Showing 63001 words to 66000 words out of 108932 words
Chapter 22 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf
pampering bawai ki barwa help lamarinsa ba in
kikayi haka matan waje zasu kwacesa ko Kuma hankalinsa ya karkarta gun kishiyarki ki zama
Yar kallo
Stage4" *dressing* in kina gida bawai Zaki je ki saka jallabiya bane buguzum buguzum ba
no....a gida sexy cloth zakiyi tasawa irin su burshot jumper,3quter,jeans troser,pant and bra and
short towels ki daurasa loose
Stage5 this is the most important ya kamata a ce shine number one but for some reason sai
duk wa'yacan suka turesa domin sai kin gyara gida da jikinki zai so zuwa inda kike,Kuma sai ya
ci abinci Mai kyau zai samu lafiyar da kuzarin sex,sai kin bashi kulawa zai dawo gida da marari
da begen zuwa gunki,lastly sai kinyi dressing da zaiyi actrating dinsa ya jawosa gunki so sai kin
cika sharud'an Nan za a so wanan gab'ar ta biyar watoh the bedroom part *sex* *life*
Kallonta Ashnoor tayi sai tace"yess dear "
In Kika iya gado toh kin Gama dashi my dear when making love bawai Zaki kwanta bane
Kamar gawar daya sandare a mortuary you need to retaliat make horny sound such as: hahhhh
ahhhhh urhmmm baby you are Killing me zan mutu da dadi,baby f****ck harder,when moaning
zakiyi ta robbing jikinsa da kirjinsa in akwai Suma Wasa zakiyi dashi Ki Kai bakinki kunninsa kina hura me iska and robbing his bombom wallahi in kikayi Haka ko
kurma ne shi zaiyi magana he will loose control and sai ku cika gidan da ihu,,,,dear a gado ana
cire ko wani damuwa ne na kasuwanci,kishiya,b'acin Rai a lokacin tunanin farantawa juna
zakuyi and make the best out of the moment,sanan akwai style iri daban daban such as
doggy,wheel biro,face down,akwai ma Wanda ke zakiyi riding and iam telling you men love it
when we ride them don't just lie down kullum style daya in beyi ba ke kiyi Masa duk kunyarki a
gado ajiye shi.....and for the kiss,,,kiss's iri iri ne make sure kunyi linking toungue din juna to the
extend that in Yana tsaye tsayuwar zai gagareku inma fita zaiyi zai kasa
Dear akwai kallon da zakiyi Masa Koda fushi yake zai hakura kalli Nan"
Ashnoor ta kalleta cike da kunya wani irin juya Ido anty bola tayi dayasa ashnur saurin dukar da
kai
Anty bola tayi dariya tace"ke da kike mace ma kenan fah so iri iren wanan kallon zakiyi ta Masa
always and in kuka had'a Ido bring out your tongue kiyi ta zageye lips d'inki dashi this way
kalleni
Wani salo tayi tace"Yi mu ga"
Cike da kunya tayi anty bola tace"Ashe dai student Dita fast learner ce
Murmushi Jin kunya Tayi ta rufe fuska da tafin hanunta
Anty bola tace"
Stage6 shine ki kula da harkokinsa follow his dream and be part of his success,duk wani abinda
Kika San Yana so in me kyau ne give him sopport bring out the best in him show him you are
the good wife his deserves
Stage 7 Kare dukiyarsa Banda albazarcin ba ko wani namiji bane ke son albazarcin men
love women who are good in managing no matter how reach they are
Stage 8 love his children karki ce Dan ba yaranki bane Zaki kuntata musu wallahi in kikayi
Haka kwana biyu bazakiyi ba zai Koraki ko ki fice Masa a Rai but dabara ce son ya'yan nasa
,Stage9 his relative most expecially his mum karki yarda ki Raina Yan uwansa love them kiyi
respecting dinsu karki shiga tsakaninsu da shi mamansa Kuma in gida daya kuke makesure
duk girki da kikayi sai ki dibar mata duk safiya kije ki gaidata har kasa karki maida ita abokiyar
wasarki respect her
Stage10 gyaran jiki eat good food karkiyi Wasa da fruite da Kuma gyaran fatarki...karki yarda
kiyi ta cushe cushe kayan Mata a jikinki sai Wanda Kika yarda tana da inganci e.g na su mum
mufeeda na yarda da Tata sosai domin Nima ina anfani dashi and time to time kiyi ta ordering
din kayan su nimbras turaruka da Kuma na hq...sanan karki yarda ya so niman hakkinsa ki
hanasa namiji ya tsani Haka
Da wanan zanyi Miki fatan Allah ya kawo zuri'a na gari and ki tabbatar kina cikin class dinmu a
online inda Zaki samu darasi masu amfani...and ki sani ba ruwanki da kishiyarki gaisuwa ya Isa
karki yarda kiyi Hira me tsayi da iya da har zata Raina Miki hankali
Ashnoor tace"nagode exchanging number sukayi ta sake gyara Mata gashi sanan ta bar
gidan
Ashnoor tayi ta nazarin maganarta Daman Haka akeyi in anyi auri toh harta itama da ba auren
gaskiya sukayi ba zatayi hakan?$
Maganar da tace your husband is handsome ya tsaya Mata a Rai ta hasaso fuskarsa a ranta
tace"is he really handsome?"
Da yamma sukayi kamu a cikin gidan kamun ya bada kala anty safiya sun Zo sun Sha rawa
Basu Bari an tashi ba suka bar gidan domin Shirin zuwa dinner Suka bar adeel daya nace da
anty zai tsaya
Tana sallah isha'i aka tsantsara Mata kwaliya tayi busy da Bata San inda adeel yake ba ta
ma mance a barsa
Ana Gama kwalliyar aka fito da ita domin har Aslim ya Zo
Wani gown ta saka Fara ce me baza Kamar weeding gown shima farar Malun ne jikinsa yasa
Mata baka takalmi sai bakar hula domin zaren aikin baka ce
Itama takalminta Baki ne halfshoe me tsayi...tana Shiga motar ya sauke ajiyar zuciya
yace"you are look beautifull "
Ta rufe fuskarta da tafin hannun hakan yasa ya gan desighn din hanunta ya kamo hanun yayi
kissing yace"thanks"
Murmushi tayi Bata ce komai ba yace"Ina adeel?"
Dafe Kai tayi tace"lahhh na mance Yana wurin hafsat Ina ji"
Yace"kin tabbatar?"
Tace"yes na ma San Yana gunta"
Be sake magana ba mudi ya ja motar
Vagosh hotel sukayi straight hall din makil da jama'a abinda zai baka mamaki shine inda su
hafsat suka fito cikin nasu anko din sequence lace sai kyalli suke,su jibrin duk fararen Kaya
suka sa masu tsada Nan fa na hango yan maman Nur home of novel cikin pitch lace,su anty
baida'u marafa ne a gaba su mummy nafee,su hairat adamu,Aisha basse,da dai sauransu My most commenting groups Dina Kuma na hango anty Maryam saminu,anty Mary richard ta
dake ta Zo dan na Lura adawa take da Ashnoor din mu,su anty hafsat gallah,Hajara
harun,maman mufeeda da sauran
My weak commenting groups Kuma na hango su maman rashida,anty rukkaiya,saratu da
sauran
Abin ba a cewa komai gaskiya maman Nur fans sun bada mamaki
Saida aka basu izinin shigowa ya taimaka ta fito a mota sanan ya rike hanunta sukayi ciki
Kida ke tashi slow suna rike da hanun juna har suka Isa masaukinsu
Babu b'ata lokaci m/c ya Fara jawabi akayi addu'a sanan aka cigaba da abinda ya tara
jama'a sanan Rabi'a ta fito ta bada biography din amarya
Tace"Ashnoor Kabir ta taso ne a orphanage a ran 10 December 199.....,a cikin ophanage tayi
both primary and secondary school sanan daga Nan ta rubuta jamb ta ci ta tafi f u t Minna inda
ta karanta political science and because she is interliggent sai ta fito da first class
I have known my sister to be good woman a kind hearted ga tausayi she is not just a
friend,sister,she is our mother entirely so sir aslim I assured you you have the best wife a man
can get the best mother to your unborn children and best sister in-law to your sisters and the
best daughter inlaw to hajjah so a yau dukkanin mu ko in ce a madadin Ni da Yan uwana mun
baka amanar Yar uwarki Ashnoor Kabir Bata da kowa but I believe data same ka ta samu kowa
fill her empty life with happiness iam wishing you a happy married life thank you"
Tafi akayi ashnoor ko kuka ta fashe dashi ta mike taje ta rungume Rabi'a ai gaba d'aya yaran
tasowa sukayi harda su jibrin da kanana suna kuka
Da k'yar aka rabasu Kai kace a ranan zata tafi da ita tayi ta kuka aslim na lallashi
Abokinsa ne ya Zo ya bada na Aslim
Yace"
Ina masu so suyi gyara na musamman ght tazo maku da abubuwa da dama mgani kala kala na
gyaren breast , ulcer,ciwon zuciya ,Kai ba nan tatsaya tazo manah da female care Wanda mace
idan Tasha zata matse kam gyara ciki da waje wannan garanty ne sannan idan mutum naso yay
business din nan rigister 4500 ne komai mutum keso akwai duk mgnanin dakukeso na Maza da
mata na kowanne irin ciwo sannan kada kumanta duk garin da mutum yake Muna aika
kayanmu cikin aminci da yardar Allah amarya da uwar gidama baa barku abaya ba munada set
na infection Dana masu Neman haihuwa etc 09125253872
*_D'an Takara_*
By maman nurool
Hudah
Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza
Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
6️⃣5️⃣*️⃣6️⃣6️⃣
Bismillah Rahmanir Rahim
ya shiga sosai ya mikawa mudi adeel ya bi bayanta,,,shi yasan ya shiga Tara ya lalace da
ashnoor yau a zuciyarsa maimaita sunan Maryam yakeyi
kwanciya tayi ta lumshe Ido tana girgiza kafarta matsifa ke cinta Amma tana dannewa dan
a ganinta a matsayinsa na babban mutum be kamata ta ci me mutunci ba
Jin takun mutum yasa ba tare da ta bude Ido ba tace"innah Dan girman Allah karki ce
komai auren bazai yiwu ba Ina son in Siyawa kaina mutunci ne "
be ce komai ba ya karasa ya kwanta kusa da ita Hakan yasa ta bude Ido
ganinsa ya Kuma bakanta zuciyarta ta fara kokarin mikewa sai yayi sauri ya danneta ya
hanata tashi
cikin wani irin murya kamar zaiyi kuka yace" kiyi hakuri, kiyi hakuri, kiyi hakuri please Noor
nasan na b'ata miki but iam sorry
cikin fad'a tace"ka tashi ka fita min a daki kafin Raina ya Fi haka b'ace
Hayewa Samanta yayi ya danne hanunta yace" look at me Noor look into my eyes "
cikin kuka tana musu musu janye kanta,Amma yaki barinta ya rungumeta gam sai ajiyar
zuciya yake saukewa da a ce bawa Yana da ikon goge wani Abu a rayuwarsa da ya goge
incident din d'azu ya rasa wani kalma zaiyi amfani dashi wajen Bata hakuri
Yana cikin wanan tunanin yaji muntsini dukda yaji zafi yaki sakinta sai rintse ido da yayi
Yace"Ashnoor please iam sorry kiyi min duk wani hukunci but karki fasa auren Nan bazan
jure ba"
Cizo ta Kaime a kirji da sauri ya saketa
Yayi saurin mikewa ta koma gefe tace"Zo ka fita please....iam only tolerating you because I
respect you,you are like a father and I respect your age bana son inyi wani abun da zaisa ka
gano how useless iam"
. Jingina yayi da bango ya rungume hannu Yana kallonta ba abinda yake hangowa sai
lukutar matsifa dake cin ranta so yake ta sake yin kuka ko zataji sauki a ranta...be tab'a abinda
ya dame shi ba irin wanan
Dukawa yayi kasa yace"Ashnoor I know I have wrong you but forgive me I will do anything
you want "
Tace"ok ka fita min a d'aki I want to rest kaina na ciwo"
Yana kokarin yin magana ta daka me tsawa tace"ka fita nace please"
Mikewa yayi still yaki fitan,da sauri ya fisgota sabon kokuwa Suka Fara bisa tsautsayi goshinta
ya bugi table
Wani razananne Kara ta saki
Cikin tashin hankali yace"kin gani ko meyasa Kike da gardama ne?"
Jini da ta gani Yana zuba yasa ta fashe da kuka
Yace"tsaya in Duba Miki,kin natsuwa tayi ta Kai hanun wajen ta dafe sai ga su Inna da zainab
su jibrin har kawu sun shigo domin ba Wanda yayi bacci kowa da tunanin da yake
Tana ganin kawu taje da gudu ta rungumeshi ta fashe da sabon kuka a wanan gab'ar ko
komai ya kwancewa Aslim
Dafe Kai yayi kawai Yana Jin wani tashin hankali na taso me daga tsakiyar Kai har yatsu jiri
na dibarsa ya dafe kujera
Cikin kuka tace"kawu kace me ya fita wallahi bana son ganinsa na tsanesa bana so ka ce
me ya fita,akan me zai Zo inda Nike bayan Ni useless ne,kawu he called me useless kodan
saboda Ni marainiya ce Mara galihu Yana ganin zai zageni in sake kulasa....kawu nasan Ni
marainiya ce but kun raineni ne da son ganin na girma da self respect...kawu in har na Bari
akayi auren nan wallahi mutunci na ya zube bazan iya kallon kaina a mirrow ba,nasan
matsayinna shiyasa ban taba sa aurensa a Raina ba please kawo ka tayani fitar dashi a
rayuwata please bana son ko labarinsa ne a sakeyi a gidan Nan
Inna da b'acin Rai ganin jini a goshin Ashnoor yasa idanunta ya rufe Dan a tunaninta wani
Abu yayi mats tace"tunda bata so a hakura da auren Mana"
Zuciyar Aslim bugawa kawai take, y ya zubawa kawu ido yaji me zaice
Kawu yayi ta lallashinta yace"ai duk duniyar nan ban gan Wanda zaisa ki auresa ba kiyi hakuri a
tunanin samo Miki kwanciyar hankali na jefaki a wanan halin sorry "
Sake rungume kawu tayi alamu sun nuna Aslim dinne bata son ganin hakan yasa kawu
cewa"please sir ka tafi zamuyi magana da magabatarka za a maido muku abinda kuka
kawu,,,bana son ya'ta tayi route in jail just go bata da iyaye Amma tana damu a gidan Nan in
Ashnoor tayi kuka hi muke kamar an zuba Mana wuta please just go ba ita kadai kayi hurting ba
you have hurt all of us here "
Cikin kuka sosai dan Ashnoor was really hurt by his insult
Tace"kawu duk kokarina akanshi baya gani,I have lost my freedom saboda shi ba Daman in fita
Yan jarida su tsarebi my face is all over media duk saboda shi some people suna min kallon
kwadayi zai kaini aurensa dukda Ina Jin wani iri Haka na