Showing 9001 words to 12000 words out of 108932 words

Chapter 4 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf

Advertisement

da naira
Yana zame wando aka turo kofa be damu ba ya cigaba da cirewa Dan a zatonshi Maryam ce
ganin shiru ba ayi magana ba ya kalli kofar sai ya gan safnah tsaye tana kallonsa da alamu ma
tayi suman tsaye ne ganinsa ba Kaya har wani gutun mafalki ta fad'a Wai gasu a gado yana
sarrafata
Dukda ranshi ya sosu dan shifa har yanzu be gano ta ba matsayin kanwa ya d'auketa be ce
komai ba ya tsaya ganin gudun ruwanta

Ganin dai sai kallonsa take tana murmushi yasa yayi gyaran murya firgit ta firgita ta kallesa
ba tare da ta bude Baki tayi magana ba da Ido yayi Mata alaman lafiyarki?"

Jiki na rawa cikin yanga da besan manufarta ba Dan shi ya d'au yanayinta ne Haka fari da Ido
tace"Yi hakuri Yaya na Zo ne in had'a maka ruwan wanka'

Ya bita da kallon wanan ba huruminki bane da sauri ta juya ta bar d'akin tun beyi magana ba
tana me Jin haushin rashin aikin maganin da mamah ke bata kullum suna yawon bin bokaye
Amma ba cigaba ko kallo Bata isheshi ba,ance in tasa kwalin mallaka zai dawo Yana rokonta
Amma yau sati d'aya kenan ba wani alamun aiki Rai b'ace ta bar main building din tayi
b'angarensu

_________
Shiko ranshi ne ya b'ace Dan ya lura fah rainin Maryam ke son jawo me duk laifin akan Maryam
ya d'aura dan da tana kula dashi inda ya kamata wanan yariyar bazata biyosa d'aki ba

Shi ya rasa uwar me Maryam keyi da ke d'auke mata hankali wajen bashi kulawa aiki mai
takeyi Mata a ce kula dashi kadai ya gagareta

Zama tayi a had'aden sofa dinshi ya lumshe ido,tunawa da wancan yariya Mai tsiwa yasa ya
saki murmushi ya mike yayi toilet had'a ruwa yayi ya shige had'aden bath dinshi ya zauna ya
lumshe Ido Yana tuna abinda kila wahala kawai zai Sha

Wata zuciyar ma ce me tayi

Sorry I failed my promise na typing da safe but insha gobe da safe zanyi iam kind of engage ne
wallahi

❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
*_D'an Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846

1️⃣7️⃣-1️⃣8️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

ai wahalal ma kake wanan Yar tsiwar ba zata kula ka ba

D'an lumshe Ido yayi Yana gyara kwanciyarsa a cikin bathtube Yana wasu lumshe idanun

Kallo d'aya zaka Masa kasan Yana Jin dadin momant din he can't believe wanan Yar yariya na
niman dagula Masa lissafi ko kad'an ya kasa manta ta

Murmushi ya saki ya mike yayi wanka ya fito d'aure da towel a kugu Yana fitowa ya
Hangota tsaye sanye cikin shigar hausarwa da yake fatar ganinta a ciki

Had'a Ido sukayi ta sakar me murmushi tare da kashe masa Ido d'aya

Da hanun tayi kirasa tana Kai yatsarta Baki tana juyashi

Saida ya Karasa gaban mirrow da niyyar rungumeta ya gan wayam hakan ta tabbatar masa
imagination dinsa ne sai abin ya basa kunya ma wai a ce shine a cikin wanan halin harda
imagination
A gurguje ya saka jallabiya ya d'auki turarensa hayatee me shegen kamshi ya fita Yana sauri
domin har an Fara Kiran sallah magrib

Massalaci cikin gidansa ya Shiga dai'dai ana tada sallah Dan dama da alwalansa

Be fito ba sai bàyan isha'i ya fito masallacin Yana sauri Dan yunwa yake ji rabonsa da abinci har
ya manta danshi be kasance me cin abinci waje ba Yana da kyankyami sosai

Dukda yunwa Dake kwabzaban cikinsa part din hajja yayi direct watoh mahaifiyarsa ya tarar
da ita zaune a duniyar palonta saman dadduma tana lazimi

Dukawa yayi har kasa ya gaida ta Bata amsa ba Saida ta idar da abinda take ta mike ta ninke
dadduma ta karaso gabansa ta dafe kanshi tana addu'ar Allah ya Kare Mata shi

Yana matukar Jin Dadi duk lokacin da mahaifiyarsa ta me addu'a sai ya saki murmushi Yana
amsawa da Amin har ta idar ta kalleshi tace"an yini lafiya ya zirga zirga?$

Yace"alhamdullilah hajjah "

Tace"toh Allah ya bada sa'a

Yace"Amin hajjah"

Tace"Masa je ka huta da safe samu gan juna"

Ya duka yace"toh hajjah sai da safe"

Tace"Allah ya tashe mu"

Yana fita side din step mum dinsa ya tarar da ita baje a falo cikin zaman takama da nuna Isa
plate din Naman kaza ne gabanta tana ci ga Kuma wasu Yan aiki na Mata tausa Kai kace ita
uwar me gidan

Dukda be ji dadin maida Yan aikin da tayi bayi ba besa ya d'aure fuska ba cikin fara:a yace"Ina
yini hajiyata?"

Ta gyara Zama tana jingina da bango tace"

❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
*_D'an Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846

1️⃣9️⃣-2️⃣0️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Cikin fadanci da fake love da take Masa ta amsa cikin kulawa fuska washe tace"ka dawo
kenan?"

Yace"eh hajiya ya zaman gidan "

Tace"alhamdullilah Allah ya taimaka yasa a dace Allah ya dubi zuciyarka ya baka mulkin jihar
Nan muna Nan muna ta muku addu'a babban mutum "

Murmushi Jin dadi ya saki ya amsa da Amin

Tace"Ina fatan dai safnah ta had'a maka abinci dan nasan waccan sakaryar matar taka tana can
tana baccin asara ayi Mata haka' Mara sanin ya kamata Amma duk wanan iskancin ai da kayi
aure zata natsu shashasha "

Dukda zagin matarsa da take Kai tsaye ya Sosa zuciyarsa be Hanashi ganin gaskiya a
zancenta ba Dan da Maryam din Bata kasance haka' ba baza a Fadi hakan akanta ba"

Lura da ranshi ya Dan tsosu yasa tace"Allah dai ya dace ya kawo wacce zata kula da Kai ba
Wai ta barka kana gantali ba"

Murmushi yayi yace"amin"

Itama da murmushi a fuskarta tace"safnah dai ya'ce kyakyawa da alamu zata iya kula da miji"

Ba tare da ya kawo komai a ranshi ba yace"hakane hajiya ya kamata ta fidda miji ai"danshi last
thing da zaiyi shine tunanin auren safnah ganinshi yake kamar haramun a matsayin kanwa ya
d'auketa Kamar inda bazai iya auren sofiya ba hakama bazai iya auren safnah ba

Juyawa yayi Yana cewa hajiya Bari in Shiga in huta "

Tace"a huta lafiya son"

Ya jinjina Kai ya bar part dinta yayi main building dinsa da yake gari guda falon tsit leesat ce
da kaninta suna Wasa suna ganinsa Suka mike suka tafi da gudu

Yace"Ina mummy?"

Leesat tace"ai tana d'akinta "

Yace"kunyi home work?"

Adeel yace"munyi da lesson anty
Ya jinjina Kai rike da hannayensu sukayi dining shi yayi musu serving abinci sanan yayi nasa
Suka ci a natse dan shi be fiya son Yan aiki suna me hidima ba

Bayan sun Gama yace"su tafi su kwanta gobe akwai school ,,da gudu sukayi dakunansu shi
Kuma yayi d'akin Maryam

Ya tarar da ita zaune gaban mirrow d'aure da towel tana Shafa creams dinta masu tsada
,skin dinta sai d'aukar Ido yakeyi da shekin Hutu

Kallon kofar tayi ta ganshi tsaye hannuwansa a cikin aljihun jallabiyarsa Yana kallonta Dan ji
yayi duk wani b'acin rai da yake tare dashi ya gushe

Murmushi tayi daya karasa kyakyawar fuskanta kyau ta mike aikuwa ban San sanda nace
woow ba domin kyakyawa ce ajin farko Saida Sab'anin Ashnoor da take Fara ita wanan
chocolate ce skin dinta me kyau

Zuwa tayi ta rungumeshi tana cewa yaushe ka shigo"

Yace"lokacin da kike baccin asar......"

Bata Bari ya karasa ba ta rufe me Baki da yatsa cikin wani irin sexy voice tace"don't start
Kalb..."

Yatsar ya tura bakinshi Yana tsosa

A ranta ko tace"meya kaini Ni Maryam yanzu zai takura min gashi be ci kadan

Bata Gama tunani ba taji ya d'auketa sai gado and he gave her the f***k of her life Saida tayi me
kuka ya kyaleta badan ya ishesa Dan shi mutum ne me son enjoying harka to the fullest saidai
Kash be samu Mata me juriya ba

A d'akinta yayi wanka cikin kayansa Dake bedroom din ya saka wani jallabiya yana gaban
mirrow ya juya ya kalleta,ko motsawa batayi ba sai kuka take sai abin ya bashi haushi sai ka ce

wata wacce farkon yinta kenan ko Kuma Wanda yayiwa Dole ko tana mantawa shi mijinta ne as
in tana bashi mamaki da wanan d'an iskar dab'ia da Kamar zaiyi magana sai Kuma yayi shiru ya
bar Mata bedroom dinta Dan shi baya kwana d'akin mace,Kuma itama Maryam duk Randa ya
nuna ta kwana d'akinsa ko Kuma ya kwana nata domin kasancewa tare sai ta nuna me takura
ne hakan a gunta gaskiya

Dakinshi ya Shiga ya kwanta Aiko Kamar Wanda kanshi ya buga sai memory dinshi da
Maryam na d'azu ya Fara dawo me,shi kanshi yau yasan ya wuce iyaka domin imagination
dinshi na kasancewa da wancan yariyar ne yayi ta Jan kwakwalwarsa shiyasa yayi Mata pata
pata dan da ya kalli agogo yasan yayi laifi tunda yasan halin matar nasa ragguwa ce
Sake Fado me a rai tayi,sai kawai murmushi ya sub'uce me Yana shafa lips dinsa ya lumshe Ido
ya cigaba da imagination daga Nan Kuma bacci me nauyi ya d'aukesa

Ashnoor

❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
*_D'an Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846

2️⃣1️⃣_2️⃣2️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Da damuwa Suka baro asibitin ganin Yar uwar tasu da wanan kunan wacce take a
matsayin uwa a garesu,ita kanta Ashnoor tasan yau babu Wanda zai sake a gidan nasu domin
dukkaninsu damuwa zasu sakawa ransu bayan Wanda Suke ciki a da na meeting demand din
gwamnati,hakan yasan take danne zafin da take ji a hanun take ta zuba surutu dan su sake
Amma hakan besa sun sake ba,saima kuka da hafsat ta fashe dashi a cikin napep,abinda ta
guda kenan tun farko Dan in har ta gan kukansu toh rauninta na bayyana idanunta sunyi jazur
kamar garwashi abinka da farar mace sai hawaye ya cika cikinsu ta Kau da Kai ga wani
rad'adadi da take ji a hanunta Kuna ba Wasa ba komai kankanta Kuna ce bare wanan daya
daye Mata fata

Kallon waje tayi ba tare da ta kula su Rabi'a da Suma kukan suke son yi,zainab ta kalleta tasan
tunda tayi hakan fushi tayi na kukan Nasu kawai sai Suka rungumeta

Ba karamin kokari tayi ba wajen rike kukanta karya sub'uce ta shafa kansu cikin wani irin murya
me bayyanar rauninta tace"so kuke mu lalace a napep din muna kuka ko akan me oho?nice na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login