Showing 93001 words to 96000 words out of 108932 words

Chapter 32 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf

haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606

9️⃣5️⃣-9️⃣6️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Ya hade bakinsu wani kissing dinshi take daya kwance notikan kanshi kamshin turarenta na
Kara birkitashi jikinshi na mugun kyarma

Har mamakin inda Bata nuna tsoro yayi Dan be manta irin faman da ya Sha ba lokacin
Maryam da yayi so d'aya sai da aka fi wata uku ba a Kuma ba da ya tab'a ta sai tace wurin ciwo
in ko ta haihu sai ya Kai wata shidda be kusance ta ba sai yayi da gaske but Ashnoor is
different"
Ashnoor ko bawai tsoro ne batayi ba no tana dai dauriya ne

Cire me Riga tayi Kamar inda ya cire nata Nan fa aka shiga zazzzafan romance

Aslim ba sauki domin a zafafe take gudanar da komai without minding a falo suke

Sun Kai inda bazai jure ba so kawai yake yaji shi a ciki ita Kuma a lokacin tsoro ya lullubeta
jikinta ya Fara rawa lura da haka yasa ya Kai bakinshi kunninta yace"ki natsu a hanka zanyi
you are not going to feel pain "ta noding kanta

Hade bakinsu yayi tana tsosa Kamar sweet a lokacin ko da taji Yana niman hanya Kuma sake
kankameshi tayi
Gam tana sakin nishin azaba...shiko ya Fara sakin sambatu da fad'a Mata kalaman masu Dadi
dukda tana Jin zafin ba karamin kokari tayi wajen bashi gudumawa ganin Haka shikuma ya

sake bada wuta....rike kukanta tayi Dan ko ta halin ka'kah so take ta faranta Masa Kuma ta siye
zuciyarshi gabad'aya tunda ta lura abinda yafi so kenan

Sosai ya wahalal da ita ya Tara Mata gajiya sanan ya sauka

A dogon kujera suke Daman Dan Haka ya koma wajen kafarta

Lamo tayi tana ji kamar an zare Mata laka Dan gajiya Kai mutumin Nan ba Wasa bane"

Cikin muryarsa me Mata Dadi yace"are you ok?"

Da Kai ta amsa me sai ya shafa Kan Yana sa Mata albarka

Ta dade kwance ta kasa tashi Lura da Haka yace"Bari in had'a Mana ruwa muyi wanka"

Kokarin tashi tayi zaune taji zafi Amma ta d'aure tace"wanan Kuma aikina ne yallabai Bari ka
gan in tashi meya Kai Dan Takara had'awa mace Ruwa


Kafin yayi magana ta tashi cikin dauriya Babu komai a jikinshi Kamar inda Babu a jikinta

Wani yarrrr yaji ya lumshe Ido ya Kama hanunta Yana kallonta fitina kawai take hangowa a
kwayar idanun nashi

Ta sakar me murmushi tace"ka gan na baka aiki tun baka huta ka ci abinci ba,Yanzu dai ka Bari
kayi wanka ka ci abinci sai kayi inda kake so"

Idanunshi ya lumshe kamar me bacci tayi saurin shige bathroom din kasa ta tara ruwa ta
shiga ta lumshe Ido tana Jin wani dadi shiko daya ji shiru ya d'auka ko uzuri ne ya riketa

Sai da ta tabbatar taji dadin jikinta ta fito tana Jin zafin kad'an ne

Had'a me ruwa tayi anan kasa ba tare da sun haura ba akwai komai na bukata a toilet din a
tare sukayi wanka Wanda a ciki ma ba kyaleta yayi ba

Fitowa sukayi ya karasa dining ya bude warmers din yace"wow you cooked for me?"

Tace"eh but dare yayi you can't eat this Zan sa Miya a fridge gobe sai mu ci yanzu me Zan dafa
maka"

Yace"ki samin you waisted time in banci ba bazan ji Dadi ba '

Ta kwashe tace"I insist"

Yace"ok yanzu tea kawai Nike so

Yace"ok had'a me tayi itama ta had'a suka Sha a tare

A dining din ya janye towel din data d'aura ta kalleshi sai kawai yace"here please "

Tace"a dining ?"

Yace"eh "

Ba musu ta amince and it was hot

Bàyan komai ya lafa ya d'auketa sai d'aki Yana sa mata albarka wanka sukayi sai bacci

Babu Wanda ya farka sai da asuba sukayi sallah sanan ya Fara Kuma shi har mamakin
kanshi yake da yaki Bari ta huta

Basu farka ba sai 10am shi ba inda zashi Dan Haka itace ta shirya ta fita don zataje ta
gan northern woman...domin tana son ganawa da shugaban northern woman transformation
and deversity

Tana zuwa Suka shiga meeting sun dade suna hira Aiko ya tura Mata kudi taji Dadi ta Basu
gudumawa

Washe garin ta had'a me birthday party a gida ta gayyato su anty saratu yayi mamaki sosai ya
yanka cake din yayi feeding dinta duk jikinta yayi sanyi Dan ya kusan fita d'akinta ya koma
wajen Maryam

Sosai suka Sha Hira aka ci aka Sha

Washe garin ta sake fita sosai tayi busy shiko Yana gida dan gobe zasu tafi Abuja bedai fad'a
Mata bane

D'akin Maryam yayi ya sameta t zaune bakin gado tayi tagumi yace"ki shirya zamu tafi Abuja
gobe tunda gobe Zaki amshi girki"

Tace"no ba inda zani wallahi bana son girkin na bar Mata ita Mara aji Kuma karka Kara zuwa
min da zancen banza Nan in munje Abuja me zaka bani in Banda jaraba ko ita na marmarine
kwana biyu zata gane dan in kaine dana sani ta kusan tsufa"

Be ce komai ba Dan Dadi yaji ma da Taki zuwa wallahi zai tafi da Ashnoor ita kadai

A gajiye ta dawo ba inda be Mata ciwo ta cire hijab dinta tana kallonsa zaune a stairs yayi
tagumi

Mikewa tayi ta karasa tace"lafiyarka ka zauna anan?"

Jawota yayi yace"iam bored....iam missing you a bedroom naje gun hajjah muyi Hira Bata
Nan Wai mijin anty safiya ya turo driver a Zo a kaita gidan anty safiya ta musu kwana biyu shi
tafiya zaiyi

Tace"Ashe dai hajjah ana gun auta,sorry na barka Kai kadai banyi niyyar dadewa ba but
you know how people are na tsaya ne Dan tabbatar da kowa an bashi nashi kason Kuma da
kaina na rabawa yaran takkadu a school

Yace"weldone ya hafsat"

Dariya tayi tace"my p/a ai ta koma gida"ta shagwab'a fuska tace"shine ka siya wa kawu mota da
hafsat baka fad'a min ba"

Yace"toh ba gashi kin sani ba "

Tace"Allah Kara budi' ya sake rufa asiri thanks...ga Yara na karatu yanzu bamu da wata matsala
har kib'a jibrin yayi "..

Ya shafa fuskarta yace"an tafi da roselyn Egypt jiya da daddare jirginsu ya tashi"

Tace"shine baka gaya min ba"

Yace"ban son rigimarki ne ki ce Zaki je Ni Kuma inyi Yaya"

Murmushi tayi tace"kaci abinci?"

Yace"na Sha tea "

Mikewa tayi tayi ciki ya bita ya had'a Mata ruwan wanka tunda ta gan ya d'auketa zuwa toilet
tasan kwanar zancen dan ta gaji sosai Amma da alamu besan wanan ba dan da zata ce ta gajin
yanzu cewa zaiyi shifa be sata zirga zirga ba dan bazaiyiwu taje tayiwa wasu hidima a waje ba
shikuma ta zo tana langab'e me ba
A toilet Sukayi soyayyarsu sanan sukayi wanka Suka dawo Suka kwanta

Sai isha'i ta tashi ta gan be nan sallah tayi Sanan ta had'a musu light food sai a kicin ta
duba wayarta ta gan text din president din northern women Wai tana cikin nominee da za a
bawa award Dan a few days da tayi tare dasu sun gano tana da passion for women Kuma ta

bada gudumuwa

Tsalle ta daka tace"yeee ta duba inda za ayi program din Abuja za ayi ta gan hoton matar
senator as guest of honor sai Kuma ummi thou Bata San ummi ba waya kawai suke da suna ta
gane ummi ce Dan ta Sha Mata transfer na kudi

Shafa hoton tayi tana Jin wani iri tace"she has my face "

Yana dawowa ta sanar dashi tana cikin nominee

Turo Baki yayi yace" kin sace min firmness yanzu ba inda sunanki be Shiga ba duba Instagram
followers naki da Twitter handle da facebook your name is always a lips din mutane gaskiya Iam
jealous "

Cikin shagwab'a fuska tace"don't be my account are full of women who loved my husband it
always kinyi sa'an miji is a handsome man bla Bla bla,is annoying I fell like making you use
nikab"

Ta Kare da Kau da Kai ya kyalekyale da dariya ya juyo da fuskarta yace"Ni bance kisa nikab ba
sai ke Zaki ce kin San inda Nike ji in anyi hate speech ko wani ya yaba kyaunki I feel like locking
you at home...but in na gan amsoshin da kike Basu sai inji sanyi,relax love ke kadai ne anan "ya
nuna kirjinshi "
Ta rungumeshi yace"muje ki had'a Mana Kaya we are living tommorow morning "

Tace"Ina honeymoon zamu je?ta kashe me Ido"

Yace"no Abuja"

Tabe Baki tayi tace"Abuja I thought...."

Yayi dariya ya bi bayanta sai mita take

Yau ma cikin so da kauna Suka rayu da juna bayan sallah asuba Suka shirya ya ja musu
trolley babba

A mota narke me tayi Wai ta gaji musamman da kafafuwanta Suka kumbura sai yayi ta
matse Mata tun tana jiyo hiransu da mudi har bacci ya daukesu

Gidanshi na Abuja sukayi direct already ma'aikata sun gyara gidan sai kyalli yake Zama tayi
tace"na gaji baby"

Yace"nayi order abinci"ta jinjina me Kai"

Duk jikinta ba kwari Kuma ya so su je gidan ummi su gaida Abba Amma yanayinta ba Dadi

Fadin soyayyayar da sukayi a wanan gidan b'ata Baki ne domin kwana uku sukayi a gidan
ko waje Basu leko ba mudi ko yawonsa yake a gari

A na hud'u ya tafi seating tunda ya fita ta kunna tv tana kallon mijin nata a house of reps Yana
magana tayi murmushi tana binsa da addu'ar kariya

Yana dawowa Suka cigaba da soyewa Dan ba abinda take gidan akwai ma'aikata ko kadan
Bata yarda ta kalli bedroom din Maryam dan Bata son tuna ta tana Jin kishinta fiye da tunanin
me tunanin Lura da Haka yasa aslim ke kiyaye kawo zancenta da ko ba ita Maryam din ba ko
me suna Maryam ta gani sai ta dafe kirji"
Zaune take ana Mata make up tun jiya ya kaita babban saloon aka Mata desighn da
gyaran jiki da na Kai sai tayi mugun kyau a jiya ya b'ata na Kan dan ana dawowa aka sa Mata
ruwa tayi kyau sosai saidai ta rame

Make up za ayi Mata zuwa program din da za ayi na bada award tsadediyar laesi tasa ya yarda
ta yafa gyalle tunda Mata zallah ne Amma yace"daga kai zata yafa "Haka ko akayi tayi kyau
sosai yau harda eyeglass tasa me tsadar gaske baki shi kansa hotona yayi ta Mata tana canza
style me make up tayi Mata sanan mudi ya kaita
Zama yayi yace"I really hope this thing work Allah yasa suna da alaka yau zasu had'u da
ummi,,na so in kaiki ku gan juna but Dana gan ummi ce guest of honour shiyasa na Bari yau ku
gan juna kamar ku is not just something to overlook ga Kuma tabon da Abba ke dashi a hanun
kema kina dashi a same sport addu'a ya Fara Yi yace"I really hope Kuna da alaka
Da security ta Shiga hall din aka nuna Mata wurin zama for 30 minute ana jiran babban
bakuwa watoh ummi

Zuwanta yasa kowa mikewa aka Kaita stage Ashnoor ko tunda ta ganta tayi mutuwar tsaye
ta Kura mata Ido ba ita kadai ba duk Wanda ke wajen is confuse Ashnoor ta tuna da wani ya
tab'a maganar Kamarsu a media but a lokacin Bata bawa abin muhimmanci ba

M/c tace"permit me to recognize the present of hajiya Aisha kamaludeen sherrif the future
first lady of Nigeria the wife of Adp presidential candidate the flag barear please a round of
applause for the last lady standing "

Tafawa akayi harda Dan sakin kida cikin tsokana m/c tace"madam Baki fad'a Mana Zaki Zo da
kanwarki ba"

Ummi ba karamin kyau tayi ba baka tab'a cewa"ta haifi kamar ashnoor murmushi kawai tayi

Dan Bata fahimci me m/c ke magana akai ba ta d'auka ko da anty amarya da Suka shigo tare
ake..anty amarya ko sai ta d'auka tozarta ta akayi Dan ba a wani sanda ita ba Zama tayi a cikin
mutane tana latse waya haushi kamar ya kasheta

Ba b'ata lokaci aka Kiran sunan nominees duk zuciyar su ahnoor bugawa yakeyi ba ma
Kamar ita da first time dinta kenan

M'c tace" the award of lady mirrow award goes to Ashnoor Kabir the wife of governorship
aspirant of Niger state..the woman of honour and intergrity uwar marayu the woman da tayi
wonder a kwanaki kalilan "

Ummi murmushi tayi

M/c tace"hajiya Aisha please come on stage to present this award to your lookalike

Mikewa ummi tayi itama Ashnoor ta Fara tafiya cikin Taku me birgewa mikewa anty amarya tayi
ummi ko tun daga nisa ta zuba mata Ido ta cire glass dinta jikinta na rawa jini ba Wasa ba bare
dan da ka Haifa kafeta da Ido tayi har ta karaso ta tsaya gaban ummi tana murmushi

Ummi da ta Suma a tsaye da k'yar ta Kai hanun ta cire medicated glass dinta ta nuna Ashnoor
feeling da Ashnoor taji yasa murmushi fuskarta fading

Ai da gudu m/c ta taro ummi ganin ta


Maman Noor
*_D'an Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846

❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci

100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login