Showing 81001 words to 84000 words out of 108932 words
Chapter 28 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf
da kawu na magana
dashi gun Inna taje taji dadin ganin Inna cikin koshin lafiya tana juyawa a Saman sabon
katifarta
Gaisawa tayi Inna tace"jiya da aure har kin fito
Tace"Inna kamawa tayi Jiddah ce muka dawo da ita
Ai mikewa Inna tayi suka fito
Bawa Suleiman kayanta tayi ya kai Mata mota ta Shiga gunsu hafsat
Suna ganinta suka saki ihu tayi dariya tace"manyan gari kuna nan"
Suka ce gaki babba ,
Tace"toh jiddah Muka kawo
Ihuuu sukayi zasu fita ta hanasu,tace"ai Dan Takara yayi kokari ya dawo mana dasu saidai
rosely ba lafiya ya tabbatar min zai Fara processiing a fitar da ita waje
Zainab tace"tsakaninmu da mijinki sai godiya shi ya biya government officials Kuma ya saka
hanun akan ya zame Mana guarantor akan zamuyi meeting demand yanzu monday za a fara
koyar dasu...sanan a lokacin da kike tsare da jibrin shiya Shiga ya fita aka fitar daku ya Kuma
Hana a Kira ki police station domin wasu tambayoyi yace"duk me son yayi Miki magana a
kirashi
Zama Ashnoor tayibakin gado tace"are you for real"
Nafee tace"yeaaa "sosai jikinta yayi sanyi har jibrin ya shigo yace"anty Wai ki zo ku wuce
Mikewa tayi suka bita ,har mota Suka rakata ta sallami jiddah....Saida suka hau titi ta kalleshi
idonshi na Kan phone ta Matsa close to him
Ta sake kallonshi tace"ka gaji ko??_
Ya jinjina Mata Kai yace"kema ai kin gaji Jamila ta fad'a min kina ta Baki"
Tace"aini gidane nafi tausayinka ai"
Ajiye waya yayi ya kalli fuskarta yace"tausayi fahhhh Ashnoor,
Tace"eh gashi baka ci abinci ba Ina ta tunaninka
Jawota yayi jikinshi yace"duk Ni kadai "
Tace"eh "
Yace"thank you Ashlim "
Kissing chicks dinsa tayi sai yaji Dadi ya Kara matseta a jikinshi
Suna kaiwa gida ya bude Mata ta fito
Tace"mu je mu gaida umma please na so muje da safe Allah beyi ba",
. Yace"ok gaida hajjah sukayi har yanzu da sauran Baki a b'agarenta Suka fito
Sai part dinsu
Suna Shiga palonta ya zauna yace"iam tired "
Dukawa tayi tana cire me takalmi tace"ai Dole Bari in zuba maka abinci'
Yace*wani abinci ne?"
Tace"semo ne miyar kubewa"
Yatmusa fuska yayi yace"Zaki iya dafa indomie?"
Tace"me zai hana let me coocked matsalan akwai fresh pepper kuwa"
Yace"ki duba fridge kigani
In Babu daho min haka
Tace"ok"
cikin kankanin lokaci ta dafa ta kawo Masa
Karb'a yayi yayi fata ci a natse ta Ciro me ruwa da cup a fridge ta tsaya ta baya ta Kai
hanun goshinshi ta Fara massaging ai kusan kwarewa yayi tace"ohhh sorry "
Yace"kasheni Zaki da wanan massage din
. Tace"I notice you have a headçh shiyasa
Ya Kama hanunta yace"thanks you Amma ki Bari sai mun he d'aki ..
Yssd
Maman Nur
*_D'an Takara_*
By maman nurool
Hudah
Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza
Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
8️⃣5️⃣▶️8️⃣6️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Munje d'aki ai sai kisa in kware "janye hanun tayi da sauri ta rufe fuska sai yayi dariya
yace"bani energy drink please a fridge"
Turo Baki tayi tace"no saidai juice please"zuba Mata Ido yayi cikin so da kauna da birgewa
gami da farin ciki yace"why"
Tace"I just don't want you to take that daga yau "
Yace",but why "
Tace"at your age juice zaifi maka amfani ai "
Yace"yariyar Nan kallon tsoho kike min iam just 46 sai jibi ma Zan Kai 46 din "
Tabe Baki tayi ta kalleshi kasa kasa tace"but ai ka haifeni Iam only 25 "
Yace"Zaki gan na haifeki Nan gaba ai"
Tayi murmushi tare da me wani kallo ta fito da halshe ta kashe lips dinta besan sanda ya
ajiye plate din hanunsa ba ya jawota ta zauna cinyarsa
Murmushi tayi ta Kai hanun wuyanshi ta zagaye ta had'a fuskokin su
Kallon kwayar idanu juna sukeyi a bazata yaji ta tura me halshenta ya cafke kissing dinshi take
slowly jikin Aslim ya Fara tsuma da wanan salon na yariya Daman akwai Mata Haka Wanda
komai sun iya
Bude bottle din rigarsa yay ta tura hanun cikin kirjinsa ta fito da bakinta tayi kissing dogon
hancinsa sanan ta Kai bakinta kunninsa ta tura halshe tana Kada ta
A zafafe ya tashi ya kwantar da ita saman doguwar kujera ya bude zip din rigar ya zameshi
white lace bra dinta ya bayyana
Lumshe idanu yayi mafalkarsa na dawowa sabo
Idonta a rufe yake saboda kunya yayi murmushi ya Kai hanun ya Ciro nononta Yana Wasa
dashi
Wani irin gurnani tayi tana d'agowa ta jawosa ya fad'a kanta ta Kai bakinta kunninshi ta fad'a
me wata magana a tare sukayi murmushi
Ya mike ya d'auketa sai sama ta cusa kanta cikin kirjinshi tana shafa suman kirjinsa a hankali
Jinginata yayi da bango ya zuba mata idanu yace"are you for real or mafalkine as usual??"
Fari tayi da Ido tace"let me prove"
Zaiyi magana ta sa yatsa a bakinshi tace"shishiii gado Suka fad'a dan takara ya gan abinda
ya girmeshi zazzafan romance sukayi dukda ya hau network Haka ya d'aure ya kalleta ganin ta
Fara tsorata Kuma shi baya son rushing he want to make there first night more romantic and
memorable
Jawota jikinshi yayi ta sa kunninta a setin zuciyarshi Jin inda zuciyarshi ke bugawa sai ta d'ago
ta kalli fuskarshi tace"are you ok?"
Ya dafa kirjinsa yace"it only beat for you love"
Rungumeshi tayi ba Wanda ya Kara cewa komai
Can ta mike ta shiga toilet ta had'a me ruwan wanka ta daura guntun towel santala santalan
cinyoyita suna waje
Ya Fara bacci ta fito ta zauna gefensa saman bedside ta zauna ta shafa fuskarshi hanun ya
rike tace"na had'a maka ruwan wanka "
Mikewa yayi ya zauna yace"thanks "
Murmushi tayi ta Mika me towel ya d'aura ya shiga bathroom
D'akinta ta koma itama tayi wanka ta shirya cikin kayan bacci masu tsantsi da sharshar ta fesa
turare ta paka sumanta tana gamawa ta kalli mirrow ta shafa lips dinta ta saki murmushi
Zuwa tayi ta kwanta tana jiran shigowarshi shiru gashi bacci yaki d'aukarta tun tana dauriya har
ta mike ta saka slippers din blancket dinta ta bar d'akin nashi ta tafi ta ganshi har yayi bacci
Tace"lallai ma mutumin nan toh baka Isa ba"
Zuwa tayi ta Haye bayanshi still be tashi ba baccin nasa yayi nauyi a bayanshi tayi bacci
Cikin dare yaji Kamar an aza me Abu
Ya Kai hannu ya tab'a yaji mutum
Murmushi yayi yace"na barki ne Dan ban son takura Miki na gan ku Mata Baku San kwana
da miji ai"
Oho ita dai bacci take hankali kwance ya gyara Mata kwanciya a jikinshi a hankali yayi kissing
goshinta sanan ya kunna a/c ya ja musu bargo tare da musu addu'a
Bacci sosai sukayi har sun so makara sallah asuba itace ma ta tashe shi da sauri ya shige yayi
alwala da brush ya fito yasa jallbiyar data ajiye me ya fita yana sauri ta sauke ajiyar zuciya ta
shiga itama tayi ta zumbula hijab har kasa tayi sallah
Tana gamawa ta gyara me d'aki tare da wanke toilet ta bar d'akin tayi d'akinta
Yana fitowa massalaci sai da ya gaisa da ma'aikatansa da security sanan yayi gun hajjah
itama ta rikesa da Hira Wanda duk ban hakuri be akan Maryam yace"ba komai "
Yana tare da hajjah har gari yayi haske sanan yayi gun hajiya Nan ma ya tarar da ita zaune a
falo suka gaisa abinda ya bada mamaki safnah Bata gaidashi ba Kuma hakan ya basa haushi
saidai bece komai ba ya fita Yana shiga main falo ya tarar da leesat da lami Wai suna rehearsal
din wani poem da aka Bata a school yau zasuyi presenting yau a school lami bawai tayi karatu
me zurfi bane shiyasa duk ta wahala ..ya karasa ya d'ago adeel Dake kuka yace"ki ji
wo??(meya same ka)"
Cikin kuka yace"yau zamuyi presenting and we are yet to...."
Be Bari ya Gama magana ba ya amshi paper leesat da hawaye ya cika idanunta ta kalleshi
Yace"tun yaushe aka Baku?"
Tace"last 2weeks ne"
Ya kalli leesat leesat yace"tun last week me kuka tsaya yi Baku iya ba"
Kuka ta fashe dashi tace"daddy you are always busy mun nunawa mummy tace"karmu dameta,
"
Tashi yayi yaje daki Maryam tana kwance da alamu tana sallah ta koma bacci dan hijabi na
jikinta
Ya tashe ta bude Ido tayi yace" meyasa baki koyawa su leesat poem dinsu ba
Tace"saboda Banda lokacinsu Kai ka koya musu Mana in da Dadi"
Juyawa yayi ya fita ita leesat tafi Zama abin tausayi ya kwashesu Sukayi b'angaren Ashnoor
yayi mamakin ganin ko Ina fess sai kamshi ke tashi tana saukowa daga stairs ta ci ado cikin
lace d'inki bubu ta Sha dauri tayi bala'in kyau adeel yaje da gudu ya rungumeta
Tace"sweet heart meya sameka "
Mika Mata takkadar yayi ta duba ta kalli aslim da kallonta yake ko kifta Ido bayayi tayi dari da
Ido so yake ya rungumeta ga Yara
Zama tayi tace"daddymu miye matsalan"
Fad'a Mata yayi ta kalli leesat tace"Zo kema "zuwa tayi ta zauna tace"karanta muji"
Karantawa tayi tace"toh ba gashi kin Karanta ba miye Kuma matsalan "
.tace"da Kai zamuyi fah ba ba karatu ba
Tace"ok first of all get rid of your fears be confident only then Zaki iya'tun leesat na nokewa har
ta saki jiki da ita Yana ta kallonsu cikin birgewa
Har mikewa tayi tana demostrating cikin ilimi da Basu karfin guiwa har suka iya
Ihuuu duk sukayi suka ce yeeeee momma "
Kallon Aslim dake kallonsu tayi ta kashe me Ido d'aya yayi saurin dafe zuciyarshi ta saki
murmushi
Leesat tace"momma I want to ask you a favour "
Kissing goshinta tayi tace"go on dear"
Tace"muna son ki Zo school dinmu yau kowa zaizo ne da parent nasa"
Tace"why not sweetheart "
Wani kallo yayi Mata da Ido tayi me alaman please ya girgiza Kai alamun ah'ah
Su ko Yara murna suke Suka fita da gudu sunayi abinda ta koya musu
Fuska daure yace"bazaki je ba"
Tace"please daddy Asnoor "
Ya kalleta Yana dariya yace"no ashlim "
Tace"Asnoor dai"
Dariya tayi ta Dane jikinshi yace"no you are not going "
Cakulkuli ta Fara me sosai yake Jin abin ya kyalkyale da dariya
Nan Kuma Suka lalace a karshe dai harda sake wanka ta canza Kaya shima yayi zai fita Dan
so yake ya kammala abubuwansa this week Yana son ya kammala programs dinsa zai tafi
Abuja suna da seating a house
Tare suka sauko sukayi breakfast ya fita
Yana fita da 2hrs yaran Suka shigo Wai sun shirya ta Zo su wuce Bata son breaking promise
kawai sai ta tafi tasa hijabi ta Zo driver ya kaisu
Maman nur
*_D'an Takara_*
By maman nurool
Hudah
Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza
Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi ky au
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
8️⃣7️⃣▶️8️⃣8️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Inda parent ke zaune ta zauna har inda take zaune proprietress din ta zo har inda take ta
gaisheta tace"thank you very much for coming,this time the children will feel along Dan ba
Wanda ya tab'a zuwa musu program cikin iyayensu
Tayi murmushi kawai tana mamakin sakacin Maryam zuwa yanzu ta Fara gano wasu abubuwa
game da Maryam
Da farko program din was going fine Babu Wanda yayi recognising dinta daga