Showing 36001 words to 39000 words out of 108932 words
Chapter 13 - DAN TAKARA COMPLETE BOOK Maman Nurul Huda .pdf
jikinta
Kau da Kai tayi tace"kawu bashi ka ciyo ne,nifa ban Gane wanan ziyaran mutumin nan ba
miye hadinka dashi,toh wallahi in ka d'ibo da zafi bakinka malam sisi na bazanyi amfani wajen
bailing ka
Yace"kedai anyi Yar banza ga kudi anso musu malt dan Allah Yi Abu da jiki karki tsaya a
hanya kina wanan shegen tafiyar naki Kuma Yi maza je ki Sa pant Dan na sanki"
Wani iri yaji ya d'aure fuska shiko latse waya yayi kamar beji Amma maganar incharge ya
bashi haushi a gaban mudi yake fadin Haka"
Amsar dubun tayi tace"Kuma wallahi babu malt din da Zan siyo ka ji na rantse da Allah ko
d'ari takwais da Nike binka Zan cire wallahi"
Cike da Jin haushi ya wurga Mata wani dubun Taki dauka Wai bazata ba
Yace"Allah ya shirya "
Mudi ya karbe zancen da cewa Haka yaran suke sai hakuri
Kawu yace"Yaya suke? Ni nace maka tana da wani mugun haline?yarnan badai Biyayya ba
ga natsuwa da girmama na gaba da ita "
Mudi yace"ai na gani"
Ganin zasu b'ata me lokaci yayi gyaran murya yace"na Zo ganinka ne kawu"
Kawu yace"toh toh Ina ji"
Kai tsaye yace"na Zo Neman auren Ashnoor ne abinda yasa ban Fara turo magabata na ba
shine bana son su Zo baka San da zancen ba shiyasa
Yace"toh toh ai da ka turo su yau za ayi auren?"
. Aslim ya kafesa da Ido sai ya Dan natsu yana d'aure fuska yace"Amma tasan da
maganar?"
Zaiyi magana ta shigo tace"ban sani ba Kuma bazan sani ba wallahi....kawu bana sonsa an
tab'a aure Haka kamar kaza fahhh Wai aure"
Cike da takaici kawu ya saki ihuuuuu yace"ohhhhhhhhhh Ni kabiru wanan matsifa har ina
ya arziki na binki kina gudu "
Lura da fitina ce da yariya yace"nima ba sonki Nike ba contract Nike son mu kulla,aure ne
zamuyi na dan lokaci domin matata kulle Nike Mata kece Nike so ki Zama first lady ba abinda
zai Shiga tsakaninmu irin I just like your confident ne but this should be between us"
Ashnoor da maganarsa ta b'ata me rai tace"ga ballagaza ita matarka tana gida tana bacci
saboda ga jaka toh ba ayi na hakura da talaucin mu"
Tsawa kawu ya daka Mata yace"in ke kin hakura mu bamu hakurah ba aure Kamar an d'aura ne
"
Aslim ya saki murmushi gefen Baki
Tace"wallahi ban yarda ba Haka kawai lallai d'an takarar nan Dan rainin hankaline kaji fah Wai
kulle"
Kawu yace"kedai sakarya ce sonki ne ya danne nata tunda ke za a nunawa duniya "
Tace"bana so"
Yace"ko saboda me??"
Tace"gaskiya ni a rayuwata Ina son namiji Mai Tara Suma Kuma shi yayi min tsufa"
Wani salati kawu ya saki yace"shikenan dan iska take so,shashasha in Banda abinki ai sunfi
sanin darajar mace ko"
Tace"koma menene wallahi bana so yaje ya nimi wata eheeee
Kawu yace"ohhhh ohhhhh kedai kin cika gardama wallahi"
Aslim yace"Zaki amince ne ko miye ba wani dadewa zamuyi ba lna dan lokacine dakinki
daban nawa daban "
Tayi folding hanun tace"bana so"
dagowa yayi Suka kalli juna yace"what if nace Zan nimo Miki su jiddah da roselyn "Dan
yasan Hakan ne kadai zai sa ta amince
Kallonsa tayi tace"meyasa sai na aureka zaka taimaka min kenan ba dan Allah zakayi ba??"
Yace"life is an exchange my dear you give me what I want, I give you what you want simple as
A B C "
Shiru tayi Kamar me nazari tace"noooo what if baka cika alkawari ba Kuma na Riga na
aureka"
Yace"sai ki kaini kotu "
Tace"waye zai saurareni ban yarda ba gaskiya "
Yace"ok Zan nimi wata ya Kare da mikewa
Incharchge yace"Kai Kai wanan matsifa har ina in Kika Bari suka wuce wallahi zanci kaniyarki
d'an SA da za a bani kike min bakin ciki toh ubanki zanci bazaki hanasa tafiya ba"sai Kuma ya
fashe da kuka Yana Kiran sunan mummy Wai ta bar me matsifa
Ashnoor ko,ko ta kanshi batayi ba tana nazari
Shiko tafiya yake a hankali ko zata hanasa tafiya Amma har ya Kai kofa shiru
Mudi yace"hmmm jiya fah aka kashe wasu yaran ki amince kodan saboda rayuwarsu "
Rintse Ido tayi tace"wait"ai mikewa kawu yayi Yana goge hawaye
Shiko kamar bazai juyo ba Wai Jan aji
Mudi ya datse halshe kasa kasa yace"oga karka ja ajin Nan ta tsinke za a samu matsala"
Dukda ya so Yin dariya beyi ba ya matse ya juya yace"Ina ji "
Tace"zuwa wani lokaci toh ?"
Yace"ban sani ba for now"
Tace"kace no torching torching???"
Da har zaice Baki Isa ba sai yace"ban fahimta ba"
Kawu yace"hoooohhoooo shi Ina ma yasan wanan turancin naku na Yara"
Tace"ba zancen Yara ba so Nike muyi ta da wajewa dan wallahi aka sab'a alkawari za a gan ba
dai'dai ba w in an amince tohhh na yarda"
Wani murmushi yayi kawu ya saki ajiyar zuciya yace"toh Yi tafiyar ki"
Juyawa tayi ta bar wurin
Kawu ya ja Aslim zuwa gefe yace
Maman Nur
*_D'an Takara_*
By maman nurool
Hudah
Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza
Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me Kara dadi oga yaji zakwat
5 sweetner milk
6 dilka soap,in kikayi wanka da sabulun nan Zaki koma fresh skin d'inki tayi kyau
7 snow whitening soap wanan Kuma na Kara haske ne ki Zama lantarki a gidanki ko ba light
8.morroccan whitening soap shima zai saki kiyi sheki ga Karin haske
9*pure shea butter Mankadai me kyau ba algus ga Sanyi ta zo a siya a Shafawa kafafu saboda
kaushi Yana Hana kaushi
10 special yaji...Mai kyau da dadi,da sauransu,duk kayayyanki mu are 100%pure babu algus
zero side effect
Kuma duk mun sauke farashin muna end of the year bonanza buy 3 get 2 original karku Bari
wanan damar ta wuce ku ku tuntubi wanan number ta Yar gidan Tafida watoh Maman mufeeda
domin suyan naku
O90 32036606
️3️⃣9️⃣-4️⃣0️⃣
Bismillah Rahmanir Rahim
aslim yace"da matsala ne"
kawu ya girgiza Kai yace"Daman tambayarka zanyi da auren contract zakayi da ashnoor nidai
Ina ganin soyayyarta a kwayar idanunka Amma still zan so Jin gaskiya"
aslim yace"meya damuwarka in contract ne ko ta gaske kaidai badai a baka position a
gwamnatin nan ba"
kawu ya girgiza Kai yace" ah'ah wallahi farin cikinta ya fiye min komai ba first lady ba ko me
zaka Bata in har zata kuntata wallahi mun hakura karka gan Ina wanan rawan jikin I only want
the best for her Kuma I believe you are a good man "
Aslim yaji jikinsa yayi sanyi Kuma kawu ya birgesa yace" inshallah
kawu yace" Amma fah ba yana nufin bana son Sa din bane fah Ina so a fiddani a talauci "
aslim cant help it but to smile yace"ok ya za ayi"
kawu yace" ka turo da magabatanka"
aslim yace" please bana so a ja zance gaskiya in a week Nike so ayi komai a wuce wurin "
kawu yace" sai ka ce wata kaza ai da gatanta wallahi kamar mun gaji da ita saidai ita din ne ba
ayi mata gwaninta in ce a ja lokaci tace ta fasa"
mudi yace" kawai ayi a wuce wurin "
aslim dai be ce komai ba mudi yace" kasan fah ana bibiyarshi da yariyar nan me zai hana
kawai ayi ta ta kare kwanaki har buga su a jarida akayi ka Gani"mudi ya kare da nuna me
wayarsa
kawu ya Kalli aslim yace" ikon Allah Ashe dai ka Dade kana min b'arna wanan latsi haka"
aslim daure fuska yayi ya bar wurin, mudi be bar kawu ba Saida ya tabbatar ya amince nan da
2weeks
aslim na zuwa gida Babu b'ata lokaci ya kira godfather sa ya sanar dashi Aiko yaji dadi sosai
Kuma ya bashi karfin guiwa
suna gama waya Abba ya Kalli ummi yace" ki ji Dan arziki aure zai Kara , zai auri marainiya
Wanda Bata da asali"
.ummi Tayi shiru jikinta yayi sanyi tace" Allah yayi masa albarka ya dubi bayansa ya dubi
gabansa ya rabbi ka daukaka darajarsa "
Abba yace" Amin hajiya ai yaron ne akwai natsuwa wallahi da kamun Kai ga sanin ya kamata"
ummi tace" ka ce zuwa Minna ya kamani a gidan yar', tawa zan tare har sai na mikata gidan
mijinta"
yace" au har ta zama yar'ki kenan ko hajiya da son Kai "
Tayi dariya tace" au ka ji ka da wata zance ai shi din danka ne nikuma ka barmin ita"
yace" naki wayau wallahi hajiya haka kawai"
dariya Tayi sosai sai Kuma Tayi shiru idanunta ya kawo ruwa yace" don't start "
murmushi Tayi me hade da kuka tace" honestly alhaji duk wani maraya jinsa Nike kamar jinina
koya Fatima take yanzu nasan da tana nan da ta isa aure yanzu fah she should be 25years
yanzu ko.... my daughter is now a big girl baby"
ya jawo ta jikinshi ya rungume yace"inshallah duk inda take tana cikin koshin lafiya kamar
inda kike ji tana raye nima Hakan Nike ni ji a raina zata dawo inshallah my wiffy "
jinjina Kai Tayi ta rungumeshi tana me Jin komai ya dawo mata sabo "
cikin dauriya tace"I will take the responsibility of expanses din kayan dakinta "
yace" in kinyi haka nime zanyi toh "
nan fah suka fara musu akan Wanda zaiyi kayan daki
__________
hajjah ko da kanta ta kira yaranta mata hudu dake gidan miji Daman su biyar ne shi kadai ne
namiji kuma
Aiko kamar su zuba ruwa a kasa su lashe Dan murna anty safiya baki yaki rufuwa
anty mzarah tace"toh fah zama Bata kama mu ba Jamila yi mana booking flight Dubai zamu "
inda Basu nuna damuwa akan rashin asalinta ba zai mugun birgeka Kuma Hakan na nuna duk
Basu da matsalan rayuw
anty hauwa ko ta sashi a gaba sai yayi musu transfer
zumudin nasu ya Kara sanyaya mishi jiki Dan Hakan na nuni basayin Maryam cikin dakiya
yace"toh daga magana wanan n gaggawa ta menene "
safiya tace"miliyan 10 zaka bamu ko yaya"
yace"kina da lafiya kuwa kin San kudi kuwa safiya kina Kiran miliyan goma kamar naira goma
wallahi ko million biyu Banda ayi lefen daidai karfin talaka
ihhuuuu sukayi suna cewa baka isa ba wallahi... ya kyalkyale da dariya yace"toh ku dau nauyi
my sister's" Daman in ka gan Yana wanan fara'a Yana cikin Yan uwansa ne
anty Jamila tace"zako mu baka mamaki wallahi rike kudinka tunda rowa zaka mana kammm"
yayi Yar dariya yace"hajjah kinji ya'yanki matan alhazai zasu bani mamaki "
tace" bama su bama ni kaina zan baka mamaki
a take sukayi billing juna makudan kudi suka turawa anty Jamila account ita ce zatayi tafiyar da
wata anty dinsu da suka kira video calls suka sanar da ita wani ihuuuu Tayi tace"mu hadu kawai
a Dubai Jamila Nima zan taho da nawa gudumawar"shewa duksumkayi
safiya ta dau news paper tana Kallo tace"Yaya your bride is beautifull kirata mu gaisa"
nan fa daya ya fad'a a ransa Dan ba Kiran ba me zai fito a bakinta
yace" ah'ah wallahi bacci take"ya kare da mikewa dan guduwan kar su caza masa Kai
part dinsa yayi ya tarar da Maryam zaune dining talatu na zuba mata abinci
da murmushi yace" uwargida ran gida in baki gida ya b'ace "
dariya Tayi tace"ka samo amaryar kenan dai"
yayi dariya ganin Bata nuna damuwa ba ya karasa dining ya zauna ya amshi cokali da take
cin abinci ya dubi fried rice din ya Kai baki ya yatmusa fuska yace"wai baku tuwo shinkafa ne
miyar wake Ina so"
tace"toh talatu kinji dai je ki sa masa ni zan fita ne yanzu "
yace"ke bazaki iya girki min ba akwai uzuri da yafi na miji ki ne"
tace"miye amfanin helps din in har sai na shiga kicin da kaina "
yace"haka ne kammmm my love "
__''_"'" '"_" "
bayan kwan 5 ba abinda ake sai shirye shirye anty Jamila ta tafi dubai.....su safiya Kuma anan
Kai komo suke ba Hutu
yau dai sammako anty safiya Tayi ta zo gidan hajjah ta kirasa a waya
tsaki yayi bayan ya Mike zaune yace"safiya dai da wahala
mikewa yayi ya shiga ya kimsa ya fito zashi bagaren hajjah
Yana zuwa tace"Yaya event planner din ta bukaci hoto so ga kaya atamfofi zan Kai gun tele but
size dinta I don't know if you can call her please "
yace"ok*
tace" onemore thing Yaya su nma dogo sun Kai goron kuwa jiya?"
yace" an Kai"
tace" next ehrmmm......"
Bata karasa ba yacse take it easy on yourself ba guduwa zatayi ba
dariya Tayi ta
so sorry for the delay phone dina da Nike typing dashi ne ke hookin g saboda chart da yayiwa
ga rashin caji but gobe zamu fara normal caji
maman nur
*_D'an Takara_*
By maman nurool
Hudah
Wanan littafin na kudine 300 ne for regular vip 600 via 2378022567
Aisha Mohammed
Zeinth bnk,for more information message me via watsaap 09090112846
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Promo!promo!!promo!!!
Buy 3 get 1bonamza
Yar gidan Tafeeda pure kayan Mata ta Zo muku da alkhairi
Ina kuke Mata Yan kwalisa Mata da suka amsar sunansu Mata ba muna Mata ba...macen
da tasan kanta Bata boranci...toh ki Zo mutuniyar taku Yar gidan Tafeeda me son ganinku cikin
farin ciki a gidanjen auren ku ta Zo muku da ingantancen maguguna Mata masu inganci
100%pure ba algus ba iya magani Mata kadai ba tana da sabulai masu gyara fata tayi kyau da
sheki zaku samu Kaya kamar haka
1 gumba kwakwa da madara,wanan gumban in kika cishi toh a ranan sai kin rufewa oga Baki
domin kappp Yan unguwaku sai ya tada su daga bacci (lol)
2,original tsumi tab'ani kaji ruwa,wanan shi ake Kira fadama oga bashi da matsala ta fanni
ruwan dadi,Kuma tsumin Bata da wani d'aci ko bauri ko da biredi zaka ci abinki
3,original tabaje wanan ba a cewa komai domin bajewar da zakuyi ya wuci tunanin Mai hasashe
4sweetner powder wanan hakki ne me