Showing 54001 words to 57000 words out of 108932 words
Chapter 19 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf
ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wancan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
5️⃣1️⃣▶️5️⃣2️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tace*toh hajiya Bari a siyo Miki a waje "
Tace"ok in Suka Zo za a Baki kudin ban taho da waya ba bare in Miki transfer"
Nurse Aisha ta ganeta tsaf itace amaryar aslim da hotunansu ke yawo a media tace*toh hajiya
Bari a siyo "
Fita tayi Ashnoor nata mamakin meyasa duk suke wani tsine Kai ita mancewa take da zancen
auren
Tana kwance tana jira pad din sai ga zainab ta shigo da flask din ruwa sai na breakfast
Ashnoor ta mike zaune tace"yauwa bani abinci in Kara miyau na kauri yake yunwa wallahi "
Mika Mata Kular tayi Irish ne da egg souce sai ragowar kazar jiya
Tace"allah yayi Miki albarka sis Daman yunwa Nike ji kin fa San jiya ban ci abincin kirki ba"
Zainab ta zauna a plastic chair,tace"kici ki gyara jikinki kinyi stain "
Tace"bar stain din Nan sai cikina ya d'auka "
Zainab Bata Kara cewa komai ba tana latse wayarta da mudi ke Kira ta yanke
Ashnoor tace"hmm this days samari kukayi kenan it's hafsat wanan dan sanda baya Bari mu
Sha ruwa ke Kuma ko wa aka samu oho"
Zainab tayi dariya ta mike tana d'aukar waya mudi
___________
Fitowa yayi cikin farar shadda kayan ta amshesa yayi kyau sai kyalli yake
Maryam ce ke breakfast a dining tana ganinsa ta saki murmushi shima ya maida Mata ya
karasa dining din ya zauna yace"a bani breakfast "
Kiran talatu tayi talatu ta fito ta d'au serving spoon zata me serving ya dakatar da ita tare da
sallamata Yana mamakin Maryam darajar serving ma bezai samu ba?_
Shi da kansa ya zubawa kansa abinci yace"Ina su leesat _
Tace"suna gun hajjah"
Yace" ok kefa yaushe rabon da kije ki gaida hajjah?"
Tace"hajjah ce sai an wani je an gaidata toh da bamu gida daya fah fita zanyi duk safiya injr
gaidata"
Yace"hakane"
Yana Gama breakfast ya mike cikin zolaya yace"asibiti nayi amaryata ba lafiya Nan Suka kwana
"
Tace"ayyah jirani in shirya muje mu gaidata "
Yace"ok Ina jiranki a mota "
Fita yayi ta bishi da harara tace"da kake fad'a min ka d'auka Raina zai b'aci ne ai na
shiryawa wanan wasan da ka Fara wallahi sai ka dawo kana kuka kana rokata "
Tashi tayi ta d'au minti 40 tana shiryawa Aiko tayi mugun kyau ta yafa mayafinta Mai
kyau da tsada ta fito rataye da jaka
Bayan mota ta shiga yace"kinyi kyau dear"
Fari tayi da Ido tace"thank u"
Yace"kwalele ake min"
Tace"waya Isa Kai da kake da tsaleliyar amarya"
Murmushi kawai yayi be sake cewa komai ba har Suka Isa asibiti
Shiga ciki yayi domin sunyi waya da kawu ya sanar Masa word din da rake
Gaidashi ake Amma be bi ta kan mutane ba saidai ya d'aga musu hanun Saida ya buga kofar
.zainab ta taso ta bude sanan ta bashi hanya ya shiga dai'dai Ashnoor ta saki gyasar koshi
Ta zuba me Ido kawai sai ya safe me kira,,,kunya taji ta dukar da Kai ta mike kenan zata toilet
sukayi Ido biyu da Maryam
Dukaninsu biyu saidai fadiwar gaba ta riskesu ta Ashnoor ce ta Fara kau da Kai ba tare da ta
amsa gaisuwar Maryam ba
Maryam tayi murmushi tace"ya jikin amaryarmu"
Ashnoor ta sake kallonta ta tabe Baki tace"alhamdullilah ya yarana?"
Maryam tace"sunce a gaidaki"
Ashnoor tace"godiya Nike"
Idanunsa na waya yace"ya jikin?"
Tace"alhamdullilah,"da fara'a tayi maganar hakan yasa ya d'ago ya kalleta ta sakar me
murmushi cikin shagwab'a tace"toh ba Kai bane tun safe kaki zuwa dubani ba ai nayi fushi da"
Wani Abu yaji na taso Masa ya kalli bakin da take turowa
Yace tuba Nike masoyiya"
Kasa kasa tace"Ni Ina ruwana da zuwanka "
Maryam tace"Zan jiraka a mota "
Ya jinjina kai,tana fito zainab ta fita ya karasa ya jawota jikinsa yace"fad'a Zaki had'ani da
matata kin gan tayi fushi fah "
Tace"na me fahhh"
Yace"sake abinda kikayi d'azu"
Yace"miye wanan "
Yatsu ya Kai lips dinta Yana shafawa yace[12/8, 7:53 PM] Maman Nur:
*_D'an Takara_*
By maman nurool
Hudah
Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza
Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure tobabu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
5️⃣3️⃣▶️-5️⃣4️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Yace"this lips are magical"
Hanunta ta Kai ta kama rist din hanun nasa dake lips dinta sai ya kalleta
Itama kallonsa tayi ya lumshe Ido ya Kuma budesu yace"are you angry I came with my wife"
Ai kamar jira take cikin matsifa tace"akan me zanyi fushi,akwai wani Abu ne Dake
tsakaninmu da zaisa inyi fushi dan ka zo da matar,danma ka Raina min wayau kake min kallon
me kishin ka....toh wallahi nafi karfin inyi kishinka Kuma karka Kara zuwa guna da matarka
tunda ita bata da aikinyi sai binka,toh wallahi ku fita idona in rufe.....ita d......"
Be Bari ta karasa ba ya hade bakinsu,jikinta tsuma ya fara ta turesa da karfinta cike da haushi
tace"Dan Allah ka kyaleni wallahi in kasan kana ma wanan matan Haka,sanan ka Zo ka min
ban yafe ba "
Kallonta yayi da mamaki ta d'aure fuska kamar hadari yace"toh ai dukkaninku mallakina as
in ita mallakina ce ke Kuma Nan da Dan lokaci Zaki Zama tawa fin Haka ma Ina Mata Baki
ganmu da ya'ya ba
Mugun tureshi tayi ta koma gado ta zauna ta dukar da Kai tana kuka tace"wallahi bana so
Taya za a ce ma......"
Kuka ta fashe dashi ya duka yace"Taya za a ce me?"
. Sosai take kuka har abin ya bashi haushi da mamaki ya koma kujera ya zauna ya shareta
Yana latse waya,hakan ba karamin tunzurata yayi ba ta Kara karfin kukanta
Nurse Aisha ce ta turo kofa ward din,Ashnoor ta kalli kofar
Nurse tace"sorry I badge in ga sakon wallahi ba a samu nan kusa bane Saida naje nisa
Mikewa tayi ta karasa gun nurse din da kwarjinin Aslim ya hanata sakewa
Mika mata ledar pad din....cikin dashashiyar muryar fitina da ta daurawa kanta tace"in kin fita
Zaki gan sister na a waje zata Baki kudin thank you very much"
Sai a lokacin ya d'ago ya kalli nurse din yace"kudin me za a Baki"
Kafin nurse Aisha tayi magana Ashnoor tace"ba abinda ya dame ka da lamarina "
Zubawa nurse din Ido yayi alamun Yana jiran amsa
Cikin Jin nauyi tace"Daman cewa tayi a siyo Mata ehrmmm urhmm gashi Nan a hanunta"
Yace"abin baida sunane"
A fusace Ashnoor tace"Wai Ina ruwanka"ta Kare da boyewa"
Ganin be kulata ba yasa tayi toilet ta barsu tsaye
Nurse Aisha tace"pad tace a siyo "
Yace"kije in na fito za a sallamemu"
Godiya ta me ya koma ya zauna Yana latse waya saidai hankalinshi baya Kan waya
Tsaki yayi ya zubawa kofar toilet din data rufo a fusace Ido
Yana juyowa idanunshi ya sauka Kan jinin daya b'ata bedsheet din sai yaji tausayinta ya
kamashi
Wanka tayi da brush domin ta gan sabbin brush a ciki ba laifi asibinti na da kyau
Tana gamawa a tunaninta ya tafi ta d'aura towel da iya kanta cinya santala santalan ciyoyinta a
waje
Ta fito ba tare data lura da Yana zaune ba ta karasa gun kayan da zainab ta kawo tana cikin
duba pant kawai taji karar waya
A firgice ta juya ta kalleshi ta gan ita yake kallo ko kifta Ido bayayi da gudu ta koma toilet harda
nishi
Shiko ganinta a Haka ya zame Masa matsifa domin canza Masa yanayi yayi ya mike a
kasalance domin Maryam ce ke kiransa karta ga ya wulakanta
Ya karasa kofa yace"in d'auko Miki pant din?""
Cikin daga murya tace"dauko tunda Kai d'an is......"
Murmushi yayi ya bar room din
Tana Jin takun fitarsa ta fito tana hararar kofa
Yana fita ya tarar da zainab tare da mudi yace"muje in baki saki"
Tace"toh "
Suna zuwa ya shige bàyan mota mudi ne ya Ciro kudi a dashboard ya Mika mata,Aslim daya
shiga baya yace" Bata sakon nurse"
Juyowa mudi yayi ya kalleshi yace"alheri za a Mata"
Ya jinjina Kai ya mikawa zainab kudi masu yawa
. Tana barin wurin mudi ya ja mota,kallon Maryam yayi ya gan ta wani d'aure fuska tana ta
kada kafa shi mutum ne da baison b'atawa mutum sai yaji be kyauta ba ya Kai hanun zai kama
mata hanunta a mugun fusace ta buge me hanun matsifa ke cinta sai ya janye be Kara cewa
komai ba Dan yasan matsifa ne ke cinta Wai meyasa Mata ba a Gane musu ita wancan ya
barota tana bori wanan kuma ta Fara nata a ranshi yace"ya rabbi have mercy on me
____
Kimtsa jikinta tayi tsaf nurse Aisha ta shigo ta zube kasa tana godiya tace"anty kin more
Aslim me kyautar fidda talauci ni Aisha nayi farar fita Allah ya saka da alkhairi
Ashnoor tace"Amin ",
Nurse Aisha tace"kiyi min godiya Allah ya Baku zaman lafiya...hajiya Dan Allah kiyi Masa
magana muna da matsalan ruwa a anguwanmu a Mana borehole"
Ashnoor tace"ki rubuta request dinku ki bawa p'a Dina gata Nan"inda tayi maganan sai ya
baka dariya domin tana magana ne tana wani basarwa a Dole ita wata ce ce Daman Ashnoor
akwai son izza
Godiya Aisha tayi ta bar word din
An so sallamarta Amma daya dawo da Rana ya Hana a cewarshi so yake taji karfin jikinta
Koda yaje ward din kin kulasa tayi ta juya me baya
.hafsat ta mike tace"anty Noor anayi Miki magana "
A fusace tace"Karji daneni tohhh
Hafsat tayi kofa tace"Allah ya baki hakuri "
Tana fita ya dawo gabanta,yace"wulakanta Ni zakiyi Ashnoor Dan kawai Ina s......"
Tashi tayi zaune ta fashe da kuka tace"ba Kai bane ka...."
Be bari ta karasa ba yace"Ni nayi me please tell me da wanan kuka da kike is killing me
can you please tell me what exactly is making you cry"ya Kare magana cikin damuwa
Cigaba tayi da kuka kawai sai ya fita dan bazai iya jure Jin kukanta ba
Abuja
__________
Ba abinda ummi take sai hiran zuwa bikin Ashnoor anty amarya da hankalinta ya mugun
tashi tun Randa ta gan pre wedding shot din dadin abin ma ummi is not a media person tasan
Bata gani ba but Dole ne ta hanata zuwa bikin nan ko ta halin ka'ka"
D'aukar wayarta tayi ta dannawa aminiyarta Kira watoh kyauta
Bugu biyu ta d'aga cikin tashin hankali tace"hauwa Ina cikin matsala shekaru ashirin da biyar
da Suka wuce na kashe macijine bansare Kanta ba gashi ta dawo tana niman kasheni"
Kyauta tace"ban fahimta ba"
Tace"sirrin da Muka binne shekaru da dama toh fah tana gab da fitowa fili,wallahi ko shakka
Babu wanan yariyar Yar hajiya ce kyauta Kuma yanzu Haka hajiya na Shirin zuwa bikinta Kuma
kinsan in Suka had'u komai ya lalace kensn
Kyauta tace"ai shiyasa nace Miki tun a wanan lokacin a kasheta kikaki toh ga irinta nan
Anty amarya tace"toh fah Ina ganin kawai a kasheta a garin ku take itace Dan Takara gwamna
zai aura
Kyauta tace"eh naji labari but kina ganin aikin zaiyi sauki ne ai nasan baza a barta Haka ba
Saida security
Cikin tashin hankali tace"kyauta duk inda za ayi kiyi but bana son yariyar Nan ta Kai ran bikinan
bana son tayi reuniting da mahaifiyarta sakacin hakan na nufin karshena....kyauta hakan alhaji
baya ganin kowa da gashi sai hajiya kema kinsan in na yarda ta dawo toh fah na Zama Yar kallo
and in har aka gano nice na saceta wallahi prison Nan kasar tayi min kad'an