kaya confidently na Goya yar da ba a ma Gane tana
bayana ba saboda katuwar hijab na bar asibitin simple ko minti Goma banyi ba nabi jirgi zuwa
Niger dan a lokacin jirgi na zuwa sabar Kar a zargeni a airport har sakawa jinjirar nono nayi a
Baki bamuyi tafiyar 30minit ba bamuyi ba jirgi ya d'aga Ina ko zuwa na wurgata Bora na saka
sabon sim na Kira gidan marayu Dana San zasu Zo d'aukarta ban bar spot dinba Saida na gan
a d'auketa

Ajiyar zuciya anty amarya ta sauke tace"nifa so nayi a kasheta dan bana son ta dawo rayuwata

Kyauta tace"haba ke ko bafa a Abuja na barta ba alhaji bashi da kowa a Niger su Yan bauchi ne
har hajiya toh ta Ina zasu had'u

Da wanan hankalina ya kwanta...."wanan shine abinda ya faru

Abba yace"tunda waleda kawarki ce kenan kina da sa hanun a sace Yar kaltume"

Rarraba Ido ta farayi ya daka Mata tsawa yace"Ina kuka Kai Rab'i'a

Ganin za a Kai Mata duka tace"Zan fad'a

Had'iye miyau tayi da k'yar tace"bayan munyi nasaran sace Fatima waleeda ta matsa akan
itama a raba kaktume da yar'ta tunda ba uwargidan sunyi Masa nisa mussaman da ta gan alhaji
naji da kaltume da macece me sanyi Hali Kuma duk ya'yansa Yana son Rabi'a Yar shekara uku

Kyauta ce ta saceta ta Kuma kaita gidan marayu da kanta a matsayin itace ta tsinceta ta Basu
fake address da phone number sanan ta dade Bata je Niger ba kafin ta zo tayi aure mijin ya

kaita Niger....Dan Allah kuyi hakuri ku kyalkeni nayi kuskure"

Abba yace"a Ina za a samu kyautar"

Fad'a musu tayi sanan aka tura Yan sanda zuwa d'auko waleeda

Waleeda na zaune falonta duniya yayi Mata dadi Yan sanda Suka shigo babu rahama a
fuskarsu tayi mamakin ganin inda suka shigo Mata Kai tsaye Bata San Abba yayiwa Yaya
farouq waya ba shi ya bada Daman a d'auketa baya kasar Amma yace"zai dawo zuwa asuba

__________

Likitoci sun Bata taimakon gaggawa ta farfado ummi kamar ta goyata da tayi motsi sai

Tace" Yaya,"Aslim ko kunyar ummi ya Kama shi suna had'a Ido da Ashnoor ta turo Baki sosai
yaji kunya Dan mummy ta gani yace"ummi Ni Zan tafi".


Tace"Bari mu tafi tare za a cigaba da dubata a gida

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login