Showing 48001 words to 51000 words out of 108932 words

Chapter 17 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf

be d'auketa ba sai da asuba bacci me nauyi ya d'auketa

Sai a lokacin kawu da hafsat Suka sauke ajiyar zuciya ita dama zainab tuni bacci ya
kwasheta

Sai da gari ya waye Suka tafi gida a lokacin su jibrin suka San a asibiti Suka kwana

Abinci sukayi breakfast me kyau kawu ya Kira Aslim ya fad'a Masa Bata da lafiya yace"toh

gashi Nan zuwa

Bàyan tayi sallah komawa tayi ta kwanta alhamdullilah ciwon cikin ya ragu sosai

Komawa bacci tayi taji cikin ya mugun murdawa ta rintse Ido sai a lokacin taji saukar jini ya mike
ta shiga bayi tana sauke ajiyar zuciya

Rasa me zatayi amfani dashi tayi ta Kira nurse tace"please ku taimaka min da pad kafin Yan
uwana su dawo"

Jiki na rawa ta


Maman Nur
*_D'an Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846

❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wancan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606

5️⃣1️⃣▶️5️⃣2️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace*toh hajiya Bari a siyo Miki a waje "

Tace"ok in Suka Zo za a Baki kudin ban taho da waya ba bare in Miki transfer"

Nurse Aisha ta ganeta tsaf itace amaryar aslim da hotunansu ke yawo a media tace*toh hajiya
Bari a siyo "

Fita tayi Ashnoor nata mamakin meyasa duk suke wani tsine Kai ita mancewa take da zancen
auren

Tana kwance tana jira pad din sai ga zainab ta shigo da flask din ruwa sai na breakfast

Ashnoor ta mike zaune tace"yauwa bani abinci in Kara miyau na kauri yake yunwa wallahi "

Mika Mata Kular tayi Irish ne da egg souce sai ragowar kazar jiya

Tace"allah yayi Miki albarka sis Daman yunwa Nike ji kin fa San jiya ban ci abincin kirki ba"

Zainab ta zauna a plastic chair,tace"kici ki gyara jikinki kinyi stain "

Tace"bar stain din Nan sai cikina ya d'auka "

Zainab Bata Kara cewa komai ba tana latse wayarta da mudi ke Kira ta yanke

Ashnoor tace"hmm this days samari kukayi kenan it's hafsat wanan dan sanda baya Bari mu
Sha ruwa ke Kuma ko wa aka samu oho"

Zainab tayi dariya ta mike tana d'aukar waya mudi

___________

Fitowa yayi cikin farar shadda kayan ta amshesa yayi kyau sai kyalli yake

Maryam ce ke breakfast a dining tana ganinsa ta saki murmushi shima ya maida Mata ya
karasa dining din ya zauna yace"a bani breakfast "

Kiran talatu tayi talatu ta fito ta d'au serving spoon zata me serving ya dakatar da ita tare da
sallamata Yana mamakin Maryam darajar serving ma bezai samu ba?_

Shi da kansa ya zubawa kansa abinci yace"Ina su leesat _

Tace"suna gun hajjah"

Yace" ok kefa yaushe rabon da kije ki gaida hajjah?"

Tace"hajjah ce sai an wani je an gaidata toh da bamu gida daya fah fita zanyi duk safiya injr
gaidata"

Yace"hakane"

Yana Gama breakfast ya mike cikin zolaya yace"asibiti nayi amaryata ba lafiya Nan Suka kwana
"

Tace"ayyah jirani in shirya muje mu gaidata "

Yace"ok Ina jiranki a mota "

Fita yayi ta bishi da harara tace"da kake fad'a min ka d'auka Raina zai b'aci ne ai na
shiryawa wanan wasan da ka Fara wallahi sai ka dawo kana kuka kana rokata "

Tashi tayi ta d'au minti 40 tana shiryawa Aiko tayi mugun kyau ta yafa mayafinta Mai
kyau da tsada ta fito rataye da jaka

Bayan mota ta shiga yace"kinyi kyau dear"

Fari tayi da Ido tace"thank u"

Yace"kwalele ake min"

Tace"waya Isa Kai da kake da tsaleliyar amarya"

Murmushi kawai yayi be sake cewa komai ba har Suka Isa asibiti

Shiga ciki yayi domin sunyi waya da kawu ya sanar Masa word din da rake

Gaidashi ake Amma be bi ta kan mutane ba saidai ya d'aga musu hanun Saida ya buga kofar
.zainab ta taso ta bude sanan ta bashi hanya ya shiga dai'dai Ashnoor ta saki gyasar koshi

Ta zuba me Ido kawai sai ya safe me kira,,,kunya taji ta dukar da Kai ta mike kenan zata toilet
sukayi Ido biyu da Maryam

Dukaninsu biyu saidai fadiwar gaba ta riskesu ta Ashnoor ce ta Fara kau da Kai ba tare da ta
amsa gaisuwar Maryam ba

Maryam tayi murmushi tace"ya jikin amaryarmu"

Ashnoor ta sake kallonta ta tabe Baki tace"alhamdullilah ya yarana?"

Maryam tace"sunce a gaidaki"

Ashnoor tace"godiya Nike"

Idanunsa na waya yace"ya jikin?"

Tace"alhamdullilah,"da fara'a tayi maganar hakan yasa ya d'ago ya kalleta ta sakar me
murmushi cikin shagwab'a tace"toh ba Kai bane tun safe kaki zuwa dubani ba ai nayi fushi da"

Wani Abu yaji na taso Masa ya kalli bakin da take turowa

Yace tuba Nike masoyiya"

Kasa kasa tace"Ni Ina ruwana da zuwanka "

Maryam tace"Zan jiraka a mota "

Ya jinjina kai,tana fito zainab ta fita ya karasa ya jawota jikinsa yace"fad'a Zaki had'ani da
matata kin gan tayi fushi fah "

Tace"na me fahhh"

Yace"sake abinda kikayi d'azu"

Yace"miye wanan "

Yatsu ya Kai lips dinta Yana shafawa yace
*_D'an Takara_*

By maman nurool
Hudah

Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846

❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza

Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka

1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)

2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki

3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe

4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat

5 sweetner milk

6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau

7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light

8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske

9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi

10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect

Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606

5️⃣7️⃣▶️5️⃣8️⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Ko da Suka dawo gida duk a gajiye suke Amma ba lokacin shanshanci wanka Suka Shiga a
gurguje domin zuwa friends event

Ashnoor ce zaune nimbras na tsantsara Mata kwalliya domin har kwaliya takeyi Ashnoor
tayi kyau mussaman da yau anyi Mata gyaran gashi

Magenta colour(oniou)gown ne jikinta tayi mugun kyau

Shaheeda tayi wani ihuu tayi tace"you look amazing

Rabi'a ta d'au babba iPhone dinta dake saman mirrow Wanda da safen Nan suka Mata
register sim ta Fara Mata video fadin kyaun da tayi Bata Baki ne sai fari take da idanu

Mikewa tayi ta koma jikin bango tasa hanun a kugu tayi wani irin pose akayi ta kashe ta da
pictures

Hafsat kome ta d'auka turawa Aslim take a waya aahnooor Bata San ana tura me ba kunya
tayi ta canza style

Can ta dafe ciki tace"yunwa Nike ji wallahi Babu ko Dan kanzo be

Nimbras
Tace"hell nooooo wallahi bazaki ci abinci ba Ni Zaki b'atawa aiki ai ke da cin abinci a wanan

lokacin sai Kuma mun kaiki yanzu fruit ne kawai"

Daure fuska tayi ta Fara kunkuni

Heel ta saka me belt tayi kyau sosai

Aslim ya shirya cikin Kaya irin nata saidai nashi yafi dark yayi matsifar yin kyau gashi ya
Sha gyaran fuska bashi da wani close friend daya wuce mudi Yana da friends but he is more
closer to mudi d'aukar waya yayi ya hau WhatsApp sai ga hotuna sun shigo ya bude,,lumshe
Ido yayi ya kai hanun wayar Yana shafawa yace"I love you heartbeat"
Fita yayi Dan zuwa leka Maryam Yana zuwa ya shiga bedroom din itace da ummi

Ummi na ganinshi ta canza maganar da takeyi"

Fuska daure yace"Zaki iya jiranta a falo"

Mikewa tayi ta fita Maryam ta dubeshi tace"wanan wani irin wulakanci ne Haka?"

Yace"so nawa Zan fad'a Miki bedroom dinmu sirrin mune meyasa baki using number 6 d'inki"

Hararanshi tayi,yace"Kaya sun Miki ko?"

Tace"ga akwaitunan can ko budewa banyi ba nafi karfin tsiyarka"

Yayi murmushi yace"Maryam kina kaini bango da in na juya Miki baya abin bazai Miki Dadi bafa
ban iya fushi ba"

Wani dogon tsaki tayi ta mike ta Shiga ban d'aki ta barshi tsaye

Binta yayi trying hard to control himself but ya rasa meyasa take kaishi bango in har ya juya
mata baya zata dau sauya shi akayi

Fita yayi Yana zuba kamshi a main falo ya gan ummi zaune ya duba agogo is past 8pm
yace"Wai ba kina da aure ba"

Dukar da Kai Tayi zatayi magana yace"tashi ki tafi why are you so In responsible by this time
kina gidan mutane toh maza bar min gida before I loose my cool on you

Mikewa yayi da sauri ta fita jikinta har rawa yake

Tsaki yayi ya fita ya tafi b'angaren hajjah Nan ya tadda su anty Jamila da tun jiya suka Zo
b'agaren cike yake da jama'a Yan uwa da abokan arziki Wanda zai nuna maka shi Dan dangine

Ba abinda ke tashi a sashen sai yaren nupaci kusan nupawa basa barin yarensu ko Ina suke

Haka yayi ta ratsa su Yana gaisuwa

Anty safiya ta d'ago Kai ta kalleshi kamar zatayi kuka tace"Yaya you are still hear why kasan fah
amaryar tamu zuciyarta a kusa take na Lura tana da class Bata son jira fah ka mance ran Nan "

Anty khadijat ta karbe zancen da cewa ai dama mace da aji aka santa ai maza je ka
sameta

Yace"watoh dai na Lura kun daina yina sai amarya "

Anty Jamila da Suka cake cikin arniyar lace ta mike tace"Bari muyi hoto Kan ka wuce"

Tsayawa yayi yanayi kowa so yake ayi dashi da k'yar ya zame Yana sauri

Yana fitowa wasu manyan friends dinsa guds hud'u ne ke jiransa biyu members ne but they
are not from this state sai Kuma wasu manya business tycon masu ji da naira abin zai mugun
birgeka a manyan mota sabbi Suka Zo mudi ya mugun cakewa Daman gashi kyakyawa saurayi
da bazai haura 30 ba
Yana fitowa friend dinsa suka saki ihuuu suna ango ka Sha Mai"

Hannu kawai yake daga musu Dan ya Fara tsoron abinda zai tarar wajen Ashnoor da wanan
lattin

Mudi ya shiga driver seat sai orphanage

Tun a layin farko zaka tarar da security da bindigogi Wanda kiris suke jira a kawo musu wargi
su d'auke mutum har lahira

Gate din yau a bude take zakayi mamakin ganin gidan cike Amma akwai tsaro ko d'akin
da Ashnoor take tsaro ne sosai a wajenta an zagaye

Tana zaune tana duba agogon ranta na Kara b'aci taji gud'ar su innah hakan yasa ta mike ta Zo
wajen window Dake nuna komai na cikin gidan

Su Rabi'a Suka shigo da gudu Suka ce ki fito ango ya Zo"

Tace"ya koma wallahi ba wani event da zani ni zai Shanya kamar Kayan wan......."

Bata karasa ba taji an rungumota ta baya harga Allah Bata ji shigowarsa ba,fita su Rabi'a sukayi

Tace"nidai Dan Allah ka kyaleni ba envent din da zani

Ya saka kanshi ta wuyarta Yana shakkar kamshinta dayasa ta fisgar numfashinta

Yana ko tab'a naked skin dinta wani tsantsi da sulbi yaji yace"wowww wiffy "

Fisge jikinta tayi tace"don't evercalled me with that left over name please "

Yace"ok watoh Dan Ina Kira Maryam da wife shine Baki so"

Kwafa Tayi ta juya me baya,yayi murmushi ya dawo gabanta ya Kama hanunta ganin kuka
take son Yi ya rungumeta ko me ya fad'a Mata a kunni oho sai dariya ya sub'uce Mata
. Tace"da gaske?"

Yace"trust me on this"

Tace"toh muje "

Kama hanunta yayi Suka fito flash din camera ne kawai ke haskasu Inna da ta Sha kyau cikin
wata lesi dukda bazata je event din ba Amma tayi kyau "

Friends din Aslim suna ganin sun fito da yike an kunna inji gidan tar da haske
Hanun ya Kai ta baya ya Kai Mata tsunguli sai ta kyalkyale da dariya tayi baya da yike heel
tasa yayi saurin rikota jikinsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login