Showing 90001 words to 93000 words out of 108932 words
Chapter 31 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf
da ummi sai shagwab,'a take zuba mata
ya karasa ya zauna a gefen gado bayan yayi pecking sumanta
Hira suke da ummi tun Yana Gane maganar har ya zo ya bashi haushi ya Mike ya fita ta bi
shi da Kallo
da kyar ummi ta barta dan both of the suna Jin dadin wayar
tana yankewa Tayi wurgi da wayar ta mike ta cire hijabi ta bi bayanshi
ta Tarar baya d'aki taji motsinsa a toilet kwanciya tayi tana jiransa
ya fito Yana daure fuska tace"nima inyi fushin ne da ka tafi ka barni"
zumbura baki yayi sai ta gyara kwanciya ta juya me baya da gudu ya haye gadon yace"Dan
Allah karkiyi wanan fushin naki sai zuciyata ya fashe wallah"
murmushi Tayi tace"in baka so inyi fushi sai I love you "
yace"I love you"
tace"said it 100times "
yace"Abu me sauki
I love you
I love u
I love you" tun tana kirgawa harta gaji
tace"ya isa let sleep kasa in yi bacci please headache"
yace" ok"
rungume juna sukayi Yana ta shafa bayanta har bacci me nauyi ya dauketa
bayan kwana uku alhamdulillah jikinta yayi sauki garau domin nacin da aslim yayi Tayi na sata a
ruwan zafi ya Bada result Daman Kuma Bata da kyan jiki
yau a tare suka shirya zasu Kai ziyara hospital daga nan tana da meeting da wasu mata
doguwar Riga atamfa ne a jikinta ash da maroon sai ta Saka maroon flat halfshoe ta yafa
maroon mayafi daga Kai Kuma babba sai Kuma Jakarta ash Tayi kyau sosai ya ja hancinta
yace"Anya baza a sa hijabi ba"
tace"please nahhh"
yace"gaskiya ni ban yarda ba asa ko a hakura da fita yallabiya"Jin haka ta cire gyalen ta haura
da gudu sai gata da maroon colour hijab sosai yaji dadin inda take Jin maganarshi
yace"better "
zumbura baki Tayi ya ja mata hanci
mudi na Jan motar tace"please mu biya gidanmu please zan amshi sako"
mudi yace"ok"
shiko cewa zaki b'atan lokaci fahhh"
Tayi saluting dinshi tana cewa sorry sir"
gida sukayi tana jefa kafa ciki ta Tarar da kawu a gindin bishiya hafsat na sungune
tace"wai meke faruwa yace"tambayar min ita al'ada ne Bata Gani ba tun jiya ya kamata Tayi
shiru shine nace sai ta Fadi dalili,Dan wanan Dan sanda kusa raba dare yake a gidan nan atoh
shiyasa ban yarda inyi bacci sai sun shige dan ni ban son a Dade ana Hira Hakan kesa ayiwa
juna karya
fuska daure tace"tashi ki wuce hafsat rabu dashi hafsat " hafsat ta fashe da kuka ko magana
batayi ba Dan haushi
kawu zaiyi magana tace"Kai baka San Yana canja date ba
yace" au hakane?"
Bata sake tankashi ba tana juyo karatu yaran a aji
jibrin ne ya fito da buhun kayan harda takkadu Yana ja da kyar yace"anty kawu ya dibi hudred
hular hundred Riga hundred sai takkadu
yace" magulmaci sai ka gaya mata abinda ba kirgawa zatayi ba"
fuska daure tace"gaskiya kawu banso abinda kakeyi fah"
yace"wallahi kin Ji kunya kefa ya kamata ki bani baki bani ba na duba sai Kuma ki wani barka
baki kina fad'a
Bata kulashi ba ta juya yace" sauka lafiya ban gan amfanin auren Dan takarar da kikayi ba ko
Dan motar na a Siya min shiru kake ji malam"
tace" tunda ba a Siya ba sai kasa a Siya *
yace"wawiya kawai"
murguda me baki Tayi ta fita
a booth aka zuba kayan aslim yayi mamaki sosai a lokacin da ya gan hula daya da takkada
da Kuma Riga me dauke da hotonsa dana deputy dinsa
ya kura mata Ido itako Bata ma lura ba latse waya take
ji yayi hawaye ya cika idanunshi Daman akwai randa zaiyi matar da zatayi sporting dinsa ta
tsaya me a lamuransa without giving a Kobo gashi Tayi contributing
yace"Ashlim "
ba tare data kalleshi ba tace
bamu da light so ba lalle ku jinj gobe ba but in sun kawu cikin dare zanyi...gobe Ina da uzuri iam
sorry for the inconveniences
maman nur
*_D'an Takara_*
By maman nurool
Hudah
Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza
Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
️9️⃣3️⃣-9️⃣4️⃣
Bismillah Rahmanir Rahim
tace"yes"
baki ya Kai kunnita yace"thanks" sai a lokacin ta dago ta kalleshi tace"for what exactly love"
yace"for everything Allah ya Kara budi "sosai Tayi dariya har hakoranta ya fito ta kaime duka a
cinya
mudi ya kalleshi ta madubi,aslim yace"drive malam"
murmushi yayi yace"oga soyayyarku na birgeni wallahi da kamar baza ayi ba kila da yanzu ma
mutu ma"
ashnoor dai idanunta na waya har suka isa asibiti
kamar inda ya Saba gado gado ya dinga bi Yana Bada taimako ashnoor na tayasa sun kashe
kusan 2hrs kan suka fito
yace"yanzu ya za ayi first lady"
murmushi Tayi tace"mu fara dropping Dinka ko sai ya kaini inda zani
yace" no kar in wahalal dake bari ni in shiga daya daya cikin motar security din nan sai a rabasu
wasu su biki
tace"as you wish "
hanunta ya kama yace"ashnoor please ki kula da kanki please make sure bakiyi nisa da
security ba please and don't trust anyone people can be funny atimes "
tace"inshallah kaima ka kula da kanka husband make sure ka ci abinci please iam begging you"
yace"karki Dade "
tace"alright me za a dafa Maka?"
yace"ko me kike son ci Nima zanci baby"
a haka suka rabu yau sosai ashnoor Tayi busy bayan taje ta gan matan barikin sale,ta
tafi legbo kutigi wani meeting akayi inviting dinta na bunkasa sana'oin mata ita ce guess of
honour Tayi magana sosai daya shafi mata da amfanin yin sana'a a rayuwsrsa sosai mutane
Suka tafa mata sai 3pm ta fito tana da inda zata je ta gan youth ta Kalli agogo yafi a kirga she
don't know if she can't make it and it very important ta kirashi baya shiga tasan Yana meeting
sai kawai tacewa mudi suje
a gurguje ta gansu ta Basu riguna da hula Bata da kudi a account hafsat ta kira Tayi musu
transfer suka fito a gajiye take
tana dawowa Tayi sallah ta Dan gyara wuri sanan ta shiga kicin tana tunanin me zata
tab'a
tunawa da su adeel sunce Yana son tuwo miyar wake yasa ta daura tuwo sanan ta fara gyara
wake
tana cikin aiki adeel ya shigo kicin ya gaisheta ta amsa sanan ta dau wayarta ya fita
bayan Tayi miyar wake ta sakeyin stew da manya nama sanan ta Kai abinci dining ta fara
jiransa tana kiransa baya shiga sai duk ta shiga damuwa
ana mangrib tayi sallah Bata tashi ba sai da Tayi Isha'i
a gajiye take ta haura tayi wanka ta fito as usual ba Kaya sai karamin towel da ta goge
sumanta a stool ta zauna ta d'au cream ta shafa ta mike taje gun wardrobe inda kanana
kayanta suke ta bude ta Fara dubawa sai ta Ciro wani mini skirt ta Kara a jikinta murmushi tayi
ta saka pant sanan ta saka mini skirt din ya kamata da yike Baki sai yayiwa skin dinta kyau
Zuwa tayi ta kalli kanta ta mirrow ta Kara sakin murmushi
Ta koma ta Fara niman Riga har ta d'auko wata Riga iya cibiya ta saka ta dawo ta baza
gashinta a gadon bayanta ta saka massage Combs tayi tsaga a tsakiyar suman ta Masa center
party sanan ta d'au hair cream masu kyau da dadin kamshi ta Shafa murmushi tayi ta d'au
powder ta shafa sanan ta Shafa lipgloss me kyau a take bakinta ya Fara glowing Bata ja kazar
ba dan Bata so hot pepper red Jan Baki ta d'aura akan gloss din sai tayi wani kyau ta saki
murmushi
Mikewa tayi ta saka wata Jan heel aiko tayi kyau sosai ta kyalkyale da dariya tanaji Daman zai
shigo yanzu
Dafa kanta tayi tunawa da jiya ne birthday dinshi sai tace"how did I forget this but zanyi wani
Abu akai ai"
Humrah da nibras ta tabbatar Mata ba a sawa a fita sai a gida ta d'auka ta shafa lungu da
sako na jikinta sanan ta bar d'aki
Fridge din kicin ta Ciro tsimin Yar gidan tafeeda ta d'au guda biyu ta kafa a baki ba ta cire
Goran ba saida ta shanye ta bude na biyu shima ta shanye tas ta ajiye Goran sanan ta dau
nono me kyau ta zuba a cup a drawer falo ta cire sweetner powder ta dama da nono ta shanye
tana Jin dadin kayan maman mufeeda Dan ba bauri Kuma ba d'aci ga kyau
Zama tayi tana sake trying number shi but be shiga
Tun tana zaune har ta kwanta daga karshe bacci ya dauketa
Bude Ido tayi ta kalli agogo sai ta gan past 2am a firgice ta bi ko Ina da kallo Babu alamun
ya dawo ta mike ta duba bedroom but baya Nan
Bata da number mudi bare ta kirashi kawai sai ta fashe da kuka ta saka hijab tayi b'angaren
hajjah tana kuka
Buga kofar tayi da yike hajjah batayi bacci na zaune Kan sallaya tana bin ya'yan ta da
addo'i yasa ta ji ta mike da sauri cikin tashin hankali ta bude
Tace"lafiya cikin wanan tsohon Daren??"
Cikin kuka ta shige falon ta zauna ta had'a Kai da guiwa tace,be dawo ba hajjah numbobinsa
Bata zuwa ...hajjah ya zanyi Ina son inji ko Yana lafiya "
Hajjah tayi murmushi tace"in kin gan Haka meeting ne "
Kuka ta sake fashewa dashi hajjah tace"Bari in dauko wayata in Kira mudi "
Kiran mudi hajja tayi bugu biyu ya dauka
Tace"Ina mohammed"
Yace"hajja suna meeting ne me muhimmanci shiyasa"
Tace"duk inda zakayi ka Kai Masa waya ga matarsa Nan hankalinta tashe toh meyasa ma bazai
kirata ba "
Mudi yace"wayoyin ne gasu a guna a kashe shiyasa Bari a Kai Masa
Koda ya shiga domin bashi wayar ya tarar sun tashi sai gaisawa suke ya karasa ya Mika me
wayar
Amsa yayi Yana tashi daga wajen suka fito yace"waye ne'
Kuka ta fashe dashi hakan yasa ya lumshe Ido
Yace"iam very sorry love kiy....."
Cikin kuka tace"are you ok ka ci abinci meyasa baka dawo ba?"
Yace"iam fyn Ashlim kiyi hakuri I made you go through this walla...."
Tace"bana son Jin komai just come back home please "
Yace"ok in 20minits time"
Yanke wayar tayi ta mikawa hajjah a kunyace
Hajjah tayi Yar dariya tace"Allah yayi muku albarka zauna ki jirasu karki tafi kadaici yayi Miki
yawa"
Zam tayi sai kallon waya take time to time tana Jin shigowar mota murmushi ya sub'uce Mata
Hajjah tace"maza je ki"
Tashi tayi da sauri ta fita ta tsaya a balcony din hajjah ta rungume hanun
Mudi na parking ya fito da sauri harda Dan gudunshi kamar inda itama ta taho a guje ta
rungumeshi tana d'ane me jiki s
D'aukarta yayi gabadayanta yayi kissing goshinta itako shafa fuskarshi tayi ya sakar Mata
murmushi soyayya tayi dariya tace"welcome"
Yace"thank you "
A main falo suka tarar da Maryam ta zo d'aukar ruwa ta kalli su taja saki tace"da dai da me
asali ake wanan rawwr jikin da sai muji haushi wama yasan ko shegiya ce Yar titi
Dukan su sunji Amma ba Wanda yayi magana Amma maganarta ya saki Asnoor Amma ta
d'aure ta cije...kamar inda ta gani beji Dadi ba zaiyi magana ta tura me halshe bakinshi
Part dinta sukayi straight sai hakuri yake Bata Amma tace"tunda kana lafiya ba komai
Cire mata hijab yayi yace"wowww baby woww"
Kashe me Ido tayi tace"I thought of surprising you but ka dawo a gajiye muje in had'a ma
ruwa kayi wanka Kan ka fito Zan dafa ma ko indomie ne "
Wani kallo ya bita dashi
Ya
Maman Nur
*_D'an Takara_*
By maman nurool
Hudah
Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza
Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara