Showing 3001 words to 6000 words out of 108932 words

Chapter 2 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf

Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi

Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
*_Dan Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk

5️⃣-6️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Yaji an kwankwasa me glass da yike motar tintec ne shiyasa ita Bata ganinsa sai shi ke
ganinta hakan ya bashi damar Kare Mata kallo zuciyarshi na tsananta bugu ya rintse Ido ya
bude saidai be bude glass din ba Yana jinjina halin yariya da ke zuba matsifa harda rike kugu
cikin matsifar tata kuninsa ya juyo masa "mu Ina ruwan mu da Aslim? Aslim din banza da hofi"
(Niko nace yafa haifeki Ashnur)

Yana kallo mudi ya shigo ya d'auki kudi a mota ya fita ya Mika Mata

Fisgewa tayi tace"ka ci sa'a wallahi harda murgud'a baki ta juya abin mamaki matar ta kaiwa
duka kudin ba tare da ta cire ko sisi ba sosai hakan ya bashi mamaki ya sauke glass hakan ya
bawa jama'a dama ganinsa aka saki ihuuu ana Niger sai Aslim

D'agawa mutane hanun yayi su Rabi'a Suka diro a napep aiko sun gan Wanda Suke mafalkin
gani ba tare da ya sauko ba yayi ta raba kudi duk su Rabia sun samu

Yana badawa hankalinshi na kanta ganin ko juyowa batayi ba bare tayi wanan ribibin da ake
wajen amsar kudi saima taimakawa Mai babur tayi ya hau ta taimakawa matarsa suna Yi Mata
godiya Suka bar wajen

Komawa keken su tayi hatta me keken baya ciki ta ja dogon tsaki tana karkada kafa a Haka su
Rabia suka dawo suka zauna Amma Bata kulasu ba

Shima me keken ya dawo aka Fara barin wurin

Wuce juna sukayi idanunshi na kanta har ya daina ganinsu ya saki Ajiyar zuciya Mai karfi
Yana fisgo mumfashinsa tare da shafa kansa da babu Suma saboda ya kasance ne sanko ya
shafo kansa zuwa kwantance sajensa ya saki murmushi dayasa mudi kallonsa ta madubi
Amma ba bakin magana
Tafiya me nisa ya kaisa party office dinsu ya tarar shi ake jira wasu sun ga,a boye b'acin
Ransu wasu ko a fuska Basu nuna me damuwa ba,wasu ko har cikin ransu birgesu yakeyi
saidai Kuma anan din ba kowa ke sonsa ba makiyan sunfi masoyan yawa mussaman Wanda ya
ture a primary election
Zama yayi yace"so sorry kuyi hakuri wata Yar matsala ce ta rikeni"

Party chairman ya dubeshi yace"a kiyaye Nan gaba "

Yace"inshallah "

D'akin shiru ya d'auka party chairman yace"
Honourable magana ne akan strategies da zakuyi amfani dashi na ganin munci zabe

Gyaran murya yayi yace"

❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
*_Dan Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk

7️⃣&8️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"a nawa ganin shine a campaign dinmu mu nuna zamu inganta rayuwar Mata da Kuma
matasa a ganina in mukayi hakan toh fah mun magancen matsalar wanan jihar...."

D'an takara me niman house of rep watoh honourable Kabir d'an yaro Wanda shi ke son
kujeran da Aslim yake yanzu,domin Aslim a yanzu Haka shi member ne house of representative
shekaransa goma Sha shidda zuwansa hud'u a wanan coming election Yana son governor ne
Kuma mutane na sonsa saboda they have tested him Kuma sunyi trusting dinsa shiyasa yake
da fans and looks dinsa yayi contributing domin he is handsome beyound your imagination
shiyasa Mata dayawa ke sonsa

Honourable yaro yace"baza musu alkawarin canja rayuwar kowa ba domin ba cikawa
zamuyi ba look Aslim we are going there for business mu cika pocket dinmu and that is it,bawai
mu wani b'ata lokaci wajen inganta rayuwar talaka ba is not possible "

Ran Aslim ya b'aci yace"first of all called me honourable and zancen bazamu inganta
rayuwar kowa ba ka janyeshi domin ya Zama Dole mu canja rayuwar talaka I mean in Basu ba
zamu Kai inda muke ba,talaka na zaben mu ne da yakinin za a canja rayuwarsa ko sun San
halinmu ko Basu sani ba in Muka musu alkawarin kawo sauyin rayuwarsu sai su yarda damu
toh akan me ne bazamu fidda su a halin kunci ba,,,Kai fah wanan ne farkon ka na fitowa takara
kake tunanin cika aljihu toh in ba ka sauya tunaninka ba Ina tabbatarma bazaka Kai labari
ba...."

Shima honourable d'an yaro ranshi ya sosu ya d'ago da niyar fad'a me baka Suka had'a Ido
sai duk yaji yayi Masa kwarjini ya kasa furta ko A,sai ajiyar zuciya yake saukewa kamar wanda
zai had'iye zuciya

Party chairman da duk ya saurare wanan cecekuce nasu,ya kalli ko wannesu sanan ya kalli
sauran Yan takarar da suke zaune a wurin yace"akwai me magana?"

Suka gyad'a Kai alamun babu,bawai dan Basu da magana ba no dayawarsu ra'ayinsu
daya da honourable d'an yaro and sun gan inda aslim yayi Masa magana dukda ya girmesa
bazasu so Suma hakan ya faru dasu ba shiyasa suka kame kansu

Dan buga table party chairman yayi yace"in babu me magana I think we will go with aslim
strategies in mukayi amfani da idea na tafiya da Mata da matasa sunfi yawa Kuma sunfi fita
zabe ban gan wani Abu Dan an inganta rayuwarsu ba Kai ba ma su kadai ba kowa na wanan
jihar ya samu Jin Dadi sune masu bamu dukkan yarda Amma in muka ce aljihunmu Muka sani
zai Kai lokacin da duk zasu cire rai a demokariya and hakan ba zai Mana Dadi ba,as a leader
we need to have the interest of our follower in our hearts they are people Suma mu cire selfie
thought a ranmu please"

Jinjina Kai duk sukayi su na jin abin be musu Dadi ba Amma sunsan party chairman
mutum ne me son ya gan an kyautatawa talaka in Suka ja toh karamin aikinsa ne ya tugesu

Dan tautaunawa sukayi akan cigaba jam'iyar sanan duk suka watse dayawa ransu ba Dadi
Kuma sun kulleci Aslim da besan sunai ba

___________
*Dana pharmaceutical*

Fitowa duk sukayi me Keke na saukesu Rabi'a ta biya kudin Suka shiga

Suna shiga Dana ko wacce ta saka lapcoat dinta suka tafi department dinsu

Babu Wanda zai gane wahalal da ma'aikata keyi a wanan masa'anta maganin Wanda India
ne ke dashi suna inda suke so da Yan kasa sai Wanda yayi aiki a can zai fahimta,hmmm wanan
halin da Ashnoor Suka Shiga Abu ne da ko a zahiri Yana faruwa,sai Wanda ya tsinci kansa a
yanayin maraici zai Gane Hakan
Ita Rabia tana department din parkaging magani ne,ita Kuma zainab tana gun syrup ne
hafsat da feenart suna layin kirga magani
Ashnoor ce kadai ke oldside tana gun drip,duk Wanda yasan wanan department din yasan
wanan department din ba gun Wasa Yara bane,Kuma duk Wanda yasan inda ake drip zai gano
aikine na ruwan zafi shiyasa ba a fiya ganin Mata ba kap department Mata biyu ne kawai
sauran mazane,Kuma Wai duk wahalal Nan a rana 450 ne Wanda yake son daily pay za a basa
Wanda Kuma sai wata ya Kare toh fah in kana zuwa aiki ba fashi Kuma kana da kwazo toh fah
zaka tafi da 13500,domin ana bada card dake reading ka Zo aiki in ma halfday kayi zaiyi
reading

Hulunana ne akansu suna sealing sai ga Faisal ya dawo gefenta da murmushi
fuskarsa kallo daya ta Masa ta d'auke Kai domin ba wanan ne gabanta ba ta Lura yaron na
niman takura Mata ita Kuma ba soyyaya a ranta itama zata rayu ne kamar mummy ba aure
saboda in tayi aure wa zai kula da orphanage Amma inshallah da komai ya daidaita sun Fara
samun donation toh zata aurar dasu Rabia

Kallon da Faisal ya maida kanta ne ko aikinshi baya ganewa ya soki zuciyar Justina domin
sonsa take shi ko ko kallo Bata ishesa ba,wani zafi taji a zuciya ba tare da tunanin komai ba a
hankali Kuma a fakaice ta Kai hanun kasar machine din me sealing drip ta kwance

Ashnoor na aikinta ta ji

❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda

kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
*_D'an Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinith bnk,for more information message me via watsaap 09090112846

9️⃣&1️⃣0️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim

Saukar sealer din kawai taji a hanunta hakan ya yasa ruwan zafin ya kwaro Mata a hanun
Allah yasa Faisal yayi saurin janyewa da har fuska zai zuba Mata

Wani ihu ta saki da yasa building din d'auka echo dipp kamar an d'auke wuta bàyan wani lokaci
ta saki kuka tana lafewa a jikin Faisal daya rungumeta ilahirin jikinta rawa yake Justina ko tana
gefe tana huci Dan harga Allah ta tsani yariyar Nan me Kama da mayya kuka take sosai har
wasu indiyawa Suka shigo suna tambayar abinda ya faru da farko cewa akayi zata biya
damages din da yike tana da wayau Kuma akwai Baki ga ilimi sai tace wallahi in Basu kaita
asibiti ba zatayi kararsu saboda carelessness dinsu da rashin ingantaciyar kayan aikin yasa
hakan ta faru da ita inda tayi maganar ba Wasa ne ya tsorata su ba shiri Suka kamata Suka bar
wurin

Duk wanan abin su Rabi'a basu sani ba sai da akayi break Suka tafi old side sai Faisal ke
sanar musu abinda ya faru da ita
. Gabadayansu kuka Suka saki domin sun taso ne da kaunar juna indai abu ya samu mutum
d'aya toh gabadayansu jinsa suke Kamar jikinsu

Cikin kuka feenat tace"wani asibiti aka Kaita please"

Faisal yace"I think bazai wuce general ba oga ranveer ne ya kaita kinsan besan kashe kudi
"

Juyawa duk sukayi zuwa asibiti Rai ba Dadi kuka suke ba me bawa wani hakuri

Saukarsu a napep yayi dai'dai da shigar convoy din Aslim asibitin dukda ihun da jama'a suke na
sai Aslim basu ko kalli inda yake ba Suka Shiga ciki da damuwa sun rasa inda zasu dusa domin
asibitin nada girma ba karya

Bude me akayi ya fito a motar manyar management din suka Mara me baya da security

Hafsat dake magana da wani me bada Kati ta saci kallonshi a ranta tace"wanan ai sai Ashnoor
"har ranta take Jin dama zai auri Ashnoor dan duk lokacin data gan poster dinshi hango
Ashnoor kawai take a gefensa saboda sun mugun dacewa sosai,Amma tasan hakan ba me
yiwuwa bane Dan yafi karfinta
D'aga murya tayi tace"Rabi'a mu tafi E O P D yace in Muka je zamu ganta tunda emergency ne"

Mikewa duk sukayi jiki a sanyaye Suka bi bayanta,crowd dake bin honourable Aslim ne yasa
basuyi sauri ba

Tun a gun window word din suka ji ihunta ai ba Shiri Suka ratsa crowd din da gudu

Ihu take na fitar hankali tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login