Showing 75001 words to 78000 words out of 108932 words

Chapter 26 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf

ita yau ba kawai yaso ne yayi calming dinta down ne gashi ya b'allowa
kanshi ruwa

Gyara kwanciya yayi ya kalleta cikin duhu d'akin kamar ko tasan kallonta yake sai ta Mika
hanun ta kunna lamb Aiko ta tsorata da yanayinshi

Kamar zata fashe da kuka tace"d'an Takara are you ok?"

Murmushi yake yayi ya jawota jikinshi sai ta fashe da kuka tace"Dan girman allah kayi hakuri
kawai Ina in....a"sai Kuma tayi shiru

Murmushi yayi me sauti yace"do you really care?"

Janye jikinta tayi ta sauka a gadon ta Shiga toilet ya bita da kallo

A hankali yaji saukar ruwa Kamar wacce Bata son yasan wanka takeyi

Yayi murmushi yace"gulmamiya

Jawo blancket da ke kamshinta yayi ya rufa yana lumshe Ido yace"I love this scent"

Koda zata fito Saida ta fara leko Kai ta duba ko Yana Nan sai suka had'a Ido da gudu ta
koma ta jigine da kofa tana dafe kirji

Hango karamar towel da tayi a shanye yasa ta jawo taje gaban madubi ta d'aura akanta Bata
bar Suma ko guda a waje ba

Ta d'au kafin ta gama wanka zai fita gashi bema da alaman tashi

Takaicinta shine ta zuba Kayan jikinta a washing machine har ta wanke ya zatayi ta fiti

Muryarsa taji yace"ki fito Mana Kar mu makara sallah please"

A hankali ta budo kofa ta fito kanta a kasa mikewa yayi shima be kalleta ba ya shigar toilet
Yana cewa ki jira ni "

Yana Shiga tayi saurin jawo pant da sauri ta saka sanan ta saka simple an plain gown ta
goge kanta sosai da towel da towel sanan ta saka hijabi

Shima wanka yayi ya fito d'aure da sabon towel da yanzu ya budeta

Ba tare daya kalleta ba yace"je d'akina ki d'auko min jallabiya *

Tace"Ina ne d'akin ka"

Yace"yanzu Baki ji kunya ba Baki San d'akin mijinki ba"

Kunkuni ta farayi tayi kofa ya bita da kallo

Bude dakunan tayi tayi harta gan Wanda take tunanin nasan ne ta Shiga da sallahma ta bude
wardrobe ta Ciro me jallabiya Navi blue me kyau har tana murmushi dan yace"red ko navy blue
ne colour sa

Turare ta d'auka a saman mirrow dan ta Lura Yana son kamshi ta fesa sanan ta fita

Ta tarar dashi zaune Yana jiranta

Mika mishi tayi yace"toh baza a sa min ba"

Rufe fuskarta tayi da tafukar hanunta tana murmushi

Ya ko ji dadin ganin murmushinta Yana sa rigar yaji kamshi yace"Allah yayi Miki albarka mu
tsufa a Haka Kar ki sauya "

Kallonsa tayi sai wani Dadi ya lullubeta har hakan ya kasa b'oyewa a fuskarta

Shi ya jasu sallah asuba suna gamawa a tare sukayi azkhair sanan ya Mika Mata al'qur'ani ta
bude ta Fara karatanwa

Be tab'a tunanin ta iya Arabic Haka ba tun yana jinta har bacci yayi awon gaba dashi domin
karatun na saukarme da natsuwar zuci

Bacci me nauyi ne ya daukeshi tana ganin hakan ta dan tapping dinsa yabude Ido

Tace"please ka koma gado wuya zai maka ciwo "

Da rarrafe ya Haye gadon ta ja me bargo tana kokarin juyawa ya rike hanunta ta juya ta
kalleshi Amma baccishi yake cikin magagin bacci yace"ki kwanta kema kin gaji "

Tace"toh"

Sake hanun yayi taje toilet

Bin toilet tayi da kallo har ta gan habic da sauran toleitries din kayan wankesa ta dau brush da
yike komai na ciki sabo ne sai beyi wani datti ba but toilet beda wanan Dan in akayi using baka
wanke ba the next thing wari ne zai biyo baya

Wankeshi ta farayi Saida ta gan komai yayi kar Yana kyalli ta fito ta kalleshi baccinshi yake
Yana gyara kwanciya ba inda ta barshi d'azu ba

Fita tayi dakinsa ta gan kayan daya cire a toilet ta d'auka ta ninkesu ta saka a laundry
basket su boxer da vest Kuma ta wanke tayi spining dinshi a washing machine Sanan ta shanya

a karfe ta wanke toilet din

Gadon was a bit rough ta gyara ta jera pillows sanan ta sauka ta d'auko abin shara da mopping
ta share tayi mopping

Rike baya tayi tace"Kai aure da wahala da a gidane da Ina Nan Ina bacci mtssss duk so kayi
impressing namiji "

Tayi kwafa ta fita falo ma ta gyara tayi goge goge sanan ta d'auko humidifier ta bude show
glass tana testing kamshin turaren har ta Samo Wanda yayi Mata murmushi tayi sanan ta zuba
lungu da sako Saida ta bishi da kanshi sanan ta haura domin yin wanka

Ko da ta shiga bedroom dinta ta tarar baya nan dan haka a gurguje ta gyara gadon ta
kwashe dadduma ta share tayi mopping ta rike baya kamar zatayi kuka tace"Kai Zan iya kuwa
gadai inda zaka huta Amma wahala zai kasheka ta Kare da shagwab'a fuska she really missed
her sisters amma fushi take dasu shiyasa bazat Kira ko ta d'auki wayarsu
Tashi tayi ta Shiga toilet tayi wanka madadin ta d'auro towel a ciki kawai sai ta fito zindir Tana
cewa"hmmm Ashe d'an takarar nan dan air ne sai ka ganshi Simi simi kamar Wanda besan
watsaap ba Ashe ya iya soyayyar mutane novel har ya fisu baka tab'a tunanin yasan watsaap
gashi dai sanyi sanyi Ashe dai zuciyarsa ba Haka bane wallahi gashi yasa kirjin mutum na me
zafi a banza

Ta karasa gaban madubi ta rike kumatu tana kallon madubin tace"eh humm toh Daman da
gaske ne da Yan novel ke cewa ya Sha Mata kirji karama dani yanzu sai in iya shayar da tsohon
mutumin nan"

Tayi dariya me sauti harda tafawa tace"Kai ah'ah wallahi shima dai beda kunya yau Yama Zan
iya kallonsa....kawai dai fuskewa zanyi in basar ai dama fushi Nike dashi wallahi sai in rike
wanan "

Zama tayi a stool ta cire towel din dake kanta ta baza Suma ta dake jiki ...ganin jikeken suman
yasa ya lumshe idanu ya Kuma budewa akanta ko kyafta Ido beyi sai murmushi da yake saki

Sake d'aukar towel tayi ta goge suman da kyau sanan ta mike Tana cewa Wai Ina hand
dryer da na gani jiya anan...toh wa zai d'auka shi wancan ba Suma gareshi ba irin mazan novel
bare ince shi ya d'auka nidai na gan ta kaina sai Kuma ta kyalkyale da dariya tace"irin kansa in
aka zuba Abu me zafi twayewa zaiyi Ni Ashnoor Haka Allah yayi shi kenan da sanko"tabe Baki
tayi ta dula ta Fara kokarin jawo hand dryer da ya fad'a cikin wani kwali

Daukawa tayi ta zauna a stool ta jona ta Fara drying Kan tanayi tana hira,hakan ya nuna
me kewa da kadaici ke sata wanan surutu ta Saba surutu ne shiyasa takeyi ta gani

Ta wage hakoranta tace"ayi ta ce min hajiya gashi ko rakiya ban tabayi airport ba iyakana
garejin imo Dana tab'a zuwa service kunya ma nikeji Basu San sunane auren takaran ba ko
eatry be tab'a kaini ba*

Da k'yar ya iya rike dariyar shi ta tabe Baki tace"toh daman me tsoho ai iya Yi ne Ni Ashnoor "

Mikewa tayi ta juyo domin zuwa d'aukar Kaya sukayi Ido biyu

Goge idonta tayi dan tabbatarwa ta gan shine .... Wani ihu tayi ta rike ta b'oye bàyan kujera
zuciyata na bugawa Babu fah komai jikinta

Ta rintse Ido tana tuna gargadin hafsat kullum akan fitowarta wanka a Haka jikinta rawa yake
sosai gashi tana jiyo dariyarsa

Ta leko Kai tace"Dan Allah ka gani?"

Yace"ehhhh mana Dan Allah Zo in kalli sadakina

Kuka ta fashe dashi a durkushe towel din kanta Kuma karami ne kwata kwata

Shidai bece komai ba Kuma be mike ba yana ta juyo shashshekar kukanta yasan in yaje
gunta abin zaiyi worst shiyasa beyi yinkurin hanata kukan ba tun Yana jiyo kukanta har yaji shiru
ya mike yaje inda ta takure bàyan sofa ya duka

Bacci ya dauketa ya d'auketa gabad'ayanta ya Kai gado ya lullube ya fara Mata tausa hanunshi
laushi Dan Haka baccin sai ya Mata Dadi

Tayi baccin 2hrs sanan ta bude Ido sukayi Ido biyu ta lumshe Ido ta bude tana sake d'aure fuska
ta saukar da kafa tana tashi ta jitq zindir Dan harta manta har yanzu Babu Kaya rudun data
Shiga shiyasa ta kankameshi Gam

Ya fashe da dariya da k'yar ya b'anb'are ta a jikinsa daga nata ya mike ya jawo Mata hijabi shi
da kanshi ya sa Mata ya jata gun mirrow ya zaunar Taki yarda su had'a ido

Comb ya d'auka ya Fara combing din kanta yace"baby kiyi hakuri ban tab'a kaiki eatry ba Zan
kaiki Amma badan kudin makk....."dukq ta Kai me a kirji tana ta zuba shagwab'a tace"Amma dai
kasam labe Babu kyau ko"

Dariya sosai yayi yace"da kike cemin tsoho da shekaru nawa na girmeki"

Duka ta Kai me ya kauce

Ta mike zata bar wurin yayi saurin rikota yace"oya sorry (hah no soko)Yi hakuri Dan allah)

Shi ya taya ta shiryawa cikin doguwar rigar atamfa cotton satin me kyau d'inki tayi Mata kyau

Yana kallo ta shafa Hoda tayi light make up yace"kinyi kyau "

Dage me gira tayi tace"miye son ranka "

Yace


Maman Nur
*_D'an Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846

❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606

7️⃣9️⃣▶️8️⃣0️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"toh saura ni ki min shiri "

Rufe fuska tayi da tafin hanunta tana turo Baki tqce"kunya Nike ji"

Juya baya yayi kamar yaro ya rungume hanunshi yace"toh nayi fushi

Dariya tayi ta tattare rigarta ta Haye gado kawai sai ta d'ane bayanshi yace"wayyo zata karya
min baya

Shafa kanshi yayi tace"toh muje bedroom dinka a haka' Daman baka da karfi Ashe Zan iya
lakad'a ma duka

Yace"Allah ko yace Ina da karfi Amma a gado zan nuna Miki*

Kwanciya yayi a bayansa ta lafe tace"baka da kunya ko?"

Yace"Ni bana son me Jin kunya gaskiya let enjoy life to the fullest wife"

Kukan shagwab'a tasa tace"bana son sunan

Yace"to an daina tigress "

Duka ta Kai me a kafada har suka Kai bedroom dinshi ya diretq a gado

Tace"Dan Takara in tambayeka wani abu ?"

Yace"Ina ji"

Tace"alfarma Nike so"

Yace"go on there"

Tace"for the sake of sweetheart please ka yafewamum dinsu kasan Mata da kishi zafin kishi
yasa ta aikata abinda ta akaita Ni na ma gan kokarinta inda nice za a wa kishiya da Kai Zan
kashe Dan bana so"

Hmm kawai tace*be ce komai ba itama sai tayu shiru ta Shiga bayi ya fito yace"oya Zo ki shafa
min cream"

Babu musu taje ta d'au cream din tana dubawa tace"nice one "

Ya tabe Baki... Wani irin shafa take me da yasa shi saurin rike hanunta ya fisge cream din
yace"zaku b'allo aiki gaki ragguwa"

Tura Baki tayi tace"toh ba Kai kace in shafa maka ba

Zaiyi magana suka ji an Danna bell"

Ya mike tace"Bari in duba yallabai Dan takara"

Fita Tayi tana zuwa ta bude sukayi ido biyu da safnah da ta wani firgice tun jiya da taji an d'aura
auren yqnzu ma leesat aka turo da basket ta karbe a hanya

Kallon kallon sukayiwa juna sai ta matsa ta shigo

Safnah ba tare da ta gaisheta ba ta Kai abinci dining ta ajiye.

Ashnoor ta Shaka iya shakq Amma bata ce komai ba so take ta gan gudun ruwanta

Dawowa safnah Tayi falo ta zauna tayi crossing legs harda kunna tv

Ashnoor tayi wani dariya itama ta zauna

Bàyan minti ashirin da zamansu ya sauko cikin shadda coffee tayi Masa kyau sosai

Mikewa ashnoor tayi kafin ya Gama saukowa ta Haye

Ta saka hanun cikin nasa suka sauko saidai wayam ba safnah Palo sai Jin muryarta daga
dining tace"Yaya ga breakfast "

Ya juya ya kalleta har ta d'auko plate da serving spoon tana murmushi

Aslim ya ja Ashnoor dining ya zauna

Saida Ashnoor ta Bari safna ta zuba abinci ta ajiye a gabansa ta d'auke fuska d'aure tace"

Wacece ita a gunka?_
Yace"my step sis"

Tace"yimin bayani please"

Yace"mum dinta matar mahaifinah ne da ita aka Zo gidan mu

Ashnoor tace"kenan da aure tsakanin?"

Yace"please Ashnoor wani irin disgusting magana kenan ya Zaki had'a ni da ita"

Ashnoor tace"so Nike in gan abinda ya batq gut na ta shigo gidana tayi serving mijina shi nike
son Sani"

Yqce"miye q cikin serving ta rage Miki aiki ne ai she has been doing this ai

Tace"toh iam not comfortable with that daga yau Ni bana cikin sakarkarun mata da suka yarda
da Haka serving mijina is my responsibility I hope i have made myself clear?"

Yqce"noted ma"

Ya kalli safnah yace"Bata so ki Bari nagode"a fusace safnah ta bar wajen ya bita da kallo

Ashnoor ta d'aure fuska tace"ko zaka bita ne?"

Yace"Ni na Isa??_

Tace"yariyar Nan sonka take dan Takara shine zata kawo min iskanci "

Yace"Sannu me Gane so "

Tsaki tayi ta Shiga kicin ta d'auko plate biyu ta zuba musu abinci suka ci

Suna zaune adeel ya shigo da gudu ya rungumeta

Kissing dinsa tayi tace"how are you sweetheart "

Yace"fine thank you mAh Yar dariya tayi tace"kayi breakfast "

Yace"eh hajjah tace"in Kira abbah mummy tana kuka"

Ashnoor tace"ok je ka ce Yana zuwa sai ka dawo da leesat in ganta kasan ba Santa ba"

Yace"ok"

Fita yayi da gudu aslim ya dubeta ya Kama hanunta yayi kissing sanan ya cigaba da cin
abinci

Wayarsa ce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login