Showing 45001 words to 48000 words out of 108932 words

Chapter 16 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf


Yayi murmushi yace"nop I will drive myself ka fiya sa Ido yanzu"

Mudi yayi murmushi Yana tsosa keya yace"ai Nima a can din akwai abinda Nike hari ne
yallabai'

Aslim yace"Ina kenan?"

Shiru yayi be Kuma cewa komai ba

Aslim yayi murmushi mugunta yace"bani makullin the smallest car "
Da gudu yaje ya d'auko Yana kallo Aslim ya bar gidan

Fitowa tayi harabar gidan da yike yau sun samu wutar lantarki sai ya karawa hirar tasu
armashi

Zainab ce ta zubo Mata abinci ta amsa tana kallon abincin ganin katuwar kasa a saman
ganish cous-cous din

Tace"hahhhh ana fa Jin Dadi a gidan Nan Ina ake samu irin wanan abinci

Da sauri kawu yace"keee Dan Allah donation ne"

Tace"inma ba donation bane kake karya can ta matse maka wallahi nawa Ido aka Zo aka
Kama ka aka tafi da Kai toh fa ribewa zakayi a prison malam mudai mun Riga min ci kaza"

Kawu yace"bakin ki ta sari danyen Kashi kiyi ta fadin alkhairi "

Bude gate da akayi yasa suka kalli gate din

Shigowa yayi rike da hanun adeel

Kawu ya mike zubur jiki na rawa yayi gate din Yana gaida shi "

Yace"Sannu da zuwa yallabai yau da babban mutum aka Zo ne"

Da nupamci Aslim ya cewa adeel be iya gaisuwa bane

Adeel yace"kube...."bema karasa ba Aslim yace*my friend speak English

Adeel yace"God day sir"

Kawu kamar zai had'iye yaron yace"how are son"

Yace"fine "

Kawu yace"toh muje ciki yallabai "

Suna zuwa already Inna ta fidda kujera duk Yaran Suka gaishesa ya bawa su jibrin hanun
cikin girmamawa sukayi musabaha

Jibrin da Yan uwansa maza Suka mike Wai zasu je su kalli kwallo

Zainab tayi hamma karya tace"innah sai da safe bacci"hafsat da sauran Yan matan suka mike
hafsat na cewa yauwa shaheeda muje ki min kitso"

Innah tace"ke nafee muje ki gyara min shimfid'a"

Duk abinda suke tana ji Amma Bata d'ago ba Kuma Bata da niyyar tashi saidai ta d'aure fuska

Kawu ya mike yace"Bari a kawo maka ruwa "

Sai a lokacin tayiwa kawu kallon gefen Ido

Ganin su kadai ne ya d'au cokalin data ajiya ta d'au kaza da hannu ta Kai Baki

Abincin ya diba ya kai bakinsa yace"uhrmmm nice wa ya girka abincin Nan

Ya Kare da d'aukar plate din abincin yasa a cinyarshi

Mikawa adeel kazar hanunta tayi ya girgiza Mata Kai alamun bazai cinye ba

Tace"Kai ba baka nayi ba rike min zakayi malam"

Amsa yayi ta kalli aslin da abincinsa yake ci Daman yunwa yake ji

Tace"irin abinda na tsana kenan wallahi ka Zo ka korar min Yan uwa abinci nama kaki bani
wani irin abune gaskiya kana da naci wallahi da kwadayi in ka cinye wanne zanci kana ganin

tun safe mutum be ci komai ba Kuma ance abinci ya Kare

Be kulata ba ya cigaba da cin abincinsa ya kalli adeel yace"cinye Naman Nan ko in maka
duka

Mikewa tayi da niyyar d'aukar abincin yayi saurin d'auka plate din

Aiko idon Ashnur yayi jaaaa....incharge ya fito zai fita tae"dawo ka zauna yau za ayi ta ta Kare"

Dawowa yayi yace"toh baaba "

Fuska daure Kamar zatayi kuka tace"Wai miye mutumin Nan ke zuwa Yi a gidan mu...nifa ya
Fara kaini iyaka gaskiya aurene nace na fasa in bashi yake binka kuyi ta had'uwa a waje yanzu
ya wani zo ya cinye min abinci "

Kawu yace"toh fah Kai yallabai baka nimi zaman lafiya ba ai wanan Bata Wasa da abinci "

Saida Aslim ya cinye ya ajiye plate aiko takaici ya dibeta ta Kai me duka a


Maman Nur
*_D'an Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846

❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606

4️⃣9️⃣▶️5️⃣0️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

A kirji tayi ta Kai me bugu Yana karewa da hanun adeel yayi shiru Yana kallon ikon Allah

Rike hanun yayi cikin D'an tsawa yace"ki natsu "

Aiko tayi Shirun sai ya rungumeta Yana buga bayanta yace"iam sorry in Babu wani abinci jeki
shirya ki Zo muje eatry"

Kwantawa tayi a kirjinshi ya Shafa kanta yace"kinji"

Janye jikinta tayi tana goge hawaye incharge dake gefe baki sake yace"ke dai wallahi kin
fiya gulma Baki sonshi kin wani kwanta me a kirji ko kunyata Baki ji "

Daure fuska tayi ya Kama hanun adeel yace"toh mu gan sauki "barin wajen yayi
gabad'aya ya tafi da Adeel

Aslim ya zuba Mata ido Yana kallonta cikin sanyi yace"Ashnoor you are beautiful"

D'agowa tayi ta kalleshi sai ta harareshi,yayi dariya yace"thank you ake cewa ba harara
ba bush girl"

Zama tayi shima ya zauna ya Kama hanunta yace"nawa kuke bukata na biki?"

Ta lumshe Ido dan wani kasala take ji tace"na me fa??"

Murmushi yayi yace"zanyi Miki transfer "

Kallonshi tayi tace"ya zancen su jiddah da roselyn "

Yace"don't worry about them sun kusa dawowa secretly an kusa gano inda suke an samu
clew"

Tace"please ka taimaka I want them to come back sound and healthy"

Yace"inshallah,ehrmm d'azu saurayinki ya Kira Wai jiya kuka had'u"

Tace"toh akan me zaka dau min waya bani wayana toh "

Yace"baza a bada ba,that reminds me akwai wacce take son kuyi waya she is like a
mother to me"

Be jira ta bashi amsa ba yayi dialling number ummi bugu biyu ta sauka

Yace"Ina yini ummi sorry for calling you this time gata Nan "

Ummi tace"no problem daman tunaninta Nike Ina ta jira "

Yace"sorry gata dai"

Kin amsa tayi yasa Mata a kunni

Ummi tace"sallama alaikum daughter "wani iri taji a jikinta cikin sanyi jiki tace"Ina yini ummi"

Ummi tayi shiru na Dan lokaci can dai ta sauke ajiyar zuciya itako Ashnoor numfashi ta ja

Murmushi ummi tayi tace"how are you dear?"

Tace"fine mAh"

Ummi tace"ya shirye shirye me kike bukata ki fad'a min ko nawa Zan siya Miki"

Tace"ba komai ummina ai nace me yamin tsufa Kuma ya nace Ni gaskiya ban son aurenan
wallahi na Lura wayau zai min"

Sosai ummi tayi dariya tace"ki ce tsoho ne Ashe toh bazamu yarda ba wallahi kin gan sai ki
taho abuja in Baki saurayi ko?!"

Dariya tayi sosai har ya shagala da kallonta ta rude fuska kamar ummi na ganinta the both of
them are really enjoying the moment

Ummi tace"don't mind him ohhh gobe kije ki zab'i gadon da kike so ko in siya Miki a Abuja?"

Tace"nidai ummi uhmm uhmmm bana so"tayi magana cikin shagwab'a

Ummi tace"natsu muyi sirri matsa daga gunsa "

Tashi tayi daga gunsa taje bàyan gida tace"ummi Ina jinki "

Ummi tace"ki natsu ki kwantar da hankalinki ayi kin gan shi babban mutum ne karamin Abu ne
zai b'ata me image media sun rigada sun San da maganar auren so you can't backout at this
time nidai trust me bayan auren sai muyi wani Abu akai "

Zatayi magana ummi tace"ki natsu please bana son Jin komai "

Shiru tayi ummi tace"Zan turo Maman mufeeda Yar gidan tafeeda ta Zo ta Miki gyaran jiki
kiyi kyau abinki

Ashnoor zatayi magana ummi tace"bana son musu Nan da kwana biyar Zan shigo inshaalla
bamu da time ne da munyi flying out of the country for shopping"

Badan taso ba tace"nagode ummi sai kin zo Zan so ganin ummina"

Tace"soon inshallah"

Sallama sukayi ta yanke wayar,samun kanta tayi da kallon screen din hoton Maryam ce akai
tayi kyau gabanta ya fadi....ta shiga messages ta duba

Scrolling takeyi ganin duk na maza ne a kasa kasa ta gan wiffy ta shiga message din
yawanci shi ke tura mata...ba wani important abu bane sai I love you wife

Rintse Ido tayi tana jin zafi na sauka a jikinta ranta ya mugun tsosuwa ita tasan ba
kishinsa take ba Amma Yana son matarsa shine zai takura saita aureshi

Wata zuciya tace"what do you expect sonta ne yasa yake mugun kishinta har yake mata
kulle he has made it clear ke din zai aureki ne kawai to work for him dan Kar matarshi ta
wahala....ke da kike marainiya Mara asali ai tunda ya Zo gunki kinsa ba tsakani da Allah bane
ai'
Hawaye taji ya sauko mata ta goge da bayan hanun tana tausayin kanta she really want end
this drama but people around are fun of it...kawu na so Wanda Bata hadashi da kowa,innah ma
Haka ga sisters dinta da brothers and tunda ta shiga harkar siyasar nan komai ya daidaita they
now eat good food and government official sun daina damunsu
Takun tafiya da taji yasa tayi saurin gyara fuskarta sai dai kuma fa Shiga photos ta gan
hotunanshi dayawa wasu a gun campaign wasu Kuma shine da yaranshi da matarsa dayawar
hotunan a kasar waje ne,tace"perfect family"

Ji tayi yace"thank you"a firgice ta juya tana kallonshi tace"in kin gama gulma da kuka
bani wayar"

Mika me tayi hanunta na rawa ya amsa yace"thanks now tell me abinda ke saki kuka"

Daure fuska tayi tace"i miss my mum,da nayi magana da umminka I felt inama a ce
mum Dina ce "

Kawai sai ya rungumeta yace"iam here Noor Zan zame Miki komai na rayuwa...you know
what?"

Ta girgiza kai,yace"Kamar ku d'aya da ita dana ganta fuskarki na gani har yau Ina mamakin
Kamar nin but sanin Bata tab'a haihuwa ba yasa ma bance komai ba"

Tace"Allah sarki "

Zaiyi magana tace"Ni zanje in kwanta cikina na Dan ciwo"

Yace"muje asibiti toh "

Ta girgiza kai,manneta yayi a bango ya Kai Mata kiss a lips dinta,ya Kai Baki kunninta
yace"muje kawai"

Jikinta ne ya Fara rawa ta girgiza Kai idonta a rintse tsoro karara tace"no zai Bari "

Ganin Kare matseta zaiyi ta buge hanunshi ta gudu ya bita da kallo Yana lumshe Ido "

Adeel fitowa yayi da kawu,kawu yace"jeka sallame anty"

Yaron ya jinjina Kai yana bin direction da aka nuna me

Aslim yace"please kawu a daina bari tana fita anyhow,and gobe Zan turo security a kula "

Yace"Kai in ka kalli idonta ka gan me Jin magana?Kai dai ka turo security in zaka turo but
maganar fita sai ka had'a da nafila sanan bazan b'oye maka ba in kana so ku shirya ka daina ci
Mata abinci bakin rowa ne da ita "

Murmushi kawai aslim yayi adeel ya dawo da chocolate manya a hanunshi cike da murna ya
nunawa abbansa

Karb'a Aslim yayi yace"jeka ce na amsa wanan ta baka naka "

Yaron ya koma da gudu

Lokacin Ashnoor na zaune a kujera tayi tagumi gashi duk su hafsat sunyi bacci

Ganin yaron yasa ta saki murmushi tace"my friend ka dawo ne Kuma toh ko zamu kwana tare
anan "

yace"abbanah ya amsa wancan yace ki bani nawa"

Tace"Kai my friend meyasa ka basa toh yanzu aini Banda wani"

Yi yayi kamar zaiyi kuka sai ta rungumeshi tace"Zan baka lot of chacolate karka basa ka
b'oye a aljihu"

Rungumeta yayi yace"ki kawo harda na leesat"

Tace"waye leesat ?"

Yace"my sister "

Tace"ok "

Zuwa tayi ta dibi chocolate din a kwali ta zuba a table tace kwashe goma ka Bata 5 ka rike 5ta
Kare da budewa tana kaiwa Baki

Godiya yayi Mata harda tsalle ya fita da gudu

Ganin yaron da chocolate dayawa

Kawu yace"ita ta Kuma baka?'

Yace"eh tana dashin dayawa a kwali"

Kawu yayi murmushi yace"kun gan yariyar Nan da iskanci ohhh Zaki take Sha ai wata ya
Kare ciwon Mara na jiranta

Sallamarsa yayi kawu ya rakasa har mota

Ashnoor ko ta dade batayi bacci ba ta dade zaune tana Shan chocolate kafin taje ta kwanta
ko awa batayi ba ciwon ciki yayi Mara sallama

Tun tana d'aurewa har ta saki ihu

Zainab ta diro a gado tace"Yaya ?"

Cikin kuka tace"Zan mutu zainab cikina"

Zainab ta kalli chocolate din dake table tace"Aiko Zaki ji jiki badai Zaki ba "

Toilet ta shiga ta Sami ruwa da karamin towel ta dawo ta Fara Shafa maran kamar me
palpeting baby

Amma Ina Ashnoor sai zufa takeyi tana cewa"wallahi mutuwa zanyi ku kaini asibiti

Ganin abin yafi na ko wani lokaci yasa zainab tasar su hafsat sai Sannu suke mata nafee taje ta
Kira incharge ya Zo da gudu

D'aukarta yayi gabadayanta sukayi gate babu abin Hawa Haka yayi ta tafiya basuyi tafiya me
nisa ba Suka Isa wani private hospital

Taimakon gaggawa aka Bata Amma still tana Jin jiki dukda an Mata alluarar bacci Amma Ina
bacci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login