Showing 60001 words to 63000 words out of 108932 words

Chapter 21 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf

ta bawa hajjah
ta rike sanan suka Bari gidan


Maman Nur

Ina masu so suyi gyara na musamman ght tazo maku da abubuwa da dama mgani kala kala na
gyaren breast , ulcer,ciwon zuciya ,Kai ba nan tatsaya tazo manah da female care Wanda mace
idan Tasha zata matse kam gyara ciki da waje wannan garanty ne sannan idan mutum naso yay
business din nan rigister 4500 ne komai mutum keso akwai duk mgnanin dakukeso na Maza da
mata na kowanne irin ciwo sannan kada kumanta duk garin da mutum yake Muna aika
kayanmu cikin aminci da yardar Allah amarya da uwar gidama baa barku abaya ba munada set
na infection Dana masu Neman haihuwa etc 09125253872
*_D'an Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846

❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi

Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606

5️⃣7️⃣▶️5️⃣8️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Ko da Suka dawo gida duk a gajiye suke Amma ba lokacin shanshanci wanka Suka Shiga a
gurguje domin zuwa friends event

Ashnoor ce zaune nimbras na tsantsara Mata kwalliya domin har kwaliya takeyi Ashnoor

tayi kyau mussaman da yau anyi Mata gyaran gashi

Magenta colour(oniou)gown ne jikinta tayi mugun kyau

Shaheeda tayi wani ihuu tayi tace"you look amazing

Rabi'a ta d'au babba iPhone dinta dake saman mirrow Wanda da safen Nan suka Mata
register sim ta Fara Mata video fadin kyaun da tayi Bata Baki ne sai fari take da idanu

Mikewa tayi ta koma jikin bango tasa hanun a kugu tayi wani irin pose akayi ta kashe ta da
pictures

Hafsat kome ta d'auka turawa Aslim take a waya aahnooor Bata San ana tura me ba kunya
tayi ta canza style

Can ta dafe ciki tace"yunwa Nike ji wallahi Babu ko Dan kanzo be

Nimbras
Tace"hell nooooo wallahi bazaki ci abinci ba Ni Zaki b'atawa aiki ai ke da cin abinci a wanan
lokacin sai Kuma mun kaiki yanzu fruit ne kawai"

Daure fuska tayi ta Fara kunkuni

Heel ta saka me belt tayi kyau sosai

Aslim ya shirya cikin Kaya irin nata saidai nashi yafi dark yayi matsifar yin kyau gashi ya
Sha gyaran fuska bashi da wani close friend daya wuce mudi Yana da friends but he is more
closer to mudi d'aukar waya yayi ya hau WhatsApp sai ga hotuna sun shigo ya bude,,lumshe
Ido yayi ya kai hanun wayar Yana shafawa yace"I love you heartbeat"
Fita yayi Dan zuwa leka Maryam Yana zuwa ya shiga bedroom din itace da ummi

Ummi na ganinshi ta canza maganar da takeyi"

Fuska daure yace"Zaki iya jiranta a falo"

Mikewa tayi ta fita Maryam ta dubeshi tace"wanan wani irin wulakanci ne Haka?"

Yace"so nawa Zan fad'a Miki bedroom dinmu sirrin mune meyasa baki using number 6 d'inki"

Hararanshi tayi,yace"Kaya sun Miki ko?"

Tace"ga akwaitunan can ko budewa banyi ba nafi karfin tsiyarka"

Yayi murmushi yace"Maryam kina kaini bango da in na juya Miki baya abin bazai Miki Dadi bafa
ban iya fushi ba"

Wani dogon tsaki tayi ta mike ta Shiga ban d'aki ta barshi tsaye

Binta yayi trying hard to control himself but ya rasa meyasa take kaishi bango in har ya juya
mata baya zata dau sauya shi akayi

Fita yayi Yana zuba kamshi a main falo ya gan ummi zaune ya duba agogo is past 8pm
yace"Wai ba kina da aure ba"

Dukar da Kai Tayi zatayi magana yace"tashi ki tafi why are you so In responsible by this time
kina gidan mutane toh maza bar min gida before I loose my cool on you

Mikewa yayi da sauri ta fita jikinta har rawa yake

Tsaki yayi ya fita ya tafi b'angaren hajjah Nan ya tadda su anty Jamila da tun jiya suka Zo
b'agaren cike yake da jama'a Yan uwa da abokan arziki Wanda zai nuna maka shi Dan dangine

Ba abinda ke tashi a sashen sai yaren nupaci kusan nupawa basa barin yarensu ko Ina suke

Haka yayi ta ratsa su Yana gaisuwa

Anty safiya ta d'ago Kai ta kalleshi kamar zatayi kuka tace"Yaya you are still hear why kasan fah
amaryar tamu zuciyarta a kusa take na Lura tana da class Bata son jira fah ka mance ran Nan "

Anty khadijat ta karbe zancen da cewa ai dama mace da aji aka santa ai maza je ka
sameta

Yace"watoh dai na Lura kun daina yina sai amarya "

Anty Jamila da Suka cake cikin arniyar lace ta mike tace"Bari muyi hoto Kan ka wuce"

Tsayawa yayi yanayi kowa so yake ayi dashi da k'yar ya zame Yana sauri

Yana fitowa wasu manyan friends dinsa guds hud'u ne ke jiransa biyu members ne but they
are not from this state sai Kuma wasu manya business tycon masu ji da naira abin zai mugun
birgeka a manyan mota sabbi Suka Zo mudi ya mugun cakewa Daman gashi kyakyawa saurayi
da bazai haura 30 ba
Yana fitowa friend dinsa suka saki ihuuu suna ango ka Sha Mai"

Hannu kawai yake daga musu Dan ya Fara tsoron abinda zai tarar wajen Ashnoor da wanan
lattin

Mudi ya shiga driver seat sai orphanage

Tun a layin farko zaka tarar da security da bindigogi Wanda kiris suke jira a kawo musu wargi
su d'auke mutum har lahira

Gate din yau a bude take zakayi mamakin ganin gidan cike Amma akwai tsaro ko d'akin
da Ashnoor take tsaro ne sosai a wajenta an zagaye

Tana zaune tana duba agogon ranta na Kara b'aci taji gud'ar su innah hakan yasa ta mike ta Zo
wajen window Dake nuna komai na cikin gidan

Su Rabi'a Suka shigo da gudu Suka ce ki fito ango ya Zo"

Tace"ya koma wallahi ba wani event da zani ni zai Shanya kamar Kayan wan......."

Bata karasa ba taji an rungumota ta baya harga Allah Bata ji shigowarsa ba,fita su Rabi'a sukayi

Tace"nidai Dan Allah ka kyaleni ba envent din da zani

Ya saka kanshi ta wuyarta Yana shakkar kamshinta dayasa ta fisgar numfashinta

Yana ko tab'a naked skin dinta wani tsantsi da sulbi yaji yace"wowww wiffy "

Fisge jikinta tayi tace"don't evercalled me with that left over name please "

Yace"ok watoh Dan Ina Kira Maryam da wife shine Baki so"

Kwafa Tayi ta juya me baya,yayi murmushi ya dawo gabanta ya Kama hanunta ganin kuka
take son Yi ya rungumeta ko me ya fad'a Mata a kunni oho sai dariya ya sub'uce Mata
. Tace"da gaske?"

Yace"trust me on this"

Tace"toh muje "

Kama hanunta yayi Suka fito flash din camera ne kawai ke haskasu Inna da ta Sha kyau cikin
wata lesi dukda bazata je event din ba Amma tayi kyau "

Friends din Aslim suna ganin sun fito da yike an kunna inji gidan tar da haske
Hanun ya Kai ta baya ya Kai Mata tsunguli sai ta kyalkyale da dariya tayi baya da yike heel

tasa yayi saurin rikota jikinsa Aiko aka kashe musu hoto

Wanan style din ya bada kala,kawai sai friends dinsa Suka Fara tafi

Kawo da ya fito da cartons din drinks abokansa na runfa ya kallesu yace"Allah kadai yasan
latse nawa zai Mata kafin a kaisu shashashan Kuma sai washe Baki take Allah dai ya kyauta

Kin kaita wajen abokansa yayi su gaisa ya fuske Suka Shiga mota

Babban hall ne dayaji decoration manya mutane ne cike aka Fara program Wanda kamar
dai introduction ne ne aka gaisa family dinsa Suka gan amarya tasu

Ansha hotona sanan aka yanka cake sai refreshment

Ashnoor na ganin ana serving abinci ta Kai Baki kunnesa tace"Wai mu toh baxa a bamu
abinci ba"

Kallonta yayi sai kawai yayi dariya ya rungumeta

Tace"atoh ba mune masu bikin ba toh,an wani barmu da yunwa "

Yace"ki Bari in an tashi Zan amsar Miki abinci but please miye sirrin kamshin Nan Yana
haukatani"

Ashnoor tace"toh fah hauka Kuma?"

Dariya dai yake ana musu hoto

Ya Kama hanunta yace"meyasa ba ayi desighn ba"

Yace"nifa bana sonsa"

Yace"toh aini Ina so ai"Bata ce komai ba sai 11taro ya tashi Suka maidata

Pakawa mudi yayi ya fita a motar tana kokarin fita

Ya jawota ya saka a jikinsa yace",na gaji da jira "
. Dan murmushi tayi tace"Allah ko"

Yace",yes "

Fita yayi ya zaga ya bude Mata mota har ciki ya Rakata

Ya tarar su Rabi'a sun kure kid'a Ashe har dj Suka d'auko

Da mamaki take binsu da kallo suna rawa Aiko suna ganinta Suka canza waka cough na
kizz Daniel I wana flex my love for you
.ai ashnoor mantawa tayi da Dan Takara daga gate ta Fara taka rawa tana Shiga

Jingina yayi da gate ya rungume hanun su jibrin na can wata rumfa da abokansu

Ba karamin rawa tayi kafin ta zauna ba sai a lokacin Suka had'a da gudu ta bar wurin cike da
kunya shiko juyawa yayi Yana ji yariyar na bala'in birgesa

Washe garin tashi akayi da shiri gadan gadan Dan yau za ayi dinner, da rana sukayi ladies
walima inda aka d'auko babban malama tayi nasiha me ratsa jiki

Ashnoor ta nace ayi desighn nimbras tace"ba ke Kika ce Baki so ba?"

Tace"yanzu Ina so"

Sake dilke jikinta akayi sanan nimbras ta kwaba lalli Mai kyau ta Sudan ta zauna aka Fara
tsantsara Mata desighn

Ashnoor Taki sauke hanun sai kallo take tana murmushi su hafsat ma desighn akayi musu

Suna zaune sai ga wata beyarabiya anty bola daga salon akayi booking dinta Kuma
consultant ce anty bola irin matan nan da suka San maza da abinda suke so

D'aki daban aka ware musu

Ta kalli Ashnoor tace"nasan Baki San Ni ba sunana bola na Zo ne in koya Miki inda zakiyi
tarayya da namiji da Kuma samun zuciyarsa ....ta d'ago ta kalleta sai ta dukar da Kai

Anty bola tace"na ji ance kina da kishiya ko??"

Cikin d'aci tace"wallahi kuwa "inda tayi magana cike da damuwa ya so bawa anty bola dariya
Amma batayi ba

tace"karki damu Zan fad'a Miki inda Zaki Zama tauraruwa Amma sai kinmi alkawari zakiyi
aiki da abinda Zan koya Miki"

Tace"inshallah$

Anty bola tace

Maman Nur[12/9, 11:06 AM] Maman Nur:
*_D'an Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846

❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606

5️⃣9️⃣▶️6️⃣0️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace"good,ya kamata a ce tun last week kikayi joining class dinmu but it not too let Zaki bani
number ki a saki a online classes dinmu bisa umurnin umminki ta abuja.ashnoor shi namiji
kamar jinjiri yake Yana son kula da takan tsantsan duk kyaunki in Baki basa kulawa toh fa sai
mummuna ta kwace Miki shi...Ashnoor auren babban mutum zakiyi and a very handsome man
for that matter you need to compose yourself and make sure ke kadai yake gani

Stage1 shine *tsafta muhalli* *dana jiki* ,,ki kasance gidanki fess yake always and your body
askin gaba Dana hammata always kina cikin kamshim,ko bacci Rana kikayi kina tashi kiyi
brush in Kuma abinci Kika ci da kin Gama kiyi brush and always kina cikin kamshi

Stage2 *girki* duk kudin mijinki karki Bari helps Suma mijinki abinci always make food for your
husband and good food bawai kuyi ta cin shinkafa make sure abinda zai taimaka Masa ne a
age dinsa less starch more protein saboda ya samu karfin gamsar Dake sexually and always
make new things
Stage3 *kulawa* ....make sure ko baya gida kina kiransa kina tambayar lafiyarsa in Kuma
Yana gida ku kasance a jone motsi kad'an kice ya dai Habibi in Kuma baida lafiya ki fisa
marairaicewa da nuna damuwa namiji na son

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login