Showing 42001 words to 45000 words out of 108932 words
Chapter 15 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf
maida kayan da ta Zo dasu ta saka hijabi
Sai yau ya ganta da hijabi aiko tayi Masa mugun kyau
Tace"zamu iya wucewa na gaji"
Anty safiya tace"kije su sauke ki"
Ta jinjina Kai
Gaban mota zainab tayi saurin shigewa Dole badan ta so ba ta shige baya
Mudi na washe Baki yace"amarya mu ya gajiya ne?_
Hararrasa tayi ta maida hankali Kan karamar wayarta har ya Gama magana da anty safiya ya
shigo
Kau da Kai tayi tana kallon window ya Kama hanunta ta juyo ta kalli hanun sanan ta kalleshi
ta murgud'a Baki zata ja hanun ya Kuma damkewa shima hankalinshi na waje
Mudi ya kallesu yace"hmmm oga anty amarya fah an gume fuska fahh .."
Harara tayi me Aslim yayi murmushi yace"anty amarya fah zata maka duka "
Duk suka kyalkyale da dariya zainab tace"aikuwa kamm dai domin sauri hanun ne da ita "
Itadai Bata ce komai ba sai ta Danna number woman leader tana d'agawa tace" please
mu had'u by 5 sai muje gun honourable din yanzu Yusuf yayi min text"
Ji tayi an fisge wayar an kashe Rai b'ace tace"Wai miye Haka ne?"
Be kulata ba har suka Isa gida mudi ya paka ya fita zainab ma haka
Kin sauka tayi ya kalleta tace ai jira Nike ka bani wayar ko"
Yace"ba a badawa"
Rai b'ace tace"nifa irin abinda ke b'ata min rai kenan fah"
Jawota yayi jikinshi ya Kama fuskarta tunawa da abin d'azu yasa ta janye ta fita da sauri ya bi ta
da kallo Yana dariya
A ranshi yace"karamar Mara kunya "
Duk wani kafofin sadarwa Kama daga instagram,tiktok, Snapchat,facebook,duk anty safiya
tayi posting din picture har turawa babban campaign crew dinshi hoton tayj duk wani
campaign group hakan yasa aka gaskata auren zai Kara abinka da Dan siyasa tuni aka Fara
surutai wasu na cewa ya zalunce uwargidansa wasu Kuma sai yabonsa ake Kiran da akai ta Masa a waya ne yasa ya d'auka Yan jaridu na son sanin gaskiyar lamarin
Aiko Yana zuwa gida ya tarar dasu suna jiransa
Tsaki yayi yace"safiya safiya "
_________
Zaune take a bedroom dinta nana ta Kira ta tace"kin hau facebook?"
Girgiza Kai tayi tace"miye Kuma a facebook din?_
Nanah tace"kinyi missing ga hotunan Yaya Aslim da amaryarsa na yawo a media hau watsaap
Zan tura Miki Kuma ance ita ce zatayi first lady"
Wani duka kirjinta yayi ta yanke wayar ta shiga watsaap Aiko ta gan mutane da dama sun
turo mata hotunan
Hoto ta Fara budewa saura kadan numfashinta ya d'auke
Jikinta na rawa ta dannawa babban kawarta aminiyarra Kira watoh ummi
Ummi tace"Yar halak yanzu zanyi dialling number ki"
Kuka ta fashe dashi tace"kin gan abinda Aslim yayi min cin mutunci da zai min kenan
Ummi da taji dadin wanan auren Amma sai ta nuna damuwa tace"lallai Ashe Baki d'aukar darasi
na Dan zaiyi aure kike nuna damuwa Ashe zai rainaki goge hawaye zakiyi in ya dawo ki tayasa
murna sai me Dan zaiyi aure kin bani kunya wallahi me zai saki kuka Maryam kina da kyau
mahaifinki Mai kudine me kike Nima ai ki nuna me goyon baya shine girman ki"
Goge hawaye tayi tace"Allah ko??"
Tace"eh Mana "
Yanke wayar tayi ta Fara tusawa kanta ai ba abin damuwa bane Dan ya Kara aure kenan zai
rage takura Mata ne
Ummi ko murmushi mugunta tayi tace"hmmm ai tunda akayi min kema sau an Miki kishiya
wawiyar banza
Saidai kasan ranta ji take kamar tayi hauka mussaman looks din Ashnoor ya tsaya Mata a
Rai
Amsa tambayoyi Yan jarida yayi ya shigo d'akinta yayi direct Dan yasan yayi Mata laifi Kuma by
now taji labari
Yana Shiga ya tararda ita a gaban wardrobe
Ya karasa ya rungumeta ta Baya yayi kissing wuyanta
Juyowa tayi tana danne zuciyarta tace"ya amaryar ta mu"
Kalleta yayi yace"kina nufin Baki damu ba"
Murmushi tayi ta koma stool tace"miye abin damuwa Allah ya Baku zaman lafiya ko za a
daina takurani
Ranshi b'ace yace"ohhh kin gaji Dani kenan"
Tayi Yar dariya tace
Maman Nur
*_D'an Takara_*
By maman nurool
Hudah
Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza
Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
4️⃣5️⃣-4️⃣6️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tace"miye na gajiya nifa takurani da kakeyi Nike niman Wanda zai janye hankalinka in huta
that all"
Komawa yayi ya zauna Bakin had'aden bed dinta ya zuba Mata Ido trying hard to control his
anger
Cikin danne b'acin ranshi yace"Maryam me Kika d'auki aure ne? i mean inda a ce ban San
asalinki ba da gidan da Kika fito Zan d'auka jahila ce ke kin fito a gida dake da addini da Kuma
sanin ya kamata,Ni Allah beyi Ni da Kai Kara ba Amma nasan da a ce Ina Kai Kara da
mahaifinki sai ya gyaraki,Maryam Ni na ganki nace Ina so and for all this year's that we have
been married ba drop of your love daya ragu a soyayyata danike Miki I love you that is why I
have been tolerating this nonesense...I have no intention of Kara aure dukda halinki but so ta
birkita min lissafi ...Maryam Ian giving you another chance to change bana son in zalunceki '
Wani murmushi tayi me ciwo domin duk inda ta so dauriya kasawa tayi Saida tayi kokarin
ganin batayi kuka ba tace"wowww ai Basai Kayi Haka ba Zan gane Kai namiji bane da farko
saboda cin Amana da Kuma nuna min banda muhimmanci kake kirata jahila ko ba komai ai na
haifar maka ya'ya ,daman da ka tsiro da zancen auren nan ka so ne in tada hankalina inyi ta
hauka har zuciyata ta buga...watch my lips Mohammed I don't have your time iam not such
women da suke hauka Dan za a musu kishiya nafi karfin inyi kishi akanka Kuma na bar Mata
Kai har gaban abadan"
Yayi murmushi yace"urhmm uhrmm Maryam karki kaini bango da bazaki gane kaina ba so Nike
ki rike girmanki Kuma ki dau position d'inki na matata ta farko in Allah yasa nayi nasara ki Zama
first lady?"
Tace"Kai ka san wanan baya gabana "
Murmushi yayi ya mike ya karasa ya jawo ta jikinsa yace"haba uwargida are we fighting?
nifa bana son Haka you know it right"
Tureshi tayi Amma yaki barinta just kawai Dan ya fita hakkinta ya Fara kokarin kissing
dinta ture shi tayi da karfinta ya fad'a dabas saman gado ya kalleta da yatsa ta nuna shi
tace"karka Kara yimin Haka ka jira har amaryar ta Zo na bar Mata Kai da abinda ka mallaka
mtsssss"
Wani irin b'acin Rai ne ya sauka a ranshi yace"Maryam you push me?"
Tace"and I will do it over and over again"
Mikewa yayi yace"you will regret this wallahi kinji rantsuwa musulmi Zan nuna Miki Ni Dan halak
ne "Yana fadin Haka ya fita ta jaaaaa wani dogon tsaki
Yana fita Kiran mum dinta ya shiga wayarta daukawa tayi
Mum tace"Yi min shiru mutuniyar banza mutuniyar ofi badai kin kaishi bango ba toh wallahi in ya
koro ki ki nimi wani gidan,nanah daba ta fad'a min komai wallahi Kuma Ina Nan nida mahaifinki
muna jiranki " sabar takaici yanke wayar tayi Dan Bata tab'a tunanin sakarcin Yar Tata ya Kai
Haka ba wallahi Allah ya Bata Miji me hakuri da sanin ya kamata Amma ta kaishi bango toh
kuwa zata gan sakamako
Fashewa da kuka Maryam tayi ta dannawa ummi Kira tasan a yanzu itace zata fahimceta ta
Bata shawara me kyau
Kwashe inda sukayi da Aslim tayi ta fad'awa ummi ummi tace"kin min daidai wallahi so
yayi kiyi hauka ya maidaki mahaukaciya "
Tace"aikuwa na bashi mamaki kiji munafiki har kirana yayi jahila Dan zai Kara aure hmm muna
Nan ai zai Sha mamaki
Ummi tace"fita harkarsa zakiyi ki nuna Masa kobashi Zaki cigaba da rayuwa"
Tace"inshallah "sallama sukayi
Aslim ko ranshi ya mugun b'ace fiye da tunanin Mai tunanin Bata tab'a b'ata Masa Rai irin yau
ba Amma zai gwada Mata ba tsoronta yake ba wallahi
Tubewa yayi ya shiga bayi Yana fitowa ya hango waya na haske a saman gado ga uban
kara irin ta karamin waya
Zuwa yayi ya d'auka ya Kai kunni yaji muryar namiji cikin kwantar da murya Yana
cewa"Ashnoor ya zakiyi min haka jiya fah muka had'u sai yau kawai in gan zancen aurenki?"
Tabe Baki yayi ya kashe wayar gabaki dayansa ya ajiye
Sanan ya kwanta domin samun hutu ko yunwa Baya ji saboda murna mafalkinsa ya Zama
gaskiya
Sai sakin murmushi yake shi kadai da k'yar barci ya d'aukesa
Baccin nasa beyi nisa ba yaji anyi tapping hanunsa bude Ido yayi yace"kece my Noor"
Ta kashe Masa Ido kokarin tashi yake tayi saurin turesa tace"heeeeyyyyy why the rush iam
here for you mijina"
Kwanciya yayi ta Haye samansa ta tube Riga zaiyi magana ta sa yatsa a bakinsa
tace"shisshhhhh I want you to make love to me baby...iam feeling honeyyyyy"
Ya lumshe Ido yace"and I have been dying to do this babylove "
Cikin wani irin salo tace"then what are we waiting for let go there ta Kare da kashe me Ido "
Rungumeta yayi a gurguje ya Fara kissing dinta
Yana kokarin Kai hanun Bob's ta rike
Tace"
Maman Nur
*_D'an Takara_*
By maman nurool
Hudah
Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza
Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
4️⃣7️⃣-4️⃣8️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tace"wait baby,why the rush love gradually we shall get there but for now I have to go my
enternal"ta Kare da Kai me kiss's
A zabure ya farka duk ya had'a uban gumi dukda sanyi AC dake tashi a d'akin
Ya dafe kanshi da ta d'au zafi yace"kina azabtar dani wallahi,but I like the feeling baby
boooo"wayarsa ne ta d'au Kara ya duba ya gan Abba ne
Ya mike da sauri ya shiga toilet Dan bazai iya d'aukar waya a wanan yanayi ba Saida yayi
wanka ya fito ya saka jallabiya ya d'au wayar yabi Kiran Sa yasan Abba baya Kira so biyu in ya
Kira so d'aya baka d'auka ba yasan baka kusa ne saidai har Kiran ta katse be d'auka ba be
sake Kira ba ya sauka ya tarar talatu ta shirya adeel cikin jallabiya sai kamshi yake sai suka tafi
massalaci tare domin gabatar da sallah magrib be Kuma dawo ba sai bayan Isha
Ko gidan be Gama shiga ba Kira ya shigo wayarsa ya d'auka Yana gaida Abba saidai madadin
yaji muryarsa ummi ce ta amsa Masa
Cike da Jin kunya ya sake gaidata cikin ladabi ta amsa
Tace"Aslim please ya zancen kayan d'aki ne "
Dan jimmm yayi tace"na diyata amaryarka "
Yace"za ayi ummi "
Tace"ah'ah wanan ba aikinka bane zamu siya Mata mutunci gudun gori "
Yace"wallahi ummi baza....."
Tace"nidai ba matsalanta bane yau bikin saura kwana nawa??"
Yace"takwas "
Tace"ok ka had'a Ni da mace ko kanwar Haka Zan turo kudi ayi abinda ya dace...Kuma a
bambamta musu wuri da kishiya in ka tafi gunta ka kirani,
Yace"toh ummi "yanke Kiran tayi ya bi wayar da kallo sai yayi murmushi yace"Yar gata
Wayar jameela ya shigo Yana d'agawa tace"yayah anfa had'a lefen Kuma tela ya Gama
dinka Wanda ya kamata yaushe za a Kai ?!"
Tace"Bari gobe zamuyi magana "
Ciki ya shiga ya Kara fesa turare ya fito adeel na falo yace"Ina leesat "
Yace"tana gun grandma"
Yace"toh Zo muje"
Da sauri yaron ya saka takalma Yana murna za a kaishi yawo
Mudi na wajen Yan sanda dake gadi Yana musun siyasa sai rantse rantse yake
Yana ganinsu ya taso da gudu yace"Ina mukayi ne oga?"