Showing 33001 words to 36000 words out of 108932 words
Chapter 12 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf
yace"in ya Fadi hakan ai ba karya yayi ba ko?nidai damuwa ta karta Kara
minti talatin anan ta koma gida,na baka wanan aiki"
Mudi yace"Ni Taya Zan iya korata kafa santa
Be Kuma cewa komai mudi a ransa yace"da rabon insha Mari
Shi cikin office ya Shiga Ashnoor na departure wajen babwire tana kallon jirgin a ranta
tace"tunda na gani wataran Zan shiga ohni Ashnoor "
Da gudu Yan jarida sukayi filin jirgin ana hotuna
Itama binsu tayi ta zubawa presidential aspirant din Ido tayi tana Jin wani yanayi a jikinta Haka
kawai taji hawaye ya saukar Mata ta goge tare da komawa gefe
Mudi ne ya karaso gunta yace"Sannu "
Kallon raini tayi me ba tare da ta amsa ba
Zaiyi magana ta Ruga da gudu zuwa inda zainab ke tsaye ji kawai tayi ta wankawa wani
saurayi Mari
A ranshi yace"Allah kadai yasan Mari nawa zamu sha kafin mu samu soyyayarta dan ogan ma
be tsira ba
Binta yayi ganin zasuyi fad'a yace"meya faru "
Tace"ji Dan iskan Nan mannewa yaruwata yake"
Zainab da Bata masan da gayen ba ta juyo ta Kama hanun Ashnoor Suka bar wajen tana
mitar matsifa
Daga airport lebo kutigi sukayi kasancewar sun Isa da wuri kujeran gaba ta zauna Aslim suna
stage duk wani motsinta idanunshi na Kai har lokacin da ta Fara gyangyadi Dan the program
was boring to her
Murmushi ya sub'uce me har wani ya Zo gunta yayi typing dinta a hannun ta firgita tana maida
miyun da ya so zubowa bakinta
Ya Mika Mata complimentary card yace"ogana yace ki kirasa"
Amsa tayi ta saka a aljihu Nan ko aslim Kamar yayi tsuntsuwa ya sauko da k'yar yayi
controlling kansa
Haka' taro ya tashi bàyan sunyi hotona Dan niman magana mudi yace ta Zo zasuyi hoto
Tana zuwa da Ido yayiwa zainab alama da ta fita sai ya rage su biyu da Aslim
Hankalinta be Kan hoton sai kallon wani gu take take matsifa fal bakinta ana yin d'aya ta bar
wurin tana mitar ya iya kallo
Bàyan kwana biyu yau suna da meeting da manya jam'iya itace zata jagoranci kungiyarsu
Yau ko packet shirt ta saka da jeans tayi stocking kwanakin nan sabbin Kaya take sawa
domin tunda ta shiga harkar siyasar Nan suke samun wadatacen abinci gashi duk sati sai ta
gan alert din kudade masu yawo duk ta siya musu Kaya
Sosai tayi kyau mussaman da yau da kanta tayi gyaran gashi ta paka a inda take so
Ta fito incharge na kallonta yace"wanan tsukewar fahhh sai ina?"
Tace"zamu meeting da jam'iya yace"toh Allah ya baki miji cikin masu kudi dan nidai bazan
bawa talaka ba gaskiya wanan murmushinki me kyau shi zakiyi ta musu har ya daki zuciyar
wasu...toh ba gashi mun Fara ganin haske ba kin rabu da ben down select yanzu fah wanan
rigar naki zai Kai dubu biyu ko??_
Ko kulashi batayi ba taje dining room ta tarar yaran na zaune suna cin indomie
Zama tayi tace"gaskiya Kuna Jin dadi indomie kwali nawa kuka dafa?"
Hafsat tace"5 Dani da jibrin mukayi girki kwai create uku Muka dafa
Tace"Wai Ina kuke samun kudi kwanaki Nan!
Hafsat tace"abin sirri ne"
Ta amshi cokalin Aisha ta Fara cin nata tace,"in tayi tsami maji ai"
Zainab tace"a lokacin kin zurma "
Suna Gama ci Suka ta mike hafsat tace"yau fah birthday din khadijat "
Tace" nifa kewar su jiddah Nike Ina dai dauriya ne but kullum Ina musu addu'ar samun
kansu a safe hand Ina ji a jikina zasu dawo
Suka jinjina Kai ....a tare da zainab Suka fita sai office din jam'iya duk wani Dan jam'iya
Yana zaune a hall din....suna shigowa ya hangota wani fadiwa gaba yaji ya rasa meyasa yariyar
Nan Bata Jin magana Amma za ayi ta ta Kare soon ko Dan kwali Babu akanta ta samu wuri ta
zauna
D'ago Kai da zatayi sukayi Ido biyu ta hararesa
Daure fuska yayi oho ita Bata ma San yanai ba
Ita ce ta wakilci Yan kungiyarsu ta mike cikin turancin ta me kyau
Tace"good morning ladies and gentle men and the good people of adp iam happy to be part of
this movement and I pray this party su samu abinda sukayi deserving watoh success,,,,erhmmm
iam Ashnoor a ganina me zaisa in Allah yasa wanan party sunyi wining su tuna da
marayu....duk inda naje inaji ana maganar inganta rayuwar kowa Amma banji an Kira marayu
ba....shin maraya ba indigen bane ko kuwa dai we are not part of the society "duk an maida
hankali ana jinta and she real make some feel guilty duk jikinsu yayi sanyi
Party chairman ne ya Fara Mata tafi sai sauran sukayi joining alhaji Kabir d'an yaro ko Kamar
zai cinyeta da kallo,Aslim ya cika yayi pamm ganin kowa yaba Mata yake
Saida suka ci suka Sha sanan aka tashi taro
Ta mike ta fita Aslim da party chairman ya rike shi Yana me zancen Dole Mata shi ta fito tayi
contributing ma success dinshi
Duk hankalinshi baya kanshi karshe ma sai sulalewa yayi ya fita
Yana fitowa ya hangota jingine da mota tana magana da alhaji kabir....ya hango ya Mika Mata
wani Abu ta amsa ta saka a aljihun wandonta na baya
Da sauri ya karasa inda take domin alhaji Kabir ya bar wurin gudun Kar a fito a gansa a
gasganrwta zancen jama'a na Yana son mata
Kallonshi tayi kasa-kasa ta d'aure fuska
Yace"is that how cheap are you??_
Maganar ya mugun b'ata Mata Rai
Tace"escuse me?"
Yace"I mean I told kina da class but seeing you in the mix of politicians yasa naji kedin b......"
Katseshi tayi da murmushi a fuskarta tace"au daman duk Wanda yake bin politicians bashi da
class ne?? Toh in mabiyinsu Basu da class su Yan siyasa me za a kirasu??? Kuma ka gan Kai
dan siyasa that means your class is lower than mine....and the last time I check my classless life
has nothing to do with you D'an Takara so I advice you stay within your limit before I loose my
cool on you "
Tsuke fuska yayi ya bude Baki zaiyi magana tasa yasa a Baki tace"shiiiishhhhh d'an Takara
in kace zaka ja Dani zaka Sha mamaki in magana ne na fika iyawa but ka ci sa'a Ina good
mood yau shiyasa Zan barka in ba Haka ba hmmmmm ni bana cikin mutane da zakayi
dominating Iam Ashnoorrrrrrr........ Ashnoor always remember this"
Bakinta yake kallo sai ga zainab ta karaso Kamar zata hadiyeshi Dan murna tace"Ina yini
sirrrrrrr"
Da Kai ya amsa mata,.....Ashnoor ta kalleshi tace"girman Kai dai beda Kai wallahi gaisuwa
akayi maka ka bude Baki ka amsa .......takata zainab keyi ta kalli zainab tace"sai in hadaku tare
in wanka muku Mari in Banda iyayi kuyi ta cusa kanku gunshi Dole yayi muku wulakanci
Zainab tace"Ashnoor"
Harararta tayi tace"what???"
Aslim ko tunani yake Anya zai iya kuwa Kar wata ran tayi me duka
Jan zainab tayi tana mita Suka bar wurin
Saida Suka biya Suka siyo cake Suka tafi gida yau ba karamin sha'anin sukayi na birthday
khadijat ba sun Sha rawa sun gaji saidai ita batayi ba saboda damuwar rashin su jiddah
Bayan kwana uku yau gidan Aslim zasu je Kamar inda ko wacce kungiya ke bin gidan Yan
siyasa su ce suna tare dasu yau dai gidan Aslim sukayi domin me taimaka musu yace Yana
gida Kuma baida matsala kowa is welcome a gunshi
Su gidan Basu damu da karanta news paper ba shiyasa Basu San dame aka tashi ba suka
fita da zainab
Koda Suka had'u da sauran member din kungiyarsu kallonta ake tayi ta rasa wanan matsifar
domin ta lura kallonta akeyi har Suka Shiga Keke napep
________
Aslim na bacci Kiran hajjah ya tashe shi yana daukawa tace"ka sameni yanzu
Tashi yayi ya zauna Yana musuka Ido ya Shiga toilet yayi wanka ya fito ya saka jallabiya da
Kuma pef ya d'au wayarsa
Yayi mamakin ganin miscalls na sister's dinshi da Kuma na party chairman sai na wasu friends
dinsa
Be bi Kiran ba ya tafi gun hajjah
Yana zuwa ta Mika me news paper
Amsa yiyi da hotonshi Dana Ashnoor ya Fara cin Karo na airport Dana Randa za a binne Fahad
an rubuta
D'an Takara gwamna Yana lalata da karamar yariya marainiya
Murmushi ne ya sub'uce masa ganin fah mudi ya fad'a za ayi Haka
Hajjah tace"ya na gan kana dariya wanan ai ba abin Wasa bane"
Yace"hajjah matar da Zan aura ce fah kin San Yan jaridar Nan da niman kasuwa"
Washe baki hajjah tayi tace"toh toh Allah ya Sanya alkhairi toh yaushe za a tura su nma
(kawu)"
Zama yayi ya Kama hanun hajjah yace"yarda ki Nike Nima hajiyata marainiya ce wacce Bata da
asali tsinta ta akayi "
Murmushi tayi tace"na baka Daman yin aikin alkhairi daga Nan zuwa gaban abadan '
Murmushi yayi yace"nagode hajjahta Allah Kara girma
Tace"Amin,Amma satin nan za ayi ko?"
Murmushi yayi ganin Kamar tana doki"
Yace"inshallah za a motsa Nan kusa
Addu'a tayi Masa ya mike ya sallameta Yana Kiran party chairman
Safna ko da mahaifiyarta Shiga tashin hankali sukayi sosai ta rasa Ina zata sa kanta Daman ya
iya wanan yake nuna be fahimci inda ta dosa ba ita ko be aureta ba suyi ta holewarsu
Waya yake Yana Kai kawo a balcony security ya shigo dasu
Kafeta yayi da Ido ta hararesa
Kawai sai ya shige ciki zainab ko murmushi tayi ta kaisu har cikin falon
Shi baya ma falon
Tayi ta bin gidan da kallon
Falon farko suka zauna sai ga talatu ta fito da robar mopping tanayi
Safnah ce ta shigo kamar an wurgota dai'dai talatu na matse ruwan mopper bisa kuskure ya
sameta ai ba tare da tunanin komai ba ta wankawa talatu Mari
Ashnoor tace"kutumar "
Zuwa tayi tana karasawa ta saukewa safnah Mari tace"Dan gidanku wanan Bata girmeki ba
kodan mahaifinki nada kudi dan a tunaninta Yar Aslim ce tunda karamin jiki gareta
Safnah ta Kai hanun zata Rama ta rike hanun sai Suma Fara kokuwa
Saukowa yayi ya gansu ana rabasu
Talatu na rokar safnah Dake ta sauke Mata ashar
Jingina yayi da karfen stairs a ranshi yace"Ina da me bacci toh ga Yar dambe ya Allah ka Shiga
lamarina
Duk inda aka so rabasu ki Ashnoor tayi Wai sai ta Rama duka da safnah tayi Mata
Da so yayi ya sharesu Amma ya kasa ya sauko yace"Ashnurrrrrrr"
Cak ta tsaya tana kallonsa safnah tace"shegiya Yar talakawa kin Zo maula gidan mutane kina
kokarin nuna musu iko"
Ashnurr tace"kece Yar maula dan ubanki
Tsawar da ya dakawa safnah yasa tayi shiru yace"Zaki iya tafiya "
Har ta juya ashnurr ta fashe da kuka Wai sai ta Rama an zalunceta"
Yace"safnah dawo ta Rama dukanta da kikayi "
Safnah zatayi magana ya katseta da cewa dawowa nace kiyi ta Rama
Rai ba dadi zuciya na Kuna ta dawo
Ashnoor ta saki murmushi ta lashe tafin hanunta
Tace"baya Zaki bani "
Baya ta juya ma asnoor ta dad'a Mata duka safna barin falon tayi da gudu tana kuka bana duka
saina cin fuska
Be tsaya saurarensu ba yasa mudi sallamesu Yana juyo Ashnoor na mita ai ba maula Suka
Zo da zaice a Basu kudi
Girgiza Kai yayi
Washe gari hajjah ta addabe rayuwarsa akan yasa su zuwa niman auren Ashnoor hakan yasa
suka shirya da mudi zuwa ganin incharhge
Last free page insha Allah 300 ne regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed zeinith bank for more information contact me via 09090112846
Sai na jiku
*_D'an Takara_*
By maman nurool
Hudah
Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza
Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
3️⃣7️⃣_3️⃣8️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Incharge rasa inda zaisa kansa yayi jiki na rawa Wai yau shi d'an takarar gwamna ya Zo
Nima Ashe ya kusan Yi kudi shi ko SA ne a bashi wallahi
Inna ce ta kawo musu plastic chair Aslim ya duka suka gaisa Yana gaidata ta amsa cikin
fara'a tanawa mudi tsiyar kwana biyu be Zo ba
Aslim ya kallesa da mamaki sai ya Kau da Kai Yana dariya
Aslim ya maida dubansa Yana kallon incharchage ya duka abinka da banufen mutum da
respect ai incharge ma dukawa yayi kasa shima yace"haba yallaba tashi ba girmanka bane an
wuni lafiya??niko zan girme ka be fi da kwana uku ba wallahi yaro ne talauci da wahala ya
tsufar dani
Aslim cikin Jin kunya yace"alhamdullilah mun same ku lafiya?"
Incharge yace"toh gamu Nan dai abin sai du'ai Allah dai yasa kuyi nasara ku canza mana
rayuwa Dan Muna muku kyakyawa zato
Aslim dai be ce komai ba....incharge ya saki ihu Yana hafsatu Ina kike,shiru Saida ya Kira
Kamar so uku ba a amsa ba
Sai ga Ashnoor ta shigo reception din Baki fal matsifa tace"kafa dawo kenan mutum bazaiyi
baccin Rana ba ka wani yage Baki kana Kiran hafsatu uwar me zata mak......."Bata Karasa ba
sukayi Ido biyu da Aslim dake kallon short gown din