Showing 69001 words to 72000 words out of 108932 words

Chapter 24 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf

manya securities sun shigo sun zagaye gidan da manya bidigogi
gabadayansu maida hankali sukayi gun gate sukayi

Ganin Wanda ya shigo yasa kawu mikewa besan sanda ya karasa gate ba ya Fara gaida
Abba yace"ai da baka bawa kanka wanan wahalal ba kayi kirana kawai sir "

Abba yayi murmushi yace"ah'ah maganar yayi warranty in zo ne da kaina Bani da lokaci Amma
zanji dadi in ka Shiga ka shirya a gurguje akwai inda zamu"

Abba ba karamin mutum bane kawu yasan previledge ne da ya gansa face to face har yake
niman alfarma jiki na rawa ya Shiga yasan bazai wuce zancen auren Ashnoor bane Daman
Kuma shi tun jiya ya huce Dan yasan Aslim is the best man for Ashnoor kawai shaid'an ya gibta
ne,Yana son Ashnoor Yana son ganin ta samu farin ciki shiyasa yake Mata kwadayin samun
hutu Kuma yasan Ashnoor will make a brilliant first lady and good wife

Kayan da ya dinka domin bikinta ya saka malun malun ce Fara tas ya Sha kyau abinsa ya
karya hular da sabuwar takalmin ya fito Yana saka agogo bàyan ya feshe jikinsa da turare

Tunda su zainab Suka gansa sunsan kwanan zance sai duk Suka sharesa saidaj kasan
ransu sunji Dadi saboda sun lura Ashnoor na cikin damuwa da yasa Suka kasa Gane kanta

Babu b'ata lokaci Suka bar gidan zuwa massalaci

Aslim na zaune yayi tagumi sabar tension bema saka babban rigar kayansa ba be tab'a
tunanin abin zai Kai Haka ba Dan ya d'au kawo ma bazai so a fasa auren ba Amma sai yaji
shiru...gashi sai tambayarsa ake lafiya wakiyan amarya Basu so ba

Ya fito domin yin waya da Abba da ransa ya b'ace ya bar massalacin da mudi so yake ya sake
basa hakuri ko zai Shiga al'amarin sai ya gan motarsa da Suka fita ya shigo babban masallaci
Ido ya zubawa motar

Ganin kawo ya Fara fitowa yasa ya sauke wawan ajiyar zuciya harda lumshe Ido da Jan
numfashi

Ba wani tsaya surutu ba sukayi ciki,,,,Abba yace"malam Kabir ko zaka bani Daman Zama
waliyin ta"

Kawu yace"why not ka cancaci haka ai "

Babu b'ata lokaci a cikin kankanin lokaci aka d'aura auren

Mohammed (Aslim )
Da amaryarsa
Ashnoor

akan sadaki naira dubu d'ari biyar

Abba be ko kalli kudin da Aslim ya fito dasu ba sai alama da yayiwa mudi ya Miko kudi a
leda ya mikawa kawun Aslim ndaman

Duk wani abinda addini ta tanadar saida akayi kafin aka fito

Aslim besan sanda ya rungume Abba ba harda kwallarsa dan harga Allah yayi loosing hope
sai kawai ya bi bàyan masallaci yayi ta goge kwallar farinciki Wai shib yau ya mallaki trouble
Ashnoor

Fitowa yayi ya Fara gaisawa da jama"a Abba ma Yana cikin farin ciki ga jama'a sun rufesa sai
alkhairi yake musu

Daga masallaci aka tafi babban hall inda za ayi walima sai a lokacin kawu ke sanar Masa
Ashnoor fah Bata San an d'aura auren ba dan Haka Yana da sauran daru

Ji yayi gabansa ya Fadi amma yasan dai koma me zai biyo baya me sauki ne

Kawu ya Kira su zainab yace"su cigaba da bikinsu an d'aura auren ai abin mamaki sai Suka
Fara murna suka Fara kidin kwarya

Har 6pm tana bacci Kuma ba Wanda ya tashe ta Dan sun San jiya Bata samu bacci ba

Tana fitowa taje bakin tap tayi alwala tayi sallah sanan ta fito domin tayi mamakin ganin su
cikin anko suna rawa


Maman Nur
*_D'an Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846

❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606

7️⃣1️⃣▶️7️⃣2️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Da murmushi a fuskarta tace"wanan refreshment din fahhh"

Babu Wanda yayi magana Rabi'a ta jawota filin rawa aiko ta Shiga takawa Dan so take ta
manta Aslim ta rasa meyasa zuciyarta ke cikin kunci da tuna Mata shi

Zainab ke video innah na manna musu sabbin kudi

Nimbras ma dagewa tayi tana manni har maman ikram da sauran yan d'an Takara fans groups
da Suka zo gulma

Aslim ko daga wajen walima Suka tafi hotel din da zai kamawa Abba sosai Abba keyi Masa
fad'a akan be kyauta ba sai hakuri yake basa akan bazai sake faruwa ba

Kama Masa hotel yayi sanan suka baro hotel din da mudi zashi gun friend dinsa akwai
Wanda zasuyi sallama dasu zasu wuce yau

Suna shiga mota mudi yace"suguno fah Bata Kare ba domin akwai drama wajen d'aukarta

Aslim ya tabe Baki ya gyara Zama yace"eh duk haukarta ai zatayi ne ya Kare domin anyi me
wuyan ,x

Mudi yace"ba kadai gan haukan ba jiya da tayi ai tsurewa kayi Ni ban tab'a tunani zaka shiga
yanayin da ka shiga jiya ba sauran kad'an ka fara tsinta leda

Sosai Aslim yayi dariya yace"ai gwamma tsintar leda da halin Dana Shiga wallahi Ni kada
nasan ya na gan safiyar Yau

Bàyan magrib Ashnoor ta idar da sallah tana zaune a dadduma tayi shiru da tagumi ta kalli
hanunta da tayi desighn tana kallon desighn din kawai sai ta fashe da kuka

Ta dafe goshinta da zainab tayi Mata dressing ta lumshe Ido ta sake kallon hanun da ba ayi
me desighn sosai ba saboda kunar wuta

Tagumi tayi ta lumshe Ido sai kanta ya Fara tunano Mata Wanda Bata son tunawa

Innah ce ta shigo da sallama tace",je kiyi wanka nimbras na jiranki"

Tace"toh Bata kawo komai ranta ba domin tana da bukatar wanka

Tana fitowa ta gan an ajiye nata Kaya saman gado sabon bra sabon pant sabon takalmi da
babban mayafi "

Mamaki ya kamata sai tace"fita zamuyi ne"

Nimbras ce ta shigo da bunner din turare ta jona ta jawo ta ta lullabeta hayakin ya shigeta

Bata yarda ta d'ago ba Saida ta tabbatar ta samh abinda take so ta shiryata cikin atamfa Riga
da zani ta Mata dauri had'adiya ta sake feshe ta da body spray

Sai a lokacin hankali Ashnoor ya tashi ta kalli nimbras tace"Wai miye Haka ne ba an fasa
bikin ba"

Nimbras Bata ce komai ba ta cigaba da gyara Mata mayafi ta rufe mata fuska

Kuka ta fashe dashi tace"Wai meke faruwa ne please"

Nimbras ta Kama Mata hanun fisgewa tayi tace"Ina Zaki kaini ne?"

Nimbras zatayi magana nepa suka d'auke wuta nimbras tace"Kai Baku kyauta ba
saidai za a mika amarya d'akinta zaku d'auke light "

Ashnoor tayi wani ihu tace"wallahi ba inda zani Saida nace Kar a d'aura auren ne shine aka
munafurceni

Watsi ta Fara da kayan saman mirrow har kwabar kullaca ya fashe Aiko ya tsoki hanunta

Inna ta shigo da gudu tace"Wai kinyi haukane?"

Cikin kuka tace"Inna Baku kyauta min ba wallahi kin ha'ince Ni"

Fama akayi tayi da Ashnoor har su anty Jamila suka Zo duk inda suka so tafiya da ita ki tayi
karshe ma kulle d'akin tayi

Anty safiya ta dannawa Aslim Kira Yana cikin abokai a hotel suna Masa sharri Wai Ashnoor
ce maganinsa shidai hankalinsa baya jikinsa mussaman dasu anty safiya suka tabbatar Masa
sun tafi d'aukar amarya

Yana d'agawa tace"Yaya anty Noor fa Taki sauraren mu,gata ta kulle kanta a d'aki duk ta jiwa
kanta rauni"

Mikewa yayi domin Yana jiyo kukanta ta waya yace"ku tafi kawai Zan sanar da Abba,x

Suka ce ok,amsa keyyy yayi sai hotel din Abba

Har Abba ya kwanta ya tashesa Abba yace"ai sai mu Bari sai gobe,

Yace"Abba damuwana karta jiwa kanta rauni ance ta kulle kanta a d'aki"

Mikewa Abba yayi ya shiga toilet be dade ba ya fito ya shirya cikin yadi ya fesa jikinsa da turare
ya d'au wayarsa

Aslim ne yayi driving zuwa gidan Suka tafi kofar d'aki a rufe

Bugawa ake Taki budewa duk takure gefe d'aya

Abba dake jin kukan har cikin zuciyarsa duk sai ya Zama restless har yanzu ba wutagen Kuma
yaki tashi su jibrin na gyara

Abba yace"dear..."

Mikewa tayi ta dawo kofar ta Kai kunninta

Yace"sweet heart I know you are listening to me mijin umminki ne na Abuja ta turosa

Ashnoor ta sake manna kunninta

Tace"in ta Isa Dake ki Bari a kaiki d'akin mijinki domin Bata da wata farin ciki daya wuce ta gan
d'akin mijinki daughter yayi ba dai'dai ba ki yafe Masa...Kuma henceforth muna tare dake in ya
sake makamancin hakan mu da kanmu zamu raba auren

Zan counting uku ki saka shirya ki fito Ni da kaina Zan kaiki in na kirga uku Baki fito ba toh Zan
Kira ummi naki in sanar Mata Bata Isa dake ba

D'aya.....biyu .....uku"

Shiru Bata fito ba yace"toh Ni na tafi

D'auka gyalle tayi ta rufe fuskarta

Ta bude kofa...Abba da har ya bar wajen ya juyo

Dukda fuskarta lullube yake da mayafi da gudu taje ta rungumeta ta saki kuka

Abba yayi shiru Yana Jin wani iri yanayi

Janyeta yayi daga jikinsa yace"thank you for listening to me cikin shashsheken murya
yace",Amma ka ce Masa ba ruwana dashi kowa yayi harkarsa

Abba dai ya tsaya kamar an shukasa sai girgiza Mata Kai yayi bàyan wasu mintina ya Kama
hanunta Daman tana fitowa aslim yayi mota a baya suka zauna a mota su hafsat suka bi sauran
motorcin da saura Yan uwa


Suna pakawa a gidan aslim da yike Aslim ya Kira suna hanya

Anty Jamila ta saki guda da Saida gidan ya amsa jiki na rawa ta karasa wajen mota ta bude
Mata halfshoe ne low a kafarta jaaa yayi Mata kyau kanta ciwo yake sosai
.anty Jamila ta Kama hanunta sai d'akin hajja zubewa tayi kasan guiwowinta tace"Ina yini"
.hajjah ta amsa da lafiya Lau ya kike ya Kuma hakuri damu"

Bata ce komai ba anty safiya ta dagata aka Kaita part dinta


Abinci aka kawo musu Mai lafiya Yan rakiya na ci Suka fara tafiya daya bàyan

Mikewa tayi tace",hafsat Bari inyi alwala inyi sallah isha'i ai a falon zamu kwata ko?"

Hafsat tace"eh

Tana Shiga sukayiwa juna signal suka bar gidan

Fitowa tayi ta gan wayam

Bacci Nike ji maage

Maman Nur
*_D'an Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846

❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda

kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606

7️⃣3️⃣_7️⃣4️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Zare Ido ta farayi tana kalle kalle tace"hafsat Ina kuke dan Allah ku fito don't do this to me
please iam scared the house is big for me ban Saba da irin gidan Nan ba please ku fito daga
b'oyo da kukayi sai ta fashe da kuka ta zauna kasan carpet ta hade Kai da guiwa tana kuka
domin tsoro take ji da gaske
Ta dade tana kuka ganin ba wanda zaiyi consoling dinta sai kawai ta mike tayi sallah tana
idarwa ta jingina da bango sosai tsoro ya lullubeta domin gidan babbane

Mikewa tayi da k'yar kanta na ciwo

Bubbude d'akuna kasa tayi guda biyu duk basuyi mata Kuma babu akwatunanta a ciki sanan
ta haura sama

First d'aki ta murd'a ta Shiga a bedside ta ajiye mayafinta ta zauna Bakin gado Yana matse
kanta dake mugun bugawa

Kayan jikinta ta tube Baki daya ta. Jawo akwaitin data gani gefen gado ta bude ta Ciro Riga da
wando bacci ta mike taje kofar da take tunanin toilet ne

Duhu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login