Showing 15001 words to 18000 words out of 108932 words
Chapter 6 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf
sai ga Abdul ya shigo da gudu ya Haye gadonta yace ki Zo inji innah anzo
nimanki
Gabanta ne ya mugun fadiwa har Saida ta dafe setin zuciyarta ta
Maman Nur
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza
Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
*_D'an Takara_*
By maman nurool
Hudah
Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846
2️⃣5️⃣-2️⃣6️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Da k'yar ta ja kafarta gun reception inda hayaniyar ke tashi
Mutane uku ne ta gani a tsaye Wanda ba bakin fuska bane wanan shine zuwan su ta uku
they are government officials
Duban na zaune tayi cikin Dakiya tace"good morning sir how may I help you"
Murmushin ki Raina Mana hankali yayi yace"mun Zo ne akan complain da aka shigar this
morning Akan wanan ophanage apart from previous issue na za kwashe yaran a maidasu
hanun gwamnati because bazaku iya catering musu ba yau wani ya shigar da karar da Dole aka
dasawa gidan Nan ayar tambaya mun samu labarin ana wasu aramtatun abubuwa domin kuwa
mun samu labarin anyi trafficking Yara uku
Da mamaki tace"gaskiya ba Nan gidan ba domin yaran na Nan intact
Buga table din yayi gabadayansu Suka firgita yace"karki fad'a min maganar banza Wanda ya
shigar da karar Yana da evidence domin har video ya turo mana na Daren jiya a lokacin da za a
tafi da yaran Kuma ya tabbatar Mana har video ya d'auka"ya Kare da Ciro wayarsa
Aiko video ne dake nuni da daddare sosai aka d'aukesa ga mota pake gaban gate din
ophanage din wata ta fito rike d'auke da Jiddah da roselyn daga cikin ophanage tana sauri duk
a kafada aka daukesu da alamu ma Basu hayyacinsu Bata iya ganin fuskar budurwa but
dressing din ya nuna macece ta fita da yaran
Wani irin ihuuu Ashnoor tayi tana ja baya tace"Ina su jiddah
Da gudu ta fita a reception din ta Fara searching gidan Amma ba alaman Jiddah da roselyn
Kuka suke wiwi Ashnoor ko kusan suman zaune tayi domin Zaman dirshen tayi a kasa sai
Ido take bin mutane rainon da akayi musu na su so juna ne shiyasa komai kankanta abu in ya
Sami daya daga cikinsu suke jinsa
Fadin rudun da Ashnoor ta Shiga b'ata lokaci ne domin ko maganar da goverment official
yake na cewa za a tafi da ita offishin Yan sanda domin amsa tambayoyi Ashe da Yan sanda
Suka Zo suna gate
Kara tashi hankalinsu yayi itako ko uhmm Bata ce ba ji take kamar a wuta aka sakata
idanun Nan sunyi jazur kamar zatayi Aman wuta saboda rudani duk ihu da magiyar da ake na
Kar a tafi da ita Dan su jibrin ma danewa motar sukayi Saida aka tsawarta hafsat ko wuri ta
samu ta saki wani irin kuka me ban tausayi,su Rabi'a na kuka tana Kiran incharge dinsu Amma
as usual Bata shiga domin tun da ya tafi kauye aikin gona basa samunshi
Suna kallo aka tafi da ita da alamu ma Bata hayyacinta bata tab'a tunanin alhaji zai Mata
Haka ba domin ko shakka babu shine ya turo aka d'auke yaran Nan
Lumshe Ido tayi ta jingina da kujeran motar sai a lokacin hawaye ya samu Daman
gangarowa har Suka Isa offishin Yan sanda Bata wani tada hayaniya ba
Ciki aka shigar da ita domin interrogation
A gida ko su hafsat ko karyawa basuyi ba Suka dingi kuka su jibrin Daman sun bi motar Yan
sanda a Keke
Hafsat tace"ba kuka zamuyi ba mafita daya zamu Nima domin ganin ta dawo gida"
Jinjina Kai sukayi Rabi'a tace"toh Ina aka Kai su roselyn ?"
Zainab tace"Rashida kawata ta tab'a fad'a min wai D'an takara Aslim na Zama ne a
millionaire quartass ko zamu je mu nimi ganinshi?"
Rabi'a ta karbe zancen da Allah yasa Yana gari ai a Abuja yake Zama"
Hafsat tace"there is no harm in trying yanzu dai ke zainab ki zauna a gida da yaran Nan
make sure sun ci abinci ki lallashe su ki Basu tabbacin za a fito da anty Noor"
Ta jinjina kai,innah ma taji wanan abin ba kad'an ba wallahi domin hawan jininta ne ya mugun
tashi ta zube musu Saida zainab ta dubata locally a matsayinta na nurse watoh abinda zai birge
ka shine duk sunyi karatu kowa da profession dinsa aikine Basu samu ba "
Hafsat fita sukayi sai milliinaire quarters gaba daya anki basu daman Shiga cikin quarters
din sai Suka Fara hang around ko Allah zaisa su gan fitowarshi tunda the morning is still fresh
Wuni sukayi a wurin domin ba alamun zai fito har 6 ko ruwa Basu Kai Baki ba duk sun fita
hayyacinsu ga Rana
Su jibrin ma Haka Kai kawo sukayi tayi a offishin Yan sanda Anki Basu Daman ganinta
A lokacin da Suka jiho ihunta alamun dukanta ake sai jibrin ya zabura sosai ya tura wani d'an
sanda yayi ciki da gudu
Fadiwa d'an sanda Dake kofar Shiga yayi Yana mikewa ya Fara seta bindigansa ga jibrin
da tuni yayi interrogation room din gadan gadan
Fahad ne ya lura da zai iya halbi shi yayi Kan d'an sanda gadan gadan suka Fara kokuwa
domin bilhaki mashayin d'an sanda da ya Zo aiki makil cikin maye so yake ya halbesa
Niko nace Nigeria police hmmm
Kama canter jibrin yayi Yana ihu ganin iron suke kokarin manna Mata a fuska sai ma
interrogetor officer din da babu shakka ya amshi cin hanci domin ba tausayawa yake gudanar
da komai tuni Ashnoor ta sume ga azabar Kuna ga Kuma na tashin hankalin rashin su roselyn
ga na Yan sanda
Kuka sosai jibrin yake Yana cewa ku kyaleta Ni ku Dake ni in ma mutuwa ne na yarda
Zan mutu Amma Dan Allah ku barta Haka
__________
Kokuwa sosai Fahad yake da officer Sunday da ya rantse halbin jibrin zaiyi
Cikin kokuwa Sunday ya danna kunnamar bindiga ji kake pammmm karar gunshot da yasa
jibrin juyowa itako Ashnoor firgita tayi a sume ba tare da ta bude Ido ba
A hankali Fahad yayi kasa ya
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza
Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606[11/19, 10:42 PM] MAMAN NOORUL HUDAH: [11/19, 10:13 PM] MAMAN
NOORUL HUDAH:
*_D'an Takara_*
By maman nurool
Hudah
Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846
2️⃣7️⃣-2️⃣8️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Kasa Fahad yayi domin a kirji ya same sa tuni jini ya barke Fahad yayi ta mikawa jibrin
dake gudun karasowa gunsuhannu
Officer Sunday ko dukda a cikin maye yake Saida idanunshi ya bude garau jikinshi ya Fara
rawa ya saki bindiga kafin jirbrin ya Karasa har Fahad yayi kasa ya sauke hannunsa
Zubewa jibrin yayi ya d'ago kanshi Yana jijjigashi sai ga su Suleiman Suma sun shigo suna
wani irin ihun Kiran sunansa
Station ya mugun hargitsewa mussaman inspector Markus dashi alhaji ya bawa kudin
hukunta su Daman sunyi amfani da rashin dpo a garine sukayi ta tsula tsiya
sagent Abdul ko dake tsaye gaban computer room ya gan komai tun farawa tashin hankalin
Yana gani a screen din computer Dan a intelligent room yake,yasan halin kasar Nan tamu za a
iya juya komai ya zamto laifin yaran ne za a gani hakan yasa shi fidda wani flash share yayi
copying footage din tun safe zuwa lokacin da abin ya faru ya saka cikin aljihu
Jibrin Kamar zaiyi hauka wajen Kiran sunan Fahad da kamar ma ba Rai tattare dashi sai
kuka suke
Yana a wanan yanayin sai ga Kiran hafsat ya shigo ya d'aga
Cikin tashin hankali Jin muryasa a haka yasa ta cewa"lafiya ?"
Cikin kuka yace"hafsat ki zo police station Fahad ya mutu "
Daman a gate take wani duka kirjinta yayi tace"meya same sa?"
Yace"halbinsa akayi please ku Zo "
Da gudu ta Ruga cikin station din da Rabi'a da itama hankalinta ya tashi ta bi ta da gudu
kasancewar babu kowa a gate Dan duk anyi ciki wajen da gawar Fahad yake
Duk an zagaye gawar Suka dinga tura mutane
Rabi'a na ganin gawar Fahad kwance ta fadi sumammiya,hafsat ta saki ihuuuuu tana Kiran
sunansa
Tashi jibrin yayi ya d'auki bindiga data Fadi daga hanun Sunday ya sawa Sunday akai
Sunday na rokarsa hafsat cikin tashin hankali tace"no jibrin karkayi haka karka halbesa please"
Jibrin da zuciya ya dibesa har yayi cracking bindiga Yana kokarin halba kunnama hafsat tayi
hanzari kwacewa ta ajiye sanan ta wanka me Mari da yasa shi dukawa ya saki kuka Kamar
yaro
Tace"ita tana cikin cell,Rabi'a gata a sume,shi ya tafi ya barmu Kai Kuma so kake a turaka
prison??"
.
Da k'yar yan sanda Suka shawo kan lamarin Suka d'auki gawar Fahad suka tafi dashi police
clinic
Tsoro ya lullube Sunday ya jawo oga Markus gefe yace"so Nike ayi covering Dina a wanan
case din I wasn't in my senses "
Oga Markus yace"Ni ba abinda ya dameni"
Murmushi Sunday yayi yace"in har bakayi wani Abu ba kasa aka Gane da gangan na halbesa
toh tare zamuyi kasa domin bazan Bari a hukuntani Ni kadai ba karka manta Ina da kuddin
miyagun ayyukan ka a hannuna
Markus ya d'aure fuska yace"are you threatening me??"
Yace"no Ina son mu rufawa juna asiri ne"
Markus da yasan halin Sunday zai iya duk abinda yace kawai sai ya dawo cikin mutane ya
Fara muzurai harda da tear gas ya Kori su Suleiman a cikin dakika daya ya juya maganar Wai
jibrin ne ya kashe Fahad yayi amfani da d'aukar bindigar da yayi sai ya zamana Koda bincike
akayi fingerprint din zai bada na jibrin ne da hafsat
Intelligent room din ya shiga ya tarar da sagent Abdul na aiki
Sai Ciro kudi yayi yace"je ka siyo min Kati"
Tashi yayi cikin girmamawa ya d'aga Masa hannun alamun girmamawa ya amshi kudin ya fita
Zama Markus yayi a kujera cikin sauri ya Fara goge footage din ranan duk abinda yake
sagent Abdul na kallonsa ta window Kuma Yana Masa video da wayarsa Dan yasan ba Imani
ne da Markus ba yanzu zai juya case din
Sai dai ya tabbatar ya kwashi abinda yake so ya bar gindin window ya tafi siyo katin daya
aikesa
Rasuwar Fahad ya Sanyaya jikinsu har ya Kai ga Basu iya Zama station ba sukayi
gida,ba manyan ba har yaran mutuwar ya tab'asu Inna ko sake rikece musu tayji da jiki tayi ta
kuka Saida zainab ta aika Suleiman pharmacy ya Sami allurar bacci Suka Mata Dan bazai suyi
sakacin rasata ba
Washe garin ba Wanda ya tashi da lafiya,kowa da abinda ke damunsa su hafsat ko Basu
karaya ba Suka sake komawa millionaire quarters saidai yau ma hanasu shiga akayi sukayi ta
Zama bakin titi ba cin abinci sai sallah
________
Aslim ko kwata kwata jiya be fita ba wuni yayi a gida Yana hutawa saboda gajiya Kuma Yana
bukatar hutun
Yau Kuma da asuba aka kirasa akwai wani zama na sirri da zasuyi da d'an takarar
shugaban kasa Alhaji *kamaludeen shereeff* mutumin da yake kaunarsa Kuma godfather dinsa
throghout career dinsa shiya tsaya Masa Kuma yake Kan tsaya Masa domin kallon uba yake
masa
Kasancewar jirgi Bata tashi a Niger saboda wata matsala da yake son maganceta in ya ci zab'e
yasa su tsammako d'aukar hanyar Abuja tun kafin ma su hafsat su Zo suyi dakon jiransa a
wanan titi
Sai wajajen 12pm Suka Isa Abuja ya so sauka a gidansa Abba ya Hana a cewarsa ai bada
Maryam ya Zo ba miye na wani sauka scan